Showing 99001 words to 102000 words out of 135756 words

Chapter 34 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7560

najeeb bbu abunda su mama zasuyii akai har indai bawai *hanna* bace tadawo, wani zafaffen numfashi yafutar sannan yace zanjirata ,zanjira dawowar *hanna* amma anty dan Allah kisa yaya yayiwa Abba magana, yak'aramun months akan way'anda yabanii, in sha Allah zanmasa magana sannnan zansan yanda zanyii na had'aku da ita amma kada ka mata maganar soyayya kawai shakuwa tashiga tsakaninku , itama kanta ba samun hankalinta zakayi ba, harsai *hanna* tadawo, runtse ido yayi yanajin zafii wai yaga abunda yakeso amma ace sai *hanna* tadawo." Maganar anty ne takatseshi dacewa sannan kuma plz kada ka tambayeta ita wacece kokuma wanene iyayenta, kamin alfarmar wannan, jijjiga Kai yayi kawai sannan yace nqgode." Murmushi kawai anty tayi sannan tace bbu komai, bai dad'eba yatashii ya mata sallama yatafii."



K'arfe 8:00pm dai-dai, anty takira mama, hassana ce Wanda wayar mama ke hannunta tazo da gudu ta miqawa mama phn tana hakii tanacewa mama Ana kirankii, dasqurii mama takar6a sannan tayi riceiving, gaisheta anty tayi , mama ta amsada lpy ya yaran?". Lpynsu klau cewar aunty, shiru tayi, nad'an wani lokacii, mama dake tana fahimtar yaranta akowanii hali suke tace, wata matsace, yanayinkii yanuna kinason cewa wani abuu, umhm uhmm dama mama karima nakeso inzo ind'auka takwanamun biyu, mama aiki yanamun yawa, shiru mama tayi sannna tace, fatee kina mace kice aiki yamiki yawa, shiru tayi sannan tace mama wallhy zama ni kad'ai ne yakemun yawa, mama kinsan su amal suna gidan kakansu, shiru mama tayi sannan tace fatee kinsan anama d'ayace bazan hanaki karima ba amma kikula da ita, godiya anty tayi sannan suka gama sallama."
Ta ajiye wayan baifii da 10 minute ba, kiran *hanna* yashigo dasaurii mama ta amsa danta dad'e bayaji muryar y'artaba, kuma kota kirata baya shiga, gaisawa sukayi nan jikin mama yayi sanyii yanda tajii muryar *Hanna* tace *hanna* wani abunne yasamu abdullahin?" A'a mama bbu abunda yasameshi ,abokin sane yarasu, eyyer Allah yajikansa to DA amin *hanna* ta amsa Sun dad'e suna hira mama tana Mata nasiha sannnan sukayi sallama."


Kilishine zaune afalo kana kallonta kasan tana cikin tashin hankalii, " intisar na zaune agefenta, itama ranta abace, kilishine tace, shashashar yarinya tunfarko basanda nace miki kibarnii naje wajanda za'a jawo hankalinsa jikinki ba, kikacemun wai kinsan abunyii, gashi jiyaa yadawo ko sallama baiyiwa mahaifinsaba, balle mu musamu gaisuwa yakoma, idan kikace nabarki da dabararki yanzu me dabararkin yayimana?" Ai amfad'a abunda babba yahango yaro ko yahau rimii bazai hango ba." Sunkuayrda Kai intisar tayi zuciyarta tana mata suya, itadai tanaso MG sosai kuma duk yanda za'ayi saita aureshi bazata taba barinsa ma wannan munafukar yarinyarba nisawa kilishi tayi sannan tace Yanzu haka tun shekaran jiya anakar6o maganii yayi aikii akansa sosai, sannan yace, harsai sundawo zanzuba musu a abincii, anan zasu fara samun sa6anii, kad'a kai intisar tayi tace, wallhy umma sune sai shagen taurin Kai sekiga anyii abun amma kamar ba'ayiba."
Yanzudai mubar komai harsai sundawo tukunna." Amma dai bazan fasa aika musu da abubuwa ba, amma yanzu kikirashi ki gaidashi tukunna a, kada kinuna masa komai, dato kawai intisar ta amsa."



================


Yana isa yayi duk wani step dazq'abi Dan samun gawar yabii, tukunna, yasamu akabashii, ganin irin halinda yake ciki, yasa duk cikin soldier's dinanna bbubwanda ya tunkareshi koda maaganane, damuwa awajen MG dolene dan yayi rashin abokin arziki, tunda ya isa wajan bbu Wanda yakula kuma bbu babu, KO magana kasa yinta MG yayi idanuwansa sun rine, barin yanda yashiga yasamu matar da yaran kuka kawai takeyii." Gabaki d'aya ta zabge, iyayen shahid sunyii waya tun jiya akan akawoshi su binneshi dakansu, alokacin aka fara preparation nazuwa k'asar india dake asalinsa dan canne,"
MG yaso yakoma gida Dan sake kallon *hanna* amma abun bai yiwuba, tako Ina ka kalli sojoji zaka gansu DA farin kyalle d'aure a hannayensu. "
K'arfe 1:00pm dai-dai jirgin sojoji da dama yatashi Dan Kai way'anda suka mutu k'asarsu."
MG basu gama yin jana'iza na shahid ba saida dabb magrib, bayan sungama yanemii ganin matar shahid koda wata matsala shi zai wuce, yananan ne amma hankalinsa yana wajen Hanna, baisan wanii halii take ciki ba."
Tare aka musu iso shida abid dan shima matarshii tana ciki. " sanda sukayiwa iyayensa Mata naciki ta'aziya sannan suka wuce wajan matan, koda suka shiga sunsami, matarshi yanzu da d'an saukii saidai sharar hawaye datakeyii, kowanii lokacii, bayan yamata ta'aziya ne yake ce Mata ko akwai wani abune zai wucene, girgiza masa Kai kawai tayii." Bai dad'eba yafitoo yakamo hanya dake jirginsu na sojojine yayi saurii sosai. " cikin dare suka isa sosai, yana shiga d'akinda take yanufa, yana zuwa yasameta kwance bacci takeyii, sauk'e ajiyar zuciya yayi yakarasa wajanda take, jin yadda take numfashii dakyar yasa yakai Hannunsa jikinta zafii yajii rauu, nan hankalinsa yatashii, zazzabin yadawo kenan,". Zama yayi kusada ita, jin zaman mutum yasata bud'e idanuwa komardasu tayi ta rufe, amma kuma tagane wayake kusada ita,". D'agata yayi yace tashi muje kiyi wanka, yana fad'in haka yayi toilet da ita, wanka yamata sannan yafito yahad'a mata ruwan zafii, dakyar *hanna* Tasha sannan yabata maganii," kwantarda ita yayi shima yashiga yayi wanka, yunwa yakejii sosai Dan tun safe bbu komai acikinsa." Kitchen yanufa dan yasan yasan, baza'arasa abunda zai Ciba, yaban yad'anci ne yajuya zuwa d'aki kwanciya yayi a kusada *hanna* baidad'eba shima baccii yad'aukeshi."
Bashi ya farkaba harsaida aka Kira sallan subh, sai bayan yayi yatashi *hanna* itama dakanta tashiga tayi alwala sanna tazo tagabatarda sallah dan yanzu zazza6in yasauka, Sallah tagabatar itama sannan fajitas zuwaga MG tace masa inakwana, murmushii yayi ya amsa da lpy, sanna tace ya hakurii Allah yajikansa da amin kawai ya amsa, sunfii 10minute bbu Wanda yak'ara cewa komai, kallonsa tayi sannna tace, idan garii yayi haske zanje gidan rasuwan, kallonta yakeyi ta kasqn ido yanda take maganar kamar akwai yanda yake Mata ciwo, yace ai suna can k'asqrsu, Dan iyayensa sun bukaacii akaishi can." Can kaje jiya?" Ta tambayeshi d'aga Mata Kai kawai yayi, Aida baka dawo ba, kaga duk zasu zquna amma banda Kai, sa hannu yayi yajawota daga yanda take zaune yace, tayaya hankalina zai kwanta nabarkii awani hali uhum? Runtse idanuwa taxi sannan tace tom mukoma yau, saikin warke yace atakaice, dasauri tace nawarke muje kawai, zamuje amma sai zuwa yamma, zamu d'auki hanya yafad'a jin haka yasa bata k'aracewa komaiba.". Yau jikin *hanna* dasaukii hakanne yasa suka shirts Dan zuwa India, k'arfe hud'u na yamma jirginsu yatashi. "


To be continued


Ur's z33iiyyb3rw3r


*BIBIYATA AKEYI*


*بسم الله الرحمن الرحيم*


Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*


_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_


_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_


*Manzon Allah SAW yace," izha dakhala ramadana futihat abwabal jannat, agulliqat abwabannar, wa sulsulatil shqidhan."* *(idan Ramadan wata mai albarka mai alfarma yashigo, Ana bud'e k'ofofin ajannah, sannan akan rufe na wuta, kuma akan mille shaidhanuu.)* *Ya Allqh Allah kasa mudace , ameen ya Allah.*


*Manzon Allah SAW yace, izha nasiya waj akhala au shariba ,fal yutimmu sawamahu, adh'amahullah," (manzon Allah yace har indai kayi mantuwa kacii abincii ko kasha abinsha kana azumii kacii gaba DA azuminka Allah ne yaciyar dakai)"*



.


================


Page 79


Sai cikin dare suka isa, dake dama tun tuni sunsan da zuwansu, shiyasa matar abid tajirata shikuma yatsaya wajan abid, sossi *hanna* ta tausaya matar shahid ganin irin halinda tashiga, ta rame gabaki d'aya ga yaranta biyu," duk wani kulawa dayakamata suna bata dukda itqka *hanna* bawani lpy ce DA ita sosaiba, zamansu awajanta yasa gabaki d'aya tasamu sukunii, shikuwa MG kamar akan k'aya yake jinsa kasancewar bbu *Hanna* kusa dashi arana baifii yaganta sau biyu ba, hakanma sai indai yashiga, itama *hanna* anata wajen hakan abun yake, daurewa kawai takeyi, amma tayi missing d'insa sosai,
Anayin 7 da rasuwar, duka sukayi shirin komawa, sosai hankalin matar shahid yatashii nan wani sabon kuka yataso, tausayinta yasasu duka kuka, kukan rabuwa sukeyi sosai Dan kowanne yanajn d'an uwansa ajiki dakyar suka rabuu nan flight ✈d'insu yatashi zuwa Russia, kowa dakewar d'an uwansa cikin jinin jikinsa." Suna cikin jurgi MG yamaida hankalinsa kan *hanna* Wanda ta lafe ajikinsa kamar marar lapiya, yasan cewa duk zafin rabuwada matar shahid ne ke damunta, dan shima kansa ya lurada yadda sukafii shak'uwa fiyeda matar abid." Cutie pie😍 yakira DA sanyayyan jiki ta d'ago ta dubeshi, sorry yace, d'an motsa bakinta kawai tayi batareda tace komaiba, yace kingafa nayii loosing frnd d'ina ,he's gone forever amma nayi hakurii, kuma kene kika nusardanii, kema kiyi hakurii kinjii?" Gyada mishi Kai kawai tayi yace, kumafa Baku rabuba, anytime u wsh to see her, Zan kawoki, kinjii, d'ago kanta tayi tace promise?" Lakatan hancinta yayi yace yeah promise habibty,". Kwantarda kanta tayi akafad'ansa, can kuma kamar wanda tatuno wani abun,cikin muryar shagwaba tace, kada ka sake kirana sweety, zaro idanuwa😳 yayi yace why dear?"
Cutie pie sound better tafad'a tana jijjiga Kai, dariya yayi kawai yace ur wish."
Harta kwanta tak'ara tasowa tace and habibty, auhhhh tayi kamar mai shirin yin amai tace never, an then why? again ya tambaya, yatsine fuska tayi sannan tace u called that Bea,,,,,, saurin saurin rufe bakinta🙊 tayi, zqro ido😳 kawai yayi yana kallonta, wai intisar kike nufii? Whatever ni bansonjin sunanta aika kirata habibty, jawota jikinsa yayi sannan ya lakato hancinta ,turo bakii tayi,sa hannu yayi yatura bakinta, yace, wannnan matar nawa tafiya kishi, murgud'a baki tayi tace aikai d'inne dole ayi kishinka, wata murmushi ne yasu6uce masa harsanda kumatunsa suka lotsa, d'aga gira d'aya yayi yace cutie do u love me that much? Itama d'aga giranta tayi idanuwansa yana cikin nata tace, yeah i do, I luv u then, now and I will love u forever." Hure idanuwansa tayi ya lumshesu, numfashinsu yana dukanna juna ,tacigaba da cewa, kuma bazan daina sonkaba har iya k'arshen rayuwata, kowanne numfashina da sonka yake futa, lumshe ido kawai yayi dai bbu wata kalmarda zata nuna irin farincikinda yake ciki, wai daga bakin *hanna* suke futowa, jingina yayi da kujera Ya lumshe idanuwansa, d'an k'ara tsawonta tayi takai dai-dai fuskarsa, saukan numfashinta yajii akan fuskarsa hakan baisq yabud'e idanuwa ba, dan farincin dayake ciki bazai iya barin idanuwansa abud'e ba, bakinta takai dai-dai nasa, sumbatarsa tayi sannan ta kwanta akafad'unsa ta saqalo hannayensa." Ahaka har suia isa, bayan sun shiga gida, d'aki *hanna* tawuce kayan jikin ta ta rage dan shiga wanka, bayan tafito ne tazquna tana jiransa ko Ina yatafii ohow tafad'a itakad'ai, kwanciya tayi abunta, amma Sam baccin yak'i d'aukanta, tunani takeyi Ko Ina yaje?"
Keep mawa tak'ayi takwanta amma bbu bacci bbu alamansa, tun dawowar su fa bai shigo ba." Sauk'a falo tayi tazauna akan kujera tana kallon k'ofa ,tafii 2hour's dazama sannan yashigo, DA sallama yazauna kusada ita, kallonsa tayi ta marairaice tace Ina kaje?" Kardai kindamu?" Batarai tayi tace au tambaya tama kakeyi, kaida kasan dole nadamu cikin wasa yace toh tafiyata ya kikayi, all alokacinda yake mutuwa ko rayuwa, mood d'intane yacanja, tace sau biyu fa Ina kwanciya a asibitii Kai baza kagane bane, zaroo idanu yayii yace, serious fahh, yaushe kika fara sona haka?" Nima kaina bansaniba, amma lokacinda nayi noticing hakan shine lokacinda nasan irin sonda kakemun." Lumshe ido yayi yace cutie intambayeki mana?"
Ehem inajii ta fad'a, Lokacinda kike nuna baki sona, cutie dagaske ne baki sona." Ta6e baki tayi sannan tace not really kawai dai am not into u, kuma ni lokacin banson Namijinda yafii ni kyau ne that's all, Dariya MG yayi mai isarsa haryana riqe caki yace ked'in wayace moki nafiki kyau?" Haushine yacikata lallai wannan mutumin ya iya rainin wayo, afili tace au sai anfad'a munne ni banida ido ko?" Sorry bahaka nake nufii ba cutiee, Allah kuwa banfiki kyau ba." Kallon galala tamasa, lallai wannna guy d'inma, tashi tayi fuuu zatabar wajan, saurin kamo hannunta yayi, yazaunarda ita akan cinyarsa yace walhy Allah u r most beautiful gal I have ever seen in my entire life, tunda nake idanuwana basu ta6a ganomin wata mace amatsayin mata ba." Bakinta tasa akan hancinsa tana wasa dashi ahankalii bai ankaraba sanda ta garya masa cizo tatahi aguje tayi d'aki tana dariya, girgiza Kai kawai yayi yabita abaya, samunta yayi harta kwanta ta kud'unduna abargo, wanka kawai yashiga yaban yafito yadubeta yace heyy bud'e idanuwaki muyii magana, bbu musu tatashi tazquna tace inajii, zamutafii Hutu gobe da murnarta ta miqe tsaye tana cewa dan Allah gobe zamu koma gida?"
Umm Umm ba gida zamu komaba yawo zamu tafii ko Bali so, murnarta tad'an koma ciki kad'an tace little better, but promise me, muna komawa da 1day zaka kainii wajen mamana, promise kawai yace, itama tace OK agreed, amma ina zamuje?
Sai yanda kika fad'a cutie ur wsh is always my command, nikawai kaza6a kasan bayanda nata6a zuwa, amma zamuje umrah ko,wannan yazama tabbas yabata amsa, an then saika za6a, ok karki damu gobeda safe zamu wuce."
OK tom, kawai tace takwanta shima kwanciyar yayi yace, baidad'e DA kwanciya ba yajawota jikinsa, nidai daganan bansan maiyafaruu ba dan fucewa nayii."
Sassafe suka Kama hanyar Duba abu-dhabi, a burij al'arab hotel suka sauk'a, tsakanin MG da *hanna* soyayya akeyi natshin hankali, kowanne yamanta da damuwarsa, idanka gansu gabqki d'aya sun murmure kowannen su hard'an qiba Yayi, satinsu days, a burij-al'arab sukayi shifting to burij kalifa, kwance suke ad'aki *hanna* nakwance akan qirjinsa ta d'ago kanta ta dubeshi tace, honey boo ni ba'anan dangin ummii suke bane?"
Anan suke me kika ganii?" Dukan qirjinsa tayi sanda yace auchhh menayi?" Shine kak'i kakainii kanaso ace bansan dangin mijina KO?" No bahaka bane nasan yanzu ko munje zasu riqe kine, nikuma bazan juraba, Dan hakaa kibari kawai, saura kwana biyu, sai muje can, hakan kuwa akayi saura 2day's, sukaje gidansu ummii iya soyayya *Hanna* taganta ,kamar zasu goyata kowanne burinsa yafaranta mata, wani lokacin abinci maman ummii ke bata abaki, *hanna* bata tashi taga kakaninta ba amma kuma tanajinsu ajikinta sosai, soyayyarsu takejii aranta, kwanannsu biyu sukayi haramar yafiya, kowannensu sanda yayi missing d'inta Dan sun shaqu sosai. "
K'asashe dayawa suka halarta, k'qrshene suka nufii saudii dan gabatarda umrah, sunyi ibada sosai, yayinda shikuma MG burinsa, dayayita roqa akan Allah yabasu zuri'a dayyiba,". Satinsu d'aya suka nufii Russia Dan gabatarda wani taroda za'ayii, Ana saura kwana d'aya taron suka isa, can washe garisassafe za'a fara, ganin shahsin abid abud'e yahana *hanna* shiga dasaurii tayi hanyar gidan, tana zuwa suka bud'e Mata tashige aguje, afalo tasameta suna kallon juna da gudu suka rungume junansu." Kuka suka sake dukansu, dakyar suka sake juna, kallonta matar abid tayi tace irin wannan qiba haka Anya bbu ajiya acikinann, dariya kawai *hanna* tayi tace bbu komai nikam, zama sukayi suka shantake tad'ii kawai suke yi." Itakanma tamanta d MG sanda dare yayi sosai sanda ya kiirata tukunna tatashi." Washe garii kuwa tun asuba garin yafara cika duk wasu manya da shuwaga bannin kasashe sun hallara Kama daga manyan sojojii lauyoyii, police." Mutane Kala Kala," cikin shigar sojojii plane green yadii nasu, MG yayikyau, sosai fad'in irin kyawunda yayima 6ata time ne, itakuwa *Hanna* green d'in atampha tasaka mai ratsin farii, sannan tasaka green na gyale, sosai itama tayi kyau, motocinsa suka nufa, nan suka d'auki hanyar wajan taron."


To be continued


Ur's
z33iiyybawa


*BIBIYATA AKEYI*


*بسم الله الرحمن الرحيم*


Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*


_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_


_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_


*Wani Sahabi ya ke cewa wata rana muna tare da Manzon Allah Sallallahu Alaihi wasallama sai wani mutum daga cikin sahabbai ya ce Allahu Akbar kabirah, Walhamdulillahi kasirah, Wasubhanallahi bukratan waasilah, Sai Manzon Allah ya ce wanene cikin ku ke fadar wannan kalma, sai ya ce ni ne Ya rasulullah sai Manzon Allah ya ce nayi mamakin wadan nan kalmomi da ka fada, anbude kofofin sama gaba daya saboda wannan kalma da ka fada. Sai Abdullahi Dan Umar ya ce tun daga wannan rana kullum sai na fadi wannan kalma, ban taba tsallake wata rana ko wani lokaci da bana fadar wannan kalma ba.*


.


================


Page 80


*
Wajen taron yacika sosai tako Ina ka leqa sojojine sunfii komai yawa awajen yanda kasan kiyashi,
Basu dad'e da isa wajen taron ba, akafara gudanarda taro," *hanna* na gefen MG azaune, alayin manya manyan soldier's, Wanda kowanne zaka Ganshi tareda matarsa agefe, MG ne ya sunkuya dai-dai kunnen *hanna* yace kinsan adahh saidai inzauna nikad'ai kowa gefenshi da matarsa, amma yau kujerata ta k'ara daraja, tak'ara kima, sai taron yafimun na koyaushe armashi." Nikaina nasan yanzu nak'ara kima a'idon jama'a,
Murmushi kawai *hanna* tayi amma batace komaiba."
Shima murmushin yayi kawai danya fahimci *hanna* bakowani time ne take bada amsar maganaba, barinma idan maganar tayi mata dad'i sosai."
Taron yafara ne ga jinjinawa soldier's yadda suke jajircewa, da kwazo, dauriya, saida rayukansu, juriya, they leaves their family, wives, children's, they leaves their home 2save a million lives." Juyawa *hanna* tayi ta kalli MG tace always feel proud to have u honey." I love you😍honey, love you more cutie😘." Juyadda kanta tayi kawai tana murmushi, shima murmushin yayi yanajin dad'i akoda yaushe, idanta furta idanta furta kalmar so, kuma hakan yabi jinin jikinta yazama kamar ruwan Shanta, akoda yaushe tana cikin furtata."





Haka aka Cigaba da gudanarda taro, dafarko aka fara da soldier's d'inda suka mutu, the worriors, danginsu sun samii kyauta sosai, DA awards Kala-kala sun sadaukarda rayuwarsu, to save other's, da'akazo kan matar shahid sanda su *hanna* sukayi hawaye, itama kanta, tana k'ar6ane tana kuka, shikuwa MG jijjaga Kai kawai yakeyi, Dan jiyakeyi kamar yanzu akayi mutuwar, sosai yakejin zafii cikin ransa, ya had'a hannayensa waje d'aya ya sunkuyarda kansa kawai yana jijjiga kansa, sanda aka miqa Mata award d'in jikintane yafara rawa takasa k'ar6a,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login