Showing 69001 words to 72000 words out of 135756 words

Chapter 24 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7583

raka amarya airport."
Sabilida anason isan amrya ta isa da wuri akwai abubuwan da za'afara shiryawa kafin diner kuma anaso tahuta, "
Ga kuma Fulani tsufa yafara kamata bazata iya tafiya mota da nisa ba."
Ahaka suka futa *hanna* da k'awayrta da kuma sauran y'an uwa najiki suka nufii jurgin, "
Sukuma sauran suka nufii hanya,"
Suna sauka motocii aka shurya na zuwa tar6ansu da iyalan gidan mai martaba Suna juransu, "
Sosai aka musu tar6an karramawa gashi duk airport d'in da algaita kawai yacika ko ina,"
Harda kilishi wajan taryan amarya, "
Sai murna takeyi tana rungumeta kamar da gaske da kuma y'an uwan ummii, suma sunyi murnar ganinta,"
Kowa Sai hugging d'inta sukeyi. "
Alokacin *hanna* harta bar kuka ajiyan zuciya kawai take sakewa."
Ahaka aka d'ugunzuma zuwa fada, umma ce ta rad'a mata akan tasauka da k'afar dama hakan kuwa akayi."
Sanda aka kaita duk wani shashi na gidan ta gaida Kowa sannan aka nufii shashin da MG ke ciki Yanzu tazauna na d'ayan gefen upstair ashi zasu zasu zauna."
Sun mace wajan kallon shashin wasu kanma sunyi zaton nanne wajan zqmanta. "
Duk wanda yashiga wajan saiya yabawa wanda ke zaune awajan gurin tsafta Dan komai farine har kyalli sukeyi."
Labba ne tabud'e d'akin da MG ke kwana tace *hanna* tashiga d'akin shiga tayi itada hafsat hameeda da amira, "
Sauran kuma sauran d'akunan aka bud'e musu."
Wani irin kamshi shashi yakeyi, "
Barin d'akinda su *hanna*
Kam ba'a magana," kamshin har wani fusgarsu yakeyi. "
*Hanna* ta shiga tayi wanka tasa doguwar riga kawai ta kwanta akan gado tana tunanin gida."
Kamshin pillow d'inne yasata lumshe ido daganan bacci yad'auketa."
Sai kusan k'arfe hud'u wanda suke mota suka isoh."
Shashin da *hanna* zata zauna sukaje suka ganii sunhanallah iyayen *hanna* sunyi k'o'ari wajan tsara mata d'aki. "
Ahaka suka futa Kowa Sai san barka yakeyi,"
Gidan abba suka wuce daganan zasu wuce diner. "
Hanna bata farka ba Sai k'arfe biyar,"
Tatashi ta watsa ruwa taqara komawa ta kwanta itaba bacci takeyi tunanin abubuwa kawai takeyi. "
Misalin 6:00.pm aka fara shirin zuwa diner Dan 8:00.pm za'afara,"
Kafin saven mai makeup sunzo, "
Sa hanna sukayi tashiga tayi wanka sannan tayi drying jikinta," LBV makeover suka fara tsantsarata."
Zuwa 7:45 angana makeup, "
Alokacin idan kaga *hanna* yadda kasan yar tsana tsabar kyau,"
Wata farin wedding gown *hanna* tasa k'asanta tun daga nesa yakejan k'asa. "
V head aka d'aura mata sannan aka yafa mata farin stone net." da farin hill asalin mai tsinin jikinsa stones ne yadda kasan diamond. "
Sunhanallah kaso kaga *hanna* awannan shigar. "
Yadda kasan princess piona." Su hameeda kuwa da sauran frnd natta, "
Wani pink d'in material mai tsadan gaske sukasa da farin head sannan kuma da farin takalmi hill."
Kowacce ta riqe yanonon farin gyale ahanunnunta, "
Gabaki d'aya k'awayenta Su 6 ne Sai abin yabada kala."
8 dai-dai akace Su fito ana k'ofar shashin basu d'auki lokacii wajan fitowa ba dan sungama shiri."
Hanna sukasa atsakiya zuwa waje Suna fita hasken solar ya dallare Su,"
Alokacin suka k'ara bada kala,"
Motocii suka ganii guda talatinn da d'aya cuss, "
15 agaba 15 abaya Sai kuma 1 atsakiya fara soll ferarri mai bak'in tinted, Su kuma sauran duka bak'ake ne wulik hadda tinted gabaki d'ayansu iri d'aya ne rang rover,"
Direct farin ferarri d'in suka nufa, dan sunsan cewa ita ce ta amarya ko ba'a fad'a ba."
Dai-dai motan sukaje sukaja suka tsaya, "
Bud'e driver seat akayi captain ahmed ne yasha milk d'in shadda ne ajikinsa yayi kyau sosai,"
Yana zuwa yabud'e mata motar yayi alamu da hannunsa alamun ta shiga motar ya sunkaya kai alamu girmama wa. "
Cikin takun isa wanda takalmin k'ofar tane yadameta yasata tafiyar wanda hakan yazama kamarna k'asaita."
Shiga motar tayi yayinda MG ya lumshe idanuwa sakamakon Wani daddad'an kamshi daya ziyarceshi, "
Itama hakanne awajanta kamshi ne mai sanyi ya ziyarceta irin kamshin datajii a wannan d'akin amma na Yanzu dabanne."
Tana shiga c. Ahmad yarufe kofa koda tad'an juya gefe kawai ta tsincii MG na kallonta ko kiftawa bayayi. "
Saurin d'auke kanta tayi dan ita idan aka barta Sai tace da aljani tayi gamo."
Tarasa Wani irin kyau yakeda shi. "
Kyawunshi har Wani fusgarta yakeyi Cikin ladabi da jin kunyarsa ta gaidashi bai amsaba saima kafeta da ido dayayi."
Jin shiru yasata d'agowa ta kalleshi nanma caraff idanuwansu ya had'e, "
Wasu irin abubuwa taganii Cikin kwayar idanuwansa."
Yanzu ma farar shadda ce kall ajikinsa har tafii ta d'azu d'aukan ido, "
Farin talami da hula Sai farin diamond links,"
Gaskiya MG maikyqune. "
Sunkuayarda kanta tayi tana wasa da yatsunta aranta tana tunanin maiyasa MG yake sonta,"
Nafarko itaba kyawun Azo agani ba. "
Ahaka tayi ta tunani har suka shirya aka tashi motar da sauran motocin."
Ahaka suka isa bbu wanda yacewa d'an uwansa Wani abuu."
Hafsat kuwa motar captain bilal tashiga Suna tafiya Suna soyewa dan yanzu abukam yayi nisa."
Soyayyarsu sukeyi. "
Amira kuma yaya jalal najiranta dan tun d'azu yake kiranta,"
Duk da cewa bai fad'a mata komai ba amma tafahimcii cewa Yana sonta kuma Itama tasan tana sonsa kawai jiransa take ya furta bazata 6ata lokacii ba zata amincee. "
Tsayuwar motar da sukajii ya tabbatar musu da an iso wajan."


To be continued


Ur's
*z33yyb3rw3r*


*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_


_
Writting by



© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )


Wannan shafii sadaukarwane ga masoyana *Asma'u A muhammad*
Inasonki sosai kamar yanda kike sona,"
Ina jin dad'in yanda kike bibiyar labarina,"


*Khadeeja* hak'ika ke masoyiyar kwarai ce inasonki ina alfaharii dake, "
Kisani ko acikin masoyana ke ta daban ce."
Asma'u n Khadeeja gaskiya ina sonku irin sosai d'innan."
Karku damu ana mugun tare."
*I heart ❤ u girls."*



Page 58


* Zaune suke acikin wajen sunkai kimanin shida,"
Cikin muryar k'aguwa da damuwa d'ayan yace duk rintsi musan yanda za'ayi yau mu kashe Shi. "
Idan ba haka bafa muna kallo kamar ya sake ne amma tabbas zai dawo kanmu."
D'ayanne ya nisa yace senator inaso ka fahimceni duk yanda kake tunani tsaron wajannan yawuce haka. "
Duk iya dabar barunmu da k'ok'arinmu hakan bazaisa musamu Wani k'ofa ba,"
Tun jiya ake tsaron hotel d'in bbu mai shigarsa balle kuma yau dazai shiga kuyi tunani mana. "
Bafa k'aramin mutumi bane da zamu samu damar kasheshi dasauki."
Ko wancan karanma dan daniel ya kasance d'aya daga Cikin sojojin chief ne yasa muka samu damar kai masa harii. "
Karfa ku manta awancan lokaciin munyi amfani da tsanar dake Cikin zuciyar daniel ne muka tursaasa Shi ya yarda harya rasa rayuwarsa,"
To yanzu kuma mushkila ke d'an za'asamu asirinmu ya tonuu."
Mujura lokacii amma ba wannan ba. "
Amma acikinku duk wanda yace ba hakaba toh tabbas saidai yayi Shi kad'ai idan kuma dukanku zakuyi toni bbu hanuna."
Kai barima nafito fili nagaya muku nikam nagajii da wannan shurmen,"
Laipy ne mun aikatashi mezai hana mu kar6i hukun cinmu?. "
Musan cewa munyi ba dai-dai ba."
Nigabaki d'aya ma wallhy ina danasanin biye muku danayi muka cucii al'umma,"
Wallhy Allah bazai ta6a barinmu ba."
Allah sayya sakawa way'anda muka zalunta,"
gwara mu kar6i hukuncin mu tun agidan duniya,"
Bansan lokacindaa na'aikata wannan abuu mai yashiga kaina ba, "
Gabaki d'aya namanta cewa bayin Allah muke zalunta namanta cewa komai daren dad'ewa Allah zaimusu sakayya."
Hawaye nagani afuskar sa,"
Yace zanje zancii gaba da rok'on gafarar ubangiji kafin gaskiya ta fito."
Danni yanzu nafii buk'atar hukuncii dai-dai da abinda na aikata. "
Tashi yayi yace nidai kunga tafiyata,".
Amma yakamata kuyi shawara ya fad'a sannan ya sa Kai zai fice. "
D'ayanne wanda najii ankira da senator yace minister minister yaya zakqmaanq haka kafasan irin hukuncin dake kanmu."
Fucewa yayi bai saurare Su ba. "
Cheif ne yace haba senator Ahmadu yaya zakq d'aga hanklinka mubashi nanda kwana biyu idan yak'i Sai atura akawar dashi, shine zaifii mana sauk'ii kawai,"
Nisawa wanda aka kira da alhaji sulaiman yayi sannan yace tun farkon sanda nacewa, senator kada asa minister acikin har kallan nan gashi Yana shirin kawo mana matsala. "
Kokad'an banso yashiga ba dan yanada saurin karaya."
Senator ne yace yanzudai kawai shawarar chief zamubii, "
Kawrda shid'in shine rufin asirinmu."
Ahaka suka tashi kan gobe zasu kirashi sujii mai ya yanke, "
Dandai bazassu lamunci yatona musu asiri ba."
Ahaka suka tashi daga meeting d'in,
Kowa ransa a6ace."


*Royal tropicana suit hotel*


A Dai-dai nan motociin suka tsaya,"
Kai tundaga wajen hotel d'in zakasan ana bikin manya,"
Captain Ahmad ne ya Bud'e masa k'ofa sannan shikuma MG ya zagaya ya Bud'e wa *hanna* k'ofa, "
Hannuwansa yasa mata ta kama ta futo,"
Sai tayi kamar bata ganii ba da dafa kof'ar motan da front seat,
ta zuro k'afafunta ta fito. "
Dakyar tasamu ta tsaya dai-dai dan tsinin takalmin yayi tsini dayawa."
Fita k'awayen amarya da abokan ango suka matso suka."
Jerawa sukayi abin gwanin ba sha'awa. "
Afeeya ne tafito daga Cikin wajen tsaya tayi turuss ganin Su seprated."
Kamo hannun MG tayi sannan takamo ba *hanna* tahad'a Su waje d'aya, "
Wani irin shock sukayi dan wannan ne first tym na *hanna* data ta ta6a riqe hannun MG fatanshi is soft n silk *hanna* sanda ta lumshe idanuwanta tsabar irin yanda taji hannunsa kamar tissue."
Shima MG hakanne yake anasa wajen dauriya kawai yayi ya riqe hannunta. "
Ahaka suka fara tafiya Cikin takun angwaye da amare komai na k'asaita."
Ahaka suna tafiya masu pics vedio harda y'an jarida, "
Flash ne kawai ke haske Su tako ina."
Hasken dayayi yawa ne yasa *hanna* kafafunta suka fara rawa danko kallon hanya sosai batayi. "
Ganin haka yasa MG yasa hannu yaza gaya awaist d'inta,"
Batasan lokacin da ta kalleshi dasaurii, ba amma shi ko ajikin sa, hanya kawai yake kallo yacii gaba da tafiyarsa, ita kuma takasa d'auke idanuwanta daaga kansa. "
Yasan tana kallonsa amma yak'ii juyawa,"
Sai can tadacii gaba da kallonsa can sunzo shiga event hall d'in yajuyo ya hure mata idanuwa, "
Lumshesu tayi ta k'ara bud'esu akansa sannan takawar da idanuwanta kunya duk ta isheta."
Ahaka suka shiga wajan gaskiya ba k'aramin decorating akayiwa wajen ba. "
Farine soll Sai pink bolb,"
A haka har suka isa wajan zamansu suka Zauna, "
Event yayi event Alokacin ummii suka iso,
Alokacin aka kirasu tsakiyan fili, suka sauko hannunsa mak'ale da nata ba k'aramin dad'ii ummii tajiba ganinsu haka,"
Alokacin su kilishi umma da sauran iyaye Suna tsaye afilin. "
Sanda sukazo dabb Su sannan *hanna* tatsuguna k'asa tana gaidasu yayinda MG shima yabita ya tsugunna."
Shima Yana gaishesu abin yamatuk'ar k'ayatar da duk mutanen dake wajan." Hakan yanuna musu alamomi dayawa."
Nafarko tanuna mutane yarbiyanta gashi na biyu yanda ta nuna wa mutane cewa samun mace tagari Yana daga Cikin abin da yakesa namiji gyara halayensa. "
Yanzu kuduba yanda MG baiyi niyar tsugunawa ba amma ganin tayi hakan yasa yayi."
Allah yasa muzama mata nagarii. "
Ameen
Kasancewar tsugunawa wajan gaida nagaba ak'asar hausa abune maikyau wanda hakan ana samunsa ga yaro mai tarbiya yasa mahaifansu jin dad'ii da alfaharii da yaransu,"
Dad'ii ne yacika ummii na irin girmamawa da diyansu suka basu. "
Sa hannu tayi ta dago Su duka Su biyun sannan ta rungume *hanna* tsam kamar mai shirin maidata ciki,"
Ganin haka kawai MG yafarqyi musu liqi da 1000 dubu dubu sabii, "
Sannan labba ma tshigo itada afeeya suka jona,"
A sauran dangima sukabi bayansu, "
Kowa liqi yake musu,"
Dakyar ummii tasaketa, Itama tahau yimata liqi,"
Waje yayi waje biki yayi biki. "
Manyan mutane sun hallarq,"
Can na hango y'an BIBIYATA AKEYI FANS, hardasu ameen, aishatu g sabo, aisha ayuba, mmn hassan, maman waleed, Su asm'aul husna,
Su bintu abacha kam ba kantq tasa plate agaba Sai taga k'arshensa, "
Sai kiyi saurii dan ummu sudais na jirankine ita takawa takesonyi,"
Su momy bayo kam andad'e afilin rawa Itada saudat."
Kunsan bikin na manya ne Can na hango murjanatu gimbiya liqi kawai takeyi, "
Maimunat da hajara ya'u aliyu haka kuka iya rawa😳
Maman twinx madai ba'abarta abaya ba dan tura twinx gefe tayi tashiga hidima."
*Hanna* na godiya kuma tajii dad'inn halartar bikinta da kukayi😃."

Intisar idan ka ganta Sai kace aljana dan Wani irin kyau tayi. "
Batafin 10 minute bata wuce gaban MG ba tanayi tana karai raya,"
Amira kuwa anmak'ale itada ya jalal Sai soyewa sukeyi. "
Balle hafsat da abuu yayi nisa."
Tare da yaya jalal suka shigo fili suka yi barnar dukiya, yaya jalal yafice ya tafii ita kuma dasu labba hameeda da sauran kawaye rawarsu sukasha *hanna* tataso har fili tamusu liqi Sai dariya take tana annashuwa amma koda wasa bata yi rawa ba bbu yanda basuyi da itaba dariya kawai take musu tana liqi. "
Sanda suka gajii kafin suka fita daga filin."
Nan aka bukacii ganin ango da amarya kawai afilii Nan suka fito. "
Bbu yanda MG baiyi sutaka ba amma bbu wanda yayi rawa acikinsu."
Yau anga dunkum d'in amarya da ango banda murmushi bbu abunda sukeyi, "
Amma bbu mai alamun fara rawa."
MG ne ya bukacii abashi loud speaker, ba Tare da bata lokaciba aka miko masa,
Yajuya yakalli *hanna* yace. "


_Kuyi hakurin jina shiru da kukayi jiya amma kubini bashi zuwa dare zan biyaku._


To be continued


Ur's


*Z33yyb3rw3r*


*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_


_
Writting by



© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )





Page 59


*
Matsowa yayi dabb da ita har sunajin numfashin juna yace, "
I love u"
I love u with every single blinks of my eye's, nd every secound of my love."
Ido *hanna* tak'ura masa shikuma yasa hannunsa yakamo nata Yana murzawa ahanakali sannan idanuwansu na sarke Cikin na juna."
Yacigaba da cewa."
I vow To be loyal, to be honest and truthfull with u at good n bad times."
Shiru yayi na y'an secound Yana murza hannunta."
Wanda hakanne yafaru ga duk hall d'in kowa Shiru yayi Yana kallonsu Yana sauraronsu, "
Barin y'an matan they wsh da sune *hanna* ."
Ahaka yacigaba da magana,"
Matse hannun *hanna* yayi dake Cikin hannunsa sannan yace, "
And hopely I will try to be d best husband for you my wife,"
And best father for our children nd best grandfather for our grand children. "
Dariya ne sosai yakama *hanna* saita rufe bakinta,"
Da d'ayan hannunta d'ayan kuma nacikin na MG."
Yanda take dariyar da yanda yatsaya kallonta Cikin nishad'ii, "
Ya k'ara bawa mutanen wajan sha'awa."
*Hanna* ne tace an I promise to take gud care of you," am going to be ur best And truthfull frnd,"
D'aga masa gira d'aya tayi sannan tace, "
U knw truthfull frnd are alway's hard to find,"
But am gonna be dat truthfull for u dear,"
Am going to be ur 6ter, frnd, "
Am gonna take good care of u just like a little baby."
Dariya abun yabashi Sanda ya d'an dara. "
Yazo dai-dai kunnenta yace keep ur promise."
Afili ta furta yes,"
Am going to be d most amazing wife ever. "
Uhummm abunda MG ya fad'a kenan."
Kamar rad'a yanda bbu maijii *hanna* tace dats all. "
D'aga kafata yayi shima ahankalin yace not bad."
Cikin D'aga murya kuma yace I vow to make u da happiest women on earth."
I will make sure dat every girl is jealous of u, "
Yafad'a Yana jijjaga hannunta."
Tsayawa kallonsa tayi bata ko blinking idanuwan ta."
D'an sunkuyowa yayi ya hure mata idanuwanta."
Lumshesu tayi sannan ta bud'esu."
Muje toh Yafad'a ahankalii. "
Okkk. Ai bata gama rufe baki ba suka farajin ruwan kud'ii akansu badaga y'an uwansa da y'an uwanta ba abokanansa kam ba'a magana da nata kawayen."
Hameeda ne ta sunkuyo dai-dai kunnen Amira tace dubii *hanna* munafuka kamar ba itane d'azu tadamu mutane da kuka ba gashi yanzu tasake tana zuba love, "
Uhmm Amira tace sannan tak'ara cewa ke beb abunnefa bbu sauk'ii."
Tsaki Hameeda taja tace ainaga alamu kema kwanan nan kinfara shigane."
Amira bata k'ara kulata ba dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login