Showing 51001 words to 54000 words out of 135756 words
"
Lpy klau ya bauchi?"
Bauchi klau,
Sanda suka gama gaisawa yace "
Buddy akwai wani taimako nake nema," Daga d'aya can bangaren abdul yace haba buddy yanzu dan zaka nemi abuu awajena saika kirashi da taimako? "
Ka fad'an mun kawai ina jinka,"
Nan yakoro masa abunda yakeso, "
Can abdul yad'an nisa yace buddy kasan yanayin wajennan fa zaiyi wuya ace ba'asamu wanda yakamashi ba,"
Affan ne yace ka k'o'karta buddy kasan ya yareema ne yakeson wajen, nan ya zayyano masa labari ai alokacin abdul yamike, "
Yace dole ma wannan wajen yasamu barina fita,"
Saikusan 10:30 yqkirashi y shaida masa ansamu wajen, "
Labba ne tayiwa ummii da kanwar ummii bayanin abunda zasujeyi nan tagama Had'a komai sannan taje daki."
K'arfe biyar bayan sunyi sallah suka gama had'a komai,
Nan MG ya shiga yiwa ummii sallama,"
Albarka tasa masa sosai sannaan tamasa addu'a akan Allah yabashi abunda yaje nema,
Zuwa 7am sunsauka garin bauchin yakubu."
A jameel guest palace suka sauka dashi da sojoji goma da affan da labba idan sunsami abunda sukeso aranar dasu koma"
Kiran hameeda labba tayi bayan tad'aga take tambayanta jikin baba cemata tayi jiki yayi sauki sosai dama zazza6i ne, "
Nan take ce mata sis bamu fasa wannan shirin bafa yanzu gamu mun iso tun safe."
Yanzu yaya kenan sis gashi nabar wannan aikan a kano, "
Cewar hameeda."
Ok yanzu yaya za'ayi? "
Kisameni a jufatu zan wuce sai mu zabo toh tace sannaan sukayi sallama."
Kiran amira tayi tace tazo tarakata bata barii *hanna* taganta ba tafuce suka had'u da amira bata wani tsaya yiwa amira Bayani ba suka wuce jufatu anan suka had'u da labba sukayi sayayyarsu sannaan suka juyo, "
Sun koma gida tasamu anty maryam da anty maman amal sunzo,"
Kiran anty amira tayi sannan tamata bayanin komai, murna acikin anty kamar tazuba ruwa tasha, "
Mama da umma suka kira nan ma aka koro musu bayanii,"
Umma da mamane suka harzuqa wana irin shashanci ne wannan keda labban kukeyi kwana biyu fa kuka bata kuma idan yau bata aminceba kenan kuna nufin ita tacii wannan karan, umma ne ta k'ar6e zancen sannaan tace aiko bata yarda yauba bbu wani kwana biyu a haka ma saita amince, "
Hameeda ne tace ni yanzu ma ba wannan ba akan yanda za'ayi zuwa jimawa taje wajen,"
Zama taje inji umma, "
In sha Allah idan taje duk wani fitina ya k'are ko zuciyar dutsi takeda shi saita amince ayau d'in nan in sha Allah."
Ok toh Allah yayarda Cewar Mama yarinyarda agaban iyayensa ta budii baki tace batasonsa bansa akaba. "
Ni inbanda abun so bama banga mai zanyi da ita ba,"
Yafita komai da komai nesa ba kusa ba. "
Anty maman amal ne tace haba mama wannan wace irin magana ce, koda ace bata kaishi komai ba mace daraja ce da ita kuma ni aganina hakan da take yi kanta take kwatawa yanci."
Yanzu burinmu kawai yau ta amince. "
K'arfe uku na yamma *hanna* tafito awanka sanda tajira aka kira sallah sannaan tayi ta d'an shafe jikinta da turare,"
Wata arniyar arabian gown designer hameeda ta ajiye kusada *hanna* baki da hancii *hanna* tasake tana kallon rigar dan bakaramin kyau tayiba mata ba kai ba ita kadai ba duk wanda ya kalli rigan yasan ya had'u light pink ce rigar kalan da hanna ce mutuwarso, "
Kisa muje anguwa hameeda tace ai abbu musu hanna tasa rigar dan tamata kyau,"
Kai sis a'iina kika saya wannan rigar? "
Tayi masifar kyau,"
Kiyi light makeup mufita kawai hameeda tace bbu musu tayi light makeup daya k'ar6i face dinta, "
Bata bata lokacii ba ta shirya rigar ta matukar karbanta,"
Takalmii hameeda ta ajiye mata farii mai kyau da kuma kuma d'an karamin veil shima fari soll. "
Gyara gashin ta tayi yayi acucii mai kyau,"
Sannan tasa veil d'in tafito kamar wata balarabiya sakk, saidai batada haskensu. "
Amira taganii tace beb yaushe kikazo?"
Yanzu nan taga shigansu irin d'aya da hameeda amma bata kawo komai ba."
Fita sukayi zasu tafii, a lokacin mama da umma suka kirata, "
Mama ne tace *hanna* kizama mai tausayi rayuwarki, sannan umma tace a kullum kisowa d'an uwanki abunda kikesowa kankii."
Jikintane yayi sunyi nan sukayi musu sallama suka tashi suka fita suna fita hameeda taturawa labba taxt tace mata Suna hanya. "
Ganin sun nufi GRA villa garden yasa *hanna* cewa ke mezamuyi kuma a villa garden?"
Amira madai tambayar dake ranta kenan amma tayi shiru,"
Ke kinfaya saurii ne kitsaya ki gani mana hameeda tace, "
Suna isa alamu yagawadawa hameeda cewa sun iso dan motocii ne awajen dayawa irii daya kuma dukansu marsedeze benz ce," guda daya ce taraba kala ita farasol ce kodaganan abun zai bada sha'awa, "
Shiga sukayi dama already ansan dazuwansu ba'ataresuba suka shige,"
Tun daga waje waje akafara decorating da pink an white na flawers sai ratsin jaa, "
Hameeda ce tafara ciran matane tana cewa su shiga intagram zata fara daukan live video yanzu,"
Takira matane samada ashirin nan amira taga itamafa baza'a barta abaya ba nan tafara kira itama tana cewa ayi joining. "
Tun daga bakin wajen suka fara shooting live video a insta,"
Dan wajen bakaramin kyau yayiba kan su k'arasa Cikin wajen kowacce tasamu views samada talatin, "
Dan yanda wajen ya tsaru bazaka iya kallo ka wuce ba shi yasa aka fara views nan likes yafara biyowa baya."
Shiga wajen sukayi ainan kallo yakoma sama wani irin kyau waje yayi wanda fad'arsa bata lokacii ne ko shugaban k'asane zaizo wajen iya kacii. " Suna shiga wajen bbu kowa sai flawers da aka jera tako ina, "
Batasan lokacinda tak'arasa Cikin wajena tana k'are masa kallo ba, juyawa takeyi tako ina tana kallo."
Jitayi kamar ana kallonta juyawa tayi kawai taga MG daga nesa yana tsaye ya hard'e hannuwansa yazuba mata ido, "
Ganinsa yasa fara'ar fuskanta yakau ta tamke fuska kamar wanda bata ta6a dariya ba."
Sake hannunsa yayi yafara takowa wajenda take, baya ta rungayi jikuma yana matsota sai jinta tayi kawai ta fad'a a kujera da6as,"
Sanda yamatso kusa sannan ya durqusa akan gwuiwowinsa yace, "
Ina sonki," Ina sonki, "
Zanje ko ina na maimaita wannan kalmar zan fad'a alokacinda idamuwana suke arufe kuma zanfad'a alokacinda idamuwana suke abude zan fad'a a yayinda nake bacci," kuma zan fad'a agaban kowa i will tell d hole world dat i love u."
Inasonki sosai, "
Akanki nafara sanin menene so kuma akanki nakeson k'are so, bana fatan ganin ranar da zan futawa wata mace wannan kalmar ba."
I love u plz marry me I promise to make u d happiest women on earth. "
I promise to be honest, to be loyal, to be Your frnd ur brother,
I promise to Luv u forever nd am gonna be the best husband ever,"
Ciro dan karamin kit d'in dake aljihunsa yayi, diamond ring d'inne ya bayyana, sai kyqlli yakeyi, "
Akanki yace,
Will u marry me?"
Shiru tayi tana kallonsa. "
Ranga6ar da kai yayi sannan yace plz marry me."
Girgiza masa kai tayi tatashi tana niyyar fucewa labba ce tayi Saurin k'arasowa wajen, da sauri itama ta zube gwuiwowinta, wanda hakan sanda yasa *hanna* riqe baki ahankali kamar me shirin yin kuka tace "
Labba plz kitashi,
Girgiza kai tayi tace nop am nilling here untill u agreed to marry my brother,"
Hanna plz marry him, "
U'r gonna be the luckies Girl ever,"
An I promise u b d best 6ta inlaw plz👏ta had'e hannayanta, "
Girgiza kai *hanna* tahau yi alamun fa bata amince ba."
Can kuma su hameeda, sai dabii aketa bugawa a insta, "
Anty hindu da take Can kano itama sai kallo takeyi ji takeyi kamar ta futo ta wayan ta wankawa *hanna* marii baresu anty samha da bakin Cikin *hanna* yacikata."
Amirace taqaraso wajen amma bataje dab suba dalilin d'aukanda takeyi, ahankali kamar rad'a tace beb say yes, ya tayi kamar bata jiba kuma sarai tajita,
Affan ne yak'araso wajen gwiwansa d'aya yasa ak'asa yace plz marry him,
I promise to be d best brother inlaw, plz say yes shiru tayi ta tsaya tana kallonsu jikinta yafara yin sanyii, "
Amma fa gaskiya bazata iya ba."
Ana haka captain Ahmad ma ya fito, "
Yasa kafafunsa akasa yace Plz say yes, wasu zafafan hawayene suka fito mata ta runtse idanuwanta,"
Ahaka da d'ai-d'ai sojojin suga runga fitowa sun fito kowanne da wandon kakin soja ajikinsa da jan polo abayan anrubuta, plz say yes da fariin rubutu, sukuwa amira labba da hameeda, jan gown sukasa da bakin d'an kwali. "
Sai Affan shima jan t-shirt da bakin wandone ajikina."
Wayan labba ne tad'auki k'ara tana dubawa taga taga anty afeeya, a hans free tasa, tana d'auka tace plz say yes dear, "
Aikuwa Can halima takira wayan itama ana d'auka abinda ta fad'a kenan."
Can wayan MG ta d'auka itama yana dubawa yaga ummii d'agawa yayi alokacin tace, "
Ahankali tace habiby tell her dat am gonna be d best n sweet mother inlaw that is hardest to find."
D'agowa yayi ya kalleta alamun taji mai ummii tace. "
Kuka ne yakwace mata dasauri tasa hannuwanta biyu ta rufe bakinta,"
Kamar wanda suka Had'a baki dashi da soldiers d'in, dasu affan da yan Cikin wayoyin sukace, "
Zamu zame miki d best family ever,"
Wayan amira da hameeda ne suka fara ringiing kamar me mutane daban daban sai kira a keyi daga masu cewa ta amince kai kusan duk wanda yakira hakane. "
Hameeda ne tace hava beb say yes mana,"
Runtse idanuwanta tayi sannan ta miqa masa hannunta ttsayawa yayi kallonta,
Labba ce tace *hanna* baki amsa bafa, "
D'aga kanta tayi ahankali tace na amince,"
Cikin murna yasamat zobben ahannunta data miqo masa, ai yanasa zobben wajen ya d'auki ihu. "
_Yaukam abar *hanna* tasha ruwa danta amince da auren MG_ _z33yyb3rw3r ma tasha ruwa_
_Saura kuma naji nace Page yayi kad'an sai nayi suburbud'a_😜
To be continued
Ur's
Z33yyb3rw3r
*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
Page 46
*
Ihuu badaga mutanen wajanba har wanda suke kallo a insta, sanda sukasa Ihuu."
Hakanne yayi sanadiyar daskarewar najeeb dake zaune ad'akinsa yana riqeda waya ahanunnunsa, "
Tun farkon fara abun yake kallo awayansa,"
Zafii yakejii sosai na amincewar *hanna* dan hakan yana nufin rabuwa da ita dan dolensa yayi hakuri, "
Dan yanda yaga MG daga yanayin kyansa da tsarinsama bazai iya ja dashi ba,"
Balle aje ga matsayinsa, "
Kuka kawai ya fashe dashi na bak'in Cikin rabuwa da *hanna*." hakane ta faru da yaya jalal dan shima Hameeda ta kira shi duk wani abinda yafaru yana watching, "
Tun baiso *hanna* ta amince har yadawo yanajin tausqyin MG kuma har Cikin ransa yakeso *hanna* ta amince da auran MG ko bbu komai yasan cewa MG namata sonda shi baya mata kuma zairiketa tsakani da Allah, zaiso duk wani farin Cikin ta, zai faranta mata fiyeda yanda shi zaimata kuma shi arayuwarsa yanason ganin farincikin ta wanda yanada yakinin zata samu hakan, "
Shiyasa har Cikin ransa yaji dad'in amincewar da tayi duk da cewa yanajin kishi acikin ransa."
Saleem kuwa yana Cikin kallo shida abokanansa farko dayace musu yarsace k'in yarda sukayi, "
Shine yace musu su d'aura bet su halarci wajen hakan yasa, suka nufii wajen a motar baban abokinsu daya d'auko musu dan tafiya yawo."
Ita kuwa anty samha itada Abubakar da suke kallo farinciki kamar zai Kashe su, "
Anty samha ce tace wannan yarinyar taurin kai kamar 'yar aljanu,"
Abubakar ne ya d'aga kafad'a sannan yace amma kinsan ni banga laifinta ba, harara anty samha ta galla masa sannan tace tana wahalarda bawan Allah amma a hakan burgeka tayi? "
Kuma abokinka ma," riqo hannunta yayi sannan yace honey bazaki fahimci halin matane ba,"
Duk wanda yaga ta aureshi Ahaka zaice kud'insa ko mulkinsa ta ganii, "
Amma yin hakan zaisa daniya ta fahimci k'anwar taki ta dabance wani kyqlkyalin duniya duk baida metaa ba."
Kwanciya tayi ajikinsa sannan tace ammadai duk da hakan nidai najii dad'ii ina farinciki, "
Cikin tsolaya yace anya kinkai ni kuwa nifa abokinane kuma cousine d'ina zaiyi aure na tabbata za'ayi bikinda duk fad'in kasarnan ba'a ta6a irinsa,"
Ahaka suma sukayi ta murnar farinciki. "
Ita kuwa adda hindu,"
Tsabar murna lokacin nak'uda ta tashi dama yaya auwal nakusa kawai suka wuce asibiti. "
Ina akabar iyalan gidan sarki kowa na gidan farin ciki idan kacire mutum biyu kilishi da intisar."
Dan bakin ciki kamar zai kashesu intisar sa kilishi tayi agaba tanata rausa Ihuu, "
Ita ai dole sai kilishi tasan yanda tayi ta wargaza wannan aure,"
Kinji na fad'a miki abinda malam yace" yace wannan aure saiya yiwu, "
Amma mubari ayi auren ba za'a rasa abinyi ba kuma kinsan maganar malam daiko har inde yace zaiyyi abu to tabbas zaiyi ki kwatar da hankalinki."
Cikin kuka intisar tace tayaya kikesoo na kwatar da hankalina umma kinsan irin sonda nake masa kuma kinacewa na kwantar da hankalii nayi shiru ya aurii wata ba niba wannan ma ba mai yiwuwa bane, "
Kiduba kiga yanda yazuba gwuiwo winsa ak'asa yana roqarta ta aure shi umma wannan wani irin so yake mata?"
Yabarni insonsa kamar zanyi hauka amma ko kallo ban isheshi ba. "
Kiduba wannan yarinya umma itafa bakyawun arziki ba,"
Kiduba na tabbata da za'a ajiyewa maza dari ita sai 99 sun d'aukeni basu kalleta ba kidubata fa tana fad'in haka takara fashewa da kuka, "
Ita kuwa kilishi sai rarrshinta takeyi dan tafi sonta fiyeda yaranta data haifa acikinta."
Wajen su *hanna* kuwa celebration aka farayi kai har wanda ba'asan da zamansu bama sun zo wayan dan kallon wayannan masoyan kuma ba'a bari ashiga, "
Sai can su saleem suka iso anan aka k'i barinsu su shiga waya ya d'aga yakira *hanna* a lokacin ya turo wayarta najikinsa dan idan zaifita saiyabi yad'auke wayarta,"
Juyawa yayi yacewa abokan sa lahhhh na manta ashe phn d'inta najikina."
Kallon mk'aryacii suka fara masa hakanne yasashi kiran hameeda itma bata d'auka dawuri ba sai da yayi 2missed call kafin tadaga, " Tana d'auka yace sis muna waje fa anki bari mushigo ai babu b'ata lokacii hameeda tazo ta shigo dashi hadda abokansa."
Tun daga nesa *hanna* wanda suke tsaye da labba tafara galla masa harara yana zuwa kusa tace ban wayana, "
Sosa kai yafarayi tace idanka k'ara d'aukamin waya Allah nidakai shi kuma sai ido yake mata akan ta bari abokansa amma takii,"
Sanda ta sulleshi tass sannan tabarshi, "
Amma duk da haka sai wani shan kanshi yake yiwa abokanansa shi ala dole, yarsa zata aurii mai mulki."
Sai gab da magrib sannan sukabar wajan amma har tym d'in hanna bata bari sun Had'a ido da Yareema ba duk yanda yaso ya kebe yayi magana da ita abun ya faskara dan wata irin kunyarsa da kwarjininsane yarufeta."
Sai dab magrib sukabar wajan gida suka nufa, "
Wanda Cikin wajan bbu wanda yasan meyake faruwa jira kawai sukeyi,"
Suna dawowa hameeda tafara zayyana Bayani nan tafara nuna musu, "
Mamane tace kadai anji jiki ace mutum taurin kai kamar maye,"
Umma ne tace kadai tunda ta amince zancen yawuce mana, "
Aranar su labba suka wuce," washe gari kuma akatashi da shirye shiryen, kaiwa kayan tambaya. "
_Plz kuyi hakuri da wannan."_
To be continued
Ur's
_z33yyb3rw3r_
[9/24, 8:41 AM] +234 810 367 2210: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_
_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )
Page 47
*
Tun sassafe aka fara shirin zuwa nemo aure, "
Alokacin aka kira baba aka sanar dashi zuwan,
Aikuwa yaje yasamu Abba ya fad'a masa."
Abba ne yace amma yaya gani nayi kamar yayi wuri dasun bari nan da zuwa koda satii ne sai, "
Suzosu kaga yanzu bawani shiri mukayi ba."
Babane yace nima abinda nagani kenan, amma idan mukace wani abu zasuga kamar basan abun mukayi ba. "
Kuma ni maganganunda yarinyar nan ta fad'a ranar auren samha sai ina kallo kamar akwai wani abuu ak'asa,"
Kaga kuwa yakamata mu amince musu ayi wannan zancen da wuri kamar yanda suka bukata."
D'an gwauron numfashi Abba yaja sannan yace nima nayi tunanin hakan dan inaga akwai masu yiwa yarinyar nan ba dai-dai ba tunda dakanta tace aidama tasan bazasu barta ba, "
Acika mata burinta kamar yanda ta bukata abarta tazauna haka,"
Ai yaya kanajin wannan magana zakasan da wani abuu ak'asa, "
Kuma ta iya yiwuwa yanzu haka ita yarinyar tajii da kunnenta ne yasa ta fad'ar haka."
Dan ni gaskiya yaya bazan 6oyeba gidankanna bakowa nayarda dashi ba kawai abun yafi yanzu mudage da addu'a sannan kuma musa ayita mana saukar qur'ani, "
Kasan mutum kai baka damu dashi ba amma kai yadamu da rayuwarka."
Baba ne ya nisa sannan yace toh Allah yataimaka sai musan abinyi dan nasan zuwa jimawa zasu iso. "
Shiga Cikin gida sukayi,"
Suka samu mama da umma kud'in aikin da za'ayi na Cikin gida aka basu sannan su Abba suka wuce dan tanadarwa bak'i snacks da kuma drinks, "
Saleem ne ke fitowa daga dakiin su, Alokacin abokinsa yakirashi dan tun jiya sai samun kira yakeyi,"
Wa'yanda da ba frndz nasa bane, wanda then suna kallo mahaifinsa baida kud'in da zasuyi abota dashi yanzu haka sai kiransa sukeyi,"
Sunaso su jonehh. "
D'aukan wayan yayi cikin gadara."
Daga can Cikin wayan nayi ance palz yadai naji wani labari wai dagaske ne? "
D'an gyarawa yayi yafara koro Bayani yanayi yana wani gadara,"
Aikuwa duk abinda yake fad'a a kunnen Ammah datake zaune abakin kofa,"
Rikicewa tayi wai metake jine waishin dagaske *hanna* aure zatayi?" kuma dan gidan sarkin kano zata aura?"
kamar yanda tajii Saleem yadad'a, "
Afili tace kai ina haka bamai yiwuwa bane."
Shikuwa Saleem baimasan tanayi ba."
Can garin kano kuwa MG harya gajii da amsa call, dan governor's minister's ambasador's da president, "
Na k'asa she daban daban sai kiransa sukayi suna mai murna dan abu kamar wasa yabaza duniya sosai,"
Dayawa mutane ke sharing wannan video d'in. "
Aranar kuwa followe'r kamar zasu cinye, amira da hameeda."
Kai har