Showing 84001 words to 87000 words out of 135756 words

Chapter 29 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7558

yafita."
Tashi tayi tanufii d'akin labba, hira sukayi sosai ba ita ta, fitaba sanda yasanar da ita akan tafito sutafii."
Basu dad'e da isa ba su karima suka isoh."
Tayiwa baba, mama da Ammah bqyanii sun fahimceta sannan sanyi alk'awarin riqesu kamar y'ay'ansu harzuwa dawowansu."
Dakyar *hanna* tabar gida harda d'an kukanta MG yasha aikin lallashi Bayan zuhr kad'an suka dawo, sunyi la'asar sannan suka nufii gidan umma, tayi murnar ganinsu, sosai nan da nan tashiga hidima dasu, MG kuwa yasake da ita bakamar yanda yakejin kunyar mama ba."
Kunun aya takawo musu da zobo dayasha cocumber, yasha MG yakeyi yana santii ya kalli *hanna* ya d'aga mata zo6on yace," inafatan kin iya? "
Murgud'a baki tayi tace," Ko na iyama bazanyiba, auhaka kikace? " eh tabashi amsa atakaice, ok zamu ganii, suna tashi tace, umm.... Nace dan Allah muje gidan anty afeeya mana."
Kallonta yayi yace, idanbaki fad'ii sunana ba, ba yanda zamuje, marairaicewa tayi tace yaa yareema muje gidan anty afeeya plz."
Murmushi yayi maikyau wanda sanda gefen kumatunsa yalotsa," yatsa tasa ta danna dai-dai kan dimpull d'in, sanda yatsanta yad'an shiga ciki, murmushi yak'arayi ya lumshe idonsa yanajin sonta cikin jikinsa."
Sun isa gidan anty afeeya sai murna take da ganinsu tunda take da yayan nata bai ta6a zuwa gidanba saiyau ta dalilin matarsa, dan tasan bayin kansa bane." amma tayi farinciki sosai,
Basu dad'e ba suka tashi tafiya, leda guda tabawa *hanna* wanda nikaina bansan na menene ba."
Har gaban motocinsu tarakosu, yaronta namusu byebye."
Sai gidan samha, nan ma basu dad'e ba, sun d'auki hanyar gida, *hanna* tace bazamuje mugaida moddibbo bane?"
Nishi yad'anyi kad'an yace kin tunomin ma, banje masa sallama ba, yayi murna da ganin su sosai, Addu'a yayita musu, daga k'arshe yake tambayar *hanna* inadai tana Addu'a eh ta amsa masa,"
To Allah yamiki albarka ta amsa da amin."
Sai dabb magrib suka yiyo gida, masallaci itakuma ta shiga yiwa ummii sallama saida tayi sallan magrib da isha acan sannan MG yashigo suka koma tare."
K'arfe takwas dai-dai suna falon saiga intisar Ko sallama bbu tayi kawalliya kamar mai zuwa gasar kyau."
Alokacin. MG nakwance acinyar *hanna* tana wasa da gashinsa."
Ranta ya6aci ganin su haka amma tashare dan kilishi tashaida masa cewa har Indai zata ringa zuciya toh bazatacii nasara ba."
Da karai raya iso tazauna ta gaishsahi karaf *hanna* ta amshe tace lpy klau knawarmu yagajiya?"
Takaicine yakamata lallai *hanna* taraina ta itance zata gaidata." Murmushin dole tayi ganin idon MG abud'e, can *hanna* tace plz habeebty dan d'aukomin ruwa afridge, kinjii tafad'a tana dariyar shu'umancii."
Intisar Yi tayi kamar batajii ba, kawai tsinkayan muryan MG tayi yana cewa, kihad'omin da fresh milk, bayadda ta iya haka tatashi tanufii fridge fresh milk kawai tadauko da cup takawo, masa ganin bbu ruwan yasa yace ina ruwan yake? "
Mikomin kikoma kidauko mata, bak'in ciki ne yacikata, dazata miqa masa sanda tad'an rusuna saman boobs d'inta yafito." mistakely idon MG yakai wajan rintsa idanuwansa kawai yayi atake tsikar jikinsa yazuba."
Rintse idanuwansa yayi *hanna* ta cafke gorar tace plz d'aukomin ishirwa nakejii."
Sanda ta galla mata harara sannan ta nufii fridge tad'auko ta dangwara mata."
Aranta tace ohowdai kind'auko."
Tana zaunawa baifii da 5minute ba *hanna* tace dan wanke mun plate dinda mukaacii abincii, guda biyu ne bbu yawa, bak'in ciki kamar yakasheta hararar datakeyiwa *hanna* kuwa kamar idanuwanta su fad'o." kenan 2 minute bata kulava, yace bakiji mai tace miki bane?"
Tana k'unk'uni tatashi tad'auraye, ita arayuwarta ba wanke wanke takeyiba."
Tana gamawa tafito tasamu *hanna* itakad'ai MG yashiga d'aki."
Kallon *hanna* tayi tace bani kikayiwa wulakancii ba? "
Hmm ayanzu bazaki gane matsayinki ba harsai nashigo gidan tana fad'in haka tajuya tafice."
Kulle k'ofa *hanna* tayi, tahaura stairs d'akinta taje tayi wanka tafito sa wata y'ar ficiciyan sleeping dress tayi."
Sannan tayi light off ta kwanta, tasan bbu amfanin rufe k'ofan dan yanada key d'in."
Cikin bacci taji kamar ana kiranta, Bud'e ido tayi sannan ta kunna bedside lamp, MG ne tsaye idanuwansa sun canja kala kamar maijin bacci."
Zama yayi kusa da ita sannan yajawota jikinsa, tana shirin yin magana yahad'e bakinsu waje d'aya."
Taso hanashi amma hakan yafaskara," shin yana mata wasu abubuwa masu wuyar fad'a yasata fara tureshi,"
Yakai hannuwansa cikin rigarta tayi saurin riqe hannun tana kuka, ganin kukanta ya tsananta yasashi saketa yana bata hakuri."
Ahaka bacci yad'auketa."
Da asuba sanda MG yayi wanka kafinnan yayi sallah itakuma tayi sallah, sannan suka wuce aminu kano airport, K'arfe bakwai jirginsu yad'aga zuwa airport."


To be continued


Ur's
*Z33iiyyb3rw3r*


*BIBIYATA AKEYI*


_Bismillahirrahmanirrahim_


Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )


_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_


Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r


*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, duk wanda yayi sallah yaban ya idar ya karanta Ayatul kursiyu, bayan kowacce sallah, bazai mutu cikin wannan dareba face Allah yagafarta masa duk zunubansa."*


*Manzon Allah zira da amincin Allah sutabbata agareshi yace, duk wanda yakaranta suratul iklas sau koma arana, bazai gushe ba harsai angina masa gida acikin aljanna."*


===============


Page 67


Jirginsu yasauk'a lokacin K'arfe shida 6:00.pm dai-dai a agogon rusia." tun kafin suyi landing motocii sunzo tar6ansu, yanda kasan za'ayi bak'on shugaban k'asa, dan k'asar sunaji dashi sosai, su suka reneshi, sukasan mahimmancinsa,
Wani k'aton estate taga motoccin sun danna kansu ciki, soldier's ne tako ina, kana ganii kasan sun iso yanda mazaje(soldier's) suke zagaya ko'iina sukeyi ta gun's ahannunsu, a'inda taga sunnufa, wani babba daga cikin estate d'in, abakin gidan motocin suka tsaya, Bud'e musu k'ofa akayi, inda yana fitowa suka k'ame, zagayawa yayi ya kamo hannun *hanna* har zuwa bakin gidan, itadai *hanna* takasa magana amma zata iya cewa Ko a pic bata ganii ba, amma gajiya yahanata tsayawa ta kalla, wani soldier ne dake tsaye abakin k'ofan yasa wani card a k'ofan bud'ewa tayi sannan MG yaja hannun *hanna* suka shiga, sun gajii liqis, d'akin su dake k'asa suka sauka dan hawa saman aikine."
Suna shiga *hanna* tazube akan bed, da kallo MG yabita, baitsayaba yawuce toilet yayi wanka had'eda d'auro alwala, fitowarsa yasamu *hanna* harda fara bacci, suka da ita yamaytsa yasa hannu yawatsa mata sauran ruwan dake jikin gashin kansa."
Firgigit tatashi tana mutsuttsuka ido, tana ganin MG taturo baki ita adole tana bacci yatsheta." Tashi ki shiga wanka, yafad'a, nida kabari natashi tukunna *hanna* tace," zaro ido yayi yace kinsan sallolinda ke kanki kuwa?"
Tashi kiyi wanka muyi sallah nima baccin zanyi."
Tashi tayi idanuwanta yasauk'a akan packs d'in da ke cikin sa, aranta tana fad'in komai n MG unique ne, Ko a wrestler's d footbooller's bata ta6a ganin pack's kamar nashi ba, yanda kasan anjerasu, kowanne d'aya nabin d'aya." ganin ta tsaya tana kallon packs d'insa yayi murmushi mai kyau wanda sanda kumatunsa suka lotsa, aransa yace yarinya zaki shigo hannu ma." afili kuma yace kina kallon yanda kikayi biting d'ina Ko?" lakatan hancinta yayi yace aibakya jin magana."
Rud'ewa tayi tafara k'ame k'ame, dan tasan yagane batabon take kallo ba." magana take shirinyi yasa yatsunsa biyu yarufe bakin yace shiiiishhh, tashi kishiga wanka, tashi tayi tanufii toilet tana k'unkuni, tana cewa, sai ya wani fitowa damutane d'aki dgashi sai towel, Ko kunya batajii, sarai yajita amma yashare, yacigaba da zura jallabiyansa." Ta dad'e tana wanka sannan ta saka hannunta zata ciro kayanta dake jikin switch, garin janyo kayan ta kunna shower, aikuwa shaaraff yajike kayan."
Takaicii ne yacikata ganin duk kayan sunjike sai towel, danma towel d'in nada d'an girma, tafii 30 minute, kafin ta iya fitowa, tana tafiya tanajan gefen towel d'in sannan ta dukun kune gaban towel d'in."
Lokacin data fito MG harya idar da sallolinsa, yana zaune abakin gado."
Kallo yake K'are mata, yanda yaga lamps d'inta awaje yasashi tsintar kansa cikin wani yanayii."
Tashi yayi yafara nufota, ganin haka tafara jahh da baya, shima biyota yakeyi, tajuya da niyar gudu kawai yacafkota, girgiza kai tafayi, yajawota yahad'ata da jikinsa, babban yatsansa yasa yanna zagaye lips d'inta yace, wa kika cewa marar kunya?"
Shiru tayi magana, matse lips d'inta yayi da yatsunsa biyu, sanda tad'nyi k'ara yace badake nakeyi ba?"
Nan ma shiru bbu magana idanuwanta sunyi zuru-zuru, yace ok bari ingwada miki k'arshen rashin kunya, yana fad'in haka yasa hannu yafara kok'arin kunce towel d'in."
Xaro ido tayi tana girgiza kai sai Alokacin tasamu bakin magana tace dan Allah kayi hakurii, wallhy bazan sake ba, zaki sake yace aibakyajin magana, Allah kuwa bazan sake ba."
Brushing lips dinsa yayi akan nata yace kima sake, sannan ya saketa, yace kije kiyi sallah, sanda tarama duk wani sallolin dake kanta, ta yi addu'oii tace wai mutuminnan meyake nufiine?"
Badai d'aki daya zanzauna dashi ba."
Ya lumshe idanuwansa yayi pillow da hannayensa, taje kansa tatsaya, jin mutum akansa yasashi bud'e ido, yace uhmmm, inane d'akina?" tace dashi, murmushi yayi yace kibarii gobe inza6a mana, amma yanzu bacci nakeji, nikuma yunwa nakeji tafad'ii,"
Tashi yayi yad'auko snacks da drinks yajonata dashi, harta fara cii, tajuya takalleshi tace kai bakajin yunwa ne?"
Injii yabata amsa takaice, to meyasa bazakacii abincinba."bacci nakejii saina tashii, ammm,,,,, yakatse da shiiiii gamacii kizo mu kwanta bansan surutu, iya yanda zata iya tacii, sannan tabar sauran tazo tashige bargo dake garin da sanyi, bacci sukayi sosai Basu suka farkaba sai cikin dare, nanma sallane tatadasu na isa dan basuyita ba."
Matsa masa tayi sanda yacii abincii, dan dama tun sunkusa esowa aka tanda musu abincii kala-kala, Ka d'an yataba, sannan itama yasata tacii , da asubama agida MG yayi sallah tareda *hanna* sanda sukayi azkhar da karatun qur'ani, sannan suka koma bacci,"
Sai wajen 8 suka tashi, suka samu anshirya musu breakfast, abaki tabashi kamar kullum shima yabata sannan sukayi wanka suka shirya."
MG baibar anbar kowa yafara shigowaba acewarshi, baihutaba tu kunna."
Daukan wayanshi yayi yaga misscall dayawa, da ummii su labba, amma na intisar yafii yawa, d'aya bayan d'aya yafara kiransu, yana shaida musu isowar su."
Daga k'arshe yakira intisarr, yafad'a mata ya iso yaga misscall d'inta yagode, da tad'ii taso rikeshi amma, yanuna mata yagajii dayawa bai hutq ba, sallama tamasa, sannan yakatse wayar."
Kallon *hanna* dake gefensa yayi yaga hankalinta baya kansa yasauke ajiyar zuciya."
Daki yanufa yashirya cikin kakin sojojinda yayi matuk'ar kar6ansa, yafito Kallo, tabbishi dashi tace ina zakaaje?"
Office dear am srry, bazan dad'e ba zandawo kinjii, nayiwa shahid magana zaituro matarsa, dai-dai ita yazo yamata peck agoshi, sannan yad'an zugunna dai-dai lips d'inta yamata light kiss, yace bye take care dear."
Batace komaiba haryazo bakin k'ofa ya tsinkayo muryarta tana cewa, Allah yakareka, tsayawa yayi cakk wani sanyi ya ziyarceshi hak'ika yajii dad'ii wannan addu'a, murmushi yamata sannan yafice." Su karima kwana biyu kawai sukayi da mama wata irin shakuwa ta shiga tsakaninsu, jinta sukeyi kamar mahaifiyarsu."
Kula kuwa suna samu dai-dai gwargwadoo."
Haka Ammah ma nakula dasu, sai baba shima yana iya bakin, k'ok'arinsa, sosai yaran suke bashi tausayi."



Su senator bbu irin neman dabasuyi ba amma bbu su bbu labarinsu, komai ya canja."
Dan sun tabbata akwai shedu masu k'arfii agun yaran."


Itakuwa hafsat da c_bilal soyayya tayi k'arfii, yanzu haka yadameta akan yanaso yasamu iyayensa, itakuma tabshi dama, ya shaida mata wannan tafiyar ta sukayi zai wuce, dake shii d'an libya ne."
Dama tun bikin yadameta akan yanaso yaje gaida iyeyenta, ta shaida musu cewa sai angama, da aka gama yace kwana 3 kenan amma taki amincewa ganin haka yasata bashi dama kawai."
Itakuwa *hanna* da zaman kad'aicii yadameta, tad'auki wayanta tayi ta kiran y'an gidansu daganan takoma kan su ummii."
Sai can matar shashin tashigo, sanda sukasha hira sai kusan 3 MG yadawo."


To be continued


Ur's


Z33iiyyb3rw3r


*BIBIYATA AKEYI*


_Bismillahirrahmanirrahim_


Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )


_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_


Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r


*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, ku koyarda yaranku alqur'anii, dominshi lallai mai karanta qul'anii, yace (fii zillillahi) yana cikin inuwar Allah, yauma da (zilla illa zillahu) yace ranarda bbu wata inuwa sai inuwar Allah, wato ranar qiyama, Allah kabamu ikon karanta alqur'anii, ameen ya Allah*


*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, ku ringa tuba zuwaga Allah, wato karinga karanta astagfirullah wa'atubu ilaik, kana qaskantarda kanka zuwa gareshi, koda sau d'ari arana d'aya."*


================


Page 68


*
Sai kusan 3:00pm kafin MG yadawo gida, ganin dawowarsa yasa matar shahid yimusu sallama ta fita, k'arasawa yayi wajan *hanna* data turo baki kamar zai ta6o k'ofa, dariya yayi ya Girgiza, kai yace yar rigimata anfara kenan, k'arasawa yayi tajuyar dakai gefe, yana murmushi yatar6o fuskanta yace, beb yane turo baki tak'arayi, yace ko yunwa kikeji?"
Kamar zatayi kuka tace bakai bane, nine nayi meh?"
Katafii kace zaka dawo dawurii kuma kak'ii dawowa,"
Owhh srry dear kinsan nikaina bansan zansamu aikii hakaba, amma ai duk laipynki ne, laipyna kuma?"
Eh laipynki ne mana tunda naje Nigeria kikak'ii ki barnii harsanda na auroki tukunna, kinsan cewa 6 month kenan banzo k'asarnanba?" nazo nasamu matsala dayawwa, yanzu dole sainayi making dinsu up,"
Dan haka yanzu kinga ai ba laipyna bane."
Sake fuska tayi tace tom muje kacii abincii, ke kincii ne?"
yatambayeta A'a banciiba inajirankane, ok tom muje kimin wanka sai incii abincii."
Tabb mujedai kayi wanka, kafin ka yi sai inhad'a mana abincinn,"
Girgiza kai yayi yace wataran basaina roqa bama."
Ta6e baki tayi tace ai watarana kace."
Haka yashiga wanka tafito masa da kayanda zaisa, ta ahjiye akan bed, tafita tashirya musu abincii."
Fitowa yayi da armless shirt dakuma 3quater, k'arasowa yayi dining d'in , yanacewa beb baki tausayina kikabanii wannan kayan, ana sanyii fahh."
Tabace komaiba haryazo yazauna, zuba abincin tayi aplate d'aya kuma d'an kad'an, kallonta yayi yace ya kika zuba kad'an?"
Ni bazanciba tabashi amsa atakaice, bazakiciba kuma?"
Eh tace,"
Meyasa to?"
Nifa banta6a cin irin wannan abincinba."
Kallon abincin yayi sai alokacin yatuno cewa itafa bata saba cin wannan abincin ba,"
Tashi taga yayi, tace kazauna kacii mana, A'a yabata amsa atakaice tace to meyasa, bazan iyacinn wani abuu sweetyna bataciiba, je kid'auko mayafinki mufita na nema miki abincii, toh tace sannan takoma, shikuma yashiga yad'auko fanko na jallabiya sabuwa yabud'e yasaka, itama tafito suka fice,"
Had'eda sojojinsa, wanda bai ebii dayawaba kawai ya ebii wanda zasu rakashine, dan bbu halii yatafii shikad'ai."
Ahanya sai zuba masa labarii takeyii yayi shiru, daga alamu akwai abunda yake tunani."
Har suka iso bakn wani k'aton mall wanda zaiyi mata shopping na mak'ulashe."
Har *hanna* tabd'e k'ofa zata fita yariqo hannunta yace, kijiranii mana sarkin y'an saurrr,,,,,, aibaki k'arsaba yajii k'aran harbii wanda da'alamu harbin wajensu ake hara."
Lokacii d'aya kuma aka bud'ewa motocin wuta sosai, tako ina harbii akeyi har yakaiga anharbii, daywa daga cikin sojojinsa."
Shikuma *hanna* kawai yake tunani yariqe kanta yakwantar k'asa, itakuwa *hanna* 6arii kawai jikinta yakeyii, sai kuka takeyi tabi tad'agawa MG hankali, yarasa yanda zaiyii, yanaso yafita amma ta duk'unk'uneshi."
Dakyar yasamu yab'anbare yace ta rufe idanuwanta, ta kuma toahe kunnanta kada ta bud'e saitajiishii, d'aga masa kai tayi, yace yaewa rufe, dank'e idanuwan ta tayi sjlhikuma yabud'e tad'ayan gefen zai fita, dan dama duk soldier's dinsa sunfita saurashi kad'ai, jin karara bud'e kofa yasata bud'e idanuwa tace, inazakaje?"
Plz karka futa zasu kasheka,murmushi yayi kawai yace, ilove u yasakai yafice, yarufo mata k'ofar, garam, itakuwa dake motar bullet proof ne yasata k'in kwanta, sai juye juye takeyii, neman MG kawai takeyi, can ta hango lokacinda c.Ahmad ya cillo masa bindiga, MG yamatuk'ar harzuqa ganin yanda wasu dage cikin sojojinsa akwance, ga mutanen garii yanda abun yarutsa dasuu, ta wajan da mutanen suke kawai MG yanufa, harbi kawai yakeyii, duk wanda yaharba baya harbinsa awajenda zai tashii, kisa kawai yakeyi nana danan hankalin *hanna* yatashi ganin yanda MG ke kisa ko alamun imanii bbu, wata irin tsanarsace ta d'arsu aranta, Kukan yak'ii zuwa mata gabaki d'aya, aikuwa sai numfashinta yafara sama-sama, acikin motar ta sulale ta sumee ko numfashii bbu."
Su kuwa MG yad'auki 30minute kafin yagama clearing komai, mutum d'qya suka barii araye, a''inda zasu bincikeshi dansusan wajen zamansu,"
Alokacin aka fara d'bar wanda suka samu raunuka, suka yi asibiti dashi, acikin sojoji, bbu wanda yarsu. Saidai munanan raunuka, su kuwa sauran mutane yaro d'ya dakuma wani mutum sunmutu,
Yana bud'e kofa yaga *hanna* ahaka, dasaurii yasa hannu ya d'aukota, bayadda beyiba amma *hanna* ko motsii, ambulance yanufa yasata duk hanklinsa atashe, ko numfashi batayi yad'aurata akan bed d'in nan likitocii suka shiga vata taimako kafin a''isa asibiti."
Hannunsa yaduba ynada yabacii da jini, tsorone yakamashi, badai anharbeta nan danan MG yafara surutai kamar wanda yazauce, yanayii yana, hucii, idanuwansa sunkad'a sunyii jajirr, kamar jinii ganin dagske jinin daga jikinta yake,
Sun d'auki 20 kafin suka is hospital, dama tuntunii ansan da zuwansu, ana isa suka karbi *hanna* suka shiga bata taimakoo."


To be contineud


Ur's
Z33yyb3rw3r


*BIBIYATA AKEYI*


_Bismillahirrahmanirrahim_


Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )


_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_


Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r





*Manzon Allah tsira da amincin Allah Su tabbata agareshi yace, har indai kakaranta wannan addu'ar da safe."* ```Allah humma innii as'alukal jannah, wama yuk'arribunii ilaiha min qaulin wa amal, wa a'uzubika minal narr, wama yuk'arribunii ilaiha min qaulin wa amal."```
*Bazakq gushe kana karanta wannan addu'ar ba, face Aljannah tayi addu'a tace, ya Allah ina roko ka kawo wannan Bawa naka cikina, wuta sai tayi addu'a tace Allah ka kare wannan Bawa naka daga shiga cikina."*


*Akwai wani lokacii da wani mutum yazo wajan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login