Showing 111001 words to 114000 words out of 135756 words
bayani, girgiza kai mama tayi tace, nidai bazan iya wani hutawa ba, bayan Ina kallon y'ar uwata cikin wani hali, juyawa abba yayi batareda yak'ara cewa komai ba, yanufii babban palour wajan baba."
Duk yanda mama taso tambayar umma abunda ke faruwa takasa sanarda ita, abba baifii 10minute da tafiya ba ya leqo yace, sutaso su tafii, tunda suka d'auki hanya bbu wanda ya iya magana, ganin sun nufi fadah yasa gaban mama da baba yayi mugun fad'uwa tunainsu d'aya badai wani abun bane yasamu *hanna* sunfii ma karkata da ko batada lpy ne, har suka isa fada, bbu wanda yatofa ko da kalma d'ayane, dama ansan da zuwansu, dan haka falon mai martaba, aka sauk'esu marshall na kwance tun shigarsu afalo, amma bai iya d'aga kansa ya kallesu ba balle susaran zai gaidasu abun bak'aramun mamaki yabawa baba da mama ba, banda umma da abba dan dama sunsan irin halinda yake ciki, tunda *hanna* ta6ata bai k'ara furta ko kalma d'aya ba, ummii da mai martaba ne sukayi sallama suka shigo falon daga d'akinsa, waje mai martaba yasamu yazauna, sannan yabawa su abba hannu suka gogaisa da addu'a yabud'e taron sannan yafara magana."
Kusani cewa Duk wani abunda yafaru muqadda rine daga Allah, kuma Allah subhanahu Wata ala yace, la yukalliful lahuu nafsan illa wus'aha, yace Allah baid'aura rai abunda bazata iya ba." sannan Kusani kowani d'an adam da irin hanyardaa Allah ke jarabtarsa, sai dai muyi addu'a Allah yabamu damar cinye tamu jarabawar data fad'o mana, sannan d'aukan qaddara yana d'aya daga cikin cikon imani, musani Allah baid'aura mana abuu har sai dan yagwada imaninmu
Yaga yaya jamuyi dan yajarabcemu, tundaga wannan lokacii ummii tafara hawaye tana goge hawayen idanuwanta, nan mama tak'ara karyewa sosai tace," ku gayamun maiya samu *hanna* mu musulmaine tabbas zamu kar6i kaddar mu hannu bibbbiyu, zamu riqe wannan jarabawa, dakyau mumata kyakyawan duba yanda idan skamakon mu yatashi futowa zamu samu sakamako mai kyau." ita kanta duniyar nawa take?" kan ummii nak'asa takasa d'agowa takallesu tace *hanna* ta 6ata wallhy *hanna* ta6ata, gaban mama ne yafad'i rass, wani irin jirii ne yafara ebanta, amma kuma duk dauriyarta ta tattaro, da mamakin mutanen wajan gabaki d'aya, murunushine kwance afuskarta, sannan cikin dakiya tace, kada ku damu da sanin Allah in sha Allah zai bayyanata, addu'arda zamu mata Allah yasa tana wajan kyakyawan hannu."
Shima baban dukda cewa abun yadakeshi addu'ar kawai yayi, share hawayen idonta umma tayi sannan tace, Aisha abun damuwar d'aya shine *hanna* bata cikin hankakinta lokacin da ta 6ata, *hanna* tahad'u da ta6ewar hankali, abunda yasa bangaya miki ba, bawanda yad'auka, zata dad'e cikin wannan jinyar, dan Allah kiyi hakuri, girgiza kai mama tayi tace hava yaya wani irin hak'urii kike bani?" bayan kuma mahaifanta ne, nasan kulawarda zaku bata, ko da inanan bazan bata hakanba."
Inada yak'inin kunfinii jin zafin 6atan nata, dan Allah kudena fad'in haka, kum,,, tarinda marshall yad'aukane yasa tayi saurin yin shiru, bai dad'e yana tarinba yalafa, mama ta kulada yadda wani abun da yafito abakinsa, amma yasa hannu yarufe, duk wannan abunda yakeyi, tashi mama tashi tak'arsa gabansa, batayi magana ba, kawai tasa hannunta tad'ago nasa hannun razana tayi ganin wani irin bak'ik'irin d'in jini, ga lebb'an bakinsa ma duk yaa6ci da jinin, dasaurii tajuyo tallaeshi tace abdallah tashi mutafii asibiti bakada lpy fa, shiru yake kamar yanda yasaba idan anmasa magana, ummii ne tace, kirabu dashi kawai ko zaki kwana kina masa magana ba kulaki zaiyii ba."
Koda bazai kulaba yakamata akira doctor yadubashi, umma tace, mamane ta amshe da cewa aman jinifa yakeyi, sai alokacin kuma duka hankalinsu yatashi, dan duk cikinsu bbu wanda yasan yana wannan aman."
Dasaurii mai martaba yad'aga waya aka kira likita, ba'a dad'e ba ya iso, dube-dube yafarayi, nan yajuya yakellesu yace, idanda hali asibiti yakamata mutafii, dan likitoci da damane yakamata su kasance akansa ayanzu haka, babane yace, doctor bafa zaije ba, ka kira likitocin nan suzosu, hakan kuwa akayi, nan yakira doctor's dakuma nurses, sukazo da motan hospital, hadda gado, buk'ata sukayi akan afita abarsu ad'akin, hakan kuwa akayi, sun d'auko awowi masu yawan gaske, kafin su fito, ababban falon mai martaba suk zaune, dukansu, anan likitocin suka semesu, bayanii likitocin sukayi sosai yanda hankalin mutanen falon gabaki d'aya ya tashi, d'ayan likitanne yace, gabaki d'aya zuciyarsa ta buga, kuma alamu yagwada ta dad'e cikin wannan halin, dan yanda muka duba tqkai kaman 2weeks, gaskiya abun yabamu matuk'ar mamaki, bamu ta6a kallo, kuma ko alabarii bamu ta6ajin wanda zuciyarsa takai wannan stage kuma yarayu ba."
Amma sai daiamakinmu ragaggene, idan mukayi la'akari da wanene shi, ayanzu haka dole yana buk'atar taimakon gaggawa daga nan, kafin ad'aukeshi, zuwa k'asar waje, abba ne yace yanzun abunda za'ayi kakira ambulance daga asibitin ku, akaishi can, sai ayi masa alluran bacci, dan jinya anan bazaiyiwu ba, nisawa d'aya litikan yayi yace, alokacin da zamu fara dubashi bbu irin alluranda bamuyi masaba, amma bawai yayi bacci bane kokuma hankalinsa yagushe ko d'aya, ahakan mukayi aikin, yanzu haka idonsa biyu sai dai kawai ba'a bud'e suke ba, sannan duk abubuwanda akeyi yanajii."
Ummii kam takasa magana, sai mamane tayi k'arfin halin cewa, kud'aukeshi ahaka, mutafii tare tafad'a had'eda miqewa, nurses ne suka tura gadon har zuwa gaban ambulance, tareda mama suka shiga, aminu kano suka nufa, nan aka kaishi aminty,"
Adakinda aka kwantardashi, mamane zaune itada umma da ummii,"
Satin marshall d'aya yad'an fara samun lpy, lokacin yakama 3weeks kenan da 6atan *hanna* mamane ke jinyarsa asibitin, tana nuna kamar bata damu bane amma zuciyata nacike da kewa da kuma zulumin hainda y'artata take ciki, baba kuma yakoma, gabaki d'aya hospital d'in sanda aka zagayeshi da soldier, balle d'akinda yake kwance, doctor's ne suka samii mai martaba, akan ad'aukeshi daga wannan hospital d'in zuwa k'asar waje, dan sai sunyi kamar zasu shawo kan matsalar sai abun ya faskara, shawararda mai martaba yayanke kenan, shiga d'akinda aka kwantardashi yayi, yana kwance kamar kullum ba umm ba um umm, mai martaba yakalleshi sosai sannan yadubii mama da ummii yace, yaronnan kawai xan fiddashi ne hankalina yakasa kwanciya, haryanzu bbu wani takakkammen halinda yake ciki, yadubii mama sannan yace zankira Alh muhammad na fad'a masa zuwa jibi zaku wuce."
Muryarda yau watansu guda kenan, wanda suka dad'e basu jitaba, ne yakatsesu da cewa, ni bayanda zanje, ku barni anan, haryanzu ban fiddaran dawowar *hanna* kwana kusa ba."
Zaro idanuwa sukayi suna kallon ikon Allah."
To be continued
Ur's
Z33iiyyb3rw3r
*BIBIYATA AKEYI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*
_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_
_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_
.
```Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi ya ce Wanda ya yi sallar nafila rakaa goma sha! biyu tsakanin dare da rana Allah zai gina masa gida a cikin gidan Aljanna.```
```Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace, Wanda ya kiyaye yana yin nafila raka'a hudu kamin sallar azahar da kuma raka'a hudu kamin sallar la'asar to Allah zai haramta masa shiga wuta.```
.
```Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace, Wanda yake karanta ayoyi goma da daddare to baza'a rubuta shi cikin gafalallu ba, wanda ya ke karanta ayoyi dari to za'a rubuta shi cikin masu bauta ga Allah, wanda kuma ke karanta ayoyi dubu a cikin dare kullum to za'a rubuta shi daga cikin masu arzikin lahira.```
.
===============
Page 88
*
*Hanna* harta fara sabawa da mutanen gidan dan da farko ko abincii suka bata, baxata ciba, yanzu hartakan zauna idan sunyii abun dariya tayi tayi nawuce hankali,"
Hussentu ne tadubi diddi tace, diddi wallhy kullum idan naga yarinyarnan tausayi take bani, bansan su inne da yasa ishaq idan kusa dawo wani irin kallo zasu mata ba, bansan da Wata manufa zasu d'auketa ba, su halinsu yafice daban, wallhy diddi kaman bakene kika haifii yaya ishaq ba, kamar innece ta haifeshi, diddi batace komai ba, tacigaba da cewa, wallhy inason yarinyarnan har cikin raina, jinakeyi kamar y'ar uwata, Allah idan sukace tabar gidan saidai inbita mutafii tare, diddi dai shiru tayi saican tace wallhy nima inason yarinyarnan, sosai, banjin zanrabu da ita idan bawai tadawo hankalinta bane tanemi komawa gun danginta ba, yanzu tashi kije kidubamin metakeyi, kotacii abincin, tashi tayi tace to, azaune tasamu *hanna* tace, kincii abincin?"
Juyowa *hanna* tayi amma batace komai ba," ganin abincin tayi agabanta furr tak'ii cii, riqo hannunta tayi tace taho muje, tashi tayi tabita, dan yanzu komai nata da sauk'ii bandadai tayita dariya ba, bazaka ta6a ganewa da hauka ajikinta ba."
Tana zuwa tace diddi kinga tak'icii furr, dubanta diddi tayi da kalar tausayii tace, kinsan tanada juna biyu bakowani irin abincin suke so ba, riqe hannunta taje store da frigde kinuna mata koda abunda zataso, idan tagani zata nuna, jan hannun nata tayi zuwa frigde."
================
Da mamaki suka tsaya suna kallon sa, idanuwansa sunanan arufe kamar kullum, maganar ma bazakayi zaton daga bakinsa tafito ba,
Dama asali miskilancin sane yatashi, shiyasa yak'ii magana bawai dan bazai iyaba, bakuma dan maganar ta gagareshi ba."
Mama ta amshi maganar bakaso akaika to wani dalili zaisa bazaka cire damuwa aranka ba kasamu lpy, abdallah kayi tawakalli ga ubangijinka, kasan cewa jarabawace yad'aura maka, nan tayita masa nasiha, mai martaba ne yace ka shirya gobe da tafiyar dan nan d'innan bawai naga wani cigaba bane, idanuwansa arufe yak'ara cewa, har indai sai nafita kafin nawarke tom bazan ta6a warkewa ba."
Ummii ne takalli mai martaba tace dan Allah kabarshi anan d'in, tunda yayrada zaicire damuwa aransa."
Mai martaba bai ce komai ba yafuce, office d'in likita yanufa, yana shiga litikan yatashi yana gaidashi, yana cewa ranka shi dad'e da kanka? Aida ka aika nazo, mai martaba bai kulashi ba yasamu waje yazauna sannan yadubeshi yace, nafasa fita dashi, Ina anan zaisamu kulawa sosai?'
Nisawa likita yayi yace zai samu amma saida taimaknku, dan mukad'ai abun yagagaremu, bazamu iya mukad'ai ba, dole aringa d'auke masa damuwa, sannan idan anan ne jinyan 2month zaidaukemu idan ak'asar wajan ne baifii 3weeks ba,
Mai martaba yace bbu komai, hakan kuwa akayi, anan aka fara jinyarsa, mama takanje bauchi tadawo,
Kuma kullum takansashi agaba da nasiha, harya fara cire damuwar,
Saidai abunda ba'a rasawa yanzu rashin magana harta nunka nada, dan saikayi sau 5baikulaba, watanshi 1yasamu lpy, amma sanda jinyarda suka yanke mata 2month dan yanda suka kalli yanayinsa mai karfin zuciyata, amma mafii akasarii akanyii 3-4month ana jinya, mai martaba ne yahana asallamesu har sanda yacika 3month cifff a hospital."
===============
Cikin *hanna* yad'an tasa kad'an, amma kana ganinta zakaga alamun tanada ciki, gawani kyau da takara, abun mamaki harda k'iba, dan yanda take samun kula,
Yaune takasance ranarda su ishaq ta inne zasu dawo, maimakon murna sai suka shiga fargaba da zullumii,"
Wasu rantsattsun motocine suka fara shigowa gate d'in, diddi ta kalli Hussentu wanda lokacii d'aya duka gabansu yafad'i tace, yi maza kisakata ad'akinki ki kulle dasaurii tajata suka shiga d'akin."
To be continued
Ur's
Z33iiyyb3rw3r
*BIBIYATA AKEYI*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*
_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_
_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'_
.
================
Page 89
*
D'aki takaita, sannan ta kwantarda ita, tace bodd'i zauna anan, kijirani karki fito kinji, kamar wata mai cikakken hankali tad'aga mata kai."
Yawwa bodd'i na kinada jin magana tashafo fuskarta sannan tafice."
Wani kyakkyawan saurayi ne yafito daga motar, wqnda duk kyawunsu hussentu danake gani sainaga har sadik yafii kyau, hannunsa d'aukeda wata y'ar k'aramar yarinya wacce bazatafii 4yrs ba, gabaki d'aya saurayin bazai wuce sa'ar marshall ba."
Ko kad'an fuskarsa bbu annurii dan baiyi kama da masu dariya bama, dasaurii diddi tak'arasa ta d'ayan kofan, ta sa hannu ta bud'e, wata y'ar dattijuwa, nagano, kamar su d'aya sakk, da d'an saurayin daya fito daga motar, wasshe baki diddi tayi tana cewa, usse inne, wanda aka kirada, inne ta d'aga kai tayi kawai alamun ta amsa, daga yanayin matar yanuna tanada jin kaii sosai, tafiya tafarayii, diddi nabinta abaya, dasaurii hussentu tafito ta nufii yayanta, yarinyar datake hannunsa tamiqawa hannu amma yarinyar tamaqe, sake miqa mata hannun tayi da niyyar tad'auketa Ko bata so, daka mata wata uwar tsawa yayi ke wuce irin marar hankalin ne? Tace bazata zoba ana dolene?" jada baya hussentu tayi tana tsoron tayi gunguni yamaketa,
Tsaki yaja yanufii wajan diddi ya tsugunaa har k'asa yana gaidata, ta amsa masa fuska sake, tana cewa ya hanya? ya wannan y'ar fitunan? Dan yake yayi sannan yace gata nan, sai abunda yak'aru,"
Wucewa inne tayi suka bita abaya, sanda tazo dabb yanda hussentu take ta dubeta tace, kinfi karfin gaida mutane Ko?"
K'asa tayi dakanta batareda ta gaishe tanba, muryar yayanta ne yadaki dodon kunnuwanta, yace dan ubanki bazaki gaishe taba?"
Duk wata fitsarar da kikeji zansauke miki ita, jkinta har rawa yakeyi tace sannu da hanya, batareda ta kulata ba tawuce abunta, bin bayanta sukayi, har cikin gidan, da sallama suka shiga nan suka zazzauna batareda dad'ewa ba aka gabatar musu abun motsa baki,"
Hanna tagaji da zama sosai dan har dare bawanda tashigo ga k'ofa akulle, sai can hussentu tashigo, riqo hannunta tayi tace bodd'i na sannu da zama, kin gaji Ko?"
Binta da kallo kawai *hanna* tayi kwallah tafara zuba sharr a idanuwanta, mamaki ne yakama hussentu dan tunda *hanna* tazo Ko abun kuka akayi, toh ita dariya takeyi, kamo hnnunta tayi tace yunwa kikeji?, ganin tayi shiru, yasa ta fahimcii abinci takeson tacii, futa tayi tad'auko mata kayan fruit dan tafi cinsu fiyeda komai, ta ciko plate tamm tayi d'akinta dashi, ya ishaq ne dake falo yadubii hussentu da tsawa yace ke ina zakije da wannan kayan haka d'aki, tsabar almubazzaranci, jiki na rawa tace ya ishaq zancine, c'mon wuce kiban waje, dasaurii tayi d'akinta gabanta yana fad'uwa, tana zuwa tazubewa *hanna* agaba, tad'auka dasaurii tafara cii, shafo kanta hussentu tayi tace, kiyi hakuri nabarki da yunwa, *hanna* batasan tanayi bama, cin abincinta kawai takeyi."
Haka sanda sukayi kwana biyu agidan basuga *hanna* ba, hussentu ne a d'aki tagama yiwa *hanna* wanka tashiryata cikin, wata rigada skirt nata, wanda sunkama *hanna* sosai, cikinta yafito dan dai-dai, tad'aura mata kwalin tayi wani irin masifar kyau sosai, dubanta tayi tace bodd'i na kinyi kyau sosai, Allah duk wanda yamiki wannan abun sai Allah ya saka miki, itakuwa *Hanna* dariya kawai takeyi sosai, fita hussentu tayi tace barina kawo miki fruit kinji, bata kulataba dariyanta kawai take zabgawa, itakuwa tasaka kai tafice."
Ya ishaq tasamu afalo shida diddi takuama inne, sai yarinyarsa agefe tana wasa, data shige ciki ya dubeta yace, idan kinshiga ki dafawa ihsan indomie kafin kifito, toh kawai tace amma badan ranta yasoba, tafiso takaiwa *hanna* abinci, tukunna. "
Haka tatsaya ta na yin taka tsan-tsan dan kada taje tayi wani abunda ba dai-dai ba ya jibgeta."
*Hanna* tazauna taga shiru, kuma gashi k'ofa abud'e, aikuwa tatashi tafito abunta, diddi na kallonta tayi saurin cewa bodd'i kona d'aki, hussentu nazuwa yanzu, itakuwa *hanna* Ko kulata batayi ba tacigaba da k'arasowa falon,
Jin diddi nacewa bodd'i koma ciki yasa hankali inne da ishaq yayi kanta, itakuwa hussentu tafito aguje tayi wajanta, tsayqwa tayi agaban *hanna* tarufeta dake tafita tsayi, ajiye jaridan hannunsa ishaq yayi, yatshi ya nufii wajansu."
Kamar hussentu zatayi kuka tafara cewa yaya bbu abunda tamaka fa, karabu da ita, gwara ni kadakeni kaga ba lpy ne da itaba, bai kulata ba ya isa dai-dai wajansu, kuka hussentu tafashe tana yaya wallhy sai dai kadakeni, Allah kuwa bazan kauceba, sa hannu yayi ya ja hussentu tu yature gefe, numfashinsane yatsaya cakk yana k'arewa *hanna* kallo zuciyarsa tana bugawa dasaurii dasaurii, itama *hanna* ido tak'ura masa kamar maison gano wani abun, tamatso dabb dashi, tasaka hannu akan hancinsa, ai nan numfashin hussentu ya d'auke, aranta tace shikenan zai kasheta, jann hancinsa tayi ta k'arfii sanda yace auchh, itakuma tafashe da dariya sosai, tsayawa yayi yana kallonta dariyar tayi matuk'ar yimata kyau, dan gefensa ta leqa taga ihsan nawasa da teddy, dasaurii tawuceshi tak'arasa wajan ihsan, saka hannu tayi ta fauce teddy d'in, dake hannun ihsan, ihuu ihsan tafasa itakuwa *hanna* tayi saurin boye teddy din, abayanta, dasaurii hussentu tak'araso wajan takwace teddyn hannun *hanna* itakuwa *hanna* itama tafasa ihuu, tafad'ii tana shure shure, inne da ishaq harsuna had'a baki suna cewa, k'ar6aki mayar mata, wanda su kansu basusan lokacinda hakan tasu6uce abakin su ba."
Karba hussentu tayi tamayar mata, ihsan tasa ihuu, shikuma yazo yad'auke ihsan yana cewa ki bata Ko, zansaya miki wani." kinjii bebyn abba, d'aga masa kai ihsan tayi, hussentu taja hannunsa *hanna* sukayi d'aki, juyawa yayi yadubi mahaifiyar sa yace diddi wacece ita?"
Girgiza kai diddi tayi tace bansantaba, zama yayi kusada diddi yace bakisanta ba kuma diddi?"
D'aga kanta tayi, sannan ta jero musu labarin had'uwwarsu da ita, dukansu tausayinta ne yakamasu, inne cikin wata sassanyar murya wanda ita kanta batasan tanada itaba balle kuma su sauran mutanen gidan tace, hafsa watanta biyu hadda satii biyu amma baku nema mata magani ba?"
Sunku yarda kai kawai diddi tayi, mamakine yakasheta duk danginsu bbu wanda yakai diddi da ishaq d'agun kai, da kuma rashin tausayi, amma kuma wai sune suke nuna tausayinsu k'arara akan *hanna*."
Abunda matukar mamaki wanda yagaza boyuwa afuskarta, ishaq ne ya nisa yace, cikinta harya fara girma, duk wanda yamata wannan abuu Allah bazai ta6a barinsaba, Ko tausayin cikin jikinta ayii abarta da hankalinta, ciki jikin mace mai baki ma ya aka kare, balle wanda bazata iya fad'in wani waje yana mata ciwo ba, yaya kenan?"
Inne ce tace, ai Allah bai bacci, Ko baka fad'i ba, zai mata sakayya, sannan ta
Tashi tayi tace kiramun hussentu nak'ara kallonta, tashi yayi yanufii d'akin hussentu for the first time, hussentu najin sallamrsa hanjin cikinta yakad'a tatashi dasaurii, tanufo k'ofar tabud'e, kallonta yayi yace, kawota kuzo inne nakiranta, tabud'e baki zatayi magana, yayi saurin juyawa yadda bazai