Showing 102001 words to 105000 words out of 135756 words

Chapter 35 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7587

yarontane da baifii 6yrs ba, yasa hannu yak'arba, MG ne yafara Sara masa sannan duk soldiers d'in, sanda suka sarawa yaronnan, danginsa kuwa nawajen, kuka sukeyi Dan yak'ara fama musu ciwon, gashi yaron 1month dasashii a school na soldier's dake russia, Wanda mahaifinsa yayi, soldiers kenan, sune way'anda dan uwansu zai mutu a ayak'ii sannan kuma wani d'an uwannasa yak'ara shiga." nan akacigaba da gudanarda taron, kowanne soldier dayaje wannan war, sanda yasamu k'arin girma sosai,"
Wayan *hanna* ne tafara ringing, tana dubawa taga ummii dasaurii tad'auka amma batajii, toshe kunne d'aya tayi dan hayaniyar wajan bazai barii tajii ba, dukda hakanma bajid'in takeyiba, takalleshi tace honey barinje ummii nakirana kuma banjnta, riqo hannunta yayi yace banson kifita ke kad'ai, mutafii tare, a'a boo kasan fa za'a bukaceka kum,,, shhhhhh yakatseta yace,". Tashi muje bata k'qrayin musu ba tamiqe, suka fita tana fita daga hall d'in wani kiran yasake shigowa, picking d'in call din tai sannna, gaisheda ummii tayi cikin, tsintar muryar ummii tayi tana cemata, munkusa isowa wajan taron, Ai *hanna* tsabar murna, bata tsaya Bawa ummii amsaba tajuya tana kallonsa tace, su ummii na hanya sunkusan isowa." Murmushii yayi har cikin ransa yajii dad'ii, Tsayuwa sukayi awajan harsanda suka iso, dasaurii *hanna* taje ta, tayi hugging, d'in ummii." Itama ummii hugging back tayi, sannan tasaketa, cikin nutsuwa, tanufii mai martaba tagaidashi, hark'asa ta tsugunna, shida waziri, harda moddibo, harda labba dasu afeeya, haleema, affan, intisar, sannan kuma mutanen dabatayi zaton ganinsu ummane hameeda, dakuma ya jalal harda Abba, dagudu tayi wajan umma ta rungumeta, tsamm kamar zata shige cikinta, tadad'e ahaka tanjinta kamar ajikin mama take, dakyar tasaketa, tariqe hannunta sannan tace, I love you ummana, shafo fuskanta tayi tace, love u much more, d'iyata, dahaka tarink'a binsu dai-dai kowa sanda tayi hugging nasa, intisar kam, yatsine fuska tayi itama *hanna* Dan kar ace, Taiwa kowa banda itane, saketa tayi takamo, hameeda, gamm tariqeta tace owhhhh I miss u habibty, tureta hameeda tayi tace," ni da'allah sakenii, sai yanzu kika ganni? Marairaicewa *hanna* tayi tace hava sis, bawani sis several times inakiranki baki d'auka, hmmm *hanna* tace kawai dan batasan amsarda zata bataba, "
MG, Yaya jalal mai martaba waziri, Abba, moddibbo, harsunyii gaba, binsu abaya suka farayii, hannun *hanna* yana riqeda na labba, suna shiga aka sama musu seat dama tunkafin zuwansu dukda bbu tabbaci amma ansama musu seat, saidai ba'ayi zaton sunkai haka yawa ba, bayan sun zauna ne ya kalli *hanna* wacce dama ita yake jira yace, lokacii yana tafiya, tasowa *hanna* tayi, riqo hannunta yayi suka fara tafiya, k'asada murya tayi tace, boo su ummii fa na kallonmu kasakemun hannu, yiyayi kamar baijiiba, harsuka k'arasa wajan zamansu, itakuwa intisar tacika famm kamar zata fashe, barin yanda taga MG yanuna kamar baita6a kallonta ba, amsa gaisuwarta kawai yayi, sai wani rawarkai yakeyi Allan wannan abar, talura d'azuda hameeda ta tureta har wani d'an razana yayi, tsaki taja wanda yafito fili itakanta bata sqniba, haka akacii gaba da gudanarda taro, kowanni soldier's d'inda sukayii ank'ara musu girma, MG ne kawai yarage, sai ak'arshe aka kirashi Wanda akansa za'a rufe, kallon ,kiransa akayi, kallon *hanna* yayi yace, ba Good luck kisses ne?" murmusawa tayi tace, aikaima kasan dan cikin mutanene daba saika tambaya ba." But I love you alot alot darling, Dariya kawai yayi yatashi zuwa wajan." Yanajn sanyii aransa, Yana zuwa ya sarawa wannan babban sojan dake wajan." Wani daga cikin sojojinne yazo ahannunsa d'auke dawani ture, da Jan gyalle, akai d'aukeda golden stamp, soldier din yana tafiya kamar mai yin parade, hannu wansa fararen socks ne qall, yana zuwa gaban MG yaja yatsaya yasara masa shikuma MG yana k'ame, shikuma wannan babban sojan d'aukan abun yayi ,ya mak'alashi agaban aljihun riga MG, yana gama yasasarawa MG, shima MG yasara masa back."
Alokacin aka nad'a MG yadawo field Marshall, shikansa MG yasha mamaki, Dan bai ta6a d'auka matsayinsa zaikai hakaba." Baiyi zaton zaikai Marshall ba." Bayan angama nad'ashi, parade soldier's d'in dake wajannne, duk shigansu, iri d'aya, da dogayen guns ahannunsu, alokacii d'aya suka d'agata, suka nad'a kunaman, sukayi sama da ita suka sake, sannan suka dawo da ita zuwa kirjnsu suka sauketa k'asa, suka had'e kafofinsu sannan suka Sara.". Cikin takunsa na sojojii yatako, harzuwa gaban mahaifansa ya tsugunna suka saka masa albarka, sannan yajuya zuwaga matarshii,"
Bayan angamane nan akafara gabatarda shagulgula, *hanna* tashi tayi zuwa tayi gaban matar shahid,takamo hannun yaron Abdallah Wanda yacii sunan MG tace my boy, kamin alk'awarin zakayi karatu, kada ka karaya kamar yanda wasu keyi," muryar matar shahid ne yakatseta, datake cewa, kace bazan yiba harsai kema kinmin alk'awarii zaki haifamun Mata, dariya *hanna* tayi tace har indai matane dasaukii, Allah yakawota zanbaka, but promise me, murmushi yaron kawai yayi alamun ya amince, jawo hannunta tayi tace gasu ummii can harda ummana, k'arasawa sukayi suka gaidasu, nan suka Mata ta'aziya."
Sai magrib kafin aka watse wajan shagalin, gida suka nufa dukansu, 2days kawai zasuyii ,sukoma tareda su *hanna*."
Wanka *hanna* tafayii, sannan shima MG yayi abincii aka shirya, a dining su moddibo maai martaba waziri Abba." Wajansu dabanne, shikuma MG kincii yayi acikinsu yabuk'acii matarsa takai masa nasa d'aki, Dan bai tunanin zai iyacin abincii, batareda itaba."


_Reader's Ku gafarcenii, najii complain d'inku na mistakes da ake samu, wallhy kwana biyu nadena editing amma yanzu zanrik'ayi Dan jin dad'inku wajan karatu._


To be continued


Ur's


Z33iiyybawa


*BIBIYATA AKEYI*


*بسم الله الرحمن الرحيم*


Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*


_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_


_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL'S_


.
*Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya ce Wanda ya yi sallar nafila rakaa goma sha! biyu tsakanin dare da rana Allah zai gina masa gida a cikin gidan Aljanna.*


*Manzon Allah SAW yace, Wanda ya kiyaye yana yin nafila raka'a hudu kamin sallar azahar da kuma raka'a hudu kamin sallar la'asar to Allah zai haramta masa shiga wuta.*


================


Page 81


*
Suna zaune a palour, dasu ummii da umma, gabaki d'aya matan ne azaune awajan, wayan *hanna* tafara ring, tana dubawa kuwa taqa MG ne, dasaurii tayi picking takara akunne," sallama tayi ya amsa, kikawomun abinccii d'aki abunda yafad'a kenan kawai tana shirin yin magana yayi hanging call d'in, cire wayan akunne tayi ta dubii wayan sannan tadubii mutanen wajan, zamanta tacigaba dayi abunta, yafii 30minute yana jiranta amma shiru, dialing numb d'in ta yayi yak'ara kira, kin recieving call d'in tayi harya gama ring, wayan hameeda yaso kira amma baida numb d'inta, dialing digit na labba yayi, tana d'auka baijira dogon zance ba yace, ki turomin *hanna* kawai yakatse kiran, kallon *hanna* tayi tace antys wai kije injii yaya yareema, shiru *hanna* tayi kamar batajii taba, kusan 5 minute umma tace wai nii *hanna* bakijii ana kiranki bane?." d'an sosa kai tayi sannan tace umma najima yanzu zantashi fa, ok toh tashi kije, miqewa tayi tanufii kitchen, umma ne tace hungo nakii, a kitchen d'in ake kiranki?" a'a umma abinci fa zand'auko," harara umma ta wurga mata na zakigane ai," saurin shigewa kitchen tayi, ummii najinsu banda murnushi bbu abunda takeyi, ita harcikin ranta tajii da d'in yadda taga Suna zaune lpy, gashi dukansu sunyii k'iba sunyii kyau."
Kitchen d'in takarsa, Had'a abincin tayi waje d'aya, tad'aukoshi atire tafara tafiya tanufii stairs, azuciyarta tana cewa inbanda fitina wai aceh sai mutum yahau samada abincii, ahaka tak'arasa har k'ofan d'akin tana gungunii, sa k'afa tayi ta bugii k'ofan yanda zaijii yazo yabud'e, baifii 3sec ba yazo yabud'e wanda dama kamar jiranta yakeyi abakin k'ofan, juyawa yayi yakoma bayan yabud'e, haushine yacikata wato idan taga dama ta ajiye koh," kwala masa kira tayii, heyy mashall, juyowa yayi yace yess cutie, nuna masa tire na hannunta tayi da ido bbu musu yazo yak'arba, juyawa tayi, yayi saurin ajiyewa ya kamota, d'aukanta yayi cakk yasa kafansa ya rufee k'ofan sanda yakaita gaban tire d'in kafin yasauk'eta, serve me yace, bbu musu ta zaune tafara zuba masa, tana gamawa tamiqa masa plate d'in, girgiza kai yayi yace feed me, dafa goshinta tayi🤦‍♀ tace, owwh honey kafiya rigima kamar k'aramin yaro," oyah feed me, yak'ara cewa, bbu musu tad'auki plate a cinyanta tafara feeding nasa," ci yayi sanda yakoshi ta dubeshi tace, u knw wat darling?" girgiza kai yayi yace nop saikin fad'a, I LOVE U, lumshe idanuwa kawai yayi yanajn sunyii ci kin ransa." cikin apple data yayanka tana shirin miqa mata, tad'auki d'aya tasaka abakinta tana cewa yau 5month currr da aurenmu, bud'e ido yayi yak'ura matasu, ganin irin kallon da yake mata yasata cewa meneh?" bud'e baki yayi yace, tunanii nakeyi kamar bake bane da bakiso ne, bakison aurenaba, harara ta wurga masa ta tamke rai kamar bata ta6ayiin dariya ba tace, kagafa banso kabarii, kama kunnuwansa yayi yace nabari dear afuwan, fuskantan baisakeba tana kahmaa sake d'in mana, bazanma sake d'inba yafad'a." yau muncika 5month ko?" uhumm ta fad'a tana tura apple abakinta, tsayawa yayi yace, wai nii apple d'innan mani kike yankawa koma kankii, ohow 💁 taba shi amsa, jijjiga kai kawai yayi yamiqe yana cewa tashi inkaiki shan ice cream toh for 5 month, dasaurinta tamiqe tafara shirin tafiya."
Farin material tasaka, qal har d'aukan idanu yakeyi, sannan ta d'auka gyalenta baki kirin tasa, dakuma bak'iin flat shoe." shima Farin yadii ya saka mai aikin bak'ii, sannan da bak'iin links, bak'iin takalmi, da hula bak'a, sunyiii masifar kyau idan kagansu,"
kansu fita sanda *hanna* tamusu selfie, fesa turare yakeyi tamiqa masa hannu alamun yabata, girgiza kai yayi yace wannan turaren yayi k'arfii za'ayita kallonki fa, zaija hankalin mutane, turo baki tayi tace, to ai dakai zanyii tafiyan, idan aka kalleni saika hararesu, k'in bata yayi tayi narai-narai da ido kamar mai shirin yin kuka." miqa mata yayi da saurii, tasake fuska takar6a," murmushi yayi yana kallonta, tana fesawa yak'ura mata ido yace, cutie naga alamun kindawo drama queen, kaman asmy d'in AJ." dariya tayi tace nidai dear, asmy tafini rikicii, fara gaba yayi yace toh najii, mutafii time is going, futowa tayi harsun fara jerawa tayi saurin yin gaba, dan kadasu ummii sugansu haknne yasa tawuce gaba." hakan kuwa bak'aramin kyau yayiba." gabaki d'aya sai suka d'auki hankalin mutannen palour d'in dan bak'aramin kyau sukayiba."
Kuma sundace da juna, sosai da cewar su tafito, sauk'a sukayi har zuwa gabansu, d'an sosa kai yayi sannan yace, uhmmmm bari mud'an fita, murmushi ummii tayi tace saikun dawo, Itama umma murmushin kawai tayi, sai mundawo *hanna* tace sannan tajuya suka nufiii hanya, muryar labba ne tatsayarda ita cawe, plz antys asiyo mana ice cream, toh dear kawai *hanna* tace, harta juya, muryar intisar takatsesu da cewa, kujirani, am bored here, Zaman ya gundu renii, juyawa *hanna* ranta abace lallai yarinyarnan y'ar rainin hankaline," itama ummii har ranta batajii da d'in yanda intisar ta nuna zata bisu ba, dan hakan shiga hakk'ii ne, amma bazatayi maganaba, dan batason rikicii yanzu saita fad'awa kilishii kan anmata wulakancii." 6atarai MG yayi yace, baki kallon y'an uwanki azaune agidane, uhmmmm su daban ai, nidai nagajii, yabud'e baki zaik'arayin magana *hanna* tayi saurin riqo hannunsa, juyawa yayi ya kalleta, girgiza masa kai tayi, sannan tajuya ta kalli intisar tace kizo mutafii, yatsina fuska tayi ta surii gyalenta, juyawa yayi yakalli, hameeda yace ku taso mutafii, wani bak'iin cikine yatokare intisar amma dai dukda hakan aita hanasu jin dad'ii." tashi sukayi suka d'auki mayafinsu, labba ma cike da haushin intisar, kwata-kwata abunda tayi bata kyautaba, tasan kowaye aka masa hakan bawai dad'ii zaijii ba."
marshall ne yafara futa, itakuma *hanna* tatsaya jiransu su fita tare, atsaye taga, marshall abakin wata black car, mai tinted bak'ii wulik." k'arasawa tayi gabansa tace munfitoo, kuzo mutafii, yace, labba ne tayi saurin katse zancen da cewa yaa yareema, dama kasa d'aya daga cikin soldier's dinka yajamuu, sai mubiku abaya."
Murmushin jin dad'in shawararta yayi yace, allrt habibty barina masa magana, harara intisar tawatsawa labba, itakuwa labba ta d'auke kai kamar bataganii ba."
Dawoawa yayi yanuna musu motar yace, kuje cann ga motarnan, hameeda da labba ne suka nufii motar suna tad'insu, itakuwa intisar tsayawa tayi ba abun tace takoma ba." haushi duk yacikata."
Juyawa tayi cikin bak'iin ciki ta nufii d'aya motan."
Wani soldier ne yazo da niyyar kar6an key na motan, marshall ya tsayardashi, yace shi zaiyii driving da kansa, bbu musu yaja baya, shikuma ya bud'ewa *hanna* k'ofa sanda ta shiga tazauna sannan ya zagaya driver seat aka bud'e masa ya shiga yazauna.", d'aukan hanyan sukayi, dukda bashi kad'ai bane da soldier's amma ratansu baiyi kusada kusaba."
Yana driving d'aya hannunsa, Yana cikin na *hanna*." Yana driving ahankali suna shan hiransu abun gwanin ban sha'awa😍."
intisar a motan banda tsaki bbu abunda takeyii, ganin tacikasu suka fara tad'ii. suna shewa."


Wani k'aton mall suka nufa, bayan sun isa, yad'auki wayansa yakira soldier d'in da kejan motan su yace masa yashigarda su, duk abunda sukeso su saya." Yana ajiye wayar yajuya ya kalli *hanna* wanda itama shi d'in take kallo yace, cutiee piee, yes honeyy boo," jibi zamu koma gida, jijjaga kai tayi sannan tace inadai baka manta alqawarinda kamun ba?, ban mantaba, dear amma ai maman ma zatazo, dan za'ayi walima najii mai martaba Yana fad'ii." komadai menene idan tazo zanbita naje muyii satii, zaro ido yayi yace satii dai cutiee? eh satii, gaskiya bazan iya barinkii kiyii satii ba, hmmm kawai tace, bata k'ara cewa komaiba, aranta tana cewa idan na tafii basaiga ganni ba." kinsan me ya tambayeta, a'a ta bashi amsa, bilal fa yafad'amun yatura iyayensa sun tambaya masa, 6ta dinki hafsat kuma anbashi, yanzu haka dai saura biki," dariya tayi tace ai nidai naga alamu tun bikinmu amma tace ba haka ba, shima dariyan yayi yace yanzu ai batada bakin musu."
Shiru sukayi na y'an seconds, kwantarda kanta kafad'unsa tayi tace, kasan mene?" a'a dear saikin fad'a, inason hameeda ta aurii captain Ahmad, lumhse idanuwa yayi yace, in sha Allah, zancika miki burinkii." Shiru tasakeyi tace dear, yafii 2minute kafin yace, uhumm, yanzu idan babuni zaka manta dani sannan ka sake aureko? D'agowa yayi yadubeta yace, wani irin zance kikeyi haka? Kawai jinakeyi kamar wata rana zamu zama seprated, kwananna wasu irin mafarkai nakeyi, ganii nakeyi kamar zanmutu inbarka, ganii nakeyi kamar rayuwata ta gaba da zanyii dakai batada nis,,, daka mata wata rikicecciyar tsawa yayi wanda har jikinta sanda yafara rawa yace shutupp, shutupp, baki da hankaline, kinfara ta6uwa ne zakina mun irin wannan zancen." harwani hucii yakeyi, hannu takai zata ta6ashi yayi saurin bige hannunta, yabud'e yafice, idanuwantane yaciko da hawaye, ita kanta batasn maiyake damunta ba." goge hawayen tayi itama tafuce, cann nesa ta hangoshi, da gudu taje tayi hugging back d'insa." dasaurii yajuyo shima yayi hugging d'inta tight, yafara magana cikin tashin hankali yace, plz kada kisake mun irin wannan maganar Yana d'agamun hankali, gabaki d'aya yasa jikina yayi sanyii." kada ki kara, kwantarda kanta tayi aqirjinsa dai-dai saitin zuciyarsa, tanajii yanda zuciyarsa ke bugawa da k'arfii ga saurii." D'agowa tayi tace nabarii kayafenii, dan Allah zuciyarka tadaina bugawa da k'arfii haka." kidena tsoratata idan bakiso ta bugada k'arfii, nadaina wallhy nadaina."
Zama yayi awajen itama tabishi tazauna ta kwantarda kanta akafad'ansa," iskane mai dad'ii take kad'awa awajen, lumhse idanuwanta tayi, shikuma ya nata tunani, har yanzu zuciyarsa tasaka cire zullumin abunda *hanna* ta fad'a masa." lumhse idanuwa yayi yace cutie, uhum ta amsa alamun bacci yanason kamata." baza kisha ice cream d'in bane?" zansha mana, to ai naga bacci kikejii." kacewa hameeda tasiya mun idan muka koma saina k'ar6a." wayanta yak'ar6a yakira hameeda yace ta siya mata ice cream." Ganin bacci yacii k'arfinta yasa yad'auketa cakk yayi mota da ita."
Suna zuwa dai-dai mota saigasu sunfito, kallon takaicii intisar tamusu ta ebesu tawatsar." aranta ta kudurta, sai ta rabasu dan bazata jurii Ganin abun takaicii ba."
Sakata aback seat na motan yayi sannan ya miqawa, wani soldier car key, yashiga yakwantarda kanta acinyansa."
Har suka k'arasa gidan Suna haka lokacin baccinta yayi nauyii, d'aukanta yak'arayi yafito da ita, yadubii hameeda yace ki sakamata afrigde, yana fad'in haka yawuce, sama yahau da ita, kwantarda ita yayi sannan shima ya kwanta dan dare yayi."
Washe gari da sassafe suka shirya suka nufii get together da soldier's suka had'a, basu suka dawo ba sai dabb magrib, sallah sukayi sannan, suka cii abincii, sai alokacin *hanna* tasamu suka zauna itada yaya jalal, tad'ii sukayii sosai yana bata labarin amira tanashan dariya." sai dare sosai tukunna *hanna* tatashi tayiwa yaya jalal sallama, har ta juyawa, tajuyo takalli yaya jalal, tace yaya jalal ni bakaga wani canjii daga garenii ba?." dariya yayi yace kinyi kyau mana kanwata, girgiza kai tayi tace yaya bahaka nake nufii ba, ba ka kallon yanayina ya canja, kallonta yayi yasake yace nikam banga komai ba, meya fari?" yaya haka kawai nakejina kaman baniba, wani lokacin sai injii kamar inzauna inyitayin kuka, kokuma inshiga duniya." subhanalhi me kike fad'ii haka *hanna* wallhy nima yaya bansaniba kwata-kwata bansan abunda yake damuna ba." kinfad'awa umma ko masa?" A'a banfad'a ba yaya dan Allah kaima karka gayamusu banso hankalin su ya tashi, bazan fad'a ba amma kirink'a yin addu'a to yaya ta fad'a sannan tajuya."
Marshall dake saukowa jin irin maganrda *hanna* tajeyi yasashi tsayawa, ga baki d'aya jikinsa yayi sunyiii, baisan maiyake damun *hanna* ba?" juyawa shima yayi yafasa abunda zaiyii ya juyawa yakoma, kwanciya yayi yabawa k'ofa baya, itama shigowa tayi ta kwanta gefensa, kiran sunansa tayi jin bai amsa ba yasa ta d'auka yana baccine, kashe bedshide lamp tayi tamatso kusadashi tayi hugging back d'insa, runtse idanuwa yayi yanajin, sonta cikin ransa, ahaka bacci yayi gaba da ita, shikuma duk satan barcii haka yaganshi yabarshi."


Washe garii da sassafe flight d'insa yatashi, zuwa NIGERIA."


_Safe flight marshall and *hanna*_


To be continued


Ur's
Z33iiyyb3rw3r




. *BIBIYATA AKEYI*


*بسم الله

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login