Showing 63001 words to 66000 words out of 135756 words

Chapter 22 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7588

suka Shigo nan ma wata Exclusive tasa bak'in atampa da fari d'inkin riga da zanii,"
Aka d'aura mata kwalin tayi masifar kyau, har tafii d'azu had'ewa, "
Ganin yanda rigar ta matseta yasa tace bazata fita bbu gyale ba,"
Haka dole sanda aka d'auko wani farin gyale mai kyau ta yafa Ahaka suka fita shikuma yasa bak'in captan da bak'in hula, nan ma akayi pics suka dawo yayi kyau sosai, "
Sai na ukunne ne tasa super wax, jaa mai ratsin farii nan ma tayi kyau sosai shikuma yasa farin shadda sol."
Na had'u kuma arabian gown ne yellow tayafa farin veil, shikuma yasa yellow d'in polo da farin jeans,"
Gaskiya pics d'in ba k'aramin kyau sukayi ba, "
Sai suka fito kaman larabawan usull."
D'ayan shiganne kuma tace ita atafar bataga wanda ya'iisa yasata tasa trouser na jeans da polo tayi pics ba, "
Sanda abun yakai ga kiran ummii ta rarrasheta kafin ta yarda,"
Bakin jeans ne da pink d'in polo kowannen su yasa sai tayafa bak'in veil."
Agaban nata anrubuta he's mine." agaban nasa kuma she's mine, " abayan nasa *YAREEMA* anata *HANNA*
Duk kunya tabi tacikata dan jeans d'in bakaramin matseta yayiba," hips d'inta duk awaje, gara rigar ita tad'an sake
Gashi pics d'in kayan yafii yawa, sanda aka gama sannan ta d'auki after d'inta tasa tashiga, "
Ita atunaninta angama kawai tak'ara kallon wani kayan shima still riga da wandow,"
Golden ne rigan polo fur tak'i canja veil da wandow shima hakan yayi."
Abayan rigarsa prince anata kuma princess, "
Anrubata agaban nata Bride to be."
Shi kuma nasa groom to be. "
Sosai polo d'in tamusu kyau,"
Styles kala-kala sukayi ak'alla sanda suka canja kaya 15 set. "
Gajiya tayi tak'i,"
Dakyar aka lallasheta ta yarda tasa na soldier's na k'arshe, "
Subhanallah😍 kuso kuga kayan soldier's yanda ya amshi *hanna* balleshi gogan, ana gamawa da gudu ta shige ciki," duk styles d'in da akayi bbu wani wanda yakaucewa sharia danko wajan d'aya bbu yanda jikinsa yata6a nata. "
Dariya kawai yayi dan yasan agajiye take. "
Tana shiga ta zube labba tatashi tafice dan tana bukatan pics d'in,"
Sai can ta dawo tazo tana nuna musu pics d'in awaya kowa sai kallo yake yi with odarable dan sunyi kyauwunda fad'an hakanma bata lokacii ne, " Cikin hour's pics d'in suka zaga duniya gabaki d'aya."
K'arfe biyu bayan *hanna* tayi sallah Suna zaune kawai sai ta window suka kallo anata squke souvaniers manya manyan jakkuna da su memo kai Idan natsaya fad'a ku kanku masu karatu zakuce nacika surutu, k'arshe dai hadda atamhopin hllond akowani jakka,"
K'arfe uku dai-dai aka fara shirin fara makeup, "
Amma *hanna* tak'ii fur tace sai tayi sallah hakan kuwa akayi,
Alokacin kawayenta sunfara shiri wasunsu ma, sun gama shiri, ana kiran sallah *hanna* tayi sallah sannan luccy makeover suka fara shiryata,"
Cikin 1 hour suka gama komai subhanallah kada kaso kuga *hanna* awannan lokaciin, "
Sannan tasa dark pink na gown da net har k'asa."
Duk yanda ake fad'in kyau to *hanna* tayishi,"
Sai kuma k'awayenta suka sa maroon na material,"
Alokacin motocii suka fara sutsawa Cikin wajen, "
Anje can gida har an ebii mutanen can duka amarya da ango kawai ake jira,"
Sai motocii ne tun daga Cikin gidan har titin anguwar duka. "
Duk irin k'awayenta dasuka taru dan wasu kanma bata sansu ba amma kowacce kawa mota d'aya tashiga daga ita sai driver."
*Hanna* ce tafito amira da hameeda sunsata atsakiya har gaban wata mota wanda tafii kowanne kyau suka wuce sannan suka bud'e shiga tayi kowa yakama gabansa, "
Kamshin turarensa ne yasanar mata dayana Cikin motar," bata juya ta ta kalleshiba har motar tafara tafiya, "
Wasa da yatsunta kawai takeyi,"
Shima baice komaiba kawai kallonta yake yi, "
Sanda suka isa sannan aka bud'e kofa azaranda hotel ne tun daga waje, wajen yake k'ayata, har wani kalli kalli tako ina yakeyi."
Koda da suka shiga komai na wajen ya burgeta, "
Bud'e masa kofa akayi yafito ya zagaya ya bud'e mata," sanda tafito kafin ta kalleshi farin shadda ne manyan kaya ajikin sa. "
Anyi aikin surfanii da pink d'in zare,"
Zai hula xanna k'arshen tsada zanna pink da farii, "
Ahaka suka k'arasa shiga, komai ya k'ayata haka akayi event aka gama,"
Komai yayi kyau Dangin MG sun yaba da hankalin *hanna* sosai, "
Da kuma kyawuta da karamcii irinna danginta."
Tunda suka d'auki hanyan komawa nanma bbu wanda yace k'ala,
Sai da tazo fita ne tatsincii muryarsa yana cewa " Yau zan wuce kano sai ranar d'aurin aure kafin,"
Narai Narai tayi da idanuwanta tace kabari sai gobe kaga yau ka wahala, "
Murmushi ne ya kufce masa dan yaji dad'in yanda ta nuna kulawa agareshi yace" nabari in sha Allalh gobe da safe zan wuce, "
Murmushi itama tamayar masa tace tom Allalh ya kiyaye tana fad'in haka ta juya tafice."


To be countinued


Ur's


_Z33yyb3rw3r_


[10/4, 7:18 PM] ‪+234 816 114 6563‬: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_




_
Writting by



© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )


*_Alhamdulillah welcome to the world of islam_*_*(Abdurrahaman)Allah yaraya mana kai cikin addinin islama."*_
_*Welcome to our*_*world once again, "*_
*_Antyna Allah yak'ara karfin jiki."_*






Page 53




*
Da gudu tashige gida,"
Girgiza kai MG kawai yayi yana mamakin yanda gudu bayi mata wahala, "
Sanda yaga shigrwarta sannan yajuya suka wuce tana shiga tazube akan gado dan ba k'aramin gajiya tayiba ga takalmin kafanta asalin hill ne."
Gabaki d'aya da takalminta ta zube, sanda hafsat tashigo kafin tacire mata. "
Zqma tayi kusa da ita,"
Ita kuma *hanna* tayi lying a bed ta lumshe idanuwanta,"
Hafsat ce tata 6ata tace, sis, bata d'ago ba kuma bata bud'e idanuwanta ba tace uhumm, " tak'ara ce kekam sis kinyi sa'a wallhy duk wani abunda ake buk'ata awajen namiji, mijinki nadashi,"
Umm kawai tace dan batasan amsar da zata bata ba. "
Hafsat ce tak'ara cewa,"
Ni ma kitayani addu'a Allah yabani miji mai kyau Koda kuwa kwatan kwacin na yareema ne. "
Sai alokacin *hanna* ta bud'e idanuwanta ta tashi ta zauna sannan ta kamo duka hannuwanta biyu tace"
Adda Hafsat ina labarinn mas'udd?" da kike neman wani kuma, "
Hafsat ne tace hmmm kibar maganan mas'udd kedai kawai kitayani addu'a,"
Nisawa *hanna* tayi sannan tace tom amma d'azu aina ganki da captain bilal awajen kamu duk da cewa bansan mai kuke cewa ba amma abun yamin kaman akwai wani abuu. "
Nisawa Hafsat tayi sannan tace eyyerr nima naso hakan amma bahakan bane."
Wai yau bamu futo da wurii bane shine yak'ar6i phn numb d'ina akan Idan munshirya sai mu fad'a musu. "
Umm *hanna* tace kawai dan bawai ta yadda dalilin hakanne yasa yak'ar6a ba,
Akwai wani dalilinsa daban,"
Jin ana kiran sallah yasa su tashi, toilet *hanna* taje ta d'auro alwala sannan tagabatar da sallan magrib sannan ta zauna akan sallayan sanda tajira akayi isha'ii sannan ta gabatar da isha'ii da shaf'ii da wutiirii, sannan tayi haramar kwanciya, phn d'inta ne tafara ringing dai-dai lokacin " ko bata duba ba tasan waye zaikirata a dai-dai wannan lokacin,"
Nad'e pray mat d'in tayi sannan ta nufii wayan da niyyar d'auka, "
Kafin ta isah ta katse,"
K'ara kira akayi tana isa tad'auki wayan amma ga mamakinta ba numb d'in MG bane kamar yanda tayi zato,"
sanda ta isa bed ta zauna sannan tayi picking, "
Sallama tayi amma shiru tak'arayin sallama ba'a amsa ba, shiru akayi na tsowon 4 minute ita bata kashe ba kuma ba'ayi magana ba tun daga sallamarta kuma bata sake cewa komai ba sanda yacika 5 minute tayi niyyar ajiyewa tajii ance plz karki ajiye dannasan kina shirin yin hakan. "
Runtse idanuwanta tayi jin yadda muryan ta daketa,"
Ko mafarki bazata manta wannan muryan ba. "
Gabanta ne yahau fad'uwa da k'arfii kamar wanda k'irjinta zai fashe,"
Shiru tayi takasa, "
Tacikin wayan aka k'ara cewa nasan kina jina k'inki amsani ne."
Cikin rawar murya *hanna* tace mai yasa kakira? "
Ta Cikin wayar akace sabilida in jaddad miki cewa haryanzu inasonki?"
Cikin murya mai kamada t kuka tace najeeb kasan kuwa mai kake fad'a? "
Cikin wannan week d'inne fa aurena,"
Cikin rashin damuwa da abun da yake cewa da d'an tsawa-tsawa yace nasanii *hanna* nasanii basai kinfad'a mun zaki aurii d most richest hansome young man ba, "
Wasu siraran hawayenen suka fara bin fuskarta tasan tabbas mutane dayawa zasuyii tunanin cewa dan kud'ii ko kyau ko kuma mulki ko sarauta na MG zata aure shi, ita a yanda takejii ko sonsa bbu azuciyarta har yanzu."
Amma hakanma bata fita awajen al'umma ba, "
Hmmm *hanna* har indai zaki ce sai kinyiwa mutane dai-dai to har abada bazaki fita ba."
Kukane ya kufce mata tayi saurin rufe bakinta, "
Cigaba yayi da cewa,"
Tabbas nasan yanzu *hanna* bakya sona kinsamu wanda yafini, "
Nasan namiki laipy amma *hanna* nabaki hakurii a lokacin da nake neman afuwanki,"
Yakamata kiyafemin amma kika k'i har wata kaddarar tazo ta ratsa ta tsakaninu, "
*Hanna* maiyasa? maiyasa kika ki yarda da tuba ta a lokacin daya kamata?"
Maiyasa zaki maida rayuwarmu hell? "
Kinsan mai kike shirinyi kuwa Kinsan cewa daga yanzu Idan kikayi aure munrabu kenan har abada."
Wai meyasa Kafin ki amince bakiyi tunanin yanda rayuwarmu zata kasance ba." *Hanna* itadai kuka kawai takeyi dan batada bakin cewa komai, "
Ko ayanzu tasan tanason najeeb amma kuma ba kaman sonda take masa da ba."
Sannan kuma ita batason MG amma tana kallon girmansa da kuma kumarsa had'e da darajarsa, "
Ko babu komai mutumin dayake sonka ba abun wulakantawa bane."
Zamanda tayi ta MG duk da shi bamai fidda abun cikinsa bane amma ta tabbatar da irin sanda yake mata. "
Wanda Idan za'a kasashi goma zaiyi wuya najeeb ya d'auki uku."
Irin abubuwan da take masa Koda najeeb da bai kaishi komai ba tasan ba d'auka zaiyi ba. "
Akullum yakan k'askantarda da kansa Idan yana tare da ita duk wani mulkii da sarauta yakan saukesu."
Muryar najeeb ne takatse ta daga tunanin data lula. "
Yace *hanna* nasan kinyii nisa,"
Allah yabada zaman lpy yana fad'in haka ya katse wayar, "
Yana katsewa *hanna* tazauna tana kuka kamar ranta zaifita."
Ahaka har k'arfe tara na dare yayi tana kuka fuskanta duk ya kumbura. "
Sunyi lu6u-lu6u,"
Muryarta har ya dashe. "
Har dushu dushu take ganii ga wani irin ciwon kai daya daya rufeta."
Jitakeyi gaba ki d'aya ta tsani auran."




Ana haka anty maman amal tashigo tazo kawo mata aika ta ganta cikin wannan halin."
Zama tayi tana tambayanta maiyasameta?"
Shiru tayi batace komai ba, "
Sanda ta rarrasheta tukunna cikin kuka tace,"
Anty wallhy nafasa auran ni bana sonsa. "
Duk da ran anty ya6aci tace, mai kuma yayi zafii *hanna* saura kwana uku ne fa d'aurin aurenki."
Eh anty dan girman Allah kitaimakamin wallhy nafasa auren,"
Cikin rarrashi anty tace, *hanna* kinason maida mahaifan mu k'ananun mutane kenan."
Tayaya kike tunanin cewa zasu sami iyayensa suce anfasa aure? "
Kinsan cewa mutumcinsu ne zai zube."
Girgiza kai *hanna* tafarayi tace wallhy anty jinakeyi idannayi aurennan kamar wanda zan mutu."
Anty dan Allah kitaimakeni wallhy zuciyana k'unci takemun."
Duk wani rarrashin da anty tasan zata mata tayi amma *hanna* firr tak'ii."
Har ranta yafara 6acii, "
Cikin hasala anty tace tom Idan kikace bakya sonsa wakike tunanin zaki aura?"
Share hawayenta tayi tace,"
Anty najeeb, najeeb zan aura, "
Wasu tagwayen marii Anty ta d'auketa dasu ta kowani bangare lokacii d'aya yatsunta yafuto atafin fuskanta."
Kuka *hanna* tak'ara fashewa dashi Jin zafinn marin, "
Cikin masifa Anty tace dan ubanki to najeeb d'in da kika nacewa an dad'e dayi masa mata."
Tun kafin kisan zaki amince da auren MG iyayensa suka za6a masa mata. "
Tun lokacin da kuka samu sa6ani basu bari kun dai-dai ta ba suka nema masa mata."
Kuma yamusu biyayya ya amince amma ke dayake banza ce marar tarbiya kika nace masa. "
Naki za6in iyayen kuma kika nuna ke basu isa dakeba."
*Hanna* gaki ga duniya kije ki har indai maganar iyayenki ne bazaki bi ba, "
To wallhy kin had'u da Ganin jarabawa a rayuwarki."
Tana fad'in haka tatashi tafice daga d'akin ko aikan data kawo mata bata samu ta bata ba. "
Tana fita ta wuce gida dama tana driven da kanta."
Gida kawai tawuce. "
Tana tafiya tana tunanin halii irinna *hanna* shegen taurin kai kamar y'ar mayu."
Ita kuwa *hanna* kulle d'akin ta tayi tacii kukanta, "
Wato najeeb yakirata ne dan ya ruguzamata d'an farin cikin data samu tashiga kwana 2, shiyanacan aure ake shirin yi masa amma tunani yakeyi ta yaudareshii."
Kuka ta k'ara fashewa dashi ga wani irin rad'ad'ii da zogii da fuskanta yake mata tashi d'aya zazza6i ya rufeta. "
Gashi ta kulle k'ofan da key tanajii su amira Suna ta bugawa amma jikinta yamata nauyi bazata iya tashi ba."
MG yayita kiran wayar ta amma bata iya d'agawa ba."
Sai yabar abun a gajiya kawai yace yanaga tayi bacci."
Sai k'arfe shida *hanna* tatashi gabaki d'aya fuskanta ta kumbura dan kusan kwana tayi tana kuka sai a lokacin tayi sallah. "
Bayan ta idar tatashi ta bud'e kofa."
Bata dad'e da bud'ewa ba su amira suka Shigo ganinta Ahaka yasa sukayi saurin k'arasawa Suna tambayanta maiyafaru? "
Kawai ce musu tayi ta kwana da zazza6i ne,"
Ahaka sukayi ta tausaya mata harsuna mata fad'an rashin kiransu da batayi ba kuma sunzo k'ofa a arufe. "
Ahaka sukayi ta janta d tad'ii dan bbu yanda basuyi tasha magani ba tak'ii." K'arfe had'u suka shirya zuwa family and friend MG bazai samu hallara ba dashi har ya wuce."
Ahaka tayi kyau sosai amma kowa yaganta saiya fahimcii cewa tana tattare da damuwa." shima a *zaranda hotel* akayi."
Abu yayi kyau sosai bayan angama antafii,
Labba taturawa MG pics d'in yana kallo ya gano cewa Akwai abun da yake damunta ko shiyasa yayita kiran wayarta ba'a d'aukaba,"
Amma yayanke shawarar kiranta yajii komenen yake damunta. "
Ba abunda yadamu *hanna* kamar rashin ganin Anty dabatayi ba awajen event d'in tabbas tasan ta 6ata mata rai."
Hakanne yak'ara mata wata damuwar. "
Bayan sun dawo gida ko hutawa batayi ba wayanta yafara ringing tana dubawq taga MG bata ja lokacii ba ta d'auka dan tasan tun jiya yake nemanta."








To be countinued






Ur's
*Z33yyb3rw3r*
[10/4, 7:23 PM] ‪+234 816 114 6563‬: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_




_
Writting by



© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )





Page 54


Srry, Srry, Srry, 😭😭😭😭😭😭bason raina bane kuka jini shiru. "
Al'amura sunfii k'arfii nane."




*
Fita tayi daga cikin mutane ta nufii d'aki, sannnan tayi sallama, "
Ajiyar zuciya ta sauke amma dukda haka ya fahimcii damuwa cikin muryarta."
Amsa sallamar yayi baijira gaisuwarta ba ya fara tambayarta meyake damunta?
Wasu siraran hawaye be sukaa bi kan fuskarta sa bayan hannun ta tayi ta goge hawayen sannnan tace bbu komai. "
Nisawa yayi sannnan yace plz kobaza ki fad'amun ba, nasan wata damuwar fad'anta baida amfani amma kuma kicire damuwa aranki, kokad'an banason ganinki cikin damuwa,"
Hakan ba k'aramun ta6amun zuciya yakeyi ba. "
K'irkiro murmushi tayi kamar wanda yake kallonta, tace masa bbu komai ba kawai stress ne yamin yawa."
Ya gamsu sa maganarta dan ya tabbata hakan ne. "
Ahakan tad'an sake suka ta6a hira."
Naan yake shaida mata cewa gobe bazai samu yakirata ba, dan gobe duk Wasu frnd d'insa na k'asar waje zasu iso kuma dole zaizama busy. "
Ahaka sukayi sallama,
Kwanciya tayi tafii 30minute.ita kan ta batasan mai take tunani ba amma tasamu kan ta sa jin damuwarta ta ragu." takai kusan awa d'aya ahakaa, "
Kiran sallar ishah ne yatasheta daga kwanciyar da takeyi." tatashi ta d'auro alawala tayi magrib kafin tayi ishah tazauna tana ta azkhar sa addu'oiin naiman za6in alkhairii. "
Ahaka ta kwana sai kusan 3am.ta kwanta,"
Sanda takusan makara sallar subh,"
Dan sai shida tayi sallah. "
Koda ta idhar nan ma azkhar tayi tayi har k'arfe bakwai sannnan tayi Kwanciyata."
Ko Fita batayi ba sai bacci kawai takeyi."
Sai 10am. Tatashi tayi brush sannnan tafita dan karyawa, su hameeda kuwa basa manan dan abubuwa hidin dimunsu har yafii na amaryar, "
Barinma yanzu sun had'u sa labba, abubuwan dai sai ahankali dan duk wani hidima dayakamata amaryar tayi su sukeyi sai dai sukawo mata."
Fita tayi tatarda ankawo mata abin cinta, dan dama nata daban ake tanadar mata, "
Zama tayi tacii abincinta sosai wanda ta dad'e bqtacii abuncii hakaba dan yanzu ta d'aura niyyar cire duk wata damuwar dake cikin ranta."

Bayan tagama cin abincinne ta d'auki wayarta haka kawai tajii sha'awan kunna *data* dan takai satii bata kunna ba."insta tafara leqawa ta Ko ina tayi pics d'insu take ganii barinma kamarsu weddingguet, arewa hausa fulanii, xclusive wedding, nigerian wedding, couple goals. "
Kai tako ina pics d'insu ne abin har mamaki yake bata ga irin wani kyau dasukayi a pics d'in kamar me?"
Duk da tasan bata daga cikin irin masu masifar kyau d'innan amma kuma tanada nata dai-dai gwargwado, "
Kuma a pics d'in zakasha mamakin kyawun da tayi."
Kodan ayanzu hakama tayi kyau sosai har wani sheqii takeyi."
Ahaka ta leqa can ta leqa nan, "
Massages kuwa kamar zasu cinyeta."
Gajiya tayi kawai tasauka."
Sai kusan azahar su amira suka shigo agajiye liqis. "
Sanda sukayi sallah sukacii abincii, sannnan *hanna* takalli amira tace babe dan Allah ga numb d'in yaya jalal zaki k'ar6omin gyalenda zansa yau, yana wajansa."
Wani dogon tsaki hameeda taja sannnan tace to banda abin yaya jalal yanzu wani mutane ne acikin gudannan dazaice bazai zoba *Hanna* ba tace komai ba, tajuya ta kalli amira tace plzz babe kije ki k'ar6omin umma ne ta aikoshi shikuma yace bazai shigo ba. Dan baima shigo sokoto road ba yana kano road yana jira, "
Tashi amira tayi tace toh barina kar6o yanzu."
Tana futa *hanna* takirashi tace yaya jalal ga amira nan zatazo ta k'arba to kawai yace ta kashe wayan. "
Tana futa tad'anyi tracking zuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login