Showing 45001 words to 48000 words out of 135756 words

Chapter 16 - Bibiyata Akeyi book Complete 1 to end..txt

25 Nov 2024

7564

bbu mai turo mata massage awannna lokacin kuma irin wannan rana inba shiba. "
Pillow tad'aga aikuwa saiga wayan tana bud'ewa taga massage ai Cikin ihu tace OMG itz dat numb again," massage tagani Kamar haka,"
*_HBD JAAN ITX TIME."_*
saurin komawa tayi tab'ude na wancan shekaran, " shima dai massage ne kamar haka."
*_HBD JAAN 1YEAR REMAINING. "_*
Tunanin tazaunayi mai hakan yake nufi da itx tym lokacin menene?"
Ita tasan dai shekaran ta biyar da wannan numb tafara mata massage tun ana 5yrs remain har yadawo itx time to lokacin mene ake irga mata. "
Iya kira tayi kira amma batsamu mai numb d'inba,"
Har campany na layin MTN taje dan tayi bincike anshaida mata cewa layin sai bayan shekara, shekara ake amfanii dashi kuma shi layin ba'a teracging kuma lokacin da aka fad'a mata ana bud'ewa shine lokacin birthday d'inta. "
Zama tayi abakin gado tayi tagumii kawai can kuwa sai maganar captain bala tafad'o mata,"
```Karki damu kin kusan sanin dalilin dayasa muke *bibiyarki* lokacin k'alilanne yarage wanda zai amsa miki tamabyoyinki yananan zuwa```
Tunani ne fall ranta kamar tayi tagumii kamar wanda aka tsikareta ta tashi aguje tayi hanyar waje, "
Hameeda da take kollonta tun lokacin da take neme neme itama tafita aguje tabita,"
Bata tsaya ba sanda tazo gate sannan ta tsaya alokacin Hameeda ta iso, *hanna* ina zaki futa? "
Sleeping wears nefa ajikinki."
Bata saurareta ba tabud'e kofar da yake jikin gate d'in, "
Tasakai ta fita, gashi lokacin garii bai wayeba, kodaga sallah ba'adawo ba." To her biggest suprise tana bud'e kofan tacii karo ta qatoton gift a ajiye akofan. "
D'auka kawai tayi ta tsaya duba gefe da gefe bataga kowaba, hakan yasa tajuya, zuwa ciki Hameeda ma tajuya tabita."














Suna shiga daki ta ajiye akan gado tayi toilet danyin alwala, tana Fitowa ta samu Hameeda na jiranta, tsareta tayi ta tambayan *hanna* waye ya ajiye wannan k'aton gift d'in awaje? "
Murmushi tayi Nima bansaniba abinda nasani kawai duk shekaranda zanyi birthday sai an ajiyemun gift da asubahi a kofar gidanda nake."
Tana fad'in haka tajuya tad'auki sallaya da khimar ta fara sallah. " MG baibar kofar gidanba sanda yaga tafito ta d'auki gift d'in tukunna yatada mota yawuce,"


Bayan da idarda sallah ne tafara duba massage da suka shigo wayanta, Harda massage nasu amira su yaya jalal mutane barkatai,"
Bubbedewa tayi sannan tab'ude Data nanma massages kamar zasu cinyeta rufewa kawai tayi ta kwanta bacci abinta, "
Labba ce tatasheta daga bacci kusan 9am."
Cikin magagin bacci tace labba har kin iso? "
Eh ke ni ummii nema tatsaidani da tun 7am zan iso,
Babe is ur day wakeup kidena wannan baccin muje musan abinyi, mikewa tayi tashiga bandaki ta yi brush sannan tayi Wanka tafito doguwar riga kawai ta zura ta kalli labba da hameeda sannan tace sai ina?"
Mu ebi drinks mukai gidan anty sai mudawo, "
Ok suka tashi, drinks d'in suka eba a store suka wuce wanda bbu zasubi su saya." basu suka gama zirga - zirga ba sai karfe daya, alokacin 4 za'afara, "
Kuma basu kar6o cake ba."
2 aka gama decorating komai. "
Sanda sukayi la'asar suka fara shiri,"
Makeup artist aka kira tamusu simple makeup saikuma aka yi rolling kai da d'an karamin veil. "
Tayi matukar kyau, gown dinda tasa goldenne sai aka yi rolling da dark pink na veil tayi matuk'ar kyau,"
Sunfara yin abunsu bbu wani hayaniya dan basuyi yawa ba daga saleem dayaki tafiya sai yaya jalal da salman dakuma sauran cousine dinsu anyi birthday party lpy kowa ya gama yatafii 6pm dai-dai suka gama. "
Alokacin labba tadage saisunje gidansu dayake tana Cikin farinciki bbu musu suka wuce,"
Ummii suka samu afalo tana jiransu tana kallonsu tataso ta rungume *hanna* habibty Allah yak'aro shekaru masu yawa Cikin jin kunya tace amin, dakin labba suka wuce alola sukayi sukayi sallan magrib, nan labba tamatsa ta tatashi tashiga Wanka tashi tayi tashiga bayan tafito ta samu bbu kowa sai wata farar gown mai red flowers mai kyan gaske batada nauyi da mamaki tatsaya kollonta, can sai labba ta bude kofa, au baki saba? "
Mufa munshirya time yana ja, plz get ready,"
Cikin kallon tuhuma tace mai za'ayi? "
Itx a suprise kede kisa kawai."
Bata k'ara magana ba tasa wata yar budurwace tashigo da kit na makeup a hannunta zaunarda ita tayi tafara yi mata makeup, "
Sosai tayi kyau dayake bawani makeup akamata ba."
Tamata rolling da jan veil wani farin kyalle hameeda tashigo dashi a hannunta ta rufewa *hanna* fuska taja hannunta zuwa mota, "
Labba ne taja motar suka tafi, suna isa akabude motar taja hannunta zuwa wani fili da akamasa decorating da farii da jan ballons kawai ga wuta ta ko ina."
Ta bayanta labba tazaga ta bud'e mata fuska. "
Batasan lokacinda tace OMG, tana fad'in haka tayi wajen tana waige waige tana dubawa." ummii ce tak'araso wajen itada wata wanda kana kallo kusan yar tace afeeya ce. "
Cikin farinciki suka rungume ta suna mata HBD wasu masu aikine suka ringa jerra abubuwa awajen na ciye ciye dana shaye shaye kamarde wanda ake shirinyin proposal awajen."
















Wani d'an karamin kit ummii tqmiqa mata sannan tajuya afeeya ma tqmiqa mata itama tajuya labba ne tazo dai-dai kunnenta tace sai kinzo kallon tuhuma tamata Bata samu ta tambayeta ba tayi saurin jan hannun hameeda sukabar wajen,
Wani irin kamshi ne yaringa ziyartar hancinta juyawa da zatayi ta hangi MG sanyeda bakin jeans da jan t-shird gabantane yahau fad'uwa nan take jikinta ya d'auki bari."














To be continued










Ur's
_Z33yb3rw3r_
[9/23, 10:31 PM] ‪+234 810 367 2210‬: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_




_
Writting by



© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )


_Dear Ayusher muh'd ina tayaki murnar kammala buk din ki na zuciya gaskiya buk d'in ya ilimantar Allah yabiyaki kuma Allah yabamu ikon amafana da abinda yake cikinsa. "_
_Ayusher acikin writters dabance basirartama ta dabance zankara fad'a gaskiya zuciya yayi." Allah yak'ara basira da zak'in hannu_ ILYSM







Page 42




*
Kallonsa ta tsaya yi har ya matso kusa da ita."
Wanda hakan yayi sandiyar karuwar buguwan zuciyarta, "
Lumshe idanuwanta tayi ta budesu alokacii d'aya,"
Shikuma anashi wajan tun daga nesa yake kollonta har yamatso kusa dan wani irin kyau yaga tak'ara yimasa."
Juyarda kanta tayi daga kallonsa ta harde hannuwanta a chest dinta. "
Wayarta dake hannu wanta ne tafara ringing,"
D'ago wayar tayi ganin numb d'innna da kusan shekara biyar ana mata massage yasata saurin d'agawa ta kara a kunne, "
Am here" taji an fad'a daga Cikin phone d'in, saurin juyawa tayi dan taji ta yadda maganan ke Fitowa ganin MG tayi sak'ale da waya a kunnensa, "
D'aga mata gira d'aya yayi tayi saurin kauda idanuwanta dan wani irin yanayi taji mai wuyar fasaltuwa."
Juyawa tak'ara yi ta kalleshi Cikin tsiwa tace ko zaka iya fad'amin dalilin tsayuwata anan?."
Murmushin ya d'an yi sannan yafara magana, "
Nadad'e inajiran wannan ranar, sai Yau Allah yayi zuwanta."
Marairaice murya yayi sannan yace *hanna* Nadad'e ina sonki nayi dakon sonki na shekara goma, tun kina yar k'aramar yarinya nake sonki har i zuwa yanzu sonki baitaba raguwa araina ba, "
I luv u To the extend that i can't effort loosing u."
I love u then, now an forever. "
Nasan abubuwa dayawa idanna fad'a miki ranki zai bacci,"
Su captain bala way'annan wanda suke *bibiyarki* nine nasasu Am Srry plz don't judge me, duk wani abu nayishi ne dan banason rasakii."
Am Srry if i ever hurt. "
Wani irin tafarfasa ranta yakeyi dan wani irin haushinsa ne ya turnuketa duk da ganin abin kawai takeyi kamar amafarkii, kuma ita kanta tasan ba dacewa sukayi ba shiyasa bazama ta tsaya yaudarar kanta ba."
Dan ko mahakaho yashafa yajii yasan ba dai-dai ba. "










Tana Cikin tunani kafin ta ankara kawai, sai ganii tayi wajen yad'auki kyalli asaman wajen aka rubuta,"
Will you marry me💍? "
I promis,,,,, shhhhh ta katseshi."
Kadena yaudarar kanka nima kuma kayaudareni,
Banasonka, natsaneka, kaima kuma nasan basona kakeyiba bazan aurekaba. "
Runtse idanuwansa yayi dan zafin maganganunta."
Zaiyi magana ta k'ara katseshi kaje kasamu wata wanda zaka yaudara baniba, "
Tana fadin haka tafice ta barshi speeceless."
Waje tafuce alokacin ga dare yayi Bata tunanin zata samu abin hawa haka tayita takawa. "
Tanajin wani irii aranta."
Wani bari na zuciyarta takeji kamar bata kyauta ba, "
Tafiya tacii gaba dayi hankalinta atashe hawayene kebin kowani sako na fuskarta."
Tunani da yayi Koda tafuta ba'abin hawa zata samu ba,"
Yasashi saurin shiga motar yabi bayanta. "
Can ya hangota tayi nisa bin bayanta ya runga yi yana mata horn amma ko juyawa ba tayi ba,".
Sunyi kusan tafiyar sama da 15 minute ahaka amma tak'i tsayuwa shikuma bazai iya tafiya ya barta awannan wajen ba." d'an tsayawa yayi yaga iya gudun ruwanta." ko ajikinta, taci gaba da tafiya. "
Wasu samari ne su uku dake d'an gaba dasu, suka leqota,
Tashi sukayi daga jikin motanda suke suka fara nufota."
Ja da baya tafara yi dan ganin ita suke nufowa, ganin sun k'ara saurii yasata had'awa da gudu gudu. "




Yareema dake zaune amota yana kallon duk wani abunda yake faruwa, baisan lokacin da murmushi ya kufce masa ba."
Da gudu ta ruga taje ta bude motar tashiga ba tace masa komaiba ta juyadda fuskanta gefe. "
Shima batareda ya k'ara cewa komaiba yaja motan suka tafi."
Akofar gida ya ajiye, sannan yace kije kiyi tunani ta6e baki tayi sannan tace bbu wani tunanin da zanyi shawarace nayanke bazan aureka ba. "
Tana fad'in haka tajuya tashige."
















Kai tsaye gida ya nufa Tana shiga ta samu umma afalo da hameeda suna jiranta. "
Koda tashiga d'auke kanta tayi kamar bata gansu ba tayi shashinta."
Ummace da tun dawowar hameeda ta fad'a mata komai murnace fall aranta jira kawai takeyi *hanna* tadawo ta fad'a mata ta amince, "
Saurin tsaidata tayi *hanna* ina zakije jiranki fa na tsaya yii."
Zuwa tayi ta zauna kusa da ita, "
Gani umma, yaya kukayi dashi?"
Ni gaskiya umma bana sonsa ta fad'a tanaja daga baya. "
Bakya meh?"
Bana sonsa yafada had'eda turo bakinta, "
Ganin umma na shirin buge mata baki yasata saurin rufe bakin."
Haka kika fad'a masa? "
D'aga kanta tayi tana kokarin yin kuka."
Dafe goshinta tayi🤦‍♀ tace ya rabb sa''iidunii. "
Tashi kije bbu musu tamike tayi d'aki da kallon takaicii hameeda tabita."










Yana shiga gida baizarce ko'ina ba sai d'akin ummii samunta yayi azaune itada labba, "
Ganin yadda yashigo ba fara'a jikinsa duk yayi sanyi yasa ummii sakin Murmushi dama tasan za'a rina."
Kallonsa da labba tayi sannan tayi murmushi mai ma'anonii da yawa, "
Cikin kwanciyar hankali bbu alamun damuwa afuskarta tace,"
Ya kukayi da ita? "
Sunkuyarda kai yayi sannan yace tace bata sona,"
Dariya ummii tayi da sanda tafito fili tace, kinja da maganata labba kuma gashi nan kinga zahiri. "
Nasha fad'a miki duk kud'ii da mulkin mutum bakomai ne yake nema yasamu ba,"
Ba ko wace mace bace maisan kud'ii, "
Bakowace mace bane mulki da matsayi yadameta ba."
Koda na fad'a muku k'inyarda dani kukayi gani kukeyi kamar kud'ii zaisa *hanna* ta amince tanasonka, "
Kallon labba tayi tace ke dakika zauna da *hanna* na 'yan kwanki ni daban zauna da itaba amma ni nafiki fahimtarta,"
Sannan tajuya ta kalli MG tace masa yareema bazaka ta6a samun mata kamar *hanna* ba dan haka duk wani abinda zata maka jurewa zatayi. "
Idan kana neman karin bayani kaje ka tambayi mahaifinka daya yasamu aurena,"
Duk wani abinda zai zame maka alkahairii sai kayi hakuri kafin kasameshi. "






Katashi kajeka,"
Karka hakura sai ka tabbatar kashawo kanta, ita takasance mace kuma yanada kyau ace taja ajinta, dan duk mulki kud'ii da kyawun da namiji hakan bazai hana macen da tasan me akekira ta aji jansa ba, hakan bazai hanata nuna masa kimarta na 'ya mace ba. "
Kagadai ayanzu haka *hanna* bud'e baki tayi tace batason dan dana haifa acikina, amma kuma soyayarta bata ragu ko kadan araina ba saima k'aruwa da tasakeyi tasake ninkuwa araina,"
Hakan ya nuna min ita kad'ai ce zataso d'ana tsakani da Allah badan wani abunda yake tattare dashiba. "
Hakan ya nuna min itace wanda zan iya damk'a amanarka a hannunta."
Kada ka karaya kaje inada tabbacii akan zata amince maka Koda kuwa zai d'auki lokaci karka sare. "






Tana fad'in haka tawuce tayi falo jikin labba da MG duk yayi sanyi sosai maganganun ummii suka shigesu,"
Cikin sanyayyar murya labba tace yaya kadaure in sha Allah nima zan tayaka sai naga burinka yacika. "
Shafa kanta yayi sannan yatshi yafice,"
Labba kuma tafice tayi shashin affan tana nemansa. "












To be continued






Ur's
*Z33yb3rw3r*
[9/23, 10:54 PM] ‪+234 810 367 2210‬: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_




_
Writting by



© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )


My first novel





Page 43




*
D'aki tawuce tana shiga tawuce toilet taje tayi wanka sannan yad'auro al'awala. "
Sallah tayi sannan ta hau gado ta kwanta, ko jiran hameeda batayiba danjin haushinta take natafiya datayii tabarta awajan MG." bata dad'e ta kwantawa ba hameeda tashigo ko kallon yanda take batayiba ta kwanta."
Basufii 35:00minute da kwanciya ba wayanta ta fara ringing. "
Dubawa tayi taga unknown, d'an ringing, ganin unknwn numb yasata d'auka dan batasan waye bane." d'auka tayi, tayi shiru tana jiran ayi magana,"
Sanda akafii 2minute kafin akayi magana, "
Sannan sai akace salamu alaikum cikin wani irin husky voice," sauri d'aga wayar tayi daga kunnenta yadda muryar ta daketa harcikin jijiyoyin jikinta, "
Kallon wayar tayi sannan tasake mayarwa kunnenta,"
Jitayi ansake magana, "
Are u there?"
Ka tambaya sai lokacin tagane muryar MG ne saurin datse wayar tayi ta turata k'asan pillow, "
Jin shuru yasashi duba wayan, ganin ankatse ne mamaki yacikashi,"
Shida manyan muatne kekira yana k'in d'auka waishi yau ake kashewa waya. "
















Daurewa yayi yasake kira sai can aka d'auka,"
Wai meyene? "
Tafad'a atsiwace, ita kanta sanda abun yamata wani irii dan ita kanta tasan yawucii wulakancii, balle akanta wanda masu aikinsa ma sunfita morewa."
Jikinsane yayi sanyi jin irin tsawarda tamasa. "
K'ank'ance murya tayi cikin sanin tayi ba dai-dai ba tace am sorry i dnt mean to,,, katseta yayi sannan yace is ok u dnt have too."
Murmushi yakeyi dan yasan ba lallai yacii wuya wajen shawo kanta ba dan ya fahimcii da yarinta take aikii."
Keh kohh yace,"
D'an turo baki tayi kamar yana kallonta tace nimeh? "
Kinfiya rigima ne,"
Bai bari tak'ara wata magana ba yace *hanna* wai shin wani laipy namikine dabakya sona? "
A''iya tunanina na kasance marason magana amma tsakanin d'azu zuwa yanzu maganar da nayi har ciwon kai tasanii."
Tunani tatsaya yi a''iya tunaninta bata gano yanda yamata laipy ba amma kuma baza ta jurii wannan magan ganunsanba dan yana neman karya mata zuciyah. "
Bacci nakeji, " kawai tafad'a atakaice."
Kallon wayan yayi yak'ara kllon wayar sannan ya girgiza kaii cikin takaicii sai ayau ya yarda cewa duk mulkin mutum dolene sai mace tajuya shi. "
Batajira yace komaiba ta kashe kiran,"
Tana katsewa, kiran najeeb yashigo kiran kallon wayar tayi kamata d'aga amma batasan famawa kanta wani gurin kawai saita ajiye wayan agefe, "
Sanda ta jira katsewarta sannan ta kashe wayan gabaki d'aya."














Kwaciya tayi ammma sam bacci yakasa d'aukanta, "
Dan haka kawai saita dauro alwala tayi nafila sannan taci gaba da addu'ooiin da middibbo yabata,"
Sai kusan 2am sannan tasamu bacci yad'auketa. "
Mafarkai tayi kala kala,"
Cikin wani beach ta kalli wani soja zaune da wata mata da yarnsu wanda suke gina gida ayashin da yake wajen babban yaronne yaturewa k'aramar gininda tayi aikuwa tatshi ta bishi sai zagaye wajen sukeyi,
Tana k'okarin kamoshi,"
Yarinyar na k'ok'arin riqo yayanta ne tafad'ii ak'asa *hanna* dake wajenne tayi sauri zata k'arasa wajen, ganin baban yarinyar da mamanta sun taso ne yasata tsayawa cakk numfashinta ne yaso d'aukewa sakamakon ganin kanta da tayi da wannan mutumii kuma da alamu matarsa ne. "
Zaro idanuwanta tayi tafara dudduba jikinta ganii tayi ita d'ince kuma ga wata mai kamman ninta awajen sai jujjuya yarinyar takeyi taganii kotajii ciwo saurin jada baya tafarayi tana girgiza kai." Cikin baccinta sai girgiza kai takeyi can kuma saita farka, "
Da addu'a abakinta."




Juyawa gefe da gefe tayi sqnnan tasauke ajiyan zuciya ganin mafarkine ba gaskiya ba, "
Dafe kanta tayi saikuma cann ta ware idanuwanta sakamakon mafarkin da tayi dake dawo mata sai yanzu ta fahimcii wata ganii amafarkinta MG ne," kuma ta tabbata shine tatabayin mafarki dashi wai ya kashe najeeb. "
Alwala takara d'aurowa tanata nafill filii tana neman za6in alkhairii agun Allah ba ita tatashi ba sai k'arfe biyar jin kiran sallan subahii, raka'a taniil fijr tafarayii sannan tagabatar da sallah," tatshi hameeda tayi nata sannan itama ta kwanta bacci ba ita tatashiba sai k'arfe tara. "














Tana kunna wayarta da sakon najeeb na ban hakuri tafara cin karo yana nuna mata baisan maiyasa ya aikata ba kuma baisan dalilin aikata hakan da yayi ba."
Ita harga Allah yanzu kuma tafara sakkowa dan tafajin tausayinsa. "
Tana dubawa kuma taga na MG mrng text massage."
Rufe wayan tayi duka bbu wanda tamasa replay sannan tawuce toilet tayi brush tafita falo Umma tasamu afalon tana zaune zuwa tayi ta kwanta sannan tayi pillow da cinyar umma. "
Ahankali tace ina kwana umma?"
Shafa kanta tayi sannna tace lpy doughter antashi klau? "
Lpy klau umma",
Tashi kuje kicii abincii kinjii injii umma, "
Toh tace sannan tatashi taje wajen cin abincin."












Hameeda ganin bbu hali yasata yaskewa, dan fushinta bashi zaisa *hanna* taso wanda bataso ba. "
Haka suka sake sukayita hirarsu,"
MG tun da yaturo mata text d'in safe baisake kirantaba, "
Najeeb kuwa kiransa
Sau uku kenan amma ko sau d'aya bata d'aukaba."
Shikuma anasa wajen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login