Showing 159001 words to 162000 words out of 375662 words
Chapter 54 - SAFIYYA Book Complete Hausa Novels Maman Maama.docx
miki ne kamar yadda
kika yi min amma ba samda muke mu biyu
ba, sai lokacin da yake tare da mu, I want
to see the look on his face sanda zai san
wacece ke, I want to see the look on your
face sanda zai kalle ki idonsa cike da
tsanar ki. But for now ina kara tuna miki
cewa ni matarsa ce, shi mijina ne, and
that's a relationship that you guys will
never have. We live in the same house,
sleep in the same room, share the same
bed.....
Na dan yi kar karamar dariya, trying so
hard not to show her kishin da yake kona
zuciya ta, not to let her know my
weakness nace "still with the threats. Zaki
sha mamaki kuwa a ranar da kika gaya masa din. A lokacin da kika gaya masa a
lokacin ne zaki fahimci dalilin da yasa ban
gaya masa ba. A lokacin ne kuma zaki
fahimci the depth of his love for me. And
maganar gida da daki da gado, ke karyar
ki ai arniya ce bata sallah saboda ganin da
nayi wa Muhammad jiya, da ganin da nake
yi miki yanzu, plus maganganun da suke
fitowa da ga bakin ki masu tabbatar da
how desperate you are sun tabbatar min
da cewa baku taba hada daki ba
ballantana gado. Maybe only in your
dreams" na karasa ina flashing mata
hakorana in an ear to ear smile.
Ta kara kufula, a lokacin nasan zata iya
bada komai nata dan ta samu damar
dukana but she couldn't. Tace "haka kika
ce? Haka kike tunani? To ni kuma zan
nuna miki karya kike yi wallahi. Ki bani
wata biyu zuwa uku zan je har gida in
nuna miki result din kwanan da muke
akan gado daya, a lokacin zaki tabbatar
da karya yake miki yana kuma miki wasa
da hankali, sannan,…..
Mustapha ya bude kofar falon ya shigo,
daga alamu aiko shi aka yi ya kira ni, sai
kuma ya tsaya yana kallon mu "me yake
faruwa?" Ya fada yana kallon hannuna da
ta rike gam, ta saki hannun ta ja baya, ya
sake tambaya cikin fada "me yake faruwa
nace, are you guys fighting?" Na watsa masa mugun kallo sannan nazo na wuce
shi da sauri half expecting him to drag me
back, half thinking cewa we are back to
when we are younger, when they will
team against me. Amma kuma sai na tuna
cewa da da yanzu ba daya bane ba,
abubuwan da suka faru a da ba zasu taba
faruwa a yanzu ba.
WhatsApp.com
GHT team one marketing
33
WhatsApp Group Invite
18
11
2
8:25 PM
Da sauri na bude kofar motar na shiga
tare da rufe kofar da karfin da banyi niyya
ba. Mommy ta juyo tana kallona "lafiyar
ki?" Ban ce mata komai ba sai na kwantar
da kaina a kofar motar na rufe idona, ta
fahimci ba zanyi magana ba, ta san kuma
idan ta cigaba da magana zan saka
hannayena in toshe kunnuwana da su,
tayi karamin tsaki "Allah ya shirya".
Mustapha ya fito shima da sauri ya shiga
motar yayi driving muka tafi. Har muka
tsaya a airport din ban bude idona ba, ina
ta yaki da tunani na trying so hard to stop
picturing Safina and Muhammad akan
gado daya,
Sai dai ashe wan bacin ran yana can yana
jirana a airport dan ina bude idona muka hada ido da Mukhtar a tsaye a kusa da
Uncle Ahmad. Uncle Ahmad fuskarsa cike
da fara'a shi kuma Mukhtar tasa kamar an
aiko masa da mutuwa, Nayi ajjiyar zuciya
"God, give me patience" dan yanzu ba
strength nake bukata ba patience nake so
to limit and contain my strength, in ba
haka ba zan hada Mukhtar din da Uncle
Ahmad din da koma wanene zai tare da ni
da wata magana in dura musu yar garin
su Safina, Sai dai kafin in bude kofa in fito daga
Mukhtar din har uncle Ahmad din sun
taho inda nake, maimakon su fara zuwa
gurin Daddy su taimaka masa ya fito daga
cikin motar, Nayi sauri na karasa fitowa
kafin daya daga cikn6su yayi magana na
bar gurin na koma kofar da Daddy yake
kokarin budewa na bude masa sannan na
taimaka masa ya dafa ni ya fito daga cikin
motar, a lokacin Mustapha ya zagayo da
kujerar Daddy a hannun sa ya bude ta
sannan muka zaunar da shi a kai. Zuwa
lokacin twins suma sun karaso gurin, su
suka fara gaisar da uncle Ahmad ya amsa
musu kamar baya so sannan ya karaso ya
gaishe da Daddy, Mukhtar ma yazo ya
gaishe shi, Na dauke kaina pretending as
if bana ganin kalion da yake yi min, nima
na gaishe da uncle Ahmad sai na koma na jingina da jikin mota ina jiran su gama
gaishe gaishen su mu shiga ciki.
Mukhtar ya matso kusa da ni "hey, babu
gaisuwa?" Nayi masa kallo daya na dauke
kai nace "good afternoon" ya jingina da
motar shima a kusa da ni yace "fushi fa
nake yi, ko baki ga fuska ta ba? Nace
'"'hima haka, ko baka ga tawa ba?" Yace
('"na gani mana. Fuskar ki ita ce abinda
/nake kallo tun da kuka shigo gurin nan,
and kinyi kyau sosai. I noticed some
changes daga shekaran jiya zuwa yau.
You look different and sound different"
naga jama"ar mu sun fara tafiya na bi
bayan su da sauri, glad to cut off the
conversation, amma ina yin taku biyu na
jishi a gefena.
"Ya Rabbi, give me patience" na sake yin
addu'a a zuciya ta. Ya cigaba da magana
"'baki tambaye ni fushin me nake yi ba"
ban kalle shi ba nace "do I have anything
to do with it?" Yace "of course, yanzu kaf
duniya akwai wanda yake da things to do
with me kamar ki? Duk, abinda ya shafe ki
ya shafe ni kuma duk abinda ya shafe ki
ya shafe ni, We are bounded together"
ban ce komai ba na bi bayan Mommy
zuwa lounge din da zamu jira lokaci ya
karasa, Mukhtar ya shigo after me, ina zama ya zauna a kujerar kusa dani.
Na dauko Wayata daga cikin jaka na fara
danne dannen iska, ya saka hannu ya zare
wayar daga hannu na yana kallon ta yace
"so your phone is with you amma in na
Kira ki bana samu. Why?" Na daga kafada
"it was switched off, sai dazu na kunna"
yace "liar. Jiya ta shiga ai baki dauka ba
dana sake kira dai naji a kashe" nayi
ajjiyar zuciya "na kuna ta briefly, ba
charge kuma sai ta mutu, ban sake
kumnawa ba sai yanzu" ya cigaba da juya
wayar a hannunsa sannan yace "still lying.
Ba kya son magana da nine. Just say it
with your full chest shikenan. When I
accept to marry you I know fully well what
1 am getting myself into." Ya miko min
wayar yana yi min murmushi "and 1 am
ready for it all. You will fall in love with me
Safiyya I promise you that. One day zaki
yi mamakin me yasa tun farko baki so ni
ba. Because I am going to treat you like a
queen, I have so many things da nayi
mana planning for our lives together. And
I cannot wait long kafin in cika wadannan
burikan nawa a kanki,
17
16
8:25 PM
Wannan yasa na yanke shawara, na gaya
wa Abba and I am sure maganar da suke
yi da Daddy kenan" na dago kai na kalli inda Daddy yake zaune, naga uncle
Ahmad a zaune a kusa da shi suna
magana, daga alama magana mai
muhimmanci suke yi. And at the other
side Mommy da Mustapha suna zaune
looking back and forth between us and su
Daddy.
Na yi ajjiyar zuciya. This family of mine is
full of drama. Mukhtar a kusa da ni yayi
dariya kasa kasa, amma duk mutanen
gurin sun ji shi dan gabakidaya sai suka
juyo suna kallon mu, sai kuma yayi sauri
ya rufe bakinsa da hannunsa tare da kifa
fuskarsa akan kafada ta, nayi saurin
matsawa daga kusa da shi ina kallon
Daddy da shima yake bina da kallo sai
kuma naga ya juya sun cigaba da
maganganun su da uncle Ahmad.
Mustapha ya mike ya bar gurin da sauri,
Mommy tayi tsaki, na tabbata zuciyarta a
makogwaronta take a lokacin and I pity
wanda zai taba ta a lokacin. Kamar abin
baki sai ga innocent twins sun shigo gurin
da ledoji a hannayensu, daga dukkan
alama wani abun suka siyo a waje, ai kuwa
suna shigowa Mommy tayi kan su da fada
"daga gidan uwar wa kuke? Kowa yana
nan a zaune ku kun kama hanya kun fita?
Uban me kuka siyo?" Suka tsaya kawai
suna kallon ta sun kasa neman uzurin
kare kan su.
Mukhtar ya gyara zaman sa ya juyo yana
facing dina, stylishly covering the
distance dana saka a tsakanin mu. Ya ce
"na gaya wa Abba ya yi wa Daddy
maganar ina son ayi bikin mu in the next
two weeks" na juyo da sauri ina kallon sa
and he winked at me, nayi saurin dauke
kaina daga kansa ina girgiza kai ne "it is
not possible kai ma ka sani. Bani da lafiya,
Daddy yace sai na warke tukunna" yace
"and who says ba zaki iya warkewa a
gidan ki ba? I need to take care of you inyi
jinyarki ki warke a hannuna" ya fada yana
kama hannuna, nayi saurin karbe hannuna
ina yarfarwa a gefe tare da rarraba ido
kamar marar gaskiya "ka bari, ka daina
haka dan Allah yaya Mukhtar. Su Daddy fa
suna gurin nan" ya sake yin dariya
"SO
nake Daddy ya yarda da maganar da
Abba yake gaya masa ai. I need to be with
you" ya fada almost in my ears.
Na mike tsaye da sauri na rataya jakata
nayi hanyar fita, ya mike shima ya wuce ni
ya tsaya a bakin kofa yayi folding
hannayensa, completely blocking my way,
still da murmushi a fuskarsa, na bata rai
nace "ka bani guri in wuce" yace "sai
kince kin amince da abinda nace, dan
yanzu in na barki kuka tafi ba waya ta zaki dauka ba kuma ba gain ki zanyi ba. So l
need to know amsa ta yanzu even if I
have to kiss you here" na juya na koma na
zauna, ignoring zuciya ta da take gaya
min in wanke fuskarsa da mari.
Ina zama shima ya zauna a kusa da ni. Na
kalli Daddy naga shima ni yake kallo, his
face looked worried. Mukhtar yace
'"'believe me idan aka yi bikin ke kanki zaki
fi jin dadi, zaki samu ki huta sosai, ki
samu nutsuwa ta jiki da ta zuciya, away
from all this ...
...…..hayaniya" ya fadi
hayaniyar yana waving at side din da
Mommy har lokacin take yi wa twins fada.
Na juya ina kallon sa raina a matukar bace
"don't talk like that about her" ya daga
hannu '"shikenan, na daina. Yar gidan
Mommy"
Uncle Ahmad ne ya dan gada murya ya
kira sunana "Safiyya, come here my dear"
na tashi na je inda yake zan durkusa sai
ya nuna kujerar kusa dashi "seat" na
zauna ina kallon sa and I noticed that 1
have never seen him this happy, shi
mutum ne marar fara'a wanda tun ina
karama nake tsoransa, fadan sa ba irin na
Mommy bane ba, Mommy will bark and
bark but she will never bite, fadan ta ya
kai har bamu da mu ba in tana yi, like I can literally fall asleep a lokacin da take yi
min fada. But shi ko kallon ka yayi you will
feel your insides shaking.
Amma lokacin he was smiling from ear to
ear for me. Ya sunkuyar da kaina kasa ina
kallon yatsun hannu na, I was ready for
his fada, na dauka zai sauke min balai ne
idan Daddy ya gaya masa abinda nace,
and I already made plans for that. But he
was smiling. And it threw me off balance.
22
12
8:25 PM
Yace "yaya ya gaya min sakon ki, and I am
very happy with your decision. I would
have said nan da next two weeks
everything will be ready for you but your
husband is pressuring me cewa nan da
two weeks yake so ayi bikin su, and I
cannot do two things at the same time"
nayi shiru ban ce komai ba sai ya cigaba
"mun riga munyi magana da yaya mun
kuma yanke hukunci, amma ke ya kike
gani? I want to know your opinion" na
dago kai na kalli Daddy, bana son in fadi
abinda ba shine abinda ya yanke din ba
amma sai naga ya gyada min kai, I took it
to mean in fadi abinda yake raina, Nace "if
you can make the arrangements within
two weeks din shikenan sai ayi wannan
din first, Bikin sai a kara lokaci" ya kalli
Mukhtar da yake zaune a inda na taso yana kallon mu, maybe trying to guess
abinda muke cewa, sai yace "hmmm, your
husband isn't going to like that. Amma sai
dai yayi hakuri. Kamar yaushe kenan kike
so a saka bikin?" Na ji ina feeling very
uncomfortable. Ba zan iya maganar bikina
da iyaye na ba. Sai na juya na kalli
Mommy nace "Mommy uncle Ahmad
yana magana" sai na dawo da idona
O
kansa nace "Mommy will take care of
that. Maganar ta ce ba tawa ba" and I
instantly saw bacin rai a idon uncle
Ahmad. Amma kuma na lura hakan yayi
wa Daddy dadi.
Ta taho ta zauna a kusa da Daddy tana
tambayar sa menene, Daddy ya fara yi
mata bayani, nan da nan tace "at least
wata uku za'a saka" uncle Ahmad yace
"wata what?" Ni dai na mike na bar su da
wannan.
Mercifully tun kafin in zauna aka shigo
aka gaya mana mu fito, Ban jira komai ba
nay hanyar waje twins suka bi bayana
suka tsaya a sides dina muna tafiya tare,
Hassan yace "it was too hot in there, and
all the acs are working" Hussain yace
"zafinai bana gari bane ba, Mommy tana
ciki, uncle Ahmad yana ciki, how can it
not be hot?" Suka yi dariya a tare, na saka
both hannayena da daki jeyoyinsu a tare, Suka sake yin dariya sannan Hussain ya
miko min ledar hannunsa yace
"ga ice
cream ki sha ki sanyaya zuciyar kj" na
karba ina jin dadi a raina nace "thank you,
I really need this".
Sai bayan da na shiga na zauna na bude
ice cream dina zan fara sha sannan na
tuna ko kallon inda Mukhtar yake banyi ba
ballantana muyi sallama, and I didn't care.
Mommy ta shigo ta zauna a kusa da ni ta
cigaba da mita "wai sati biyu, kiji fa wani
rainin hankali. Ko yar tsana ai ba za'a yi
bikinta a cikin sati biyu ba. Da akwai
kayayyakin da ba zamu same su a Nigeria
ba sai munyi order, akwai mutane da
zamu gaiyata da suke bukatar noticed
tunda wasu ba'a kasar nan suke ba, ga
shi ba'a jima da bikin Safina ba mu kan
mu bamu huta ba, gashi......
." Na kwantar
da kaina ina kallon ta nace "Mommy relax.
You already had your dream wedding a
bikin Safina, Ni bana bukatar taro a nawa,
there is no going to be a dinner or any of
those bridal things, Sai dai in ku iyaye
zaku yi naku, Amma ni babu abinda zanyi"
ta ce "kina nufin kin amince da sati biyu
kenan?" Na girgiza kaina "no, Ba dai sati
biyu ba, Ina da abubuwa da yawa a gaba
na. Ina bukatar in huta kuma, Duk watannin da kike ganin sunyj" ta tabe baki
"na fahimci manufar Ahmad ai. Zancen
karbar dukiyar da kika yi shine ya jawo
wannan sati biyun, kinga yana nufin ko kin
karba zaki koma hannunsa ne daga ke har
abinda kike da shi. Ni na riga na gane duk
tactics dinsa, watarana kema zaki gane.
Fata na dai kawai ki gane da wuri tun kafin
ya zama late. Dan daga kun fara haihuwa
magana ta kare. And wannan marar
kunyar dan nasa......... Na tabbatar da
Adam lafiyar sa kalau, da ace da ne da sai
ya wanka masa mari yayi resetting brain
din dan iska...
Ta cigaba da surutan ta ni kuma na
kwanta na rufe ido na ina jujjuya maganar
ta da ta dauki hankali na. "Zancen karbar
dukiyar da kika yi shine ya jawo wannan
sati biyun, kinga yana nufin ko kin karba
zaki koma hannunsa ne daga ke har
abinda kike da shi" shin wannan shi ya
saka bai nuna damuwa ba kamar yadda
nayi tsammani ko kuma da gaske bai
damu ba din? In dai kuwa har abinda ta
fada shine plan din sa then he is really in
for a surprise, They all are really in for a
surprise,
Him
©️
22
10
2
8:25 PM
Sanda ya bar gidan su Safiyya his mind
was running in all different directions. Ya
kasa tsayar da tunanin sa guri daya. Ya
kasa fahimtar me ya faru. Ya kasa
fahimtar me ya far ballantana yayi
preparing for menene zai faru next. He
just saw Safiyya and they talked, more
calmly now then last haduwar su. But still
the calmness was from Safiyya not from
him. Ta hana shi cigaba da magana da
Daddy, and obviously that means bata
son Daddy ya sam tsakanin su and his
mind is telling him cewa dalilin ta is
deeper than him being her step sister's
husband or she being married. Akwai
wani dalili mai karfi aside those. And yana
so ya san menene dalilin.
And then she told him she loves him.
Kalmomin da suka ratsa fata, tsoka, katsi
da bargon sa suka shiga jinin dake
gudana a jijiyoyin jikinsa sannan suka
sauka a zuciyarsa, Casually ta fade su,
Maybe she didn't even think much before
saying them but sun yi matukar tasiri a
gun