Showing 126001 words to 129000 words out of 375662 words
Chapter 43 - SAFIYYA Book Complete Hausa Novels Maman Maama.docx
not just meant to
be..." Ya katse ni "and who told you we are
not meant to be? With whom are we
supposed to be? Who am I supposed to be
with? Safina?" Ya fadi Safinan da dacin rai,
Na girgiza kaina "I don't know. Somethings
are hard to explain. Dan Allah kayi hakuri",
Ya girgiza kansa "I just can't believe this.
You just told me you love me, and then you
say we are not meant to be, in yi hakuri. Ni
ban gane ba Piya. Ki gaya min what's going
on. What happened to you? Please ki gaya
min. Whatever it is we can get through it
together. Let me share the burden with you
please" na kasa cigaba da kallon sa na
sauke ido na kasa, na bude baki da niyyar
magana amma ita ma sai na kasa. A karshe
sai na kare da cewa "I can't. I am sorry",
Ya zagaya ya bude motar sa kamar zai shiga
sai kuma ya buga murfin motar da karfi ya
sake zagayowa inda nake, he looks very
frustrated, daga dukkan alamu neman
abinda zai daka yaji dadi yake yi. Na sake
cewa "I am sorry" na nuna ni "if you say
sorry one more time....." Sai kuma yayi shiru
yana kallona na "just look at you. Duba ki
02
gani yadda kika zama. And you won't tell me
me yake faruwa. You won't tell me me yasa
kika yi breaking up with me. And you won't
let me ask Daddy questions da zasu
bayyana min gaskiya, You won't let me tell
Daddy gaskiya, But then you said you love
me., All I have to do now is guess, And you
know what my guess is? My guess is that. know what my guess is? My guess is that
guy Mukhtar ne ya shirya wani abu, shi ya
saka akayi forcing dinki a gida akan lallai sai
kin aure shi, shi yasa kika yi min karyar aure
da ciki kika rabu dani because you are been
threatened by him to do so. Ni kuma ba zan
kyale shi ba. I will find out the truth
whatever it is and I will.
......
." Na mika hannu
kamar zan rike shi sai kuma na mayar da
hannun na rungume su a jiki na nace "'it is
not Mukhtar. Shima auren nan ba plan din sa
bane ba it just happened" ya dakata da
maganar da yake yace "you are defending
him? Idan ba shi bane ba to babansa ne, you
once told me ba kya son inje gurin sa
because he wants you to marry his son. Shi
ya shirya wanna kenan? Ko kuma Safina?
Safina can do something like this because
she is a liar and a hypocrite" na girgiza kaina
"'] don't know. I don't have answers a yanzu.
Amma na yadda a hankali komai zai bayyana
to me. Wannan ita ce kaddarar mu
Muhammad, wannan ita ce jarabawar mu. I
am ready to face mine. Kayi mana kokari
dan Allah kayi facing ta ka. I believe ubangiji
yana da dalilinsa na saka wa abubuwa su
kasance haka".
8
15
9:07 PM
Yace "are you telling me to accept Safina as
my wife?" Nayi shiru ina jin ciwon ambaton
sunan Safina da kuma wife da yayi a
sentence daya, Sai kuma nace "I don't
know, Kai kayi making decision na auren
Safina, you deal with it", Safina, you deal with it"
Muka yi shiru na dan lokaci sannan nace
"you should go. We shouldn't be standing
like this. Ni matar aure ce. It is islamically
wrong",. Bai ce komai ba kuma ban kalle shi
ba ballantana inga abinda zuciyar sa take
ciki, na kara da cewa "I wish you best of
luck. Good bye" still bai ce komai ba na juya
ya koma cikin gida.
Direct sama na wuce zuwa dakina, na daga
labule kadan na ganshi still yana tsaye a
inda na bar shi idonsa yana kan kofar da na
bi. Sai kuma ya zagaya ya shiga motar sa ya
ci taya ya bar gidan.
Na saki labulen ina jin idanuna a bushe, a
zuciya ta ina fatan kukan ya kare dan ni
kaina na gaji da yinsa. Na zauna akan gado
ina kallon carpet din dakin, my mind blind.
Sai kuma na daga kai na kalli picture din da
yake facing gadon nawa, picture din Ammi
rike da ni a hannun ta akwance akan gadon
asibiti, fuskar ta dauke da matsanancin farin
ciki, Daddy ya taba gaya min cewa it was
the happiest day of her life. Sai na samu
kaina da mamakin yadda ta iya shiga cikin
wannan farin cikin bayan duk abinda ya faru
a rayuwarta? Bayan duk abinda ta rasa? Sai
na tambayi kaina shin nima watarana zan iya
kasancewa cikin irin wannan farin cikin
nata? Ko shikenan na gama samun nawa
share of farin cikin a rayuwa?
Na sake daga kaina ina kallon ta nace a fili Na sake daga kaina ina kalion ta nace a fili
"how do you do it? How do you looked
beyond your sadness and find happiness?"
Sai na lura da amsar tambaya ta a hannun
ta, Ni, nice farin cikin ta a lokacin, she
looked passed her past and into her future,
sai na fahimci wani abu guda daya, idan har
ina son samun farin ciki sai na daina hanging
onto my past nayi planning future dina, and
to plan my future sai na nutsu na daina kuka
nayi making bold decisions. Just like she
did. Sai na yi taking control of my life, just
like she did.
Na tuno da labarin da ta bawa Daddy, shi
kuma ya bani, labarin decision din da ta
yanke na barin garin su, na barin kowa nata,
na barin komai nata, and starting a new life
a inda babu wanda ta sani, babu wanda ya
santa. But sometimes strangers are better
than blood relatives.
O
Kafin Safiya ta bar gidan Hajiya Kyauta sai
d
[07/01, 10:42 pm] +234 906 816 1960: Episode Twenty Eight: The Beginning of a
New Life
Paid Advert
Contact Lame(07036662633)for all your
costumes both oriflameand other special
products that will make ur skin glow and
flawless
Kayanmu lamba daya ne wajen kyau. Sai washegari sannan ta samu damar
assessing situation dinta da kuma mutanen
da take tare da su. Yaran da suka taho dasu
daga Gusau suma kananan yammata ne
kamar ta. Biyu daga cikin su ma basu kai ta
ba. Ta kuma fahimci cewa yanzu ta bar duk
mutanen da ta sani, duk wasu wadanda
suke da dangantaka da uta ta kusa ko ta
nesa, yanxu ta shigo cikin mutanen da basu
santa ba ita ma bata san su ba, babu kuma
wanda ya san tana tare da su, hakan yana
nufin zasu iya cutar da ita ta kowacce hanya
in suka yi niyya. But she didn't care. It was a
great risk, a bold step in her life, but she
took it.
Tasan cewa abubuwa biyu ne zasu iya
faruwa a wannan gari na Abuja, ko dai
rayuwar ta ta juya daga marar kyau zuwa
mai kyau ko kuma ta chanja kalar rashin
kyau din. Sai dai kuma Safiya bata ji toro a
ranta ko kadan ba, wanne kalar shege ne
rayuwa bata nuna mata ba? Bata jin akwai
abinda zai far da ita wanda zai girgiza ta
kuma. And she was ready to face whatever
is coming her way,
Ita dama ta saba making decisions a
rayuwar ta, ta saba taking responsibilities,
tun Baba Hadiza tana da rai sai da yawa
Safiya ce take cewa ayi kaza ko kar ayi kaza
and most of the times Baba Hadiza tana bin
maganar ta ta ne dan ita din ta saba da bin umarnin wasu a tata rayuwar, dan haka
yanzu Safiya bata da damuwar daukan
responsibility and risks a rayuwar ta as she
had nothing more to lose except her life,
and to her, her life doesn't have much value.
Sai da suka ci abinci a gidan suka yi wanka
suka chanja kaya sannan Hajiya Kyauta ta
zauna dasu ta fara yi musu bayanin aikin da
za'a kai su suyi, wadansu daga cikin yaran
already sun taba yin aikin a wani guri dan
haka sun saba, Safiya kuma da bata taba
aikatau na kudi ba itama ta saba da wahalar
rayuwa dan haka bata jin cewa aikin zai
gagare ta.
"Babban abu mai muhimmanci da zaku rike
a aikin nan shine tsafta, kunga mutanen nan
yan gayun nan suna son tsafta ba sa son
kazanta ko kadan, amma kuma basa son su
wahala, dan haka babban aikin ku a gidan
shine ku tabbatar da tsaftar gidan. Aikin da
za'a baku ya danganta da gidan da suka
dauke ku, wasu masu shara da wanke
wanke kawai suke nema, wasu mai kula da
yara, wasu mai wankin kayan yara da guga,
wasu, wasu kuma mai girki. Ya danganta da
hannun wadda kuka fada. In munje a
gabanku za'a yi cinikin kudin da za'a ke
baku, amma kuma ba ku za'a ke bawa ba, ni
za'a ke bawa ina kaiwa iyayen ku. Duk Duk
abinda ya faru a gida ni zan lira a sanar
muku, kuma Icuma dulk abindia ya faru da lau
ni za"a kira a gaya min. Duik wadida tayi sata
ko munafunci ko zalunci za'a kore ta ta
koa garin su babu ruwa na".
Ita dai Safiya tana jinta amma a ranta tasan
babu wani abu da zai mayar da ita garin su,
ba zata koma ba ko da kuwa zata ke kwana
ne akan titi
Bayan sun shirya suka fita gabaki dayan su.
Tun a gidan farko da suka je Safiya ta kara
tabbatar wa da cewa ta shigo birnin tarayya,
dan ita dai bata taba gain irin wannan
gidan ko kuma makamancinsa a garin su ba.
Suka shiga falon gidan suka zauna, sai da
suka yi jira na gurin awa daya sannan matar
gidan ta sauko daga sama, sai a lokacin ta
tashi daga bacci. Ta zauna tana ta bata
fuska da daga hanci sama kamar wadida aka
ajiye mata kashi a gabanta.
10
9
115 AM
"Hajiya Kyauta nace miki ki ringa saka yaran
nan suna yin wanka sosai in zaki zo dasu
gidan nan. Ni zuciya ta saurin tashi take yi
wallahi". Hajiya Kyauta tace "ai kam sunyi
wanka Hajiya, duk babu wadda bata yi
wanka ba, sai dai kawai ace rashin turare
kuma gashi mun shiga rana". Ta fara bin su da kallo daya bayan daya
kamar mai zaben atampa a kasuwa sai ta
nuna Safiya. "Waccan zaki bani. Tafi kvan
gani'"., Hajiya Kyauta ta kalli Safiya tace
"wannan banda ita, akwai yar'uwar ta a
garin nan ita ta aika ni kauyen su takanas na
dauko mata ita" Hajiyan ta bata rai "to ai
kinji, ni duk sauran basu yi min ba gaskiya.
Duk sunyi min kazanta da yawa" Hajiya
Kyauta tace "to ai da sun kwana biyu anan
zaki ga sun gyaru sun koma yadda kike so.
Yanzun rashin kulawa ne ya saka suke haka"
ta sake girgiza kai" gaskiya basu yi kin ba, in
kin koma kya samo min wadansu wadanda
suka fi wadannan kyan gani".
A haka suka tashi suka fita, sai safiya ta
samu kanta da tambayar kanta me vasa
matar ta zabe ta bayan duk sauran yaran
sun fita kyan gani?
Suna fita Hajiya Kyauta ta kuma samar musu
abin hawa tace "gidan Hajiya Maryama
zamu fara zuwa gaskiya, in ba haka ba
wahala zamuyi ta sha, in dai sun ganki cewa
zasuyi ke suke son dauka" Safiya ta
tambaye ta "me yasa?" Hajiya Kyauta tace
"saboda kina da kyau. Shi ido yana son abu
mai kyau, kuma shi abu mai kyau in yana
guri yana disashe kyawun abubuwan da
suke zagaye dashi", Sai Safiya ta samu kanta da mamakin haka,
ita bata taba tunanin kanta a matsayin mai
kyau ba, ita ba zata iya ma fasalta kan ta ba,
ita ba ma zata iya tuna last time da ta kalli
kanta a madubi ba. Ta san dai Baba Hadiza
da Sauda da Khadijah suna da kyau. Sune
mafiya kyawun halitta da ta sani a
rayuwarta.
Daga nan suka tafi gidan Hajiya Maryaman
da aka jima ana gaya wa Safiya. Tun daga
bakin gate din gidan Safiya ta fahimci gidan
ya banbanta da daya gidan da suka baro.
Shi wancan babu kowa sai mai gadi shi
kadai, shi kuma wannan maza ne sun kai su
hudu a bakin gate din suna hira. Daga can
gefe ga wasu samari nan suna buga ball, a
can karshen katanga kuma ta hango wata
mata tana shanya kayan wanki. Wannan ya
tabbatar mata da abinda Hajiya Kyauta ta
fada cewa gidan mutane ne.
Yanayin gidan katon gida ne a tsakiya, sai
kanana a gefe da gefe, inda daga baya
Safiya take fahimtar gurin yan aiki ne maza
da mata. Suka gaisa da mutanen gurin
sannan suka shige ciki. A cikin Safiya ta
tsaya tana kallon haduwa da tsarin gurin,
kujerun falon kadai abin kallo ne haka fentin,
ga kuma sanyin ac da kamshin da ya ratsa
su suna shiga,
Yammata ta gani guda uku a falon a zaune suna kallo a tv, biyu akan kujera daya a
zaune a gabansu, a shekaru ba zasu fi
sa'annin ta ba amma a jiki sun kusa ninka ta
saboda hutu da yanayin cimar su da ta
banbanta. Yammatan suka tsaya suna kallon
su kamar yadda suma suke kallon su, daya
daga cikin su tace "lafiya? Daga ina? Kawai
zaku shigo wa mutane gida ku tsaya musu
aka kuna kallon su?"
Hajiya Kyauta tayi murmushi tace "Hajiyan
tana kusa? Munyi magana da ita tace min
tana gida" dayar ta kan kujerar tace "tana
nan, amma dan Allah kuje waje ku jira ta, in
ta sauko sai ayi muku magana". Suka juya a
jere suka fita kamar yadda suka shigo a jere.
Suka je kuma suka jeru a baranda. Sun jima
a haka sannan Hajiya Kyauta tace '"bara dai
in kira ta a waya in gaya mata nazo, ba zamu
yi ta zaman jiran tsammani ba" Jamila, daya
daga cikin yaran da suke tare tace "to wai
Hajiya su wadannan da suka koro mu waje
yayan ta ne?" Hajiya Kyauta ta girgiza kai
"sai dai yayan yan'uwa ko kanne, Allah bai
taba bata haihuwa ba".
Tayi ta kiran Hajiya bata same ta ba, har duk
suka kosa, sai ga matar da suka gani tana
shanya nan ta zagayo inda suke, suka gaisa
da Hajiya Kyauta sai tayi mata bayanin cewa
Hajiya suke son gani, matar ta shiga ciki sai
gata sun fito tare da yarinyar da suka gani a
zaune a kasa a ciki, matar ta fara yi mata fada "kina kallon mutane sunzo suna son
ganin Hajiya sai ki bar su anan a zaune? Ba
zaki shiga ciki ki duba musu ba? Kin fiso ki
biyewa su Sa'adatu kuyi ta yiwa mutane
rashin kunya ko? To wallahi kin san
15
5
1:15 AM
halin Hajiya ko ki shiga hankalin ki ki kama
kanki ko kuma ta sallame ki zuwa gidan
iyayen ki".
Yarinyar ta zumburi baki tana kunkuni ta
koma ciki. Safiya ta fahimci yarinyar yar aiki
ce. Bata jima ba ta sake dawowa tace "tace
tana zuwa" matar ta ce "to ko ke fa? Yanzu
ba ya fi ba? Amma wulakanta mutum ai
babu dadi" sai kuma ta koma ta kawowa su
Safiya ruwa, suka karba suka yi godiya,
dama duk kishi suke ji.
Matar ta cigaba da zama tare da su tana
taya su hira, sai a lokacin Safiya ta san
sunan sauran yammatan da suka taho tare
dan babu wata maganar kirki da ta hada su
a hanya. Suna nan zaune har Hajiyan ta
sauko. Tun daga inda suke zaune a waje
suka fahimci ta sauko saboda maganar ta da
suka jiyo.
"Waye ya bar remote akan kujera? Sai am
zauna akan sa an balla shi"
"Aka ce nayi baki, Ina bakin nawa suke?" "Aka ce nayi baki, Ina bakin nawa suke?"
"Me suke yi a waje a cikin ranar nan?"
Sai ga yarinyar dazu ta fito da sauri tace su
shiga. Hajiya Kyauta ta dakatar da su Safiya
tace su jira ta fara shiga suyi magana
tukunna. Ta shiga suka gaisa sosai da Hajiya
Maryama, "Hajiya ya kasuwa? Ya kuma fama
da jama'a" Hajiya Maryama tace "lafiya lau.
Ya taki kasuwar da naki jama'ar? Ina fatan
dai kin kawo min yarinya mai hankali, kinga
wannan Lawisan?" Ta fada tana nuna
yarinyar da ta shigo da Hajiya Kyauta "rashin
samun wata ne ya saka har yanzu nake
zaune da ita, bata jin magana kuma bata
girmama mutane, babu abinda ta sani sai
kula maza, duk mazan can na waje samarin
ta ne" yammatan da suke zaune akan kujera
suka yi dariya, ta juya tana kallon su tace
"ku tashi ku bani guri, ina magana kuna bin
bakina da kallo kuna haddace abinda nake
cewa" suka tashi sum sum suka shige ciki,
ita ma yarinyar da aka kira da Lawisa ta tashi
ta bisu.
Bayan sun ta shiga ciki ne Hajiya Kyauta
tace "na kawo miki yarinya Hajiya,
musamman saboda ke na taho da ita Abuja"
Hajiya Maryama ta gyara zama tace
"alhamdulillah. Tana da hankali kenan sosa"
Hajiya Kyauta tace "tana da hankali da
nutsuwa, amma ba wannan ne dalilin da yasa na kawo miki ita ba, na kawo ta nan ne
saboda ita marainiya ce ke kuma na san ke
uwar marayu ce. Bata da uwa bata da uba,
bata da danuwa shakiki ko daya, ba kuma ta
da dangin uwa ko daya, sannan dangin
ubanta basa kaunarta" sai ta bata labarin
abinda ta sani a daga rayuwar Safiya.
Hajiya Maryama tayi shiru tana tunani sai
tace "kira ta in ganta inyi magana da ita
tukunna" Hajiya Kyauta ta leka ta