Showing 21001 words to 24000 words out of 65973 words

Chapter 8 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1028

sunsayi abubuwa da yawa sai wajan dare suka dawo dan daga shopping Win sunbiya gidan wani abokin khalil anan suka wuni aikuwa tana dawowa bayan isha bacci yayi nasarar kwashe ta .

****
Washegarin ranar da zata koma makaranta da asuba tatashi dan tanaso tagama abinda zatayi da wuri dan jiya sunyi waya da Yazeeda ita harta koma ma tun ajiyan shiyasa itama take saurin.

Sai wajan goma kuwa tagama harhada abinda take bukata daman khalil ne zai kaita,tana gamawa tanufi part din yaya khalil.

Sallama tayi a parlourn taga yaya mufeed azaune yana sana'ar tashi wato danna waya ,tana karasowa ta tsungunna tace" yaya mufeed ina yini?

"Da lpy kawai yabata amsa yacigaba da danna wayar tashi.

Karasa shiga ciki tayi takama handle door din kenan zata murWa taji saukar maganar shi a kunnenta yana cewa.

"Kee wai baki da hankali ne da zakizo kibude dakin namiji babu neman izni?.

___Wani irin tukukin bacin ra???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i ne yataso mata,harda zata mayar masa da martani sai kuma tafasa tace" masa kawai yayi hakuri.

"Mamakine yakama shi ganin hamrat ta rage tsiwa dan da lokacin tana HAMRA'UN tane saita mayar masa .

"Knocking tayi aka bata iznin shigowa aikuwa tashiga bakinta dauke da sallama,khalil wanda yake a zaune ya amsa mata tace "yaya Prince nashirya fa tun dazu kasan Yazeeda tana cen tana jirana.


"Yanzu zankarasa jeki jirani,cewa tayi "too sannan tafita,taxauna a parlourn tana jiran fitowar nashi.


"Karar wayar mufeed ne ta karade ilahirin parlourn ,dauko wayar yayi murmushi dauke a fuskar nashi .itadai hamrat mamakin murmushin nashi take dan bata fiya ganin fara'ar tashi ba.

Daga wayar yayi adayan bangaren jin andaga wayar aikuwa fateema batasan sanda tayi wani tsallen farin ciki ba.

Bata taSa zata mufeed zaidauki wayar taba bata gama mamaki ba saijitayi yace" hello baby saiyanzu kika tashi daga bacci fateema jitake kamar ta zuba ruwa akasa tasha jitake yau ranar ta dabance.

"Hamrat nagefe mamaki yana dada cikata tana tambayar kanta wai dama yaya mufeed yana soyayya? jiyacce yake zubowa budurwar kalaman soyayya ko kunya babu tana cikin tunanin ne sai ga khalil yafito .

Yaja hannun hamrat suka fice.

"Ganin sunfita ne yasa mufeed yin wani gajeran tsaki yakara haWe fuskar tashi yace" ,wai ke saunawa nace Miki karki ?ara kirana kashe wayar yayi tunkafin yajira abinda fateema zatace.

" Fatima kuwa mamaki ne ya cikata yanzu fa yagamamata kalaman soyayya, to kodai bada ita yake ba, da wata budurwar yake ne ?

"Hawayene yawanke mata fuskar ta, inbanda so sone ai datuni tayi zuciya, tarabu da son mufeed din ,da yake wulakanta ta, yaki karbar soyayyar ta .

"Hamrat kuwa dakin momy taje tayi mata sallama Sannan suka tafi.

"Cikin ?ankanin lokaci suka isa makarantar SBD gudun da Prince khalil yake," Yazeeda kuwa ana harabar makarantar ana jiran masoyinta da kuma aminiyar ta .

_____Hamrat naganin Yazeeda da gudu kuwa taje tarungume ta , Yazeeda tace sister hamrat nayi kewar ki .


Khalil wanda ya ?ureta da idanu yace" nikuma ba ayi kewar tawa ba kenan ?, hamrat tace" to yaya khalil ai dole tafi kewa ta shidai khalil murmushi kawai yayi .


YAZEEDAH tace" babyn baby sannu da zuwa kunzo lpy?!"

Lfy klau hubby da kinmanta Dani ai.

"Hamrat ta Waka mata duka abaya tace" kedai baki da kunya agabana kike cewa babyn ki ?

Yazeeda kuwa taji Wan zafin dukan.

Khalil kuwa kara yayi hamrat tace" kai yaya khalil Yazeeda fa naduka ba kaiba Amman kaine me karar, gaskiya wannan soyayyar taku ta dabance .

"Yazeeda taja hannun hamrat sunaiwa Khalil sallama suka shiga cikin makarantar.




Wasa __wasa dai shekaru na taja .

Uncle Hameed ya lallami iyayen nasa sunyarda da maganar auren hamrat din, har iyaye sunshiga cikin maganar ankai kudin auren azuwan tanayin candy zasuyi aure.

Mufeed kuwa iyayen nasa sun zuba masa ido suga iya gudun ruwansa,inna kuwa tayi sababin cewa itafa tanaso ayi mata kishiya tagaji da zama ita kadai.



Yazeeda kuwa da yaya khalil soyayya me karfi ce a tsakanin su kowa yasan da wannan.


Yau takama su hamrat zasu fara jarabawar fita daga secondary sai shirye _shirye suke, karatu kuwa babu kama kafar yaro.


"Bayan sunfito daga dakin jarabawar suna tafe, suna hira Yazeeda tace" Ni wllh aunty nagaji, murmushi hamrat tayi tace "kedai bari kanwata kawai Allah yabamu sa'a dai .


"Amen" Yazeeda tace .

Yau baifi sauran paper daya sugama ezam ba .


Soyayyar hamrat da uncle Hameed kuwa abin ban sha'awa, soyayya suke me cike da tsabta.

Bayan sunfito daga dakin ezam din hamrat tana ta murna cewa washe gari za a sallame su kowa yatafi gida .


Washe gari kuwa da wuri suka tashi domin partyn candy.

Kwalliya sukai sosai ita da Yazeeda komai kala Waya sukai da yake Yazeeda din tasanar wa dadynta partyn shiyasa ma yahado musu iri daya ita da hamrat din.

Aikuwa sunyi masifar kyau, Yazeeda tace" gaskiya besty inama ace uncle Hameed yazo yau ai, sai ya rude, hamrat taimata hararar wasa tace "kawai dai kinaso yaya khalil yaga wannan kwalliyar taki.

Yazeeda tace "to haram ne inma hakan nake nufi barema ba hakan nake nufiba.

Dariya suka kwashe da ita sannan suka fice aikuwa duk inda suka gifta sai anbisu da kallo .


____Har suka isa gurin taron malamai kowa yafurta albarkacin bakinsa daganan kuma aka fara karrama dalibai su hamrat na farko sai yazida ta biyu Sannan ragowar, Sannan aka fara raban kayan partyn aka ci ,aka sha, aka karkarSi number juna, ana kukan rabuwa kowa ya watse .

Kowa ya shiga hostel domin daukan kayan shi su hamrat nashiga tace "gaskiya Allah yayiwa uncle Hameed albarka Duk fa wannan abun da yayi min babu sisin iyayena duk shi yayi .


__Allah yabiya shi ,"yanzu kenan besty bikinku nanda six weeks ne Allah dai yakaimu kumatsa muma kubamu guri.

Hamrat tace" gaskiya besty baki da kunya Allah dai yanuna mana da rai da lpy.

"Amen" Yazeeda ta amsa.


Comment and share.
__________________________________________
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?
____________________________________________



*_HAMRA'UL YAZEEDA_*




_STORY AND WRITTEN BY_

*_NUSAIBA_ _ALKAMAWA*_


No 0902 890 3887 or 07036162215



*PAGE 12*

--------------
Kara gyara Kayansu sukayi,saida suka kammale tsaf, sannan suka zauna suna jiran tsammani.

Wayar hamrat ce tayi 'Kara daukar wayar tayi, tare da fadin" hello yaya mufeed .

"Kifito Ina bakin gate .

"To tace" sannan ta mike taja trolley din ta, itama yazeeda na rike da trolley dinta suka iso, motar suka gani hamrat tana ganin motar tagane shine,gaidashi yazeeda tayi ya amsa cikin fara'a ita kanta yazeedan tayi mamakin haka bare kuma hamrat.

_______Bude both din motar yayi suka saka kayan aciki, sannan suka shiga motar, hamrat na a kujerar gaba yazeeda na baya,sun fara tafia kenan hamrat ta kife kanta akan cinyarta.

Mufeed ya kalleta yace" lpyr ki kuwa?

Batare da tad'ago ba tace "lpy klau ,daganan kowa yashiga sake-sake azuciyarsa.

**
Saida suka fara kai yazeeda sannan suka wuce gida,suna isa hamrat tashiga gidan da gudu, karo suka kusa yi da momy ,aikuwa hamrat ta rumgume ta .

---Mufeed yakauda kai aransa cewa yake yarinya ta girma amma saboda rashin tunani batasan ta girma ba, yaja tsaki tare da fadin nonsense girl .

Mommy takara rungume hamrat din tana fadin" tabarakallah masha Allah ,daughter haka kika Kara girma?

Gaskiya sai aure .

Mufeed yace "sai kuma makarantar hankali ba .

"Hamrat tace" ai kuma bankulaka ba,mommy tace" gaskiya bata kula kaba, don haka shige dakin ka kabarmu mugaisa da yata.


"Gwalo hamrat "tayi masa

Yace" yarinya zanyi maganinki,mommy tace ''zaku fara ko?

________Shidai mufeed part dinsa ya wuce .

Itama hamrat ta wuce nasu part din ,tashiga parlour bata taradda kowa ba ,uwar daki tashiga tana shiga ta zube akasa wai ita ala dole tagaji.

Inna murna yakamata ganin jikartata, maraba kuwa tasha da sannu,har ruwa aka kawo mata,saida ta huta sannan suka gaisa ,inna taimata murna na gama makaranta tafara korafi akan makarantar naso ta rabasu.

Hamrat tace" inna idan nayi aure fa ?

Inna tace "ai gwara aure nasan hutawa kike ,kuma kincika martabarki, ta y'a mace idan kikai aure saina fi nutsuwa akan bokokon din nan.

*********
Hamrat tayi murmushi tace "ai gaskiya saina saka my king gina miki d'aki acan gidan namu ina kusa da ke ko inna ?

"Hmm hamrat mazan yanzu ba zasu yarda ba.

hamrat tace" aikuwa sai na'ki auren muyii zaman mu tare.

Inna tace" ai bazaiyu ba tashi kiyi wanka kirage gajiya.

To tace" tatashi tashiga toilet din ,bayan tafito tanufi dreesingmirro tasha fa mai da powder tasaka humra sannan tasaka kaya mara nauyi, ta feshe jikinta da turare.

Sannan ta nufi kitchen anan ta taradda mommy.

Mommy tace" a'a hamrat harkin huta?


"Eh momy zuwa nayi natayaki aikin,"mommy tace "yar mommy tadawo yanxu mommy zata huta .


Dariya hamrat tayi" tace aikuwa mommy dan da ace da haka na iya girki da bazakina shiga kitchen domin yin girki b,.

suna girkin suna hira harsuka kammala ,hamrat ta jere a kan daining, sannan ta d'auki abincin inna takaimata nata, tana dawowa taga harsu dady da yaya mufeed da yaya khalil sun iso.

_________
______________Daddy yana ganinta yafara mata murmushi, itama mayar masa tayi,tace" oyoyo dady tunda nadawo banganka ba , kuma kace zaka zo kadaukeni amma baka zoba tafada cikin shagwa'ba.

Khalil yace" to sarkin shagwa'ba, gaskiya mijinki zaisha fama da shagwa'bar nan amarya.

"turo d'an karamin bakinta gaba tayi,tace" "Allah dady kace masa yadaina kirana da amarya,ni nama fasa auren ina tare da dadyna .

******** Mufeed dai yana zaune yanacin abinsa baice musu uppan ba,.

Daddy yace"kudaina tsokanar y'ata baby hamrat ba amarya bace ba.

"Dariya suka saka.

"Suka mayar da hankali gurin cin abinci,mufeed ne yafara tashi, mommy ta kallesa tace "mufeed harka koshi?

"Eh mommy, ya na bata amsa yayi gaba .

---DA haka kowa yagama cin abincinsa .


****
Haka kwanaki sukaita ja,anata shirye_ shiryen bikin hamrat haryanzu dai uncle hameed baidawo ba amman yace" yana nan tafe .

____Yau biki yakama saura two weeks hamrat tuntuni aka fara gyaran jiki ,tayi wani haske tayi kyau tana giftawa zakaji kamshi yana tashi .

Mommy anata shirye _shirye bata samun zama bata dade bama da dawowa daga dubai,sunje yiwa hamrat siyayya.

******
Yan uwa harsun fara zuwa .


Yauma yan 'kauye zasuzo harda su haule da abuwa .

Sai yamma suka iso kuwa,murna kuwa hamrat tasha naganin aminan nata,haule tace" ki kinga yacce kika koma kuwa hamara'u ke kinganki,abuwa tacafe da zancen tace "aini haule kwata -kwata bangane hamra'u ba saida naga tabon goshinta nagane da kuma murmushin da tayi mana,tukunna na 'Kara ware idona sannan naganota .

Hamra'u baki tambaye mu yacce muka kaya da yar gidan maigari ba ?

"Dariya hamrat tayi tace" Ahab ni ba namanta da wata yar me gariba,to ya kuka kare ne?.

"Abuwa tace "kedai bari kingudu kinbarmu da shan bulala biyar- biyar.

Hamrat me za tai inba daria ba ,saida tayi me isarta,sannan ta tsagaita tace" su haule ansha bulala.

Haule tace "kema naki yana nan yana jiranki,yace duk lokacin da kika dawo saiyayi miki,amma fa muma bamu barshi haka ba,abuwa bata labari.


Abuwa aka kara gyara zama tace "hmm ai lokacin da me gari ,yace a tsugamin bulala ana min saida naga wasu taurari dan harsaida na saki fitsari a wando aikuwa ana gama mana bulalar nida haule muka dau alkawarin saimun rama abinda yayi mana.

Saida mukayi jinyar kwana hud'u ana biyar dinne mukaje gidan sa yana sharar bacci aikuwa dama muntanadi barkonon mu ,mukuwa muka saka masa a wandonsa,muka la'be abayan gatanga aikuwa yaci wahala kuma harkawo yau baisan mu mukai masa hakan ba.

_____Ita dai hamrat tunda suka fara bata labarin take dariya,tace "aikuwa yagodewa Allah da bana nan, dan da abinda zamuyi masa saiyafi haka ,abuwa tace" aikuwa nima haka nafada ko haule? Haule aka gyad'a kai alamar eh,ahaka dai suka cigaba da hirar su .

______Uncle hameed yakira hamrat suka gaisa yayi mata zancen dinner tace abari sai anfara d'aura aure tukunna aikuwa yayi na'am da haka ,hamrat tabashi su haule suka gaisa .

Uncle hameed Yacemata ana jibi d'aurin aure zaidawo domin yarigada ya sallameta yayi mata komai,hamrat akaita murna domin ta kosa ta'kara ganinsa.


******
Yau takama uncle hameed zaidawo,hamrat anata farin ciki,ta na cikin makeup ne taji wayarta na ruri,murmushi tasaki ganin sahibin tane tadaga wayar,uncle hameed yake cemata yanzu zai hau motar da zai kaishi airport addu'ar isowa lfy tayi masa,sannan sukayi sallama.


''Saida tagama kintsa kanta sannan tazauna tana jin zuciyarta duk babu dadi, gabanta yana fad'uwa dan haka tahau kan gado tayi lamo kamar me bacci amman ba baccin take ba.

Sai hira yan biki suke dady yana part dinsa dan tunda yan biki suka fara zuwa yadaina yawan shigowa sosai,ya na zaune mufeed yashigo d'akin bakinshi dauke da sallama dady yabashi izinin shigowa .

Yashigayazauna akasa yana jiran mahaifin nasa yakammala cin abincin nasa.

Bayan ya kammala, dady ya kalle d'an nasa yace" kai mufeed bazakayi hankali kayi aure ba ,KO surutun mutane baka tsoro?,ga kaninka nan yau zaije sugana da mahaifin yarinyar amman kai haryanzu shuru.

"Sosa 'keya yayi yana fadin kayahkuri insha Allahu zannemo, daddy yace Allah yasa toh!

"Amen"

"Kabude drawer akwai kudi aciki kad'iba ka'kara kayi wasu hidindimun.

A'a dady kabarshi domin akwai kudi awajena,daddy yace" a'a kad'auka ka'kara,mufeed yace "too, dan bayason gardama da mahaifin nasa,d'auka yayi,yayi masa godiya sannan ya fice .

Inna tana shigowa dakin taga hamrat akwance da sauri ta'karaso gadon tace takwara lfy ?

Hamrat tace'' inna bana jin dadi ne .

Inna tace aidama haka yake irin lokacin nan saikunyi irin ciwon nan na fargabar rabuwa da gidan iyaye.

Itadai hamrat batace komai ba, inna tacigaba da cewa" tashi kici abinci ,a'a inna saidai anjima ,tafadi haka ne sbd bataso tafita domin batason hayaniya.

Inna tace" zaki wartsake ne haka kowa yayi tana fad'a tana ficewa.

Ita kanta hamrat bazatace ga abinda yake damunta ba .

Daddy yana zaune yana danna laptop, wayarsa yayi K'ara ,mommy ta mika masa ,ya kar'ba,saiyaga ashe uncle hameed ne dayake suna waya dashi sosai.

_____Sallama yayi aka amsa ad'ayan bangaren daddy dai yaji ba muryar uncle hamed ba ,bayan sungaisa mutumin yace "alhaji saidai hakuri da abinda zakuji.

Gaban daddy ya yanke yafadi ,amma saiya dake yace "meyafaru"?

Mutumin yace"Allah yayi ikonsa domin yau hameed zai biyo jirgi, to ahanyar tazuwa airport ne,ubangiji ya karbi abunsa,da wata traller Sukai karo dashi,sukai hatsari suka rasu,sai hakuri.


"Daddy cikin kad'uwa yace" innalillahi wainnailahi rajiun yanzu yana Ina ?

Yana cen, yanzu ma za ai masa wanka akaishi gidan gaskiya.

Daddy yace" ubangiji Allah yajikansa yagafarta masa saimunzo,mutumin yace" amin ,yakatse wayar.

Jiki amace dady yacewa mommy uncle hanmeed ne yarasu,salati mommy tafara cikin tashin hankali,momy sai hawaye,daddy yace" menene haka keda zaki masa addua .

Addua yadace kimasa sannan ki lallami hamrat din, yana gama fadin haka yamike yashiga toilet, yayi alwala yana fitowa yanufi masallaci.

Acikin masallacin ne dady yake fad'awa mufeed, mufeed yaji rasuwar bawan Allah me hakuri me mutumci addu'a kuwa yashashi agurinsa.

Suna tafe kowa da abinda yake sakawa azuciyar sa ,harsuka shiga cikin gidan.

Ba,ri yayi sai gari yawaye sannan yafada musu gudun tashin hankalinsu.

Hamrat kuwa taji shuru _shuru babu wayar uncle hameed ta gwada kira yafi akirga amma akashe haka ta kwanta bacci rai babu dadi wanda KO abincin dare bataciba.

*****
Gari ya na waye wa da misalin karfe takwas na safe, dady yanufi part din inna ,suka gaisa da 'bakin cikin dakin,ya kalli kanwar inna yace goggo ina inna take ?

'Tana cikin daki.

"Shiga yayi ,bedroom din hamrat yatarar tana karatun alquran tana kai aya ta rufe ,ta gaida dady ya amsa cike da tausayin yartashi.

Ya tsugunna yagaida Inna ,inna ta amsa tace" amma naganka wani iri wani abinne yafaru?

"Daddy ya fuskar da iskar dake bakinsa yace" inna sai hakuri dukkan me rai mamaci ne, Allah yayiwa hameed rasuwa.

"Inna cikin kaduwa tace" badai angon takwara ba ?

Daddy yace" eh shine .

Hamrat tanajin haka numfashinta yafara fita, sama-sama, salati Inna tafara tanufi wajan hamrat din .

******
Inaa kafin takarasa wajan,hamrat tafadi kasa warwas babu rai.



Mufeed yanufi d'akin Khalil da zummar yafad'a masa abinda yafaru,dan jima bayanan.

Yana shiga yatarar da Khalil din yana kuka wiwi da gudu, mufeed ya'karasa gurin shi yana tambayar sa lfy?

Cikin kuka Khalil yace" yaya mufeed meye laifin yin wa'ka ?

Waishin mawa'kan ba mutane bane ba ,kamar kowa?

Me isa baza abamu auren 'yaba duk dan sbd muna mawa'ka

Ta silar wa'ka mutane da dama suke shiryuwa.

Munaso mu isar da sakonmu ne taciki .


Mufeed yace"kayahkuri kanina,waka sana'a ce me kyau idan zaka tsarkake kalamanka kuma ta hanyar ne ake isar da sako cikin sauki kuma harya jewa mutane sudauka, don sotari wasu basa tsayawa su saurari wa'azi amman suna tsayawa suji wa'ka .

Kayi shuru kanina kafad'a min abinda ke faruwa .

''Khalil cikin kuka yace":yaya mahaifin yazeeda yahanani aurenta, wai bazai baiwa yarsa mawaki ba wai bamu da tarbiya, muna bata tarbiyar mutane, kuma waka ba sana'a bace ba .

Banzan iya rike yarsa da ita ba.


Karkadamu kanina zanje nasame sa yau kuma zanmasa bayani yacce zai fahimceni don haka karka saka kanka damuwa .

_______Yanzuma abinda yashigo dani fad'a maka cewa zanyi Allah yayiwa uncle hameed rasuwa.

 Innalillahi uncle hameed din hamrat?


"Eh shi" .

Yaushe?Allah ubangiji yajikansa," amen.

" amma dai kar afad'awa hamrat sbd nasan halin abata.

"Aikuwa daddy yatafi fad'a mata, cikin sauri Khalil yamike domin yaje ya dakatar da daddy .


*HAMRAT*

Numfashi hamrat taja ,ta sauke alkalamin nata daga kan paper tarufe littafin ta ajjiyesa,ta bude drawer dake kusa da ita ta ballo panadol takora da ruwa ta kwanta domin ta wuta azuciyarta tunawa uncle hameed fatan samun rahmar ubangiji hawayen daya zubo mata ta goge.



*WAHEED*

______Tun daga lokacin dady ya matsa akan dole sai ya auri ameera shikuma idan akwai wacce yatsana aduniya itace ameera,gashi soyayyar jidda na dawainiya acikin zuciyar sa.

Yayiwa momy magana akan tasaka baki dady yajanye kudurunshi amma ta'ki tace" masa indai yanason yaga dai_dai to yabi umarnin mahaifinsa.

Haka aka saka ranar biki.

______Abagaren aunty kuwa sai 'Kara rura wuta take akan auren.


Ahaka ciwo yafara kamashi amman bawanda yafadawa.


Yau dayatashi jikin nashi babu dadi sosai,Cikin tsananin jin ciwo yadaddafa yaje bangaren momyn yara .

Yana isa kawai yafad'i a'kasa,Cikin firgici momyn yara take tambayarsa lpy meya same ka?

Amma Ina babu magana, domin yasume d'aukar waya tayi takira dady ,daddy babu shiri suka shigo shida sapwan.

Asibiti suka kaishi doctor ya kar'be shi,

Bayan d'an wani lokaci doctor yafito yace" yana son ganin daddy.

Bin bayansa dady yayi yana tambayar jikin dan nashi doctor yace da sauki ciwon damuwa ne atattare dashi wanda harya d'an fara ta'ba zuciyarsa, kuma idan ba ayi masa abinda yakeso ba za a iya rasa rayuwarsa .

Doctor yacigaba dayiwa daddy bayani akan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login