Showing 1 words to 3000 words out of 65973 words

Chapter 1 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1042

??ࡱ?>?? i???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????e?

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FjWordDocument?????0Table?????????Data
???????????????????? P?$? KSKS???????????tt? ? ? ? ? ? ??-?? ?ttttttttv$?
??*t? ? tt? ? ? ? t??? ?t? t?? tt? ?  ?B`????BNormal$a$KHOJPJQJaJ???Z?%?;O X`cpl4vƀz?Ƥ????????"?6?b?|x???????>?????d%?E?W?g$y>?D?Ԫ???\?V???*? ?/BF?a?{???????\??????z????????<'
0?:?D?Vnc?lTv?~???????????X?? ? ?;?G.R?\&q?0?ؓ ?x???8?*HAMRATU'L YAZEEDA**












Na

*NUSAIBA ALKAMAWA*

( *AUNTY NUSY* )





*PART* 1


*TSOKACI!!*
_________________________
Littafi mai cike da abubuwan ban mamaki faWakarwa nishaWantarwa.


No 07036162215




Bismillah rahmanir rahim

________________________"HAMRA'U!! HAMRA'U!!
Dattijuwar matar take kwala mata kira tana kallon kofar Wakin da HAMRA'U take ciki, da sauri yarinyar ta fito tana karasowa kusa da matar tana turo baki gaba irin na shagwababbun yaran nan.

"Inna wai kiran mai kike ta kwala min ne tun dazu?"

"Dama so nake kije tu?a_tu?a ki debo mana ruwa, Kinga babu ko na Wora sanwa wanda kike debo Wazu ya kare."

Bubbuga ?afa ta fara yi cike da sakalci tana matsar kwalla.

"Haba Inna Wazu fa na Webo ruwan nan yanzu kuma kice harya ?are, Kuma ni yanzu wallahi na gaji." Ta karasa maganar tana son fashewa da kuka.

Tafa hannuwa Inna ta fara yi tana kallon ta. "Sallallahu-alaihiwa sallam. Yanzu Hamra'u idan baki Webo mana ruwan nan ba da mai kikeso na Dora abinci?
To gwamma ma kizo ki Webo mana tun wuri tunda dai ba zamu zauna da yunwa ba, kuma kinfi kowa fara cewa yunwa kike ji."

Bokitin ta dauka tana gyara Wamaran da tayi tana fadin. "Inna Dan dai kin matsa ne wallahi Amma na gaji kuma bana son in zauna da yunwa."

"Yawwa 'yar Albarka kiyi maza ki dawo Amma don Allah kada ki janyo min magana babu ruwanki da kowa."

Turo d'an mitsitsin bakinta tayi gaba, rai a bace ta fara magana. "To ai sune suke takalata da faWa, idan basu takaleni ba babu ruwana dasu, Amma idan yarinya ta kawo min rainin hankali dole ne na lakaWa mata na jaki idan ma na kyaleta ai sai nayi zazzabi."

"Naji ni dai maza jeki ki dawo."

Bata sake magana ba tasa kai ta fice daga giWan tana wulla bokitin dake hannunta, tana fitowa maimakon ta wuce tu?a_tu?a ta debo ruwan kawai sai ta wuce gidan su Haule, tun daga zaure take rangaWa sallama harta shiga cikin gidan.

_______ Goggo ta gani zaune tana tankaWen gari, kamar abin arziki tace.

"Goggo Ina wuni?" Washe jajayan ha?oranta tayi tana fadin.

"Lahiya lau Hamra'u, yasu Innar taki?"

"Tana nan lahiya, wai Goggo Haule tana nan kuwa?"

"Wallahi Kinga bata nan tun dazu na aiketa nasan yanzu haka tana kan hanyar dawo..." Bata karasa rufe Baki ba sukaji sallamar ta.

" washe Baki Hamra'u tayi.

"?ar halak kinki ambato yanzun nan muke zanchan ki, sai gashi kin shigo."

"Wallahi kuwa, dama nasan zakizo naimana shi ya sa nake ta sauri."
Ta karasa maganar tana ajjiye iccen dake kanta, ta Wauki bokitinta itama suka yi wa Goggo sallama suka Wauki hanyar zuwa rafi. Suna tafe suna 'yan tsalle-tsallen su tana hira har suka iso wajan Hadi mai rake, da hannu Hamra'u ta yafito Haule tana fad'in.

"Ni fa gaskiya sha'awar rake nakeyi, Kuma gashi banda kud'i."

"To ai wannan ba matsala bane ba, muje kawai mu karSi bashi idan muka samu kudin sai mu biyasa, dama yana binmu bashin wanchan karon da muka karSa."

" Dariya Hamra'u tayi sosai saida tayi mai isarta sannan tace. "DaWina dake kin iya Bada shawara mai ma'ana." Suna zuwa wajan sa suka gaishe sa cike da ladabi kamar mutanen kirki.

"Rake za'a bamu na Dari."
"Tom Hamra'un inna."

Leda ya dauko ya zuba musu da yawa harda gyara ya mika musu, karba suka yi cike da Murna suna shirin juyawa ba tare da sun basa kudin ba.

"Saurin Shan gaban su Hadi yayi Yana bata rai


Hadi merake yayi saurin matsawa gabansu yace "yakuma zaku tafi baku bani kudina ba daman INA binku kudin rannan ,haule ce tayi charab tace mufa daman bashi mukaxo karSa, kabari lokacin da mukayi kudi xamu baka kudinka,tafada tana harararsa,alqur'an yau bazan yarda ba saikun ban kudina billahill azim Baku isa ba,kallon juna sukayi sukayi mgn ta ido gani yayi suna JA baya,saida suka jingina da teburin raken, ai hadi me rake bai ankaraba yaga rakenshi akasa sunzubarmai sunkara diban wasu raken sunfalfala aguje,shima baiyi wata _wata ba yatake musu baya suna gudu yana binsu suna zuwa hanyar dazasu rabu kowa yayi hanyar gidansu.

", ,shikuma hadi bin bayan Hamra'u yayi burmawa gidansu tayi aguje yarda bokitin tayi Allah yasa bokitin karfene da yafashe, fad'awa daki tayi tasaka sakata,inna tana bandaki saijin karar kofa taji gamm anbuga kofa, saurin fitowa tayi taga hadi atsaye sai haki yake yana hura hanci alaman yasha gudu.

",hadi meya kawoka gidana harda shigowa saikace wanda akama babban sata ka,biyo 'barawo? Hadi cikin hura hanci tare da nishin wahalar gudu yace alqur'an yau sai anbani kudin rakena bazan yarda ba kullum sai sunxo sunkarbi bashin rakena yauma tazo takarba yaudai bazan hakura ba abani kudina.


______Sallallahu alaihiwa sallam yanzu hadi akan kudin rake shine zaka shigomin har cikin gida,toma nawane kudin raken naka dakake gudu akanshi?

" cikin hura hanci irin ankaishi bango yace nad'ari suka siya rannan ma sunsai nadari kinga 'Dari biyu kenan,
Da ita da kawarta haule 'yar gidan malam tanimu.

" Rike da haSa inna tace yanzu hadi akan nera d'ari biyun kashi gomin gidana kai tsaye saikace ba musulmi ba.


Lekowa HAMRA'U tayi tace wllh inna karya yakeyi d'ari da hamsin ne kudinsa ni karma kibashi kudin munsha abanza,tafaWa tana me kifkifta ido.

"kinga HAMRA'U kiyi shiru Dan wannan ?an banzan yaron sai yazo yaSalla kofarnan yadukan minke abanza dankuwa wllh yasake yatabaminke wllh sai munje gaban megari yamana tsakani mudashi,tanayi tana kunce zaninta taciro wani yamushashshiyar d'ari biyu tami?amai, fizgar kudin yayi , wllh inka yaga bazan baka wani kudin ba cewar inna, shidai fita yayi yace yadaifi muku sauki da kuka bani kudina.

________ yana fita HAMRA'U tafito, inna ta kalleta tace watakam Hamra'u bazaki daina tsokanar hadi me rake ba ko?"cikin turo baki tace,nifa ba tsokanarshi nayiba
Ai yanzu saiki nemo yaro yad'ebo mana ruwan,tunda ke indai kika fita bazasu barminke ba sai sunsaki agaba suna takuramin ke kamar kekad'aice ?a mace akauyannan,nidai naga alama duk mutanan kauyennan basa sonki, yanzu jeki nemomin yaro koda kanin haulene yazo yad'ebomin ruwan.


'To' inna fita tayi tanufi gidansu haule sallama tayi haulece tafito daga d'aki suna had'a ido suka tuntsire da dariya,harsuna dukawa tsabar dariya saida sukayi iya yinsu sannan suka lafa da dariyar ,haule tace ke kinga Dana shigo da gudu gidannan daman goggo tana zaune atsakar gida, INA shigowa da gudu ai kawai ganin goggo nayi ta Burma d'aki nida aka biyo amma ita tarigani shiga daki,hartana rigani saka sakata.

________ tunda haule take bawa hamra'u lbr take dariya hartana rike ciki.


goggo ce tafito daga d'aki sai haki take kamar Wanda tayi gasar tsere ,gawajan goshinta akumSure gashi tahada zufa,
Suna kallonta suka kwashe da dariya, wai nikuwa haule me akai kike wannan gudun? Hmmm ai goggo hadi merake
ne yabiyomu wllh shine fa mukai wannan gudun,salati goggo tafarayi,aini
Nazata wani katon zakine yabiyoku,
gashi kunsani nabige goshina cewar goggo,amma gskia yarannan kun iya rashin mutunci,Allah dai yashirya munku.

______ yauwa goggo sule yana nan yad'ebo mana ruwa mudora girki Hamra'u takatse goggo "wllh sule bayanan yatafi makarantar allo amma bara nasan muku nawa tunda ni inadashi,sai kusamu kuWora girkin,bokiti tadebo ta d'ibanmata gashi kikai mata tajuye kidawomin da bokitin,
*to goggo mungode* fita tayi tanufi gidansu tana shiga tace inna ga ruwan goggon haule tabaki ,karba inna tayi tace aikuwa nagode juye ruwan tayi tamika mata fita tayi tana shiga gidan
Tamikawa goggo bokitin,haule zomuje gidansu abuwa,mikewa haule tayi da sauri dayake itama akwai sanyawo dama zanice tatarar da mujemu.



Fitowa sukai suka nufi gidansu abuwa suna tafe suna hirarsu irinta kawaye
Suna cikin tafiyane suka hadu da wani yaro yanasai da gyad'a kiransa sukayi yaro yazo da saurinsa yana murna za amai ciniki,tambayarsa sukayi nawa nawane gyad'an da murnanshi yace musu ishirin_ ishirin,d'aukan d'aid'ai sukayi sukace bara suji da dadi gyad'an nashi indai babu dadi bazasu siyaba shidai yaro tunda yaji haka jikinshi yayi sanyi,saida suka cinye gyad'an tsaf tukunna sukace gaskia gyad'an nan batai dadi bazasu siya ba tayi wani bauri gashi kuma ta kone da yawa Waci ma.

******
ammafa azahirin gskia yayi musu dadi amma dayake sunsan basuda kudi shiyasa sukace mai haka.

" take yaro yafara kuka yana cewa shifa sai anbashi kudin gyad'an shi rike rigar haule yayi yana kuka,hankad'eshi tayi yafadi kasa sukuma sukayi tafiyarsu suna shiga gidansu abuwa sukaga ummansu abuwa azaune tana tsince shinkafa,gaidata sukayi ta amsa fuska babu yabo babu fallasa SBD ita batason mu'amalarsu da su Hamra'u SBD yaran basajin mgn duk sun addabi gari.

",umma abuwa tananan kuwa haule takatse mata tunani daure fuska takarayi na'aiketa tabasu amsa atakaice, fita sukayi daga gidan ahanya suke gulmar umman abuwa haule take cewa nifa naga duk lokacin da mukazo gidansu abuwa sai taita daure mana fuska, Hamra'u tace, hmm kyaleta darajar abuwa kawai takeci amma wllh da saimun Nuna mata asalin halinmu.


________Suna cikin maganar ne suka hango tahowar abuwa shiru sukayi da zanchan tana karasowa suka gaisa Hamra'u tace yanzunnan mukaje gidanku akace bakyanan .

Wllh ummace ta aikeni daman fada miki zamuyi Dan anjima zamuje dandali .

"To" Allah yakaimu sai anjima zanbiyo ta gidansu haule sai muzo gidan Ku.

" to shikenan sai mun haWu,tafiya tayi gidansu suma kowa Yakama hanyar gidansu.



*HAMRAT*

________Kiran sallar da ake ne yasa hamrat dakatawa dayin rubutu SBD muhimmancin sallah inba lalura ba batason rashin ?inyin sallah akan lokaci,bata haWa sallah da komai kome take ,domin kuwa sai sallarka tayi kyau sannann aikin ka zaiyi kyau kafin a fara duba aikin ka sai anfara duba sallahr ka Allah yasa mudace.rufe littafin tayi tasaka a drowerta ta gar?ame da wasu key me madannai .


Azuwan idan ta idar zatazo ta ?arasa labarin iya inda take so yau ta tsaya.



Daga taskar NUSAIBA ALKAMAWA
'?

Comments and share fisabilillah
*HAMRATU'L* *YAZEEDA*




BOOK *Two


*STORY AND WRITTEN

By
*NUSAIBA ALKAMAWA**
'?


Dedicated to yazeeda and HAMRAT


*HAMRAT*

________Kiran sallar da ake ne yasa hamrat dakatawa dayin rubutu SBD muhimmancin sallah inba lalura ba batason rashin ?inyin sallah akan lokaci,bata haWa sallah da komai kome take ,domin kuwa sai sallarka tayi kyau sannan aikin ka zaiyi kyau.kafin afara duba aikinka sai anfara duba sallahrka Allah yasa mudace .rufe littafin tayi tasaka a drowerta ta gar?ame da wasu key me madannai .


Azuwan idan ta idar zatazo ta karasa labarin iya inda take so yau ta tsaya.



" dauko sallayar ta, tayi ta shinfiWa sannan "ta tada sallah,cike da nutsuwa take sallar ta."

" bayan ta idar ta daga hannu tana rokan Allah tana xubar da hawaye shafa addu'ar tayi,SBD kukan dayaci karfinta.

",kuka take kamar zata shiWe Amman wani abun mamaki,da nagani shine bai wuce dariya danaga tanayi ba alokaci guda wanda yasanya, nayi mata ?uri da ido ina mamaki.

" cen naji tace Allah yabani Sa'a awanann karon,tashi tayi cike da farin ciki tana fatan yau ?udurinta yacika.

" toilet tafaWa tayi wanka sannan tafito ta nufi dressing mirror tashafa mai da hoda sannan tasanya kwalli da iya lips stick domin kwalliya, ba damunta tayi ba.

_________" bayan tagama tasaka ?ananun kayanta riga da skart ne skit Win irin me bin jikin nan,domin hamrat takware a irin shigar ?ananun kaya.

" dauko ba?in glass Winta tayi tasanya Sannan tadauko takalmi da jaka tafashe jikinta da turare.

" aikuwa ba?aramin kyau tayi ba, fitowa tayi tana taku,Wai_Wai ,duk da taga Dady da aunty a dining area Dady yanacin abinci aunty na kokarin zuba nata, Amman hakan besa ta nufi wajansu domin su gaisa ba.

",aranta Murmushi take wanda nakasa gane ma'anarsa, karo suka kusaci da atine me aikinsu."

"yahkuri hajiya HAMRAT."

"ban kula dake bane ba.

" cikin zaka??iyar muryarta tace la babu komai mama atine fatan kintashi Lpy?

"Lfy klau Hajiya karama kema ya kika tashi?

" Lp....aumu laifin me mukayi da baza agaishe muba iyih, my only daughter?

"Dady yakatse mata maganar da takewa atine.

",wani irin turnu?in bacin rai ne yakara turniketa Amman afili ,fuskarta bai nuna komai ba .

"Dady,cike da son ?ar tasa kwalli daya kaWai aduniya yakara cewa daughter HAMRAT,"Yakamata kixo kici abinci kafin kitaf.....


"tarine ya turnikeshi wanda yasa yakasa karasa maganar.

"tarin nasa yayi ?arfi aunty kuwa sai sannu take masa haba abu kamar wasa sai yazama gaske, dan Dady warwas yayi a?asa tamkar babu rai.

*********
altine da aunty sai salati suke aunty tace innalillahi wainnailahi rajiun Alhaji meyasa meka ?"dan Allah katashi.

" plz HAMRAT ki zo mutaimaka mishi mukaishi asibiti.

"cikin halin ko inkula hamrat tayi wuce warta
cike da murna tana fatan ha?an ta yau ya cimma ruwa .


Mai gadi ne yashigo SBD ihun Aunty da atine da yaji da sauri yadagashi wanda Dady tuni babu rai wata farar kumfa tafito abakinshi.

______ wani pravet asibitin aka kaishi cikin gaggawa aka karbeshi aka shiga dashi emagency aunty tana addu'ar Allah yasa ba mutuwa yayi ba .



*HAMRAT*

___________ darect ma aikatar su ta wuce tashiga office Winta.

"cike da nishaWi take aikinta,kamar wani abu bai faru da ita ba.

__________ringtone Win wayarta taji,Saida takusa katsewa sannan tadaga.

" shuru tayi daga Waya Sangaren akace "Assalamu alaiki."

"wslm alaika,tafaWa kawai tayi shuru.

"Barka da warhaka ranki yadaWe, sunana Halifa r_k mawaki kuma darector a kannywood.

ohk ,kawai tace tayi shuru, ,am ina bibiyar rubutunki ne, shine nace idan babu damuwa inaso nazo muyi Magana.

" ohk to, zanturo maka da address Wina tana gama faWan haka kawai takashe wayar Sbd tana so abata dama tayi tunani.

"shikuwa Halifa Rk cikin Rashin jin daWin abinda tayi masa mekama da wula?anci yayi shuru.

" aminu dake kusa dashi yace dama Halifa nafaWa maka yarinyar nan yar girman kaice kama ci Sa'a ta amince maka ,"hmmn aminu kenan dan ina ganin alfanun da zan samu acikin al'amarin ne kawai yasa xanjure k....baikai ga ?arasa maganar ba ?arar massage yashigo wayar tasa.

*******
da sauri ya duba yanawa Allah Godiya daya bashi wannan babbar damar.


*ASIBITI*

___________Asibiti kuwa Saida likitoci sukai dagaske sannan aka samu, aka shawo kan matsalar, cike da jimami likita yafito.

" da sauri aunty tatare shi tana tambayar lpyr me gidan nata.

" am biyoni office nayi miki bayani.

" babu mutsu ta bishi, kallonta likita yayi yace ya akayi alhaji yasha guba?

",cikin mamaki aunty tace guba kuma likita?

" eh guba me karfi kuwa, wanda da ba'a kawo shi da wuri ba, da tuni yarasa rayuwarshi.

" innalillahi gaskiya banace alhaji da sanin kansa, xaisha guba ba abincin shi nakarshe kuma agida yaci, Amman nidai bansamu naci ba.

______ Amman Kodai menene zan bincika.

" yakamata dai ko kuma asa hukuma aciki Allah yabashi Lpy, zaki iya tafiya .

_______tashi tayi cike da rashin kwarin jiki ta nufi dakin da Dady yake taxauna tana kallonshi, cike da tunani kala _kala.



*******

KishingiWa tayi sbd typing din datayi tagaji sosai.

" knocking akayi ta bada izinin shigowa.

________shigowa yayi bakinshi dauke da sallama," amsawa tayi, tayi masa kallon daya ta kauda kai,zama yayi suka gaisa yace sunana Halifa R_k nine wanda mukai waya dake Wazu.

" ayya nagane ya akayi? tafada cike da kosawa domin tana bukatar abata guri tayi tunani.

"Dama wani littafin ki nagani shine nakeso inba damuwa a mallaka minshi SBD inaso al'umma su amfana da darasin dake cikin labarin inaso ayi Film dashi.

Ayya aikuwa dai yau kaxo asa'a sbd akwai wani abu da yafaru dani na farin ciki shiyasa xanbaka littafin amma Akwai mutanen da dama da suka nuna sunaso Allah bainufa zasu samu ba , wanda har makudan kudade suka saka Amma naki SBD wani dalili na .


*****
Gaskiya ne ngd sosai da karamcinki to ya maganar price din ?

Badamuwa ko nawa xaka iya bayarwa nabakane tamkar sadaka.

Ayi haka? amma dai da kinfada ,ranki yadade.

" bakomai bayar kawai,cike da jindadi yaciro check yabata na 30million godiya yayi mata yace sai sunkara haWuwa.

",yafita cike da farin cikin sa'ar dayasamu SBD zaisamu riba fiye da abunda yabata ga kuma daukaka da zai kara SBD marubuciyar ba kowa take bawa rubutun taba sai wanda ya cencenta tana aikine da basira da ilmi haWe da fasaha .


______Yana fita ta kalli check din ta yamutsa face, azuciyarta take aiyanawa da siyar da labarin tayi .

Zata samu linkin baninkin wannan kuWin .

" Amman SBD farin cikin dana ke Wauke dashi yau yasa nabayar haka kamar sadaka,tana fatan Allah yasa ma Dadyn yau ya mutu kowama yahuta.

*******
*DADDY*

Alhaji ya akayi kaci guba abinci nifa gaskiya abun nan yafara bani tsoro haba so ai ba hauka bane ba kisan kai fa taso tayi Kuma kasan ba wanann karo nafarko ba da tataSayin abu makamancin haka ba aunty takarasa maganar cike da jin takaici.


Murmushin ?arfin hali Dady yayi yace" akan ?ata zan iya bada tawa rayuwar kuma idan aka taSata tamkar Ni aka taSa duk duniyar nan bani da kamarta kuma ina fatan kiyayyar da take min wataran ta koma soyayya ,Amman lefin da nayi mata nacenceni fiye ma da haka


Galala aunty tayi tana kallon shi wato duk da abinda tasoyi Amman baiga laifin taba mako?" tace gaskiya alhaji ai so ba hauka bane ba kuma danme da police sukazo kayi musu karya kace cikin kane yaSaci to indai ina raye saina tonawa wannan mara mutumci ?ar taka da bata ganin kowa da gashi asiri,saina kamata da hujja.


Da kuwa kin raina kanki zanfito miki A Alhaji Ibrahim Khalil Wina kuwa yayi kwafa yajuya mata baya tsananin bacin ran dayake ciki zai iya mata abinda bashine ba .


*HAMRAT*

Auntyna !auntyna !auntyna ruhina bazai samu sallama ba harsai kinganar da wanda yayi kuskuren nan kuskurenshi ,kitashi kicikamin burina,muryar take mata amsakuwa a kunnen ta aikuwa firgigit hamra tayi tafarka daga Wan barcin daya kwasheta batare da shirya mai zuwa ba yazo.

"Kiyahkuri ?anwata SBD ke bana iya bacci bana iya walwala nashiga damuwa da kunci na tsani kowa SBD ke ciki harda duniyar ma me hade da ruWu nikaina baxan taSa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login