Showing 42001 words to 45000 words out of 65973 words

Chapter 15 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1035

sha maganin.

Inna tace" babu inda za taje tana tare da takwararta.

Doctor yace" to shikkenan amma kada kiyi magana yana gama faWan haka ya fice suma su ka fita bayan dady yabawa innar magungunar ya nuna mata yacce zata bata.


Bayan sun fita wayar Khalil tayi ruri sunan darling yazeeda ne ya fito Saro_ Saro akan screen din wayarsa .

Da sauri ya Waga wayar amma yana Waga wa sai yaji sautin kukan yazeeda cikin karyewar zuciya ya ce my happiness why are u crying? so kike Nima ki karya min zuciya?.

Kiyi shuru baki san duk kwayar zubowar hawayen ki ba sai naji kamar ana cakamin mashi azuciyata?

****
Cikin muryar kuka ta ce na daina my love kasani kai kadai nakeso rabani da kai tamkar rabani da numfashi na ne kai ne garkuwata yaya khalil.

"Insha Allahu Daddy zai fahimce mu zai bani ke matsayin matar aure na ,yaya mufeed ya ce zai je yagana dashi dan haka kibar kuka oya smile for me.

Murmushi tayi tana ?arajin son yaya Khalil a cikin zuciyarta a kullum shi so yake tayi ta murmushi baya Son ya ganta cikin damuwa.

"Allah yabarmun kai my love tafaWa a fili ."cikin kaunarta yace "amen my happiness.

"kinji kuwa abinda ya samu bestyn naki?

Subahanallah me ya faru da ita ?

Uncle Hameed ne Allah yayi masa rasuwa a hanyar sa ta dawowa.

Innalillahi wainnailahi rajiun Uncle Hameed dinmu?

Eh .

Wllh ban ma sani ba kuma yanzun nakeso da nazo gidan,"Ayya Allah yayi masa rahma ina bestyntawa?

Tana asibiti an kwantar da ita .

Innalillahi wanne asibitin turomin address din asibitin gani nan zuwa .

Kashe wayar yayi yatura mata.

Yazeeda tana kashe wayar ta nufi Wakin Aunty ta faWa mata abinda ke faruwa Aunty tace "ita Yazeeda ta fara zuwa ita kuma daga baya idan Daddy ya dawo zata faWa masa za taje Yazeeda tace "to tasaka hijab dinta driver yajata zuwa asibitin.

Tana isa ta kira Prince Khalil tace masa "ta iso aikuwa da kansa yaje ya taro ta couple's din suka jero gwanin sha'awa sunyi matu?ar dacewa.

Suna isa Wakin da hamrat din ta ke Yazeeda ta ?arasa da gudu ta rungume Hamrat Win,sai a sannan kuka yazo mata Yazeeda ta hau rarrashinta.


Da kyar Allah yasa tayi shiru haka wajan ya koma shuru sai wajan karfe uku sannan Doctor ya ?ara lekowa yace" sannu kanwata ya jikinna ki?
Tace "da sauki yace "Allah ya?ara sauki.

Inna tace "amen Amma Doctor zamu iya tafiya dai ko tunda ta kwarar tawa jikin nata da Wan dama _dama? .


Doctor yace" a'a sai dai zuwa gobe idan Allah ya kai mu dan mu?ara ganin yana yin jikin nata.

Daddy yace "karka damu Doctor in yaso goben sai mu dawo da ita yanzun abamu sallama.

Doctor yace".......


Indai ba kwamin comments sosai haka zan dunga rage tsayin page Win

More comment more typing



Comment and share.
*_Hamra'ul Yazeeda_*


*Labari da rubutawa*
*Daga Nusaiba Alkamawa*

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


*Page =??? =??? 22*

_________Doctor ya rubuta mata takardar sallama, gida suka nufa hamrat ta shige Wakin Inna, su haule suka bita suna ?ara bata ha?uri ita dai ido kawai ta ke binsu da shi.

Haka gidan biki ya koma tamkar gidan mutuwa, ranar sai da daddare sannan Aunty ta zo tayi musu gaisuwa suka wuce gida.

Washegari

Inna ce a part Win Daddy suna tautaunawa dady ya na ce wa baza afasa bikin ba dole agoben za aWaura aure, momy ta ce,

" Haba Alhaji mutane ai sai su Wauka kamar ba a damu da mutuwar ba."

Daddy ya ce, "indai ta mutane za ki Wauka baza ki taSa yin komai ba."

Inna ta ce "Nima ina ganin kar a Waga auren a cikin samarinta na baya sai ta zaSi Waya ."

Daddy ya ce "ga shawara Inna tunda abin nan ya faru me zai hana ahaWa ta da mufeed Hamrat Win ?" .

Inna ta ce "Nima haka na ke tunani."

Momy ta ce "A'a Alhaji abar yarinyar nan taji da abinda ke damunta kunsan cewa dai basa shiri da juna ko?"

Daddy ya ce" ki kwantar da hankalinki insha Allahu ba bu wata matsala kuma shi mufeed Win zanja masa kunne wataran za suso junasu wannan fadan da su ke zai juye soyayya, ke shaida ce sanda hamrat tana ?arama mufeed ya nuna mata
?auna yanzun ma shiriritar hamrat dinne yasa su ke faWa .

Inna ta ce "to Allah yasa hakan shi yafi alkhairi suka haWa baki gurin fadan " Amen".

Daddy ya ce "amma bana bu?atar asanar ko shi mufeed din bana so su sani sai bayan an Waura auren."

Momy ta ce" to Allah ya kyauta". Inna ta ce" amen. "

Inna ta baro Wakin koda ta dawo ta taradda ita akwance hawaye na silala cikin idanuwanta ji ta ke abin kamar a mafarki.

Mufeed ne yayi sallama su ka amsa suka shigo Wakin suna gaida ?an biki Ahmad ya ce" Hamrat sannu kin ji Allah ya?ara ha?uri ya baki juriya," ta amsa da" amen .

Mufeed ya kalleta Hamrat ta bashi tausayi ga wani irin rama da ta Wanyi yanzu dama akwai abinda zai sa Hamrat ta nutsu?

Bayan sungama jajanta musu suka fice part d'insu suka nufa Ahmad
ke cewa "Gaskiya yarinyar nan ta ga ?addara Mufeed ya ce "ni kaina na tausaya mata Ahmad ya ce" to yanzu?


*YAZEEDA*

Yazeeda na dur?ushe agaban mahaifinnata gwiwowinta akasa tana wa mahaifinta magiya akan yabarta ta auri wanda ta ke so wato khalil.

"Na faWa miki indai ina da rai baza ki taSa auren wannan mawakin ba ke ko banda ranma idan kika aure ce ban yafe miki ba."

____Cikin tsananin mamakin mahaifin nata na sauyawar shi ta farad Waya ta kalle shi, Daddy kamanta soyayyar da kake min ni ce fa Zeedat Winka me son tayi farin ciki me ?in ganin damuwa akan fuskarta ni ce fa yar lelenka Dady, jininka ni Waya dady dan Allah ka dawo hayyacinka ka bani farin cikin raina wato khalil. Dady Wallah mutumin kirki ne me hankali da tarbiyya me bin umarnin iyayensa duk wani sabon Allah zaiyi kokari ya kauce masa, Dady Wallah khalil mutumin kirki ne plz katai maka kayahkuri ka amince min na aure shi"

Ta faWa da muryar kuka.


Komin son naki da na ke miki,ba zan taSa ganin hanyar da zaki Sata ba sannan naja bakina nayi shiru bana so rayuwar auren ki tazo da tangarWa bana so yaranki su taso suji ana cewa mahaifinsu mawa?i ne maro?i dan haka kirabu da shi bari na har abada idan auren kike so zan haWa ki da dan mutumci Wan gidan girma yaron abokina wato tsohon ministar,salahudden."


"Daddy Ni bana son kowa sai khalil kuma bazan auri kowa ba sai Khalil idan har kuka ?i yarda dana aure shi to sai dai ku tsinci gawata. Daddy khalil yayi min al?awari tunda baka son wa?ar to zai daina ta har abada ya sadaukar min da burinsa da farin cikinsa saboda mukasance atare da juna " .

"Gwara da na tsinci gawar ta ki akai ta cikin mutumci akan ki auri wannan mawa?in kuma tunda har yayi wa?a abaya to yayi Win ke idan ma kika ?ara min maganar wannan mawaki sai na tsine miki albarka."

"Subanallah Alhaji yanzu akan Wan wannan abin shi ne zaka tsinewa ?arka?" Ta cikinka albarka tsoka Waya amiya yanzu idan baka bata farin ciki ba waye zai bata? kar kamanta ko mai da muke yi sbd itane neman kuWin da muke yi duk saboda ita ne kayi hakuri kajanye furucin ka ka bawa Yazeedat abinta ta ke so bana so mu rasa ta."

Aunty ta?arashe maganar tana goge kwalla cike da soyayyar kwalli Waya yartata.

Ita kuwa yazeeda tsabar mamaki ta gagara cewa komai kawai kallon mahaifin nata ta ke yi gani ta ke kamar an sauya mata shi, koda zagi ko duka me taSa shiga tsakanin su ba kai hatta idan tayi laifi shine ya ke goya mata bata ko kaWan baya son Sacin ranta to wai meye lefin khalil dan ya kasance a mawaki?
Wai shin su mawa?an ba mutane bane ba kamar kowa ?

Duk wakoki khalil baya saka wani abu da ba dai_dai ba sai dai ma ka ?aru ya faWakar da kai .

___A makarantar su akwai mutane da dama da suka ji wa?arsa suka bar ba?in halin da suke .


Wani hazo-hazo ta dun ga gani idanuwanta ya rufe ruf nan ta ke ta faWi awajan sumammiya .

******
Ihu Aunty ta sanya ta nufo gurinta ta rungume ta tana kiran sunanta, da ta ga dai babu alamar zata farka yasa tayi wa Daddy magana "haba Alhaji kana ganin halin da Yazeedat ta ke ciki amma ma kamar abun bai dame ka ba Wallahi idan ?ata ta mutu sai munyi shari'a da kai.."

Ko motsi Daddy bai yi ba akan fuskarsa kamar abin bai dame sa ba Amman cikin zuciyarsa addu'a ya ke yi Allah yasa ba mutuwa tayi ba. Allah ya tashi kafaWunta shi dai aduniya yana son yar tasa kwalli Waya abinda yasa ma yayi mata sbd ko zata dawo kan hanyar dai_dai domin shi aganinsa wa?a kamar Hanyar bata ne kuma zaitaSa siyasar shi.

_____Da Aunty ta ga bashi da niyyar tashi aikuwa da gudu taje ta kirawo mai gadi yazo ya taimaka mata aka sakata a mota sai asibiti.

____________
______Khalil gaba Waya duk ya rame baya cikin walwala gaba Waya duniyar ta masa zafi, tsananin son Yazeeda Kullum ?ara karuwa ta ke azuciyarsa gani ya ke idan bai mallake taba to tabbas zai iya rasa rayuwar sa gaba ki daya .

Mufeed ya kasa juriyar ganin Wan uwan nashi ahaka yasa ya tattaka yaje har gidan domin ya bawa mahaifin Yazeeda ha?uri akan yabar shi ya auri Yazeeda yana zuwa aka kai shi babban parlour ba?i.

Aunty ta fito tana masa mara ba domin ta ganeshi kuma taga gidan nasu ba na ?ananun mutane bane ba.

Bayan sun gaisa ya tambayi Daddy tace" Yana nan Bara ta kirawo shi wayarta ta Wauka ta danna masa kira, yana Wagawa ta faWa masa anzo ganinsa daga gidansu khalil buWar bakin Daddy ya ce mata ta ce masa baya nan sannan idan maganar aurawa mawa?i nan yarsa ce bazai taSa yiyuwu ba cen suje da tsiyar su.


Da yake wayar tana da ?ara mufeed duk yaji abinda ya faWa sama_ sama ranshi yayi mugun Saci Aunty ta katse wayar domin gajiya da tayi da faWan dadyn da yake yi.

Ta kalli Mufeed ta ce" sai dai kuya huri ku janye maganar auren nan domin dadyn Yazeeda kai fi Waya ne idan ya faWi maganar babu wanda ya isa ya sauya masa, kafiya ce da shi.

Cikin ya?e mufeed yace "To shikkenan insha Allahu daga Sangaren mu munjanye." Yana gama fadan haka ya fita cike da jin takaici.

Yana zuwa yayita rarrashin khalil yafaWa masa yacce sukai yi da mahaifin Yazeedat dan haka ya janye Allah zai bashi wacce tafita.

Ina khalil sai kuka kamar ?aramin yaro yana cewa shifa bazai rabu da ita ba domin ita jinin jikinsa ce, cikin Sacin rai mufeed ya ce kuma ni Ko mahaifin ta ya amince to ni bazan amince ba ya faWi haka ya fice ad'akin cike da Sacin rai yabar Khalil yana rusa kuka.

Yazeeda suna isa da ita asibitin likitoci suka amsheta da gaggawa domin tun kafin zuwan su aka isar da zuwan nasu asibitin ba ?aramin asibiti bane ba na manya_ manya masu kudi ne .


Bayan wani lokaci likitoci suka fito sai hada gumi suke da sauri Aunty ta nufi Doctor tana tambayarsa jikin yarinyartata ya amsa da "Aansamu ta farfaWo Amman ki yahkuri da abinda zan faWa miki domin Yazeedat ta kamu da ciwon zuciya, sai dai aguji abinda zai Sata mata rai in ba haka ba ku iya rasata."

Jin jiri na neman kwasar Aunty yasa ta dafe Wan ginin da yake kusa da ita ta zauna .

Comment and share it.


*_HAMRA'UL YAZEEDAH_*


*
*_LABARI Da RUBUTAWA_*
*DAGA*
``` *_NUSAIBA* *ALKAMAWA* `_
_
*TIKTOK_ at*
_*NUSAIBA ALKAMAWA*_

*YOUTUBE*
*at NUSAIBA _ALKAMAWA*_
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


*Page* =???=??? *23*

_______________________________________
__________
_______
____
__
_

"Doctor yana gama faWan haka ya yi gaba.

A daddafe haka ta shiga Wakin da aka kwantar da Yazeeda ta na shiga ta je ta rungume ?artata ci ke da ?ara jin soyyarta acikin zuciyarta.

Aunty ta ce "kiyah?uri my daughter ki bi umarnin mahaifinki shi ne za ki ga dai_dai arayuwar ki ,kiyi addu'a Allah ya cire Miki soy???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ayyar Khalil a cikin zuciyarki.

_____Hawaye ne kawai ya ke shatata akan idaniyarta da kyar ta iya furta cewa"Aunty soyayyar Khalil ba zan taSa mantawa a cikin zuciyata ba, Amman ina ro?on Allah da ya fitar min da shi azuciyata kodan farin cikin ku a yau zan sadaukar da soyayyata zan bi umarnin Daddy, amma ku sa ni bazan kara yin farin ciki a rayuwa ba, domin kun tafi da farin cikina amma nima dole na aiwatar da wani abu, don haka Film nake so na shiga sbd na wayarwa da mutane hankali akan abinda mahaifina ya yi inaso na isar da sa?o, zan rubuta labari akan rayuwata sannan ni ce nan zan fito a matsayin jarumar ciki ba dai yace ba zai aura min mawaki ba ko?

______ kawai dan muryar shi ta fito wajan jama'a to ni duniya ce ma gaba daya zata ganni.


*****
Numfawa aunty ta yi ta ce ba zan hanaki ba bazan tauye Miki hak?i ba, a karo na biyu na baki goyan baya Wari bisa Wari Allah ya yi jagora ya baki ladan niyya yasa ta dalilinki mutane da yawa su shiryu,Allah yayi Miki jagora my daughter kirike tarbiyar tana baki Allah ya kau da idon ma?iya da ga gareki .

"amen, Aunty Yazeeda ta faWa ta na me rungume mahaifiyartata cike da tsananin soyayyar ta .

Ta?ara da cewa amma Aunty bana so Daddy ya sani.
"to insha Allahu bazan faWa ba," yanzu bara na kira miki shi awaya ki bashi ha?uri dan yaWauki fushi da ke .

*****
Kiranshi ta yi a waya ya Waga maimakon yaji muryar Aunty amma sai ya ji Muryar ?artasa abin sonsa.

______Cikin kuka ta ke bashi ha?uri ta ce masa ta ha?ura da Khalil Win cike da farin ciki yayi ta saka mata albarka ya ce gashinan Bara ya iso asibitin babu jima wa ya iso nan ma ta?ara bashi ha?uri ya rungume ta yana jin farin ciki a zuciyarsa.


_____Kwana uku da kai ta asitin aka sallamo su Yazeedat ta nemi alfarmar akan ya bari su haWu da Khalil suyi bankwanan ?arshe aikuwa Daddy ya amince .

Babu shiri ta kunna wayarta domin tun a ranar da ta faWi nan bata wai wayi wayartata ba tana kunnawa sai ga kiran Khalil kamar jira ya ke a kunna wayar .

"Hello yazeedaty lpy kuwa ina ta kiran wayarki a kashe na je gidan ku kuma ba kowa gidan a rufe kinsan tsananin yacce na damu kuwa ?


______Cikin ku ka ta ce" Yaya Khalil ina so mu haWu da kai yau ."Lpy kuwa?" eh klau kawai dai inaso naganka ne .

____cikin farin cikin zai je yaga masoyiyarsa ya ce mata to gashi nan zuwa yanzu _yanzu da haka su kai sallama, ta zauna ta na me zaman jiran shi.


*Mufeed*

Ahmad ya ce to yanzu ya za ai da shirye _shiryen da akai yi ga shi har kuWin Alkamawa event center aka biya? mufeed ya ce "ai kamar ba'afasa bikin ba dan naji momy ta na cewa, da wani za aWaura auren a cikin tsofaffin samarin nata .

Ahmad ya ce" ina tunanin akwai abinda Ubangiji ya shirya acikin lamarin nan shi yasa ya Wauke Hameed adai_dai lokacin nan .

Mufeed ya ce_ to Allah yasa hakan shi yafi alkhairi Ahmad ya ce" amen".

*HAMRA*

A haka ranar ta kasance mara daWi agurin kowa ba?i kuwa sai shigowa gaisuwa ake domin labari ya karaWe unguwa.

*****
Yan makarantar su ma sun zo harda principal da sauran malamai lokacin da Hamrat ta gansu hawaye ta soma zubar wa ta na tuna sahibinta gani ta ke kamar zata ganshi atare da su .

Nasiha su kai mata sosai sannan suka tashi suka tafi.

*****
Bayan yan zuwa ta' aziya sun lafa, Daddy ya ce wa su momy su tashi su shirya suje gidan su Hameed Win gaisuwa .

Aikuwa suka shirya Momy, Inna ,hamrat Haule ,da abuwa, suka Wauki hanya .

_____Wajan ?arfe biyar su ka isa antarSesu cikin mutumci aka shiga gaishe_ gaishe da jajantawa juna sannan akai masa addu'a Allah ya kai masa cikin kabarinsa.

Sai bayan magrib sannan su ka ta fi suna isa gida bacci mai nauyi yaWauke ta .

*******
Cikin gida kuwa shirye_ shiryen a kai tayi domin momy tafaWa wa ?an biki akwai wani bikin da za ayi a cigaba da shirye shiryen.

Washe gari da asuba Hamrat ta tashi taga dai a nata saukewa da Waurawa amma hakan bai sa ta tambaya ba domin a tunaninta anyi haka ne sbd kar ayi asaran abubuwan da aka siya wata kila sadaka za ayi dasu.

Daddy ya kirata ta nufi part Winsa ta na zuwa ta ta taradda Daddy, momy Inna, yaya mufeed .

Gaishe su tayi duk suka amsa Daddy ya ce zauna Hamrat inaso nayi magana da ku.

zama tayi a?asa .

Daddy ya ce" kuna jina? akwai wani abu da na yan ke batare da iznin ku ba kuyah?uri hakan da zanyi shine dai_dai kuma insha Allahu zaku ci ribar abin, Hameed kuma Allah yayi masa rahma suka amsa da "amen".

____ daddy yayi gyaran murya ya cigaba da cewa "hukuncin da na yanke shine.....

na bawa Mufeed auren hamrat kuma yau din za a Waura auren.

Zumbur Hamrat ta ta shi ta na maimaita Yaya Mufeed? kawai sai kuka ya kwace mata su momy suka hau rarashinta.
Daddy ya ce" idan bakya son shi mamana bazan miki dole ba .

Cikin sanin ya kamata haWe da yarinta ta ce "Wllh Daddy bana son shi mugu ne Wllh ni dai bazan aure shi ba tana faWan haka ta fashe da kuka.

buWar bakin Inna ta ce "to tun da bataso kawai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login