Showing 60001 words to 63000 words out of 65973 words

Chapter 21 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1038

Wauki wasu shekaru sannan memoryna ya dawo inata so na koma wajan iyalaina amman duk sanda na shirya hakan ranar sai na kwana da rashin lafiya saboda hakane ya sa na ha?ura inata addu'a Allah ya bayyana min ku sai gashi Allah ya amshi addu'a ta ." ya na gama faWan haka ya goge kwallar da ta ke sintiri a kumatunsa.


"Har yanzu ban yarda cewa kai mahaifina bane ba amma bara na kira su Inna su tabbatar min da haka Hamrat ta faWi haka tana ciro wayarta ta dannawa Dady kira ta faWa musu halin da Yazeeda ke ciki sannan ta ce su tawo duka gidan Dady ya amsa da to sannan ya ?ara da ga sunan zuwa.
*******

"Naji dad'i da mahaifiyata ta ke raye ashe da rabon zamu sake ganin juna ."


"Au wato kai halin da Yazeeda ke ciki bai dame kaba bayan kai kasanyata ahalin da muke ciki yanzu tsakanina da kai sai dai nace Allah ya isa ."


"Aunty ba laifin Dady bane ba laifina ne da na?i bin umarninsa yaya Hamrat bara nabaki labarin abunda yafaru dani bayan rabuwar mu da Yaya Khalil ,nan ta ke tafada musu komai da komai tun daga A har zuwa Z.

Hamrat ta sha re hawayenta ta ce" Yazeedaty ashe haka kika shiga cikin wannan halin amma baki taSa faWa min ba kina ganin kin kyauta min kuwa ?sannan matsayin da na baki ashe ni ba haka kika bani ba ai da kin tafi gidanmu su Momy baza su kasa karSar ki ba ai , yanzu aduniyar nan da kyar ne kasamu wanda zai ri?e ka tsakani da Allah kin tafka babban kuskure Yazeedaty." Hamrat ta ?arasa faWa hawaye na zubo mata kamar fampo.


____Tsananin tausayin su Daddy ya kama shi "Yazeedaty nasan na tafka miki babban kuskure ina me neman afuwar ki dana barki kin auri wanda kikeso da duk haka bai faru ba sannan da kika nuna kinason Film dana taya ki so na biki da addu'a da yanzu muna cikin kwanciyar hankali,ko wacce sana'a ya kamata iyaye su dunga bin ?a?ansu dashi idan zasuyi ."


"Kuskuren da nake nuna maka kenan amma kakasa ganewa son zuciya ya We beka ya kaika tafkeken rami.shin wai shi Film Win ba sana'a bace ba ko kuwa ba mutane ne suke yi ba ? dan Allah idan bakuga abu azahiri ba kudaina masa mummunar zato ba a shedar mutum Sannan faWakarwa ce ,sai kaga yar film Win tafi wacce batayi nutsuwa da hankali a layi ma zaka haWu da Wan iska ko yar iska kai a makaranta ma haka a Company haka a gidan abinci ma haka sannan a ko ina ma haka su kuma duk kuce musu me ?
___amma da kunga dan film ya yi Wan kuskuren abu sai su zuzuta sanna akara masa ?age maimakon ku bisu da addu'a idan kunga Wan wani ya na yin wani abu ba dai_dai ba kada ka tsine masa kabishi da fatan shiriya yanzu gashi Yazeeda bata hanyar sana'a aka lalata mata rayuwa ba wani cen bare ne ya yi ,wannan kaWai ya ishi mutum ishara.''


___?walla ce kawai ta ke zuba a idanunsa" hakane Auntyn Yazeeda na gode da nusar dani da kike a kullum kuma insha Allah zan gyara sannan daga yau zan bar Yazeeda ta cigaba da sana'ar da ta ke sannan na yarda zan bata wanda ta ke so koda kuwa me kwasar bola ne Allah ka shirya mana ya'yanmu Yazeeda dan Allah acigaba da faWakar da al'umma Allah yatsare gabanki da bayanki amen ,ke nima idan takama zan iya shiga." Murmushi Yazeeda tayi ta na jin daWi inama ace tuntuni iyayen nata suka fahimceta da yanzu tana cikin farin ciki .

"Yazeeda za ki iya bamu address Win wajan da ya kaiki dan wllh idan muka kama shi sai ya Wandani kuWarshi dan ba zaici bulus ba daga kanki bazai ?ara yiwa wata mace haka ba ."cewar Hamrat wanda ranta yake a Sace nan ta ke Yazeeda ta faWa mata Hamrat ta na rubutawa awayarta.


"Aunty Hamrat inaso ki Waukar min fansa dan bazan yafe masa ba inason ya gane kuskurensa sannan kuma inaso ki rubuta labari akaina sannan ki bayar ayi Film Win shi Saboda mutane su Wauki darasi aciki."


"Marubuciya kuma? to tayaya nida bani da wannan baiwar dan ance baiwa ce da kuma sakai.

"Ni dai inaso kawai ki fara Saboda farin cikina Auntyna ."

"To shikkenan kanwata insha Allahu zanyi kokarin yi Allah ya bamu sa'a dai ."

"Amen bestyna cewar Yazeeda."


____ Assalamu alaikum. sallamar su Inna ta karaWe Wakin "wa'alaiki Assalamu ya mahaifiyata kunnuwan Inna suka jiyo mata muryar da tafitar da ranta da ?arajin ta idanuwansu suka harWe ajuna ?ara Inna tasaki ta na kiran fatalwa Dady ma ya razana amma da yake shi namiji ne yasa ya basar mufeed ma haka amma ganin su Hamrat basu razana ba yasa ya ce" to ko ba talawar bane ba kama ce tazo Waya? ihu inna ta ke saki tana ?o?arin buWe kofa ta fita Dady yayi saurin ri?eta ya komar da ita baya suna ?ara haWa idanu sai ta kara kankame jikin Dady .


"Inna ni ne fa Wanki Ibrahim Yaya Adam kayi mata bayani mana ban mutu ba fa tabbas Daddy ya ji muryarsa tsoron ya fara barinsa,Dadyn Yazeeda ya ?araso yana taSa Inna tunda ya taSata ta sume awajan tabbas da Hamrat ta na halin farin ciki da tabbas sai tayi dariya amma yanzu ko kaWan hakan bai sa taji wata alamar dariya ba sai ma takaici da taji ganin ana so Adame Yazeeda.


suma inna tayi.
"Ibrahim ka matsa da ga gurin saina yayyafa mata ruwa amma yanzu ta na tashi tayi arba da fuskar ka zata ?ara komawa halin wani suman badon ran Daddy ya soba ya koma bayan ?ofa ya lafe sannan Dad ya Wauko ruwan da ya gani akan frige ya yayyafa mata, ta farfaWo tana sumbatu.

Hamrat ta ce "inna ki kwantar da hankalin ki wannan Wan kine ba fatalwa ba nan ta ke Hamrat ta basu labarin abinda Dadyn Yazeeda ya faWa musu.


"Ayya Ibrahim Wina bawan Allah ya kyautata min sanda na rasa shi nayi kuka sosai sanda aka kawo min gawar su ba a iya tantance fuska da jiki saboda daga-dagan da sukayi dan sai yayyafa musu ruwa akayi aka kaisu ashe_ Ashe ba gawar dana bane ba na gode Allah yanzun ina ya tafi Allah yasa dai ba ?ara barinmu akaro na biyu yayi ba."

Daddy ya na jin haka ya fito daga bayan ?ofa ya haWa Inna da Daddy ya rungume su suna kukan farin ciki bayan sun gama ya kalli Mufeed ya. ce "badai Mufeed ne ya zama saurayi haka ba ?eh Wan kane ya girma gashi ya kasa fito da matar aure." cewar Dad.


"Komai ai lokaci ne." haka ne Wan uwana amma menene haWin ka da su Yazeeda ?Murmushi Dady yayi ya ce "ai Yazeeda ?atace ta cikina ga mahaifiyar ta ma azaune." ya nuna Aunty Wanda ta cika tayi fam.


har su na haWa baki gurin faWan dama kaine mahaifin Yazeeda ?"kwarai kuwa Yaya."

"To ai ita da khalil takwaranka zai aura wato ?anin Mufeed.
cikin firgici Dady ya hau yin salati dama ashe Wana na hana bashi ?ata saboda son zuciya irin nawa ashe ?an uwan juna ne,haba shiyasa shakuwar su tayi yawa kaicona! nayi dana sani gashi yanzu na jefa su a wani hali.


"Bakomai haka Allah ya nufa muma ashe shiyasa yarinyar ta shiga ranmu ashe jinin muce kuma munga kamar ka sosai a fuskarta ,yanzun ma bata Saci ba sai ahaWa su auren sai mu kira shi awaya mufaWa masa wannan kyakkyawan labarin sai ya dawo acikin week Win nan."


______Cikin suSul da baka Dady ya ce "Inna babu damar aure a tsakanin su ai domin na cuci kaina na kuma cuci Yazeeda yanzu babu damar aure a tsakanin su domin Yazeeda sakamakon fyaden da akayi mata ta kamu da cutar ?anjamau."!salati Wakin ya Wauka Yazeeda kunnuwanta suna jiyo mata haka nan ta ke tafara jijjiga,

Hamrat ce kawai ta kula da Yazeeda ihu ta saki wanda hankalin su ya juyo kanta da gudu ta tafi kiran likita.

kafin ta dawo rai yayi halinsa,

Aunty sai girgiza yazeeda ta ke amma Ina ko alamar t motsi bat ayi su duka suka nufo gurinta suna tambayarta abinda ke faruwa .


Doctor suka shigo da Hamrat a kiWime,bayan ya duba ta ya kalli su Daddy ya ce "sai dai ha?uri dukkan mai rai mamaci ne Allah yayi mata rasuwa sakamakon shock ta daji zuciyarta ta buga."


******
Nan ta ke Hamrat da Aunty suka faWi sumammu .



Comments and share it.

*HAMRA'UL YAZEEDAH*
*


LABARI DA RUBUTAWA
DAGA
NUSAIBA ALKAMAWA
(AUNTY NUSEE)


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

=?G? link Win group

https://chat.whatsapp.com/DpibaY2JBC0J0IV4t9Tbd6

Instagram at Alkamawa'sglow



PAGE =???=??? 33


_____________. "Innalillahi wa inna'ilaihiraji'un la'ilaha'illallahu muhammadur rasulullah (SAW)!!!!!".
Abinda jama'ar Wakin suka shiga maimaitawa kenan nan ta ke wajen ya kaure da koke_ koke,
A riki ce Daddy yayi kan Hamrat da Aunty, cikin tashin hankali ya Wauko ruwan dake cikin frige ya shiga yayyafa wa su Hamrat bayan wasu ?an da?i?u Hamrat ta farfaWo a hankali ta buWe zaratan idanuwanta da sukayi mata nauyi sannu mutan Wakin suka shiga jero mata. girgiza kai Daddy yayi cike da tausayawa ya ce "sannu kinji" kai ta gyaWa yayin da wasu zafafan hawaye ke kwaranya daga idanuwan ta zuwa kumatun ta. tare da ajiyar zuciya bayan wasu ?an mintina Aunty ta farka ta re da fasa ihu, cikin tashin hankali Hamrat ta mi?e gabanta ne ya yanke ya faWi daga nin gawar Yazeeda ana ?o?arin fitar da ita Aunty ta ?ara fashe wa da wani azababben kuka mai tsuma zuciya.. koke_ koke suke kamar rayukansu zasu fita.

________jin ?arar faWuwa yasa sukayi saurin juyawa... arba sukayi da Dadyn Yazeeda ya faWi a ?asa warwas hannunshi ri?e da zuciyar sa idanuwansa sun koma launin fari fat wani irin wahalallen numfashi yake....

____ cike da firgici Dadyn mufeed ya i'so gare shi Inna ma haka suka rirri?e shi suna jijji ga shi suna kuka yaya Mufeed ne ma yayi tunanin kirawo likita aikuwa da gudu ya nufi waje ya kirawo shi suka dawo tare da likita da gaggawa suka Wora Dady akan gadon nasu suna janshi suka kai shi wani Wakin aka hau bashi taimakon gaggawa.

*****
Kuka wiwi Hamrat ta ke yi abun tausayi gaba Waya ta fita hayyacinta hankalinta ya ?ara tashi ganin babu gawar Yazeeda ji ta ke kamar amafarki.
Muryar Yazeeda sai amsakuwa ta ke mata a kunne wani irin tsanar Dady ne ya Warsu acikin azuciyarta kuma ta Wauki alwashi sai ta rama daga dadyn har Salahudden Win daya yaudare Yazeeda,tana ganin halin da Dadyn Yazeeda ya shiga amma ita ko ajikinta da zai bi ma yazeeda da hankalinta sai yafi kwanciya .

___Inna ma sai kuka ta ke tana fyace majina da gefen zaninta lalle taga samu taga rashi tana murnar ganin Wanta da jikarta tana burin su sake zama guri daya amma ina ?addara ta riga fata.

Mufeed ne yaje yayi cuku_ cuku aka basu gawar suka nufi gida hamrat da Aunty anso abasu gado saboda ganin halin da suke ciki amma ina sunki yarda haka nan likita ya barsu suka tafi, badon ranshi yaso ba Dadyn Yazeeda kawai suka bari a asibitin dan bai san inda kanshi yake ba Daddy'n mufeed ne zai zo ya ?arasa jinyar sa bayan ankai Yazeeda gida haka nan suka nufi gida da gawar aka sallace ta aka kai ta gidanta na gaskiya Allah sarki Yazeeda ta samu jama'a labarin rasuwar ta ya karaWe ko ina duk inda kaje labarinta ake ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????na irin kyawawan ai yukanta ha?uri da kyauta da mutunci da girmama manya ga kare mutunci haka a masana antar kannywood sukayi zuga sukazo akayi addu'a dasu kullum sai sunzo har akayi sadakar bakwai sannan suka dai na zuwa suma sunsha kuka sunbita da addu'ar fatan samun rahamar ubangiji .


Hamrat tun bayan rasuwar Yazeeda ta daina ci, ta daina sha gaba Waya duk ta rame tayi ba?i Inna tun tana rarrashinta harta gaji ta daina, gaba Waya gidan sun shiga cikin ?unci da damuwa hamrat kullum idan ta tuna su yazeeda da Uncle Hameed sai taji dama ta bisu .

Momy ce kawai take iya lallaSata tasha yoghurt ko kunu shima kaWan.
*****
Su Inna kullum sai sunje asibiti dubo Dadyn Yazeeda domin har yanzu bai farfaWo ba yana jin jiki sosai.


Su Daddy suna zaune sunyi jingum_ jingum tsananin tausayin Dadyn Zeedat duk ya gama cika su suna zancen zucin ne suka ga hannunshi ya fara motsi idanunshi suka fara buWewa da kaWan da kaWan ya sauke ganinsa akan su Inna abinda ya fara fita daga bakinshi shine,Yazeeda,
Da sauri dadyn mufeed suka ?arasa jikin gadon.
Sai jijjiga yake Da kyar Daddyn Mufeed ya Ri?e shi Inna Ta fita kiran Likita, Ba jimawa suka dawo ita da likita da wata nurse Likitan ne yayi masa Allura sannan ya ce wasu Daddy Su jira a waje Allurar Bacci Doctor Yayi masa A Ruwa Kafin A ka daina jiyo muryar Daddy'n yazeeda'n.


Inna ba tasan sanda hawaye ya fara zubo mata bah sai kawai ji tayi Daddy na share mata hawayen, Hakan ya?ara Raunana mata zuciya Tasaki ?ara Da sauri wata nurse tayo kansu Tare da rike inna "Hajiya kiyi Hakuri kina Asibiti ne Muna da masu jinyada basa son Hayaniya"
Likitan ne ya fito Tare da Kiran Daddy Gefe sukayi magana.

_____ Har yau dai Hamrat bata da wata walwala Momy ce ta shigo ta same ta tana kwance tana sana'ar Tata wato kuka Sosai Momy ta tausaya mata Amma sai ta dake tafara mata FaWa hadi da nasiha, "Haba Hamrat kamar Ba musulma ba, sai kace baki yarda da ?addara ba , kisani Duk wanda muka HaWu dashi A Duniya ba yin mu bane Yin Allah ne, Allah ke HaWa mu da mutane a sanda yaso sannan kuma ya raba mu Dasu aduk sanda ya so. Kiyi Hakuri ki ?auki ?addara Yazeeda lokacinta ne yayi babu me iya canza hakan."

Haka dai Momy Taci gaba da Bata ha?uri tana nusar da ita. Har Tayi shiru Sannan Momy ta ce mata Ta tashi Tayi wanka itama ta fito Kamar kowa ,yanzu zata Aiko mata Da Abinci taci.
Mi?ewa tayi ta shiga Wankan Ruwa kawai tasakar wa kanta sannan Ta Wauro alwala Ta fito
Abincin da Momy ta aiko mata dashi ta Wauka ta koma gefen gado ta zauna cikin sanyi taci abincin duk da ba wani me yawa taci ba, tashi tayi ta kimtsa cikin Doguwar Riga me siririn Hannu Sannan Tasa hijabi ta tada sallah
Duk ta rame Hancinta Ya ?ara tsayi ga idonta ma duk ya fito sai ta?ara kyau.


Anje domin kama Salahudden sai dai ana zuwa aka tarar da labarin rasuwar sa ?an fashi ne suka farmake shi har lahira.

Hakan yayiwa Hamrat daWi Sosai.


Yau aka sallami Daddy ba wai yaji sau?i ba ne. sai dan kawai ya damu da asallame shi saboda yace cutar nan tashi bata warke wa bace kullum cikin na dama yake yana ganin kamar shine sanadin mutuwar Yazeeda yayi kuka har Saida hawaye suka daina zuba a idanuwa shi kewar Yazeeda ya da baibaye masa zuciya kullum cikin yi mata addu'a yake. Aunty kuwa ko da wasa bata taSa zuwa inda yake ba domin duba shi, shi kam Dad halin da yake ciki baisa yadamu da rashin ganinta a Asibitin ba saida yadawo gida yatarar batanan dama yasan hakan zata iya faruwa dan yasan Antyn Yazeeda akwai zuciya sai da manya suka shiga ciki sannan tadawo da kyar.


Daddyn Yazeeda kullum sai yaje gano Hamrat amma Hamrat ta?i bashi dama ?iyayya ta ke nuna masa afili ganin abin nata yayi yawa ya zarce misali yasa su Daddy suka sata gaba wajen fahimtar da ita da bata ha?uri amma ta?i saurarar su, gani ta ke kamar suna goyon bayan rashin gaskiya, Inna ta ce su kyale ta tasan halin kayarta dakanta zata sauko,ana haka ne ta koma makaranta London ita kaWai dan yaya mufeed ya ce bazai koma ba sannan sun gargaWi Hamrat kada ta faWawa khalil.


Bayan wasu shekaru Hamrat ta dawo Nigeria ta kammala karatun ta harma ta Wora da karatun rubutun Film dana littafi bayan ta dawo su Inna duk suka Wunguma zuwa ?asar London Win wajan Khalil suka mika Hamrat a hannun Daddy saboda su sha?u da juna dan idan ba haka su kai mata ba bazata taSa kusantar inda ya ke ba Shiyasa sukayi dabarar nan badon ranta yaso ba haka ta koma gidansu Yazeeda tunda Takoma magana me daWi bata taba haWata da Dadyn ba shikuwa ya ?auki soyayyar duniya ya Worawa Hamrat ita kuwa har idan akwai wanda ta tsana to bai wuce Dady ba san nan ta Wauki alwashin shima inda Yazeeda da baiwar Allah nan suka tafi shima sai ya tafi zata iya yafe masa laifin Yazeeda amma banda na baiwar allah nan da ya zalunta koda yaushe cikin kukan rashinta ta ke taji ba?in cikin abinda Daddy yayi musu Shiyasa ta Wauki alwashin daukar mata fansa.


Cigaban labarin.

*Hamrat*
_________.
Dire littafin tayi kuka ya kara kufce mata kuka take wiwi sannan daga bisani ta share hawaye farin cikin ta shine ta gama rubuta littafin ta kusa cikawa Yazeeda burinta yanzu zuciyarta zata samu salama Waukar littafin nata tayi zata je ta Wauko na gida ta haWe su guri Waya .


________Zuciyarta arauna ce ta ke jikinta duk a mace tana fita ta yiwa secretary ta magana ta bata umarnin ta rife office Win,cike da bin umarni ta rufe mata office Win sannan ta dawo da bata key ta mi?a mata.

**********
______ bayan ta isa gida ta buWe drower ta dau?o littafin ta haWe su waje Waya sannan ta shiga wanka bayan ta fito ta tsane ruwan jikinta da towel, sannan taje gurin jerin turaruwa da humra Sai da ta shafa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login