Showing 33001 words to 36000 words out of 65973 words

Chapter 12 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1302

18*


_______Bayan Yahya ya koma gidan Alhaji jamel, ya faWawa Hajiya Maryam ya aiwatar da abinda ta saka shi, cikin farin ciki tayi masa godiya ta Wauki kuWi Masu yawa ta bashi.

"shi kuwa Yahaya cikin jin daWi ya karSa yana me yi mata godiya tace "
"babu komai in dai yana mata abinda take so to zai samu fiye da haka.

cikin washe baki yace "to baki da matsala Hajiya" .


*******
?angaren Hajiya momy kuma tana kula da kyakkyawar Wiyarta yarinya ta fara wayo ga kuma kyau da take da Wawa ,Alhaji kuma yaWauki son duniya ya Worawa yarinyar ,ko da yaushe acikin yiwa mahaifiyarta kyauta yake yi,Hajiya aunty kuma bata jin daWin haka koka Wan.


______Akwai wata rana da Hajiya aunty ta zo ta samu Yahaya akan wani aiki ,bayan tafaWa masa manufarta cikin tsoro Yahaya yace" mata bazai iya ba nan da nan tabashi zabi guda biyu na farko ko yabar aikin gaba Waya ko kuma tasa aka she shi,Yahaya kuwa yasan zata iya fiye da haka saboda ba imani gareta ba.

******
aikuwa babu shiri ya koma gida yaci gaba da dama harkokinsa.

*Mundawo labarin*


*Waleeda*

Kin gama yar albarka?

mama data shigo kitchen din take faWa ,cikin mamaki na kalleta sbd ban taSa jin makaman cin Irin Wannan kalmar tafito daga bakinta ba, a kullum *iyayen* nawa ?ara aiba tani suke Amman gashi yanzu har yar albarka ta kira Ni dashi,aikuwa naji daWin furucin nata, cikin farin ciki, nace" mama Bara na gama na xubo muku .

"to shikkenan muna jira .
jikina a sanyaye yake cikin rashin jin ?warin jiki na zuba musu akula na kai musu, mama kuwa tana zaune ta harWe ?afa kan Waya tana xu?ar sigari.

* "gashi mama na juya zan fita sbd har ga Allah bana son warin sigari na tsane ta.
*
katse min magana ta mama tayi ta hanyar cewa waleedah !ki ?arasa mana ladanki dur ?u sawa nayi ina dan Wauke numfashina,nayi sauri na zuba musu na mi?a musu, mama ta karSa tayi loma Waya da abincin sai tayi da sigari inda kasan ta samu ruwa tana korawa dashi .

",ina fita tsakar gida na tarar da yaya Walid azaune yana muzurai.


***
Kallo Waya kawai nayi masa na kau da kai ina masa addu'ar shiriya ,tsinkayo muryar sa nayi yana cewa" keee!.

" banza nayi masa sbd ina jin haushin a kirani da keee! kamar wani wanda bai san sunana ba, bayan kuma naji ance shine yasakamin suna waleedah,wata uwar ashar ya Wuromin yana mi?ewa alamar zai kai min duka saurin katse sa nayi ta hanyar cewa" na'am yaya waleed ,nayi masa haka ne sbd nasan ba ?aramin aikinsa bane ba yaci ubana agurin.

____ su baba kuwa nasan ko wajan ba za su zo ba dan ceto na .


"Dan iyayen ki wuce ki gyaramin Waki na sannan kuma kiyi min wanki,to kawai nace masa na wuce Wakinsa domin na gyara ina shiga banda warin wiwi da sigari babu abinda Wakin yake yi ga kayan wanki nan turum, fara har haWe masa kayan nayi na ?ulle awaje Waya Sannan na Wauko tsintsiya na fara shara sai da na share masa tas sannan na raba wankin gida biyu sbd matu?ar yawansu dan bazan iya yin su yanzu ba na fito na fara yin wankin cikina yana kiran ciroma,shi kuma ya tsare Ni da jajayen idanuwansa,ganin yunwa zata yimin illa yasa na mi?e na nufi kitchen domin naje naci abinci inyaso sai na ?arasa.


"Kee Ina xakije batare da kin kammala min ba?

"am dama xan je naci abinci ne idan yaso sai na ?arasa .

"ba inda xaki je sai kin ?arasa min, to kawai nace masa.

* hakan nan na Wurkusa ina cigaba da wankina ,bani na gama wankin ba kuwa sai yamma likis,lakumammiyar katifar mu na hau na kwanta ina huta gajiya banda ciwon baya ba abinda jikina yake yi

A kwana atashi.

A yanxu haka mun fara zuwa B.U.K nida Aleena course Waya mukeyi wato medicine muke karanta.

Waleeda yanxu tana da shekara goma sha bakwai yayinda faty take da bakwai yanxu faty tana primary 2 ne waleeda sunyi exam din farkon samista yanxu haka suna hutu wannan kenan.


___Ina cikin wanke_ wanke tunani fal cikin raina ,mama ta fito tana me washe min baki,kallo Waya nayi mata na cigaba da aikina.

"Waleedana idan kin gama kishiga wanka dan Alhaji buba zaizo anjima zaku gana .


*******
Banyi mamakin maganar ta ta ba SBD tana yawan faWa min makamancin Wannan na rasa me nayi wa iyayena da suke son na lalace so tari mama tana zaunar dani tana min karatun banzan nan,wai na dunga bin maza na dunga kwana agurinsu sbd nasami kuWi na gina rayuwata da arzi?i suma na dangwala su cikin arzkin ,sigari kuwa baba yasha bani ni kuwa idan ba?in ciki ya isheni sai dai nasha kuka na ,agidan Hajiya baba kawai nake samun nutsuwa duk sanda naje sai ta tamin nasiha akan kada nabi ruWun duniya.


Shuru nayi mata na cigaba da aikina,ina jinta tana cemin sai ta dawo nai mata banza ina mata addu'ar shiriya azuciyata.



Yaya waleed yashigo cikin maye yashige Wakinshi,abincinsa nadauka zan kai masa SBD banaso sai na gama wanke_wanke akawo min kwano shiyasa zan kai masa yagama na wanke kwanon.

Shiga nayi Wakin bakina Wauke da sallama tarar dashi nayi azaune yana ta bushe _bushen sa ,har zan fita na ajiye masa abincin akusa dashi,yace" keee tsaya ban ankara ba naji ya rungume ni yana ko?arin shafani cikin ?arfin da yazo min na tun kuWe shi abinka da Wan shaye_shaye tuni ya faWi a?asa,cikin ?unar rai hawaye yana sauka daga kwayar idanuwana nace"astagfirilla,azubillahi, yanzu yaya karasa wacce za kaiwa haka sai kanwar ka uwa Waya uba Waya lalacewar taka tabar waje ta koma gida Allah yayi min tsari daga Dukkan nin irinku,Allah ya shirye ka yaya Waleed yasa wataran ka gane gaskiya yasa wannan shine na ?arshe tana gama faWan haka tafice .


Shi kuwa yaWan fara dawowa hayyacinsa bai taSajin haushin shaye _shaye ba sai yau yaji matu?ar kunya yayi dana sani to wai shi yaushe ma ya aikata haka?
* ta yayama zai yiwa kanwar sa haka illar shaye shaye kenan .

___________

_____ To yaune su waleeda zasu koma school Don haka da wuri ta shirya ta shirya Fatima Domin tana so su tafi da wuri tana fitowa taga yaya waleed shima ya shirya cikin manyan kaya tayi mamaki kwarai da gaske Domin ta lura yaya waleed ya canza kwanan nan da yaji kiran sallah zai yi alwala ya tafi masallaci haka ma idan ya dawo babu faWa babu hantara zai ce tabashi abincin sa koda bata gama ba ma zai jira ta ya zauna yai ta yima faty wasa yanzu haka baba yasamar masa aiki a company yana zuwa albashin da zasu ringa biyansa dubu ashirin ne .

* naxo fita naji yana ce min kakata na juyo na kalleshi, murmushi naga yayi min yace "kinyi mamaki ko ?
* kallonsa na yi kawai, yace" ke sunan kakata ne dake ke mai babban suna ce " nace yaya waleed Ai na sani. yace" Eh ai nasan kin sani cikin sanyin murya yace" haki?a Aisha nayi na damar abubuwan Dana aikata abaya tun ranar da kika ce Allah ya shiryeni Allah yasa shine na ?arshe azahirin gaskiya na nuna naji haushinki amma araina naji dad'i ko babu komai kin yi min fatan alkhairi kuma Allah ya amsa mutane da dama sunayin wani kus-kure a rayuwar su idan sunga mutum yana aikata wani Abu ba dai_ dai ba sai su ringa ai ba tashi yana ?ara lalacewa shiyasa akeso idan mutum yana aikata abinda ba dai_ dai ba addu,a zaka yi mai mai kyau baka sani ba zata iya faWawa kanka tunda indai kayiwa Dan uwanka musulmi addu,a tagari to kai ma zata shafe ka hakama wacce ba tagari ba .


******
a yanzu Aisha ta yadda da cewa yayanta ya shiryu tsugunawa tayi tayi sujjada ta godewa Allah aranta kuma ayyanawa takeyi saura iyayenta suma tana yi musu fatan samun shiriya haka ya rakata har titi yace" ta tafi school karta makara zai kai faty da kansa."

" to tace ta wuce makarantar cike da farin cikin sauyawar yayan nata.

_____a makaranta Waleeda ta ke shai dawa ?awarta Aleena shiriyar da yayanta yayi, Aleena ta ta ya ta murna sannan tace "kawata albishirinki?
Waleeda tace" goro Aleena tace "yau safwan ya turo da magabatansa anyi mana bai ko ansaka nan da sati biyu ne bikin.

Waleeda ta tashi cikin murna tace" Don Allah ?awata? kai amma nayi miki murna suka rungume juna suna ta farin ciki .

Aleena tace" Don Allah kawata kema yakamata ko tsaida mutum daya kiyi auren ki, kinfa fini masoya amma kike korarsu wlhi ko sir kabir ma sonki yake yi inda zaki bashi dama da tuni ya fito mun sha biki waleeda tace" kedai mufara shirye-shirye Domin sati biyu a yanxu kamar kwana biyu take.

Aleena tace" wlhi kuwa.

________ bayan antashi su waleeda suna fitowa gate din school Winsu Aleena tace" kawata kin gani Aisha tana juyawa sukayi I do biyu dashi atake zuciyarta tafara bugawa.......?


____ tarasa mai yasa ta ke jin haka akan yayan na ta, tun tana ?arama ta kanji wani abu agame da yaya waleed ta rasa menene.

" shima irin tunanin da takeyi shine a ransa ya rasa me yasa yake jin wani abu agame da Aisha kanwar sa shima ko menene hakan oho?.

* Aleena ce ta katse musu tunaninsu ta hanyar cewa" suyi sauri mama tana jiranta zata aiketa gidan kawarta.

Yaya waleed ne ya tare musu me napep suka hau."

* to tun daga wannan ranar sha?uwa ta shiga tsakanin waleeda da Yaya Waleed sai ka rantse masoyane in dai ba faWa maka aka yi ba haka suka kwashe tsawon sati biyu suna kulawa da junansu.

**
Akwai ranar da Aleena tace "nazo na gaisa da wanda zata aura, aikuwa na shirya na tafi SBD na wanke laifi na sbd tun ba yau ba take ta cewa nazo mugaisa amma bana samun damar zuwa ai kuwa Aleena tai ta jin haushi.

______Ina shiga muka gaisa da abokinsa haidar, Ni da naWauka ma shine angon, amma Aleena tace" bashi bane ba shi ya tafi yin waya.


"Na zauna ina jiran sa sai ga kiran Mama tace" maza _maza na taho yanzu, ina katse wayar na tashi nacewa aleena "taya ?uri idan ya sake dawowa nazo dan yanzun mama tana kirana ne Aleena tace" to shikkenan.


_____Nasa kai zan fita muka kusan cin karo dashi cikin bugawar zuciyoyinmu muka kalli juna nice ma na iya bashi hakuri shi kuwa kasa ma magana yayi yana mamakin kamar mu da nakeyi da abbansu.


Cikin mutuwar jiki muka gaisa har yana tsokanar haidar abokin nasa da yace yana sona,agurguje dai muka gaisa nataho domin amsa kiran Mama.



* Waleeda bata zuwa ko ina sai makaranta da kuma raka Aleena wajen gyaran jiki yanzu Yaya Waleed ya hana kowa zuwa wajenta harda abokin safwan wato Haidar safwan kuwa tunda yaje wajen Aleena ana saura kwana uku biki ya bawa momy labarin Aisha yace "wlhi momy wata kawar Aleena nagani wlhi tana kama da daddy harta fimu kama dashi, momy kuwa tun da yafara bata labarin gumi yake karyo mata sabida tunawa da tayi da mafarkin da takeyi kwanakin nan akan baby haneefa ta mafarki takeyi wai ga haneefa nan tana cikin wani hali kuma tana Bu?atar taimakon ta" safwan ne ya katse mata tunanin ta ta hanyar cewa yauwa momy in dai ma baki yadda ba to wlhi zance Aleena ta turamin hoton ta na nuna miki" momy tace" to safwan kace ta tura maka safwan yayi Dariya yace "momy wlhi har yanzu kinaji da baby haneefa gashi batanan ma amma kinfi ji da ita akanmu momy wlhi inda tana nanma sai kinfi ji da ita akanmu .

*********

*Waheed*


yau ne za,a fara bikin su shida ?aninsa.

________ A kano ma hakan take Domin kuwa amaryar safwan wato Aleena yau zasu fara bikin yau kamu za,a farayi.

* gidansu ango sun gama shirinsu.
* haka ma gidansu amare sun gama shirinsu .
* Don haka naga sai faman tafiya HOLL akeyi ni kuwa nace Allah yabada zaman lpy.
*
* to taro yayi taro haka MC yafara gabatar da amarya da ango Inda Ameera take kusa da angonta Waheed, yayin da safwan yake kusa da amaryarsa Aleena.

* safwan ya kula Aleena tana cikin damuwa Don haka yaWanyi kasa da murya yanda baza,a jishi ba yace" my wife meke damunki? cikin kasa _kasa da murya tace" honey banga ?awata ba Waleeda kuma na kira wayarta amma akashe cikin damuwa da tunanin mai zai cewa momy akan Abinda yace" mata agame da Aishan.

* kawar da tunaninsa yayi ta hanyar cewa" ina jin kodai wani uzurinne ya katseta ko kuma bata da lpy, Dabara ce ta faWo masa yace" yauwa my wife Muga wayarki mi?a masa wayar tayi inda ya karSa ya fara tura pic ciki kuwa harda na waleeda bayan ya gama ya mi?a mata wayar.


______Aleena bata kula da Abinda ya tura ba Don haka bata damu ba ,yace" my wife ina zuwa Aleena tace "to wajan da momy take ya nufa ya jata can bayan inda ake yin taron inda babu mutane, yace "momy bara na nuna miki hoton kigani ya bude hoton yace" kinga ni, cikin Wimawa momy tace.......



" kai safwan a ina kasanta wlhi ?ata ce safwan ganin zai ruWa momy yasa yace "momy ba mu da tabbacin ita ce Don haka ki kwantar da hankalin ki, zamu san abin yi a hankali zamuyi bincike kar muje ko ba ita bace sannan karki bari kowa yasani jira nake Ansar ya dawo sai muyi maganar shi kinsan lauya ne yasan hanyar da zai bi ya gano gaskiya saura wata uku ya dawo gida in yaso saimu bincika ko ya kika gani?

" Momy tace" to Allah ya dawo dashi Lpy, amma wlhi na matsu naga ?ata ta dawo hannuna.

____ Safwan yace" Momy ba fa kida tabbacin ita ce.

* to ahaka suka koma wajen bikin bayan an tashi Aleena takira Walida ta tambayeta lpy kuwa taki zuwa wajen kamu?

Waleeda tace" wlhi banajin dadi ne.

Aleena tace "Allah yabaki lpy kawata insha Allahu zaki samu lpy kafin gobe .

waleeda tace "Ameen kawata nagode.

to bayan an gama bikin su Waheed inda akayi sati biyu anayin shagali bayan angama aka fara shirin kai Amare gidansu "kullum Aleena sai ta kirawo Waleeda taji ya jikinta Domin kuwa waleeda har yanxu bataji sauki ba tana kwance Don yanzu ma haka tana Asibiti".

* bayan ankai amare gidansu kowa ya watse inda akabar Aleena da kawayenta.

* haka ma Ameera.
* a Sangaren Aleena angonta ya ?araso anyi siyan baki an watse yayin da suka gabatar da sallah raka,a biyu suka godewa Allah da Neman zuri,a tagari bayan sun idar da sallah Safwan ya ?akko musu kaza da lemuka sun ciyar da junansu sannan Safwan ya kalli Aleena yace" my wife muje mu kwanta ko tashi tayi da zummar ta mi?e taji yayi wuf ya kamata bata jita a ko ina ba sai kan bed dama safwan ?iris ake jira Aleena tana jin daWin yanda yake wasa da ita tanaji kiWan ya sauya tafara bashi hakuri amma ina safwan bama ya jinta ni kuwa na jamusu kofa na rufe."

*Waheed*
a Sangaren Waheed kuwa har sha biyun dare bai fito ba domin kuwa yana cikin gidan amma ya tabbatar Ameera batasan yana nan ba bayan kawayenta sun gaji da jiran ango sukayi tafiyarsu.

* Ameera tun tana rufe mayafi harta tashi ta canza kayan bacci dama batun sallah ba koda yaushe takeyin sallah ba sai taga dama takeyi ko kuma in taga mutane shine ma take yi, ta Wauki wayarta ta kunna data tana kunnawa ?awarta tace" amarya da hawa online ina angon naki Ameera ta rasa amsar da zata bata Don haka ta sauka daga online din Batare da ta bawa kawar tata amsa ba.

* tashi tayi ta fara zagaya gidan tana zuwa wajen bed room din Waheed taji kamar magana akeyi Don haka ta tsaya ta wajen window tana sauraron Abinda ake cewa waheed taji yana cewa "haba my life kiyi ha?uri mana insha Allahu zan zo na ganki kin sanfa kece rayuwata wannan kukan da kikeyi wlhi yana Wagamin hankali ko dai kina so nazo ne yanzu ?
* cikin sauri tace "sorry yayana nayi shiru yanxu yakamata kaje wajen antyna kar tayi fushi da kai Waheed yaji daWin yanda Jidda ta fahimce shi Don haka yasa wayarsa akan Lip's dinsa yayi mata wani irin kiss mai shiga rai sannan yace" I love you my lovely Darling.

* "Dariya Jidda tayi tace "good bye yana kashe wayar yaji ana huci koda ya wai ga sai yaga Ameera cikin mamaki yace" yaushe kika shigo ne?
* cikin masifa tace......

*" dama Ina zaka San dani kana can kana hira da karuwarka tsaki tayi sannan tace "dama gida babu tarbiyya Ku dama duk abinda kukeyi momy bata Baku tarbi....

Batare da ta ?arasaba taji ya wanke ta da mari yasake wanka mata wani afusace ya zare cazar da ya cire wayarsa ajiki yafara dukanta da ita.

ihu takeyi kamar ranta zai fita sai da yayi mata duka sannan ya koma ya zauna yana huci yace" gobe ma ki sake ai batamin mahaifiyata.

* tashi tayi ta tafi ?akinta tana mamakin hali irin na Waheed yayi mata laifi kuma ya daketa Danta faWi gaskiya

Wannan ma ai zalinci ne amma babu komai zata nuna masa itama mace ce amma ace ango a Daren amarcin su ya dake ta ai wannan ma ba tsari ,haka dai Ameera tai ta mitarta har bacci Sarawo yayi awon gaba da ita .

___shi kuwa Waheed bayan ta fita hucinsa yai tayi shi kaWai bayan ya gama Sacin ran nasa ya tashi ya dakko system dinsa yafara aiki tunda ba zuwa office zaiyi ba an bashi Hutu Amma Yana nadamar dukan da yayi mata SBD ba halinsa bane dukan mace ba.


Comment
_*HAMRA'UL YAZEEDAH*_
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login