Showing 36001 words to 39000 words out of 65973 words

Chapter 13 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1037

baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?




_*STORY And WRITTEN*
by
*NUSAIBA ALKAMAWA*_
(Aunty Nusee)


_*Tiktok at nusaiba*_ alkamawa

_*Page 19*_

*******
*Waheed*

________A Sangaren gidan Waheed kuwa tun daga ranar da ya daki Ameera bata sa ke shiga sab gar sa ba ,Ameera Allah yayi ta da zuciya kamar yanda shima mijin nata yake da zuciya .

*****
____yau Auntyn yara taje gidanta ita da hajiya Saratu ?awarta, Aunty ta fahimci Ameera tana cikin damuwa koda ta tambayeta, ce mata tayi babu komai.

magani su Aunty suka bata su kace ta sa wa Waheed a abinci, Ameera ta ce"Aunty amma wannan maganin na mene ne ?

Auntyn yara tace" na mallaka ne muna so mugama aikin mu da wuri ne .

____suna cikin maganar ne suka ji ?arar motar waheed bayan ya kashe motar ya shigo yasamu su Aunty a babban falon gidan, bayan sun gaisa dasu Aunty ,ya tashi ya shiga ciki.

_____ bayan ya shiga Aunty taga Ameera bata da niyyar zuwa wajen mijinnata kafin Aunty tayi magana, hajiya saratu ta riga yin magana tace" ke haka ake kula da miji?

_____ Ameera ta taSe baki sannan tace "babu Abinda zai sa nayi wa mazinaci bauta nasan ma karuwansa sunyi masa duk Abinda yake bu?ata ,Aunty tace"wai tsaya ma dama faWa ku ke yi keda mijin naki? "nida mukaje gidan safwan bakiga kulawar da Aleena take bashi ba abin sha,awa wlhi.

hajiya saratu tace "ai yarinya tana da shegen wayo ba wannan shashashar kanwar taki ba, keda muke so ki samu ciki ki haihu shine harda yin zuciya ki ?i kulashi, haka Ameera ta kwashe duk Abinda ya faru ta gayawa su Aunty.

*****
Aunty kuwa da hajiya saratu salati suka farayi hajiya saratu tace" kin gani ko ai na faWa miki kika ?i yadda nasan wautar Ameera gashi nan inda bamu zoba shikenan haka za tai ta ji?a mana Aiki , Aunty tace" to kina nan waheed dai Neman aure yakeyi kuma wlhi babu ruwana idan ta shigo ta kwace miki shi Don kuwa har an kai kudi.

______Ameera ta rushe da kuka tace "Aunty amma ni Waheed zai yiwa haka?

satin mu biyu da aure zai ce zai yi min kishiya nashiga ukuna .

hajiya saratu tace "kiyi shiru karya jiyo ki zo kiji suka jata bedroom Winta, magungunan da suka zo da shi suka shiga yi mata bayanin yanda zatayi amfani dashi.

_______ sannan hajiya saratu tace" karfa ki nuna masa kin san yana Neman aure sannan ki bashi ha?uri ki nuna masa Abinda ki kayi masa baki kyauta ba ki ringa yi masa girki da shagwaSa da ki sisina da kulawa wannan duk shi ?anmatan yanzu suka ri?e sannan karki nuna masa ki najin haushin Abinda yayi miki Don Allah muga canji daga yau.

Ameera tace" insha Allahu zanyi duk Abinda kuka ce nayi su.

"Aunty su kai ta samata albarka sannan suka ce ta tashi taje ta shirya ta tarSi mijinta bayan sun ?ara yiwa Ameera hudu barsu suka yi mata sallama suka tafi.


_______A Sangaren Waleeda da yayanta sunyi matukar sabo da juna Wanda hakan ba ?aramin Waga hankalin mama yayi ba, ta fara tunanin mafita, kawai zata gayawa babansu cewa Waleed da Aisha soyayya sukeyi Wanda hakan ba ?aramin to nan asiri bane awajen su da wajen yan unguwa ba.

_____ Dan haka Baba yana dawowa bayan yaci abinci yana ?akko sigari zai kunna Mama ta fara cewa Baban Waleed yaran nan fa soyayya su ke yi Baba da bai fahimci inda zancen nata ya dosa ba yace" wanne yaran kenan?

mama ta ce "Aisha mana da yayanta cikin mamaki ya ce "amma me yasa tun farko baki gayamin ba?

kawai dai abinda nasani shine nasan dai Walid ya nutsu ya daina abinda ya ke yi kuma na san duk wannan aikin mai sunan Mama ne shiya sama ban kawo komai ba araina.

mama tace "yo Dama kana can kana bar baWarka ta yawon bin ?an mata taya zaka san wannan kwaSar.

* baba yace" to yanxu menene mafita?
*
Mama tace" mafita Waya ce kawai muyi masa aure idan yaga anyi masa aure zai ha?ura baba yace "a,a wannan mafitar bata yi ba koda anyi masa aure zai cigaba da kulata kawai dukansu zamu aurar amma afara yi masa auren tukunna.

mama tace "ko kai fa wannan itace mafita kawai.

* Yaya Waleed ya dawo mama da baba suka same shi a tsakar gida shida walida da faty suna cin abinci suna hira kujera yar tsuguno mama tasamu ta zauna bayan ta zauna ne baba ma yasamu guri ya zauna bayan ya zauna ne yayi gyaran murya irin tasu ta manya sannan yace" ina Walid yace" na,am baba" baba ya fara magana cikin taushin murya yace" kunsan dai mu iyayenku ne ko?

su duka suka amsa da "Eh,sannan ya cigaba da magana to indai har kun yarda mu iyayenku ne to yakamata kuyi mana biyayye karku manta da cewa mu iyayenku ne Don haka mun yanke shawarar haWaku muyi muku aure Ku duka da walida . " cikin sauri suka haWa baki wajen cewa aure kuma baba ?

_____baba yace "Eh ba,ayi aka haife ku to bara kuji na faWa muku duk lalace war iyaye suna so suga yaran su sun zama yara nagari Don haka kai Walid kaje ka duba Hassana yar wajen Ahmadu tare mukayi karatu dashi awajen margayi malam,wato kakanka, sannan mun yaba da tarbiyyar yarinyar wajensa sannan gata da hankali duk sanda naje gidan sai ta Wurkusa har ?asa take gaisheni.

"ke kuma Aisha acikin wa'yanda suke sonki sai ki tsaida Waya nabaki nan da wani lokaci in ba haka ba kuma ni zan zaSa miki Wanda zaki aura in dai baki fitar ba." tunda baba ya fara magana yaji tamkar ana buga masa guduma a kai yanxu to menene mafita?

* tsinto maganar mama yayi tana cewa "ah to Allah dai yabasu zaman lpy, wata dabara ce ta faWowa Walid Don haka yace "baba to da wane kudin zanyi aure?
* Baba yace" gonata da fili na zan siyar sai na baka jari ragowar kuma sai kayi aure wannan aikin da kakeyi bazai isheka bu?atun rayuwa ba gwanda ma ka dena ka kama sana,a.
* yayi alkawarin ya dai na saSawa iyayensa Don haka yace" to baba amma ba Dan ransa yaso ba waleeda kuwa babu Abinda tace ,ta tashi ta shiga Waki tunda ta shiga ?aki bata sake fitowaba.
*
.
Waleed har Dare yaji waleeda shiru bata fito ba, Don haka Darect ?akinta ya nufa yayi sallama wajen sau uku bata amsa ba Don haka ya shiga ciki koda ya shiga yasameta a ?udindine ya yaye bargon yana taSa kanta yaji zafi har jikin ta, cikin damuwa yace" kanwata meke damunki?


*****
A bangaren Ameera kuwa bayan su Aunty suna tafiya ta tashi ta shirya cikin wasu ?ananun kaya na bacci ta feshe jikinta da turaruka sai faman kamshi takeyi bayan ta gama shiryawa ne ta nufi Dakin waheed tana ?arasawa taci karo dashi yana shirin tafiya masallaci.

" magana takeso tayi masa amma tana Shakkar Abinda zai biyo baya.

* juyowa yayi ya kalleta ya fahimci magana takeson yi Dan haka yayi saurin ficewa tsayawa tayi a gurin kamar an da sata tunowa da tayi da faWan su Aunty yasa ta nufi bedroom dinsa ta fara gyarawa sai da ta gama gyarawa tsaf sannan ta shiga toilet ta wankeshi fess tasa morning fresh da air freshner sannan ta fito palonsa ta gyarashi tsaf shima bayan ta gama gyaran ko ina sannan ta shiga kicin ta feraye Doya,ta Wora mai, bayan ta gama soya Doyar da miyar kwai sannan ta Dafa masa tea Wanda yaji kayan kamshi ta juye a flaks bayan ta gama ta jeresu tsaf tana gamawa yashigo gidan yana Danna waya, Waheed mamaki ne ya cika shi ganin gidan a gyare tsaf Wanda tunda aka kawo Ameera gidan bata taba yin koda shara ba bare girki saidai idan yar aiki tayi mata shi a tunanin sa ganin yar aikinta ba tazo bane yasa tayi bai gama tunanin da yakeyi ba yaji sheshshekar kukanta.

* matsowa yayi kusa da ita yace "lpy Ameera kuwa ansamu Abinda akeso langwaSewa tayi tace" zamewa nayi dazu .

Waheed cikin mamaki yace "a ina kika zamen?

Ameera rasa inda za tace ta bige tayi Don haka tace "ya daina zafin yanxu Abu daya ne yakeyimin zafi waheed yace" mene yakeyimiki zafi ?

Ameera tace.......

* Mama kuwa tunda taga waleed ya shiga ?akin tabishi da nufin tace masa ya shirya zai je wajen Hassana su fahimci juna.
* ?agata yayi yace" kanwata meke damunki ?
* kafin Aisha tayi magana ya tsinci muryar mama tana cewa " meke damunta kuwa banda ba?in ciki tunda akace kowa zai yi aure take cikin damuwa .
* yaya Waleed yace" haba kanwata ya kamata ki fahimci inda iyayenmu suka Dosa walid ya kalli mama yace "mama Dan Allah kuyi hakuri Ku kyale Aisha naji ni zanyi aure amma Dan Allah ita kubari ta zaSi Wanda takeso.

* mama tace " to ai ba dole akayi mata ba, an bata lokaci kuma koda ba,a bata Dama ba ai mu iyayenta ne yakamata ace tayi mana biyayya kamar yanda kayi min.

* haka dai Walid yai ta nusar da mama illar Abinda sukeso suyi mata basu kyauta ba yace" mama ana iya yiwa namiji Auren dole ya hakura yayi biyayya amma mace fa wlhi mama wata bazata iya ba .

***
Waleeda tace" mama Yaya Dan Allah kuyi ha?uri Nina amince tun tuni kawai dai zazzaSin mura nakeyi , Waleed yace" to shikenan tashi muje ina da magani na baki, tashi tayi babu musu suka fita tsakar gida, fita yayi be jima ba ya dawo hannunsa Wauke da lemo da awara da magani .

_____bata yayi sai da ya tabbatar tasha taci abinci sannan yafita Daukar lemon tayi ta ajiyewa fatima.


Wasa _wasa ciwo yaci ?arfinta har saida aka kaita asibiti.


* Jikin Waleeda kuwa sai dai muce da sau?i dai inji bahaushe amma dai gaskiya har yanxu jikin babu dad'i tunda har yanzu suna asibiti, Waleed kuwa shine yake ta Wawai niya dasu shine yake yi musu girki faty kuwa tana gidan Hajiya baba, mama tun tana ?aukar maganar wasa har ta fara tsorata sabida ciwon waleeda ya fara bata tsoro ta yanke shawarar kawai yau in babansu yazo zata bashi shawarar kawai su fallasa sirrin da suke Soyewa tunda ita yanxu tafara nadamar Abinda suka aikata gaskiya domin kuwa tasan cewa ishara ce Allah ya nuna musu akan soyayyar Waleed da waleeda tana cikin Wannan tunanin taji Waleed yana sallama, "amsa masa tayi ta karSi abincin da yazo dashi sannan ta kalleshi tace" kaci abincin ne?
* Girgiza mata kai yayi yace" a,a mama banajin yunwa mama tace" Waleed wai me yake damunka kwana nan duk ka canza ka rame inna tambayeka sai kace min babu komai kuma nasan dole akwai Abinda yake damunka, domin kuwa nasanka tun kana yaro baka iya jurewa damuwa amma Dan Allah inason ka gayamin meke damunka ?

* Cikin shashshe?ar kuka yace" mama Dan Allah Ku rufamin asiri keda baba Ku taimakeni Ku gayamin gaskiya nasan cewa waleeda tana.....

_____bai ?ara sa ba yaji an wankeshi da mari cikin huci baba yafara magana cikin fusata yace" Don uban ka ka taSa ganin hakan ta faru? ashe dama Kaine kake zuga Aisha kana ce mata da aure a tsakanin Ku to wlhi Waleed ka kiyayeni in ba haka ba kuma zaka ga mummunan matakin da zan ?auka akanka shasha sha kawai .

* fuuuu Waleed ya fice Batare da yace komai ba, mama ta tashi tace "baban Waleed kayiwa Allah Da annabinsa kataimaki rayuwar yaran nan wlhi nayi nadamar Abinda muka aikatawa Aisha nasan alhakinta ne yake bi bi yar mu sabida nasan ma in taji Abinda muka aikata mata bazata sake kallonmu a matsayin iyayenta ba nasan tsanarmu zatayi bata....

* "ya isa haka maimuna wai kin hauka cene ,nifa ba wai bana tausayinsu bane a,a kawai banason Susan sirrin nan duniya zata zagemu za,a kallemu a matsayin azzalumai shiyasa nakeso mubi abin a hankali shiya sama nake ce miki kibar maganar .

Waleeda ce ta fara tari da sauri suka ?arasa inda take Wagata mama tayi waleeda tayiwa mama alamar zatasha ruwa mama ce ta Wagata ta bata ruwan sannan ta kwantar da ita.

* baba shima sannun yaketa jerawa waleeda.

*Ta Wannan number zaku sameni
0902 890 3887
Comment and share

_*HAMRA'UL YAZEEDA*_

_

*STORY And WRITTEN*_
_By
**NUSAIBA ALKAMAWA**_
_(Aunty Nusee)_


_*HAMRA'UL YAZEEDA*_

_

*STORY And WRITTEN*_
_By
**NUSAIBA ALKAMAWA**_
_(Aunty Nusee)_

*Page* =??? _20_
No 09028903887



https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?
_________________________________________________
******
Shi kuwa Waleed bayan ya tafi gida Wakinsa ya nufa kai tsaye kan katifa ya faWa ya kwanta ruf da ciki,yana kwance bai san sanda hawaye ya fara bin kuncin sa ba, tun daga wannan ranar waleed bai sake fita koda ?ofar gida ba.

" mama jinya ta zamar mata biyu baba ma baya zuwa gun aiki in mama tana wajen waleeda to shi yana gida yayi yayi da Walid suje asibiti amma ya?i ,Yau sati biyu kenan.

" Koda inna (mahaifiyar maimuna) tasamu labari tai ta yiwa su baba faWa sannan tace" adawo da Walid gidanta shi kuma baba ya koma wajen aikinsa .

*******
A Sangaren Walida kuwa likitan da yake kula da ita yau da yazo d??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ubata yabawa su mama shawarar kawai a mai da ta gida tun da yanxu jikin da sauki sannan a yanxu walida farin ciki take bu?ata ,mama da baba sun Wauki shawarar da likita yabasu Don haka suka haWa komai nasu suka nufi gida bayan sun isa gida baba yaji ana haramar kiran sallar magrib Don haka ya yanke shawarar idan ya idar da sallah zai je gidan inna ya faWa mata an sallamesu.

_____ bayan waleeda tayi sallah ta cewa mama ta kai ta Wakin yayanta mama tace" me zakiyi a dakin yayanku?

Walida tace" mama can yafi iska shiyasa nace ki kai ni mama bata Misa mata ba ta kai ta tace" Walida bara naje nayi sallah Walida tace" mama mama tace "walida me ya faru ?

Walida tace" mama Dan Allah da gaske keda baba kun shiryu kun dena Abinda kukeyi?

" mama tayi murmushi sannan tace "mun daina insha Allahu waleeda ina alfahari dake haki?a waleeda duk iyayen da suka sami ya irinki zasuyi farin ciki kuma zasuyi alfahari da wannan ?ar tasu bazasu so su rabu da ita ba .

* walida tace" mama nima yanxu ina yin alfahari daku kuma na godewa Allah daya karSi addu,a ta ya shirya min Ku daga kofar Waki sukaji ance saura kuma batun iyayenki na gaskiya wannan shine burina inaso mari?anki su bayyana miki iyayenki na gaskiya.

Inna ce take maganar bayan inna tashigo su baba da Walid da faty suka shigo sannan suka samu guri suka zauna Aisha tayi murmushi sannan cikin wasa tace" kaka ni matsala ta da ke wasa in.....bata ?ara sa ba, baba ya dakatar da ita ta hanyar haWa mata hannu alamar tayi shiru, baba ya fara magana yace" Aisha haki?a nin gaskiya mun zalin ce ki mun rabaki da iyayenki amma ba,a son ranmu hakan ta faru ba ,baba ya numfasa sannan ya cigaba da magana yace "Aisha inda ace na barki wajen hajiya aunty da tuni yanxu ta hala kaki ko tasa an halaki shiya sama na tafi dake a lokacin da hajiya aunty ta tilastamin na saceki da farko ?i nayi amma da naji tana yimin barazana kuma na lura da yadda ta tsaneki sai hakan yasani ?akko ki ,bayan mun gama magana da ita ne na fara tunanin Neman hanyar dazan sato ki bayan momynki tashiga wanka hajiya ta satoki ta kawomin ke bayan na fita dake daga gidansu na rasa taya zan kaiki kano Batare da an kamani ba Don haka na yanke shawarar kiran wata Hafsa budurwata bayan munyi magana da Hafsa akan ta karSeki a matsayin ita ce mahaifiyarki ta yadda bayan mun taho kano na biyata kudin ta sannan na kawoki wajen maimuna.


_____nan baba ya kwashe labarin komai ya gayawa waleeda sannan yace" da na?i yadda gayamiki amma ganin yayan ki ya haWani da inna yasa na yanke shawarar faWa musu komai.


*****
Inna tace Yahaya ya samu alhaji jamel wato mahaifin naki,ya shaida masa cewa mahaifiyar sa bata da lpy kuma inta kwanta jinya tana daWewa Don haka yace wa alhaji yasamu wani Direban shi in yaso in taji sauki zai dawo in kuma ba taji sauki ba ya cigaba da yi masa aiki alhaji jamel Ya amince Don haka yabashi kudi masu yawa sannan yace "masa zai dinga tura masa albashin duk wata Yahaya yaji dad'i sosai yayi wa alhaji sallama ya tafi garin kano yana isa Darect gidansa ya wuce.


Bayan ya isa yaje yakaiwa maimuna yarinyar ya nuna mata hujja sannan ta yarda ba yarsa bace ba .

Dawowarsa daga gurin aiki kenan yasamu Maimuna ita da wani suna sheke ayarsu gefe kuma ga wata jaririya wacce bazata wuce sati biyu ba da haihu sai faman tsala ihu takeyi.

* zuwa yayi ya ?auke ta yana jijjigata yaje yasamu maimuna ta sallami ba?onta masifa ya fara yi mata yana cewa" dama Amanar da na baki haka kike ri?onta jibi baiwar Allah sai faman kuka take yi to wlhi bara kiji indai kinsan bazaki iya ri?e ta ba to tun wuri ki bani kuWin Dana baki .

Nasamu mai raino ta kulamin da ita cikin Sacin rai Maimuna tace" ai dama nasani yar shege tafi Dan halak ko Waleed Wanka da ka haifa bakayi masa irin sonta kake yiwa wannan shegiyar ?ar taka ba.

____cikin fushi Yahaya yayi wa Maimuna Dukan tsiya sannan yace "wlhi tallahi idan tasake cewa Aisha shegiya to abakin aurenta, to bayan wannan rikicen ya faru ne suna zaune sunacin abinci mama taji Waleed yana cewa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login