Showing 6001 words to 9000 words out of 65973 words

Chapter 3 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1040

takai karshe maganar hawaye na silala akan fuskarta

Ni kuwa writer tsoro yagagareni cigaba muku da typing dan karkashin gado nashige ganin hamrat na magana da fatalwa zance ko aljana ko kuma zarewa tayi ne oho.


*Story and*

*Written by Aunty nusee*

Plx Comment and share
*_Hamra'ul yazeeda_*




_NA_
*_NUSAIBA_ __ALKAMAWA*
'?_ (aunty_ nusee)


*Facebook NUSAIBA* *ALKAMAWA real*


*_Part* *four*_ 4


Mi?ewa tayi Cikin sanyin jiki ta dauko littafin nata,dama littafin guda biyu ne Waya agida Waya a office Winta SBD kartayi jigila, tabude tacigaba da typing din daga inda ta tsaya.

*cigaban labari*
_________________________

_______Kwalliyarta tayi a fuska tasa janbaki Saki wanda yakawo har saman leSenta ?aramin bakinta yaWan kara girma.

" mayafinta taWauka ta daureshi, a kugu, fitowa tayi taga inna azaune tana lazimi, kallonta inna tayi tace "ina kuma za aje?" inna kinmanta yau zamuje dandali mudasu abuwa da haule?

__________ To Allah yatsare sai kundawo amma fa karku Dade , to innata cewan Hamra'u gidansu haule tashiga taga abuwa tana jiran haule tagama shiryawa, bayan tagama shiryawane suka nufi dandali.


*****
Bayan sun jene naga sunSuya abayan bishiya.
Hamra'u tace yauwa yanzu dai zamiyi aikin daya kawomu.

" kwashewa sukayi da dariya gatachan atsaye tana zance badai mu tayiwa laifi ba, hmmm zata gane kurenta cewan Hamra'u abuwace tachiro wani Abu kamar maciji, batiri naga sunbude sunsaka ganinshi nayi yana motsi, Ashe macijin robane .

"Hamra'u takarSa tace Kawo naje, karSa tayi ta salallaSa babu Wanda yakula da ita, take tasa mata abayanta ita Laure tanacan tana zuba,love batasan ta'asar da akeba tana sawa,sannan tadawo tana dawowa naga remote ahannun haule, dannawa sukayi ,Laure tana tsaye taji kamar Abu yana mata motsi abayanta tun tana daurewa tana basarwa harta fara ?walla saurayin natane yaga tana kwalla tambayarta yayi meyake faruwa, bata bashi amsa ba ta kwalla ?ara tana cewa Dan Allah kuzo kutaimakamin maciji abayana .


"Ihu take sosai tana ataimaka mata aikuwa Wan karamin hauka tayi ta yi.



_____ audu saurayin Laure yanajin ta ambaci maciji, ya salallaSa ya yatsere da gudu, mata ma watsewa sukayi, sudai su hamra'u suna gefe suna dariya suma daga baya sai suka bi ayarin masu guduwa suka tafi , Allah yataimaki Laure batayi tsirara ba wani yazo yacire mata yaga Ashe narobane ma.

Wanine yace ai su Hamra'u ne suka sakamata macijin yana kallansu lokacin da suka saka mata , Laure bakaramin haushi taji ba tayi alkawarin saita fadawa babanta daman Wiyar maigarice ," su Hamra'u suna zuwa Inda zasu rabu suka tsaya sukaita dariya kamar mahaukata sabon kamu bayan sunlafa da dariyarne Hamra'u tace ammafa munjawo abinda yafi karfinmu Dan wllh maigari baida mutunchi, INA komawa zan cewa inna gidan dadyn birni zankoma haule tace watakam, mukuma kibarmu da masifarshi ,dariya Hamra'u tayi tace kuma sai kutafi gidan yan uwanku, Dan wllh INA Shiga,zantayar da bori, gobe da safe mutafi.


"Bayan sungama maganane sukayi sallama, tafad'a gida tana Shiga tasaki kuka, innace tana zaune tace menene kike kuka kuma zama tayi tana shure_ shure, tana cewa ni wllh inna gidan dadyn birni zantafi nagaji da zaman kauyennan , duk sun tsaneni ni wllh gobe mushirya mutafi birni.
Innace tace karki damu Indai gidan Adamu ne to gobe zamuje insha Allah.


________Washe gari kuwa da wuri ta tashi SBD dokin zataje gidan dadyn birni , tana shiryawa Tafada bandaki tana fitowa, tashirya ita Hamra'u saurin datake kar megari yazo yatarar da ita, suna gama shiryawa suka fito bayan inna da ta azalzala.


"Suka nufi Tasha suna zuwa kuwa daman saura mutum biyu mota tacika aikuwa suka hau sukadau hanyar abuja suna sauka sukahau taxi donko alhaji Adam baisan zasu zoba inda inna tafadawa mai taxi din zasuje dan inna tasan gidan bawannanne zuwanta na farko ba nan mai texi din yaja suka tafi basuyi wani tafiya mai nisaba suka isa dai_dai wani tamkameman gida inna tace yatsaya fitowa sukayi inna tazaro kudi tabashi nan yaja motarshi yayi gaba.



" nufar gate din sukayi kwankwansawa sukayi wani sojane yaleko ganin baisan suba yasa bai matsa musu ba cikin kakkausar muryarshi yace wakuke nema yawatso musu tambaya rike haba inna tayi tare da fadin nida gidan dan nawa sai antambayeni wanake nema dalla bani hanya inna tafada cikin masifa.

" itakuwa hamrat duk tsiwarta shiru tayi dan tana bala'in tsoron soja, sojanne yadau waya yadanna jinayi yana bayanin ba?in da akayi daga baya yamikawa inna wayar amsa tayi tana karawa akunne tare da fadin shallo dagachan bangaren matar tagaida inna danta shaida muryarta itama inna tasheda muryan matar tare da fadin yanxu ace naxo gidan Wana amma ahanani shiga saikuma tafashe da kuka rarrashinta matar tashigayi tare da fadin tabawa sojan waya mikamai wayan tayi bayan sundanyi mgn yashiga bawa inna hakuri.


" harararshi tayi tareda shiga ciki dan duk abinnan dasuke baibarsu sunshiga cikiba kayataccen gidan suka shiga inda suka nufi ?atan parlourn gidan suna shiga sukaga hajiya fateema zaune akan kujera tana kallo jin sallamar inna yasa mommy tashi da sauri tana musu sannu da zuwa ita kuwa inna fashewa tayi da kuka tana zama kan kujera da sauri mommy takaraso kusa da ita tare da fadin dan Allah inna kiyi hakuri baisan kosuwaye ba shiyasa .

"itama hamrat zama tayi tare da gaida mommy amsawa tayi cikin sakin fuska nandai mommy taita rarrashinta har dai tasamu tayi shiru mikewa tayi tanufi kitchen sallamar Khalil sukaji da gudu hamrat tazo ta rungumeshi shima cikin murna yace little kanwa yaushe kikaxo yanxu mukaxo muda inna karasowa yayi tare da fadin watakam yar tsohuwannan tazo mana gida keda bakyasan xuwa yanxu kuma waye yasa kixo harararshi inna tayi tana fadin nifa dadina dakai khalilu kenan ko gaisawa bamuyiba kake wani fadan magana.

" mommy ce taxo dauke da food flaks ahannunta ajiyewa tayi tare da zama tana kokarin zuba musu a plate bayan tazubawa inna nata itama hamrat tazuba mata kasa inna tasauko tafaraci ganin hamrat bata faraciba yasa Khalil yace little kanwa kici mana turo karamin bakinta tayi tare da fadin nidai yaya Khalil saidai kaban abaki murmushi yayi tare da matsowa yadau spoon yadibi abincin yafara bata abaki itadai mommy murmushi tayi ganin sangantar hamrat ace abincima bazataci da kanta ba sai anbata ita kuwa hamrat yana bata tanaci tana zubamai surutu harda bashi lbrin hadi mai rake shikuwa inbanda dariya babu abinda yake tsawan da sukajine yasa suka firgita wanda basusanma yashigoba wani irin kallo yacillawa Prince Khalil wanda Khalil yasunkuyar dakai itama hamrat tafirgita dajin tsawan da yayi shikuwa Khalil yasan abinda bros din nashi yake nufi dan yasan wannan abinda yayimai yana nunine da cewa yadaina bata abinci abaki.

_________________ ita kuwa inna rike haSa tayi tana kallon mufeed wanda ko kallon inna baiba danshi aduniya bayasan surutunta idan kuwa tamai mgn yanxu zata cikamai kunne da mgn, Tashi kamatsa kabata guri, suka tsinci muryan mufeed nafadan haka, haba mufeed meye haka daga xuwanka zaka fara takura musu kana ganin inna amma bakabi takantaba ma ballantana har kagaisheta cewan mommy abin da mufeed din yayi yaSata mata rai.

" girgixa kai inna tayi tana salati,sallallahu alaihiwasallam yanxu mufeen (mufeed) har yanxu baka chanja halinka ba kananan da ba?in ranka, tsaki yaja kasa _kasa yanamai kauda kai cikin batarai yacewa inna inayini?yafada kamar an tursasa .

" , Batare da yajira amsar da zata bashi ba mikewa yayi yafita daga dakin shima Prince Khalil ganin yayan nasa yami?e shima yabi bayansa direct part dinsu suka nufa suna shiga mufeed yajefawa Khalil wani irin kallo.

",saurin sunkuyar dakai Khalil yayi "dan Allah bros kayi hakuri Khalil yafada yana dago da idanunsa yasaukesu kan dara_daran idanun mufeed masu matukar kyau, juyawa yayi yanufi bedroom dinshi bai amsawa Khalil hakurin dayake bashiba shima Khalil ganin haka yasa shima yahuce bedroom dinshi bayasan yaga bros dinnanshi cikin fushi yana matukar sonshi kuma shima mufeed din yana sanshi sosai saidai shi akwai saurin fushi, yana shiga bedroom dinshi rage kayan jikinshi yafarayi yarage daga shi sai boxer direct bathroom yafada yasakarwa kanshi shower nan danan yafarajin sanyi axuciyarshi bayan yagama yadau towel yadaura awajan west dinshi daya kuma rike ahannunshi yana goge lallausan suman kanshi baki sitik.


____________mufeed kyakkyawan matashin saurayine mai jini ajika wanda shekarunsa bazai wuce twenty seven ba farine shi amma bachanba yanada dan jiki dai_dai misali idanunsa masu matukar kyau wanda da kaganshi saika xata irin maijin baccin nanne atakaice dai mufeed kyakkyawane.


_______ yan mata dayawa suna bibiyarshi da xummar soyayya ammashi sam basa gabanshi gani yakema rashin aikin yine yin soyayya, bayan yagama shiryawa yadauko ?ananun kayanshi yasaka wanda sukai matukar karbar jikinshi sunyi mai kyau dayake mufeed yanada dan jiki kadan shiyasa kayan sukai matukar amsar jikinshi Sarin turaruwa yaywa jikinshi masu dadin kamshi bayan yagamane yanufi part din mom dinshi yana shiga yaga hamrat zaune akan kujera dake kallon t v tasaki baki tana kallon wani indian film jin anyi sallama dakuma jin wani daddadan kamshin turare mai matukar dadi yasa tadago Dara_ dara idanunta tasaukesu akan mufeed dan ko kifta idan batayi,wani banxan kallo yajefa mata yana fadin wlhi idan Baki daina kallona ba saina cire miki idanun yar kauye kawai da idanu kamar na mujiya yafada yanamai jan karamin tsaki.


" murguda mai baki tayi tare da gallamai harara tana mai kauda kai daga kallonsa tamaida hankalinta kan t v babu xato babu tsammanin sai ganinshi akusa da ita taji,aikuwa taji yamurWe mata baki yana mai tureta tafadi akasa tabigi bangon dakin wani ?ara tasaki tasaki kuka shikuwa dakin mom yahuce baibi takanta ba dan mufeed bayasan raini ko kadan kuma duk wannan tsohuwarce ta shagwaSa yarinyar har take raina mutane.

" itakuwa inna tana daga dakin datake sauka idan taxo jin kamar karar kukan HAMRA'U tane yasa tafito da sauri har zaninta nakokarin faWuwa cikin sauri takaraso gun Hamra'u dake durkushe tana kuka,tambayanta inna tafarayi da fadin takwara meyasa meki kike irin wannan kukan cikin kara langwabewa cike da sakalci tace ba yaya mufeed bane wai saboda kawai yashigo sai nakalleshi shine yaxo ya mareni ya bugani da bango kuma ya kirani da mayya (kuji kari irin na takwarar inna) rafka salati inna tayi yanxu saboda Allah dan kawai yashigo kinkalleshi shine ze jibgeki haka to wlhi bari adamu ubansa yaxo saiya mana tsakani dashi daga xuwanki harya fara takura miki.

" Mom dake tsaye takaraso "kama hannun hamrat tayi tare da xaunar da'ita kan kujera tana cewa mamana kiyi hakuri da halin mufeed wataran baxai miki haka ba kinji karki damu.

" ?aga kai hamrat tayi tanamai share hawayenta fitowa mufeed yayi daga dakin mom yanufi kofa xaifita da sauri inna ta tareshi tana cewa "mai takwarata tayi kajibgeta haka? kai meyasa bakasan yar marainiyar Allah ba, katuna fa ubanta daya rasu yaban amanarta shine kai kuma kake zalintarta to wlhi Allah saiya saka mata idan kaxo chan garin baka bartaba nanma taxo baxaka bari ta huta ba to wlhi bari ubannaka yaxo yamana tsakani dakai.

",tsaki mufeed yaja yaraSa ta gefenta xai wuce.

" kayiwa ubanka Adamu tsaki ja'irin yaro kawai itadai mom girgixa kai tayi kawai tamike tashiga dakinta tana tunani awuni daya kawai har amfara fada inafa da xama dundundun akai.


" fadan hamrat da mufeed yana bata mamaki harma da inna,itama inna mikewa tayi tashiga bedroom dinsu itakuwa hamrat kara gyara zama tayi tacigaba da kallon film dinta,shikuwa mufeed yana fita yanufi parking space yashiga dan?a reriyar motanshi yayi gaba abinsa direct gidansu abokinsa yanufa.

_______ yana xuwa yayi horn gateman yawanga lemai get din dayake mai gadin yasan mufeed wayanshi yadauka yadanna layin Ahmad ringing biyu tayi yadauka naxo fa mufeed yafada kamar bayasan
Maganar.



Daga
?alamin NUSAIBA ALKAMAWA
'?
07036162215
Share it fisabilillah.
*_HAMRA'UL_ YAZEEDA__*






NA *_NUSAIBA_* *_ALKAMAWA_*
'?
07036162215

*Wattpad
*_NUSAIBA ALKAMAWA_*

YouTube
_NUSAIBA* ALKAMAWA_

TikTok
*_NUSAIBA ALKAMAWA_*





_PART 5 five_


_____________kashigo mana ina part Wina." daga chan Sangaren Ahmad yabashi amsa yanamai katse wayar.


" wayoyinsa yaWauka yafito daga motar yanufi part din Ahmad, yana shiga yaga baya parlour'n shi, bedroom dinshi yanufa darect,ganinshi yayi akwance yana danna system dinshi ya?araso yana zama abakin bed din.

"tsaki mufeed yaja yana tuno da bidirunshi da inna da wannan yarinyar, Wago idanunshi Ahmad yayi tare da fadin yadai mlm daga xuwanka kafara cikan kunne da mitarka, Ahmad yafaWa cike da zolayar abokin nasa.


"harararshi mufeed yayi yana cewa," ba dole nayi tsaki ba wannan tsohuwarce taxo da jikarta da nake baka labari daga xuwansu yau har sun fara ta?uramin kwata _kwata yarinyar nan batada kunya kuma duk laifin inna ne data shagwaSata yar kauyen banza kawai yafaWa yanamai ?ara tamke fuska kamar suna gabanshi.


"dariya Ahmad ya kyalkyale dashi yace" gaskiya inason ganin inna da jikarta xanso naga drama dinsu da Kai,anya kuwa ba yar gida za'amuku kai da hamrat dinnan ba kuwa?, wannan faWan soyayya haka?,wani banzan kallo mufeed yajefawa Ahmad alamun ranshi yabaci mi?ewa yayi xaifita da sauri Ahmad yatareshi tare da fadin sorry abokina da wasa nakema, sorry for what? mufeed yatambaya alamunma kamar baisan hakurin maiyake bashi ba.

",nidai dan Allah kaxo kaxauna, kamoshi yayi yazaunar dashi shima zama yayi yafuskanci mufeed yace gskia inna basu kyauta ba bai kamata daga xuwansu sufara takurama ba .

"?an sakar fuska mufeed yayi yace "yauwa ashe kaima kagane.

"murmushi Ahmad yayi dan daman yasan dole zai saki fuskarsa idan yagoyi bayansa haka sukaita hira har dai mufeed yasake harya manta da su inna sunxo, sai wajan isha'i tukunna yatafi.


"shima daddy wajan isha'i yadawo yashiga dakinsa bayan yahuta suka nufi dakin inna tare da mom, knocking sukayi hamrat dake zaune tace" aturo ,turo kofar daddy yayi, sukai sallama hamrat Jin muryan daddy yasa da gudu tazo ta rungumeshi shima rungumeta yayi yana tuno da kaninshi.


" ?wallace tafara cikowa daga idanunshi saurin mayar da'ita yayi danjin muryan inna da take fitowa daga toilet tana faWin wa nakeji kamar muryan Adamuna zama daddy yayi yana fadin" nine mama fatan nasameku lpy ya hanya?


________ "hmm Adamu inafa kasamemu lpy daga zuwan mu yarannan mufeen yafara takurawa, takwara harma niWin harda min tsaki ni kuwa da abin yaban haushi nace kayiwa ubanka adamu tsaki tana fadar haka tafashe da kuka.


" girgixa kai daddy yayi yana rarrashinta, dakyar tayi shiru tana cewa itafa sai anmusu tsakani dashi ba zaizo yana takurawa marainiyar Allah ba,runtse ido daddy yayi yaki jinin yaji inna tana cewa hamrat marainiya sai yaga kamar ba'aWauki hamrat ?arshiba katsemai tunani inna tayi tare da fadin ka kirashi mufeen din yaxonan kamana tsakani, karya kara shiga harkanmu , kallon mom yayi alamun takirashi awaya suxo da Khalil wayanta tadauka tadanna layin mufeed dauka yayi tare da fadin "mom"kaxo part Wina muna dakin inna daddynka nakiranka kaida Khalil tana gama fadar haka takashe wayan.

___________ baifi minti biyar ba kuwa sai gasu shida Khalil Win, zama sukai akasa suna gaida Dady." daddyn nasu amsawa yayi yana mai kallon mufeed yace meya haWaka da mamana har kake takura mata bama iya itaba harda mahaifiyata ashe kuwa tunda kamata haka nima xakamin daga yau banasan ka kuma shiga har karsu iya kaci kagaida inna ita kuma mamana tagaidaka,kajiko nafaWa maka ,Dady yafaWa cikin tsare gida .

"insha Allah daddy bazan kuma ba yafada yana sunkuyar dakai, idan ba kallon karamin bakinshi kayi ba bazakasan yayi mgn ba saidai kawai kaga ya motsa bakin,dawo da kallonsa kan hamrat yayi tare da fadin mamana kema nadawo kanki nasan bakida kunya yanxu haka rashin kunya kika mai har yake Miki haka kidaina yimai kinji kinga yayan kine Waga kai hamrat tayi tare da kara lafewa jikin daddy Amman fa taji haushin kalmar Dadyn."zaku iya tafiya daddy yafada," mikewa su mufeed sukayi suka nufi part dinsu.

" shidai Khalil baice komai ba sbd yasan idan yayi mgn ran yayannashi abace zai iya dawowa kanshi Kowa Wakinsa yahuche mufeed yana shiga yafada gado tare da rufe idanunsa sai da yakai minti biyar ahaka tukunna yabude wanda idanun nashi, suntashi daga launin fari sunkoma jah tashi yayi da sauri yadau alqur'ani yafara karantawa saida yayi izufi biyu tukunna yarufe sannan kuwa yaji xuciyarsa tayi sanyi.

*********
__________ kayan bacci yasa yakwanta bai daWe da kwanciya ba bacci yaWaukeshi.

______washe gari bayan yayi sallar asuba tunda yatafi sallar asuba bai dawo ba saida gari yafara haske tukunna yabaro masallacin yadawo yakwanta sai bacci.


" ita kuwa hamrat wajan tara ta tashi tanufi kitchen ganin mom na aiki yasa itama tafara tayata, aikuwa da wuri suka kammala komai suka jera kan dinning kowa yafito dan yayi breakfast amma banda inna dake zaune akasa dan ita tace bazatahau abin turawannan ba yakayar da ita abanza,ita kuwa hamrat zamanta tayi kusa da kujerar Khalil, daddy ne yace" Khalil ina mufeed jeka kirashi yafito muyi breakfast,mikewa Khalil yayi danbin umarnin mahaifinnasa," da sauri hamrat tamike tare da fadin daddy nizanje nakirashi.

" murmushi daddy yayi tare da faWin to mamana.

" fita tayi tanufi inda take tunanin nanne part dinnasu tana shiga tashiga babban parlour ?ofofi tagani agefen hagu da dama nufan na hannun daman tayi tamurda handle door din tana budewa taji wani daddadan kamshi, lumshe idanu tayi tana mai ?arasowa dakin ganin mutum tai kwance akan gado yana bacci cikin kwanciyar hankali ya lulluba da blanket karasowa tayi cikin sanWa kamar wanda batasan wani yaganta.

" ,kuramai idanu tayi taga zara_ zaran gashin idanunsa azuciyarta kuwa mamaki take daman namiji yana karin gashin ido? tasan dai ance babu kyau mace tana Kara gashi ashe namiji ma yanayi aikuwa dai yazama lallai nacire masa tafada azuciyarta ,hannu takai ta taSa,Wanja tayi kadan sbd bataso yatashi bata kammala cire mai ba ,shikuwa tun shigowarta yafarka duk abinda take yana jinta shi abinma dariya yaso yabashi,ganin kuwa da gaske take cirewar zatai dan harya farajin zafi yasa yadamki hannunta cikin matukar tsorata taxaro idanunta waje.

"Yace",mekike yi adakina?


__________yajefo mata tambaya, rau_rau tafarayi da ido alamun zatayi kuka dan jin zafin irin rikon da yayi mata tace "dan Allah yaya mufeed kayi hakuri wlhi daddy ne yace naxo na tasheka muci abinci.

"kuma daya turoki sai akace kixo kina tabamin fuska?
A'a yaya,dama naga kasaka gashin idone kuma naga malaminmu yace babu kyau kuma naga kai kana namiji kasa shiyasa nace bara na taimakeka nacirema karkazama Wan daudu.


" murde mata hannu yayi ,yace" wlhi kika kuma shigomin daki saina Salla kafarki, duk abinnan da suke yana daga kwance da bargo ajikinshi, wlhi yaya mufeed bazan kara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login