Showing 48001 words to 51000 words out of 65973 words

Chapter 17 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1034

sudawo Nigeria su zauna acen har khalil fin ma hakan zaisaka yafara mancewa da yazeeda shi kanshi ya mufeed yaji dadin haka sbd yafison yajishi kusa da dan uwa nashi ,inna kuwa tasaka rigimar saita bisu dady yace ta yahkuri nangaba zasuje saiya tafi da ita ,hamrat tana waya da yazeeda jifa jifa dan ita ce takema kwantar mata da hankali,duk da yazeeda ta boye mata wasu abubuwan da dama .


*Yazeeda*
Tana zaune hannunta Wauke a kuncinta ta tsunduma tunani,Daddy ya shigo wanda dawowarsa kenan daga gurin aiki yayi sallama yaji shiru cen ya hango ta azaune cikin rashin jin dadin halin da yajefa yartashi yanufo ta yana tambayarta abinda ke damunta sauke naunauyar ajiyar zuciya tayi ta kalli Daddy tana masa welcoming....

Daga wannan page Win za a gudanar da gasan ku nemeni ta wannan number domin nai adding dinku acikin group din littafin nan dan kuma adama daku awannan littafin

0902 890 3887

Comment and share
```HAMRA'UL __YAZEEDA__ ```





```Labari da rubutawa```
```Daga```
```NUSAIBA ALKAMAWA```

*
```Instagram at```
```NUSAIBA* *ALKAMAWA``*` *

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


*Page*
=??? =??? 26

___________



______Ya amsa yana me tambayarta abinda ke damunta, domin baya son ya ga ?ar ta sa cikin wani halin damuwa.


******
_____Ba za ta iya faWa masa abinda ke damunta ba, domin ba'iya magance mata matsalar tata zai yi ba,tunda hasali ma shine musabbabin damuwarta ta,numfasawa tayi sannan ta ce, "Am dama Daddy kuWi na ke bu?ata ne." ta faWi haka domin ya kyaleta ta cigaba da tunani .


____Ba tare da ya tambaye ta abinda zata tai da kuWin ba ya ce  Dama akan kuWi kike damuwar nan? har kullum na faWa miki idan ki kaji account Win ki yayi low ki dunga faWa min, duk wannan arzikin dana tara dan wa, na tara shi? domin kine ?ata, dan kiji dad'i ,yanzu bara na saka miki one milllion account Winki da zarar ya kai 300k kiyi min magana na k'ara saka miki wani ".


_____Azuciyarta ta ce, 'Hmmn ni kam Daddy ba wannan bane damuwata dan kuWin ma daka saka min last week ban gama cinye su ba.' Amma afili ta saki fara'a ta rungume mahaifin nata tana masa godiya.

ya ce "Babu godiya a tsakanin mu .

*********

Ya tashi da niyar tafiya yana juyawa,ya ga Aunty a tsaye ranta a Sace yasan halinta sa rai shiya sa ya yi kamar zai wuce ta.


___Cikin Sacin rai Aunty ta ce" Haba Daddyn zeedat ko da yaushe, ina faWa maka ce wa ka bar Sata yarinyar nan da kuWi, kuWi ba shi ne damuwarta ba kuma ba shi zai gyarata ba sai dai ma ya Sata ta shi ya sa na Wauketa na kaita boading skul sabida sangar,ta,ta da kake yi, yanzu kuma Allah ya shirya min ita ta daina dabi'un da ta ke abaya wanda ka sakata,yanzu kuma kana so ka ?ara dawo min da aikina baya kum...."


"Baza ki hana ni yiwa ?ata kyauta ba, ba danke na ke tara dukiya taba saboda ita ce, yanzu kirasa da wa zakiyi kishi! Sai da ?ar da kika haifa ta cikin ki ,ke akan ran ?ata ya Saci gwara na kowa ya Saci,taSa yazeeda kamar kin tsokano tsuliyar dodo ne, dan haka a kiyaye Sata mata rai,da kuma mata hassada ".

Daddy ya mayar wa da Aunty martani cike da Sacin rai.


______Girgiza kai kawai Aunty tayi ta ce "Allah ya ganar da ku." Ta na faWan haka kawai tayi shigewarta Waki.


_____shima Wakin ya shiga a kabar yazeeda a parlour ta janyo headphone ta sanya da dukkan alamu maganar su Daddy ta saba ji shi ya sa ko ajikinta,vitemate ta shiga tai searching din Hausa Film bata fiya kallon Hausa Film ba Yanzu ma abinda ya saka zata, kunna saboda shigar da za tayi Film Win,gwara tun yanzu tafara ganin yadda suke,aikuwa tana searching ta gansu rututu, wani ne ya Wanja hankalinta me suna
wata sakayyar
(sai alahira) shiga tayi ta tariye tallace_ tallace da ake domin ta matsu data fara ganin Film Win,taga abinda ya kunsa aikuwa ta shiga ta fara gani.


______ gaskiya tun daga kan jaruman abin ya matu?ar birge ta na iya acting Winsu har Kan abinda Film din ya ?unsa, wato wata marainiya ce kuma na kashashshiya ta ke hannun yayan mahaifinta ,matarshi ta ke gallaza mata, daga ?arshe kuma ta ke warke wa,tadawo tana taimakonsu,sai taga da ace zata zama marubuciya da akwai manya _manya labarai da zata rubuta,masu ma'ana wanda zasu ja hankalin al 'umma sai ta ke ganin dama ace zata iya rubuta labarin rayuwarta ayi Film dashi domin a Wauki darsikai da dama, amma yanzun ma ba zata Saci ba idan ta shiga Film zata nunawa iyaye illar raba SOYAYYA akan wani dan ?an?anin abu ,shi kanshi mahaifinta sai yayi nadama,to amma ta ya zata shiga Film Win ita da ba tasan kowa ba ?
_____gashi kuma bata hulWa da kawaye ?awarta Waya ce ita ce Hamrat kuma Hamrat ba zata taSa goya mata baya ba akan shiga Film Win , tana cikin Wannan tunanin ne wani talla yaWauki hankalinta, wato acikin tallan ana neman wa'yanda suke sha'awar shiga film Winne wato ana neman jarumai wani abin daWin ma harda number wayarsu ajiki.


Ta yun?ura kenan, ta ta shi Aunty da Daddy suka shigo parlourn , Aunty ta ce" Yazeeda me yasa kwana biyu kike wasa da salla ne bayan da ba haka kike ba?"


____Kafin Yazeeda ta ce wani abu, Daddy ya riga bawa Auntyn amsa haba! Fateema Yazeeda fa ba yarinya ba ce ba,bare ace sai kin faWa mata abinda ya kamata tayi,yanzu kibarta ta gama kallon idan yaso idan ta kammala sai ta tashi taje tayi.


______Cikin mamaki Aunty tabi Daddy da kallo tana mamakin makauniyar soyayyar da yake wa ?artashi tana neman ta jefa shi a halaka.

"Haba, Alhaji sallah fa, tafi komai idan tayi salla basai ta ?arasa kallon ba kana magana sai kace bakaje islamiyya ba" .

"kada kifaWawa min magana f....

******
****Ganin zasu tada rigima, atsakaninsu akan ta, yasa ta katse su da cewa" Aunty dama tashin da nayi salla zanje nayi ai kubar wannan maganar plz bana son hayaniya".


____Daddy Yana son yayi magana amma jin Yazeeda ta ce ba ta son hayaniya yasa yayi shiru ya nufi wajan dining, Aunty ta girgiza kai kawai ta bi bayanshi ta fara zuba musu abincin,s tana ayyana wa aranta lalle yazama dole ta tura yazeeda Saudiya acen ta cigaba da karatun nata hakan shi zai fi mata sau?i.


Yazeeda Tana shiga Wakin,ta wuce toilet ta Wauro alwala sannan tayi sallah tayi addu'o'i tana idarwa ta janyo wayarta ta buWe bedsite drower ta dau?o jotter da pen tai copy number sannan ta saka awayarta ta danna kira,ta ?ara rufe kofar ?akinta ?irjinta yana dukan uku-uku Saida tayi two missed called ana ukunne aka Waga, tayi sallama daga Wayan Sangaren aka amsa da "wa'alaiki Assalamu dawa nake magana ?"

Sunana Yazeeda khalil na Wauki numberku ne awani film me suna wata sakayyar sai alahira naga kuna neman wa'yanda suke son shiga Film Winne shine nace bara na kiraku domin inaso na shiga."

cikin fara'a mutumin ya ce "aiho to babu damuwa yanzun kizo sai mu tautauna akai, zanturo miki da address Win wajan".

"Ohk badamuwa sai kajini nagode ".

"Bakomai ".Yana gama faWan haka ya katse wayar,yana katsewa yazeeda ta?ara shiga toilet tayi wanka ta fito ta saka wata arniyar shadda wanda kuWin ta zai kai kimanin dubu Wari da hamsin, da sai wane da wane ne suke sanyata ita ake yayi yanzu,ta dauko mayafi da jaka da sar?a da Winkun ne ta sanya, Masha Allah domin tayi matu?ar yin kyau abunka da me kyau ,jaka da takalmi ta Wauko ta yafa mayafin ta fito parlour .


_______Sautin takalmin nata yana bata kwas_ kwas, su Daddy ta tarad da Aunty suna cin abincin,"Aunty, Daddy naWan fita can."

"ina zuwa haka?
kuma sai za afita za afadawa iyaye?."

"Daughter kyale Auntyn nan naki, sai kin dawo Allah ?ya tsare hanya" .

"Haba! Alhaji yanzu babu damar na tambayi Yazeeda inda za taje sai ka hana? yanzu fa kiwon mutum ake bana dabbba ba ".


"Yazeeda ba yarinya ba ce da idan zata fita sai kin ji inda zata je tana da ?ancin ta je koma ina ne wannan bai shafe ki ba, kin takurawa yarinyar nan kamar ba ke kika haifeta ba ,niyanzu bara na fita akwai meeting Win da zamuyi ".ya faWa yana me yun?ura wa ya mi?e ya zari mukullin motarshi da ke kan dining ya fice yabar Aunty tana salati.


------Yazeeda tana fita ,idi driver ya nufo gurinta Yana kwasar gaisuwa ya ce" Hajiya ?arama fita zamuyi ne? yazeeda cikin rashin walwala wanda abaya ba haka ta ke ba ,ta ce" Eh fita zanyi amma ni kaWai zan fita bani key Win mota ba tare da yayi mata musu ba ya bata saboda yasan halin ta, saurin fushi ne da ita yanzu kuma tana yin fushi za'a koresa daga aiki shiyasa cikin ruwan sanyi ya bata.


_____Amsa tayi ta shiga mota tayi gaba, tana bin address Win da mutum nan ya turo mata ,cikin kankanin lokaci ta isa location Win shiga gurin tayi taga mutane makil gabanta ne yayi mugun faWuwa saboda ita, a rayuwarta bata fiya son hayaniya ba, kuma ba ta son taro amma haka nan ta daure ta kutsa kai tasamu wajan parking tayi parking Win batare da tafita daga motar ba ta Wauko wayarta ta danna kira ta ce masa ta iso .ya ce gashinan zuwa fita tayi daga cikin motar aikuwa kallo ya koma gunta ana ganin tsantsar kyau da kuma gayu agareta haWe face tayi saboda harta tsargu babu jimawa mutumin ya ?araso wajanta tana tafaWa masa colour din kayan data saka dashi ya gane ita ce cikin mutumci suka gaisa yayi mata jagora zuwa wajan Ajjiye ba?i ,suka zauna suka ?ara gaisawa ta ?ara gaya masa abinda ke cikin ranta ya ce mata ayanzu haka ma suna kan shirya wani Film Win ta ce" nazo a gaSar dai-dai kuwa.

Shi dai Murmushi yayi ya ce to a tsarinsu kafin yarinya su sukata afilm sai tazo da iyayenta domin su tautauna Sai da yardar iyayenta sannan akwai dokokin sosai.


?an jim Yazeeda ta yi , azuciyarta ta ce" cab yanzu Aunty ce zance mata tazo aikuwa na san ba zata taSa zuwa ba bare kuma me gayya me aiki wato Daddy yanzu yazanyi kenan menene mafita ?

Wani tunanin yafado mata yasa tace na samu mafita zan lallaSa Aunty da kuma Uncle Wina sai suzo Win .


Afili ta ce "Ohk babu matsala zuwa gobe idan Allah yakaimu zan iya kawo iyayen nawa sai suzo kuyi maganar".

"To ba damuwa sai sunzo Win".

"Okay to sai anjima ta faWa haka tana me mi?ewa har wajan motarta ya rakata sai da ya ga tashin motar tata sannan ya wuce inda ake shooting.


Comment and share.





*```HAMRA'UL YAZEEDAH*



*STORY And WRITTEN*```

By
```NUSAIBA ALKAMAWA```
`(`*Aunty Nusee*)


Page =???=???27


____________________________________

******
______Tana isa gida gateman ya wan gale mata tafkeken gate Win gidan,ta kutso hancin motar ta, i zuwa ciki.

____ parking tayi a parking space ta fito hannunta Wauke da handbag Win ta tare da keyn motar,cike da gajiya ta buWe kofar parlour, ta shiga bakinta Wauke da sallama, Aunty ta amsa wanda tana kan kujera ta Wora ?afa kan Waya hannnunta Wauke da waya tana chart,kallo Waya tayi wa Yazeeda ta Wauke kanta.

__________nufar wajan Auntyn tayi tace "wash! wllh Aunty nagaji".

______Ba tare da A??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????untyn ta kalleta ba ta ce "ai ba wani ne ya aike ki ba babu damar kiyi abu na tsawatar Miki sai Dadynki ya yi magana ko fita zakiyi na tambaya inda zaki je sai ya hauni da faWa to daga yau na daina tamabayar ki komai kuje ku karata ke dashi kuma ko meye ya faru babu saka hannu na a ciki, ta faWi haka tana me Ajjiye wayar a kusa da ita ".


"Amma Aunty be ka mata kice haka ba, ke fa uwace,mahaifiya bata gajiya ta al 'amuran ?arta idan tayi kyau ke za' ace sannan idan ta Saci ma ke za'ace ba wanda zai ce Daddy ne ,dan Allah Aunty kuyah?uri ki rabu da halin Daddy inda sabo yaci a ce da kin saba da halin nashi,ta ?arasa faWa tana me haWe hannayenta alamar ro?o.


******
Aunty kuwa Waukar wayar nata tayi da alama maganar Yazeeda bai shige ta ba nan ta cigaba da chating Win ta.

______Yazeeda dai taga alamar hankalin Aunty baya kanta.

Hakan yasa ta ce "Aunty akwai wata muhimmiyar magana da zamuyi da ke." wace magana ke nan? "Aunty akan maganar Film Win ne naje munyi magana da director ya ce sai na kawo iyayena Sai da lamince war su sannan zai sakani aciki ".


______Wani irin kallo Aunty ta jefe ta da shi, ta ce" ke Yazeeda ashe baki da hankali,wannan maganar bata fita aranki ba daman?

___Saroro Yazeeda tayi tana kallonta cike da mamaki.


Kema kin san Dadynki bazai taSa barin ki ba ki dai na ma faWa kada ya jiki ,ai nazata da wasa ki ke a wancen lokacin kuma na yarje miki ne saboda ki kwantar da hankalinki ganin irin halin da ki ke ciki, me kika rasa aduniyar nan ?


Ke dama zaki cigaba da karatu ina kikaga lokacin wani Film ".?


*****
Kwalla ne ya sha ta to daga idanunta ta ce" Aunty amma kinsan baza ki bar ni ba tun farko kika ce naje nayi har ki kai min addu'a, sannan sai da kika bari abun ya shiga raina yacce bazan iya ha?ura ba sai yanzu kice min ba haka bane gaskiya ni dai ba ai min adalci ba kuma sai nayi ba abinda zan fasa". ta faWa tana me mi?ewa ta shiga ?akinta ta faWa akan bed tana kuka .

___Aunty kuwa maganar Yazeeda ba tayi mata zafi ba saboda tsantsar son da ta ke mata ,tun tana ?arama idan ta faWi magana idan Aunty zata dake ta sai Daddy ya hana haka ya saka Yazeeda bata shakkkar ta faWa wa mutum magana komin girmanshi Musamman ma iyayenta saboda su suka bata goyan baya,Musamman ma Dadynta suna nuna mata tsantsar so fiye da tunanin me karatu,Sai da ta shiga makaranta sannan ta nutsu saboda malaman nasu akwai iya bada tarbiya .


Maimakon Aunty ta tashi ta je ta nuna mata kuskuren ta amma sai ta ?ara gyara zama akan kujera ta cigaba da chart Winta.

**********
Sai da tagama cin kukanta Sannan ta shiga toilet ta ?ara yin wanka sannan ta fito ta sanya riga mara nauyi, ta fito parlour ta nufi dining area, papper chicken ta zuba ta re da fresh milk Sai da ta ta ke cikinta sannan ta tashi ta nufi Wakin Aunty.


____Washe gari yazeeda na tunani yacce za tayi tasan dai ko giyar wake ta ke sha Daddy ba zai taSa barin ta ba, sannan ita ma Aunty umarnin dadyn ta ke bi wani tunani ne ya faWo mata ta ce me zai hana na samo iyayen ?arya na biya su KuWi su je a matsayi iyayena na asali kai haka ma za 'ayi .


?ara kimtsawa tayi ta nufi part Win Daddy, Daddy na ganinta ya wangale mata baki ya bude mata hannu ta taho ta rumgume shi ya shafa kanta yana saka mata albarka ,ta gaishe shi, ya amsa ,"daughter Wazu na saka Miki two millions fatan dai kingani?".

"A'a Wllh Daddy ban kula ba da ya ke ma ban Wauki wayar ba."

tana handbag ?ina tana gama faWan haka ,ta zaro wayar daga cikin jakar

. aikuwa ta gani taji matu?ar farin ciki dama kuWin ta ke bu?ata godiya tayi masa ya ce ba bu komai ita da kuWinta ai kamar a jiya ta bashi ya ke mayar mata.

tashi tayi ta ce "Daddy zan je unguwa". ya ce" sai kin dawo my daughter".


*****
Tana fita ta hau tunani a ina zata samo iyayen ?arya?

tuno Baba Sule tayi wani tsohon me gadin gidansu ne wanda Daddy ya kore sa saboda bai zo ya buWe gate da wuri ba yaWan ke waya shi kuma Daddy ya dawo yana sauri.


****
Karya hancin motar tayi ta nufi hanyar gidansa cikin Sa'a ta gane gidan nasa Saboda Daddy daya koresa i ta tai ta bashi ha?uri kuma har ta kawo sa gidansa tai masa alheri .

Tana isa ta shiga cikin gidan tana sallama.

Daga cen kurya aka amsa mata sallamar tsohuwar mata tana fito wa, maraba tayi mata ta na me mata iso.

____Yazeeda ta ?arasa ciki , tsohuwar matar ta shimfiWa mata ta barma ta zauna.

___ gaisheta Yazeeda tayi ta amsa cike da fara'a Yazeeda tayi mata bayanin kanta aikuwa nan da nan matar ta gane ta ta ce "gashi kuma Malam ya fita amma yanzu yana kan hanyar dawowa .

Yazeeda ta ce" babu damuwa zan jira sa suna cikin hiran ne sai ga shi ya dawo .

matar tayi masa sannu da zuwa tana faWa masa bakuwar da yayi nufar ta barmar yayi da ya ke Yazeeda ta sunkuyar da kanta kasa tana Wagowa suka haWa idanu da juna ,mamaki ne ya cika shi," to me yakawo ta nan "?.


____Cikin girmamawa Yazeeda ta gaishe sa ya amsa mata cike da girmammawa." Baba wata alfarma nake nema awajenka".



Baba ya girgiWa kai yana jinta ya ce" wace irin alfarma yata?


"Baba inaso na shiga film ne to sunce sai iyayenka sun je Ni kuma Daddy baya kasar Aunty kuma bata so nayi, shine nace Bara na zo gurinka dan Allah kaje a matsayin kai ne mahaifina kafin Daddy yadawo kasar .


Kamar bazai ce wani abu ba sai kuma ya ce" to in dai wannan ne babu damuwa bazan taSa manta irin halaccin da ki kai min arayuwa ba babu abinda zaki nema agurina wanda ina da halin yinsa na kasa yi Miki shi .

******
Cikin jin daWin samun nasara tayi masa godiya ta bude jakarta ta ciro kuWi wanda zai iya kai dubu Wari biyar ta ajjiye musu ya ce" bazai amsa ba ta rarrashe shi Sannan ya amsa su kai mata godiya ta ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login