Showing 27001 words to 30000 words out of 65973 words

Chapter 10 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1027

shinfid'a, bayan na gama na ce ta d'auko littafinta na boko muyi home work, Waukowa ta yi, na buWe littafin ina koya mata, aikuwa nan da nan muka gama domin Fateema wajan saurin fahimta ba da ganan ba


______kwanciya na ce tayi, ni kuwa na Wauko shirin sar?ana na fara yi, na wata Hajiya Nafeesat makwabciyarmu na dage inayi saboda gobe ne za'a fara bikin gidanta, shi ya sa ni keso na gama da wuri, ?arfe Waya da rabi na dare na kammala, aikam sarkar tayi masifar kyau.

____ta shi na yi na je kitchen na Wauko abinci na ci, sannan na kwanta tare da yin addu a nashafe jikina da jikin Fateema,


_______tunanin duniya na fara ta yadda Allah yake bawa mutane lafiya amman suke saSa masa , ina mamakin halin IYAYENA da nawa halin daya banbanta da nasu.

Allah yana fitar da mai kyau jikin mara kyau, sannan kuma ya fitar da mara kyau jikin mai kyau, ina cikin tunanin nan bacci yayi awon gaba dani.

*WASHE GARI*

Kasancewar yau weekend babu skull, da wuri na gama aikina kaf domin duk ni kad'ai nake aikin gidanmu don indai ta su Mama ne, to a bar gidan haka, bayan na kammala girkin na tafi d'akin su Baba domin na je na sanar da su na kammala abinci, naji suna Wata magana, ?asa _?asa, kasa kunne na nayi domin naji mai suke faWa, abinda kunne na suka jiyo min shine,


naji Baba ya na magana ya na faWin, wallahi Maimuna ba ki isaba, saida ki ka gama cinye kuWin da na baki zaki ce haka , to wallahi baki isaba, ina mai tabbatar miki idan har ki ka tona wannan sirrin sai ranki ya yi mugun baci

a ?o?arin na ?ara gyara tsayuwata domin 'karasa jin abunda maganar ta su ta kunsa cikin rashin sani kafafuna ya taSa wata silver wadda bankula da itaba agurin saijikake kwal, .

"barin da sukaji ne yasa su baba saurin fitowa, zuciyarsa ce ta buga ganin Walida atsaye agurin, cikin kame _kame ya ce "Walida me, me ki ke yi anan.?" Saurin waskewa na yi n ace "yanzu na zo Baba da ma sanar da ku zanyi ce wa yanzu na kammala girki.", cikin sakin boyayyiyar ajiyar zuciya, ya ce "To shikkenan yanzu zamu fito." "To." na ce ta re da wucewa ina mai ?ara tunanin abinda kunnuwana suka jiyo min na rasa gane kan zancen nasu.


WACECE
Walida Baba Yahaya??


Walida yarinyace mai nutsuwa tun tana yar ?aramar ta taso cikin rashin kulawa, kasancewar Iyaye ta basa samun lokacinta, kullum sha'anin gabansu kawai sukeyi, walida tun tana yar shekara goma tafara fahimtar halayen Iyayenta kasancewar yarinya ce mai wayo.

_________sadda tana 'karama Yayanta wato Yaya Waleed ya na matu?ar son ta ya na bata kulawa sosai shi ya ke mata wanki wanka kitso kasancewar Iyayenta basu kulawa da ita shiyasa ya ke kulawa da yar ?anwarsa, shine ya ke kaita makaranta sannan yaje ya Waukota don kuwa shi baya zuwa makarantar tunda malaminsu ya koreshi sakamakon kamashi da wuka da akayi zai cakawa wani ?an ajin su,
********

Alokacin ya na da shekaru goma sha hudu ita kuma tana da shekaru bakwai, tun daga korar da akayi masa ne yabsa ya ke zama a Wata majalisa da duk abokanansane suma basa zuwa makarantar duk sunfara gagarar Iyayen su duk wanda ka ganshi kasan cewa bayaji sune suka ?ara tabarbarewar tarbiyarsa gashi kuma ya samu Iyaye ba masu kwa'ba ba,


___________Waleeda ta kasance tana da son karatu na addini dana boko tana da shekara 6 tafara haddar karatun alkur'ani me girma, Wata makwabciyarsu ce wato hajiya Baba ta ke biya mata kuWin makarantar sakamakon ta ga walida na son karatun.

Walida tana da mugun kyau ga sumar kanta mai kyau gashinta bakikkirin galaushi da tsayi don ya yi har gadon bayanta, ga gashin girarta siririya ba?a gata da manyan idanuwa farare kal, mai haWe da eye lashes, gata da dogon hanci da, dan ?aramin baki pink gata fara tas gata yar duma _duma, doguwa amman ba cenba .

Saidai muce masha Allah domin waleeda ta hadu idan kaganta saikayi tunanin balarabiya ce, dan hartafi wata ma balarabiyar kyau.


Kai idan nace xan fada muku tsarin halittar ta xamu iya kwana banga ma typing Win faWar kyawunta,ba.



Mahaifin waleeda wato yahya ya kasance Wan asalin jihar Adamawa ne sannan shi kaWai IYayensa suka haifa amman kasancewarshi maraya ya sa aka kaishi almajiranci da ga Adamawar zuwa garin kano ta dabo, anan unguwar gwale, ya na karatu a hannun Malaminsu wato Malam Hamza, kawun Yahaya (Baba) ya yi masa nasiha da ya yi karatu, ya yi abinda ya kaishi, to kawai ya amsa masa dashi,


bayan Kawun Yahaya ya tafi" Malam Hamza ya kirawo Waya da ga cikin almajiransa ya ce masa ya kai Yahaya gurin da zai ajiye kayansa da kuma inda zai ringa kwana ya ce to,

_____bayan anbawa yyahaya makwancinsa, domin ya samu, ya huta, tunda Malam ya ce da yamma zai fara rubuta masa karatu.

"Malam hamza Allah bai bashi haihuwa da wuriba haka ya yi ta ha?uri har Allah ya azurtashi da Wiya mace guda Waya a yanzu haka tana karatu, ne, Malam hamza mutum ne mai ta ka tsan-tsan da kuma kiyaye dokokin da addininmu ya kafa.

" sa'banin matarsa da take ganin kamar yafi ye takura, Allah ya ga zuciyarsa ya sa ?arsa Maimuna tarbiyya dai-dai gwargwado, amma duk abinda ya keyi abanza domin kuwa yanna tubka ta gaba ne tana warwarewa ta baya domin kuwa matarsa Hajiya Jummai tana warwarewa tana nunawa Maimuna cewa abinda mahaifinta ya keyi bashida amfani yarinyar ta ginu a hakane tun tana ?ar ?arama domin Maimunatu bata ganin mutuncin kowa saina mahaifinta shima Win don ya na y imata kwarjini ne dama, Malam hamza yanada kwarjini koba awajen Maimunatu ba kowa ma yana mutuntashi, mutum ne mai Son jama'a,a da fara,a fuskarsa bata rabo da murmushi

________ zamu iya cewa ta wannan bangaren Maimuna, ta ga do shi, domin, tana da fara,a sosai, Malam hamza ya na da wani tsari a Sangaren koyarwarsa, "almajiransa basa bara, a gidansa ake basu abinci sadai idan almajiri ya samu sana'a baya hanawa,


Shiyasa suke temaka masa, Maimuna tana shekara goma sha biyar ya fara zancen yimata aure, amma mahaifiyarta ta dage ta hana baza ayiba, haka badon ya soba ya ha?ura ya zuba mata ido Maimunatu tun tana yar shekara goma ta fara shiga jikin almajirin Malam Hamza sunan yaron Dauda, Dauda yarone marajin magana ayanxu haka shekaru sun fara kamashi domin yanxu shekararsa ashirin da biyar kuma ya nada oga a wajensa yake aiki alokacin da ya fara sana,ar, saida Malam Hamza, ya sa aka bincika masa waye ogan Dauda,

dama Dauda ya san za'ayi hakan shiyasa ma ya saka Amininsa Yahaya wato Baba, ya sa ya kaishi wajen wani mai kanti dama Yahaya ya na zauna masa

Yahaya da Dauda sun xama aminai Dauda ne ya Wauki Yahaya ya kaishi wajen ogansa shima ya Waukesa aikin da sukeyi amma ogan Dauda ya ce ma Yahaya aikinsu ya na bukatar sirri Yahaya ya ce babu matsala.


______kayan maye yake basu suna rabawa kantuna wannan kenan.

tun daga lokacin suka ?ara jonewa hakama maimuna ta zama tana cikinsu domin Maimunatu tana da, son kuWi sukuma suna bata" wataran Yahaya da Dauda sukaje suka samu Malam da maganar cewa sun samu shago sun kama haya sabida yanayin cinikinsu uban uban gidansu ya ce su kama hayar shago zai ringa biya, musu Malam ya sa musu albarka suka yi masa sallama suka bashi kuWi masu yawa,


daganan Malam ya sa, musu albarka sannan ya ce su ringa le?owa gida sannan su ri?e gaskiya da amana sukace to sannan suka yi masa sallama suka tafi " bayan da suka tafi ne Dauda ya fara magana yace abokina kaga Maimunatu kuwa ta zama cikakkiyar mace Yahaya ya ce nima na ga ta daWa girma, Yahaya ya yi murmushi ya shafa gemunsa ya ce gaskiya abokina yarinyarnan ta tafi da imanina kai dole nema wallahi na fara Wana na ta Yahaya baisan me Dauda ya ke nufiba ya ce" abokina me ka ke nufi nifa har yanzu ban gane me ka ke nufiba.?"

Dauda ya yi murmushi ya ce........?



Kash! Kubiyoni kuji yacce xata kaya

Daga taskar *NUSAIBA* *Alkamawa*
`https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?




__________________________________________________

*_HAMRA'UL YAZEEDAH_*




By
**NUSAIBA ALKAMAWA*






*PAGE 15&16

______________________________________
________

________Dauda ya ce, "Zaka gane ne abokina bara na fad'a maka abinda za ka yi kaima zaka shana da abinda zan shirya."

Yahaya ya ce, "Abokina ba kajin tsoro? Ni wallahi ma tsoron taSa ?ammata na ke yi, saidai naji dad'i idan ina yin mafarkin ina amfani dasu." Dauda ya ce, " Daddare da ?ammata za kas ha daWi kuwa."

Yahaya ya ce, " To Allah ya kaimu daren amma fa ya kamata yau muje mu Webo kayanmu mu shirya shagonmu."

Yahaya ya ce "To Allah ya kaimu munyi sa'a amma da akwai banWaki aciki sannan ga ruwan famfo aciki."

Dauda ya ce, "Kaidai bari kawai za mu sha dad'inmu."

Bayan sallar magrib inna ta cewa Maimuna ta zo ta kai mata kuWin da shi gidan Hajiya Laure, amma ki bari yau Malam zashi wani tabsir unguwa uku , don haka ma Dauda ma ya ce min daga nan zaizo, yakamata ki bashi haWin kai sabida hira zai rako yahaya."

maimuna ta ce" "To Mama.."

_________Bayan ta dawo daga Aiken da aka yi mata ta fara shiryawa, bayan ta shirya ta fito mama tafara yimata huWuba da ta saki jikin ta.

_______Ta amsawa da toh, sannan tayiwa mama sallama ta fita, tana fita suka wuce suka buWe mata mota ta shiga suka tafi wani shagon kayan kwalliya suka tsaya suka siya mata masu yawan gaske, daga nan sukabce zata rakasu gidan ogansu domin ta gaishesu .

******
Suna tafiya har suka isa wajen bakin wani shago.

Dauda ya ce, "Bara na baku guri Ku gaisa ko abokina" Dauda yana fita yahaya ya tuna da abinda Dauda ya faWa masa.

Ya dawo gidan bayan motar, ya fara matsowa kusa da ita ya fara shafata maimuna taji abinda bata ta'ba ji ba don haka ta fara cewa,

Yaya "Yahaya meye haka wannan abinda kake yifa haramunne."

________ A ta ke jikinsa ya ?ara tsuma ya sake jin yana bukatar mace a kusa dashi, don haka se ya fasa busa mata hodar da yayi niyyar busa mata ya ce "Maimuna kina sona?"

Yana maganar yana haWe bakinsu Maimuna da tuni dad'i ya fara shigarta ta manta da nasihar da Malam yayi mata ta ce, "Ina sonka mana." Ya ce, To kina son abinda na ke yi miki ?"

Maimuna da tuni ta fara fita daga hayyacinta Waga masa kai kawai tayi alamar eh, amma tanaso tayi magana ta kasa.


Dauda ne ya dawo ya ce, "Ya abokina mu wuce ne?"


________ Yahaya ya ce "Eh" ya saki Maimuna ya riko hannunta suka shiga shagon.

Maimuna tsayawa ta yi tana kallon shagon babu laifi yayi kyau, akwai katifa mai ?aukar mutum biyu zuwa uku, sannan akwai carpet da fridge ?an karami .

Yahaya ne ya katse mata tunaninta ta hanyar cewa "Maimuna ?"

" na,am."

Ya ce, Kina so ki yi dare ne?" ta ce "A'a ba na so Baba yayimin faWa."

Yace " OK to yakamata ki hanzarta, ta ce "me zanyi?" cikin inda_ inda


"D'an zo kiji." Jiki na rawa tazo tana zuwa ya rungumeta kayansa ya fara cirewa bai tsaya bata lokaci ba ya afka mata, shigar karfi yayi mata saida ya samu nutsuwa sannan Dauda ma yayi.

* Koda suka gama biyan bukatarsu karfe goma da rabi tayi, sai alokacin ne ma yaga irin Sarnar da sukayi shida abokinsa.

* Dauda ya ce "Abokina ya zamuyi da ita?"
* Maimuna ko motsi batayi.

____Sai alokacin ne ma Yahaya ya kula da rashin yin motsinta, cikin tashin hankali yace "Abokina wlhi mun kashe yar mutane na shiga ukuna."

"Dauda ya taso ya ce, "Abokina karka damu inajin suma tayi, jeka ka Wakko ruwa."

Yahaya cikin rawar jiki ya tashi yaje ya d'akko, ruwan da suka siyo Wazu da zasu jera kaya, sannan ya mika masa, karSa Dauda yayi, ya yayyafa mata amma bata far faWo ba, ya sake yayyafa mata saida ya yayyafa mata wajan sau huWu sannan ta farfaWo ta sauke wata nannauyar ajiyar xuciya tana dawowa dai-dai abinda ya faru ya dawo mata sabo dal.

Rushewa ta yi da wani irin matsanancin kuka saida tayi mai isarta sannan ta fara magana cikin kuka da ban tausayi duk wani mai imani saiya tausaya mata dukansu tabasu tausayi hakika tabawa Dauda da Yahaya tausayi azahirin gaskiya Yahaya har cikin xuciyarsa yayi nadamar abinda ya aikatawa Maimuna saSanin Dauda da iya fuska kawai yake nuna tausayinta, bakamar Yahaya da ya ke jin bazai sake aikata hakan ba.

* Dauda kuwa jiya keyi yanzuma yafara wannan harkar.

* Yahaya ya tashi ya ce" Abokina munfa jimata ciwo yakamata akaita asibiti ko gobe ne, Dauda yace" ka ?akko hitar da muka siyo Waxu ka jona mata ruwa zataji dadin kijinta ."


* Yahaya yace "To "ya tashi yaje ya jona hitar ya dawo kusa da ita sai faman jin tausayinta, ya keji ya dube ta yace" sannu kinji kanwata.

* juyowa tayi cikin d'aga murya tace"Yaya Yahaya wlh kun cuceni kun lalata min rayuwa, kuma wllh sai Allah ya saka min yanzu sakayyar daza kuyiwa Baba kenan? wllh kunci Amanar malam " *Wata* *sakayyar sai ALAHIRA*




" Allah shi zai sakamin Dauda ya taso cikin fushi da Waga murya yace "kee! ya isheki haka Dan kinga muna yi miki shiru shine kike faWa mana bakar magana duk abinda mahaifiyarki ta ke yi muna sane da ita, kuma ko menene ya sameki itace ta jawo."

D'agowa yayi idanunsa sunyi jawur yace, "Inda alokacin da Malam ya so auramin ke ta Sari ba tabi son zuciyarta ba da tuni hakan bata faru ba, amma ta ki ta ce bazan aureki ba sabida bamu dace ba,bani da kudi gashinan ai dama ance duk Wanda ya hau motar kwaWayi to tabbas zata saukeshi a tashar wahala to gashinan tun ba,aje ko ina ba tafara gani inda ace ta amince to da hakan bata faruba saiki d'auki ?addara."

" Yahaya ne ya taso cikin sanyin jiki yace, "Abokina ya kamata ka saurara haka , muma da San zuciyarmu koda a'ce da laifin maifiyarta amma abinda mukayi bamu kyautawa Malam ba. Don girman Allah Maimuna kiyi hakuri" cikin kuka tace "karka damu na yafe muku ni yanxu me zan cewa Baba me zan cewa Mama Duk da dai ita ce tajamin yanxu mene ne mafita?"

Yahaya ya ce "Abokina meye mafita ne ?"

Dauda yace "Mafita d'aya ce kawai mu cewa mama wani me motane ya kaWeta in yaso kafin gobe ta samu ?warin jikinta, saimu maida ita gida, in yaso sai mu cewa Mama tayiwa Malam wata ?aryar, wayarsa ya Dakko ya Danna kira.



Ahmad duk haushi ya isheshi sbd Fatima taki Waga wayarsa don haka ya yanke shawarar zuwa gidansu, yana fitowa yaji wayarsa tana ?ara cikin farin ciki ya Dakko ta daga aljihu, yana dubawa sunan da yaganine yasashi yin tsaki harta katse wayar ya?i Wauka har saida aka sake kira sannan ya Waga.

daga dayan Sangaren Dauda yace "Assalamu Alaikum."

Ahmad ya amsa yace " wa'alaika salam A' ah na gida ya akayi ne?

Dauda yace" kana gida ne? Amsa masa yayi da "Eh ina gida."

**
Dauda yace "Yauwa dan Allah kaiwa Mama wayar." Yace to, yakai mata wayar tana karSa tace "to bara nashiga d'aki .

"Ahmad yana tsaye yaji Mama tana salati da sauri ya ?araso yace "Mama lafiya ne naji kina salati?" Mama ta ce, "Babu komai" tayi saurin kawar da damuwar da take fuskarta mi?a masa wayarsa tayi tunani ta farayi yanxu meye mafita tunda tasan indai Malam ya dawo to saiya le?a d'akin Maimuna sabida ya duba lafiyarta kuma tasan kullum yake zuwa .

________Dabara ce ta faWo mata tayi sauri ta mi?e tashiga d'akin Maimuna ta d'akko filo ta fara jerawa.

******
Gyaran muryar Malam yayi haWe da sallama , yace,

"Tun Wazu na ke sallama baki amsa ba na zacima bacci ki k ayi?"
Hajiya jimmai cikin rashin gaskiya da inda-inda tace
"wallahi banji ka ba ina nan ina ta faman jin labarai agidan redion vision.


**
Malam Hamza ya ce.
"Ai shikkenan, wai ina yarinyar nan ta tafi ne ko yau Winma kin ?ara aiken tane?"
Mama cikin tsoro da son danne rashin gaskiyarta ta ce,

"Ai Malam tuntuni tayi bacci wlh, tun wajan isha ta kwanta zazzabi ne ajikinta."

Malam ya ce.
"Ayya Allah ya bata lpy toh gobe idan Allah ya kaimu ki ce kafin ta tafi makaranta inason ganinta."

"Tom."

Hajiya jimmai tac e.
"Lafiya kuwa Malam?"
" lpy ?alau ma kuwa koma dai menene zaki jishi in Allah yakaimu gobe."

"To Allah yakaimu"

Mama tafaWa .

Malam seda ya leka Wakin kafin yatafi, harya tafi sai kuma yadawo yace.
" tasha magani kuwa?"
Mama tace
"Eh tasha"
Malam yace.
" To madalla bara na le?a waje dan Allah kiyi ?o?ari ki aiki yara su kawo mana tuwan dare wlhi yau munyi dare ba kowa nema zai tsaya cin tuwon ba.

mama tace.
"To malam insha Allah yanzu zan sa a kawo"

________ Tun a daren Maimuna ta daure tayi wanka da taimakon Yahaya.

***
Washe gari tunda sassafe ta fara shiri su Dauda suka taro adai- dai ta har ?ofar shagon, ta shiga suna zuwa a bayan layin aka saukesu suka ?arasa da kafa.

Maimuna dai Daurewa kawai takeyi, Amma batajin daWin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login