Showing 39001 words to 42000 words out of 65973 words

Chapter 14 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1044

"mata wai wannan babyn tawace ?

naji mama tana cewa ita ba yarta bace cikin mamaki suke kallon sa yaro ?arami ya iya zaro magana haka Yahaya yayi saurin cewa Eh ba ?armu bace iyayenta ne suka kwace mana kuWin mu sannan sune sukasa mike shan wannan ya nunawa Walid shigari.


_____to tun daga wannan lokacin Yahaya da maimuna sukecin Duniyarsu da tsinke inna wato maifiyar maimuna ta kirawo su ta shai da musu yakamata asaka Walid a makaranta hakan kuwa akayi suka sakashi sannan suka shai dawa mama abinda suka cewa Waleed akan jaririyar nan.

_____________
___________ inna ta yadda sannan tace" ya sunan ta baba Yahaya yace sunanta Aisha sunan maifiyata ne inna tace "amma haka kuke cemata?

Yahya yace "Eh yacewa inna.
to haka rayuwa ta cigaba da tafiya yayin da Walid yafara zuwa makaranta Walid yarone da yake da shegiyar tsokana gashi tun yana ?an ?araminsa yake satarwa yara abinci .

* Walida baba ne yake yimata komai har kawo lokacin da Waleed ya karSi kulawar Aisha ta dawo hannunsa ansaka waleeda a makaranta inda waleeda da Waleed suka shaku sosai da sosai bayan shekarar Aisha goma cif mama tasamu ciki kuma cikin na Zakaria ne abokin Yahaya Don kuwa har yanxu suna tare da Yahaya.



******
mama babu yanda bata yi ba akan ta zubar da cikin amma da yake Allah yayi sai ta haife sai da ta haifeshi wata ranar laraba Aisha ta dawo daga makaranta ta tarar da mama ta haifi baby walida tayi murna sosai yarinyar tashiga ranta sosai da sosai ranar da yarinya ta cika kwana bakwai Yahaya yasawa yarinya suna fatima ana kiranta da faty .

Walida ce ta cigaba da kulawa da yarinyar Tun walida tana mamakin iyayenta na abinda suke yi har ta daina .


Inna tana gama maganar tayi shiru.

*Waleeda ta fashe da kuka sannan tace" baba bazan taSa mantawa da halaccin da kukayi min ba duk da alokacin baka kasance mutum nagari ba amma duk da haka kafi hajiya aunty imani inda ace mutane basa kyamatar mutanen da Allah ya jarabcesu da faWawa wani hali da ansamu Al umma tagari sabida kowa da yanda Allah yake tsara masa rayuwarsa.

* baba ne yace" Aisha a yanzu na yadda zan mi?aki hannun iyayenki komai zai faru sai dai ya faru walida taje har gaban su mama tai ta yi musu godiya .


Waleed yace" kanwata ni kuma harkin manta dani kin manta da soyayyata agareki ko inna ce ta kai masa duka tace" Mara kunya kawai.

Tashi yayi yana Dariya yayi waje.

Waleeda kuwa tunda taji labarinta zuciyarta tayi wasai ji take kamar an sauke mata abu mai nauyi a kanta haka take ji amma kuma ta wani Sangaren tanajin koda taje ta samu iyayenta to bazata iya rabuwa dasu mama ba sabida tana jinsu kamar sune iyayenta sannan ga Rabin ranta yayanta Wanda takejin cewa idan ta rasashi to kamar ta rasa bugun zuciyarta ne ahaka ta rarrafa ta fara hada kayanta Don gobe sammako zasuyi ita da ahalinta Domin zuwa wajen iyayenta na asali.


Washe gari kuwa suka kama zuwa garin abuja.

Su waleeda sun isa Abuja lpy daya ke alhaji jamel bai canza gida ba sai dai gyare_ gyaren da yayi yasa gidan bai yi musu wuyar ganewa ba suna zuwa gate din gidan baba yace" anya kuwa alhaji bai tashi ba?


* mama tace" sabida me kace haka?
* baba yace "kinga gidan babba an haWeshi da wani gidan kuma da gate Waya ne amma yanzu gate uku ne da yake alhaji jamel babban Dan kasuwa ne suna tambaya akace nanne bayan sun gaisa da mai gadin gidan ne suke tambayarsa ko alhaji yana ciki ?
* mamaki ne Yakama mai gadin ganin Waleeda tana kama da alhaji da yan gidan yace" yananan amma Dan Allah Ku yan uwansa ne?
* baba yace" kace masa malam Yahaya ne na kano.
mai gadi yace" to.

Aunty tana fita ?akinta ta ?auki wayarta ta kirawo hajiya saratu bayan sun gaisa tace" ?awata da akwai matsalafa " hajiya saratu tace" okey bara nazo gidan dama kin ganni daga asibiti nake aunty tace ''OK inajiranki.



Momy suna zaune ta kalli safwan tace" kunje asibiti ne?

***
Safwan yace" Eh momy mun je sunyi mata test sun ce tana ?auke da ciki na tsawon sati uku farin ciki ne ya bayyana a fuskar kowa dake gurin banda Aunty da take Neman rasa nutsuwar ta Dan a Duniya ta tsani taji jinin hajiya momy suna cikin farin ciki.

momy ta kula da Aleena da taketa faman sun kuyar da kai alamun jin kunyar momy tace" ?ata me kikeso kici ne sai na dafa miki ?

Aleena ta ?ara sun kuyar da kai sannan tace "babu komai momy .

_____momy tace a,a ?ata yakamata ace kinci wani abun bara na dama miki kunun tsamiya ai Aleena tana jin an ambaci kunu tace "to momy Daddy ne yayi gyaran murya irin tasu ta manya sannan yace" alhamdulillah babu Abinda zamu cewa Allah sai godiya Inason nayi wata muhimmiyar sanarwa akan Waheed da ?ata Ameera Daddy yacigaba da cewa,kai Waheed zan fara da kai inason kaji tsoron Allah sannan kayi adalci a tsakanin matayenka Dan kuwa nan bada daWewa wa ba zaka zama mijin mace biyu.

" ke kuma Ameera inason naja hankalinki da kiyawa mijinki biyayya kiji tsoron Allah sannan ki zauna da abokiyar zamanki da zuciya Waya sannan ki zama mai hakuri da mijinki da kuma abokiyar zamanki sannan inaso dukanku Ku sani nan da sati uku mai zuwa Waheed zaiyi aure kuma zaiyi aure nan ne ba dan matarsa ta gaza ba ko Dan baya Sonta ba a,a Allah ne ya ?addara hakan" ai yana direwa Auntyn yara ta tareshi da masifa ai dama tun ba yau ba nasan alhaji baka sona kana nuna banbanci in dai ba haka ba arasa wa za,ayiwa kishiya sai kanwata meyasa ba,ace safwan ya ?ara auren ba sai Waheed saboda anga yana auren kanwata ko fuuuuuu ta tashi ta fice .

momy ta mi?e da nufin taje ta bata ha?uri Daddy ya daga mata hannu ta hanyar dakatar da ita.



_________Aleena tana cikin shan kunun tsamiya da alama yana yi mata dad'i taji ana kwaWa sallama tashi tayi ta ?arasa kofar falon baba mai gadi tagani yace mata "hajiya alhaji yayi ba?i Aleena tace" to bara naje na sanarwa mutanen gidan.

* bayan baba mai gadi ya tafi ta haura sama ta sanarwa waheed Wanda yake saukowa daga ?afar bene.

Jiyawa yayi yaje yakira dady .

bayan wasu yan mintina taji Daddy yana cewa
Allah sarki malam Yahaya Ashe bai manta dani ba dukansu suka sakko ?asa hadda Aunty babu Wanda ya kulata dama itama haka takeso Domin kuwa zaman jiran zuwan bakuwarta takeyi.

Waheed ne yaje Domin yashigo da malam Yahaya bai kula da Su Walida ba yana zuwa yace wa" baba mai gadi su ?araso bai jira suba yayi ciki abinsa mai gadi ne yayi musu iso har ciki suna shiga Wagowar da Daddy zai yi yaci karo da Abinda yakusa sashi suman tsaye.

******
______mamaki ne ya bayyana a fuskar kowa lokacin da waleeda ta shigo falon,Aleena da mamaki tace Waleeda?

Waleeda ma mamakine ya bayyana akan fuskar ta da taga Aleena kawarta a gidan iyayenta.

" baba ne ya katse mamakinsu ta hanyar gaishe da Daddy bayan sun gama gaisawa ne baba ya ?arasa wajen Daddy ya Dur?usa sannan yace "haki?a alhaji naci amanarka abaya amma alhaji ba,a son raina na aikata hakan ba baba ya kalli Aunty sannan yace" alhaji komene ya faru da wannan yarinyar baba ya nuna Walida sannan ya kalli Aunty yace" alhaji wannan matar taka ita ce ta ?ulla komai.

____Aunty da kunya ta gama rufeta sai zare ido takeyi baba ya kwashe komai ya gayawa Daddy har rayuwarsa ta baya bai boyewa Daddy ba duk sai da ya faWa masa bayan baba ya gama gayabmasa yace "alhaji Dan Allah kayafemin.

* Daddy yayi shiru momyn yara ta tashi cikin shashshekar kuka ta kama waleeda ta rungumeta sannan tace" haneefa dama da rabon zan sake ganinki nayi kewar ki .
*
Aunty ce ta tashi cikin fitar hayyaci tace" wlhi ko zanyi yawo tsirara bazan taSa barin momy taji dad'i ba tana gama magana ta sheke da Dariya sannan tace'' momy na tsaneki bazan taSa son ki ba har abada sabida kin shigo gidan mijina kinaso ki haifi yara da yawa ki kwashe Dukiyar alhaji ganin hakan ne yasa Tunda kika shigo gidan na fara bin bokaye da malamai wajen ganin na rabaki da alhaji amma da yake kina yawan yin azkar koda yaushe hakan yasa na kasayin nasara akanki boka yabani shawarar nabari kawai inkin haifi yaranki na ringa kashesu hakan kuwa akayi bayan na kashe yaranki maza biyu nan ma na daina nasara akanki Domin kuwa addu,ar da kike yiwa yaranki ce takeyin tasiri akaina bana iya aikata musu komai akan haneefa ne nafarayin nasara na rabata dake nasa aka Satar da ita kina amarya kizo har gidan mijina kita haihu wa koh to sannu sara bayan ta gama faWa ne ta?ece da Dariya .


*****
A Take agurin dadyn yara ya saki aunty saki Waya dama acen baya yayi mata Waya,kuma yace karta Wauki komai ta bar masa gida tun kafin ya illlata ta kuma yayi mata Allah ya isa yace" taje zata ga sakayya.

Ta fita cike da bakin ciki da tarin kudurori azuciyarta.

* Waleeda kuwa cikin farin ciki ta ?ara zuwa ta rungume Daddynta tace" Daddy dama ina da gata haka ?

Daddy yace "share hawayenki Mamana Daddy ya kara rungume Aisha sannan ya kalli baba yace" haki?a malam Yahaya kayimin halacci inda baka karbi Mamana ba da tuni auntyn yara ta salwantarmin da ita bayan komai ya lafa ne

Momynyara take bawa waleeda labarin abin da ya faru .

______Ina leka bed din naga babu haneefa wani irin ihu na kurma na fita waje ina fita na samu su wahid da abokinsa Khamis suna yin basketball safwan kuma yana rike da bairo da takarda yana rubuta kayan wasan da zai siyawa haneefa in sunje super makert ,suka jini na ta fito ina kuka tun daga lokacin hankalin kowa yatashi a gidan hadda auntyn yara tana nuna damuwar ta a fili haka muka gama duba gidan tass ba muga haneefa ba, tun daga lokacin na kwanta rashin lpy likitoci sunyi iya bakin ko?arinsu akaina sakamakon ciwon zuciyar da tasameni sanadiyyar wannan halin dana faWa tun daga lokacin na shiga rayuwar kunci babu irin cigiyar da ba,ayi ba amma shiru sai yanzu Allah yanufa zamu ?ara ganawa.

Comment and share


*_Hamra'ul Yazeeda_*



*_Story and written
by_* *__Nusaiba Alkamawa__*


_*Wattpad_
*Nusaiba *Alkamawa*

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


_________&______________&&&&&_____________&_&_

Page =??? =??? 21

*Hamrat*

______Wanka ta shiga tana fito wa ta je dressing mirror ta sha fa mai sannan ta sha fa powder , ta saka kwalli ta sha fa jan baki ai kuwa ba kuga yacce tayi kyau ba ,turaruka kuwa Sai da tasha fa kala shida ko wanne da irin tashi kalar kamshin.

Sannan ta Wauko wani dan ?areran lace sky blue ta san ya aikuwa tayi matu?ar yin kyau kamar ka sa ce ta ka gudu.

fita tayi hannunta Wauke da mukullin motar ta ,ta na fita ta ga wata dan?areriyar mota akusa da tata motar.

wacce ake ya yi Yanzu sai she?i ta ke tana Waukar ido.

******
Wajan na ta motar ta nufa ta na isa ta ga Daddy jingine ajikin motar cikin fara'a da son ?ar tasa tilo Waya ya ce"my daughter babu magana ?.

Kallo Waya ta yi masa ta kautar da kai domin ba ta san Ganin ko fuskarsa ba ta na ?o?arin buWe kofar motarta .

Ta tsinkayi muryar Daddy Ya na cewa "my daughter karSi Mukullin, motar sabuwar ya yi ce bata baza gari ba 200 millions nasiya Miki ita .

ya faWa yana addu'ar Allah yasa kar ta baWa masa ?asa a ido .



"Bana bu?ata bana son duk wani abu da ya fito daga hannunka,dan Allah ka daina shigowa cikin rayuwata na roke ka bana bu?atar ka acikin rayuwata,ta na gama faWan haka taja motar ta ta fice.


Daddy kuwa hawayen da ya zubo masa ya share shi dai Allah ya jarabeshi da son Hamrat Amman duk duniyar nan ita ta ke wahalar da shi ta dauki karan tsana ta Waura masa akan laifin da bai kai ya kawo ba ,shin ita baza ta Wauki ?addara ba kamar yacce shima yaWauka ne ?

Amma dole yaje anjima yabata ha?uri ko Allah zai sa ta yafe masa laifin da ya yi mata da wannan tunanin ya shiga ciki ya tarar da Aunty sai cika ta ke tana batsewa.
__________________
___________

*Waleeda*

A ranar farin ciki ya lulluSe gidan duk wanda kagansa zakaga yana cikin farin ciki.

?aki guda aka warewa walida tare da abubuwan bu?ata ranar a Wakin momy ta kwana rumgume da mahaifiyarta.

Gata kuwa awajan yayyin tana kan gani kowa burinsa ya faranta mata rai.

Abubuwan bukata kama ga suturu kayan kwalliya kuWi kayan ciye_ ciye duk sai da aka wadata ta dasu.


____Tun tana mamaki harta
dawo ta daina.


____Kullum sai anzo ganin ta domin su Daddy duk sun faWawa dangin kyaututtuka kuwa tana kan shansu.

_________ Su Yahya bayan sun yi kwana bakwai yayi wa Daddy sallama Daddy yayi masa alkhairi hadda gida ya bashi a nan abujan sannan yace" Ya ?auki nauyinsa shida iyalansa zai bashi aikin yi anan kamfaninsa na abuja bayan sun yiwa Daddy sallama suka tafi.

************
Waleeda tasha kuka tunda su mama suka tafi ta ke kewarsu musamman ma yayanta da kanwarta faty momy kuwa tun da Waleeda ta dawo suke ?o?arin nuna mata gata Daddy yana nan yana ne marwa waleeda karatu a can London zata tafi ta ?arasa karatunta .

A Sangaren Waleed kuwa yakasa sukuni kullum cikin tunanin sahibarsa Waleeda ya ke yi Baba ya gaya masa alkhairi da mahaifin walida yayi masa yayi murna sosai.

* bayan ?an kwanaki Baba ya sai da gidansu na kano saboda aikin da Daddy ya bashi to bayan Su Walid sun koma abuja ne ya yanke shawarar fitar da matar da zai aura kosu Mama basu sani ba.

koda Daddy yaga Waleed shima aikin ya bashi Walid baya zuwa ko ina sai gidansu Walida duk yan gidansu sun koma ce mata Walida sbd ta nuna musu tafi son sunan dama sunan Maman Daddy ne da ita wato A'ishatul humaira.


*****
To haka rayuwa ta cigaba da tafiya Aleena da Walida har yanxu sunanan amatsayin kawaye shakuwar su har tafi ta baya Walida tafi son zuwa gidan yaya safwan kasan cewar matarsa aminiyar tace .

*Hamrat*


Tana zuwa Company nata tashiga office din nata ta danna kira sai ga secretary ta, ta shigo cikin girmamawa ta gaishe da hamrat, hamrat aka amsa cikin tsare gida ,dama ma aikatan nata basu taSa ganin dariyar ta ba .

____________Wasu ma haka su ke ce mata me girman kai da rashin son mutane nan kuwa basusan rayuwar Duniya ce ta sauya Hamrat Wabiar ta ba.

Secretary tace" Mah ,akwai invitation card na vision radio da su ke son hira da ke jiya Salisu jagora ya aiko dashi .

*****
Cikin sanyayyiyar muryar ta ta ce ohk zanje a wannan karon dan naga Salisu jagora yana da kirki domin shi kaWai zanje kuma naga gidan radion tana birgeni sbd shirye_ shiryen da suke sakawa duk masu ma'ana ce tana gama fadan haka tayi shiru.


Kawo mata card Win tayi ta ajiyye akan tebur cike da neman izni tace "Mah shikkenan zan iya tafiya?.

Hamrat ta Waga mata kai kawai ta cigaba da rubutun ta.

*Hamrat*

Ta na ?arasa gurinta ta rungumo ta, ta na taSa fuskarta magana Innar ta ke mata amma ta ji shiru cikin firgici haWe da tsoro Daddy ya Waga ta zai fita da ita .

******
?an bikin ana falo ana hira sai ganin Daddy su kai Wauke da Hamrat ba ta numfashi cikin tsoro su ke tambayar sa mene ne ya sa me ta ?

Inna wacce fitowar ta kenan bayan ta sanya hijab ta ce saurayin da zata aura ne Allah ya yi masa rasuwa sakamakon hatsarin mota da yayi ahanyar dawowarsa.

Salati su ka fara Guri yaWau hayaniya , rasuwar Uncle Hameed ya girgiza jama'ar wajan su Haule su ka hau share hawaye suna tausayin halin ?awartasu data shiga sbd sun san yacce Hamrat Win ta ke ?aunar Hameed Win.

_____Su Daddy kuwa asibiti su ka nufa su Khalil da mufeed suka ta ke masa baya .

Aka shiga da ita Wakin taimakon gaggawa.

Su Daddy kuwa ana ta kai kawo.

Doctor Yana fitowa yace Daddy yasa me shi a office cikin hanzari Daddy ya ta ke masa baya.

****
Yana zama Doctor ya zare farin glass Win da ya ke kan fuskarsa ya kalli Daddy yace " me ya faru da yarinyar nan da har damuwa ya ke ?o?arin taSa zuciyarta?

Daddy yace" saurayin da zata aura ne Allah yayi masa rasuwa.

Doctor yace "ayya Allah Sarki Allah yayi masa rahma Daddy yace" amen.

Ita kuma munyi ?o?arin mun dai_dai ta numfashinta ,yanzu haka ta far faWo amma mun mata allurar bacci sakamakon sun batun da ta ke na fitar hayyaci.

Yanzun zaku iya shiga.

Godiya Daddy yayi wa Doctor Sannan ya tashi ya tafi.

Yana zuwa yace wa su Inna su biyo shi ,suna isa Wakin da Hamrat ta ke suka ganta a kwance Inna da saurin ta, ta nufi gurin Hamrat Win ta kama hannunta ta na goge yar kwallar da ya ke cikin idanuwanta.

Farkawa Hamrat Win tayi hawaye kwance a fuskarta Daddy kuwa sai rarrashinta ya ke , Khalil ya ?araso kusa da ita ya na faWin "sannu ?anwata ki yahkuri Ubangijin da ya karSesa ya fimu son sa kiyah?uri ki Wauki ?addara.

______Inna ta ce "haka ne Ubangiji ya bamu juriyar rashinsa,suka amsa da "amen.

Daddy ya ce "mufeed kaje ka haWo mata koda tea ne mufeed ya ce "to nan ya fita,ya kai wajan minti goma sannan ya dawo Inna ta Waga ta zaune, sannan ta fara bata tea kaWan tasha ta ture hannun Innar alamar ya ishe ta .

____Doctor ya shigo hannunsa Wauke da magunguna ya bawa Daddy San nan ya ce abarta ta huta idan ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login