Showing 3001 words to 6000 words out of 65973 words

Chapter 2 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1043

samun nutsuwa ba harsai na cika miki kudurinki kanwata.

TafaWa haka tana goge kwallar da ta zubo mata.


Daukan litttafin tayi domin tacigaba daga inda ta tsaya tafara rubutawa.........

*******


*HAMRA'U*

________Abangaren mai gyad'a kuwa tashi yayi da kyar yakade rigarsa yanufi gida yana Wingishi sbd turewar da akayi masa bata wasa bace yabugu,yana shiga mamanshi yafaWawa abinda yafaru daman itama tasan halin su Hamra'u,babu shiri tadau mayafinta ta nufi gidansu haule daman tare da Dan suke tana zuwa ko sallama babu tafaWa gidansu haule tafara kwada kira, goggo tafito daga kitchen tana cewa me haulen tayi kike kwada mata kira haka ?

" talatu tace karar 'yarki nakawo sun samu Wana sunkarbi gyad'anshi basu bashi kudin ba sannan suka dakeshi suka tafi.

"Yanzu talatu akan
gyad'an kika zaro mayafi kikazo amsar kudi harkinamin kumfar baki?

" talatu tafarayin masifa nan goggo ta hayayyako mata datagadai goggon tafita iya masifa sai talatu ta wayince tace nidai zuwa nai kija mata kunne,ki musu tsakani da Wana tana gama faWan haka tafita.

" , gidansu Hamra'u tanufa sallama tayi inna ta amsa sannu dazuwa talatu ga guri zauna,aa nifa bazamane yakawoniba karar Hamra'u nakawo naxone da kija mata kunne karta kuma shiga harkar Wana , mekuma Hamra'u tayi cewar inna, gyada suka cinyemin suda haule kawarta, tafaWa tana dokawa inna harara "Dan Allah talatu kiyi hakuri kinsan yaran yanzu sai ahankali , hmm ai wllh darajarki kawai takeci wllh amma shikenan babu komai .


" tana fita sukaci karo da Hamra'u kallon sama da kasa tayi musu tanayi tana murguda baki da fari da ido,sannan ta kalli Wan tace watakam ?arata ka kawo shine kadauko wannan matar mekama da fuskar biri , aikuwa ran talatu inyayi dubu yabaci ai batasan lokacin da tadamki hannun HAMRA'U ba ita kuma Hamra'u jin andamki hannunta harya farai mata zafi yasa ta gantsarawa talatu cizo saurin sakin hannunta tayi cikin jin zafin cizo, ita kuma hamratu aguje tafada gida hartana bige inna tafada daki tasaka sakata,itama matar tabi bayanta .


Itakuma inna salati tafarayi tana cewa waya tabamin ke shikenan daga fita baza abarki kisha iska ba ,komawaye anyi asararre,bata gama rufe bakiba talatu itama tafado gidan
Tana cewa wllh yau sainaga me cetonki anan gidan Dan ubanki "kul kul karki kara zagin ubanta Dan wllh kika kara zagin baban ta saina miki rashin mutunci, toma mekika tsayayi baki tafiba bayan minyi sallama dake?

"Ina fita nahadu da wannan shedaniyar yarinyar dakata! karki kara kiran jikata da shedaniya meyasa dakika ganta kika tsaya biye mata kina matsayin babba masifa talatu tafara tana cewa daman bakyasan lefin Hamra'u shiyasa take abinda ranta yakeso , eh naji amanace agurin iyayenta suka bani tayaya zanso lefinta indan kudin gyadane ungo nabakima nera d'ari
Kece matsiyaciya mika mata kudin tayi takarbi kuwa kudin babu kunya sannan tafita daga gidan suda yaranta .


Fitowa tayi tana turo bakinta gaba tace ni wllh inna duk nagaji da wannan garin
Duk suntsaneni ni wllh naga Dama saina koma gidan dady nazauna achan .


"Kekyalesu duk yan bakin cikine SBD sunganki kyakykyawa shiyasa suke bakin ciki kuma duk bakin cikin da suke miki sai sunga mijin dazaki aura insha allah.

" , dariya Hamra'u tayi tace wllh inna na auri irin Dan gidan dadyn birni da namore miji da kullum saina zauna NATA kallanshi SBD kyanshi, gashi kamar Dan India gakuma kuWi,dariya inna tayi tace inma mufeen ( mufeed )
din kikace zaki aura saikin aureshi , rike haba Hamra'u tayi tace rufan asiri inna yaushe zanyarda na aureshi kullum yayita jibgata sarkin mugunta Chan wllh badaniba gashi dai ina da wayo sodaya yataba dukana bazan taba mantawaba kuma Allah ya isana.

Nidai bawai wannan zancen ba angama abincine?gashinan jeki d'iba yana tukunya zubo abinchin tayi taci tana gamawa taje tayi sallah sannan tadauki
Allonta tanufi makatantar allo, sai wajan la'asar aka tashesu, tana dawowa tayi sallar la'asar wajan magrib bayan tayi sallar tadauko sabbin kayanta,tasa Riga da skart ,dadyn birnine ya d'inka mata gashi d'inkin yazauna mata kamar Wanda aka gwadata shape dinta yafito sosai
SBD Hamra'u gashidai yarinyace amma akwaita da diri Dan wandama yaganta saiyace takai shekaru shabakwai saidai yarintarta kana gani kasan yarinyace shagwab .

Hamra'u chocolate colour CE gata da hancinta daidai misali shiba dogo sosaiba shiba gajere ba , gatada manyan idanu dara _dara kuma idanunta kamar Wanda takejin bacci alumshe gata da tsayinta daidai misali amma yanzu indai kaganta saikazata kamar bakace SBD ruwan kauye Daya rinar da ita.


(Wacece Hamra'u)
Aysha Ibrahim salisu shine cikakken sunanta mlm Salisu shine yahaifi Adam da Ibrahim, adam ne babba sannan Ibrahim Allah yayiwa mlm salisu rasuwa tun Ibrahim yana karami,matarshi tayi kukan rashin mijinta sosai, mai suna Aisha (inna)

Suma sunyi kukan rashin mahaifinsu jajirtace ahaka dai mahaifiyarsu take Sana'a take samu take ciyar dasu har Adam yakawo karfin Sana'a yatafi birni Sana'a kuma yaje asa'a , yahadu da wani maikudi yadorashi akan kasuwanci dakuma plaza daya bude Adam ne manager da haka dai shima yafarayin kudinshi nakanshi Yagina plaza dinshi nakanshi atakaice dai Adam shima yayi kudi Dan yanzu yana daya daga cikin masu kudin kaduna ta harkar kasuwanci, kuma yana taimakawa talakawa, ahakadai yasamu wata budurwa mai suna fateemah , fateemah kyakykyawar yarinyace Dan fulaninesu
Fulanin Adamawa tazo kadunane wajan wani Dan uwan babanta ahanya yazo hucewa yaganta tashiga gidan baidai mata magana ba saida yayi bincike akanta akace masa bakuwace saida, yaje gidan dan'uwannasu ,shima baiyi musuba SBD yasan alhaji Adam mutumin kirkine baiyi musuba yafadawa Dan uwannashi, dafarko mahaifin yarinyar baiyardaba SBD yafisan yarinyarshi tazauna akusa dashi bayasan tayi auran nesa.


Amma daga baya saida d'an uwanshi yasan yadda yayi yanusar dashi har yayarda, shikuma alhaji Adam yafara zuwa wajan fateemah zance itama ta amince mai suka fara soyayya harya kawo.kudin aure, sannan yadauketa yakaita kauyensu wajan inna itama tayaba da hankalin yarinyar.

_____Andaura aure ankai amarya gidan mijinta bayan wasu watanni amarya ta haifo d'anta namiji kyakykyawan gaske ,
Mekama da mamanshi amma kuma haryafi mamanshi kyau duk kyanta to yanunkata, shekara shida tsakani tasake haihuwar danta namiji mekama da babanshi shima kyakykyawa akasamai Ibrahim Khalil, ananne kuma shima Ibrahim yayi aure ya auri matarshi kyakykyawa,bafulatana anan garin take itama ,saida sukayi shekara d'aya tahaifi yarta mace kyakykyawa gaske kamar ita taikanta , akasa mata sunan inna wato *aysha* ananne babban Dan alhaji Adam mai suna yakub, amma anace mai mufeed Dan alokacinma yana shekara goma shadaya shine yazabawa aysha sunan daza ana faWa mata wato *hamrat* akauyenne akece mata Hamra'u mufeed yanasan hamrat sosai SBD yarinyar akwai Shiga ran mutane .

alhaji Adam yabiya musu saudiya gabaki dayansu harda yaran duk suka tafi har inna, inna sai kukan farin ciki takeyi bayan sundawone Adam yace sudawo Kaduna dazama amma fir "inna" taki ahakadai yahakura yakyalesu Dan shima Ibrahim yace bazejeba SBD yafison zama da inna, wajan shekara uku da zuwa aikin hajji dasukayi Ibrahim suka shirya dashi da matarshi, zasujai ziyara wajan Adamu zuwa Kaduna amma hamrat sunbarta awajan inna, suna kanhanya tsautsayi ya ritsa dasu Dan yanfashine suka taresu, suka kashe nacikin motan gabaki dayansu, hardasu Ibrahim da matarshi hajiya hauwa mutanen kauyen sunji mutuwarsu, alhaji Adam yagirgiza da mutuwar kanin nashi da matarshi.


" inna kuwa tasha kuka bakadan ba , bayan anyi wata biyu Adam yace su taimaka sudawo kusa dashi yafi samun nutsuwa,
Sam alokacinma inna tace bazataba.

" dayace kuma abashi hamrat shima tace bazata bashiba, SBD intana ganinta kamar taga fuskar Wanta ne
Badan yasoba yahakura yakara gyare musu gidansu, yayi kyau yadawo nazamani duk kauyen babu Wanda yakai nasu kyau haryafi na mai gari ma..


No 09030567767
Or 07036162215
_*HAMRA'UL YAZEEDA*_


_STORY AND WRITTEN_
? ? ? ?? BY
_*_NUSAIBA_ ALKAMAWA*_
'?
*( _Aunty nuseee* )_

_PART *Three*_

*_HAMRAT_*

_______Ajjiye al?alamin nata tayi, ta dakata dayin rubutun,kallon tsadadden agogon dake hannunta tayi, taga lokacin tashinta ma yayi .

Litttafin, ta adana ama adenshi, sannan tami?e tafita waje duk inda ta gifta gaisuwa ake kaimata cike da girmamawar shugabar tasu.

" ita kuwa cike da izza take Amsa musu, darect parking space ta nufa, tashiga motar ta, tanufi titi sanSel bata dire a ko ina ba sai awani tamkameman shago.

Shiga tayi sainaga ma ashe chemist ne, gaisawa sukai da mutumin cikin mutumci da girmama juna dan sunsan juna farin sani kuwa.

"faWa masa irin maganin? da zai bata tayi.

"yaWanyi jum kamar bazai bayar ba sai kuma yadauko yabata domin yasan halinta, yarinyar kirki ce baza taje tayi abinda ba shikkenan ba, karSa tayi taimasa godiya tafice fuskarta dauke da murmushi wanda nakasa gane ma'anarsa .

*******
Gida ta nufa gateman ya bude mata wangalelen gate Win," tashiga tai parking Win motar a parking space tashiga cikin parlour taji gidan shuru addu'a tayi aranta Allah yasa me gidan ya mutu, anya kuwa? Amman tayaya xangane ya mutun,?"atine ce ta faWo mata aranta bangaren masu aiki tanufa tatarar da atine kuwa tanata aikace _aikace cikin girmamawa atine ta rusuna ta gaisheta Amman hamrat bata amsa ba SBD girman matar dan zata iya haifar ta ma kuma tahana mama atine gaishe da ita Amman ta?i ji.

"Mama atine yajikin dadyn tafada cike da jin wani Waci azuciyarta, na kalmar da tace wai Dady. ta,daure ta faWa ne kawai dan ta bigi? cikin tane .

"Hajiya karama ai suna asibitin Wazu ma naje nakai musu abinci jikin nashima da sauki dan asthma tashice ma ta motsa masa .

"Hmmmn me Wannan dattijon yake nufi danine nasan yanxu yasan gaskiya Amman yaboye, me hakan yake nufi kodai akwai wani babban abu dayake shirin aikatawa ne lalle saina ?ara tashi tsaye kuwa," tafada ajuciyarta Amman afili tace" ohk, kawai tajuya tashige dakinta.

*******
?? *AUNTY*

* Zaune take akan wata hadaddiyar kujera mai numfashi ta Wora kafa kan Waya tana wani taunar chewing gum,wayarta ta dauka kirar iphone 13 ta latsa ta wajan kira ta shiga tadanna kira ,aikuwa ringing din farko aka daga kiran.

"hello ameerah?Aunty ya akayine kodai ta samune dan nasan kiranki to samuwa ce ,takarasa fada cikin jin daWi.

",cike da yau?i Aunty tace wai dan Allah ameerah yaushe zaki daina wannan shirmen naki ne ?

"Adayan Sangaren amerah tace Aunty me kuma aka ce miki nayine indai maganar binne wane tuni na binne ai,"hmmn ruwanki,inma baki binne ba , Ni ba Wannan ne yasa na kira ki ba ,nakira kine akan maganar Wannan malamin dana saka yayi min aiki Akan maganar wannan jaririyar kinsan fa haryanxu uwar tana tuna yarinyar tata kuma kinsan dai halin Alhaji zai iya shiga shima cikin damuwar wanda bana fata yakara shigar ta ban karasa cikar burina akan saba,don haka nakeso kije asake wani aikin,ina jin wancen aikin baiyi ba shiyasa nakeso asake wani.

"Wata iriyar mahaukaciyar dariya ameerah ta bushe dashi, wanda da kajita kasan na muguntane,don ita abinne tun yana bata mamaki harya dawo yadaina bata mamakin.

Dan gaskiya yayarta ta bata da imani ko kadan duk rashin imaninta Amman Aunty ta danneta ta shanye,"baki da matsala Aunty na takaina Amman bayan haka inaso kituro min da kudi inyaso sainaje ko jibi ne.

"cikin washe baki Aunty tace" ohk? baki da Matsala kema ai kinsan kuWi ba matsala ta bane ba ,xakiji alert,kit takashe wayar.

_________Suna gama wayar , Aunty tatashi domin itace yau da girki domin Daddyn yara bayacin abincin ?an aiki.

",taku take Wai_Wai cike da izza haWe da mulki ta shiga cikin kitchen din ,haWa idanu sukayi da mutumin nata Waheed saurin dauke idanunta tayi daga gareshi domin wani ?warjini da yake mata ,ta nufi wajan gas Amman duk atakure take .

******
Shikuwa gogon tunda yahaWa idanu da ita sauWaya yadauke bai kara kallon kurar taba , **Waheed** Shine babba agidan daga shi sai Abdallah ,sai kuma Safwan, sai sabeer kwata_kwata jininsu sam bai hadu da aunty ba ita kuma haka ta tsane shi iya tsana bata kaunar ganinsa sbd duk shine yake Sata mata shirinta akan mahaifiyar su,waheed ne kadai yake taka mata birki agidan domin baya daukan raini shiyasama basa shiri da sabeer? Wan gidan Aunty,dan Sabeer? yana da matukar rashin kunya shiyasa baya sakar musu fuska.

_______Baxa ka taSa ganin dariyar Waheed ba saiyana gaban mommy ko daddy suka daine kawai suke ganin fara'arsa domin mugun miskiline.

"Bude freezer Waheed yayi yadauko kifi yaxuba acikin girkinsa cikin mintina ?alilan ya kammala dafa indomie nasa yajuyeta a plate yafita.

"Yana fita,aunty tayi ?wafa "tace mara kunyar ?aro kawai banxa kawai,kayi magana ya xageka na kusa yin maganinka komai yazo karshe idan na kawar da kai ,duk kabi kahanani aiwatar da Abinda ke cikin xuciyana shekara da shekaru hmmn dani kake bayani,tafaWa tana kiciniyar Wora girkinta,har ta kammala.

Tana tashi tabar kicin din ta tafi Dakinta tayi sallah tana idarwa ta koma kicin din ta tarar da momy tana xuba shinkafa A ruwan da ta Dora.

" tsawa ta Dakawa momy "ke Nafisa bana hanaki taSamin tukun yaba idan ina girki kinxo ne ki sake barbaWawa alhaji irin abinda kika zubamai ne lokacin da kika ganshi kika kwacemin shi ko kuwa yaya ?"to bara na gayamiki wani Abu da baki sani ba wlhi tallahi bazan taSa barinki ki zauna lpy ba tunda haka kika zabarwa kanki? kum??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a bara na fadamiki alhaji nawane ni kadai babu wata mace da ta isa ta rabani da shi keeee banza bara kiji duk munafurcinki saida kiyi ki gama amma alhaji be isa ya juyamin bay...... bata karasaba tayi shiru safwan ne yashigo a fusace "keee zainab dawa kike? zaro idanu aunty? tayi bakinta yana rawa tace" da baba ladi nake nabarmata girki amma ta tafi ta barmin se kamawa yakeyi duk jikin aunty? tsuma yakeyi Don tasan halin safwan yanxu saiya iya wanka mata mari babu ruwansa kuma alhaji goyamasa baya zaiyi.
Momy fita tayi cikin rashin jin daWin furucin aunty.
" Daddyn yara ne ya Dawo daga masallaci kowa ya hadu a Daining za'ayi Dinner ,Aunty? kawai akejira cikin takun ?asaita ta? shigo hannunta rike da basket zata fara jera abinci, mommy? tace Aunty? ba rana tayaki mana murmushi tayi na ya?e Wanda yafi kuka ciwo tace toh.
.


", , mommy ta tashi ta fara zubawa kowa nasa sannan kowa ya fara cin abincinsa "Daddy? yace wai ina babana ne ?Aunty? tayi ?wafa tace rabu dashi kasan babannan naka ba,a iya masa kanwar tawa ya nemi yayiwa rashin kunya shine naci mutuncinsa taya zan goyi bayan rashin gaskiya shiyasa yayi fushi sabida na tsawatar masa shiyasa? yayi zuciya? tafaWa cike da kissa.

______Allah ya shirya kawai Daddy yace? sannan yafara magana da Mommy ," Momyn yara? yakamata kusani cewa babana yarone yana da karancin shekaru daga shifa se me sunan mama, Aunty takara? cewa? waye yaron haba dadyn yara? yaron da in a kauye ne yanxu yaci ace yana da yara biyu kuma kana cewa dagashi sai mai sunan mama to? ka manta tazarar da take tsakaninsu ne shekara biyar fa yabawa mai sunan mama ayanxu haka inda muna tare da ita da tuni ta shiga shekara 18 years? ko ita yanxu ai baza,ace mata yarinya ba bare kuma shi,ta karasa fada cike da kissa.

"Mommy tasa baki wadda tunda su Daddy suka fara magana batace komai ba ta fara magana wannan haka yake alhaji gaskiya take faWa .

"Mommy ta fara wani? tunani wato indai ta fahimci Aunty sai aibata dan lelen dan nata take yi,yaron da kin taboshi katabo masifa da bala'i yau tana nunawa Daddyn yara cewa babu komai a tsakaninsu hmmn lalle ta sarawa makircin Auntyn yara .
*******
Mommy ta kawar da tunanin ta tamaida kallo gurin Daddyn yara tace? dadyn yara?

? ? ? ? ?? Daddy yace na,am mommyn yara?

"Mommy? tace dama inaso muyi wata magana ne dakai idan ka bani dama,daddy yace to ina jinki .

" Dama akan maganar Waheed ne yaron nan fa? fir yaki yayi aure to mezai hana muda kanmu mu zaSa masa matar da zai aura?

Da sauri Waheed yaWago kanshi,wanda tun da suke maganar bai ko kalle su ba sbd acewar sa bata shafe saba,sai Yanzu da yaji ana hada? sunanshi da aure ,kafe dady? yayi da idanu sbd yaji irin amsar da Daddyn xaibawa Momyn .

"Gyaran murya dady yayi yace "nima wllh zancen nan yana raina kawai kinriga nine a fili,gaskiya kam Yakamata yayi aure duba da shekarunsa idan baixaSo ba aimu Sai mu xaSa masa dama ina masa sha'awar ?ar abokina minister,"hakan yayi kuwa dady

? yanxu momy wai auren Dole zakuyimin?"? suka tsinkayi Muryar Waheed "Daddy ne? yace eh ?warai ma kuwa idan baka xabi matar da zaka aura ba nanda wata uku kuma.....

" karar buga cokali sukaji Aunty ce? ta ajiye cokalin da karfi tayi ficewarta abinta , momy ta tashi zata bita "Daddy yace ta dawo ta zauna suka cigaba da tautaunawarsu, Waheed yana shirin mikewa Daddy yace Waheed?

Waheed yace na,am Daddy nabaka nan da wata Uku? kazabi matar da zaka aura nayi maka hakane danna baka Damarka ta karshe, Waheed yace to Daddy yatashi yabar gurin rai babu daWi, momy da Daddy tare suka mi?e ta rakashi mota,domin haka al'adar gidan take duk sanda Daddy xaifita to su biyun saisun rakashi to yanzu kuma aunty tashige dakinta shiyasa mommy ta rakashi, ta juyo abinda tayi Daki.

" shi kuwa Waheed yana fita daga falon? darect part? dinsa ya nufa yana shiga ya tarar da safwan yana waya a babban falonsu tsaki kawai yayi ya wuce Bedroom dinsa Toilet ya nufa ya watsa ruwa ya fito ya fara shiryawa yana gama Shafa mai ya dakko shadda light blue yasa da takalminsa sau ciki shima kalar hular ya Dakko cumb ya taje sumarsa wacce take a kwance ya wuce ya Dauki wayarsa? yayi gaba yana fitawo falo, parlourn ya ?aure da kamshi ya yadanna kira awayarsa...



*HAMRAT*

Tana shiga cike da gajiya ta faWa bed? Saida ta huta sannan taje tayi wanka tashirya tazauna tana tunani kala_kala

______Ba tunani yadace kiyi ba aunty hamrat samo mana mafita yadace kiyi awannan lokacin hamrat ta tsinkayo muryar yazeeda tana mata gizo radau kuwa a kunnenta.

"Kiyahkuri ?anwata ruhinki bazai tafi abanxa ba saina bi muku hakkinku akullum addu'ar dana keyi Allah yacikamin burina YAZEEDA labarinki saiya karade duniya sakon da mukeso mu isar sai yaje inda mukeso yaje Win burinki da kikeso ya cika saina cika miki shi sunan da kikeso kiyi sai duniya tasan dake ,kawai kaddara nice yazeeda kece HAMRAT

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login