Showing 54001 words to 57000 words out of 65973 words

Chapter 19 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1036

kace zaka koreni daga gidan nan domin bani da gurin zuwa dama yau nake so na faWa maka gaskiya sannan na baka ha?uri Soye makan da nayi."


"Wllh sai kin bar gidan nan ko daga ke har uwar taki kubar min gidana ".

Aunty zata ?ara magana yazeeda tayi saurin rufe mata bakinta ta ce" to shikkenan Daddy zanbar maka gidan Allah ya huci zuciyar ka amma Daddy kayi tunani da kyau naso kayi tunani kafin ka zartar da hukuncin ina mai baka ha?uri akan Sata maka ran da nayi kuma ba zanso auren ku ya lalace ba saboda Ni shikkenan zan bar maka gidan nan har zuwa lokacin da zaka huce,sannan ka ta yani da addu'a tana faWan haka ta juya zata Wauko atm dinta haWe da trolley dinta.


Kada ki kuskura ki taSa min mallaki na ban lamince miki ki Wau koda allura ba zan dai barki kidau hijab Win ki zallah."

"Tom Daddy ta faWa tana sanya hijab Winta ta kalli Aunty ta ce "dan Allah Aunty kada hakan ya zama na kin tarwatsa rayuwar gidan nan da muke farin ciki kada hakan ya zama kunyi saSani da Dady kiyah?uri zan tafi har izuwa Lokacin da Dadyn zai gane gaskiya har ya nemi ni ."ta faWa hawaye na zuba a idanunta."

Aunty ruwan hawaye ne kawai ya ke zuba a idanunta." Yazeeda ki tafi gidan kanwata zata kula da ke kamar yacce zan kula da ke zan dunga zuwa ganin ki kiyakuri Daddyn ki zai sauko in sha Allah sannan kada kiyi watsi da tarbiyyar da muka baki ki rike mutumcin kanki kuma nima zan dunga taya ki da addua .

Suka rungume juna suna kuka me tsuma zuciya.


_____Sannan Yazeeda ta sake ta tana kallon Daddy,Daddy ya juyar da kai gefe,ta nufi ?ofa tana Wagawa Aunty hannu Aunty tana ji tana gani Yazeeda ta tafi.


_____Tana tafiya Aunty ta Dur?usa awajan tana diskar kuka me tsuma zuciyar me sauraro, shikkenan ?artata kwalli Waya a duniya an raba ta da ita sanyin idanuwanta mahaifinta son Zuciya yasa ya rabata da ita anan ta dur?ushe tana cigaba da kukanta.
shikuwa Daddy tsaki yayi ya wuce part Win shi.


*****
Yazeeda dai tafiya ta ke gashi bata da ko sisi zuciyarta sai ta farfasa ta ke hankalin ta ba'a jikinta ya ke ba ba tajin zata iya zuwa gidan kanwar Aunty saboda tunda bai fi zuwanta biyu ba idan za taje sai dadynta ya hana ta zuwa yanzu kuma Dan ta Saci mata be kamata taje ba dan abun da kunya .

****
tana cikin tunanin nan mota ta bigeta da sauri me motar ya tsaya ya fito yana mata sannu wani haWadWen guy ne ya iya wanka kuma yana da kyaunsa dai_dai gwargwado." yah?uri ?ammata ki rage tunani bai kamata wannan kyakkyawar fuskar nan taki da fararen idanuwar nan su zub da hawaye ba.

shuru tayi Masa Dan Tata ta isheta bata ciwon da yaji mata ba ta ke ba

" yakuri kishiga mota na kai ki hospital aduba lafiyar jikin naki ya faWa fuskar sa cike da damuwa.


Kamar kar taje sai kuma wata zuciyar ta ce gwara kije ya rage Miki hanya yacce baki da kuWin nan ya rage Miki tafiya in yaso kyaje ko gidan Baba Sule ne ki kwana, tashi tayi da kyar sannan ya bude mata gaban mota ta shiga shima ya shiga yaja motar yana Wan kallon ta abin mamaki?


Tana shiga motar taji wani irin bacci me bala'in nauyi ya sureta bata tashi farkawa ba sai ukun dare,ta fara buWe rinannun idanunta wanda yasha kuka da kyar ta iya buWe su waro idanunta tayi data ganta a ba?on Waki mamaki ne Yakamata yaushe tazo nan ?kuma me ta ke anan ?nan ta ke memoryn Winta ya dawo mata, kuka ta fashe da shi cikin firgici salahudden ya farka daga bacci wanda yake akan carpet nesa da ita sosai matsowa gurinta yayi yana tambayarta lpy ko jikin ne ?


Cikin kuka yazeeda ta ce" me nake yi anan? ina ne nan me nakeyi ?taya akayi nazo nan? Yazeedat ta jera masa tambayoyi kamar yar jarida .

Murmushi salahudden yayi ya ce "kar ki damu nan gurin ba wajan da abu zai cutar da ke ba bacci ki kai min a motata shine na kawo ki gidanmu Wakina in yaso gobe sai ki tafi gidan na ku kuma na samu nasaka Miki magani a?afar taki .


Kallon ?afar tayi taga tabbas yayi" amma kasan haramun ne kwana da mace a Waki Waya idan ba muharramar ka bace ba koh? Ni ka tashi ka kai Ni gidan mu.

"Ki hakuri ki bari sai gobe Sai na kai ki kinga yanzu dare yayi fa sosai wajan ?arfe uku fa Ni ba dan iska bane ba sannan kina cikin gidanmu idan dan iska ne Ni, ai bazan kawo ki gidanmu ba ya fara yaja wo mata aya da hadasi jikinta ya ?ara sanyi sannan ta ha?ura dama tana tunanin inda zata je ta kwana haka ta shingiWa agadon ?irjinta yana dukan uku_ uku saboda bata taSa kwana da namiji Waki Waya ba hasalima bata son wata mu a malla ta shiga tsakaninta da wani Wa namiji ,tunanin iyayenta ta ke yi tana tunanin halin da Aunty ta ke ciki ita kanta tasan Dady yau ba zai iya runtsawa ba .


____Salahudden da yaga ya lalla Sata ya nufi kan carpet ya kwanta can nesa da ita sosai ya kwanta gafa kujera amma ya?i kwanciya a kai saboda kar tayi zargin wani abun,nan ta ke bacci yayi awon gaba dashi.

Ita kuwa Yazeedat baccin ya gagareta hankalin ta da tunanin ta yana kan su Aunty .


Sai gyan gyaWi ta ke azaune bata fargaba sai da ta fara jin kiran Sallah subahi,tashi tayi tana kalle _kalle ta hango salahudden a?asa yana sharar bacci hankalin shi kwance can ta hango toilet nufar toilet Win tayi Sai da tayi tsarki sannan ta Wauro alwala, tana tunanin ina ne gabas taji motsi abayanta tana wai gawa tagan shi a tsaye Murmushi ya sakar mata ya ce" kintashi Sallah amma shine baki tashe Ni ba koh ?"


"Yanzu Nima na tashi Ina ne gabas?

Nuna mata yayi ta tada sallah ta idar ta zauna tana addu'a yawanci addu'ar akan iyayenta ne sannan ta shafa ta koma kan gadon tana jiran waye war safiya ta ?ara gaba.

Shi ma sallah ya tayar ?ira'ar ta shi tayi mata dad'i sosai dan Sai da taji hankalin ta ya kwanta kamar kar ya daina yi .

Bayan ya idar yayi adduo'i sosai ya Wauko Alqur'ani me girma ya fara karantawa yazeeda taji matu?ar dad'i dan batasan Lokaci da bacci yayi nasarar sure ta ba .

Ahankali ta buWe idanunta ta ganshi akan kujera wanda ya ke kallo ta sai kallonta yake fuska ta haWe ta mi?e tsaye tana kara gyara hijab Win ta,da ya cukurkuWe.

"Good afternoon

____Ware idanuwanta tayi tana mamakin gaisuwar da yayi mata kuma ba dai-dai ba .


Comment and share it.


*HAMRA'UL YAZEEDAH*



*LABARI DA RUBUTAWA*
DAGA
*NUSAIBA ALKAMAWA*
( *AUNTY* *NUSEE* )


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*PAGE* =???=??? 30


__________
To shi kuma wannan lafiyar shi ?alau kuwa ?bayan yanzun safiya ce kuma ya ke gaisuwar rana? share sa tayi ta ce" bawan Allah dan Allah ka mayar Dani gidanmu."

___Murmushi ya yi ya ce" kirani da salahudden." haushi ya bata maimakon ya bata amsa akan abinda ta ce kuma ya tsaya yana mata wata maganar da ban,

wuce wa tayi ta nufi ?ofa amma sai ya tare mata ?ofar" Ammie ta ce ki tsaya kici abincin rana sai na kai ki gidan."

mamaki ne ya kamata dama yanzu rana ce? ita kuwa wannan wane irin bacci tayi haka?" a'a ni na ?oshi kawai ni dai gidan nake so na tafi".

"Ta ya za ki koshi bayan babu abinda ki kaci tun jiya idan bakici ba bazan kai ki ba kinji ma na faWa miki." ,ya faWa ya na me murtu?e fuska, badon ranta ya soba ta zauna ganin da gaske ya ke,

******
dita ya yi ya dawo hannunshi Wauke da flask da mug haWe da plate da spoon akai,dire mata yayi y ace "ko na zuba miki ?"

"A'a na gode zan zuba da kai na." ta na faWan haka, ta Wauki plate ta zuba kaWan aciki, saboda ita fa ta matsu ta tafi duk da cewa bata da madafa amma gwara tatafi zamanta anan ba ?aramin hatsari bane,
cin abincin ta ke tamkar bata son ci tunani fal acikin ranta ganin kamar da damuwa atattare da ita ya sa ya ce" da za ki faWa min abinda ya ke damunki da mun raba damuwar tare har mu kawo ?arshen matsalar bai kamata ki ri?e abu acikinki ba, gwara ki nemi abokin shawara kuyi solving Win matsalar,tun jiya naga ya na yin ki, na fahimci kina cikin damuwa insha Allahu idan kin faWa min zan baki shawara ta gaskiya kada ki ri?e ni a matsayin wanda baki sanshi ba rike ni amatsayin,Yayanki Uwa Waya uba Waya."
ya faWa yana kallonta cike da tausayawa

****
Haki?a taji daWin kalaman sa wata zuciyar ta rinjaye ta akan ta faWa masa gaskiya wata zuciyar kuma ta ce kada ta faWa masa domin bata gama sanin shi ba .

___Kamar karta faWa masa sai kuma ta tuna barin abu aciki baya maganin yunwa gwara ta faWa masa ko akwai shawarar da zai bata, kallonshi tayi sai yanzun ma ta kalle shi sosai Black beauty ne me hanci da Wan ?aramin baki jikinshi a mirje yake shi ba me ?iba ba, shi kuma ba mara ?iba ba kyakkyawa ne kuma Wan gayu da ganinsa ba Wan ?aramin gida ba ne ganin irin murjewar fatar jikinshi da kuma suturar da ke jikinshi haWe da Wakin da suke ciki da kuma motar da ta shiga ciki jiya,

numfasawa tayi ta ce" sunana Yazeeda Khalil kuma..... nan ta ke ta faWa masa labarin ta amma ba duka ba,

cikin tausayawa ya ce" Na ji labarinki kuma kina bu?atar shawara na gode da ki ka zaSeni amatsayi wanda zai ba ki shawara ni dai abinda zance da ke shine tunda basa son sana'ar taki kawai ki ha?ura saboda koda kince za kiyi baza ki taSa ganin albarka aciki ba ki koma karatu da ga nan sai ki aureni." ,ya faWa cike da sigar zaulaya," Yanzu ki bari a kwana biyu tukunna kafin nan sun huce sai na kaiki na basu ha?uri amma yanzu ko kin koma su na kan jin zafin abun ba lalle bane ba su iya ha?ura yanzu amma idan kin bi shawara ta ki zauna anan, nan gidanmu ne Mamanta da ?annaina da yayyina duk suna part Winsu ni kuma sai na dunga tafiya hotel ina kwana amman ya ki ke ganin shawarar. ?"
ya faWa yana addu'ar Allah yasa ta amince.

_____Ba ta re da tayi nazarin komai ba ta ce" Bakomai amma kai bazan takura kaba kuwa?".

Cike da murna na samun nasara yasa ya ce " ba komai ai na Wauke ki ne a matsayin ?anwata Aleena yanzu dai ga wayata zan dunga kiranki aciki kuma akwai no Wina aciki koda kina bu?atar wani abun sai ki kirani yanzu zan tafi office ne idan kina bu?atar kayan drinks ki bude frige akwai komai aciki sannan daga cen Sangaren akwai kitchen aciki akwai komai na bukata ." ya faWa yana me mi?a mata wayar kirar iPhone 15.

"Ohk na gode sosai bros Allah ya saka da alkhairi na gode daka Wauke ni amatsayin ?anwarka."
" Bakomai ?anwata haba ashe shiyasa tun jiya na ke ta miki kallon sa ni ashe celebrity ce ke ."

Murmushi kawai tayi masa shima ya mayar mata ya na mata sallama itama ta m???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?asa addu'ar fatan dawowa lpy,


_____Gajiya tayi da zaman, wayar da ya bata ta Wauko ta shiga gallary ba wani hotuna ne da yawa ba aciki dan bai fi guda biyar ba,na wata yarinya kyakkyawa da wata mata sai kuma wata matashiyar budurwa, daka gansu kasan jini Waya ne saboda tsantsar kamar da suke yi da salahudden , tiktok ta koma ta na kalla bata fargaba sai da ta fara jiyo kiran sallah la'asar, tashi tayi ta Wauro al'walla tayi sallah bayan ta idar ta buWe frige ta Wauko fresh milk sannan ta nufi kitchen taga chin_chin haWe da meatpie, chin_ chin Win ta Wauko ta haWa da fresh milk Win tana ci.


____Bayan isha salahudden ya dawo taji daWin dawowar sa domin ta gaji da zaman kaWaicin da ta ke ciki, bare kuma shi me barkwanci aikuwa yana shigowa ya fara mata barkwancin nasa ita dai murmushi kawai ta ke yi sannan ya yi mata sallama ya nufi hotel.

******

Haka ya jera kwana ki yana zuwa hotel,yau kuma bashi da lafiya ya sa ya ro?i yazeeda akan tabarshi ya kwana a Wakin idan yaji sau?i sai ya koma hotel Win Saboda babban matsala ne ciwon sa na asthma ya tashi babu wani akusa.

Ba yacce zatayi ta ce masa "to bakomai Allah ya ?ara sauki."
Ya amsa mata da "amen."

Haka ya kwana a ?asa yazeeda ta fara jin tausayinsa saboda ta dalilin ta ya ke kwana a?asa kuma da dukkan alamu kwanciyar bai masa dad'i ba haka ta kwanta cike da jin tausayin sa.

Haka kwanaki sukai ta tafiya yau sati Waya kenan da barin gidansu kuma har yau tare suke kwana ita ta na kan bed shi kuma yana ?asa tun tana tambayar shi yaushe zai koma hotel .

Har takai ta kawo ta daina yi masa maganar dan wata magana da yake mata daban .

shakuwa ta shiga tsakaninta da salahudden saboda shi mutum ne mai jan mutane ajiki mai barkwanci haWi da surutu yanzu ta fara sakin jiki da shi ganin ta fara sakin jikin da shine yasa ya fara kawo mata maganar soyayya da aure ita dai sai dai ta kalle shi tayi murmushi domin yanzu ta zama silent.


Wani abu da ya fara shiga tsakaninsu shine sai ana cikin hira sai ya ce sai ta bashi hannu sun tafa tun ta na ?i da ta ga ranshi yana Saci sai ta fara bashi saboda gudun Sacin ransa.


tun da ya kawo ta gidan bata taSa fita wajan gidan ba kullum ta na Waki, kume ta ke bu?ata sai ya kawo mata, wayarta ta na Wauke mata kewa yanzu ta tsayar da hankalinta waje Waya.

Salahudden yana kula da ita sosai ya na nuna mata tsantsar soyayya haWi da kulawa, soyayya ta shiga tsakaninsu amma duk da bata manta da soyayyar Khalil ba azuciyarta har yanzu ta na mugun sonshi kawai dai ta na manage ne da salahudden kuma ba yacce za tayi ta ce bata sonsa saboda irin hallacin daya nuna agare ta ,kuma yace mata nan da 5days zai mayar da ita gida shiyasa ta gama kwantar da hankalinta.

*Yazeeda*

ta na zaune ta na game awayar da ya bata taji anbanko ?ofa Wagowa tayi ta ga salahudden ne da dukkan alamu baya cikin hayyacinsa ganin wata irin tafiya da ya ke kamar zai faWi, Ajjiye wayar tayi ta taho gurin shi ta na tambayarsa lafiya?

Ba ta re da ta ankara ba sai jin mutum tayi akanta, saka hannayensa ya yi ya danneta ya fara ya ga kayan dake jikinta sai yunkurin kwacewa ta ke ta na dukanshi ina ?arfin mace dana namiji ba Waya ya ke ba, kuka ta ke wiwi ta na ro?onsa amma ina ba jinta ya ke ba kai daga ?arshe daya gaji da ihun nata ya haWe bakinsu guri guda ,bashi ya sauka daga kanta ba Sai da yacimma abinda yake so ya cimma.

*Innah*

Fitowarta daga wanka kenan ta nufi gaban madubi ta Wauko Vaseline ta shafa ta Wauko kwalli ta sanya ta nufi wajan kayanta ta Wauko wani dan?areren lace Winta wanda Daddy ya siya mata kwana nan saboda wannan irin ranar ta sanya sabon hijab Winta ta Wauko light blue ta saka ta Wauko ta kalminta sabo ta saka sannan ta Wauko jaka ta fito ta na taku Wai_Wai fuskarta cike da farin ciki ta nufi part Win Daddy ta na zuwa takwaWa sallama Dady ya amsa ya ce mata "kofar abuWe ta ke shigo Inna."

Ganin Momy da tayi babu kwalliya babu alamun shiryawa yasa Inna ta ce" Maman mufeen wallahi tunda baki shirya ba mudai ba zamu jira ki ba kyaje daga baya ahto.

Murmushi momy tayi ta Dur?usa ta na gaishe ta Inna ta amsa babu yabo babu fallasa "ai Inna badani za kuje ba ni zan tsaya ne nayi musu girki."

"Tunda baza kije ba nida Wana maje mu taro su takwarata ai."

ta kalli Daddy ta ce" kashirya ne ko kaima baza kaje ba na tafi nida driver."


"Ai Inna tun Wazu ke kawai nake jira riga
kawai zan saka ya na faWan haka ya zura rigar ya zari mukullin motarshi,"Inna mutafi."

Inna tabi bayansa pouse Winta ahannu Dady ya buWe mata gaban mota ta shiga yaja su su na tafiya su na taSa hira shi kanshi ya ga irin farin cikin da Inna ta ke ciki da dawowar su Mufeed .

"ai wllh bakaji yacce nake cikin farin cikin dawowar su me sunana ba nayi kewar su tun ina kukan har na dawo na daina ni har fargabama na kada hamra'u ta Wauko Wabi'ar masu Wagaggen siketi saboda nasan halin kayata.

"Insha Allahu hakan ma ba zata faruwa ba Inna gashi ma mun iso airport Win ya faWa ya na parking Win motar a parking space ita Inna ma bata kula ba saboda hirar da ta ke sai yanzu ta waro idanunta waje.



Comment and share

*HAMRA'UL YAZEEDA*




*LABARI DA RUBUTAWA*

DAGA
*NUSAIBA ALKAMAWA*
( AUNTY NUSEE)



TIKTOK AT NUSAIBA _ALKAMAWA_


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

*PAGE* =???=??? 31

________. "Adamu ya zaka kawo mu ?asar waje kuma bayan Wauko su takwara ta da zamuyi?"


Dariya Daddy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login