Showing 51001 words to 54000 words out of 65973 words

Chapter 18 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1032

"babu komai ta tashi ta fice Baba Sule yabi bayanta yayi mata rakiya ta buWe bayan mota ta Wauko kaya na alfarma kala biyar ta bashi ta ce "shi zai saka ranar da za suje domin zuwa gobe zata zo suje ya amsa mata da to Allah ya kaimu ta ce" amin ".ta shige motar ta kunna ta tafi tana me jin daWin samun nasara.



_____Washe gari ta nufi gidan Baba Sule ta Wauko shi Sannan suka wuce suna zuwa ta ga ana shooting din wani Film me suna *feenart*

Abun ya matukar burgeta na ganin irin tsarin da wajen yake dashi gurin mata da ban sannan wajan maza daban sannan idan zaka sauya kaya Wakin sauya kaya daban na mata dana maza abun sai yayi matu?ar birgeta ta ce" ashe dama haka ne abun amma mutane sukayi wa yan Film gurguwar fahimta? Dama ance zato zunubi koda ya kasance Gaskiya ne.

Ta kalli wani Dattijon arziki wanda yake kula dasu.


Wajan Mutumin taje su ka gaisa sannan ta gabatar dashi amatsayin mahaifinta nan dai akayi cike _cike da duk wani abun da za ayi akace zata iya fara ma aiki yanzu .

___taji matu?ar dad'i nan aka da sawa Baba sule kujera akan yaga yacce suke aikuwa aka bata scripts ta karanta aka fara bata umarni zuciyarta na dukan uku_ uku tsoro ya Warsu a zuciyarta abinka da wacce bata sababa kuma taga an zubo mata na mu jiya Sai da akaci matu?ar wuya sannan ta fara ganewa ta iya ta faWi abinda akeso ta faWa aikuwa tayi matukar iya acting abinka da wayayyiyar mace sai da akayi da yawa sannan akace gobe a ?arasa aikuwa ta zauna ta huta anan ne suka haWu da director me suna salahu salahu yana da matu?ar kirki ganin yaron yana da natsuwa da kuma kirki yasa Baba sule ya damka amanar Yazeeda a hannunshi aikuwa ya ce" ya karSa domin jininsu ya haWu yazo Waya da juna Baba sule yaji matu?ar dad'i domin ganin Yazeeda ya ke tamkar ?arsa ta cikinsa.


Anan sukayi musayar number da salahu.

Sai da Yazeeda ta mayar da Baba sule gida tayi masa godiya yayi mata faWa da nasiha sosai ta ce "insha Allah baza tayi wani abunda bai dace ba,sannan ta nufi gida .


Tana zuwa ta taradda su Aunty azaune ba tare da sun tambayeta inda taje ba sukai mata sannu da dawowa ta amsa ta shige ?akinta tayi wanka saboda taji ?warin jikinta sannan ta fito suka hau hira da iyayen nata harda tafawa kamar sa'annin ta da yake ?an boko ne iyayen ko ajikinsu.


Wasa _wasa Saida Yazeeda tayi Film ya kai guda sha biyar saboda salahu da ya ke mata hanya duk inda yaji za' ayi Film sai ya ce ga kanwarsa alhmdllh tunda ta shiga Film ba wanda ya taSa yi mata maganar banza kuma bata hulWa da kawaye ba ruwanta da kowa ta kame mutumcin kanta ko rawa batayi sannan bata fitowa a roll din karuwa duk da wasa ne amma ba tayi saboda tana so ta kiyaye maganar mutane ita kanta tana mamakin tun lokacin da ta shiga harkar ba abinda ta taSa gani wanda ba dai_dai ba sunayin abunsu da tsari da mutunta juna shiyasa suke da mutukar daraja a idanunta.


___Duk fitar da za tayi ba'a taSa tambayarta inda taje ba shiyasa ta ke aikinta cikin nutsuwa wataran ma sai ta dawo sannan ake sanin ta fita.


Wasa_ wasa Sai da Yazeeda tayi shekara Waya cif _cif da fara Film kuma har yanzu ba 'a fara haska fina_ finai da tayi ba sai yanzu aka fara tallansu amma nan kusa zasu fito a ?alla tayi Film sama da ashirin, saboda matu?ar kwazonta da iya acting , haWe da kamun kai yasa kowa yake son yin Film da ita ,ta shigo da kafar dama .


Kash!laifin dad'i ?arewa atare a shafi na gaba

Daga alkalamin
NUSAIBA ALKAMAWA

More Comment more typing.
_HAMRA'UL YAZEEDAH_


LABARI Da RUBUTAWA
.... DAGA
NUSAIBA ALKAMAWA
( AUNTY NUSEE )

TIKTOK AT
NUSAIBA ALKAMAWA


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

PAGE =???=??? 28

_____________&_&_____________


****
Yanzu fina _finai Yazeeda sun fara fitowa duniya, duniya tana yi da ita yanzu duk wani Film sai ka ganta aciki ita kanta baza ta iya ?irga fina finai da tayi ba .

Hmmm wani ?alubale da Yazeeda ta fara samu shine.

______Yazeeda na zaune tana buga game awayarta, wayarta ce ta hau ruri,da mamaki ta ga ba?uwar number kamar karta Waga kuma sai wata zuciyar ta ce "ki daga mana" .

?aga wayar tayi, muryar Meerah ta doki dodon kunnanta, "Assalamu alaikum".

"Wa sallam alaiki".
" yazeeda Meerah ce na karSi number ki ne a wajan salahu".
"Ayya meera to ykk ygd?" Lpy klau Zeedat yana ga hankalin ki akwance bayan abunda ya faru dake ?"

*****
Cike da mamaki Yazeedat ta ce "Ni kuma? gaskiya babu abinda ya faru dani kalau nake ."

"Ayya kin hau kuwa media?"

"A'a ban hau ba ."
"To ya kamata ki hau yanzu domin ki Wauki mataki akai."

Cike da tsoro Yazeedat ta ce "me ya faru meera ki faWa min w'lh duk kin tashi hankali na plz ki faWa min ?."

"Hmmm Zeedat baza'aji mutuwar sarki abakina ba, kawai ke dai ki hau online ."

"ok to shikkenan tunda kinki faWa min Bara na hau Win." tana gama faWan haka ta katse wayar, ta kunna datar ta, facebook ta fara hawa tana shiga idanunta yayi mata to zali da mummunan gani, aikuwa ba tasan ma ta jefar da wayar tata ba cike da tsoro da mamaki haWe da firgici .

_____Wato fuskarta aka Wora da hoton wata mace tsirara idan ba kula sosai kayi ba za kayi tunanin ita ce, gashi mutane sunyi ca akanta data duba comments mutanen sai tsine mata suke, ?alilan ne daga ciki su ka dunga cewa Allah ya shirye ta, ambaton sunan Allah ta dunga yi acikin zuciyarta har dai ta samu zuciyarta ta ta dai na bugu da sauri kamar da,babu shiri ta Wauki mayafinta dama abaya ne ajikinta ta zura ba tare da ta cewa Aunty zata fita ba kawai ta ficewarta dama Auntyn tana ?akinta .

___ idi driver ne yayi driving Winta Saboda baza ta iya yi da kanta ba .


tana isa ta wuce gurin salahu dan shine kaWai zai iya sauraron ta har ta samu mafita akai .


Yana kan kujera yana danna waya fuskar shi cike da damuwa,sallama tayi masa ya amsa yana kallonta hawaye ne ya sauka a idanunta cikin sanyin murya ya ce" ba kuka ya kamata kiyi ba mafita ya kamata mu samu nasan baza ki taba iya aikatawa ba kawai nasan sharrin ma?iya ne, yanzu video zakiyi ki fahimtar da mutane cewa ba jikin ki bane ba kawai dai fuskar ki aka Wora kuma su duba sugani da kyau."

Murmushi ne ya kufce mata taji dad'i da salahu ya kawo mata mafita shiyasa ta ke sonsa ta Wauke shi tamkar Wan uwanta na jini, "Nagode salahu ni da hakan ma bai kawo raina ba na gode da ka samo min mafita idan na koma gida insha Allahu zanyi video dan yanzu tashin hankali yasa na manta da wayar ma agida.

Ba matsala yanzu kije wajan director dan ya Wauki fushi dake ya ce ma series Win da kuke ya cire ki dan bazai juri abin kunya ba duk da gargaWin da yake Miki na kirike mutumcin ki, zan masa bayani amma ya?i surarata yanzu kije ko ke zai saurare ki.

"To". ta ce masa ta mi?e direct wajan shi ta nufa tana zuwa director ya haWe fuskar sa tana ma gaishe sa da kyer ya ke amsawa.

"Kayahkuri director akan abinda ya faru nazo nai maka bayani ne cewa bani bace ba dan Allah kada bacin rai ya hanaka tantance gaskiya ka ?ara dubawa zakanga alamar Wora fuskar tawa da akayi tana kai karshen maganar sai ga hawaye".


Tausayi ta bashi jikinshi duk ya mutu wayarsa ya Wauka ya ?ara dubawa tabbas ba ita bace ba dan ga alamu nan na Wora kan da akayi Wazu Sacin rai ne ya hanashi kalla da kuma zugan da abokan sana'ar tasu sukeyi ganin Yazeedat ta daukaka ana ji da ita .

****
"Kiyah?uri Zeedat ban kula bane ba Wa zun yasa harna yanke miki hukunci cikin fushi amma yanzu nagane kuskurena ya faWa yana me haWe hannayensa alamar ban ha?uri."

"Bakomai inshaAllah baza ku taSa jin nayi abu ba dai_dai ba insha Allah zan kiyaye.

Allah yasa "amen "

Amma yazeeda anya ba abinda kika taSa yi rayuwa wanda shi yajawo Miki hakan?''

?an jim tayi ita dai ta san babu inbun ta tayi illa data shigo sana'ar bada iznin mahaifanta ba .

"Gaskiya babu Amman dai iyayena basason sana'ar sun fison nayi aure ni kuma na bijire musu saboda rashin kyautawar da sukayi min su kace bazan auri mawa?i ba hakan yasa na ce to sai nayi Film.

Kayya!" ai wannan Babban matsala ne kuma shine musabbabin da ya jefa ki halin da kike ciki a yanzu kinsan kuwa girman iyaye ?"to duk abinda zakiyi kifara shawara dasu kafin ki ai watar da abun su sa miki albarka shine zaki ga dai_dai arayuwarki haWe da buWi mu nan da kika ga muna cigaba arayuwa albarkar iyaye ce ta ke bibiyar mu,yazama dole yanzu kije ki faWa musu gaskiya sannan ki nemi affuwar su."

**********

Hawaye ta ke zubarwa maganar director ya shigeta tayi dana sani kuma inshallah zata gyara," director Nagode sosai kuma insha Allahu zan gyara ."

"Allah yasa to "amen."

" amma kince iyayen ki basa so kuma naga mahaifinki yazo har aka yi magana dashi ?".

"Ba mahaifina bane na asali ,cike da mamaki director ya zubawa Yazeedat idanuwa dama gashi tubarakalla akwai idanu ya ce" ashsha kunga abinda kuke jawo mana ake zagin mu ko yanzu menene amfani ?arya kinsan dai ?arya haramunce kuma kinyi ha'incin yanzu kin kyauta mana kenan?

"Nasan ban kyauta baa ni kaina banji daWin ?aryar dana yi muku ba amma kafin ka yanke hukunci inaso ka tsaya kaji labarina sannan ka yanke min hukunci ko wane iri ne ni kuma zan karSe shi hannu bibbiyu.


___Jikin director yayi sanyi ya ce "to ina jinki Sis Zeedat .


"Wato mahaifina Alhaji khalil ya kasance Wan kasuwa ne attajirin gaske ni kaWai iyayena suka haifa shiyasa suke bala'in sona,na taso cikin gata shi yasa na zama sargartacciya saboda ta kowani fanni Iyaye na suna gatantani acewar su ni kaWai suka haifa dole subani gata na duniya na taso marajin magana nice rashin kunya nice zuwa club bani da abokai sai maza
Saboda rayuwar turai da nayi ina ganin bakomai bane ba rashin jina ma?ota da ?an uwa su kawo ?arata amman iyayena suyi musu korar kare,tun suna kawo wa dan aWauki mataki a kaina har suka daina suka zuba mana ido.

Sai abokin Daddy ne ya bashi shawara cewa ya kaini makarantar boading akwai Sangaren boko da islamiya aciki inshaAllah rashin jina zai ragu haka kuwa akayi suka Wauke ni suka kai ni makarantar cikin ikon Allah duk na daina rashin ji sbd babu damar yi malaman mu suna bamu tarbiyya sannan naga ba su Daddy akusa Dani shiyasa na nutsu kamar bani ba har Allah yasa na haWu da kawa kuma yar uwa wato Hamrat, Sis Hamrat tana da hankali haWe da nutsuwa zuwanta ya zame min haske arayuwata na ?ara nutsuwa na samu kwanciyar hankali har dai nagana karatuna na dawo gida .

"na samu iyayena akan saurayina zai zo yana so ya turo ayi maganar auren mu
Bayan yazo sun gana da mahaifina mahaifina ya tambaye shi sana'ar da Yake,ya ce" masa shi Wan jarida ne sannan yana taSa kasuwanci haWe da wa?a."

Tunda mahaifina yaji maganar wa?a ya ce bazai bashi ni ba khalil ya ro?e shi akan ya bashi aurena sannan yayi masa al?awarin zai bar wa?ar Amman mahaifina ya kore shi Nima na ro?e shi amma yaki ji ta dalilin hakan ne na kamu da ciwon damuwa shima khalil Win dalilin hakan ne aka fitar dashi London har yanzu bansan halin daya ke ciki ba dan naka kasa tambayar Hamrat saboda tsananin kunyar su da nake ji to kaji dalilina na shigowa sana'ar nan kuma duk sanda zan fita basa tambayata inda zanje wataran ma basa sanin na fitan saboda Aunty a ko da yaushe tana cikin ?akinta wannan shine ta kaitacccen labarina.

____Tana kai karshen maganar hawaye duk ya cika idanunta tana share hawayen da hannu director ya bata Hankey cike da tausayinta, ta goge hawayen.

"Na daWe banji labarin da ya kashe min jiki ba kamar wannan gaskiya iyayen ki suna da sa hannu akan duk abinda kike amma kiyah?uri ki rungumi ?addarar ki dama cen Allah ya rubuta Khalil bashi ne mijin ki ba yanzu kije ki bawa iyayen naki ha?uri sannan ki faWa musu gaskiya kada ki Soye musu komai ki rarrashe su har su baki lamuni idan suka sa miki albarka shine zakiyita ganin ci-gaba arayuwar ki."


"insha Allah director yanzu ma zan tafi naje na basu ha?urin tana faWan haka tana mikewa.

" Masha Allah na gode da Waukar shawarata da kikayi kuma inshaAllah komai zai zo miki da sauki."

"Allah yasa."

"amen ."

Tafiya tayi jiki a saluSe ko wajan salahu bata je ba ta nufi motar ta driver yaja ta.

Acikin motar ne yazeeda ta ari wayar driver ta kirata bayan sun Wanyi hira Hamrat tai tayi mata nasiha haka tasha nasiha awajan ta akan girman iyaye ha?i?a nasihar Hamrat ta?ara shigar Yazeedat shiyasa ta Wauki alwashin zuwa ta ro?i Aunty ta yafe mata akan laifukan da tayi mata aikuwa hakan nan akayi bayan ta isa gida .

Yazeeda ta nufi Wakin Aunty ta ro?eta akan ta yafe mata duk abinda tayi mata ,Aunty taji daWin gyaruwar yazeeda shiyasa yazeeda bata boye mata komai ba dangane da Film Win da ta keyi Aunty ta ce babu komai ta cigaba insha Allah zata shawo kan Daddy Aunty tai ta sakawa Yazeedat albarka .

yazeeda ta tafi ?akinta cike da farin ciki tana jiran Daddy yazo ta fada masa gaskiya sannan ta roke sa affuwa.


hmmm masu karatu ko yah zata kasance tsakanin Daddy da Yazeeda shin kuna ganin zai iya yafe mata kuma har ya barta ta ?arasa Film kubiyo Ni a next page domin anan ne za a warware wannan rikita rikitan.

Comment.


*HAMRA'UL YAZEEDA*



*LABARI DA RUBUTAWA*
*DAGA*
*NUSAIBA ALKAMAWA*

(AUNTY NUSEE)

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?



*PAGE* =???=??? *29*


_____Daddy cike da Sacin rai ya shigo gidan,Aunty tana masa welcoming yayi mata banza, ya zauna akan kujera yana zuba huci kamar mayunwacin zaki,Aunty tana ce masa "ya tashi ya shiga ciki yayi wanka ga abinci nan akan dining." Amma ya dakatar da ita ta hanyar yi mata tsawa.


****
Mamaki ne ya kamata yaushe rabon da yayi mata tsawa haka ?

Tun kafin su haifi yazeeda,Aunty ita har ga Allah ba ta kula da yana yin da ya shigo da ita ba, da baza ta tanka shi ba saboda tasan halinsa na bak'ar Zuciya.

Cikin fushi ya ce" yanzu abokina ya ke nuna min Film Win da Yazeeda tayi sannan da wani hoton da tayi babu kaya dama kinsan yazeeda tana Film shine baki taSa faWa min ba koh? Da badon nagani ido da ido ba dan zan iya ?aryatawa wato kece kike Waure mata ....? To har yaushe ma ta shiga Film Win bansani ba ya faWa yana huci ?


"Uhmn Nima dai bansan ta shiga ba sai Wazu ta ke faWa min ni kuma na bita da addu'a, ai Film sana'a ce me kyau banga dalilin da yasa zan hanata,tunda nasan halin ?ata baza taje tayi abunda ba shikkenan ba,ba tunda auren bai yuyi ba sai kaga ta dalilin haka ta samu miji tayi auren ta." Aunty ta ?arasa maganar tana kallon Daddy.


____"Wllh ba dai agidana ba maza _maza ki kira ta ta bar min gidana taje cen ta watse badai agidana ba na yafewa duniya ita" .

"Yazeeda babu inda za taje tana nan daram da ?am agidan mahaifin ta." Aunty ta faWa cike da ?acin rai.

"Tsaki yayi ya nufi Wakin yazeedan Aunty tabi bayansa taga ikon Allah me zaiyi,yana zuwa yazeeda ta taho da gudu zata rungume shi hankaWe ta yayi nan ta ke ta bige da drower buguwa tayi sosai dan Sai da wajan ya Wan kumbura Aunty da sauri ta Waga ta tana mata sannu.

"Kin cuceni duk irin gatan da nayi miki a duniya amma da wannan zaki saka min na baki tarbiya dai-dai gwargwado na nuna Miki soyayya haWe da gata amma ke burin ki ki Sata min rai ki zo ki fice daga gidana na yafewa duniya ke babu Ni babu ke, ke wllh idan kika kuskura kika dawo gidan nan sai na tsine Miki albarka."


__"Haba Alhaji akan Wan wannan dalilin kake faWan haka to wllh babu inda za taje, da wani ne ya ce kar ka aura mata wanda ta ke so nan yaran nan yazo yaran kirki ga sana'ar sa haWe da ilmin amma Sai da ka raba su akan yana wa?a to wai shi mawa?in ba mutum ba ne ba ?sannan film Win ba mutane ne suke yi ba to sana'a ce me kyau faWakar wa tare da wa azantarwa hakan nan yarinyar nan ta ha?ura da khalil saboda baka sonshi sannan yanzu kuma baza ka ta yata zaSinta ba ai sai ka bita da addu'a Aunty ta faWa cike da Waga murya.

Shikuwa Daddy mamaki ne ya cika shi tunda ya ke da Aunty bata taSa daga masa murya ba sai yau," wllh sai ta bar gidan nan sannan ko tsinke baza ta taSa ba indai mallaki na ne Waga hannuna ya fito kuma idan kika ?ara magana Sai na tsinke igiyoyin aurena da ke."


Aunty zata kara magana kenan ,yazeeda tayi saurin tarar bakinta sai yanzu ma ta gane akan me suke maganar ,"Aunty dan Allah kada ki ?ara cewa komai Daddy kayahkuri ka yafe min na tuba dan Allah kada

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login