Showing 12001 words to 15000 words out of 65973 words

Chapter 5 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1041

wajan la'asar bayan ta tashi taje taWauraye fuskarta ganin Yazeedat zaune tana karatun al qur'ani yasa itama tazauna tana saurara bayan ta'idar tarufe alqur'ani ta'ajiye ,tadawo da kallonta kan hamrat tare da faWin kintashi?"daga mata kai tayi alamun eh,gyaren murya Yazeedat tayi tana cewa daman jiranki nake kitashi mufara karatu kinga anhuceki sosai,amma wacce makaranta kika baro?

" murmushi hamrat tayi tace nifa tun ina aji shidda na daina zuwa makaranta shiyasa nifa ban'iya komai ba,itadai yazeeda kallon mamaki takebin hamrat dashi,ajiyar zuciya ta sauke ,"nikam hamrat bangane wannan al'amarin ba nasan dai babanki ba ?aramin mutum bane tunda har yakawoki wannan makarantar,kinga kuwa dole abin yaban mamaki.


______ gyara zama hamrat tayi tace niba'a garinnan nake ba akauye nake ahannun innata nake iyayena sun dade da rasuwa, nan dai hamrat tabawa Yazeedat labarinta kaf ,bayan tagama bata Yazeedat taja ajiyar zuciya tace to yanzu dai abinda ya kamata koda nakoya miki bazaki fahimci komai ba amma yanxu tashi muje wajan uncle hameed namai bayani , tunda yana mana extra lesson ,godiya sosai hamrat tayiwa Yazeedat sannan suka tashi suka nufi office din uncle hameed .

*****
sallama sukayi yabasu izinin shugowa,da murmushi shimfiWe akan kyakykyawar fuskarshi yanuna musu wajan zama,zama sukai suka gaidashi cikin sakin fuska ya amsa yana tambayar Yazeedat kwana biyu banganki kinxo lesson ba?", murmushi Yazeedat tayi tace wlhi uncle nadanyi zazza6ine shiyasa bansamu damar zuwa ba.",ayya Allah ya sauwake, uncle yafaWa yana mai dawo da kallonsa kan hamrat data sunkuyar dakai tana wasa da zara _zaran yatsun hannunta kamar wata mutuniyar kirki .

"sabuwar zuwa mukayine yafada cikin zolaya?" murmushi Yazeedat tayi tace uncle daman zuwa mukai kataimaka mana... nan dai tabashi lbrin hamrat kamar yadda tabata,shiru yayi nawani lokaci tukunna yadawo da kallonsa kan hamrat,aysha ya ambaci sunanta cikin cool voice dinshi,gabantane taji yafadi sbd wani Wa namiji bai taba kiran sunanta da irin wannan yanayin muryar ba,dago da dara_ daran idunta tayi tasaukesu akansa.

"ahankali tafurta na'am uncle,"tafaWa tanamai kara sunkuyar da kanta dan bazata juri kallon kwayar cikin idanunsa ba,naji matsalarki kuma insha Allah tazo karshe amma kuma kema saikin kokarta.

",daga mai kai tayi alamun to tukunna yabasu time din da zatana zuwa dan ita kadai zaina yiwa bayan yagamaiwa Wanda yakema , godiya sukai mai tukunna suka tashi suka fita,suna fita yasauke wata nannauyan ajiyar zuciya.


________________________,bangaren su kuwa directly hostel dinsu suka nufa suna shiga hamrat tazauna ,tace "gskia yazeeda babu abinda zance miki sai godiya,girgiza kai Yazeedat tayi takama hannun hamrat tare da faWin haba kawata kidaina min godiya babu godiya atsakaninmu.

" ,rumgumeta hamrat tayi tace nagode ?awata,tafada tana sakinta.


____ yamutsa fuska hamrat tayi tace wlhi yunwa nakeji muWora girki mana.



Comment and share
*HAMRA'UL* *YAZEEDAH*





NA
*NUSAIBA ALKAMAWA*
'?
( _AUNTY NUSY_ )


****_PART EIGHT 8_*

Facebook
*NUSAIBA ALKAMAWA*
*Real*

Wattpad
*NUSAIBA ALKAMAWA*

YouTube
*NUSAIBA ALKAMAWA*



_____________murmushi Yazeedat tayi tace ai nagama mana girkin bara dai nazuba mana idan muka gama saina wanke miki kan namiki kitso,tana fadar haka ta mi?e tanufi kula tazuba a plate.

"itadai hamrat mamakin kirkin yazeeda take,zama sukayi suna ci bayan sungamane suka nufi toilet ta wankewa hamrat kai da shampoo bayan tagamane tabusar mata dakai tana mata streaching .

",itakuwa Yazeedat kan hamrat bakaramin burgeta yayi ba yayi masifar kyau ga tsayi har kafadunta yasauko mata,itama kanta hamrat bakaramin kyau gashinnata yayi mata ba ganin haka yasa hamrat tace ita kar amata kitso abar mata kanta ahaka, murmushi yazeeda tayi tace*Aunty* naga alama bakyasan kitso,turo ?aramin bakinta hamrat tayi tace Allah sis yazeeda banasan kitso dakyar ake danneni amin idan kuwa inna taji ina kuka saidai tace arabu dani, yanxunma nabari kinmin SBD karki rainani,dariya Yazeedat tayi tace" gskia zanso naga inna, tana masifar sanki sosai,tana fadar haka tana Waure mata kanta da riboom.


",haka suka zauna sukaita hira ananne yazeeda tagane hamrat babu abinda ta iya nagyara da sauran abubuwa,aikuwa yazeeda takudiri aniyar koyar da ita abubuwan da bata sani ba,ahaka har time din sallar isha yayi suka tashi sukayi salla bayan sun idar ne hamrat takarbi wayan yazeeda tafara game itadai yazeeda kwanciya tayi, tayi bacci,itama haka hamrat data gaji takwanta.


______haka rayuwa tacigaba da tafiya yau hamrat tayi 2week da zuwa makaranta amma idan kaganta saika zata tayi wata Waya,sbd yadda tafara chanzawa kyanta ya?ara fitowa ta?ara girma hips dinnan nata yakara fitowa kuma takara fresh dudadai hamrat chocolate colour ce amma tanada kyau.




______ Sangaren lesson din hamrat kuwa da uncle hameed yake mata tana ganewa sosai hakama bangaren karatunta shima ba laifi tanaWan ganewa,bangaren islamiyya ma tana maida hankali sosai dan hamrat akwai kwakwalwa,bangaren yazeeda ma haka take kokari wajan koyawa hamrat abubuwa kuma duk tana dauka.

"hamrat nada farin jini kowa na tane dan yanxu hamrat ta nutsu babu ruwanta da kowa tunda taje bata taba faWa da wani ba ,haka idan suka zauna da yazeeda taita bata lbrin ?auyensu da kuma lbrin yaya khalil da yaya mufeed,yadda yaya khalil yake nuna mata so amma shikuma yaya mufeed yatsaneta, itadai yazeeda saidai taita dariya kuma tanaso taga yaya khalil da inna harma da yaya mufeed, saidai kawai hamrat tayi murmushi tace "Indai yaya mufeed ne saidai kiga muguntarsa.

", yau takama Sunday yau babu school dan haka saidai lesson da hamrat zataje.


_______bayan tafito daga wankane ta nufi mirro,bayan tagama shafa mantane tasa lipsgloss tanufi wardrobe tadau doguwar rigarta tasa wanda yasha adon duwatsu mayafin tadaura akanta,dai_dai time din da yazeeda take fitowa daga toilet,sakar baki tayi tana kallon hamrat ganin irin kyan datayi*aunty dayake haka yazeeda take faWa mata ganin hamrat Win ta girmeta , yazeeda tafada tana karasowa inda hamrat take.


" kinga kuwa yadda kikayi kyau, kai aunty kodai bako zamuyi? " murmushi hamrat tayi wanda yabawa damar beauti point dinta lotsawa,"gskia nidai sis banyadda da wannan kwalliyar ba kamar wanda zakije gasar kyau.

" murmushi hamrat tayi tace nidai besty kishirya kixo kirakani lesson kar time yatafi kinsan halin uncle hameed idan nayi let zaimin faWa,tana gama fadar haka taWau phone din yazeeda tafara pic's kala_ kala,bayan yazeeda tagama ne hamrat tadauki book dinta suka fita suna tafe suna hira.

******
tunda suka doso office din uncle hameed yakafesu da ido,bakaramin kyau hamrat tamai ba,suna ?arasowa bakinsu dauke da sallama,waje suka nema suka zauna suka gaidashi amsawa yayi,yana kara kafe hamrat da kallo.

" yazeeda ce takula da kallan daya kewa besty dinta,ganin kamar ma yatafi wani tunani yasa yazeeda tayi gyaran murya.

______ firgigit uncle hameed yayi yadawo cikin haiyacinsa,wayincewa yayi tare da fadin yazeeda yau rako kawartaki kikayi kenan nasan dai ita tasaki agaba da rigima.


" murmushi yazeeda tayi tace ai indai besty ce sai mutum yagaji da shagwabarta, "murmushi uncle hameed yayi kawai,daga nan dai aka dawo kan karatu bayan sun kammala ne .........





Sharhin ku nake bu?ata kaWai.
.*HAMRA'UL YAZEEDAH*



NA
*NUSAIBA ALKAMAWA*


PART *NINE* 9

********

HAMRAT

________Dakatawa tayi da rubutun SBD hannunta daya ri?e mata sosai da alama jini ne yataru awaje Waya badon taso data tsaya a iya gurinba haka ta hakura SBD hannun datake rubutun bazai Wagu ba .

?ayan hannun tasaka tarufe littafin saida tayi wasu ?an mintina ahaka sannan Allah yataimaketa hannun yakoma normal,tashi tayi ta je ta Ajjiye littafin Win a ma'adanan sirri.


Tazauna tana tunanin wata hanyar da zata biyo wajan cikar burinta akan mahaifin nata.

Bayan wasu ?an kwanaki
Aka sallamo Dady Ras ya warke kamar bashi ba tana kwance akan gado taji anyi Knocking tambayar waye tayi Amman taji shuru kuma aka cigaba da knocking cikin saurin fushin nata taje tabude kofar xata fara masifa sai taga Dady ne, murmushi Dady yayi mata yace 'n?san da nayi magana da baza kibude min kofar ba Allah yawuci zuciyar gimbiyata kiyahkuri komai ya wuce wannan abinda da yafaru fa bawai laifi nane ba kuma bada wata niya nayi ba ,dama Allah ya kaddara hakan saita faru ki Ajjiye wutar ?iyayyar da kike min agefe .

"Katse shi tayi ta hanyar cewa" dakata daddy nagaji da jin irin wa?anan ba?a?en maganganunka muryarka kadai idan naji jinake kamar wuta tana cin naman jikina natsa neka Dady natsane ka natsani mai sonka hakama na tsani masoyin maisonka kuma Insha Allah saina Wauwa ?ar uwata fansa akanku nice nan ajalin ku.hamrat tafada idonta ?yam akan Dady babu alamar tsoro atattare da ita .

Murmushi Dady yayi duk da kuwa azuciyar shi yaji rashin dadin kalaman ta Amman tawani bangaren baiji haushin ta Amman afili yace yaro _yaro ne baisan wuta ba saiya taka ai duk abinda kike yi atafin hannu na kike ina sane da komai tun bana lura harna dawo nadasa ayar tambaya acikin hara haren dakika kawo min Kinga ba iya wanan karon ne kika taSa sakamin guba ba ,sannan ?an fashin da kika turo nasansu sunbani hakuri sannan suka faWa min wacce taturo su tun bana yarda haryaxama na nafara yarda ganin tarin hujjoji sannan lokuta da dama kina yunkurin zuwa kasheni amman Allah baya baki damar haka wannan na karshen natafi kitchen kirawo atine tazo tagyara min part Wina naga kina barbaWa min abu acikin abinci Shiyasa nasauya aka zubar da wanda kika saka gubar ,naci wanda babu shi.

Na nuna naci gubar ne badon komai ba SBD zuciyarki tasamu Salama ko daga wannan Allah yasa kigyara halinki kuma abinda yasa banci ba banaso Allah yatuhu meki da aikata laifin kisa kuma kinsan wanda yakashe hukuncin shi shima aka sheki ko ?

Nikuwa writer nace Allah sarki kunji soyayyar Wa da mahaifi, ko meye dalilin da yasa HAMRAT take yunkurin kashe mahaifin na ta oho.

______yakarasa maganar ?walla tana saukar masa a idanunsa.

"Dan hakin daka raina shine zai tsole maka ido kuma dadin bakinka bazai taSa shigeni ba, akai kasuwa get out of my room plz tafaWa tana mai nuna masa hanyar kofa .


Cikin sanyin jiki yafice.

Yana fita taja wata doguwar tsaki kamar yana ganinta ,tace" kadauka wata banzar maganar ka xata rudeni fuska biyu kawai, ran jinina bazai taSa tafiya abanxa ba .



______Cikin dare hamrat takasa bacci akodayaushe maganar yaxeedat ce take dawo mata kunne, kuma indai bata cika mata burinta ba Baxa ta barta ta huta ba, kuma ita kanta Baxa taSa samun kwanciyar hankali ba .

******
Tashi tayi cikin sanWa tabude kofar dakinta ahankali tamayar ta rufe kamar bata son ajita.

dare ya tsala Wakin aunty taje tabuWe ta tarar aunty tana ta shirgar baccinta saijan munshari take ,tsaki hamrat taja azuciyarta tace nagama da wancen tsohon kema xandawo kanki ne ,rufe kofar tayi ahankali kamar tana tsoron kar wani yaji .

_______Dakin Dady tawuce saWaf _saWaf ta kwayi Sa'a kofar abude take baisaka sakata ba ko jamlock murWawa tayi ahankali ta hango Dady kwance ya lulluba da bargo, cikin murna take tafiya ahankali ahankali tana addu'ar yau Allah yasa burinta yacika filo tagani agefe tadauka ahankali tadanna masa akai Amman me ???

Jitayi wani laushi wani soso_ soso bana jikin mutum ba .

Dady da yake bayanta yayi murmushi yace welcome my lovely daughter Ina jiran zuwanki Shiyasa ma bansakawa door Wina sakata ba,nasaka filillika SBD n?san harina kike komai zai iya faruwa.


Cikin jin haushi ta Ajjiye fillon taja wata doguwar tsaki tace ajeri dai zuwa rafi.tana fadan haka tai ficewata takoma dakinta.


_____Tana tunanin meyasa Dady bai dauki wani mataki akanta ba duk da kuwa yasan ita take aikata mashi wanannan al'amarin anya ba akwai ?ullalliya a?asa ba kodai akwai wani shirin dayake akaina sanin hatsabibancin Dady yasa tace dole akwai abinda yake shiri.


Kwanciya tayi wani naunayan bacci ya sureta bai direta ako i Naba sai aduniyar mafarkin yazeeda.



*WAHEED*


_____Saida WAHEED yayi masa wajen 3 miss call sannan yafara tunanin karma yaje be sameshi ba, yana cikin tunanin yaji wayanshi tana ringing.

" Aikuwa da Sauri ya Waga .

"Daga Waya Sangaren yaji ance "hello abokina sorry bana kusa Da wayar ne.

"Waheed yace " ok kana inane ?

" ina gida .


Waheed yace " ganinan zuwa ,khamess yace" to amma fa kayi sauri dan Daddyna yace xan rakashi unguwa .

_____Waheed yace okay ganinan , ya kashe kiran yanayin gaba safwan yace yaya kodai naxo na rakaka ne naga surikar momy ne yafaWa da sigar zolaya?

"tsaki wahid kawai yayi yayi ficewarsa yana isa gidansu abokin nasa ya tarar da Daddy da momyn khamis azaune ya tsaya suka gaisa" Daddy yace kinganshi ko haka suka iya babu abinda suka iya sai yawo amma sun kasayin aure ai nakusa maganin Khamis wlhi, Daddy yayi kwafa" shidai waheed bece komai ba yashige part din Khamis ya tarar dashi yana shiryawa".

khamis ya kalli abokin nasa yaga dai alamar damuwa a tattare da fuskar sa "yace abokina yana ganka hakane kamar kana cikin damuwa ?

Waheed yace " abokina ina cikin damuwa wlhi" khamis yace "tame?

"Wllh Daddy ne yace na fitar da matar da zan aura kuma kasan ni ayanxu banida wacce nakeso sabida bana kula yanmata yanxufa abokina 2 month yabani .

Khamis "yayi shiru yana tunani can ,yace "yauwa abokina ko dai Jiddah zaka zaSa ne? nima Daddyna yayimin mata sunanta Asiya kuma tanada kanwa Jidda wlhi abokina Jidda tana da hankali sosai ga tarbiyya zakaji Dadin zama da ita wlhi" .

"Waheed yace kai abokina rabani da ?ammata nan wlhi bana ra,ayin naje nacewa budurwa inasonta senaga kamar zata raina ni kuma kasan Nidai bantaSa soyayya ba duk da kuwa tarin ?ammatan da suke bibiyata Amman batasu nake ba" .

Khamis yace gaskiya ne dan ko nima ansha faWa min akan nashawo musu kanka, Amman ita wannan Win nayi mata magana ne dan karfa muje Dady yaxaSa maka wacce baka santa ba?

Waheed yakamata fa ace yanxu mun ajiye iyalifa yawanci classmate dinmu sunyi aure wasu ma sun haihu, amma mu muna zaune yakamata ace yanxu mun maida hankalinmu akan maganar auren mu".

Waheed yace "ok abokina karka damu zamuyi wannan maganar insha Allahu" .

*AUNTY*

Aunty kuwa tunda tabar Daining , take tunanin mafita amma takasa samu,haki?a yanxu tana cikin damuwa duk tarin shekarun da taWiba tana shirya shirinta, yau ze lalace sabida gashinan nafeesa tana Neman bata matsala, amma mafita Wayace kawai ta kirawo kawarta hajiya saratu ta bata hakuri daga nan se su samu mafita.

******
" wayarta ta Wakko tadannawa kawar tata kira. Aikuwa a bugu na biyu aka Waga wayar.

______ Daga Waya bangaren naji ance" waye yake magana cikin gatsali akai maganar ?

AUNTY tace hajiya zainab ce," tsaki naji anja sannan aka katse wayar.

"AUNTY ta sake kira amma ba,a Waukaba haka taita kira amma ba,a Waga ba .

______ can kuma sai AUNTY taji ana kiranta cikin rawar jiki ta Daga tace" hello ?awata ,Dan Allah kiyi ha?uri komai yawuce, Dan Allah yarinyar ma Da akeyin abin akanta tuni ma nasa ankashe ta .

*******
Hajiya saratu tace wlhi ?awata abinda kikayiminne alokacin banji daWin saba amma yanzu sai akiyayi gaba ."

Cikin farin ciki AUNTY tace "to insha Allahu zan kiyaye ?awata ai nidake munxama Waya." hajiya saratu tayi Dariya tace hakane kawata yau kuma dame akaxo Dan nasan ba,a rabaki da mugunta.

"Aunty tayi Dariya tace wlhi kedai bari ?awata Allah Dai ya yafemana kawai" Da Ameen hajiya saratu ta amsa, sannan aunty tace "kawata yanxu kuma kan wannan shegen yaron nata Zamu dawo."

" hajiya saratu tace wannen daga ciki ?

AUNTY tace waheed mana wai alhaji yace aure zaiyi yanxu menene mafita?

" Hajiya saratu ta Wan nisa tace to yanxu wa zai aura ?

"bai tsayarba sunce indai bai tsayar ba to zasu zaSa masa wacce sukaga Dama." hajiya saratu tace yauwa gwara da basu zaSa masa ba,Domin da sun ji?amana aiki."aunty tace "kamarya fa ?

________Hajiya saratu tace kedai kawai kibar komai a hannuna ."aunty tace karfa asake samun matsala irin ta wancan lokacin." hajiya saratu tace ai wancan ma kece kikayi sakaci harta samu ciki ki bari gobe zamuyi maganar kawai" aunty badon taso ba tace toh Allah yakaimu," amen Hajiya saratu tace sannan suka katse wayar.

Waheed.
Khamis yana gama abinda zai yi suka fito parlour Dady suka tarar da mommy suna hira .


Dady yace khamess tafiyar nan fa ta fasu domin wanda zamuje gurin shi Allah yayiwa kakanshi rasuwa shine yakirani yake shaidamin yama tafi cen garin nasu abinda yasa banfaWa maka nagama Waheed yazo Shiyasa .


"Ayyah Allah Ubangiji yayi masa rahma yasa yahuta suka haWa baki gurin faWan haka

Mommy da Dady suka amsa musu da amen .

Khamis yace am Dady xamu Wan fitine.

Dady yayi murmushin su irin nasu na manya yace" da dukkan alamu wajan sarakuwar tamu zakuje.

Cikin sosa ?eya Khamis yace a'a Dady wajan Abokanmu xamuje.

Dady yace "idan tayi wari maji.

Murmushi kawai sukai suka fice sai amota ne khamis yake faWawa Waheed gurin da xasuje cikin tsuke fuska Waheed yace kaidai damuwar ka ?ammata kuma ai da tunfarko ka faWamin ba saiyanzu ba ni narasa me natarewa su Dady wllh yafada yana ?ara tsuke fuska.


Murmushi khamess yayi yace ai w'lh gwara da Dady yayi maka haka sun fahimci auren ne baya gabanka nidai sun kyauta min dan karnayi aure adunga zunWe na ana cewa ga abokin gwauro khamis yakarasa fada cike da shakiyanci.

Karamin tsaki Waheed yaja yakauda kai gefe .

Khamess da Waheed sunje gidansu Asiya kuma alhadulillah ta karSesu hannu bibbiyu .

" Waheed kuwa mamakin abokinnasa yakeyi na yacce ya narke akan mace sai wani kalaman soyayya yake zuba mata sai wani ji dayake da ita kamar ya hadiyeta salon yaja musu raini,tsaki yayi wanda sautin sa baifito fili ba .

________suna tsaye sukaji anyi sallama da wata irin haddadiyar murya ba iya khamess ba hatta gogan namu, seda yajiyo yaji wata iri nutsewa ta saukar masa .

________ Jidda ta ?araso tace "sannunku." cikin sakin fuska suka amsa Jidda tace lalala yaya Khamis yau kainake gani ?

Khamess ya kuramata ido yana son tuna a inda yasanta kai wace ce haka kaddai Hauwa Jidda ce ta girma haka yafaWa cike da mamaki?

Asiya tayi murmushi tace itace wlhi honey. yace "ah lallai Landon ta karbeki kinga yanda kika ?ara girma kuwa ?cikin barkonci yake tsokanarta wlhi dole nema Abba yasamo mana siriki mu aurar dake wannan irin girma haka ?


Yafada cike da mamaki domin sanda yasanta yarinya ce karama kafin tatafi london karatu.

" Asiya ce tace "kaima Dai kafaWa yakamata ma a aurar damu tare tunda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login