Showing 57001 words to 60000 words out of 65973 words

Chapter 20 - HAMRA'UL YAZEEDA by Nusaiba Alkamawa book 1.doc

07 Oct 2025

1039

yayi ,ya ce" Inna kuma zuwa ?asar waje a mota ? nan ne airport Win ai ."


"Ai ho to naga gurin ne me bala'in kyau shiyasa na faWi haka na Wauka ai bin su ?asar mukayi."

******
Murmushi kawai Daddy yayi ya buWe mata murfin motar ta fito suka jera a jere zuwa ciki,bayan an cajesu suka nemi guri suka zauna suna sauraron sanarwar jirgin London da ya sauka yanzun,Inna sai watsa idanuwanta ta ke yi waje ganin fararen fata,ta ce" Adamu dan dai baka taSa min ?arya ba amma da ka taSa min zancen ?arya da nace karya kake yi muna cikin ?asar waje."

Abin ya bawa Daddy dariya matu?a dan sai da ya dara" ai Inna zuwan su mamana ne kawai zai tabbatar miki da magana ta ".

kafin Daddy ma ya rufe baki ya hango su" kin gansu ma suna taho wa ". mi?ewa sukayi suka nufi gurinsu.

Hamrat tunda ta hango su Inna ta ke ta murmushi na jin daWin ganinsu .

Mufeed kuwa baza ka fahimci halin da ya ke ciki ba, na farin ciki ko na akasin haka.


_______Tana zuwa ta haWa su ta rungume su tana murna, Dady ya shafa kanta yana sanya mata albarka Inna kuwa mamakin ?ara sauyawar hamrat ta ke ganin ta ?ara ?iba fatar jikinta kamar ka taSa jini ya fito gaba Waya ta koma kalar madara rainon kafet.

**********
Mufeed ya rungume Daddy, Daddy yaji daWin ganin Wan nasa cikin kwanciyar hankalin," Mufeed shine ka baro min Wan uwana ko acen?"

Wllh Daddy nayi_ nayi yazo mu taho tare ya ce shi a'a sai ya huta sannan zai taho saboda har yanzu soyayyar Yazeeda bata gama fita azuciyar sa ba idan yazo abun zai zame masa sabuwa fil shiyasa ma na kyale sa daga baya yazo Win."

"Ka kuwa kyauta da baka matsa masa yazo Win ba ai munyi video call dashi jikin nasa Alhmdllh ya gama warware wa shiyasa ma har muka samu kwanciyar hankali,"


"Alhmdllh kam dan kuwa ya warware harya fara manta baya ma kuma kaga ya ?ara komawa karatu."

" to haka muke so Allah ya ?ara bashi dangana."
" amen ."


"Mufeed baka ga Inna bane ba baka gaishe ta ba?"

______Gaisheta yayi Inna cikin washe baki ta ce" mufeen naji dad'i ganinka kuwa dan nayi kewar ka." ya mutsa fuska yayi yayi wuce warsa Hamrat sai gimtse dariya ta ke dan ko acikin jirgi sai da sukai faWa dashi akan ta Wora hannun ta ya gogu da nashi.

___riko hannun inna tayi suka ta ke wa su Daddy baya kai tsaye wajan mota suka nufa Daddy da Mufeed a gaba sai Hamrat da Inna abaya suna tafe suna hira Hamrat da Inna sai surutu suke jifa_ jifa Dady ya ke saka musu baki a hirar dasu shi kuwa mufeed ya cika yayi tam kamar ya fashe surutunsu ya cika masa kunne.

*******
Bayan sun isa Daddy yayi parking suka fito Mom ta fito da saurinta fuskar ta cike da annurin farin ciki, ta rungume Hamrat sannan ta rungume Yaya Mufeed tana santin kyaun da gayun da Hamrat Win ta ?ara bayan sun shiga cikin gidan Mom ta ce su wuce su?a rayin wanka sannan su fito su ci abinci.

______Hamrat ta wuce Wakinsu ta shiga toilet tayi wanka sannan ta shirya cikin ?ananun kaya aikuwa tayi matukar kyau dan ta saje da turawa kamar yar cen.

Fitowa tayi ta nufi dining Yaya Mufeed har ya shirya cikin farar jallabiya yayi kyau kamar Balarabe zama tayi ta fara zubawa kanta abincin Sai da ta zuba abinci kala biyar amma kadan _kadan sannan ta zuba lemo tana ci tana korawa dashi harta karasa ci Yaya Mufeed bai gama ba, ci yake yi kamar bayason ci mi?ewa tayi har zata wuce kuma sai ta fasa tayi kamar zata shige ta taka masa kafa da kasan takalminta me tsini .

_____?ara ya saki dan yaji matu?ar raWaWi Yaya Mufeed sannu yah?uri bansani ba dagajin yacce ta ke furta maganar kasan bata da gaskiya yun?urawa yayi zai kamo ta aikuwa ta kwashi na kare aguje dan tasan idan ya rike ta zataji jiki dan Yaya Mufeed badai iya mugunta ba.


Tana shiga ta faWa gado tana haki ta godewa Allah daya kuftar da ita dan da yakamata zata ji jiki agurinsa, janyo wayarta tayi ta dannawa Yazeeda kira,dan sun kwana biyu basuyi waya ba da yake tana shirye_ shiryen dawowa ta zama busy shiyasa bata kirata ba itama kuma Yazeeda bata kiratan ba dama Yazeeda batasan da zuwan Hamrat Win ba, dama bazata taso tayi mata Shiyasa bata faWa mata ba.

********

________Danna kiran tayi amma wani abin haushin akashe ta ke, yanke shawarar tayi taje gidansu dan tayi mugun kewarta ba kaWan ba cikin farin cikin nason ganin Yazeeda ta Wauki mayafinta da jakarta Inna wanda fitowar ta kenan ta ce" hamra'u ina kuma zuwa ?

"Gurin Yazeeda ."Hamrat ta bata amsa a ta?aice.

"Ai da kin bari kin huta gajiya,sannan sai kije Ni na rasa gane irin soyayyar da ke tsakanin ku Nima duk da yarinyar ta shiga raina sosai idan kinje ki gaishe min da ita kice mata nagode tunda ki kabar ?asar nan ta daina zuwa ."


_________Amma bata kyau taba amma zan faWa mata, na tafi."
" to Allah yatsare hanya."
" amen Hamrat ta faWa tana me ficewa daga Wakin .
?akin momy ta shiga ta sanar mata Mom tayi mata fatan dawowa lpy sannan tabata key Win mota Hamrat ta karSa dan zuwan ta London takoyi driving, tana fita ta tarar da motar a parking space ta shiga bakinta Wauke da Bismillah sannan taja ta hau titi sambel.


*YAZEEDA*

Tashi daga kanta yayi duk jikinshi zufa sai da yayi ?an mintina sannan ya dawo hayyacin sa bai san yagaji ba sai yanzu ita kuwa baiwar Allah numfashin wahala ta ke fitarwa jan numfashin ta keyi da kyar Saboda ko?arin guduwa da yake yi, Allah sarki ita kaWai kawai tasan irin raWaWin da ta ke ji so ta ke ta tashi amma inah, ta gagara dan ko dan ya tsunta bazata iya motsa shi ba.

___ ambaton sunan Allah kawai ta ke azuciyarta tana fatan wannan abun da ya faru da ita yasa mafarkine .


*******
?ago idanuwansa yayi wanda ya rine ya zama kalar ja, bai Waura su a ko ina ba sai akan Yazeeda ganin jini sosai ya jiketa kuma ya?i tsayawa yasa da sauri ya Wauke ta, bai dire ta a ko ina ba sai a toilet ya sakata acikin ruwan zafi hawaye ne kawai ya ke fita a idanuwanta tana jin raWaWi da ?una, ji ta ke dama ba haife ta bare har hakan ya faru da ita wai ita Yazeeda wani kato ya yaga mata rigar mutumcin ta abunda ta ke tattali ta tafi ?akin mijinta dashi har yayi alfahari da ita wai ita ce wani yayi zina da ita ya ilahi,ji ta ke kamar ta caka masa wuka.

_________ azuciyarta ta ke ji saboda ta fasa da zuciyarta ta ke tsantsan tsanar sa ta dira acikin zuciyarta sannan ta ke na dama anya ba sakayyar iyayena ce take bibiyata ba yanzu da nabi maganar Daddy da yanzu ina cikin gidan mu ina farin ciki kuma dana bi maganar Aunty naje gidan Sister Winta da duk haka bata faru da ni ba .

Sai da ya gasata sannan ta fara jin Wan ?warin jikinta ganin wani irin kallo da tayi masa yasa ya tsorata sum _sum ya fice daga toilet Yana fita ta fashe da kuka mai taSa zuciya har Sai da ruwan hawayenta ya ?afe.

istigfar tayi,tayi ta Wauki aniyar komai zai faru sai ta tafi gidansu ko kasheta iyayen nata za suyi sai taje gwara ta zama gawa agabansu akan a nan da ta ke ciki.

_____ a daddafe ta shiga Wakin bata ga kowa ba aciki kenan Salahudden ya fita Allah ya taimake shi dan da wllh da ayacce zuciya ta ke Wibarta zata iya kashe shi yanzun ma ba zata kyale sa ba zata waiwayo kansa bara ta samu masalaha da iyayen nata Wauko kayanta tayi ta saka da kyer tana daddafa bango ta fito waje waro idanunta tayi ganinta a wani guri da ba wani mahalukin Wan adam anan to ina yakawo Ni ?kuma ina Sangaren iyayen nasa nayi babban kuskure da tunda yakawo Ni ban taSa lekawa waje ba bare nace ya kaini wajan iyayen nasa ba wani gini in ba inda nake ciki ba wannan kuskurena ne Allah kayafe min.

____ fashewa tayi da kuka wanda hawaye babu ko Waya sbd kafewar da yayi ahaka tafita zuwa gate ta buWe daga ganin unguwar g r a ce.

* tafiya ta ke tayi idan tagaji ta tsaya ta huta har Allah yasa tafito gari sannan ta fara ganin napep.
* tsara tayi da kyar ta iya buWe baki ta faWa masa address Win gidan .


Yana kai ta tafito tana kwankwasa gate Win gidan idi driver ya buWe gate Win mamaki ne ya cika shi ganin yazeeda wacce aka daWe ana nema .

hajiya ?arama kece kika dawo ? Allah mungode maka.

shigo to, shi bai ma kula da halin da take ciki ba saboda tsantsar farin cikin da yake ciki da kyar ta iya cewa" bawa me napep Win cen kuWin mota ."

"toh hajiya". ya fita da rawar jiki ya bawa me napep din 3k

******
Tana zuwa parlour ta faWi abakin kofa domin kafar data ri?e mata ga wani raWadin zafi da yake ziyartarta karar faWuwar abu Aunty ta jiyo ta fito domin ganin menene tana zuwa tayi turus ganin wata ta kife kanta ba 'a iya ganin fuskarta.

"Baiwar Allah wacece ke maya faru gurin wa kika zo?."

Kuka ta saki jin muryar, Aunty ina Aunty tana jin Muryar Yazeeda tatafi da gudu ta rungume ta tana Wagata ina kika shiga Yazeedaty kin barmu cike da kewar ki ba irin cikiyar da ba muyi ba amma anrasa gano ki, ?ara rungume ta Yazeeda tayi tana cewa na tuba mahaifiyata ki yafe Ni zunubin dana aikata ne yake bibita ina sonki Aunty dan Allah kiyafe min ."


Ni babu abinda kikai min Yazeedaty laifin ki Waya shine da nace kije gurin sister na kika ?i zuwa amma komai ya wuce Nima laifina ne kiyafe min ya ke ?ata dukan su hawaye ne yake zuba a cikin idanuwanta.


_____Sakinta Aunty tayi ta mi?e da sauri ta nufi Wakin Dady, Daddy yana kwance duk ya rame abin duniya duk yabi ya ishe shi yayi matu?ar kewar Yazeeda ya shiga damuwa har kwantar dashi akayi a asibiti amma hakan baisa ya nemi yazeeda ba saboda har yanzu fushi yake yi da ita" lafiya kika shigo min daki ahaka?"

"Daddy fito kaga wani abun mamaki tana faWan haka ta ficewarta da gudu mi?ewa Daddy yayi ganin rikicewar Aunty da tayi ya fita turus ya tsara ganin Yazeeda a dur?ushe .


HaWe fuskar sa yayi yace ".

Comments Winkune yake bamu kwarin gwiwar sambaWo muku wani ina godiya ga duk masuyi min sharhi akan littafin nan ngd.


Comments and share it.
_HAMRA'UL YAZEEDAH_


LABARI DA RUBUTAWA
DAGA
NUSAIBA ALKAMAWA

AUNTY NUSEE


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?

PAGE =???=??? 32

____________ a baWi ni ya ji daWin ganinta amma a zahiri bai nuna ba sai ma ya hauta da faWa." ke me ya kawo ki gidan nan? bana haramta miki zuwa gidan nan ba wato ke ga marajin magana ko? kin gama watse war ki awaje sannan za ki dawo mana gida, to maza_ maza ki fice min da ga cikin gidan nan tun kafin ma na tsine miki albarka."

Yazeeda cike da kuka ta ce "dan Allah kaya ha?uri Babana ka yafe min na tuba zunubin dana aikata muku yanzu gashi ya na bibiyata nayi dana sanin Sata muku ran da nayi, Dady nayi al?awarin duk wanda kazaSa min a matsayin miji zan karSe sa hannu bibbiyu sannan zanbar sana'ar tawa." ta faWa tana share hawaye,



"Idan baki fita daga cikin gidan nan ba Allah ya ts......tun kafin ya ?arasa Yazeeda tayi saurin tarar bakinsa ta ce "yi ha?uri Dady zanbar gidan amma ina ro?onka da kayafemin." tana faWan haka ta tashi da kyar ta soma tafiya,

Aunty cike da razani ta kalleta ganin yacce tafiyarta ya sauya ta na gani ta fahimta halin da ta ke ciki,kafin Aunty tayi magana jikake timmmm Yazeeda ta faWi ?asa dai_dai lokacin shigowar Hamrat.

_____ cike da razani Hamrat ta taSata amma ina babu alamar numfashi a tattare da ita jijjigata Aunty ta ke yi ta na kuka" Hamrat kama hannunta mukai ta hospital ."Aunty ta faWa da muryar kuka Hamrat Wago kanta tayi ta kalli wanda ya ke tsaye babu alamar ya girgiza da halin da Yazeeda ta ke ciki karaf idanunta ya sauka ana juna gaban hamrat ya yanke ya faWi shima Dady anashi Sangaren haka.

" A'isha nufo gurinta Daddy ya yi Aunty ta Waukar yazeeda ya zo ya yi sukai ta asibiti amma sai taga akasin haka, ,ya na zuwa kafin Hamrat ta ankare ya rungumo ta ya na jin wani sanyi acikin zuciyar sa.

* Aunty mamaki yakamata amaimakon ya zo ya tallafi Yazeeda su samu su ceto rayuwarta amma ya je gurin wata kenan ma babu abinda ya dame sa da halin da Yazeedan ta ke ciki nan ta ke tsanar hamrat ya Warsu azuciyar Auntyn.

______ janye jikinta anashi Hamrat tayi ta rungumo Yazeeda da yake yazeedan bata da jiki sosai ya saka Hamrat Win ta iya Waukarta da kyar.

* idi yana ganinta ya taso da gudu ya karSi Yazeeda yana tambayarta abinda ke faruwa.
* " sakamin ita amota." hamrat ta faWa ata?aice, idanunta ya yi ja.
* sakata yayi sannan Hamrat ta shiga taja mota sai zuba gudu ta ke burinta kawai ta isa asibitin domin ceto rayuwar bestynta, ta cikin glass Win motar ta ga wata motar ta na bibiyarta sharewa tayi kai tsaye asibitin ta nufa ta na isa aka karSeta da gaggawa.

* Su Aunty ta gani sun fita daga hayyacin su dady kuwa ya tsare Hamrat Win da ido cikin kosawa da kallon da yake mata ya sa ta juya masa baya .
*****
bayan wasu ?an mintina Doctor ya fito ya ce su biyo shi aikuwa suka bishi har Hamrat Win dan ita ce ma akan gaba suna isa office din doctor ya basu wajan zama suka zauna .


Doctor ya cire farin glass Winshi ya kalle su ya soma cewa"Na kira ku nan ne domin na faWa muku abinda ke damun yar taku wato a gwaje_ gwajen da mukayi mungano cewa anyiwa yarku fyade ne bisa ga wani alamomi da muka gani mungano cewa .....zufar dake goshinsa ya sa hannu ya share sannan ya kalli su Daddy,ya cigaba da cewa mungano cewa ta na Wauke da cutar ?anjamau."

******
"Bazai yuyuba ?arya kake Doctor ?ata ba yar iska bace ba bare harta samu cuta na yarda da Yazeeda Wari bisa Wari."

"Ka fahimci ni Alhaji bawai kawai na faWa bane ba gwaji ne ya nuna mana hakan kuma cutar ne ta shige ta yau Win nan dan haka kada kudamu kanku ba wata Matsala bane ba yanzu zan dora ta akan magani zata sami sau?i insha Allahu".


_____ Innalillahi wa'innailaihi raji'un wani irin gunjin kuka Hamrat ta saki mai taSa zuciyar mai sauraro ,marin kanta ta ke ko zata farka daga mummunar mafarkin da ta ke yi Dady abun ya haWe masa biyu ga mummunar labarin da aka sanar dashi ga kuma halin da Hamrat ta ke ciki tsoronsa ma kada ta illatar da kanta ya ke .


Aunty tunda mummunar labarin nan ya dira a kunnenta takasa koda kwakkwaran motsi zuciyarta, ta farfasa ta ke yi mata,hawaye ne kawai ya ke sintiri a kumatunta bazata juri jin irin wannan ba?in labarin ba kawai ta mi?e ta fice jiri na Wibarta.

Doctor ya ce "yanzu zaku iya zuwa kuganta amma plz kada ku faWa mata abinda ke faruwa da ita Saboda ciwon zuciyarta ya na a matakin ?arshe,mi?ewa Hamrat tayi hawaye fal a idanuwanta burinta taje taga halin da Yazeedan ke ciki ta ke Daddy ya rufa mata baya bayan Doctor ya faWa musu number room din Aunty ganin sunfito suna tafiya ya sa itama tabi bayansu, suna shiga Wakin suka tarar da ita akwance duk tayi zuru_ zuru tayi ba?i da rama a yini Wayan nan .

nadama duk ya cika Daddy ya na ganin anya ba zunubin da ya yi ne abaya ya ke bibiyarsa akan ?artasa ba mafi soyuwa agareshi ,tsananin tausayin Yazeeda ne ya ?ara Warsuwa azuciyarsa ya yi daya sanin abinda ya aikata mata,

"Daddy Dan Allah ka yafe min kada kace zaka tsine min na tuba Dady ina ji araina bazan ?ara kwana aduniya ba."
* tafaWa tana zubar da hawaye.

"Besty Hamrat kece idanuwana suke ?ara gani koko mafarkin dana saba yi nake? nayi matu?ar kewar ki yar uwata rabin raina kiyah?uri na Soye miki abubuwan da suka faru dani, dana faWa miki da duk hakan bai faruwa a kullum nasihar ki agare ni shine nabi umarnin iyayenmu amma na bijire musu ."rungume ta Hamrat tayi suka saki kuka mai ban tausayi suma su Auntyn kukan suke yi.

Suna cikin kukan ne suka tsinkayi muryar Daddy ya na cewa .

"Yazeeda Hamrat yayar kice ta jini domin itama ?ata ce wacce muka fara haifa da mahaifiyarta."


___Zaro idanuwa duka yan Wakin sukayi su na mamakin maganar Dadyn,
"kudai na mamaki dama Auntyn Zeedat na taSa faWa miki ina da ?a da kuma mata wacce Allah yayi mata rasuwa."


"Haki?a Daddy naji dad'i da har besty Hamrat ta kasance yayata amma meyasa bakwa tare da ita kuma meyasa baka taSa bani labari ba sannan meyasa baka koma gare su ba .?"

"Labari ne mai tsaho amma bari na baku labarin a ta?aice ,ranar da mukayi tafiya nida mahaifiyarta muka samu accident wanda ko shurawa mahafiyarta batayi ba Allah ya yi mata cikawa ni kuma ganin haka ya sa na sami losing memory,na bar garin har Allah ya haWani da mutanen kirki wato mahaifin Aunty suka nema min magani suka dora ni akan dukiyarsu sannan suka bani auren ?arsu sai da aka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login