Showing 15001 words to 18000 words out of 65264 words

Chapter 6 - IZZAR SARAUTA BOOK COMPLETE BY Aunty Baby Ummu Irfan .txt


*COMMENT*
*&*
*SHARE*










*Aunty* *Baby* *ce*✍
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan🤱🏻: 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚


🤴🏻 *IZZAR SARAUTA*🤴🏻



















®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }




🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼










*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby* ✍








~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~






*DEDICATED TO.*
*UMAIMA ALIYU*
*Wannan littafin sadaukarwa ce gare ki*








*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*










📝 *page* 2⃣3⃣⏩2⃣4⃣










*___________*📖 Gimbiya Haleematun-Sa'adiya tana Isa gida ta fara tunanin yanda zata tsara wannan aure tunda tasan duk yanda tace ma mai-martaba sarki Fahad Abdullah to haka za'a yi Amma shi Dameer d'in shine abun tunanin ta.






Amma da yake ta iya munafunci sai ta shirya taje ta samu sarki Fahad Abdullah cikin farin ciki da annashuwa ta fara mai magana,




"Allah ya taimake ka ya baka yawan rai d'azu da naje gaiyatar walimar yara da akai Allah ya had'a Ni da wata yariya Mai gwazo da kishin addini Wanda in ta shigo masarautar nan za'a yi alfahari da ita Amma bansan ya zaka dauke maganar ba Amma Ni dai da Ina da yaro namiji to dole ne fa sai ya aure yariyar nan" ta karshe maganar murya a sanyaye.






Sarki Fahad Abdullah da ke zaune yana cin 'ya'yan itaciya kad'an kad'an a bakin shi ya jinjina kai sannan yace, "to yariyar a ina take kuma Mai tayi ta burge ki har kike mata sha'awar shigowa cikin masarautar mure?".




K'ara kashe murya tayi sannan tace, "Allah yaja da ran sarki yariyar tana da ilimin addini gana zamani Ni a gani na baza a had'a ta da my son ba yarima Dameer? " ta k'arashe maganar tana kallon shi.




Murmushi mai k'ayatarwa yayi sannan ya jinjina kai yana cewa, "Allah ya biya ki Haleematun-sa'adiya kina nuna ma yaron nan kauna kamar ke kika haife shi, shiyasa nake k'ara sonki Dan baki ware d'ana a cikin y'a'yan ki".






Wani irin farin ciki ne ya ziyarci gimbiya Haleematun-sa'adiya Dan bata tab'a zaton zatayi nasara ba Amma tama Allah godiya ko banza yarima Dameer ya k'ask'anta tunda kamar shi sai aure Yar talakawa.






Murmushi tayi sannan ta fara ma sarki Fahad Abdullah godiya akan amincewa da abinda ta kawo yayi sannan tace, "yanzu za'a tura waziri gidan su yariyar yaje ya tabbaya ko sun Mata miji".




D'aga Kai mai-martaba sarki Fahad Abdullah yayi sannan yace, shikenan ba damuwa zamu zauna da wazirin.




Haka ta tashi ta tafi cike da farin ciki, tana fita mai-martaba ya aika a Kira mai waziri, waziri ya shigo ciki da girmamawa ya kwashi gaisuwa sarki ya amsa sannan ya fad'a mai shawaran da suka yanke da gimbiya Haleematun-Sa'adiya.




Waziri yace, "ba komai insha Allah zasu shirya suje gidan su yariyar da daddare" sarki yace, to shikenan sai sun dawo.




Da daddare waziri da wasu daga cikin malaman fada suka shirya suka tafi gidan su Deeyana da jagorancin fadawan gimbiya Haleematun-sa'adiya, ko da suka Isa gidan fadawa suka fara Sallama....




*VOTE*
*FOLLOW*
*&*
*SHARE*






*Aunty baby ce*✍
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan🤱🏻: 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚


🤴🏻 *IZZAR SARAUTA*🤴🏻



















®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }




🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼










*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby* ✍








~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~






*DEDICATED TO.*
*UMAIMA ALIYU*






*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*










📝 *page* 2⃣5⃣⏩2⃣6⃣










*____________*📖Abban Deeyana dake fitowa daga gidan zai fita yaji sallama k'arasa fitowa yayi yana amsawa.




Turus yayi ganin fadawa a kofar gidan shi dan bema kula da su waziri dake gefe ba, suna ganin fitowan mutun daga gidan fadawa suka isa gare shi.




Hannu ya mik'a musu suka gaisa sannan daya daga cikin fadawan ya fara magana, "malam daga masarautar mure muke in dai kaina mai gidan nan kayi Baki gasu can" ya nuna su waziri.




Jinjina kai Abban Deeyana yayi sannan yace, " eh nine lafiya? ".




Murmushi sukai sannan suka ce "ba komai lafiya Amma in ba damuwa muna buk'atar lokacin ka kad'an", daga kai yayi yace, ba komai su shigo sannan ya shiga gidan shi.




Nan fadawan suka gayawa su waziri sannan suka shiga parlour shi dake zauran gidan, gurin zama ya nuna musu su waziri suka zauna da malaman fada su kuma fadawa suna waje.






Kallon shi waziri yake ya kasa dauke ido a kanshi tunda ya gan shi sai yaga kaman yana mai Kama da wani Amma sai ya share tunanin da yake a ranshi tunda Wanda yake tunani da dadewa k'ila kama ne kawai.




Shi dai Abban Deeyana na zaune tunda suka gaisa yayi shuru gaba daya hankalin shi ya kasa zama guri daya dan besan mai ke tafe da su ba.






Daya daga cikin malaman ne ya fara magana, "to malam mun san zakayi mamakin ganin mu a wannan lokacin amma alkhairi ne ya kawo mu".




Saurin kallon shi Abban Deeyana yayi yana k'ara maimaita abunda yace, malamin ya cigaba da cewa, "muna fatan abunda muka zo nema zamu samu insha Allah".




Shuru Abban Deeyana yayi Dan be gane abinda yake nufi ba, sai da waziri ya k'ara maimaitawa sannan yace, "kayi hakuri munzo maka ba wani aike sarki Fahad Abdullah ne yayi wannan aiken yana nema wa Dan shi auran yarka da fatan ba'a Mata miji ba? ".




Saurin mik'ewa Abban Deeyana yayi yana kallon su daya bayan daya dan be tab'a kawo wannan maganar ta kawo su ba besan lokacin da ya fara gaggaya musu magana ba,




"Wato mulkin zalincin da kuke ne da IZZA shine kuke so ku nuna akan 'yata to ban mata miji ba kuma bazan bayar da auran 'yata Deeyana ga masarautar mure ba ko kon zata rasa mijin aure" ya k'ara sa maganar cikin huci da bakin ciki dan har lokacin be manta irin wulak'acin da yayan nashi sarki Fahad Abdullah yayi mai ba cikin benar jama'a.




Daga waziri har malaman fada sun kasa ko motsi sabida basu tab'a zaton zaik'i wannan abun ba dangane da yana yin da yake ciki na talauci dan daga ganin shi kasan talaka ne amma wai har sarki da kan shi ya nuna yana son hada jini da shi yak'i.




Murmushin da yafi kuka ciwo waziri yayi dan basan ma mai zaice ba amma ya daure ya fara magana, "haba malam ai abun ba fada bane kayi hakuri in dai kace baza ka bada yarka ba to ba dole tunda kaine uban ta amma ka tuna wanda yace, yana son naka yafi wanda yace ya tsane ta".




Wani daga cikin malaman ma yace, "hakane maganar waziri".




Shuru Abban Deeyana yayi yana wani nazari sai can kuma yace, "tom zanyi shawara dan nima ina da iyaya duk yanda muka yanke zaku ji".






Gaba dayqn su suka ce to shikenan ba damuwa zasu dawo nan da jibi duk shawaran da yanke sai ya gaya musu, haka nan sukai mai sallama suka tafi shi ya raka su har kofar gida sannan ya dawo ya shiga gida jikin shi duk a sanyaye tunani fal ranshi.








Dameer ne zaune a office d'in shi na plazan shi yana ta danne-danne a computer, can dai wayan shi yayi ringing yana jin ringing d'in ya dauka Dan yasan mai kiran.




Ammin shine dauka yayi da murmushi akan fuskan shi yace, "Ammi na nayi missing d'in ki kwana biyu har na kosa na gama abunda nake na dawo gurin ki".




Murmushi tayi kaman yana gaban ta sannan ta fara magana cikin harshan larabci, "my son abun alfahari a duk duniya kana cikin koshin lafiya ya Nigeria?".






Shagwa'be fuska yayi ya lalgab'e kan shi jikin kujeran da yake sannan yace, "hmmmmm Ammi komai lafiya sai dai rashin ki kosa dani Ammi ina my uncle?".




"Yana lafiya d'azu Ayusha ke tambayar ka wai zata shiga Saudi Arabia amma sai kana nan to ka kira ta ka gaya mata ran da zaka koma dan ta sani" cewar Ammi.




Tab'e baki yayi sannan yace, "Ammi ki gaya mata ma kawai zuwa Monday ba sai na kira ta ba".




Ammi tace, "to Allah ya kaimu A'a dai my son ka kira ta ka gaya mata".




"To" kawai yace suka cigaba da firan su cikin kwanciyar hankali.






Waziri da malaman fada haka suka koma masarautar mure jiki ba kwari suka sanar da mai-martaba abunda Abban Deeyana yace, yaji haushi sosai da har zai aika a kira mai Abban Deeyana sai kuma gimbiya Haleematun-Sa'adiya ta lallashi shi tace, tunda su suke nema ai baza suyi fushi ba hakan nan dai ya hakura su jira zuwa jibin.




Abban Deeyana kuwa...








*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*






*AUNTY BABY CE*✍
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan🤱🏻: 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚


🤴🏻 *IZZAR SARAUTA*🤴🏻



















®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }




🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼










*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby* ✍








~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~






*DEDICATED TO..*
*RABI'ATU*💖
*Comment din ki na wattpad ya baurge ni Allah ya bar kauna aunty baby taku ce*😻😻😻




*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*








*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*










📝 *page* 2⃣7⃣⏩2⃣8⃣








*___________*📖 Abban Deeyana kuwa haka ya shiga gida jikin shi duk a sanyaye, parlour ya shiga ya zauna yayi shuru yana tunani, Amma ce ta shigo parlour tana ta magana taji shuru sai da ta zauna kusa da shi ta tab'a shi tukun ya dago yana kallon ta.






Amma tace, "lafiya kuwa Abban Deeyana ba fita zakayi ba naga kuma baka dade ba ka dawo?".






"Hmmmmm wallahi har na fita naci karo ana sallama dani a kofar gida, fadawa ne daga gidan sarauta sai suka ce suna son magana dani na amsa musu muka fara magana wai sun zo neman auran Deeyana".






"Deeyana?" cewar Amma, Abba yace, "eh Deeyana amma ai ni bazan ma 'yata aure yanzu ba karatu take tunda tana so bazan mata dole ba kuwa".






Ajiyar zuciya amma ta sauke sannan tace, "hmmmmm Abban Deeyana sarki da kan shi ya aiko neman auran yarka amma kace baza ka bashi ba?".






Kallon ta yayi dan be tsammaci haka zata ce ba ganin ita da bakin ta take cewa Deeyana na san karatu bata kuma kula ko wani saurayi amma yanzu kuma zata ce mai wani abu,






"To ni dai ba sarki ba ko shugaban kasa ne ya aiko neman auran Deeyana a yanzu bazan amince ba sabida bazan cuci 'yata ba" Abba ya fada yana kokarin tashi.






Shuru kawai Amma tayi tana tunanin wani abu, amma a ranta mamakin Abba take ace sarki ya nuna yana son hada jini da shi amma shi bazai yarda ba to wallahi ita dai baza ta zuba ido taga samu taga rashi ba ai kowa burin shi yarshi ta huta amma shi Abba ba wannan bane a gaban shi.






Bedroom Abba ya shiga Amma ma ta tashi ta bishi dan ya tsokalo mata in da yake mata k'aik'ayi samun shi tayi ya dan kishingid'a a kan Bed zaunawa tayi a bakin Bed d'in sannan tace,






"Abban Deeyana kullum da wannan maganar da zan fada maka yanzu nake kwana nake tashi kayi hakuri dan nasan dole ta bata maka Rai amma dole muyi ta sabida girma muke yi yanzu yarmu ta isa ace za'a mata aure kasan kuwa dole maganar dangin ka ya taso dan Allah kayi hakuri in maganar da zanyi yanzu zata bata maka rai".






Tashi Abba yayi daga kishingidan da yake jikin shi yayi sanyi sosai dan ko bata karasa abinda zata ce ba yasan karshen zancen amma shi besan mai zai fada mata ba a yanzu.




"Amma ta cigaba da cewa Abban Deeyana kayi hakuri ka gaya mana dangin ka ko kai baza ka iya komawa gare su ba dole yarka deeyana ta je gare su sabida ta san tana da dangin uba".






Hannun ta Abban Deeyana ya rike sannan yace...






*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*










*Yar autar gaskiya writer's ce*😉✍
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan🤱🏻: 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚


🤴🏻 *IZZAR SARAUTA*🤴🏻



















®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }




🎐 ```G•W•A```🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼










*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby* ✍








~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~






*DEDICATED TO..*
*UMAIMA ALIYU*
*Wannan littafin sadaukarwa ce gare ki*








*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*










📝 *page* 2⃣9⃣⏩3⃣0⃣








*____________* 📖yace, "kiyi hakuri fateema bazan tab'a komawa dangi na ba kuma Deeyana ma baza ta je ba sabida nayi ma kaina alkawarin ni da su har abada kiyi hakuri kinji matata" ya karashe zance muryar shi na rawa.




Kwantuwa tayi jikin shi ta fashe da kuka tace, "shikenan tunda ka fada haka amma alfarmar da zaka min shine ina son 'yata ta kasance cikin jin dadi da kwanciyar hankali dan Allah ka amince da wannan maganar nasan Deeyana bata da matsala zata amince da duk kaddara da tazo mata kuma insha Allah wannan aure alkhairi ne dan jiki na na bani".






Jinjina kai yayi sannan yace, "bawai bana son ma Deeyana aure bane A'a gidan sarauta yana da had'ari bana son 'yata ta shiga cikin matsala tana k'ank'anuwar ta amma Allah shi yasan gobe kuma shi ya kaddara wannan al'amari Allah yasa hakan shi yafi zama alkhairi na amince".






Dadi Amma taji sosai nan suka fara firan su cikin kwanciyar hankali da farin ciki.






**********


Dameer ne kwance kan makeken Bed d'in wanda daga ganin shi kasan na sarauta ne, ya tafi duniyar tunani labarin da mahaifiyar shi ta taba bashi kawai yake tuna wa yanzu ina zai ga wannan kanin mahaifin nashi yana raye ko ya mutu a gaskiya yqna da buk'atar ganin shi, tashi yayi zaune ya dauka wayan shi ya fara calling d'in ammin shi.




Ringing biyu ta dauka,gaishe ta ya fara yi murya a sanyaye, muryar shi da taji kaman yana cikin wani hali ne tace,




"Dameer lafiya kuwa?".






Ajiyar zuciya ya sauke ya dafe kan shi da yaji yana sara mai sannan yace, "Ammina tunani uncle ALIYU ya hanani sak ina zan ganshi Ammi ban sani ba yana macce ko yana raye Ammi ya kamata in ganshi".






"Hmmmmm Dameer shiyasa fa na kasa baka wannan labarin shekara da shekaru nasan zaka fini shiga damuwa amma kayi hakuri Allah na tare da mu kuma shima nasan insha Allah yana cikin kwanciyar hankali" ammi tayi maganar muryan ta na rawa.








Jingina kan shi yayi jikin bangon Bed d'in sannan yace, "shikenan Ammi insha Allah gobe Monday ina nan shigowa kuma akwai wanda nasa ya min bincike to insha Allah nasan zai samo min wani abun".






Ammi tace, "Dameer bana son zaman ka a Nigeria amma kai kwata-kwata baka ji yanzu duk abun da kike a Saudi Arabia be ishe ka ba sai ka hada dana Nigeria? wannan plazan ka barma wani daka yarda dashi ba dole sai ka dunga zuwa ko da yaushe Nigeria ba".






Murmushi yayi sannan ya shafa sumar kan shi da take gyare cikin tsokala yace, "Ammina ke da nake tunanin zaki dawo Nigeria muyi zaman mu ni yanzu nafi so ina zama kusa da mahaifina".






Ita ma murmushi tayi sannan tace, "kai Dameer Allah ya shirya ka ai ni da kasar ku sai dai kallo bani ko sha'awar zuwan ta ko kad'an kaima nasan sabida mahaifin kane kuma kasar ku ce shiyasa".






"Haba Ammi ai kema ta zama kasar ki" ya fad'a yana dariya.




Ammi tace, "to tunda abun naka ya zama zulaya sai anjima, Amma ka tabbatar gobe ka shigo Saudi Arabia sabida su Abba na kewar ka tunda kai baka nasu".






Murmushi yayi sannan yace, "karki damu Ammina insha Allah gobe iyan zu ina tare da tsufin nan".






"Kaniyar ka Dameer ga tsohu nan kana tare dashi" kit ta kashe wayan murmushi Dameer yayi sannan yace, "Allah ka nuna min ranar da zanga iyaye na suna inuwa daya".




Share kwallan da ta zubo mai yayi sannan ya tashi ya shiga toilet dan dauro alwala.






Zazzakar muryan ta ne kawai ke tashi a dak'in karatu take sosai, Amma ta shigo dak'in murmushi tayi ganin 'yar tata tana karatu sannan ta zauna kusa da ita tana k'ara gode ma Allah, sai da ta kammala surah sannan ta kalle Amma tace,




"Amma na daman baki bacci ba?".




Murmushi Amma tayi sannan tace, "Deeyana kenan ai in naji kina karatun nan bani iya bacci farin ciki nake tsintar kaina a ciki Allah ya miki albarka Deeyana".




Kasa tayi da kan ta tana murmushi sannan tace, "Ameen a hankali".




Tashi Amma tayi tace, "to sai da safe deeyana ki kwanta da huri sabida karki makara gobe makaranta".




"To Amma sai da safe yanzu zan kwanta" shafa kanta tayi sannan ta fita a dak'in.






Washe gari Abban Deeyana yaje ya samu baban su da maganar neman auran Deeyana da sarki ya aiko sannan yace, sun ce zasu dawo suji shawaran da ya yanke to shi ya ba baban wuka da nama ya yanke duk abinda yaga ya dace.






Shuru Baba yayi yana ta naziri akan maganar sannan yace, "bakomai a basu tunda har sarki da kan shi ya aiko be duba talaucin su ba da yanda suke, kawai Allah ya zaba abinda yafi zama alkhairi".






Ameen Abban Deeyana yace, sannan ya koma gida ya sanar ma Amma yanda sukai da baba, sannan yace, shi yanzu Deeyana yak'i ji baya so ta shiga wani yanayi besan yanda zata dauke al'amarin ba.






Amma tace, "Deeyana bata da matsala kuma insha Allah in kuma zaunar da ita muka mata bayanin komai zata fahince mu".




Shikenan kawai yace, suka ci gaba da hiran su.






Gimbiya Haleematun-Sa'adiya ne kishingid'e a kilisarta jakadiya na gefan ta waziri da ta aika a kira mata shima yana gefe ta kalle shi tace, "ina so gobe in zaku koma gidan iyayan yariyar nan ku koma da shirin auran dan nasan dole ya amince komai da ake buk'ata na aure ku tafi dashi dan bana buk'atar bikin nan ya huce sati biyu".






Hannu waziri ya daga yana mata kirari sannan yace, "an gama ranki ya dade komai zamu tafi dashi, Allah yaja da ran gimbiya Haleematun-Sa'adiya fulanin sarki uwar gida

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login