Showing 51001 words to 54000 words out of 65264 words
Chapter 18 - IZZAR SARAUTA BOOK COMPLETE BY Aunty Baby Ummu Irfan .txt
dan su zasu je su samai shi da Kan su haka dai suka tai tattauna maganar.
Deeyana ta gama shirya musu komai gobe zasu tafi Saudi Arabia, yanzu kowa hankali shi kwance Ammi ta sama ranta baza ta tab'a Bari Wai mai-martaba yace, zai k'ara auran ta ba.
Washe gari su Deeyana da wuri suka tashi suka shirya suka je fada suka ma mai-martaba sallama sannan suka ma duk wani na cikin masarautar sallama suka tafi gidan Ammi nan suka dauke ta suka je gidan Abba suka mai sallama sannan suka huce airport.
Nan da nan jirgin su ya tashi sai Saudi, kusan k'arfe biyar na Saudi Arabia suka sauka su Jaddah ne suka je taron su haka suka tafi gida cike da murna da farin ciki Ayusha sai nan nan take da Dameer ta mai abinci k'ala-k'ala taci kwalliya Deeyana kam ta cika tayi fam sai kunburi take.
Haka aka had'a party dawowar su sunci sun sha sannan kuwa ya tafi D'akin shi Dan yin wanka da sallah, Dameer da Deeyana suka tafi nasu Deeyana ko kallon Dameer batai ba sabida haushin da ya bata gurin cin abinci Dan rashin mutunci a gaban ta Aysha ke bashi abinci a Baki yake amsa shi kuma.
Shine haushi ya kamata take fushi da shi, ko da suka shiga D'aki bedroom ta huce Dan ta kosa tayi wanka sabida period d'in ta ya dauke wanka take so tayi sannan tayi sallah, shima bin bayan ta yayi Dan besan dalilin fushin ba.
Ta daura towel kenan kawai taji ya shigo ko kallon shi batai ba ta shige toilet, sai da ta kusa minti talatin a toilet sannan ta fito yana kan bed a zaune saurin komawa tayi ta sanya babban abun sallah sannan ta fito da sauri ya tashi sannan ya rungume ta ta bayan shi Yana dan shinshinan wuyan ta k'amshin sabulon da tayi wanka da shi yana dawo mai hanci sai ya shagala da shinshinan wuyan.
Zillewa tayi ta barshi ta wuce wajan mirror vaseline ta shafa sannan ta sanya kaya marasu nauyi ta shinfid'a sallaya ta tada sallah, shuru yayi can dai ya tashi ya shiga toilet shima yayi wanka sannan ya dauro alwala, jallabiya ya sanya sannan ya matsa kusa da ita ya fara sallah tana idarwa lokacin shi be idar ba ta fita abun ta D'akin Ammi ta shiga suka fara fira abin su.
Yana fitowa bai ganta ba ya tafi parlour su shima suka fara fira da jaddah sai kuma ga Ayusha ta fito daf da shi ta zauna nan ta fara janshi da Hira har ta dauko laptop d'in ta tace ya mata setting suka zauna gab da juna yana nuna mata yanda zata yi, ita Ayusha so take kowq na gidan ya fahinci suna soyayya ai dole ace Dameer ya aure ta shiyasa take mai wasu abubuwan.
Fitowan su Deeyana kenan taga Ayusha na langwa'be kanta jikin Dameer kaman ta mutum dan bak'in ciki da sauri tayi hanyar D'akin su tana kuka Ammi da ke tsaye ita ma haushi ya kamata harara ta balla ma Dameer da sauri ya aje laptop d'in ya tashi yabi bayan Deeyana, zaunawa Ammi tayi kusa da Ayusha sannan tace, "Ayusha menene haka ke baliga shi baligi ku dunga irin wannan zaman daga yau Kar na K'ara gani".
Shuru Ayusha tayi Dan bata tsanmaci haka Ammi zata ce ba sai ta kwafe fuska tace, "haba Ammi yanzu menene Dan na ma Yaya Dameer Abu kawai dai kice kinfi son wannan yariyar Amma ai yayana ne" dafa ta Ammi tayi sannan tace, "Ayusha ki fahince ni Deeyana matar shi ce baza ta ji Dadi kina Mai wannan abun ba".
Tab'e baki kawai Ayusha tayi sannan ta tashi ta dauke laptop d'in ta ta bar gun haushi cike da cikin ta girgiza Kai kawai Ammi tayi ta san wanda zata takawa burki Dameer.
Yana shiga D'akin ya tatda Bata nan bedroom d'in su ya shiga Yana shiga ya tatda ta ta kifa kanta jikin pillow zuba Mata Ido yayi can dai ya matsa kusa da ita ya jawo ta jikin shi janye jikin ta tayi Kara jawota yayi ya fara Mata magana a kunne.
Dukan shi ta fara da pillow tana kukan shagwa'ba, lallashin ta ya fara, "Ni ka saki ni ka tafi gun Ayusha d'in taka tunda dai naga kafi Jin dadin kasancewa tare da ita" rungume ta yayi ya sanya ta cikin k'irjin shi sannan ya fara shifa kanta a hankali "haba habibaty ya galbi ya zaki ce nafi son kasancewa tare da ita ke kuma fa to?".
"To ba gashi na gani ba" ta fad'a tana turo Baki, "hmmmm ba Dai-dai Kika gani ba to dan Ni ke daya ce macen da nasan nafi Jin dadin kasancewa da ita".
Shuru Deeyana tayi dan sai taji zuciyar ta tayi sanyi, shafa kanta ya k'ara yi sannan yace, "Deeyana kina Jin abun da nake ji a zuciyata?"shuru Deeyana tayi,
"Deeyana Ina sonki Deeyana Ina sonki Deeyana Ina sonki"
Jin maganar tayi kaman saukar aradu da ka dan Bata tab'a zaton wannan kalman daga bak'in Dameer ba, mirgino ta yayi suna kallon Ido cikin Ido sannan yace, "Deeyana kinyi shuru karda kice min ke Baki sona Deeyana Zan iya mutuwa akan ki Dan Allah ki daure ki furta min kalmar kina Sona ko so daya ne".
Nan ma dai shuru Deeyana tayi ta saukar da idon ta kasa tana jin wani irin son shi na rasa ko Ina na jikin ta, kwalla ya share tukun ya sanya hannuwan shi saman wuyan ta ya d'ago da kanta yanda fuskan ta zai kalle ta da kyau yace, "I love you Ina sonki har cikin zuciyanta".
Rungume shi Deeyana tayi sosai a jikin ta girjin ta na sama da kasa tace, "nima Ina sonka Ina sonka yayana" wayyo Dadi ji Dameer yayi kaman ya zuba ruwa a k'asa ya Sha rungume ta yayi da kyau yana jin wani farin ciki na ratsa ku Ina na jikin shi, tashi yayi sannan ya sure ta sai toilet ya zaunar da ita kan abun zama na toilet sannan yace, "alwala zamuyi dan yau sai mun raya wannan daran mai tarin tarihi a rayuwar auran mu".
Sai da gaban Deeyana ya fad'i dan jin abunda ya fad'a, kallon ta yayi ganin yanda duk lokaci daya ta tsorata sai kawai yayi murmushi sannan yayi alwala itama ya matso da ita tayi sannan suka fita a toilet d'in, sallaya ya shinfid'a musu sannan ya sanya mata abun sallah ya tada musu da jam'i.
Suna idarwa ya dafa kanta ya fara Mata addu'a sai da yayi Mata addu'a sosai sannan ya fara mata tambayoyi akan addini Amma da larabci Masha Allah yaji tana amsa komai sai dai wani Abu ya Dan Kara tunatar da ita, ba k'aramin Dadi yaji ba ganin ta San addinin ta sosai daman a kullum yana ma Kan shi addu'a Allah ya bashi mace Mai addini gashi kam Allah ya amsa addu'ar shi.
*(Hmmmmmm ina samarin yanzu da basu san daran farkon su su k'wank'washi kwakwalwar Amaryan su ba akan addini sai dai kawa aci kaza a baje a kwashi amarci, to wallahi k'alubale gare ku dan k'wank'wasan kwakwalwar Amaryar ka nasa ka gane wace irin mace ka auro kuma wacce irin uwa ka zabo ma 'yay'an ka, shawara ce)π*
Tashi yayi ya fita kitchen kaza ya k'ara gasawa sannan ya saka cikin plate ya dauko yoghurt ya daura Kan plate d'in sannan ya fita a kitchen d'in ya shiga bedroom d'in in da ya barta Nan ya samai ta ya aje plate d'in a sakiyar su sannan ya matso da ita jikin shi ya yaga kazar ya sanya Mata a Baki kin amsa tayi sai da ya canja fuska sannan ta bud'e Baki ya saka Mata.
Shima bude Baki yayi alaman ta bashi hakan Nan tana Jin kunya ta yanka ta saka Mai a Baki sannan ya siyaya yoghurt d'in a cup ya Kai bakin ta ta Sha sosai sannan ita ma ta maida bakin shi shima ya Sha, haka dai suka gama cin kazan Dan ma ba wani sosai suka ci ba sannan ya tashi ya Kai plate d'in kitchen lokacin da ya dawo ya tatda tana toilet wanke Baki shima shiga yayi ya wanke sannan suka fito tare.
Tsaye Deeyana tayi dan sai yanzu masifar tsoro ya fara kamata ji tayi kawai ya rungume ta ta baya ya fara shinshinar gaba daya ilahirin jikin ta, nan jikin Deeyana ya fara rawa Dan tasan yau Dameer ba sauki, k'ank'ame jikin ta ta fara yi kallon ta yayi lokacin ma hankali shi ya fara tafiya Kan dukiyar fulanin ta yace, "menene? ".
Bakin ta na rawa tace, "sanyi nake ji" murmushi gefen Baki yayi sannan ya dauke ta cak yace, "to Bari naji na jiyar da ke dummi", be aje ta ko Ina ba sai kan Bed ya mata runfa da k'irjin shi, nan ya fara fita haiyacin shi dan lokaci daya ya cire Mata rigar jikin ta ya cusa kan shi dukiyar fulanin ta ya fara lagudar ta.
Sai da ya sha San ran shi sannan ya fara yin kasa da k'amshi Yana lasar duk wani fatar jikin ta ita dai Deeyana sai bank'are mai take sabida sakon da yake aka Mata Yana tafiya yanda ya dace, a hankali ya safile komai na jikin ta shima haka ya fara zuwa k'asan ta ya sanya bakin shi kasan ta ya fara tsotsa wayyo Deeyana ji tayi kaman kar ya daina har kara tura kan shi take da hannun ta.
Sai da yayi romance d'in ta sosai sai da ya tabbatar ta hau online sannan ya fara kokarin shigar ta a hankali nan kuma kofa tace ba haka ba yayi yayi ya shige ta ya kasa Deeyana kon in banda hawaye ba abunda ke zuban mata sai ma da taji sandar girman shi na yawo a jikin ta nan ta kara birgicewa sabida jin abu da tayi kaman maciciji na mata yawo a jikin shi dai Dameer yayi nisa baya jin kira dan kwata-kwata besan duniyar da yake ba.
*Ni kam aunty baby tuni na arce ππΏββππΏββππΏββππΏββsabida abun ya fara fin karfin ido na na bar su mai-gwaza da mrs basakwace da neat lady dan nasan sune yan ganin kwakwafaπ€*
Gimbiya Haleematun-Sa'adiya na can cikin kurkuku abin duniya ya ishe ta yanzu ita ce a wannan guri kallon in da take zaune tayi Dan baza ta iya bacci ba mugun sauro sai czan ta yake gashi gurin duhu ko hasken kirki Babu ga dare, tsoro ma take kar wani mugun abun yazo ya illata ta hamma tayi sabida wata uwar yunwa da take damun ta har lokacin ji take da za'a Bata wuka ace ta kashe mai-martaba da Ammi da Dameer so zatayi Dan a cewar ta baza ta tab'a zama wannan gurin ba sannan hukunci kisan da mai-martaba yace, bazai tab'a yuhuwa ba Haka dai tayi ta maggaganun ta.
Jakadiya kuwa tana kwance sai kuka take sabida D'akin da aka saka ta akwai wasu manyan Mata daga zuwan ta suka mata dukan tsiya sannan abincin da aka kawo musu suka cinye Basu Bata ba sai kuka take ga masifar yunwa na damun ta ba abinda take sai tsine ma gimbiya Haleematun-Sa'adiya Dan ita ce sanadiyar shigowar ta gurin nan tayi da dasani yafi kwando dubu.
Yarima Dameer be sarara ma Deeyana ba sai kusan k'arfe ukun dare sannan lokacin ma bawai ya gaji bane kawai dai tausaya mata yayi, sai da ya fara shiga toilet ya tsaftace jikin shi sannan ya fito ya dauke Deeyana ya kaita toilet din ya cika ruwa sannan ya sanya Deeyana a ciki sai da ta saki Yar k'ara nan ya gaggasa ta sosai sannan ya fito ya barta tayi na tsarki ya fara gyara bed d'in da suka bata.π€
Cire bed-shit d'in yayi sannan ya sanya wani, lokacin kuma Deeyana ta fito daga toilet d'in tana Dan dan-gyasa kafa da sauri ya tare ta Yana Mata sannu ya zaunar da ita bakin Bed sannan ya dauko mata magani ya Bata ta Sha ya gyara mata kwanciya, toilet ya shiga ya sanya bed-shit d'in a washing machine ya fito a toilet d'in.
Sallah yayi raka'a biyu ya gode ma Allah sannan ya tashi ya hau kan Bed d'in ya mirgino da Deeyana jikin shi Yana ta lallashin ta Dan yasan ya Bata wahala, kalamai masu Dadi ya dunga gaya mata masu sanyaya ZUCIYA yana ta sanya Mata albarka butulcin ta da ta kawo Mai, ita Kam Deeyana wata irin kunyar shi ya kamata shikenan yanzu ya san komai nata.
Magana ya fara mata a hankali "Deeyana Allah ya miki albarka nagode Sosai da butulcin ki da Kika kawo min Allah ya miki albarka yanzu duk duniyar nan ki gaya min abunda Kika so insha Allah in dai bafi karfi na ba Zan Miki shi".
Shuru Deeyana tayi tana k'ara jin kaunar mijin ta har ranta sannan tace, "Ni bana son komai Ni Kai kawai nake so sannan ka min alk'awari baza ka tab'a min kishiya ba" murmushi ne ya subuce mai yana jin yaritar ta "haba Deeyana Ina da ke a duniya har zan k'ara tunanin wata ai har abada ke nake so kuma na miki alkawari insha Allah Ni Dameer bazan tab'a Miki kishiya ba".
Dadi Sosai ya kama Deeyana k'ank'ame shi tayi tana sakar Mai zafafan π kiss shima haka nan da nan bacci yayi awan gaba da ita shi kam shifa bayan ta kawai yake har akai Kiran sallah fajr ya tashi ya tafi masallacin.
Sai kusan k'arfe bakwai Deeyana ta farka nan ta tashi a hankali ta shiga toilet tayo alwala tana fitowa tayi sallah bayan ta idar ta jingina da jikin Bed tana tunano daran su na jiya ji tayi murmushi ya subuce mata, yarima Dameer ne ya shigo jikin shi sanye da kan Ball tsugunnawa yayi gaban ta yana murmushi.
"Ya habibaty kin tashi lafiya ya gajiyan jiya? " Ya fad'a yqna murmushi, saurin rofe idon ta tayi da hannuwan ta tana murmushi ita ma, "la kunya ta kike ji lallai yariya tun wuri ma ki cire kunyar nan" tashi Deeyana tayi da sauri ta haye Bed tana dariya.
Shima cire takalmin yayi da sauri ya bita kan Bed d'in yana dariya haka suka fara wasan guje-guje a kan Bed d'in tana yi tana wulla mai pillow, Ammi tana can zaune tun d'azu take jira su fito break Amma shuru tashi tayi da kanta tayi hanyar D'akin su dan taje ta Kira su.
Noking ta fara suna can suna wasannin su Dameer yaji noking Dan k'aramin tsaki yayi sannan ya tashi yaje ya bud'e D'akin Ammi ya gani tsaye, dalla mai harara tayi sannan tace, "Ni matsa ka bani guri ka ban min yariya ta zo tayi break".
Sosa K'ai yayi sannan yace, "Ammi gamu nan zuwa fa" na baku minti biyar Ammi ta fad'a sannan ta huce komawa D'akin yayi sannan yace, "taso muje muyi break Ammi ta zo" saukowa tayi a bed d'in sannan ta sanya abaya suka fito a hankali take tafiya sabida k'afan ta da yake mata zafi, shima ya fahinci haka shiyasa ya rik'e mata hannu.
Suna Isa Ammi ta taso da sauri ta tare ta ta fara mata irin gaisuwar su sai kissing d'in ta take sannan Jadda ta taso ita ma tayi mata, haka nan Deeyana ta samu gu ta zaune sai matsa ido take sabida k'asan ta da taji Yana Mata zafi sosai nan suka fara break Ayusha Banda hararan Deeyana ba abunda take ita kam Deeyana mai da ita tayi mahaukaciya Dan ko kallon ta Bata yi.
Suna gama break Deeyana tayi saurin tashi sabida bata so a gane ta tana tashi kam Ammi ta kalle ta gani tayi tafiyan ta ya canja Jadda zatayi magana kenan Ammi tayi mata alama da tayi shuru ta koshi ne ita ma Ammi tashi tayi ta bi bayan Deeyana ta shiga parlour kenan taji Ammi na Kiran ta juywa tayi tana ma Ammi murmushi.
Kama hannun ta Ammi tayi sannan ta zaunar da ita kan kujera ta kalle ta tace, "yata Mai yasa mai ke" kasa da Kai Deeyana tayi tana tunao karyan da zata ma Ammi murmushi Ammi tayi Dan ta gama gano ta tashi tayi tsam ta shiga toilet ta had'a ma Deeyana ruwan zafi sosai sannan ta sanya mta irin maggaganun su ta fito tace, ma Deeyana ta shiga ta k'ara kasa jikin ta sosai.
Nan Deeyana ta tashi kaman kwai ya fashe Mata a jiki ta shiga toilet d'in, ita kam Ammi farin ciki ne ya rufe ta tana musu addu'ar Allah ya azurta su da Yaya masu Albarka, sannan ta fita a D'akin ta tafi D'akin ta Dan karo Mata wasu magungunan.
Ta kusa minti talatin a cikin ruwan sannan ta fito taji dadin jikin ta kuma Sosai nan Dameer ya shigo ya samai ta suka ji gaba da firan su wajan karfe Tara yayi Shirin zuwa aiki.
Bayan wata daya.
*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*
*Aunty baby ce*β
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaanπ€±π»: π¦π¦π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦
π¦π¦
π¦
π€΄π» *IZZAR SARAUTA*π€΄
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* π
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby* β
*DEDICATED TO..*
*MY MUNAT*π
*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
π *page* 6β£1β£β©6β£2β£
_________π "Ina farin cikin sanar da Kai cewa sarauniya Deeyana na dauke da juna biyuuu har na tsawan wata daya da sati biyu" Dr ta fad'a tana murmushi.
Wayyo dadi yarima Dameer ji yayi kaman ya zuba ruwa a k'asa yasha dan murna da farin ciki daukar Deeyana yayi ya fara juye-juye da ita, yana ma Allah godiya da ya cika ma iyayan su da su burin su ya basu abunda suka dade suna nema, murmushi kawai Deeyana take dan wannan farin ciki haka da taga yana yi.
Aje ta yayi sannan ya bud'e aljihun wandan shi ya ciro key d'in mota ya mika ma Dr sannan ya k'ara bud'e aljihun ya fito da kudin da besan yawan shi ba ya k'ara mika ma Dr godiya ta fara zuba mai sannan tace, "Allah ya sauke ki lafiya nagode sosai kuma nayi mugun farin ciki da Allah yasa ni na fara sanar muku da wannan