Showing 48001 words to 51000 words out of 65264 words

Chapter 17 - IZZAR SARAUTA BOOK COMPLETE BY Aunty Baby Ummu Irfan .txt

sannan ya fara kissing d'in ta Yana Jin dadin yanda ya samai ta, nan ta rik'e mai hannu suka shiga bedroom ta fara rage Mai kayan jikin shi sannan ta Mik'a mai towel ta raka shi har bak'in k'ofar toilet sannan ta zille tana Mai dariya dan tasan yanzu zai iya cewa sai ta shiga ta taya shi kuma bata son ta jika kayan da ta saka yanxu.






Murmushi kawai yayi sannan ya shege toilet d'in yana cewa "Zaki sani ne yariya dan sai kin jika kayan abinda dai Baki so" kafin ya fito har ta fito Mai da kayan da zai saka sannan ta tsaya jiran shi ya fito.






Bai jima sosai ba ya fito daure da towel a k'ugun shi k'aramin towel din da ke hannun ta ta fara goge mai Kai da shi sannan ya matsa gun mirror ya fara shafa mai tana dan taimaka mai har ya gama sannan ya sanya kayan da ta fito mai da shi, rik'e mata hannu yayi sannan ya daura ta Kan cinyar shi ya fara laguda mata jiki nokyewa ta fara yi can dai ta samu ya sake ta sannan tace, "taso muje kaci abinci".




Tashi yayi hannun shi cikin nata suka fita parlour ya zauna Kan doguwar kujera sannan ta matso mai da table d'in da kayan abincin ke ka ta fara seving din shi, tare suke ci yana ci yana Bata har suka gama ci sannan ya tashi ya dauko wani dan k'aramin kit ya dawo ya zauna buda kit d'in yayi sannan ya jawo hannun Deeyana yace, "ya habibaty rufe idon ki".






Murmushi Deeyana tayi sannan ta rufe idon gwal ne sai kyalli yake ya sanya Mata a yatsan ta na hannun dama sannan ya bud'e wani kwalin kuma ya dauko abin hannu ya sanya mata sannan yace, "to bud'e" tana budewa ta kalle hannun ta da yake Kan cinyar shi wani uban ihu ta saka tana murnar farin ciki duk dai da bata san tsadan gwal ba tasan nata mai tsada ne rungume shi tayi ta fara gwararo mai addu'a.






Murmushi kawai yayi sannan yace, "komai nawa na mallaka a duniya naki ne to menene dan na siyan miki wannan abu" kissing d'in shi ta fara tana k'ara mai godiya nan shima ya fara aika mata da nashi sakon nan da nan suka burkice ma juna a wannan ranar da ba'a magana dan sun jiyar da junan su dadi sosai da sosai sabida Dameer badai iya sarrafa mace ba shiyasa ita ma Deeyana ta dage ta koya iri-irin kwanciya sabida ta jiyar da mijin ta dadi.






Bayan wata uku.




Wata ranar lahadi Allah ya amshi ran gimbiya Haleematun-Sa'adiya wanda sai da tayi ciwan sati uku baci basha a haukace take komai an dauke ta daga gidan kurkukun ma an mai da ta hospital acan ake kula da ita har ta mutu sunan Dameer da mai-martaba bai bar bakin ta ba, haka aka Mata wanka aka Kai ta gidan ta na gaskiya duk ta cizge gashin jikin ta dana gaban ta.






Kowa yayi kuka ganin k'arshen gimbiya Haleematun-sa'adiya 'ya'yan ta kuwa ba'a magana dan sun shiga damuwa fiye da yanda ba'a zato haka dai aka gama jimamin rasuwar ta, jakadiya kam ta zama abun tausayi dan ko magana ma yanzu bata yi.






Mai-martaba yana Shirin yin marabus ya banma Dameer sarautar amma Dameer kiri da muzu yace, baya son sarautar sai dai Abba ya amsa shi yayi ma matar shi Deeyana alk'awarin bazai tab'a mata kishiya ba yasan yanzu ya amshi sarauta dole ya k'ara aure hakan nan ake ta fama da shi yak'i amsa.






Ranar juma'a an sauko daga sallah JUMA'A mai-martaba ya had'a meeting da manyan fada da kuma Dameer da Abba, kowa da kowa ya hadu Sannan mai-martaba ya fara magana, "kaman yanda kuka sani Ni a yanzu bani da k'arfin raki sarauta dan haka nace Dameer ya amsa tunda yanxu ya cika mutum yana da aure".






Kasa da Kai Dameer yayi a zuciyar shi Yana cewa wai Abba har yanxu kana nan a sai na amshi sarauta hmmmm ba yarda za'a yi na Saba ma Deeyana alk'awarin da na dauka, Allah ya sanya alkairi cewar fadawan fada da sauri Dameer ya d'ago Kai idon shi sunyi jajir ya fara magana murya a raurane, "Allah ya taimaki mai-martaba ya baka yawan rai bazan iya rik'e sarautar masarautar mure ba ayi min afuwa a bama Abba na".






Saurin kallon shi Abba yayi sannan yace, "Dameer sabida mai Kai yafi cancanta a bawa sarautar nan" girgiza Kai yarima Dameer yayi sannan yace Aa Abba kayi hakuri ka amsa" gyaran murya mai-martaba yayi sannan yace, to shikenan Allah ya Taya shi riko insha Allah ranar juma'a ta sama za'a yi bikin sarautar shi da kuma daurin auran shi".






Dadi Sosai Yan fada suka ji Dan yarima Aliyu shi yafi dacewa a bawa sarautar Nan aka shiga Yi Mai Allah sanya alkhairi, shima Dameer d'in yaji Dadi yanda mai-martaba ya fahince shi sannan yayi murna sosai da Abba shi za'a bawa sarautar, Abba ba yanda zaiyi dole shima ya fara murmushi da nuna godiyar shi.






Haka aka tashi kowa na murna nan aka shiga sanarwa sati mai zuwa akwai bikin sarautar yarima Aliyu da kuma na daurin auran shi dan dole a daura mai mata Amma yace, uku sun ishe shi Amma ma taji Dadi Sosai Dan ita za'a nada fulani ta biyu kowa sai Taya ta murna yake, Deeyana Kam Dameer ya Bata labarin komai tafi kowa jin Dadi sabida tasan dole ya amsa sarautar sai ya k'ara aure ita Kam baza ta jure ganin Dameer da wata matar ba.








Nan aka fara shirye-shiryan bikin sarautar da za'a yi da kuma matan da za'a daurawa Abba daya k'anwar gimbiya Aisha daya kuma yariyar galadiman masarautar biki ake shiryawa sosai, Dameer ya taka rawar gani Sosai a bikin haka ita ma Deeyana ba ruwan ta da wai yara za'a daurawa baban ta dan duk basu wace sa'a ta ba.






Ita ma Amma haka ita ke had'a duk wasu akwatuna na amaryan da za'a yi ita ta dauke su ma a y'a'yan ta dan ba kishiyoyi ba dan duk ta haife su.






Yau ta kama juma'a duk wani al'ada da ake na bikin sarautar ayin shi ana idar da sallah juma'a aka nada Abba sarkin mure ana gamawa kuma aka daura auran shi da matan shi biyu Hadiza da Sumayya nan aka fara kid'e-k'ide da raye-raye kowa na nuna nashi bajintar.






Nan Abba ya nada baba a sarkin fada shi kuma Dameer aka bashi galadima na biyu duk da dai bai so ba hakan nan aka bashi, Deeyana da Ammi sun sha kwalliya kaya kala-kala haka ma Amma ranar dai haka aka wuni ana shagulgula har dare sannan aka kawo amare kowa da part d'in ta.






Bayan wata daya Dameer da Deeyana suka shirya zuwa London hutawa nan kuma Ammi ta matsa musu dan suje ganin likiti sabida har yanzu shuru ba wani bayani Dameer da Deeyana ba ruwan su dan a nasu haukar hutawa suke soyayya suke Sha yanzu shima dai Dameer d'in wani lokacin yana dan damuwa amma ita Deeyana ba ruwan ta.






Haka suka tafi London cike da k'ewar yan gida sun Isa London lafiya sunyi masauki a wani babban hotel Mai tsadan gaske ranar sai da sukai baccin gajiya sannan bayan sunyi sallah maghrib suka fita wuraran cin abincin bayan sun gama suka tafi gurarn wasanni haka suka dunga yawo har dare yayi sosai sannan suka koma gida.




Suna komawa gida wanka sukai sannan suka kwanta dan ba k'aramin gajiya sukai ba, nan Dameer ya fara lalubarta ture mai hannu ta fara yi dan bacci take ji sosai lallabata ya fara yi haka take ta ture shi riga ya cire mata sannan yace, Ni ki barni da yoghurt d'ina ma kawai ya ishe Ni".






"Hmmmm Ni dan Allah ka barni hayatee pls bacci nake ji Wai Kai baka gajiya ne ko d'azu da safe fa sai da kayi" tayi maganar cike da shagwa'ba.




Tsotson na shanun ta ya fara sannan yace, "to ba baby nake so mu samu ba Kinga su Ammi sun fara gajiya damu" "hmmmm da wannan abun na kawo baby da ba baby daya samu samu ba ma goma zamu samu tunda Kai ba gajiya kake ba".




Murmushi yayi sannan yace,"da wannan maganar ma da kike min da yanzu nayi na gama pls so daya fa zanyi" turo Baki tayi sannan tace, "to shikenan so daya kuma" lakatar hancin ta yayi sannan yace, "ko ke fa" sannan ya fara aika Mata da sakon ni ita ma tana mayar mai.








~KIRA~
```Uwar gida ki kasance wacce ta kwarai gurin iya kwanciya yanzu matsalar da muke fama da ita kenan kullum in za'a kawo mana matsala to irin wannan ne wai sai kice kunya kike ji, hmmmmm kunya ko zauna kunya ayi baki in Zaki zage ki zama mara kunya a kun mijin ki ki dage in ba Haka ba kuma ba ruwan aunty baby Ni dai na fad'an Miki gaskiya, kwanciyar nan ga tanan kala-kala Wanda Zaki burkita mai gida yaji ko kad'an baya sha'awar kasancewa da wata in bake ba, amma kuje kuyi ta dura ma cikin ku maggaun gunan mata wasu ma baku san menene ba kawai ana ce miki maganin mata ne sai ki siya ki dura ma cikin ki ko kuma ace na matsi ne kije ki matsa ma kanki wani abun pls mu kiyaye, shawara ce```πŸ‘Œ






Washe gari bayan sunyi wanka aka kawo masu break sukai sannan suka shirya suka fita hospital din da zasu ganin likita suka je sunci sa'a kuwa ba mutane nan suka yi komai da komai na shiga gun likitan sannan suka shiga bayanin komai suka mai yanzu kusan shekara kenan da bikin su amma shuru to shine suke tunanin ko wani ciwan ne, Dr yace to Bari duk su duba su su gani amma ai shekara daya ba wani damuwa bane amma dai bari su gani.






Nan aka fara duba Deeyana dan ita ce mace aka shigar da ita wata na'ura aka fara duba ta sai da yayi kusan awa sannan ya fito da ita shima Dameer haka ne amma shi ba na'ura bane wani abu ne aka sanya mai a kasan mara an duba shi sosai sannan aka ce su tafi gida sai gobe su dawo su amsa result.






Nan suka tafi can wani gurin shan iska da kwai swimming pool ma a gun nan sukai ta wasanni su na watsa watsan ruwa har dai yamma suka koma gida, wanka sukai sukayi sallah sannan Dameer yayi waya da abokin shi jawat ana Landon d'in yake daman karatu ne ya kai shi saudiyya ana suka hadu da Dameer har suka zama abokai to Dameer be samu yaje bikin shi ba shine yanzu sukai waya zasu zo su dauke su.






Ba'a Dade ba su jawat d'in suka zo da shi da matar shi Meeral nan suka dauke su Dameer sai gidan su Meeral mace ce mai kirki nan da nan suka saba da Deeyana ko da suka je gidan su ma su Dameer suka tafi D'akin jawat ita ma Deeyana suka tafi D'akin Meeral sai fira suke kaman sun san juna.






Har dare suna tare da k'yar dai su jawat suka barsu suka taho dan da sunce sai dai su kwana nan Dameer yayi ta lallaba jawat harda suka yarda in sukai wani zuwan zasu zo su kwana da yake Meeral tana da ciki shine suka ce in ta haihu zasu dawo har hotel d'in su suka kawo su sannan suka koma cike da k'ewar juna.






Washe gari suka shirya suka tafi hospital Dr d'in ya fito musu da result ya mik'a ma Dameer sannan yace, madan da Kai lafiya lau kuke lokaci ne kawai Allah kuma zai baku amma bari na baku wani magani In zaka sadu da ita sai ku dunga sha to in Allah ya taimaka kwayoyin halittan ku zaiyi karfi".






Dadi suka ji Sosai da Basu da wani ciwan sannan suka amsa maganin suka tafi, haka dai suka gama honeymoon d'in su a Landon har na sati biyu sannan suka koma Nigeria sunyi tsaraba sosai dan sati biyu nan da sukai har sun k'ara kyau gaba dayan su sunyi bul-bul gwanin sha'awa.






Sun sauka Nigeria lafiya Ammi da kanta taje taron su ganin su haka ba k'aramin Dadi taji ba sai farin ciki take haka suka shiga masarauta cike da farin ciki kowa yazo ya musu sannu da dawowa har matan Abba Hadiza da Sumayya nan Deeyana ta fara raba duk tsaraban da tayi ma mutane kowa ta bashi nashi.








Part d'in su an k'ara gyara shi sosai duk da dai Dameer na gini dan yace, baya san zaman masarauta can zasu koma Ammi da Abba duk sun amince tunda ma zaman nasu a Nigeria ba daurarai bane Suheema k'awar Deeyana itama an sa Mata rana dan sauran wata biyu bikin itama Deeyana tayi mata tsaraba sosai.






Daran ranar ai ba'a magana irin bidirin da suka sha kaman first night d'in su sabida Amma ta k'ara had'a Deeyana sosai, tasha sanbato kala-kala ita Deeyana banda dariya ma ba abunda take.






Yanzu Dameer shirye-shiryan komawa makarantar Deeyana yake sabida yaga tana da burin tayi karatu shiyasa ma zai aje aikin shi na Saudi Arabia ya dawo Nigeria tukun daga baya in ta gama sai su koma Saudi Arabia d'in gaba daya.




Satin da zata fara zuwa a satin ta tashi da dan zazzabi, Dameer yana lurai da ita ko kusantarta zaiyi bata bashi had'in Kai kaman da gashi yanzu tafi mai dadi fiye da da kullum jinta yake kaman sabuwar Amarya shiyasa baya gajiya da ita.




Haka dai take ta Dan zazzabin ta a tsetsaye gashi ta dan ramai tayi fari dai sosai gashi magana daya biyu sai miyau ya taro a bakin ta d'aga ita har Dameer sun rasa gane kanta shiyasa bata rabo da sweet a bakin ta, yau tayi wanka ta shirya ta shiga gun Ammi dan Dameer baya nan, suna zaune suna fire da Ammi ta tashi ta shiga toilet zubar da miyau yafi su uku.






Ammi dai tana ta kallon ta can dai tace, "Deeyana mai yake damun ki kike zubar da miyau haka?" Murmushi tayi sannan tace, Ammi Nima ban sani ba Wallahi haka kurin sai inji miyau ya taron min a Baki".






D'an shuru tayi tana nazari can dai tace, "to ki bari gobe zance yayan ki ya Kai ki hospital a duba ki gashi ma duk kin ramai sai fari da kikai" murmushi Deeyana tayi sannan taxe, "haba Ammi daga miyau kuma sai kice hospital kawai Ina ga wani abun naci ya Bata min ciki".






Hmmmm Deeyana kenan gwara dai aje hospital d'in" to" kawai Deeyana tace, suka cigaba da hiran su, Dameer ya shigo duba Ammi take gaya mai "in Allah ya kaimu gobe ya dauke Deeyana ya kaita hospital ita a ganin tq kaman Bata da lafiya" "eh Ammi Nima haka nake tunani ga yawan zafin jiki da take insha Allah goben zan kai ta" Dameer yayi maganar yana Mik'ewa zai tafi.




"To allah ya kaimu" Ammi tace, sannan sukai sallama, washe gari kuwa kafin ya tafi aiki sai da ya shirya Deeyana suka tafi hospital d'in masarautar nan aka fara mata gwaje-gwaje can dai Dr tace tayo fitsari ta kawo mata nan ta shiga toilet d'in office d'in tayi ta kawo mata gwada shi ta fara yi gwajin farko ya nuna mata ciki ne sai da ta k'ara gwadawa hakan nan ya k'ara nuna mata ciki da murna da farin ciki ta fara sanar ma da yarima Dameer.












*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*








*Aunty baby ce*✍
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan🀱🏻: 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚










🀴🏻 *IZZAR SARAUTA*🀴










🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*








*ALHERI SAI DAN AlHERI* πŸ‘Œ












*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby* ✍








*DEDICATED TO..*
*MISS XERKS*❀








*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*








*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*










πŸ“ *Page* 5⃣7⃣⏩5⃣8⃣












________πŸ“–"To Alhamdullh godiya ta tabbata ga Allah subahanahu wataallah, Allah mun gode ma da ka baiyana mana komai khujut Aliyu dan Allah ku gafarce ni nasan na muku laifi mai muni amma kuyi hakuri ku yafe min".






Ammi da fuskar nan nata had'e tace, "Allah ya yafe mu baki daya" sai da gaban mai-martaba ya fad'i dan shi gaskiya a yanzu bejin zai iya barin Ammi ta koma Saudi Arabia Ba'a mai da auran su ba duk da ya san baza ta amince ba ganin yanda ko kallon shi bata son yi.




Abba yace, "Amin sannan yace, "wannan mutanan da ga gani sune suka taimake ni a lokacin da dan uwana ya kasa fahinta ta" da sauri mai-martaba yace, "haba Aliyu yanxu be kamata kana tadu da maganar da ya huce ba", Baba yace, "hakane Aliyu komai ya huce insha Allah".






Sannan ya nuna Amma da mama yace, "wannan ita ce surika mahaifiyar matar da nake aure" mai-martaba yayi murmushi sannan Abba ya nuna Amma yace, "ga kuma matar da nake aure Allah ya azuta ni da y'a daya Deeyana ita ce matar Dameer" nan ma mai-martaba murmushi yayi sannan yace, "lallai babu mai wannan abun sai Allah Allah shine abun godiya".






Gaba dayan su suka ce hakane mai-martaba ya k'ara saka ma Dameer da Deeyana albarka sannan yayi ma baba godiya sosai Dan shi ya taimake shi da ya taimake k'anin shi har ya bashi yar shi, nan dai ya kara ba Ammi hakuri Sosai sannan yace, "maganar auran su kuma dan Allah ta bari a k'ara daura musu aure a yanzu dan shi baya so a dau wani lokaci" da sauri Ammi ta mik'e tace,




"Wa Allah shi kiyaye Ni zan k'ara auran ka kuma ko a mafarki Dan haka ya cire ta ma a ranshi" mai-martaba sosai ya lallabe ta amma Ina Ammi tayi sama hakan nan suka rabu da ita su Ammi suka tashi suka tafi, sai da Dameer ya mayar da su Abba gida sannan ya Kai Ammi gida duk da ita gobe zata huce Saudi Arabia shima Dameer yace, tare zasu tafi sabida wani dan aiki da yazo mai.




Masarautar mure kuwa ta bud'e da maganar abunda ya faru, gimbiya Mabaruka ta samu sarki suka tattauna akan Abba da zai dawo masarautar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login