Showing 33001 words to 36000 words out of 65264 words
Chapter 12 - IZZAR SARAUTA BOOK COMPLETE BY Aunty Baby Ummu Irfan .txt
yaran da zai daukan mai kayan da ya siya can dai ya samu wani yaro ya kira shi sannan ya fito da ledojin ya dauka yaron ma ya dauka suka shiga gidan, da sallama ya shiga tana tsaye a bakin kofa nuna mai parlour da zai shiga tayi da hannun ta shiga yayi sannan yaron ma ya shiga ya aje kayan da zai fito ya bude aljihun yaron ya saka mai kudi sannan ya rike hannun shi yace, "abokina mu gaisa daga yau ka zama abokina na gode sosai kaji" daga kai yaron yayi sannan yace, nagode yaya ya fita daga D'akin.
Murmushi Deeyana tayi dan shigowar ta parlour kenan hannun ta rike da babban tire na ruwa da kayan motsa baki, a gaban shi ta aje sannan ta kalle shi tace, "ga ruwa" "hmmmm" kawai yace Amma ce ta shigo parlour da sallama amsawa yayi sannan ya sauka a kujeran da yake ya gaishe ta sosai fara'an Amma ya k'aru dan taji dadi sosai, cike da fara'a Amma tace, "tashi ka zauna Allah ya shi ma albarka Allah yasa ka gama da duniya lafiya".
Gyara zaman shi yayi a kasa ya k'ara kasa da kanshi yana jin Amma ta burge shi ga kunyar ta da ya kamashi murmushi Amma tayi Sannan tace, "in dai ka dauke ni a uwa to ka tashi ka zauna ni a da na dauke ka dan haka ba kunya tsakanin mu".
Murmushi Dameer yayi sannan yace, "Aa mama nan d'in ma ya isa nagode da addu'ar ki gare ni" "Amma tace, banga kasha ruwan ba?" da sauri Dameer ya tsiyaya a kofi ya fara sha, nan dai suka dan fara hira duk da dai kunyan Amma ya hana shi sakat, ita kam Amma tun da ta ganshi taji ya shiga ranta ga mugun kama da suke da Deeyana da kuma Abban Deeyana ta rasa ma ya zata musalta wannan kama.
Sun dan dade sosai nan yarima Dameer ke gaya ma Amma insha Allah anjima zasu tafi Saudi Arabia da Deeyana ya kawo ta ne suyi sallama amma baza su dade ba zasu dawo Deeyana in ranta yayi dubu to ya baci wato ita bata da darajan da zai gaya mata cewa zasuyi tafiya sai yanzu da taji lallai ta yarda duk wanda baya sonka to baya sonka, sosai Amma tayi murna sannan ta musu addu'a ta kara da cewa "gashi Abban ku baya nan sai dai insha Allah ya dawo zan gaya mai Allah ya muku albarka ya baku hakurin zama da juna".
Ameen Dameer yace, sannan ta tashi yace, to zasu tafi kudi masu yawa ya aje akan kujera Sannan ya fita da sauri Amma na kiran shi sai hakuri ya bada ya fita sabida baya so tace, baza ta amsa ba, Amma nasiha ta kara ma Deeyana sosai sannan tace, "Deeyana Allah ya baki miji wanda yasan darajan ki yasan na iyayan ki dan Allah ki daure ki mai biyaya nasan halin ki baki da matsala Deeyana Allah ya miki albarka sannan kuma in kunje ki dauke duk yan uwan shi kaman naki".
Kwalla Deeyana ta share sannan tace, "insha Allah Amma" har bakin kofar gida Amma ta rako Deeyana sannan ta koma bude motar tayi ta shiga jikin ta a sanyaye tada motar yayi sannan ya fara tafiya, tunda taji ya fara tafiya hawaye masu zafi suka dunga zuban mata juyowan da zaiyi yaga tana share hawaye ji yayi duk ba dadi sannan ya gangara bakin hanya yayi parking.
Lumshi ido yayi sannan ya bude ya daura su a kanta cizan bakin shi yayi sannan yace, "lafiya mai ya faru ko wani abun ke damun ki?" girgiza kai tayi alaman ba komai hannun shi ya daura a kirjin shi sannan tace, "to menene na kuka ko nine?" daga kai tayi alaman eh zaro ido yayi sannan yace, "ni kuma mai na miki?".
Cikin muryan shigwa'ba tace, "ba kai bane yanzu baka barni a gida ba" wani irin dariya ta bashi wanda besan sanda ya fara ba har sai da hakuran shi suka fito sannan yace, "wait ukutee kin tab'a ganin in da aka kai yariya gidan ta sannan ta koma gidan su?" "Eh mana in ba Ba'a tab'a ba a fara a kaina".
Kunna motar yayi sannan ya fara tafiya tana yi yana murmushin dan shirman Deeyana ta bashi dariya wani babban shagon siyar da waya ya tsaya da hannu yayi mata alaman bari yaje ya dawo sannan ya fita shagon ya shiga wayoyi ne masu kyau da kuma tsada ya zaban ma Deeyana daya iPhone 7 mai kyau bayan ta pink dan Dameer akwai shi da son pink din abu sai kace mace.
Nan ya biya kudin sannan ya siya sim card ya fito shiga motar yayi dan kallon ta yayi sannan ya tada motar sai masarautar mure suna isa yayi parking ya fito itama fitowa tayi sannan sukai part d'in su bedroom d'in ta ta shige dan ji tayi ta gaji sosai bata dade da shiga ba shima ya shigo rike da gwalin wayar a hannun shi mika mata yayi sannan yace, "ki saka caji kafin 8:00 dan jirjin 8:30 zamu bi dan haka ki had'a duk wasu kaya da kike buk'ata".
Kallon wayan tayi ita bata amsa ba ita bata ce komai ba daga mata kai yayi sannan yace, "taki ce mana ko bata miki ba?" girgiza kai Deeyana tayi sannan tace, "ai tamin girma" "ko dai ta miki karama ki fada gaskiya dai" turo baki tayi sannan tace, "ai gaskiyar na fad'a" aje wayar yayi sannan ya kamo hannun ta kaman abun arziki sai ji tayi ya had'e bakin shi da nata gaba Deeyana miyan bakin shi sai da ya juye mata a baki dan harda kakalo miyan ma yake sannan daga karshe ya ciza leban ta na kasa sannan ya saki ta.
Zaunawa yayi a bakin Bed d'in yana mai da numfashi dan d'an wannan abun da yayi har yaji yanayin shi ya canja kallon ta yayi wanda tunda ya saki ta tana nan durkushe ta rasa yama zatayi ace dan kazanta miyan bakin shi ya sa mata a baki sannan kuma ya cizai ta murmushi yayi ganin tana durkushan ta kasa tashi sannan yace, "ko anjima kika kara turo min baki sai na cizai shi" shuru Deeyana tayi dan baza ta iya ce mai komai ba sabida gani take ya gama da ita.
A hankali ya tashi ya fita a dak'in yana tafiya yana bin bango wata irin sha'awa yaji tana taso mai abunda be tab'a faruwa da shi ba kenan dan a rayuwar shi ma mata basu gaman shi amma yau daga wannan abun yaji hajiya babban shi ta motsa, bedroom d'in shi ya shiga direct toilet ya huce ya sakan ma kanshi ruwa ya kai kusan minti talatin sannan ya fito daure da towel a kugun shi zubewa yayi kan Bed.
Jaddah da sauran yan uwan Ammi sun gama shiryawa jira suke kawai lokaci yayi su bar Nigeria, Deeyana kam ta wanke baki yafi a kirga in ta tuno abunda ya mata sai taja tsaki haka ta tunga harda ta gaji tayi wanka ta fito.
Karfe takwas dai-dai duk sun gama shirin su fada kilisar mai-martaba suka shiga suka mai sallama sannan suka fito duk matan gidan sai da suka fito suka musu rakiya banda fulani da tana kilisar ta wai bata jin dadi, yarima Dameer be damu ba sai ma yafi jin dadi dan ko bayin da ta aiko mai da su cewa yayi baya buk'ata.
Haka suka shiga mota yarima Dameer da Deeyana sai jaddah, Abdul ne zai tuka su sauran kuma suka shiga dayan motor sai ta fadawa kuma, basu wani dade a hanya ba suka isa airport lokacin jirgin su sauran minti goma ya tashi Abdul da yarima Dameer sukai sallama.
Matakalan jirgin suke hawa Deeyana duk a tsorace take kaman yasan haka ya rike mata hannu har suka shiga jirgin, zaunawa sukai a kujera yana rike da hannun ta can dai ta kwace hannun ta tana kallon jaddah murmushi jaddah tayi dan tana kusa da su, Ba'a dade ba jirgin su ya tashi sai Saudi Arabia......
*Oh ni aunty baby π har ban so nawa WhatsApp sbd ku dan banyi posting kwana biyu ba kawai to bari ma kuji yajin aiki zan tafi* ππ
*Aunty baby taku ce my fan's*π
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaanπ€±π»: π¦π¦π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦
π¦π¦
π¦
π€΄π» *IZZAR SARAUTA*π€΄
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* π
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby* β
*DEDICATED TO..*
*MY MRS BASAKWACE*β€οΈ
*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
πpage4β£7β£β©4β£8β£
___________π sha-biyu dai-dai suka sauka a Saudi Arabia Ammi da al'mustapha sai kuma Ayusha suka je taro su, Deeyana tana rakube jikin Dameer haka suka sauko daga jirgi da sauri Ammi ta isa gare su baki washe.
Jaddah ta fara runguma wa sannan sauran yan uwan ta duban Dameer Ammi tayi Deeyana na ragube jikin shi sai zare ido take, murmushi Ammi tayi sannan ta motso gurin su ta rungume Deeyana duk dai bata ga fuskar ta ba ita ma Deeyana rungume ta tayi tana murmushi, al'mustapha ne yace to kowa ya shiga mota dan dare na kara yi.
Ayusha da sai yanzu ta kula da Deeyana ta tab'e baki tana jin wani tsanar Deeyana nan haka dai suka shiga mota Deeyana da Dameer ne a mota daya sai ga Ayusha ta shigo ta zauna kusa da Dameer d'in murmushi ta mai sannan ta fara mai magana da harshan larabci, "bro's nayi miss naka da baka dawo ba sai dai ka ganni a Nigeria".
Murmushin gefan baki yayi sannan yace, "lallai ke kin san Nigeria nan shine amma baki zo biki na ba nasha ma zaki biyo Jadda ku taho" wani bakin ciki ne ya rufe ta wato ma bata zo bikin shi ba hmmmm shuru tayi bata ce komai ba dan bata son Deeyana ta raina ta tasan kuma in dai tana mgnr da Dameer sai yaja mata raini gun Deeyana.
Ita dai Deeyana tayi shuru dan bajin su take ba shiyasa ta maida fuskan ta titi tana ta kollon gari, haka suka isa gida kowa ya fito a mota Deeyana tasa hannu zata fita kenan Dameer ya rike mata hannu kallan hannun nashi tayi amma bata kalle fuskan shi ba, "hmmm baza ki tsaya mu fita tare ba" girgaza kai tayi alaman A'a fita yayi sannan ta sagaya ya bude mata ita ma ta fito hannun ta yasa cikin nashi sannan suka shiga cikin gidan.
Babban parlour gidan shine kowa yake nan ana ta shagalin taran Amarya Deeyana, suna shiga parlour yan uwan Ammi na nan suka tashi da sauri suka tare Deeyana suna gud'a irin tasu ta larabawa nan aka kunna wutan parlour mai kala-kala suka saki kida irin na tarbar Amarya nan jaddah ta fito ta fara rawa irin nasu na larabawa dan balarabe komai girman shi be huce rawa ba nan fa kowa ya fara taka tashi rawan har maza Dameer da Deeyana gefe suka koma ita Deeyana tana ganin abun mamaki can wata ta tawo da sauri ta rike hannun Deeyana ta shigar da ita tsakiyan parlour wai tayi rawa.
Tsaye Deeyana tayi tana murmushi nan kyaun ta ya k'ara fitowa kaman ta da Dameer ta fito sak Ammi tsaye tayi kawai tana ganin ikon Allah ba shakka wannan yar Aliyu ce to ya akai gimbiya Haleematun-Sa'adiya taga aliyu har ta had'a yar shi da Dameer aure wannan tayi ma kanta tambaya, jikin ta duk yayi sanyi tana kara kallon Deeyana.
Ayusha ce ta riko hannun Dameer wai suyi rawa murmushi yayi sannan shima ya rike mata hannu yana dan juya ta kad'an-kadan dagowar da Deeyana zatayi ta gansu wani iri taji a zuciyar ta wani abu ya tukare mata a makoshi duk sai taji wai-walan da take ya koma bacin rai.
Kashe kidan akan sannan aka hada sufura dan cin abinci abinci ne aka yi shi kala-kala Ammi sai nannan take da Deeyana tana kusa da ita shima Dameer yazo ya zauna kusa da Ammi suka sata a tsakiya Ayusha kuma ta zauna kusa da Dameer haka suka fara cin abincin Deeyana dai turawa kawai take dan in ta daga ido ta kalle yanda Ayusha da Dameer suke zaune sai taji kaman ta bar gurin, shi kam Dameer be san ma tana yi ba sai dan firan su suke da Ayusha tana sane in ta kalle Deeyana sai ta galla mata harara ta kara matsawa gurin Dameer.
Haka suka gama cin abincin Deeyana duk taji gurin ya isheta gashi tana jin kunyan tama Ammi magana can dai ta daure tace, zatayi sallah jaddah ta kalle Dameer sannan tace, "ka tashi ka dauki matar ka kuje dak'in ka an gyara muku sannan tayi wanka dan nasan akwai gajiya" saurin dago kai yayi ya kalle Jadda badai dak'i daya za'a ce ya dunga kwana da Deeyana ba lallai kam.
Tashi yayi sannan ya fara tafiya Ammi tace, Deeyana ta bishi harga Allah Deeyana bata so ba amma ba yanda zatai haka take binshi a baya har suka isa dak'in, shiga yayi sannan ita ma ta shiga kunna wutan dak'in yayi haske ya mamaye ko ina ciki taga ya shiga ita kuma ta tsaya tana kare ma dak'in kallo sai kace dak'in shugaban kasa haduwar shi baza ta iya masulta shi ba.
Cire mayafin abayan ta tayi sannan ta zauna a kujera fitowa yayi daga dak'in da ya shiga sannan ya nuna mata wani dak'i yace, "ki shiga bedroom ne akwai toilet a ciki" hmmmm kawai tace, sannan ta tashi ta shiga bedroom ne sai makadedan Bed wanda ya mamaye dak'in gaba daya toilet ta shiga dan tayi wanka tana shiga ya shigo mata da akwatin ta sannan ya fita.
Bata wani dade sosai ba ta fito daure da towel ganin akwatun ta sai yaji dadi dan sai da ta fara wankan ma ta tuna kayan ta suna waje, kayan bacci ta saka sannan ta sanya hijab d'in sallah ta fara, toilet yake son ya shiga Amma be sani ba ko ta fito sai dui yaji ya takura tunani ya fara a zuciyar shi yana cewa dole yama Ammi magana ta komar da Deeyana dak'in ta dan zai takura tunda toilet daya ne a dak'in nashi sannan kuma bedroom ma daya ne, can dai ya tashi ya shiga bedroom d'in ya tatda tana sallah.
Shiga toilet d'in yayi dan wanka yake so yayi, tana idarwa ta gyara zaman ta a gurin da take ta dan lankwasa kanta jikin Bed d'in dan bacci take ji bata dade ba kuwa bacci ya kwashe ta, kusan minti ashirin ya dauka a toilet d'in sannan ya fito jallabiya ya saka sannan ya huce gurin mirror shi ya fara shafa maya-mayan shi masu kamshi.
Yana gamawa ya juya zai fita yaci karo da Deeyana dake bacci kura mata ido yayi yana kallon kyakyawan fuskan ta da ke kama da shi ga dogan hancin ta dan bakin ta dan karami sai yaji ya bashi sha'awa a hankali ya sunguyo in da take dai-dai fuskan ta ya sanya hannun shi yana shafawa gani yayi kaman wuyan ta ya saki daukan ta yayi cak ya sanya ta a bed sannan ya gyara mata kwanciya ya rufe ta da bargo.
Dai-dai wajan bakin ta yaje sannan ya sunkuya har zaiyi kiss sai kuma ya fasa ya fita a dak'in, parlour ya fita ya tatda sai fira suke zaunawa yayi shima aka fara dashi can dai kowa ya tashi ya tafi kwanciya dan uku na dare yayi Ammi ce ta kalle shi sannan tace, "naga yariya Dameer masha Allah Allah ya sanya alkhairi ya baku zaman lafiya".
Cike da mamaki Dameer ya dago ya kalle Ammi sannan yace, "Ammi baza ki gane ko yariyar wacece wannan ba dan ni Ammi ban san komai dan gane da ita ba d'azu muka je gidan su, abban ta baya nan daman da na ganshi ne to lallai zan gane wani abu a tare da shi to baya nan amma kuma dole fa Ammi muna da dangantaka da yariyar nan wannan kaman yayi yawa".
Shuru Ammi tayi tana nazari can dai tace, "to Allah ma sani Amma Dameer ka rike yariyar nan amana dan Allah dan baka santa karka cutar da ita bamu san abinda Allah zaiyi ba gaba".
"Hmmmmm Ammi insha Allah dan na daukarwa mahaifin ta alkawari" ya fada murya a raunane.
*{π±π€to ko maiyasa Ammi ta boyewa Dameer Uncle d'in shi Abban Deeyana ne??}*
~Hmmmmmm kuyi hakuri da yana yin typing d'in wllh bani jin dadi kwata-kwata wannan satin sabida ku masoyana nake typing amma ku taya ni da addu'aπ€¦ββinsha Allah komai zaiyi dai-dai~
*Aunty baby ce*
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaanπ€±π»: π¦π¦π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦
π¦π¦
π¦
π€΄π» *IZZAR SARAUTA*π€΄
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* π
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby* β
*DEDICATED TO..*
*MRS BASAKWACE* π
```Jinjina ta musanman ga masoyan aunty baby kuma masoyan izzar sarauta na gode kwarai da irin kulawar da kuke bani addu'ar ku gare ni, ina godiya sosai kwana biyun nan ko in ce satin nan ban samu damar amsa comment d'in kowa ba to abun ne dq yawa ku kara hakuri insha Allah komai zaiyi dai-dai, comment d'in ku na kara min karfin gwaiwar suburbudo muku izzar``` ```sarauta``` βΊβΊβΊ
*MY ZEE and MY DEAR NEAT LADY Ina taya ku murnar kammala littafin ku kuskuran kukai Allah ya yafe muku fadakarwar da kukai kuma Allah ya baku lada*π
*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
π *page* 4β£9β£β©5β£0β£
_________πSallama sukai da Ammi sannan ya tashi ya tafi dak'in shi bedroom ya shiga yaga har lokacin Deeyana bacin ta take cikin kwanciyar hankali pillow ya dauka ya fita parlour kan duguwar kujera ya kwanta nan da nan bacci ya dauke shi dan a gajiye yake.
Washe gari tunda ya fita masallaci be dawo gidan ba gurin Ball ya huce sai kusan karfe takwas ya dawo gida lokacin ya tatda gaba