Showing 57001 words to 60000 words out of 65264 words
Chapter 20 - IZZAR SARAUTA BOOK COMPLETE BY Aunty Baby Ummu Irfan .txt
aka dauke jariri aka kai shi gun mai-martaba sarki Aliyu ya sanya mishi albarka sannan aka kai shi gun tsohun sarki Fahad Abdullah kowa murna yake.
Yau kwana Deeyana uku da haihuwa gata dai na duniya Deeyana na shan shi ga kayan ta dana jariri da kullum sai su saka kala biyar dak'i daya gaba daya aka ware na kayan jariri da uwar jariri Deeyana, Ammi kwata-kwata bata bari Dameer da Deeyana su ware ko na minti daya yana zuwa itama zata shigo dak'in har ya gama duba jariri tana tsaye sannan ya fita kallo ne kawai tsakanin su.
Sai kuma waya da suke kwana yi dan gaskiya ba karya suna kewar juna Dameer yake tambaya Deeyana wani suna take so a saka ma jariri tayi shuru sai da ya kara mata magana tace, ita bata da zabi duk sunan da ya sama jariri yayi.
Kullum gimbiya Aisha take ma Deeyana wanka shi kuma jariri gimbiya mabaruka tayi mai, gimbiya marwa kuma gyara kawai take ma Deeyana na fitar hankali wanda tasan duk ranar da Dameer ya kusanci Deeyana sai yaji ta kaman budurwa dan gimbiya marwa ba daga nan ba gurin gyara.
Yau ta kama alhamis ana gobe suna kenan yan saudiyya duk sun zo harda Ayusha da yanzu suke soyayya da abokin Dameer ana ma zancen aure yanzu ta cire son Dameer a ranta dan tasan baza ta tab'a samun shi ba ita ma tayi ma Deeyana siyaya Sosai da jariri sosai Deeyana taji dadi dan tunda tazo suna tare suna fira dan wannan karon ne zuwan Nigeria ta na farko.
Yan uwan Amma ma duk sun zo su aunty faiza gida dai ya cika sosai dan tun ranar aka fara shagulgulan suna, suheema ma ta zo da d'an karamin cikin ta ita ma anyi bikin ta da dadewa.
Mai-martaba tsohun sarki ya kira Dameer ya tambaye shi ko akwai sunan da yake sha'awa da za'a saka ma jaririn yace, Abdullah sunan kakan su kenan mahaifin su sarki Fahad Abdullah, yaji dadi sosai da karan da Dameer d'in ya musu sannan ya kira sarki Aliyu ya gaya mai shima yaji dadi sosai nan aka ta sama jariri albarka.
Ranar aka kira mai lalle ta ma Deeyana da kitso mai kyau, ita ma Ayusha tace a mata lalle dan ya bata sha'awa a abinka da farar macen sai ya fito yayi kyau sosai.
Daran ranar Dameer ya Kira Ammi yace, dan Allah Deeyana zata zo zai nuna mata kayan su na suna da k'yar Ammi ta yarda sannan aka kara canja ma jaririn kaya ta tafi da shi, tana shiga dak'in Dameer ya taso ya amsa yaron yana wani kashe ta da kallo kaman zai cinye ta, dariya tayi sannan tace, "kallon fa".
"Hmmmm habibaty kenan kin canja min kin zama wata taurarowa cikin taurari Kai anya kuwa kece mai Ammi take Baki haka my Deeyana" yayi maganar yana aje jaririn ya dawo ya rungume ta, kashe mai ido tayi sannan tace, "abun Dadi pls mai zaka nuna min na tafi bana so na dade, kar Ammi tayi fada".
Mai da fuska yayi kalan tausayi sannan yace, "yanzu ko rage min zafi baza ayi ba" dariyar mugunta Deeyana tayi sannan tace, "Kai lallai hayatee ai sai nayi wata biyu nan gaba" saurin zaro Ido yayi sannan yace, "wata biyu lallai lokacin ma maybe kina da wani babyn kwance a nan" yayi maganar yana shafa saman maran ta.
"Hmmmmm Ni zan tafi tunda dai daman wayyo zaka min" saurin riko hannun ta yayi sannan ya sanya ta saman bed ya haye saman ma ya fara kissing d'in ta, nashanun ta da suka cika riga fam ya kurawa Ido nan da nan ya hautsine idon shi yayi jajir.
Fito da shi yayi daga cikin riga ya sanya bakin shi saman su ya fara Sha, kai Deeyana ta zaro Ido tana mamakin jaraba irin ta mijin nata, sai da ya sha iya san ran shi sannan ya matsa ya fara tafiya da kan shi ko wani sako na jikin ta yana lasa, rasa abunda zata Mai tayi dan ba k'aramin tausayi ya Bata ba.
Ita ma taimaka Mai ta fara yi, ya fito da hajiya babban shi ya sanya ta a tsakiyan nonowan ta ya fara yin sama da kasa ita kuma ta had'a mai nonowan kaman yana yi cikin farjin ta yaji, sai da ya samu natsuwa sosai sannan ya barta haka ta tashi ta gyara rigan ta shi kuma ya nuna mata akwatunan da ya siyo Mata Wanda zatayi fitan suna gobe da shi, wanka ya shiga ita kuma ta fara duba kayan da suke cikin akwatuna.
Lokacin da ya fito ta gama dubawa kungan jaririn tayi sannan tace, "na gani sunyi kyau Allah ya k'ara arziki Bari na koma Kar Ammi taga na Dade" kai ya d'aga Mata sannan yayi kissing d'in wuyan ta da jaririn sannan ya dauka akwatuna Dan ya raka ta da su nan suka fita sai D'akin Ammi.
Washe gari tun safe aka mata wanka ta shirya ta cikin kayan sarauta dan a aladan gidan haka ne sai an gama radin suna sai kasa duk Kayan da kake so, an gama radin suna lafiya jariri yaci suna Abdullah zasu dunga kiran shi Abdul, nan fa aka fara kid'e-kide da raye-raye ana busa.
Dameer ma ya had'a walima shi da abokanan shi Wanda anci an sha, ko wani kaya da Deeyana zata saka shima Dameer shi ya saka sunyi anko kala-kala kayan suna kuwa har an rasa in da za'a saka su, anyi taron suna lafiya an tashi lafiya.
Washe garin suna an k'ara wani bikin sunan sannan mutane suka fara watsiwa kowa na tafiya jariri da Deeyana suna cikin kwanciyar hankali.
Bayan wata daya.
*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*
*Aunty baby ce*✍
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan🤱🏻: 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚🦚🦚
🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
🤴🏻 *IZZAR SARAUTA*🤴
🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI* 👌
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby* ✍
*DEDICATED TO..*
*UMMU MUDASSIR*
```MY daughter🤩 Allah ya kara miki lafiya sannan kuma ya sauke ki lafiya au🤭bari nayi shuru kar su oo suce min uwar zamani🤣```
*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
📝 *page* 6⃣5⃣⏩6⃣6⃣
_________📖 Deeyana da Abdul sunyi bul-bul abin su Dan ba k'aramin kulawa Ammi ke Basu ba, Dameer ma haka kullum cikin kula da Deeyana yake yanzu hankalin shi gaba daya ya koma kan gyaran gidqn shi da yake so Deeyana na arba'i su koma.
Gida ne yake musu mai masifar Kyau da kuma tsari part d'in Deeyana da ban nashi da ban sai kuma na yaran su gida ne gari guda yayi musu, akwai gun wasan yara da kuma swimming pool wanda zasu dunga shan iska.
K'ewar Deeyana na bala'in damun shi Dan da k'yar wani lokacin yake bacci, wani daran asabar ya kasa bacci sai juye-juye yake hakan na ya tashi ya fita zuwa part d'in Ammi yaci sa'a kuwa bata nan tana part d'in mai-martaba direct bedroom d'in da Deeyana take ya shiga kwance ya tatda ta tana sharan baccin ta.
A hankali ya fara tashin ta da yake Deeyana Bata da nauyin bacci nan da nan ta tashi kallon mamaki ta bishi da shi, kaman zaiyi kuka fuskan nashi gwanin tausayi dafe kanta tayi sannan tace, "amma dai kasan D'akin Ammi ne ko in ta shigo fa kuma gashi bani da tsarki".
"Eh na sani Baki da tsarki amma dan Allah ke taimaka min irin dabaran da kike min" yayi maganar murya Shi a sanyaye, "hmmmm to in Ammi ta shigo fa" "ai tana dakin Abba Ni kuma kafin asuba zan fita" tausayi taji ya bada hakan nan ta fara cire riga dan ta dan rage mai zafi.
```Yanda zaki hada maganin karin ni'ima.
Karin ni'ima
1_ man hulba
2_man habba
3_man na'a-na'a
4_man tafarnuwa
5_zait lauz
Wayyo Dadi in kika had'a maganin nan kikai amfani da shi sai kin gode ma aunty baby😁```
Tun daga ranar ya samu abin yi duk ranar da Ammi take dakin mai-martaba sai shi kuma yazo ya rage nashi zafin haka yake kullum.
Kwanan Deeyana arba'in dai-dai tayi tsarki ranar kaman karta gayawa Dameer amma k'aik'ayin bakin ta ya kaita ta gaya mai ai kam kaman ya jawo dare haka yake ji gashi Ammi ba'a D'akin zata kwana ba har rawar murna sai da ya taka.
Da daddare Ammi ta shirya ta tafi part d'in mai-martaba shi kuma Dameer ya shigo ranar da k'arfin shi ya shigo dan yasan babban burnin taraiya zai huce🤭 shi ya taimaka mata ta gyara Abdul ta kwantar da shi cikin gadon shi na sarauta sannan ta shiga toilet ta kara watsa ruwa shima Dameer d'in binta yayi sukai wanka tare.
Tun a toilet ya fara lagudar ta ko Vaseline be bari ta shafa ba ya sure ta sai kan Bed ya fara aika mata da manya-mayan sako, itama tana mayar mai har dai suka mance junan su dan ranar ba'a magana.
*Ni dai had'a Ina wa Ina wa nayi na fita a talatin🏃🏿♀🏃🏿♀🏃🏿♀dan yau abin ba dama bazan iya ganin wannan love da ake sha ba nima dai Bari in tafi gurin nawa🚶🏻♀🚶🏻♀🚶🏻♀🚶🏻♀sauran kuma inji su oo sunce wani abu* 😹😽
Can wajan k'arfe biyu Abdul ya tashi ya fara kuka da k'yar iyayan nashi suka saki juna, Dameer ya dauko shi ya sanya shi kan cinyar Deeyana, nono ta sanya mai a baki kallon ta kawai Dameer yake gwanin sha'awa tana ba Abdul d'in nono sai da yasha ya kushi sannan Dameer ya amshe shi ya mai da shi gadon shi ita kuma Deeyana ta shiga toilet dan tayi tsarki da ruwan d'umi.
Shima nan wani sirrin ne 😉Hajiyata ki gwada👌
Tana fitowa Dameer yaje ya dauke ta sai kan Bed suka ji gaba da aiki🤭ranar ba'a magana sai kusan asuba da yasan Ammi ta kusa dawowa suka sihirta ma juna nan ya fara kwarara mata albarka dan cewa yayi be tab'a jin tayi mai dadi kaman na yau ba.
Toilet suka shiga sukai wanka, jallabiya ya saka sannan ya fito Dan yaji kaman an fara Kiran sallah, Ita kuma Deeyana ya Bart tana wanke kai Ammi da ke shigowa taga kaman alaman mutu saurin kunna wuta tayi Dameer ne yana niyar fita da sauri.
Da mamaki Ammi tace, "Dameer Kaine da asuban Nan?" "Innalillahi wa'inan ilaihir rajiun" Dameer ya fad'a yana rintse Ido kallo Ammi ta k'ara mai a Karo na biyu sannan tace, "ba magana nake ma ba?" "Ammi agogo na manta jiya shine yanzu nazo dauka".
"Agogon ka yayi" sannan Ammi ta shige bedroom d'in da Deeyana take, ita Kuma ta fito daga toilet kenan tana tsane gashin ta da towel, Kare mata kallo Ammi tayi sannan tace, "ke kuma mai ya Kai ki wanka da asuban nan da wannan sanyi? ".
A tare gaban Deeyana yace dam dam dam zaro ido tayi tana kallon Ammi, da sauri tayi kasa da kanta tana tunanin amsan da zata ba Ammi ga wata kunyar ta da ya kama, "hmmmm ummmmm hummm Ammi Daman hmmmm Daman Abdul ne yamin tunbudi na gama bashi nono shiyasa".
"Tunbudi lallai", dan gaba daya Ammi ta gama gano su sannan tace, "wato Deeyana ni nake neman Miki yanci ke a gunki ba haka bane ko yanxu ki Bari a kaki Yana marmarin ki shine A'a ko to Wallahi Bari in gaya Miki namiji ba dan goyo bane yana gama wannan rawan k'afar da yake da ke zai yarda ki, kuma ki shirya komai da kike buk'ata ranar Friday zaki koma gidan ki tunda haka kike in bana nan ki bud'e mai kofa ya shigo ai gwara ki koma can ku k'arata" tana gama fadar mata haka ta juya tayi tafiyar ta.
Ai Deeyana ji tayi kaman ta had'a kasa ta shige Dan ba k'aramin kunya taji ba innalillahi🤦♀ita dai Dameer ya gama da ita yanxu ya zata dunga kallon Ammi "wayyo Ni Deeyana" ta fad'a tana dafe Kai.
Kuyangu sun gama had'a musu abin break Ammi ta fito batq ga Deeyana ba wucewa bedroom d'in tayi dan ta Kira ta Deeyana kam na zaune tunda aka mata wanka ta sanya kaya ta zauna bakin Bed ta daura Abdul Kan cinyar ta ta gama bashi nono ta k'asa fita sabida kunyar Ammi, sallama Ammi tayi sannan ta shigo kallon Deeyana tayi sannan tace, "Deeyana baza ki fito breakfast bane tun d'azu nake jiran ki".
Kan Deeyana na kasa tace, "yanzu zan fito Ammi" nunawa Ammi tayi kaman bata san wani kunyar da take ji ba ta dauke Abdul ta fita, ita ma Deeyana fitowa tayi jikin ta duk a sanyaye nan kuma Dameer ya shigo fuskan shi cike da annashuwa.
Gaishe da Ammi yayi sannan ya dauka Abdul yana mai Wasa ita kam Deeyana tana zaune kanta na kasa har Ammi ta fara saving d'in su, Ammi tayi ta jan Deeyana da firan da ta sakin jikin ta nan har suka fara break.
Suna gamawa Deeyana ta tashi ta shige D'aki Ammi ta kalle Dameer sannan tace, "ranar Friday insha Allah zaku tare a gidan ku tunda dai Kai baka da ta Ido" tashi yayi ya rungume Ammi yana murna dan burin shi ya cika za'a bashi matar shi, harara Ammi tayi ta zuba mai tana cewq mara kunya.
Yau ta kama Friday bayan sallah JUMA'A aka fara walimar tarewar su Deeyana a sabon gidan su haka akai ta saukan Qur'ani da yamma kuma akai walima an Tara mutane Sosai nan aka raka su gidan su kowa na musu fatan alkhairi da Allah ya basu zaman lafiya.
Deeyana da taga gidan sai da ta tsorata dan kyau d'in shi da tsaruwar shi yayi yawa barin da taga part biyu sai da ta tambaye shi dalilin yin part biyu sabida ita hankali ta be kwanta ba, duk da ya mata bayani sai da tace, ita Bata so haka kurin ya tashi ya Mata wani part biyu haka dai ya lallabata aka bar zancen.
Bayan wata shida ya kama Abdul watan shi bakwai kenan har dan Mik'ewa yaron yana yi sabida yana da iriniya Sosai Kyau yaron ya k'ara fitowa gashi kaman shi da Dameer har yayi yawa, Deeyana ta fara zuwa makaranta University da ke nan taraba Abdul kuma barin shi take a gurin wata tsuhuwar kuyanga da aka kawo Mata.
Sabida makarantar ta ma Dameer ya dawo da kasuwanci shi gaba daya Nigeria so yake sai ta gama su koma Saudi Arabia gaba daya Dan yace, bazai iya zaman Nigeria ba.
Matan mai-martaba sarki Aliyu Abdullah Hadiza da Sumayya Allah ya azurta su da haihuwa ko wacce mace shima ansha shagulgula, ita kam Amma fulani kenan tana zaman ta lafiya da su dan ko wacce ya ta dauke ta, ga kyautatawa talakawa da take.
Anyi bikin Ayusha da mus'ab har su Deeyana ma sunje kuma suna zaune lafiya, Deeyana da Dameer ba'a magana irin soyayya da suke Sha abin gwanin ban sha'awa, dan Dameer ma cewa yayi Abdul na kaiwa shekara daya za'a yaye shi sufi shan soyayya taso da kyau.
Yanzu shekaran Abdul daya da sati biyu ko nono ma be cika sha ba sai Deeyana tayi ta fama da shi ma yafi son Madara, Nan kuma Deeyana ta farga Bata ka period d'in ta ba tun wata biyu da ya huce tana sa Rai wannan watan kuma shuru,
Dameer ne ya shigo hannun shi rik'e da Abdul dan har ya fara takawa amma ba Sosai ba, yana ta magana hankalin ta na can sai da ya dafa kafad'ar ta sannan ta dawo haiyacin ta tana kallon shi, "lafiya kuwa naga ina ta magana kina can kina tunani to ban mutu ba kuma Abdul ma haka" ya karashe maganar cikin sigar zulaya.
Numfasawa tayi sannan yace, "hayatee wata biyu kenan banga period d'ina ba baka ganin wani matsalan ne?" "Matsala kuma Aa bari dai anjima zamu hospital sai a duba ki Amma Ina ganin ai ba wani matsala bane" ya fad'a yana jawota jikin shi, "to Allah yasa" sannan ta kwanta a k'irjin shi.
Misalin k'arfe biyar suka shirya suka tafi hospital, tayi ma Dr duk wani bayani Dr tace, "ko dai ciki ne?" ta tashi ta shiga toilet d'in office d'in tayi fitsari, Deeyana tunda taji Dr tace, ko dai ciki ne gaban ta ya fadi shekaran Abdul daya ace Mata lallai.
Ta shiga toilet d'in tayi fitsari ta kawo Mata shidai Dameer na zaune kan kujera yana ta ma Abdul wasa ita kam Deeyana Idon ta na kan Dr har ta gama gwaje-gwaje da zatayi ta kawo musu result tana murmushi ta kalle Dameer tace, "congratulations sir madam na dauke da ciki har na wata biyu da sati uku".
Saurin zaro Ido Deeyana tayi sannan tace, "ci mai ciki innalillahi wa'inan ilaihir rajiun na shiga uku ni Deeyana" sannan ta fashe da kuka ta fita a office d'in da gudu tana kuka, murmushi Dameer yayi sannan yace, "nagode sosai Dr sai kinji goron albishir din ki" sannan ya dauke Abdul ya fita.
Mota ta shiga ta sanya kanta Kan abun motar ta fara kuka kaman an mata mutuwa bud'e motar Dameer yayi ya sanya Abdul sannan ya dawo ya shiga kallon ta yayi yanda take ta ranzgar kuka murmushin karfin hali yayi sannan ya jawo ta jikin shi ya fara lallashin ta.
"Ni ka gyale ni ka gama cutata sannan kazo kana wani bani hakuri to Wallahi kasan yanda zakai da cikin nan dan bazan iya wannan abun kunyan ba shekara na daya da haihuwa sannan a gannin da wani cikin dan nine Dadi miji" sakin baki Dameer yayi yana kallon ta yanzu Deeyana ce ke fad'in wannan maganar ko a mafarki be tab'a zato ba.
"To Deeyana kiyi hakuri pls haka Allah ya tsara mana ai sai mu gode mai dan wannan babban kyauta ce Allah ya bamu" ya fad'a Yana sakin ta dan jin zuciyar shi yake kaman ta fashe kabe mai hannu tayi tana Wallahi kasan yanda zakayi da cikin nan ganin yayi zata bata mai lokaci kawai yaja mota ya fara tafiya kukan ta ne kawai ke tashi a motar har suka Isa gida bude motar yayi ya fito da Abdul sannan yayi tafiyar shi ko magana beyi mata ba dan yaji haushin maganganun da ta gaya mai Sosai.
Haushi ya kama