Showing 21001 words to 24000 words out of 93806 words

Chapter 8 - Ameenatou Book Original Complete Book .txt

25 Nov 2024

4053

ne a bayyane Lameenu ya daga wuqar hannunsa ya daga setin zuciyar Omar zai daba masa Aron yayi saurin janye Omar din da mugun sauri sedai cikin tsautsayi wuqar ta sauka tsakiyar wuyansa ta Baya take jininsa ya feso fuskar Omar gaba Daya ya rufeta.


Wani irin dakatawa zuciyar Omar tayi da bugawa Yana qamar da idanuwansa akan bayan Wanda yayi kusan Yana guduwa batareda iya ko motsa idanuwansa ba Dan kuwa shock ne asalin shock ya kashesa gaba Daya ga Aron a jikinsa ya sake gaba Daya.


Ahmed da hasken wutar gidan da aka kashe yake ya kunna Koda yazo mummunan ganin dayayi ya sakashi sakin mummunan ihu yana qarasawa da gudun gaske ya dauke Aron daga jikin Omar dayayi mutuwar zaune.


Mutuwar su kasim ce tafara dawo masa daki daki da yanda ta kasance,
Shin me idanuwansa suka ganar masa kaman lameenu,
Me yake faruwa ne da rayuwarsu?
Me shedan yake nuna masa?
Meyasa lokacinda su kasim suka rasu su lameenu Basu tayasu fada da wainda suka kawo musu hari ba sai daga baya,
Da gaske bacci sukeyi Koda ake fadan?
Wane bacci ne zaisa ayi kisa gabanka kace bakaji ba??
Innalillahi wainna ilaihirrajiun
Innalillahi wainna ilaihirrajiun.


Fita hayyacinsa yayi take yana Neman samun bugawar zuciya Ahmed ya daukesa da saurin gaske yayi ciki dashi cikin tashin hankali Yana tsinewa jamian tsaron Daya kira da Basu isoba har lokacin.
#MAMUH#
#MAM#LAM#OMAR#SEELAHS
#JAMAAL JEEY SEELAH
#DEEP
#HAROON SEELAH
#LOVE
#CRAZINESS
#ZAFIN KAI
#AMEENATOU SEELAH


ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class
Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku


*_ZAFAFA BIYAR_*


1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_


2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_


3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_


4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_


Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200


*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*


*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*


*_MTN/VTU 09134848107_*


_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_


*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#Arewabook@Mamuhgee
#ZafafaBiyar






14
‎‎KISSA TRAINING CLASS📢


MASU SO SU KOYI KISSA🎊
MASU SO SU IYA KISSA🎊
MASU SO SU SAN KAN KISSA🎊
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA🎊
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA🎊
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI🎊
KISSAN IYA KWACE MIJI🎊
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI🎊


ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU KACAL!!!


5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA’AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA.
KISSA SHİNE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE❤️
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA💃🥳


KISSA CLASS PAYMENT IS 1k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH💃💃💃 20k EACH
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN SET NA TURAREN WUTA BY RUKY💃💃
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN KAYAN MATA FROM HONEYDROPS KAYAN MATA💃💃
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER


CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
07012181461






**************
Acan Babbah Koda yakai kansa dakin Amina daqyar Yana ganin mummunan abinda ya faru a dakin ya ke jiki yayi ya Fadi Dan Jan jiki ya Isa gareta Babu abinda Baya rawa a jikinsa ya kamota gaba Daya Yana girgiza mata Kai cikin mummunan tashin hankalin da kuka me tsananin gaske kaman yaro Yana girgiza mata Kai Yana hanata magana sedai itama bazata iya maganar ba wani irin yunkurin gaske takeyi me karfi tanason haihuwa kota halin Yaya shikuwa kukansa karuwa yakeyi sbd duk yunqurinta jini ne ke zuba kaman famfo daga inda aka soketa da wuqa Hakan Kuma nuni ne da bazata Kai labari ba.


Kuka babba keyi sosai Yana rufe raunikan nata da duk rigar jikinsa Daya cire Yana ambatar sunanta da cewa


"Aminatou karki tafi ki barni Dan Allah,
Ameenatou ki bari ni na tafi na barki Dan Allah karki sake yunqurawa Ameenatou kece abinda kadai nake da ita Ina kalla inajin farin ciki Dan Allah Ameenatou karki sake yunqurawa"


Omar ne da Ahmed suka shigo hankali tashe.


Ahmed na ganin haka yaje da gudu yazo da dayar me aikin wadda itama ta taba aure da haihuwa har biyu
Tana zuwa abinda ta gani ya Sakata rikicewa gaba Daya sedai kafin ma tayi kokarin taimkawa Amina din tini Aminar tayi wani irin yunkuri me karfin gaske saigashi ta haife cikin dayake jikinta ko numfashin yunqurin Bata sauke ba ranta ya fita.


Tsabar tashin hankali da firgicin da Maryama ta shiga da madubun da safiyya ta fada ya fashe na dakin ta Yanke cibiyar ta dauko babyn ta fito kawo Dake tsananin kukan tashin hankali Yana ganin haka yasan Amina ta tafi tabarsa.


Kafin su karbi yar Dake hannun Maryama wuta kawai sukaga ta kama gidan.


Daga babbah har Omar akan gawar Amina suka tsaya cikin tsananin kukan tashin hankali mara misali sbd har gwara Omar yataba sheda mutuwar Yan uwansa ta kisar gilla Amma babba Bai taba Ganin wannan mummunan masifar da balain ba ganin idonsa na kisar gilla ta danyar jini.


Wuta ce kawai take sake balbale gidan Wanda ya Saka Ahmed fara janyosu daga gawar Dan ficewa daga gidan Amma Sam sun fita hayyacinsa kamanma sun zauce.




********Wutar gobarar da baasan ta Ina ita Kuma ta faro bace ta rufe gidan gaba daya hakama duk kofofin fita an rufesu.


Sosai wuyar tafara ci a cikin gidan gashi duk hanyar fita Ahmed ya nema Babu dole Omar ya dawo hayyacinsa ya karbi yarsa yanajin tsananin baqin kasacewar ranar haihuwarta ranar mutuwarta data iyayenta.


Rungumeta yayi tareda kallan babbah da gaba Daya Baya hayyacinsa ya miqa masa ita.


Babbah na karban babyn Jin yayi bazai iya barin ya rasa yar aminatounsa ba Dan haka cikin wutar ya kusa ya fice ta glass din window da duk ta yanke bayansa muguwar yanka ma kuwa.


Inda kawu ya fice tanan Maryama ta fito a nakashe itama duk yanka har a fuska.


Duk yanda Omar yaso fiddo gawar Amina Hakan Bata samuba sbd tsananin da wutar tayi Ahmed janyesa yayi ya fito dashi ta dole.


Yana ihun Kiran Aminansa Amma ba yanda suka iya.


Tsananin wutar ya Saka Jamaa tashi da fitowa sai alokacin jamian tsaron suka iso hakama fire service sun iso sedai kwata kwata baa samu damar Ciro gawar Amina da Aron ba da safiyya harma da securities dinsa da baa ganiba ana kyautata zaton Suma gawarsu na ciki Tinda Suma ana zargin Barayin hardasu suka kashe.


Fadar Mummunan tashin hankalin da jamaar Dake anguwar suka shiga a cikin Daren bame yiyuwa bane,
Hakama Omar tini ya Yanke jiki ya Fadi Akai asibiti dashi tareda masu basa kariya sosai.


Babba Dan Maryama Babu Wanda yagansu suna fitowa suka silale Dan tseratar da rayuwarsu musamman Maryama data haukace gaba Daya ta fice hayyacinta Dan Bata taba Ganin jini kaman yau din ba da gawa harta mutane biyu.


Duk inda babba ya Saka kafa ya dauke anan take Saka tata Dan ta Ganowa rayuwarta tsira idan ta bisa kafin safe.


Shi kuwa babba gabaki Daya ya fita hayyacinsa Babu abinda yakeji yake Gani bayan Kai kansa gida da abinda Amina ta Haifa wadda haryanxu Bai tsaya ya duba me ta Haifa din ba hakama baisan sanin a raye baby take ko mace.


Tafiya sukayi sosai a cikin duhu harsuka fice daga anguwar gaba Daya batareda angansu ba daga Nan suka samu inda suka shige suka boye.


Sai lokacin ya dago babyn daga dunqular da yayi mata yana Jin motsawarta Dan tinda tayi kukan bayan haihuwarta Bata sake kuka ba tayi shiru.


Suna cikin wani mugun tsohon shagon Akai asuba aka fito.
Ana fitowa sallah suka samu abin Hawa tin akwai duhu suka nufi Tasha.


Suna Isa toilet din tashar shine yabarwa Maryama yar yashiga bayan gidan cikin tashar ya wanke jikinsa tas hadda kayansa dasuke kaca kaca da jini ya wanke ya fito kaman zai qame sbd sanyi Amma haka ya bawa kayan mintina suka Dan sha iska ya mayar jikinsa yake ya karbi babyn itama take ta wanke nata jikin ta dawo suka fara rarraba idon yanda zasuyi.


Koda gari yayi haske sosai tini labarin gaborar gidan Alh Omar jeden tafara Dan yawo sedai baa fidda maganar kisan da akaiwa matarsa da Amintaccensa Daya Aron ba sosai.


Kawu da kansa ya ari waya a tashar ya kira numbern Dadah ya aika Hafiz shagon POS da kudi masu yawa aka Aiko masa a acct din me POS Daya samu Nan Tasha.


Har kudinsa harna Maryama ya biya suka kamo hanyar gombe da jaririyar yarinyarda Allah ya taimakesu batai musu kuka ba hakama ruwan Roba kadai suketa Bata tana jikin Maryama sbd kaucewa zargi har suka kwana suka wuni a hanya suka iso.


Suna sauka Mai tsaye gida suka nufa.


Kallo Daya dadah tayi musu hankalinta yayi mummunan tashi sbd ganinsu da jinjira.


Da farko babba kasa magana yayi sbd zuciyarsa datai wani irin bushewa da nauyin gaske hakama Bai fita daga shock ba har lokacin Amma ya hakanan ya Bude Baki daqyar ya hada kalaman cewa 'yar Amina ce ta shiryata tukuna sbd tin daga Lagos har gombe zindir babyn take dunqule a zanin gadon dakin mahaifiyarta.


Rawa jikin dadah ya dauka kanta Yana Neman juyawa ta Bude Baki zatai magana Maryama ta fashe Da wani irin kuka mai karfin gaske tana kasa magana itama sbd sai alokacin ta samu kukan yazo mata.


Ita kanta Dadah fashewa tayi da kukan batareda sunce mata komaiba jikinta ya Bata tabbas Babu Amina,
Amina ta tafi gurin haihuwa kenan.


Kukan dadah ya Saka babba Dake daki ya idar da sallah fashewa da wani irin kuka Mai qarfi da tsananin radadi me zafin gaske zuciyarsa na yanka.


Tsit gidan yayi sbd kukan da kowannensu keyi me ciwo da qunci.


Dadah na kuka tana yiwa babyn wanka da ruwan zafi masu tsafta sai alokacin babyn ke fasa kuka sosai ba kakkautawa tanayi.


Tana gama mata ta dauko zaninta sabo me tsafta ta nadeta.


Babbah sosai yayi kukan da Saida yakoma Yana bawa dadah da Maryam da yayansa tsoro sosai Dan Babu Wanda ya taba Ganin ko hawayen Babbah bare kukansa hakama kowa yasan soyayyar Amina a ransa ko yayansa bayawa wannan soyayyar.


Fitowa yayi bayan Maryama taci abinci ya Bata kudi me Dan yawa ya sallameta akan itama ta kama hanyar garinsu ta tafi Daman sbd bazai yiyu tafiyarsa da jinjira tin daga Lagos bane ya sakashi tahowa da ita.


Ita kanta Maryama din matse take da Isa garinsu jos Dan haka take ta nufi Tasha komai dare gwara ta Isa nata ahalin itama.


Bayan tafiyar Maryama cikin tsananin tashin hankali da kuka Mai radadi babbah ke sanar da mutuwar da aminatu tayi ta kisan gilla jininta na kwarara a hannuwansa da jikinsa Amma Dan karfin hali Saida ta haife cikin jikinta ta rasa tata rayuwar.


Duk abinda yaketa dannewa tin daga lokacinda ya tsaya gaban gawar Amina Jin yayi Yana yunkuro masa take ya fara amai Yana wani irin jijjiga take ya rikicewa Dadah.


Rawa jikin dadah ya dauka itama kuka takeyi haka su hafizu da Basu wuce shekaru goma Sha biyu ba zuwa Sha hudu suka kama mata shi sukai Kai daki sedai jiki Kam ba sauki.


Mota taje ta samo cikin tashin hankali suka kwashesa zuwa asibiti take akai emergency dashi zuciyarsa ta kumbura komai zai iya faruwa.


Barinsu Hafiz asibiti dadah tayi ta nufi kasuwa ta suyiwa babyn kayan sakawa guda uku da man shafawa Se Madara ta dawo gida ta sauko da ita daga bayanta ta shiryata ta bata Madara a fida kaman yanda inda ta siyo suka nuna mata tareda koya mata.


Tana gama Bata ta sake goyata ta koma asibiti.


Isarta asibiti tararda jikinsa ya sake rikicewa Dan haka itada yaran duka kuka sukeyi sosai cikin mummunan tashin hankali.


******
Acan Lagos Koda gari ya waye Omar ya fita hayyacinsa sosai ga uwa Uba mutuwar Amina data jijjigasa sosai ta taba har cikin kansa,


Jamian tsaro sun fidda gawawwakin da tini suka soye sosai Babu dadin kalla Akai jana'izansu hadda Omar din Wanda ko tsayuwa Baya iyawa a wheelchair yake komai nasa ya tsaya.


Babban tashin hankalin Daya sake girgizasa shine Nur Dake Poland ankira itama tana asibiti tsakanin Rai da mutuwa baa San meya sameta ba Amma kaman taci ko ta shaqa abinda yakeda mummunan poison dan haka tana asibiti tsakanin Rai da mutuwa.


Wannan mummunan labarin Bai wani girgiza Omar ba saima sake Sakasa akan tinanin abinda yaketa yaqi da zuciyarsa da tinaninsa ya kasa yadda wato rayuwarsa Yan uwansa ke so kome? Shin da gaske sunada Saka hannu a lamarin dayake bibiyar rayuwarsa ruwa jallo ko tinaninsa ne ke Neman lalacewa yake zargin Yan uwansa?
Idan haka ne abinda aka haifar masa tana cikin mummunan hadarin rayuwa,
Tayaya zai Bata kariyarda Babu Wanda zai tabata sbd dukiyar duniya?
Kozai rasa komai bazai taba barin wani abu ya samu 'yarsa daya tak ba da Aminarsa ta haifar masa.


Wasu Hawaye masu dumin gaske ne suka gangaro masa Yana Jin nauyi da radadin zuciya kansa na nauyi me karfi sbd Bai taba tinanin rayuwarsa zata mutu a dare Daya haka ba harma data 'yarsa da bataji ba Bata Gani ba itada mahaifiyarta data rasu batareda sanin me tayi aka kashetan ba.,


Bai taba kawo tinanin zai samu arzikin samun haihuwa ba Amma ya nesanta kansa da abinda ya samu dan masifar daudar duniya wato kudi ba,
Tayaya zaiyi rayuwa da 'yarsa idan har Yana riqe da wannan dukiyar yasan har abada dashi da ita bazasu taba zama cikin tsaro ba Dan haka bazai bari asan ma da ita a duniyar ba bare kaiwa rayuwarta hari.


Idan har da gaske Yan uwansa ne masu bibiyar rayuwarsa kaman ta yan


Zuciyarsa kusan kasa dauka tayi take Shima ya samu attack aka sake komawa asibiti dashi cikin gaggawa.


A Daren aka Ahmed yabi jirgi ya Isa gombe ya tararda halinda babba yake ciki ya tausaya musu sosai hakama ya tausayawa Babyn fiyeda kowa a halin yanzu sbd zata taso batareda tasan mahaifinta ba bare waye shi indai har tsawon lokacinda komai zai dawo daidai.
#MAMUH#
#MAM#LAM#OMAR#SEELAHS
#JAMAAL JEEY SEELAH
#DEEP
#HAROON SEELAH
#LOVE
#CRAZINESS
#ZAFIN KAI
#AMEENATOU SEELAH


ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class
Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku


*_ZAFAFA BIYAR_*


1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_


2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_


3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_


4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_


Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200


*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*


*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*


*_MTN/VTU 09134848107_*


_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_


*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#Arewabook@Mamuhgee
#ZafafaBiyar




15
‎‎KISSA TRAINING CLASS📢


MASU SO SU KOYI KISSA🎊
MASU SO SU IYA KISSA🎊
MASU SO SU SAN KAN KISSA🎊
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA🎊
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA🎊
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI🎊
KISSAN IYA KWACE MIJI🎊
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI🎊


ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU KACAL!!!


5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA’AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA.
KISSA SHİNE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE❤️
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA💃🥳


KISSA CLASS PAYMENT IS 1k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH💃💃💃 20k EACH
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN SET NA TURAREN WUTA BY RUKY💃💃
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN KAYAN MATA FROM HONEYDROPS KAYAN MATA💃💃
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER


CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
07012181461




**************
Shi kansa Ahmed wani tsananin kaunar yarinyar yakejin Yana shigarsa har cikin Rai da jininsa,


Jinin Omar abin so da girmamawa ne garesa,
Ahalin Mr Jaden Koda Baya duniya abin kauna ne garesa,
Son duk wani ahali na Mr Jaden tamkar ya tabbata ne garesu shi da Aron Wanda ya tafi Shima yabarsa,


Kaman yanda Aron ya Bada rayuwarsa Dan Bada kariya ga Omar tabbas Shima bazai taba kasa a gwiwansa ba gurin bawa Omar da abinda ya Haifa kariya ba,


Sedai kaman yanda Omar ya yanke shine idan har sunason Bata kariyar da zatai rayuwa a sake batareda tsoro ko fuskantar hadari da barazana ga rayuwarta data Wanda take hannunsu shine barinta a hannun Babbah tareda yin nesa da ita tareda Yanke alaqa dasu gaba Daya har sai ranarda komai ya fito fili ya tabbatarda abinda yake zargi akansu tinda Babu hujjoji manya a hannunsa.,


Wannan shine babban gatan da zaiyiwa 'yarsa ya Bata kariya shine Yanke alaqa dasu batareda duniya tasan shine ya haifeta ba,
Batareda duniyama tasan yanada 'yar da zata gajesa ba.


Rungume babyn a jikinsa Ahmed yayi tareda Jin kaman ya tafi da ita ga mahaifinta da zuciyarsa ke cikin tsananin qunci me nauyin gaske akan rashin mahaifiyarta da ita,


Wayarsa ya fiddo ahankali ya Saka Kiran Amintaccen Daya baro a asibitin gurin Omar da securities masu tsananin gaske yace ya bawa Omar wayar.


Duk da Yana cikin wani irin mawuyacin hali ya amsa wayar sbd sanin me Hakan ke nufi.


Ahankali cikin sauti mara karfi da sanyi da nutsuwa yakewa yarsa huduba ta cikin wayar da Ahmed ya Kai kunnenta sautin muryar mahaifinta na shiga kunnan ahankali.


Da sunan mahaifiyarta ya kirata bayan hudubar wato AMEENATOU OMAR JEEDEN SEELAH.


Yana gamawa Hawaye masu radadin gaske suka sauko daga idanuwansa daidai Nan ya kashe wayar tareda lumshe idanuwansa yanajin bazai taba warkewa daga wannan quncin baqin cikin da aka jefa rayuwarsa ba kaman yanda bazai taba yafewa duk Wanda yakeda Saka hannu a cikin duk kowace kisar da akaiwa Yan uwa da iyayensa harma da matarsa da 'yarsa da aka tilasta masa rabuwa da ita ba Koda kuwa su Lameenun ne da gaske.


Ahmed baicewa Dadah komai ba Saida ya miqa mata AMEENATOU kafin ya sauke jakar dake rataye a jikinsa ya miqa mata ya Bude bakinsa da yayi nauyi ya sanar da ita maganar data qamar da ita daga tsayen tareda dorawa da kalmar


"Allah ya Raya AMEENATOU"


tana kallonsa kaman gunki harya bacewa ganinta ya fice daga asibitin gaba Daya.


Yana fita Kai tsaye a ranar ya juya ya koma sbd Bai yadda da kowa a tareda Omar ba yanzu idan ba kansa ba.


Ko da ya Isa cikin dare Kai tsaye asibitin ya nufa ya tadda jikin na Omar ya sake rikicewa hakama ga babban mamakinsa Alh Lameenu seelah harma da Mam seelah ya diro qasar suna asibitin harma da iyalansu cikin mummunan tashin hankalin da damuwa me tsananin gaske data Saka zuciyar Omar kasa dauka take yaji zuciyarsa na Neman fashewa da yanda suke nuna baqin cikinsu akan abinda ya faru da damuwa shiyasa jikinsa ya rikice.


Abinda yake sake taso masa yaji kansa na Neman bugawa shine sauyin securities da ko yaushe akeyi masa Yana daukan tsananin kulawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login