Showing 12001 words to 15000 words out of 55893 words
Chapter 5 - RUHIN JIKI BOOK PART 1 BY JORDERH .txt
had'a dashi,yanzu fisabilillahi ya kyauta mun?ina masa magana ya mayar da ni y'ar banza".zama kusa da Jabeer Lamin yayi tare da fadin"man meyake faruwa ne"har Lamin ya cire ran zai amsa shi sai kuma yaga ya mike yace"zanje nawa Hajja sallama anjima zan wuce"be kira cewarsu ba yayi waje abunsa...Annie kam idasa rushewa tayi da kuka cikin muryar kuka tace"Laminu tambayarsa fa nakeyi ina Laya,yau kwana biyu ko mai kama da ita ban gani ba,yanzu sabida Allah ina laifi a nan? ".Murmushi kawai Lamin yayi daya gano kan canzan yace" kiyi hakuri taje makaranta idan ta dawo nasan zata shigo".da sauri Annie ta katse shi tace"ta shigo ina? To wallahi wallahi lokacin zata san y'ar banza ce ni, dama tun wuri ka gaya mata kada ta shigo mun nan,babu abunda na had'a da ita,ni da mutuncina ita bata isa ta zubarmun ba,in ba haka ba insa Jabeeru ya karyamun k'afar yar banza"Dariya keson kwacewa Lamin amma sai ya daure ya daure fuska yace"to kunfi kusa dai,Kinga ni zamu fita karma ya tafi ya barni."....Har k'asa Lamin ya duka yana gaishe da Hajja Wanda bakinta yaki gajiya da fara'a sai washe hakora takeyi sosai taji dadin ganin Lamin din tana kuma fadin"ya ka baro su Hajiya Badiyyar ". K'asa yayi da kai tare da cewa" duk lafiya"."to alhmdllh mutanan turai sannunku da dawowa wannan karon kam ba sake guduwa da kai da abokin naka maza kusa azamar fito da mata kuyi aure lokaci baya jira".k'asa Lamin yayi yana shafa kansa fuskarsa da murmushi.Jabeer kam tab'e baki yayi yana ciro wayarsa a aljihu bebi takan uban kayan breakfast da aketa jerawa a gabansu ba.cikin sanyin murya kamar Wanda akayiwa dole yace"ina kwana Hajja".Dakuwa ta masa tare da cewa"sai yanzu milkin naka ya barka ka gaishe ni ,to gani daram akan kafafuna da izinin Allah,maza kuci abinci".Girgiza kai Jabeer yayi tare da cewa"I'm full"duk da ruwan Lipton kawai ne a cikinsa amma kab ranar ta juya masa sai danasanin shiga part din Annie yakeyi duk dan firan data masa,tuna hakan da yayi ya kuma ji wani kunci na mamayesa runtse ido yayi sannan yace"nazo maki sallama ne"."yaushe zaka wuce?"Sanin ba magana zeyiba yasa Lamin cewa "insha Allah da karfe 4:00". Jinjina kai Hajja tayi tare da cewa" Allah ya zama gatanka ya kareka aduk in da kake, ina rokon Allah ya jibanci lamuranka ya shige maka gaba,ya baka ikon rikon gaskiya da Amana".duk suka ansa da Ameen...haka ma sunje sunyiwa Ummi sallama duk da ba wani shiri takeyi da Jabeer ba a kwanan nan dan tana fushi dashi amma taji ba dadi da zai tafi.itama addu'a ta masa sannan suka dawo gida ya soma hada Kaya..
Share
*RUHIN JIKI*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*___________________________________*
*JORDERH MAJIDADI*
Page 10
Kallon kawai Ammi yayi fuskarsa a dan sake ba kamar ko yaushe da take a daure ba yace"yeah in 2weeks time insha Allah zanzo".jinjina kai tayi tare da cewa"to Allah ya bada sa'a ya kuma kaika lafiya stay safe."ta kare maganar tana shafa kansa fuskarta da murmushi dan sosai yayi mata kyau cikin kakin shi na soji tuni ya koma madakin maza zarataccen namijin da ko namiji ya kallesa sai ya kuma bare kuma mace,ita kanta wani lokacin tana jinjina baiwar kyau da kwarjini da Allah yayiwa Jabeer kuma ako da yaushe take binsa da addu'a".kamar kullun haka Umma ta hadashi da Rover's na dambun dama da dai sauransu Wanda tasan zai iya bukata duk da yawanci ko ya tafi Lagos din a nan gida Abuja yake weekend dinshi...sosai ya daure fuska ganin Annie ta kura mashi ido cikin husky voice dinsa babu alamun sakewa yace"menene kuma?" Sake baki Annie tayi ta kuma tafa hannayenta sai kuma tace"ni kakewa wannan tambayar kanka tsaye Jabiru ? To kul ko uwarka Maryam bata kai ba bare kuma kai karamin alhaki"..murmushi yake son yi ganin yarda ta hakikance amma ya basar dan so yake yau kafin ya tafi ya juye duk haushin data tara masa asubar fari sannan yabar mata gidan.kuma tamke fuska yayi ya kuma k'asa da murya yace"kiyi abunda ya kawo ki kona kama gabana ni bana son wannan tsaiwan taki marar dalili"...."ubanka Jabiru ubanka kaniyarka,ni ba yar banza bace irinka bare ka sakani a gaba ,daga maganar arziki sai ka sakani gaba,dama na fada maka in ka tashi zuwa toka nemi wurin saukarka badai gidan nan ba,ko ka fidda mata kayi aure".."au bayan ke kuma akwai wata matar da zan kuma aura ashe?"ya kare maganar yana kashe mata ido d'aya.kafin ta bada wata ansa kuma ya shige mota dan yasan yanzu sai ta tara masa mutane...da sababi tabi motar har Lamin ya fice da ita a gate din gidan......A gajiye suka dawo daga school dan sai yamma lis suka dawo banda Basmah data dawo tun 2.wanka kawai Layan tayi tare da saka saukaken Riga wacce xata sha iska kanta babu hula ta dawo parlon Umma ta zauna tana kokarin cin shawarman data shigo dashi."shi Abincin fa Layan?"Umma ta tambaya Dan b'ata fuska tayi kafin tace"Umma bana jin wani yunwa"."kin dai saka kwadayi a gaba dama ya za'ai kici abinci shiyasa kullun gani nan kamar dake ake miya a gidan nan firit"..sosai maganar Umma ta bawa Layan dariya sai tace"haba Umma yanzu ai irinmu ake yayi ina mutun zaita fama da jibgegiya kamar wata...."kallon da Umma ta bita dashi yasa tayi saurin wara idanuwanta masu matukar haske sai kuma ta fure bakinta data bari a bude danta tuna a in da take ashe ba Ammi bace Umma ce."karasa mana marar kunya"Umma ta fad'a tana jefa mata pillows din dake Jere a Sofa's na falon...Daddy da tun dazu yake jinsu yayi murmushi tare da karasowa parlon yace"a'a Mamana har yanzu yajin be karewa Annien ba? Kina nan kin saka wannan a gaba kuma kinsan yanzu ta korar mun ke".Dariya Layan tayi tare da daura kanta a kafadar Daddy tace"Daddy ai Umma tuni na saba da wannan nata,ita Sam komai zanyi zatace nayi shirme"."tashi ki saka hulanki ki fita " Umma ta fad'a in a serious voice.raurau da ido Layan tayi sai kuma ta zunburi baki tana kallon Daddy.murmushi ya mata tare da shafa lallausan gashin kanta yace"Good gals always obey"itama murmushin ta mayar masa ta saka silifas dinta ta kwashi hulan Umma data gani a wurin tayi waje da gudu....tsaye ta samu Ammi a gaban press dinta tanata jere mata kayanta a press da mai wanki ya kawo dazu bayan tafiyansu school."sannu da aiki Ammi,aida kin bari na dawo na kwashe kinje aiki nasan kin gaji".Juyowa Ammi tayi tana kuma daukar wasu set din tace"not at all yau banje office ba,kinsan yau Yayanki ya koma Lagos din shiyasa ina gida"..waro ido Layan tayi dandanan kuma jikinta yayi matukar sanyi ta ajiye sauran shawarmanta a bedside tare da folding hands dinta a kirji ta saki ajiyar zuciya cikin cool voice tace"kuma ban sani ba Ammi,ko wani banji yayi zancen ba"."kinsan halinsa ai,kuma ba yau aka fara haka ba".Ammi ta fada tana rufe press din...kallo d'aya tayiwa Layan taga yanayinta ya canza batace komai ba ta wuce ta fita tare da janyo kofan tana fadin"ki tashi ki dafawa Abba shayin kinsan yau yana gida and it almost magrib".kafin ta wuce sashin Annie,kusa da ita ta zauna tana gaisheta Annie ta kyab'e baki sannan cikin k'asa da murya tace"duk ke kika ja abunda yake faruwa in ba haka ba laya ta isa ma? Harni yarinyar nan zata watsar wallahi zan nuna mata ni yar banza ce kamar ita kuma tasan ni ke milki da iko da gidan badan bakin duniya bama ai sai in ce Habubakar ya zab'a ni ko ita Dan ita dama waccan farar kyanwar wacce ta gogawa jikata sirantaka tayi ta kanta inyi nawa dan babu abunda muka had'a".Murmushi kawai Annie tayi tare da cewa"ayi hakuri Annie tana nan shigowa insha Allah ta tsaya tafasawa Yaya ruwan shayi ne"..."meye wani Yaya ?waye wani haka?,kudai kuka sani ni dai Allah ya sani zaune nake da kowa da zuciya d'aya Wanda kuma ya cuci wani dan kanshi"..Layan kam kitchen ta wuce ta daura ruwan shayi a gas tana ta tsaye ta kurawa wuri d'aya ido tana jin zuciyarta babu dadi ga wani zafi da takeji from no where, haka kawai duk wani lamurra na rayuwarta taji sun tsaya mata cak.Lamin ne ya shigo kitchen din jin kauri kauri sama sama da sauri ya karasa a gas din ya kashe wurin shayin ya tafasa harya soma zuba akan gas din yana fidda k'auri k'auri sannan yayi tapping din Layan yana kallonta da alamar tambaya.Da sauri kawai tayi wurin gas din tana jiyar tab'awa ga wani tari daya tirnikota cikin sauri ya rike hannuwanta ya janyota yana fadin"u OK Layan?"kasa bashi ansa tayi ta soma tari sanadin kaurin da take shaka waje ya fito da ita ya taimaka mata zuwa dakinta inhaler dinta ya dauka ya bata yana kuma bubbuga bayanta a hankali har ta samu tarin yadan lafa mata sannan ya kyara mata pillow ta kwanta sai jin hawaye tayi suna bin gefan fuskarta,hannu tasa tana kokarin sharewa tare da fadin"su kuma wa'an nan daga ina haka?"...Murmushi kawai Lamin ya mata a hankali tace"Yaya!" Alamar tayi shiru yayi mata yace"just sleep"yana dan bubbugata a hankali kuma natsuwa ta fara zo mata sai kuma bacci mai dadi ya dauketa tana sauke numfashi a hankali...kura mata ido yayi yana kuma jin duk wani second zuwa minti soyayyarta kara lunkuwa takeyi a cikin zuciyarsa besan iya wanne lokaci tafiyar zata kaishi ba dan tabbas ya aminta ya kuma yarda soyayyar Layan ba karamin kamu tayi masa ba,in da ko a wasa ko a mafarki bayajin akwai hanyar da zai iya rabuwa da ita,sai dai yana fata da addu'ar Allah ya shiga lamuranshi ya zama gata da daidaituwar duk wani al-amurranshi dan wannan karon ya shirya komai yana nufin komai akan Layan besan kuma wani bigiri rayuwa da kaddara zata kaisu ba ,fatansa dai kawai hakan ya zama mai amfani a garesu kuma kada ya zama silar rabuwarsu,ya rayu da soyayyar ta tun tana cikin tsumman goyo,bata san wacece ita ba,ya ci kashinta fitsarinta duk wata dawainiya tata ya dauka duk dan cikar burinsa yana fatan hakan ya zama silar shiryuwan Familynsu gaba daya duk da yasan yaki ne ba karami ba ya tarowa kansa...
Share
*RUHIN JIKI*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*___________________________________*
*JORDERH MAJIDADI*
11
Leko d'akin Ammi tayi tana kallon Lamin da kuma Layan dake kwance tana bacci"a'a meyasa zaka barta tayi bacci Lamin? Kasan magriba ya k'arota ka tasheta"Ammi ta fad'a.rausayar da kansa yayi looking at Ammi trying so had calm him self down daga damuwar data gama cukuikuye mashi zuciya with cool voice yace"Ammina ciwanta ne ya tashi".kallonsa kawai Ammi tayi sai kawai tace"Allah ya sawake "ta juya ta fita danyin alwalan magriba.ganin lokacin sallah na neman k'ure masa yasa ya mike ya fita tare da ja mata d'akin.ido biyu suka yi da Momy dake baro part din Annie hannunta rike da Warmer's k'anana kallonsa kawai tayi batace komai ba ta wuce part dinsu tayi kamar ma bata gansa a compound din ba,Tsabar takaici ne ya hanata magana dama kuma badan taso ba tazo kawowa Annie tuwa taki karb'a ta gaggasa mata magana ne kawai ashe rabon ta kuma had'uwa da wani damuwan ne ya fiddota a lokacin.ko kallon Aunty Amarya dake dining tana shirya Abincin dare da maid dinsu d'aya dake taimaka mata ta wuce fuuu girgiza kai kawai Auntyn tayi taci gaba da abunda takeyi dan tasan yanzu tana yin magana buhun bala'in Momy a kanta zai k'are,Momy kam a table na parlonta ta dungure Warmer's din ta zauna a sofa tayi kan d'aya tana mayar da numfashi she's speechless and helpless bata san me zatayiwa Lamin ya rabu da wa'ancan mayun ba.Dan ita data had'a jini da Fatima k'ara Lamin ya k'are rayuwarsa beyi aure ba,ta shiryawa duk wani abu da Abba zai bijiro da shi ko da hakan yana nufin ita ta rasa nata auren ne dan duk duniya bata da makiya irin Fatima to ba zata tab'a lamintar jikin ya gaurayu da nata ba,hakanma Wanda ya had'u ya isamasa..Tsaye yake gaban mirror white towel ne dauke a k'ugunsa yayin da kansa ke tsiyayar da ruwa,fatar jikin nan fara tas sai daukar ido takeyi kamar jikin mace sanyayen kamshi ne ke tashi a cikin d'akin da yake nan gwanin kyau ,kuma kallon wayar gabansa yayi da take ringing kusan na biyar kenan,ganin sunan Lamin yasa ya dauki wayar tare da komawa gefan bed ya d'aga wayan yakai kunne .jin shiru yasa Lamin sakin murmushi dan yasan idan zasu kwana a haka bazaice komai ba katse shirun yayi da cewa"Broh"still be ansa ba sai hannu daya sanya yana kuma shafa tattausar sumar kansa wacce take nan bak'a sidik,"ka sauka lafiya? Or ready missing you broh gidan ya soma komawa ba dadi".Cije baki Jabeer yayi kamar ba zaice komai ba sai kuma yace"and so".sosai gaban Layan ya fad'i dajin tattausan muryarsa kuma runtse ido tayi daga kwancen da take tana kuma nuna alamun baccin takeyi still,Lamin dake gefansa yace"come on ka fad'a kayi kewata amma girman kai ya hanaka fad'a,ni nasan kawai rayuwa kakeyi idan ba ni a kusa da kai".Murmushi mai kyau Jabeer ya saki Wanda ba kasafai ya fiya yinsa ba,wani irin kyau yayi sosai kasancewar wannan ne karo na farko dana ga yayi murmushin yace"kana samun ciwan kan zanyi kewarka ?"...."wait wait na kiraka baka tambayi lafiyata bama bare ka ji ina nake?".Shiru Jabeer yayi sannan ya tambayi his where about.Dan shiru yayi tare kuma da jinjina kai sai kuma yace"ina wurin Ammi kasan Layan bataji dadi ba"...Dandanan Veer ya hadiye fuskarsa y'ar fara'ar data zo masa ma lokaci d'aya ta b'ace,a hankali ya hadiye wani yawu mai tsananin d'aci tare da runtse ido bece komai ba ya datse wayar tare da kwanciya kawai a bed yanajin gaba daya duniyar ta juya masa...Hawaye suka soma bin fuskar Layan saurin gogewa tayi dan tasan tabbas jin Lamin yana wurinta ya sanya Veer kashe wayarsa,sai dai ta wani b'angaren sosai taji dadin jin muryar Veer din koba komai taji saukin nauyin da zuciyarta tayi mata..cikin dibara ta saka hannu ta share hawayenta tare da mikewa tana kallon fuskar Lamin dake pressing phone ko damuwa ma beyi ba da kashe wayan da Veer yayi dan yasan may be ya gaji da magana ne,dan ko Ammi ba zata fad'a masa halin Lamin ba....kallonta ya koma yi kafin yace"Lil kin tashi?" Kai kawai ta iya jinjina masa sannan tace"zanyi sallah"..."should I help" Girgiza kai tayi ta bashi ansa da "Yaya zan iya"Da gudu khalifa ya shigo d'akin hannunsa da chocolate's da biscuit yana fad'in" Yaya Layan ,Yaya".tsaye tayi tana kallonsa kafin tace"Abbana what's up nasan baka zuwan banza".Dariyar jin dadi ya saki tare da cewa"Ya Faruk ya dawo"...murmushi ta saki tare da fadin"yes ina yin sallah zan zo kace masa ya ajiye mun alkawarina "Hannun Lamin yaja sukayi waje yana zuba masa surutu dan Khalifa badai surutu ba......Da kallo kawai Momy take bin Layan har tazo daidai kofar shiga part dinta daga can tace" don't you make that mistake ,idan naga wannan tsintsiyar k'afar naki a d'akina sai dai a daura aniyar sama maki wata,kin gama da wancan shine kika dawo wurin nan? Ke wacce irin mayya ce nikan? Wacce irin masifa ce wannan innalillahi wa'inna ilaihir raju'un ni Badiyyah naga abunda ya she ni,tsakani na da Fatima sai dai Allah ya sakan wallahi "...k'asa daurewa Aunty tayi tace" Haba ,Haba Momyn yara wannan sam be kamata ba,gaba d'aya yaran nan duk naki ne dan Allah ki daina fadar duk wannan be dace dake ba".wani kallo kawai Momy tayi mata ta dauke kai dan yanzu bama ta ita takeyi ba tasan lokaci xaizo da zatayi maganinta...Layan kam dake tsaye kif-kifta ido kawai take jin an bude Door din yasa ta d'aga kai ta kalli Faruk dajin hayaniyar a parlo ta fito dashi,da sauri Layan ta dauke idonta to make sure kwallan dake taron mata a ido be zubo ba,kawai ta wuce tabar part din gaba daya,duk kiran da yake mata bata jiyo ba,yunkurawa yayi zai bita cikin serious voice Momy tace"zanga idan Fatima tayi mun cikinka ta Haifa mun kai,muddin kabi yarinyar nan sai dai ka sake uwar badai ni baja Kitchen ta koma bata kuma bi ta kan Aunty Amarya ba balle Faruk dake nan tsaye kamar wani statue...k'ara rike wayan sosai Ummi tayi a kunnanta kafin ta sauke ajiyar zuciya tace"to Ammi kina ganin hakan shine mafita?" In the other side ma Ammin ajiyar zuciya tayi tare da cewa"hakan dai nake tunani dan naga abun bana k'arewa bane kuma ni abun yana damuna kuma kinsan halin Annie dai ba jira zatayi ba idan taji abu makamancin wannan"."to shikenan babu damuwa mita addu'a har zuwa lokacin da kika fad'a din Allah ya sanya muji alkhairi ,danni abun gaba daya ya gama d'agamun hankali zuciya tana kasa dauka tunda nake ban tab'a ganin rayuwa irin hakan ba."Ummi ta kare maganar kafin sukayi sallama da Ammi...."ke kuwa lafiya kika shigo kinata wani hura wannan mabusar hancin naki? Ni bani son irin wannan halin da kike so ki tsirawa kanki in ma wani ya maki wani abu bance ki tsaya a gantale a wulakantaki a gidan nan ba,ni nan ni Maryam ni na haifi Sadeequ da cikina kin ga kuwa babu Wanda ya isa ya mayar dake y'ar banza yanzu sai in jawa mutun Allah ya isa kuma ta zauna tunda ba uban wani ya Haifa man y'ay'an ba"...kuma tura baki Layan tayi sai kuma tace"ni babu abunda aka mun."fiki fiki da ido Annie tayi sai kuma tayi kwafa kafin tace"sai kiji dashi in tayi tsami maji ".ta kare maganar tana tattare tafkeken abun sallahnta da carbaharta data gama ja,sai kuma ta juyo ta kalli Layan tace" ki duba can a kayana akwai kullun dambun kazar da Fatima ta kawo mun to na ibar maki dan nasan zai iya zama haramiyarki tunda abun naku kamar harda saka hannu nema kawai nakeyi naje sheka in samo