Showing 114001 words to 117000 words out of 119289 words

Chapter 39 - Jikar Maguzawa Complete Hausa Novels Writing by Asma Baffa .txt

28 Nov 2024

7443

naku ne


JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP






















Aliyu Ido ya tsura Mata Yana karewa matarsa kallo hancinta me tsini ya taba Yana zuba Mata murmushi, Tahantsi a hankali take kallonsa tayi Shuru taji fara Wasa da yatsunta daga nan ya gangara kafafunta Yana shafa su a hankali,Bakinsu ya hade waje daya ya Shiga tsotsa Kamar me hannayensa suna yawo a jikinta Yana shafata a nutse,Kalamai ya fara furta Mata masu dadi na soyayya,Kamar Wasa sai gashi ya rude ya zauce ya susuce gaba daya Kawai sarrafa ta hantsi yake tayi luf sabo da tana Jin Dadi,har ya raba su da kayan jikinsu Ya dauki lokaci me tsawo yana lugwigwita Amarya sai da Suka Kai kolokuwa sannan ya nemi hanyarsa, Tahantsi tace wayyyoooooo na Shiga uku tarnatsa ta sauka,kwarankwatsa a cikin jikina,Aliyu yayi nisa bai jinta ya Dade Yana Abu daya sai da ya samu nutsuwa sannan ya dinga lallashin Tahantsinsa yace bari nayi wanka nazo na Miki kinji,Tahantsi Ido jage jage tayi banza da shi ya Shiga toilet,Yana Shiga toilet ta yunkura zata tashi ta kasa hannu ta Dan miki da kyar ta jawo Wayarta ta dinga makawa Kadada waya amma Kadada taki dagawa tana gani Kuma a lokacin ma ita abinci take ci ita da farooq


Haka Tahantsi ta gaji ta zazzagi Kadada ta ajiye Wayarta,Aliyu Yana Fitowa sanye da rigar wanka Yana wani Murmushi Yana nishadi ya dauki Amaryarsa cak Yana ce Mata a satin nan zamu tafi Dubai honey moon daga nan sai mu wuce Makkah, Tahantsi tsoro ya kamata honey moon abin yau za aje ayi ta Yi Mata tace Ni bazan je ba Ina gida kusa da Yan Uwana idan Makkah ce Sanda Muka musulunta Jawad ya biya Mana lokaci na zuwa zamu tafi ni gaskiya ba wani honey moon,Aliyu yace tun yaushe na Fara Mana processing ni dama ban shirya amarci a nan ba, Tahantsi ta fashe da kuka akan za a tafi da ita kasar waje tsoro take ji za ayi ta bata Anaconda,tace haba Aliyu ga dan bed dinmu me dadi gidanmu me kyau me kasar waje zata nuna mana,Aliyu Yayi dariya yace ai kasar waje duniya ce idan Muka je sai kin roke Ni Kar mu dawo, Tahantsi Jin bai da Niyyar hakura Kawai tayi Shuru ya Mata wanka ta gasa jikinta tare da tsarkake jikinta suka fito,bed din ya gyara musu tsaf sannan suka kwanta ya sake makaleta yana manne mata kamar wani maye.


Washe gari da safe ba inda Jawad yaje Nima Ina jikinsa a kwance muna palo,Yara suna gidan safna na dauki wayata nace bari na Kira Amarya lokacin Tahantsi tana kwance komai Aliyu ne ya Mata har abinci shi ya bata a baki tana saman bed,Ina kiranta ta daga dama Wayar tana hannunta ta wani nutse a cikin bargo,Aliyu ya fita siyo Mata magunguna,tana ganin nice ta taga waya naji Muryar Tahantsi a slow tace Fara munafuka algunguma Kika dinga sawa Ina Shan magunguna Aliyu zai kashe ni jiya,Dariya nayi nace ya MBC din iceko tayi clear? tashar haba ai CNN ya kamo,ki dai daure ki gasa kanki sosai shine kadai Zaki ji dadi, Tahantsi tace to ya zanyi jiya kadai har na Fara Zama agwagwa kullum a ruwa,yaushe zaku Zo?nace very soon Inshaallah Muka danyi Hira na kashe,Kadada Kuwa Bata Kira Tahantsi ba Kuma taga Kiran taki dagawa Wai sabo da iskancin da ta musu a farko suma.
Aliyu bai sake Neman Matarsa ba sai data Yi kwana biyu sannan yaci gaba da aiki kullum ne ba daga kafa,Tahantsi tun bata Saba ba har ta hakura.


Bayan sati daya da Kai Tahantsi Ummiya ta tare a sabon gidanta da Baba ya dankara Mata ita kadai yace bazai taba hadata da kowa ba,gidane hadadde da masu aikinta da komai,sabo da ya faranta wa Ummiya ranar da yaranta su Uku maza ya taho Mata da abinta,Ummiya sai Murna tana Jin dadi zata ci gaba da rike yaranta,Masoyan asali ranar Baba da Ummiya an kwashi amarci,Baba yaji dadi Ummiya an Sha gyara ya kalleta yace bazan sake sakaki ki kubuce min ba,Ni dama nafi gane Miki,Matukar bada ke na tara ba Sam Sam bana ganewa,Ummiya tana jinsa tana Jin dadi a ranta ana fasa Mata Kai,yace baki ce komai ba Yar Jawur Jawur dita,Ummiya tayi Murmushi na kissa da Jan hankali,ranar kwana sukayi da suna hira an Dade ba a hadu ba.


Abba Kuwa bai Bari an maida aure ba sai da ya sanar da Jawad da Yan Uwa sannan Ranar Sunday yaje a abokansa Guda Uku kauyen Megari shine jagora aka sake daura auren Umma da Abba,Umma Kamar ba ita ba ansha gyaran jiki iri iri abin ba a cewa komai tayi kyau,murna Kamar zata Yi hauka,bangaren Safna Kuwa tana Jin kishi amma ya zata Yi dole ta hakura saukinta ma ba gida daya zasu zauna ba,Abba sai da Amarya ta fito ya ganta yaushe rabon duniya da ayyareye,Umma harda rusunawa a gaishe su abinda ba a taba Yi ba,sun danyi hira sannan abokan Suka sake yi musu Nasiha kafin su tafi,Umma sai washe gari aka Yi Shirin tariya duk da ba abinda zata siya Abba ya zuba komai sabo har lefe yayi Mata akwati shida Safna ma yayi Mata akwati shida Safna ce ma ta hada lefen da komai,har kayan da za a zubawa Umma Safna ce ta zabi komai,Kafin Umma ta shirya sai ta je gidan Megari ta sake Yi Masa godiya ta musamman,Me Gari yace to sai a Kara hakuri a dauki darasi wajen Sahura Kinga dai yanda take min ba Kishin hauka ba fada ba komai sai kiyi koyi idan Kika sake ya sake sakinki Kika Zo min gida sai na karya kafafunki Allah ya bada zaman lafiya,Umma tayi dariya tace Inshaallah baza ta sake faruwa ba taje wajen Sahura sun Dade suna hira kafin ta fito ta tafi,tana zuwa ta shirya aka hada Umma da dattijai guda biyu Suka rakata Lagos gidanta,Safna ce ta sauki bakin su biyu,har 10pm Abba bai tafi gidan Amarya ba sai da Safna ta shiga tace ya baka tafi ba? yace sai gobe me zanje nayi to irin munafuncin nan na maza,Safna tace hmm gwara ma ka tashi ka tafi tsohuwar Zuma da ita ake magani,yace to kizo muje ki raka ni,Safna tace ai yanzu nice uwar gida sai dai ka kawota nan amma tunda kace haka ko ba komai ta girmeni muje nayi driving naka can,Abba ya shirya harda sake feshe jikinsa da turaruka,Safna ta hade rai ta fita fuuuuu sabo da kishi,key ta dauka na mota tayi waje ta manta ko mayafi bata dauka ba sabo da kishi,Sai da Abba ya fito yace Ina mayafin fa? Sannan ta koma ta dakko da sauri ya Shiga gaba ta Fara driving suka bar gidan,Abba wakar india ya fara Yi yanda yara suke fada sun canjata da hausa sabo da yasan sunan Umma Barira,Wai ana kada gindin silver sai ga Barira Fara take kyakyawa ce hancinta dogo sabo da Kawai ya tsokani Safna,Safna tayi Murmushi tace Hmm Kawai tana tuki har gidan Umma,suna Shiga Suka isketa a Palo da mayafinta amma ba a saman Kai ba,da fara'a ta kalli Safna tace kece Kika kawo min shi gaskiya na gode,wani bakin kishi ya tokare Safna tace hmm to ya zanyi yace idan bani na kawo shi ba bazai iya zuwa ba,Umma taji wani dukul sai ta danne,Safna ta zauna suka gaisa kowa na Kishin kowa amma Kuma ba yanda zasuyi dai sai hakurin,Abba Kuwa Yana kallo ana kishi akansa a ransa sai Murna yake yace Wai ni dan Nasir ake kishi a kaina ko wacce sai ni,a fili Kuwa Nasiha ya musu sosai kowacce Kuma ta dauka,Safna tace zata tafi ta ajiye ledar kajin Amarya tayi waje abinta ta koma gida tana ta kishi,Umma Kuwa soyayya sabuwa ita da Abba harda tambaya iceko dai Megari bai min barna da yawa ba,Umma tace ya Isa Ina ma ya samu Fuska ai tunda ya fuskanta bana sonsa da aure ya hakura ai Yana da hankali,Abba yace to ya Isa Kar ki sake yabonsa a gabana yaje can da hankalinsa ai nasan mutumin kirki ne kuma Inshaallah sai na saka Masa da Alkhairi Jawad Zan sa ya Masa alheria na bajinta,Umma tace gaskiya ka kyauta,ranar kwana sukayi suna dirxar juna Umma taji Dadi sosai a ranta tace wa zai hada da megari yayi ta kokawa da Kai ya afka maka


Bangaren Tahantsi Kuwa sati daya ya gama musu shiri zasu tafi honeymoon Dubai,da kyar ya kawota gidan Najla da Kadada suka Yi sallama,Kadada tace kina zuwa ki bugo min waya nayi saving sabo da Ina haihuwa Zan turo miki da danki ta WhatsApp ki ganshi dama ance Namiji ne wai, Tahantsi tace naso ace Ni Zan karbi haihuwa Naga Reciever dinki shegiya,Kadada tace ta Allah ba taki ba Najla me hankali da ita zamu je asibiti Allah ya rufan asiri bakya nan,ance Tanoma ta sake haihuwa Nan gaba zamuje ai ga jikin Gwamma ance yayi tsanani,da kyar sukayi sallama ta tafi suna ta hira Kadada ta rakata har motar Aliyu,washe gari Suka wuce Dubai.
Ita Kuwa Safna Sam bata Bari an maidawa Umma yaranta ba sai da ta kwashe sati biyu sannan lokacin tasan ba laifi sun Sha amarci,itama Umma tayi Kara Sam bata nemi yaran ba,ko da Abba ya tambayeta baki nemi yaranki ba Umma tace suna wajen Mamansu me Zan neme su nayi Kuma ai duk daya ne,Abba yaji dadi lallai Barira tayi hankali.


Haka rayuwa taci gaba da tafiya suna zaune lafiya sai abinda ba a rasa ba tunda dan Adam baya rasa kaddara da Jarabawa ta rayuwa har cikin Kadada ya cika cif wata tara da kwana goma tun suna jiran haihuwa har sun gaji Farooq ba kullum yake zuwa Office ba sabo da haihuwar amma shuru yau yace bari dai ya leka wurin aiki,har Kadada tayi abincin dare wurin magriba tayi wanka ta shirya cikin wata doguwar rigar atamfa pregnant style tayi kyau,har tayi Sallar Isha lokacin Farooq ya shugo gidan ta tare shi tare da rungume shi,cikinta ya shafa Yana kallon fuskarta yace ya na ganki sukuku kamar baki da lafiya?Kadada tace ba komai ni lafiya nake tayi karya sabo da tun tana girki take Jin ciwo amma bata kawo komai ba tunda tasan me ciki kullum a cuta take,Muje kayi wanka haka ta taimakawa Farooq ya cire kayansa yayi wanka Yana Fitowa yaga tana cije lips,yace lafiya? Murmushi tayi tace ba komai fa,idan baki da lafiya mu tafi asibiti tace nace ma kalau nake,har ya shirya bai yarda ba,Kawai ya saka jallabiyya dama yayi Sallah a masallaci tare da Jawad yace Najla tace tana gaisheki Ina gidan tun Yamma,Ina amsawa tace taje ta kawo Masa abinci yana ci Yana kallonta tana yatsina fuska har ya gama ci,ta mike zata maida kayan yace zauna bari na kai kitchen har wanke wanke Zan Miki,yaje ya Mata wanke wanke dama ta gyara kitchen din tsaf ya gama ya fito,a tsaye ya ganta a Palo tana faman zirga zirga ta kasa zaune ta kasa tsaye idonta yayi ja,yace my sugar baki fa da lafiya bari kawai na dakko kayan haihuwa da Kika hada mu tafi asibiti,dama ta hada komai ya dauki tarkace a katuwar wata jaka me kyau ta Yan gayu,ya dauki sauran abubuwan ya rike hannuna muka fita


Me aiki ya sanarwa Dake dattijuwa ce yace ta fito mu tafi da ita,dama gata mace me kwazo,da me gadi ya fadawa ya kula da gida mun tafi asibiti ya Mana Addua Allah ya raba lafiya,Yana driving Yana min Sannu a haka ya Kira Najla,ina ganin Farooq ne na Kira sunan Jawad dake aiki a system nace Honey kaga Farooq Yana Kira,yace daga mana aji ko lafiya,Ina dagawa yace mun tafi asibiti Fatima bata da lafiya kamar dai haihuwa ce,na zabura nace asibitin Jawad zaku je? Yace ae nace gamu nan to Ina kashe waya nace Honey tashi mu tafi Kadadata bata da lafiya haihuwa,yace to ki bari Mana su karasa asibitin sai muje,ni ka tashi mu tafi kafin muje ai sun karasa,dan Allah ka tashi,to da kayan baccin zamu tafi baza ki saka Kaya ba,da sauri na dakko wata abaya peach da mayafinta dama shi cikin kana nan Kaya yake baiyi Shirin bacci ba,key ya dauka na shiga na sanar su Asmau inda Muka tafi sai masu aiki Mata sabo da su kula da yaran sannan muka tafi.
Shi ya zaga ya bude min mota na shiga ya rufe ya koma ya shiga sannan Muka bar gidan.


Tuni an bawa Kadada daki dake private ne ita Daya,sai Farooq da me aiki a dakin suna jiranmu tunda Muka shiga asibitin ake gaida Jawad sabo da maaikatansa ne,nima ana gaisheni Ina amsawa hannunsa cikin nawa dake Lagos ne normal ne ba komai,dakin aka nuna Mana Jawad yace shiga kece mace,na shiga na Iske likutoci suna ta korar Farooq yaki fita sai da na Shiga nace Jawad Yana waje sannan ya fita,Kadada Kamar ba me haihuwa ba tana zaune a gefen bed din tana ganina tace Fara kinzo,nace ae Sannu ya jikin tace ba sauki yanzu aka fara fa,tace Kinga gadon bayana ta nan ciwon yake tahowa sai ya hada da marata ya zamge ya tamke ya dame,ya damgeeee ....nace sannu tace kuma sai ya lafa sai bayan wani lokaci ya dawo ya sake tsukewa a mara,Ni na tsani dubawar Nan ayi ta wangale ma Reciever ana gani ba sirri nurses sai Hannu suke sawa sai kace Yar lesbian wannan ai keta haddi ne,Wata Matashiyar nurse ce ta shigo tun kafin ta karaso Kadada tace gar Yar......zata yanzu tace zata duba haba haihuwa da tonon silili take,Allah yasa ni kullum cikin aski nake da yanzu naji kunya likitoci na ganin Abu kamar wata Gwamma,ciwon ne ya dawo Kadada tayi Shuru ta Fara cije labba tana rike mara,harda tasbihinta a baki,nurse tana zuwa ta sake duba Kadada tace haihuwa ba yanzu ba gaskiya da Saura sai ma ko zuwa gobe yanzu ki tashi ki Dan zaga kuyi Yar tafiya haka tana fadar haka ta juya ta tafi,Kadada tace wayyo na gama yawo sai ma gobe idan akace da ciwon nan zan kwana ai mutuwa zanyi,sai da ciwon ya lafa nace Kadada Zo mu fita wajen su Farooq suna bakin kofa sai mu Dan zaga asibitin,tace to Muka fito suna zaune Farooq yace ya haka Kuma,nace cewa sukayi ta dinga dan zagawa tana takawa,Jawad ne ya kalli Kadada gaba daya bata hayyacinta ta fita a tunaninta sai ta bashi tausayi,Murmushi yayi a boye ashe Binta sugar ta gani,tace wlh Yaya Jawad Matarka kayiwa Dariya tana nakuda ba ni ba,wayarsa yaci gaba da latsawa,Muka dan Fara tafiya ni da Kadada tana dan zaga wajen Muna hira jefi jefi,wannan karon ciwon Yana dawowa ya dawo da mugun karfinsa Kadada ta zube a kasa tana salati tace wayyo Allah Zan mutu,Farooq yazo ya dauketa cak ya maidata dakin saman bed Ina bayansa ya kwantar da ita ya fita ya koma inda Jawad yake ya zuba tagumi,Jawad yace Inshaallah zata Haihu lafiya ka daina damuwa haka, Farooq yace tana Shan wahala ne Jawad,ikon Allah Muna komawa Kadada ciwo ya sake yawa sai hawaye wayyo Zan mutu,likitoci na Kira Suka Zo kanta tuni Kadada boyon Reciever ya Kare uban kowa ya gani ma,Jawad Yana sani ya tsokani Farooq bari naje na dubata da kaina,Wani mugun kallo da Farooq ya Masa shi ya bashi dariya, su da sukace haihuwa sai gobe sai ga Kan yaro ya fara Fitowa Kadada tana uban nishi hawaye sharkaf Ina rike da ita har yaro katon gaske ya Fado duniya Yana kuka,su Farooq suna Jin Kuka Jawad yace to ta haihu ga kuka nan,Kadada an Sha wahala idonta a rufe ma Sai da ta dauki lokaci me tsawo sannan ta dawo hayyacinta,kafin kace me an gyara jariri an gyarata tsaf kin sallamarmu Suka Yi sai washe gari da sassafe lokacin ma tayi wanka a asibiti tun daren,Muka tafi gidanta Jawad shi ya Riga mu tafiya gida ma,Muna zuwa gidan Allah yasa me aikinta tasan komai na haihuwa,Muna dawowa gida sai da na gama Mata komai tayi wanka sosai da jaririnta kato kyakyawa da shi,a wani daki downstairs a nan Muka ajiye komai na kayanta sabo da masu zuwa,sannan na turawa su Ummiya jariri ta waya,Safna da Umma duk na sanar musu sai dare Jawad yazo ya daukeni lokacin Farooq Yana gida shima muna komawa wanka kawai ya bari nayi ya sauke gajiyarsa a kaina sannan Muka Yi bacci.


Tahantsi ana can kasar waje ana honeymoon sai a online ta gani ta damu Aliyu sai an dawo gida tunda ai sunfi 2mnths a can suna shakatawa har makkah ta hantsi anje an sauke farali ta Mana wayo mu ciki ya ja mana.
Aliyu ba yanda ya iya Haka yace ta shirya kafin suna su dawo tana ta Murna muma haka,Kadada haihuwa tasa anyi lakwas tunda ta Haihu kullum sai naje gidan,su Ummiya da Dangin Maguzawa duk an sanar musu dama Kadada tace ma ita baza tayi suna ba bata son wannan taron na suna,Farooq harda goya Mata baya za a bata musu gida,Umma da Safna tare suka je har sau biyu barka, in ka gansu gwanin sha'awa,matar Asif da sauran abokan arzuka suna ta zuwa barka ana ta tara kayan Barka,saura kwana biyu Suna Tahantsi ta dawo a ranar da dare taje ganin jariri ita da Aliyu lokacin Ina gidan sai ga Tahantsi anyi wani mugun haske an goge anyi kyau an wani Zama Yar gayu sosai,Nace wannan irin kyau haka tace yo ya zakuyi Kuna Nija gidan wahala dama nice babba to gashi na rigaku fita, Jiririn ta dauka tana cewa Kai wannan munafukin idon naka ba baza ka bude shi ba,ko uwarka ka gado,Kadada ce ta fito daga wanka tace ahh Tahantsi harda wani Sako hakurin makka?Shine yace Yana so na saka,ai Kuwa ya Miki kyau na furta, Tahantsi Zama tayi muka gaisa sannan muka Fara hira nace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login