Showing 63001 words to 66000 words out of 119289 words
Chapter 22 - Jikar Maguzawa Complete Hausa Novels Writing by Asma Baffa .txt
nasan darajarta wallahi, Ummiya tace ai karyar data min ne ta Raina min hankali sai ta daina Mana karya jeka abinka,Jawad dai bai ji dadi ba ya fita Kadada zata bi bayansa Ummiya tace zauna ta koma ta zauna tayi Shuru tace Ummiya tausayi da tausayi hakkin soyayya Ummiya karki ci hakkin soyayya,Ummiya dama kakanninsu daya dasu Kadada abokan Wasa ne bata Wasa dasu amma su sai sunyi,Ummiya ki tuna da kema....Ummiya a hargitse tace zanci....Kadada tayi mukus.
Jawad yaje gidan Baba Suka Sha hira amma ya hana yaga Najla Kuma da kunya yayi naci haka ya hakura ya koma,sai a waya ya fada min Matsalar Ina ji na fige daurin dan kwali nayi fatali da shi,na jefar a kasa na cire skert Dina nayi cilli da shi na cire rigar na jefota waje na daura zani da t-shirt na fito Palo Yara suna min Wasa sabo da Baba yaji haushi sai na hau jibgarsu yaji kuka ya fito ya balbaleni da masifa yace na rasa ya akayi ma shashashan yaron Wai zai Baki million ashirin da wani abu ki kula da Yara,yanzu ke a haka kike Yi dama Zaki ci ubanki bake ba komawa ki haukace,wannan soyayyar taki ai ko tasu Ali Nuhu ma bata Kai ba ta hauka kike,wlh ta sharukhan ce,yace me Kika ce? nace ba komai ai naji ta Sharukhan ko to ai shike nan sai kuma Karisma yarinya munga film din quaila ma da mother India karshe star Bai nasara ba ya koma daki.
Tashi nayi na tafi dakina nace Kuma wlh ba Yar katuwar da Zan Taya aiki a gidan nan Zama zanyi naci nasha,Malam Jawad ya koma gida, inda ka kimu aka sake Nemo Asif yazo ayi shawara shi Kansa Asif yayi dariya,da yaje Ya samu Jawad a compound ya zauna a kujera,shima kujera ya zauna yace gani Yana dariya,Asif yace karka Raina min hankali a nan ba Dariya na kiraka ka min ba,ya za ayi Ina mafita yarinya ta dawo Kawai,Asif yace ni a ganina tunda ba sonta kake ba....inji ubanwa ni nace maka haka? Asif yace ka dai manta amma Ni haka kake fadamin ko kulata baka yi,kasan tsakanin Mata da miji ne? Ni na taba shiga lamarinka da Zahiyya matarka,Asif yayi dariya yace to babu wata shawara tsakani da Allah tunda abin ita da iyayenta ne kaga baza mu sa taki binsu ba,Kawai kayi ta zuwa biko kayi ta zuwa a Kai akai,gaskiya baza a samu zaman lafiya ba Matukar baza a bani matata ba,Asif Yana kallon ikon Allah yace Kai da kace yarinya ce yoyon fitsari zaka sata bata waye ba,me ta sani,to Matata ko wacce iri ce a bani ita cewar Jawad Kuma ma ni so nake na ganta,Asif Yana ta mamaki yace ka shirya gobe mu koma a haka Suka rabu.
Washe gari haka suka dawo har wajen Baba da Ummiya ba ya hana na fita sai da Suka tafi Jawad ya fada min a waya Baba ya hana a kira ni, Ummiya ma amsarta jiya ita ta basu yau,Wasa Wasa Jawad ya nace fashin kwana dai dai sai yazo kano har anyi sati biyu Yana ta zuwa amma a bari mu hadu anki,Yan kannen nasa ma ya daina ta tasu waya Kuwa kullum sai mun raba dare muna waya ganin haka Baba ya kwace Wayar ba kukan da banyi ba,Jawad ya daina samuna,Hankalinsa ya sake tashi yace dole Naga matata wlh na gaji, Yana zuwa Kano yau Sunday ana zuwa daukansa ya karbi key din mota da Kansa yayi driving zuwa kofar gidan Ummiya daga can bayan gidan yayi parking ya tura yaro ya Kira Masa Kadada,Yaro yazo yayi sallama Ummiya ta amsa yace Wai ana Sallama da Kadada,Kadada dake makale da headphone tana Jin kida kasa kasa tace kaje kace tana da Saurayinta me zan ci da shi, Yaro ya dawo wajen Jawad yace tace Wai tana da Saurayinta me zata Yi da Kai,Jawad Jin amsar yasa itace yace kace Farooq ne,ya koma yace Wai yace Farooq ne,Kadada ta mike zumbur tace kace gani nan kace Ina Miko gaisuwa kafin na karaso,Yaro ya sake dawowa wajen Jawad tace gata nan Wai tana Miko gaisuwa kafin ta karaso,Jawad yayi dariya yace to ya bawa yaron dubu daya ya tafi Yana ta murna da godiya.
Motar yayo gaba yanda zata gane shi,ya ganta da Leda a Hannu ta fito tana kalle kalle,horn ya Mata ta Gane tayi wajen motar,tana zuwa ya sauke glass kasa taga Jawad tace ah Babban Yaya me Najla komai dozin an ganku jiya gashi an ganku yau gobe muke saurare,sannu ya zafin soyayyar? Ya akaji da radadin love,Jawad yace shigo mota,ta bude gaba ta shiga ta Mika Masa lemukan data taho da su harda snacks tace jiya naje Oasis yace uhm Yan gayu,Dariya tayi yace har kin karbi musuluncin ne? tace Ina nan dai na kusa Ango nake jira ya shirya,Jawad yace ai mun shirya,Dariya tayi tace Ina jinka nasan da dalilin zuwanka,Yace so nake Kawai ki San ya Zaki Yi Najla ta fito na ganta please, Kadada ta kalleshi a ranta tace dan jakar uba lips dinsa har yayi duhu Najla bata tsotse shi, a fili tace so kake dai kaga matarka ko? Yace ae ki sato min ita na ganta,Kadada tace Maganar gaskiya a Gaban Ummiya nake ta sa min Ido gani take damu aka hada baki aka auri yarta da kudi, Kuma Ni ban iya abun Muna Muna da boye boye ba,Amma ga guarantee Tahantsi kasan ta hantsi itace shugabar munafunci da boye boye da hada gidoga ta gidanmu,wannan wajen in aka Zo to kowa sai yaja baya, Sha yanzu magani yanzu Tahantsi a yanzu da Zan Mata waya nace ta taho zata zo 1hr zaka ganta a nan kasan kauyen ba nisa ne me yawa ba,yace Indai tazo dai Zan ganta? Kadada ta kwankwashi jikin mota tace ai kaga Fara an gama ko da sojoji ake tsaro, Kai da ace Tahantsi ta waye tsab zata Shiga damfara,Jawad yace Kira ta,Kadada ta latso number Tahantsi tana ringing din...din..din..ba'a daga ba tace tana can a jaka ta barta ai Tahantsi na rasa irinta,sai da aka sake Kira sannan Tahantsi ta daga waya Kadada ya akayi ne Dan kaza kazanki wannan irin Kira haka,to ki bar komai ki taho Kano,Ummiya ce ta mutu? Tahantsi ta tambaya,taci gaba da cewa wayyo Fara ta fito rana,Kadada tace ke ba itace ba Kin San dai labarin na fada Miki Fara na gida,Tahantsi tace Haka kikace na tausaya Fara an Saba da harka kullum an makale a gindin Jawad to yanzu dai ya huta,Kadada tace ke Yana jinki dai, Tahantsi tace shine Kika sa Handsfree Ina Jin kunyarsa to sai dai yayi Hakuri mu bakinmu duk su Gwamma basu gasa shi ba,Jawad har ya gaji da Jin surutunsu shi ayi a fito Masa da Fara.
Kadada tace ya kuwa Tashuka ta? Jawad yace dan Allah kiyi abinda ya kawoni, Kadada tace to ke kyale lafiyar Tashuka sai Nan gaba ayi zance yanzu ki taho fa yanzu kizo ki fito Masa da Fara ya ganta yace zai iya mutuwa,Tahantsi tace ai dole tunda an hanashi ganinta tsofaffi fa suna Wasa da soyayya,Kadada tace sun dauka zamanin da ne yanzu kisa take, Jawad yace bani Wayar ta Mika Masa yace please ki taho tace yo gani na fito ma Yaya Jawad,har kin shirya? Wa nake dashi da sai nayi kwalliya ai matsalarka tafi tawa gani nan ta kashe waya,Kadada taci gaba da Zama a motar Jawad anki kashe mota suna ta Shan ac da kamshi,tace Ina su Meenat Kuwa? Yace suna Nan lafiya tace to ya ka baro min mutumina yace yace a gaida ki,to ga lemon Nan kasha tunda rabonka ne ba kai na siyawa ba amma ka Sha in yazo Kuwa bazan asarar kudina ba ka jawo masa,Jawad Yana ta dariya ya dan samu nishadi sabo jini wani abin idan tayi sai a fisge yaga Kamar Faransa
Ai kafin 1hr ma Tahantsi ta dira a kofar gidan Ummiya Kadada ta balle mota taga Tahantsi har da jakar tafiya da alama zata dade a cikin garin, Tahantsi tace yawwa nazo,ki fito Masa da Fara ko ta halin Yaya,Tahantsi ta sake tambaya Kawai yaga Fara? Kadada tace ki dinga wayewa Tahantsi karki aure mijinki ya dinga saki a kwalaba tam,idan ta fito ki basu waje baki ga wannan karon Lips dinsa ya dan canja ba, Tahantsi ta leka ta glass tace Kuma fa haka ne,Jawad dai yaga suna kallonsa ta glass, Tahantsi tasa kayanta a bayan mota ta shiga gaba tace muje da fatan ka tanadi wurin kwana a Kano kullum kazo Zan fito ma da Fara,Jawad yaji Dadi sosai.
Bayan layin gidan Baba tasa yayi parking ta fito da Jakarta yace karki dade tace to,tana shiga gidan Baba ta ganshi da baki maza,ta gaida shi yace ah Tahantsi ce a gidan, Tahantsi tace ae naji ance Fara tana nan shi yasa nazo na Mata kwanaki,Baba dake Namiji ne ba sa Ido ba zargi yace tana ciki Shiga madalla ,Tahantsi tana shiga ta ganni a Palo ina hadawa Yara tv game,naji dadin ganin Tahantsi nace oyoyo ya akayi Kika San Ina nan, muje ciki cewar Tahantsi sai da muka Shige bedroom dina sannan tace karki Bata bakinki Kadada ta sanar min komai,ta fada min yanda Suka Yi da Jawad,nace da gaske Kuna tare nace kwarai shirya mu tafi,Muna fita nasan me zance da Baba,da murna nace dama yanzu nayi wanka, English wear ne ajikina Riga karama da skert marar nauyi Tahantsi tace ki matse ki tsuke, nace kin gani nanyi kalleni,tace Dan dada tsukewa, Tsaki Naja Hijab na saka da Nikaf nasan Jawad haka zai ce na fito jiki a waje shi yasa na saka,Tahantsi tace muje,Muna Fitowa naci Karo da Baba yace Ina zuwa? Tahantsi tace wani Kaya aka turo shine zata rakani na karba Kuma da sunanta aka turo da address din Nan Ni ban San wajen ba,Yace ba izinin mijinta zata fita? nace ai yace duk inda ya kamata naje,yace to karki dade nasan kina sonsa baza ki karya doka ba, nace to Muka fice tare da Tahantsi tace muje Muna ta sauri Muka Shiga Napep zuwa inda motar Jawad take ai Kuwa ya ganni yace Tahantsi Allah ya Kara tsawon rai ashe da amfaninsu
Tana ganin na shiga mota ta wani Shige gidan mutane bata San suwaye ba,tayi sallama aka amsa tace dan Allah zanyi Sallah Suka ce to Dake sun ganta da mayafi da doguwar Riga,ta Shige toilet tayi fitsari ta watsawa fuskarta ruwa da kafafu ta fito aka ce sallaya tana ciki ta Shige ta zauna Allah yasa ba kowa a dakin tayi luf a zaune.
Ni Kuwa motar na shiga Kawai yaja motar ya bar layin yace safe wuri zanyi parking,nace to,ya tambaya Ina wayarki? nace Baba ya kwace wani garden ya shiga Ni ban taba sanin da wajen bama, ba kowa a wajen,yace na dawo Kano da zama sabo da ke Nasha wahala Ina ta Sha ma,kullum sai nazo Ummiya taki Hakuri,nace uhm shi yasa Watarana nake Mata karya.
Sai da ya daidaita parking sannan ya kalleni yace to cire nikaf din mana,cirewa nayi yasa hannu tare da dago habata sama yace ya Naga idonki duk ya zuge? nace ba komai na cire hannunsa,dagowa nayi na kalleshi Naga Ni yake ta kallo nace daina kallo na,yace abinda ya kawoni kenan naga matata,duk Yana fada min a waya na San da gaske yake Yana so na,yace kin san bana karya I love you Fara, Dadi naji nace hmm,yace sau Nawa Zan fada baki taba amsawa ba sai hmm hmm harda marairaicewa, Shuru nayi harda shagwabar samun waje nace ni da kace yarinya ce,to kiyi Hakuri I'm sorry babbace ai na sani,Hannu yasa a kumatuna yanda akewa Yara Yar fara faratu white angel Dariya nayi ba shiri na duke shi kadan a kirji,yace ga abincin Kadada data bani na duba nayi Dariya ya bani labarin komai da zuwan Tahantsi,yace har Tahantsi tasa nayi Mana booking Hotel tace bakya Sha min lips gasu nan sun tashi daga ja,na kalleshi Ina dariya nace karya suke Nima tana zuwa haka tace Wai lebena ya koma na Yan sigari baka sha,Dariya mukayi yace muje yawo,nace Tahantsi fa? Kyale Tahantsi tasan aikinta, to nace
Sai da muka tafi yawonmu ya kaini Arab restaurant parking yayi yace Hajiya Sa Nikaf na saka Muka fito hannunsa cikin nawa a nan mukaci abinci Muna nishadi Muka fito muna Fitowa Muka wuce ShopRite hannunsa cikin nawa,Sai da na zabi abinda nake so sannan Muka dawo inda Tahantsi take,Muna jira mu Kira muji Ina take Muka hangota da Leda Wai siyayya ta tafi,tace har Kun dawo ai baku Dade ba,Jawad ya zaro Ido yace ai sabo dake,laaa ku daina ji na ai ni sai na kwana a kwararo Indai a birni ne ko Ina haske ga mutane haske kadai sai yasa gari ya waye ban sani ba,daga yau ku dinga tafiya sha'aninku,Dariya mukayi ta kalleni tace muje to Muka kwashi Kaya Muka tafi Jawad ya Shiga mota ya koma hotel hankali kwance harda bani Yar karamar waya da Zan boye.
Tahantsi tace har kin dawo hayyacinki ga labbanki duk sun tasa ki dinga shafa Vaseline Jawad bai San kadan ba,Ke Fara ki Fara gyara karku hadu a hotel gwara ya sake jinki daban kin sake canjawa,ki dai Sha ko Dan hadin zuma ne yanda zaiji zakwai karki jawowa kanki yaji ki wata gasara gasara ko Kamar sirkin Farau farau,Ina ta dariya nace Zan ci ubanku wlh Kun dameni ke da Kadada tam, Danbashananan fa bai Kare ba na taho da wani na Mata banza
Muna komawa gida Baba ya tafi masallaci Sallar Isha.
AsmaBaffa🌏 JIKAR MAGUZAWA 🌏
61-65
NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP
IN GANSHI A WANI GROUP NA SATA NE
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA
PAGE NAKU NE
Ummu Umayma
Mamma
Nana Firdausi
Mmn Muniba
Fancy Honey
Baba Yana shigowa ni ya fara tambaya Najla Kuwa sun dawo matarsa Sara tana tabe baki tare da gatsinawa Baba fuska tace sun dawo,Hajiya Sarah bata kaunata Kar mu'amula ta dinga hada Baba da Ummiya Kar Watarana ta dawo,shi yasa ita da kishiyarta basa so Baba ya dinga kulani ko kannena da muke Uwa daya su mu hudu, Baba yace Allah ya shiryeki ya wuce ciki abinsa,yau na samu waya haka muka raba dare muna waya,washe gari Kuwa 11am Farooq yazo zance wajen Kadada, Jawad ya Kira a waya yace gani na shigo kazo mu koma biko,tsabar nacin Jawad wanka yayi ya shirya cikin Shadda fara Yar gaske harda coka hula za aje gidan surukai,Farooq ne ya dauke shi a mota daga hotel din Suka wuce gidan Ummiya,sun kusa da gidan Suka hango Kadada tana ta sauri yau ma da Hijab,Jawad yace mutuniyar fa an dage kusa da ita Farooq yayi slow tare da sauke glass yace Yan Mata Ina zuwa Haka ne,Kadada taga sune tayi Murmushi tace Kauye Zan tafi Jakata ce haihu,Jaka dana sani Kadada tace ae Donkey ba ta macen da kudina na siyeta tun tana karama,duk raguna da tinkiyoyi awakai basu Miki ba sai Jaka Zaki siya,ai tafi tsada sabo da kaga ita aikin kudi ake da ita,Farooq yace Allah yasa Yan biyu ta haifo, 'ya Daya ta haifo haka aka fada min a waya hankalina bazai kwanta ba sai na ganta,Jawad yace yau Juma'a fa get in mu kaiki,yace Kira ta hantsi su fito mu tafi har Fara,ana Kiran Tahantsi tana dagawa da masifa lafiya shayi muke sha kin fada min jakarki ta Haihu na Miki barka to ba shike nan ba sau Nawa kike so na Miki barka,Kadada har zata zundomo ashar sai ta fasa tace kuyi ku fito ke da Fara zamu tafi kauye,Allah sa ba Gwamma ce ta mutu ba,in ta mutu ma ai Tasha Miya ita kam,ga su Yaya Farooq suna jira zamu Zo kusa da gidan Baba kuyi sauri,Kisan ya Zaki da Baba ku fito,Baba ya tafi Rimin gado ziyara wa babban abokinsa sai sanda aka ganshi,ku shirya to,Kadada aka shiga bayan mota ita daya Suka tafi,Kadada ana cikin tafiya tace a tsaya bakin wani shop,inda ake siyar da Apple da guava ciki Kuma lemuka,suna kallonta ta fita ta ciko Leda da Apple da Ayaba da lemo Kuma da yawa,ta Shiga ta jido lemuka ta buga Gaban mota a bude boot suka bude ta saka lemuka carton biyar ,ta rufe ta shiga mota tace muje,Farooq yace na mene wannan? Yan gida za a kaiwa tsaraba inji ku, Kaji aikin hankali cewar Farooq Kuma ba sai ki fada Mana ba,ban iya roko ba,Jawad dai magana ba fiye Yi yayi ba sai yaga dama,waya ma yake tayi Yana tura sakonni,Suna zuwa muka fito wannan lokacin Riga da skert na saka na lace purple mayafi na yafa da jaka a hannu takalmina me tsini,duk da ban Saba tafiya da shi ba amma nayi kokari,Jawad haushi yaji na Sako mayafi naci kwalliya,Ina kallonsa ya bata rai,Yi nayi Kamar ban gani ba na shiga gefen Tahantsi,Ta hantsi ta dinga masifa duk na girmeku ya za ayi ku sani a tsakiya sabo da Kun Raina min hankali,Kadada tace to Jaraba Kai Kamar an kifa kwarya koma gefe ni na shiga tsakiya Fara a barta a saitin mutuminta,Yaya Jawad ka saita Mudubinka na mota Fara ta sheka kyau,Murmushi yayi Farooq ya juyo da Kansa Wai zai ga kwanlliyar Jawad yasa hannu ya Murda Kan Farooq Gaban mota yace kayi abinda ya kawo mu, Ta hantsi ta saka earpiece a kunne tana bin wakar christoci Haleluya....Haleluya....in the name of Jesus,Kadada ta tabe baki tace ke Kuma haka Kika tabe, kudi ake samu pastors baki ga sunfi liman kudi ba,gwara nayi can na Zama sister ta church,Kinyi asara Tahantsi na furta,tace kudi na