Showing 96001 words to 99000 words out of 119289 words

Chapter 33 - Jikar Maguzawa Complete Hausa Novels Writing by Asma Baffa .txt

28 Nov 2024

7441

kafar Umma sama ya kasa idan ya daga ya rike ma gajiya yake ya saki sabo da nauyi,gashi yace shi dole sai ya canja salo,Umma tace Wai Mene haka Dan Allah yace salo...salo...yace to Yi goho Umma tace wallahi baka Isa ba haihuwa zanyi ko ance Ni Sahura ce bazanyi ba,Megari yace to tashi zaune ki kalmashe min kafafunki,a'a ka samo keken dinki ka shimfida kafafuna sai ka kalmashe,Megari yace to jaraba Yi min na gargajiya na kullum kullum tunda kunfi so kullum ku kwanta Kuna karewa sama jannati kallo ai shikenan sai ki baje, Megari ya sake gwangwajewa da Umma ba yanda ta iya ba zagin da bata Masa amma ko a jikin takalminsa.












Masu sharhi Ina godiya






_Ina mata y'an kwalisa ma'abuta gyaran jiki macce Mai gyara daban take ga zuciya mijinta muna da kayan mata da supplement na gyaran jiki kala muna hadin amare da uwargida Dana masu jego muna da set Mai hade da kaza Mai kwai 3 da cicicibe da kifi da galam 3 na tsime da Burkett din gumba 2 da garuruka da zuma wanna set na maccen da ta isa ne muna hadin shi 20k akwai karami set na 15k akwai na 10k akwai na 5k_


_Muna da zuma Bata gindin kishiya ga wadda kishiya ke muzguna mata wanna Zuma In kinyi anfani da ita miji salab zaiji Daya shiyasa indai ba macce cikin matsala take ba bamu Bata ita_




_Muna da magunguna masu jawo hankali maigida da kara martaba dasa alhere ga maruwacin namiji_




_Akwai Zuma kiba da hip sati Daya Kinga result_


_Muna hadin kiba duk ramar ki duk bushewa ki kinka sha shi sai ke ciciko_




_Fanin supplement ma ba'a bar mmn mujaheed abaya ba tana da nagyaran fata da kara haske akwai na gyaran brst na gyaran hip na kiba
Kamar su Lady capsule 4500
Sugar wanita 3500
Glutathione 3500
Vitamin e 3k
Gluta white 3500
Royal jelly 3500
Apetamin 3k_
_Frozen collagen 3500
Da sauran su insha Allah duk Wani supplement Zaki same su ga mmn mujaheed y'ar mutan skwatawa
Ina wadda sanyi ke Hana ta jindadin gidan miji_
_Y'ar uwa kiyi bayani abaki dai2 da type dinki indai sanyi ki Hana Miki jindadin aure ku budewa GABA ku rashin niima to kedai yima mmn mujaheed bayani zata baki dai2 Dake mun tanade set din maganin sanyi 4500 Wanda zai fatataki sanyi Kuna kashe ne_


_Mmn mujaheed y'ar mutan skwatawa muna zaune garin kebbi state
08066726866_


_Kayan mu iya kudinka iya shagalin kane_














AsmaBaffa🌏JIKAR MAGUZAWA 🌏
101-105




NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP






Official


By
AsmaBaffa






SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA








Page naki ne


Mmn Muniba
















Naceba🙋‍♀️
Kina bukatan jikinki yazama so fresh ba kwarzane ko daya ballantana kuraje ko tabo, sunburn,acne, ko knuckles? Kije kigwada products na mg's insha Allah zakiga ynd fatarki zedawo fiye da tsammaninki zakigyara jikinki naturally batare da kinbata fatarki ba jikinki yayi fresh kiyi smooth kizama kalar Madara kirar models kiringa walwali kina haskawa duk inda kikayi😍
Kidena kokonto cewa kingwada baki Dace ba insha Allah kijaraba products dinsu bi'iznillah zakiji dadinshi🙏 kayansu akwai kamshi especially sabulun kamshin yakama jikinki ko kindade da wanka jikinki zaidinga fidda ni'imtaccen kamshi bayinki ma zakiji kamshin dazai Kama😍sunada kit special domin amare Wanda indai kinyi using kit dinnan Baki bukatar kikara Kai kudinki gurin dilke domin ainihin yanda fatarki zehaska yagoge kidinga shining abun sewanda yagani😍


Mai bukatar kayan mg's chat:08062991549,07046881166,07067210195
Call:08064532391
Hausawa nacewa adade anayi sai gaskiya Kuma siyan nagari maida kudi gida🤝
💯 tested nd trusted
Natural/organic🥰


















Da safe Umma jikinta ciwo,ta kalli Megari ranta a bace tace gaskiya ka tura gidanmu a dakko min katifa ta na gaji da zafin siminti ga zafin jikinka,Megari yayi dariya sosai yace nan gaba ma har sip Zaki sa a kawo muje zuwa mahaukaci ya hau Kura,ganin Umma tana ta fushi yace bari dai yau nasa a siyo Miki shayi da breadi kiyi tashin komada kina min Iskanci zan fasa wlh sai dai Kisha koko Ulcer ta kamaki ba ruwana jiki magayi,Umma ana son dadi tace dan Allah da kwai da Indomie yace Zan siya Miki ai har dafaduka Zaki ci yau Tasha kayan Miya,Umma tace asa kifi,yace ke Kura Ina laifin ma taji Daddawa baza ki juyani ba nima ba abinda nake so kike min ba,Umma ta zumburo baki tare da wani cuno shi gaba yace karki sake ki min fito a gidana bana kiwon Kare ,Shuru ta Masa Kawai Kar ya fasa siya Mata shayin,Yara ya tura aka siyo shayi yaji Hadi ga kwai soyayye da indomie,itama Sahura da yaranta ya siya musu yau ba ayi Koko ba kowa shayi yasha da kwai dama watarana yana yin haka.


Ya fito zai fita yace yau gidan Hakimi zanje Yana nemana,Sahura tace me za a dafa? Yace Dafaduka zan aiko da Alayyahu dan Allah taji daddawa irin wacce Kika Saba Mana yawwa Kar a Bari tayi kamas ta bushe ayita da ruwa ruwanta Sahura tace to,Sahura tace da dare Kuma miyar taushe zanyi tuwon shinkafa ga kazata idan zaka siya kasuwa Zan kaita,Megari yace bayar a yankata ayi Miya bashi Zan biya kudin,karfa Kai min wayo sai na yanka kaza mun cinye kace ai har da 'ya'yana akaci wallahi bazan yankawa katuwar Amaryarka kazata a banza ba,na taba cin bashinki ban biya ba sabo da nayi aure yanzu ba mutunci tsakanina dake ba taimakon juna? Sahura tace babu wallahi mutunci ya Kare,Umma ce ta fito tana kumbura sai Murna takeyi gobe Megari zai koma kwanan Sahura zata huta da jaraba,Sahura tace Sannu Amarya wallahi ba ruwanki da duniya kina birgeni gani ga Megari gaki ki Zama sheda na bar Miki kwana na har na sati biyu na Kara Miki kwanaki ku Sha Amarci,Megari ya kalli Sahura yace amma Allah ya Miki Albarka nayi Miki Alkawarin dubu ashirin idan masarata tazo ki tuna min zan baki kyauta ki tafi kasuwa ki sai abinda kike so,Sahura ta dinga murna tace dubu ashirin tafiye min wallahi kaje can na gode,ban mu sha suka tafa da Megari Umma tana kallo,Megari yace yanzu Sahura dubu ashirin ta fini? Haka Kika ce dan malafar ubanki? Umma ta dinga dariya tace ai ita da sauki ni wallahi naira Hamsim ma tafi min kai,Megari yace ai ke bana ta taki Mental ce ke,ke har macece ma ragowar sanyi,Sahura tace Megari kajin turawanka fa sun Fara kwai jiya dukkansu sunyi kwai daya kaga goma kenan yau ma wasu sunyi,Megari yace a dinga tarawa duk da Basu da yawa kudin ko maggin Miya a siya ai,Umma tace a soya min uku da dare,Megari yace baki Isa ba wannan bana ci bane Wai ke me kike min na birgewa da Haka Kawai ni zan dinga jiyar Dake dadi ke baza kiji dani dadi ba,nace ka sakeni ka huta,Megari shareta yayi ya juya zai fita ya kalli Sahura dafaduka taji Maggi sai na dawo ya fita,Umma ta gaji da rashin motsa jiki da kwanciya a daki gashi anki sakinta ganin Sahura tana da kirki sai tazo ta tayata aiki Sahura badai tsafta ba komai das das,Sahura tace ko kefa yanzu ai kyaji dadin jikinki,aka fitar da kaza aka yanka,Sahura ta zubawa Umma ruwan zafi akan kaza a cikin fanteka Umma ta hau figar kaza ta gyare kaza tsaf ta fedeta kaza har ta fara kwai gasu nan guda Uku a cikinta kanana.


Umma ta cire kayan ciki tsaf ta gyara gudan kaza ta wanke ta rufe a kwano,ta samu hanjin kazar nan ta tatse shi tas sai kace hanjin rago,ta tattara kayan ciki ta wanke tsaf ta zuba a dan kasko harda Yan kananan Kwan kaza data ciro a cikin kaza,Sahura tana kallonta tace yanzu har hanjin kazar baza ki barshi ba wannan wacce maita ce haka,Umma tace dakko min Albasa da Maggi da gishiri ki gani,Sahura ta dakko Mata Umma ta sa Dan ruwa ta yanka Albasa aka zuba Maggi da gishiri aka tafarfashe kayan ciki,gida ya dauki kamshi ruwa ya kafe ta kwara Mai ta soye kayan ciki tsaf sai ga Yan makaranta sun dawo,Suka gaisar da Umma ta amsa tace kun dawo kuzo ga dandane yaran Megari su hudu ta San musu nama,Tace Sahura gashi tace a'a wlh cinye,Umma tasa gaba ta cinye kayan cikin kaza tas har hanji tasha ruwa,Sahura tana gama girkin rana taci dafaduka ta koshi sannan taje tayi Sallah da wanka ta Kama baccin rana,sai la'asar ta tashi tayi Sallah sannan ta fito Suka Fara yin tuwo da Miya ita da Sahura,Umma ana tsame nama za a birga Miya sai ga Megari ya shigo da Leda a hannu,ya kalli Umma Dariya ta kamashi shegiya Wuya yace Amarya ashe taurin Kan naki kadan ne,Haka da wuri kin sakko,Tsaki Umma taja tace wallahi badan kai nake Yi ba Dan Sahura nake yi,Kai din me Zan maka girki,yace sai Alhaji Nasuru? tace ae sai shi,Megari yace to Albishirinki wallahi ko na sallameki bazai maida ke ba,yayi budurwa sabon jini ance soyayya suke yanzu Karin hular Alhaji Nasir kadai abin kallo ne sabo da ya auri yarinya danya sabon jini wacce tasan takan wanka,kije kiga yanda tsohon mijinki ya koma yayi kiba yayi jajir ya koma wani matashi kina Nan kina shirme ki godewa Allah da Kika sameni wlh me jini a jika.


Umma ta fashe da kuka hankalinta ya tashi tace a Ina kaga Alhaji Nasir din? Dazu yazo garin nan da Amaryarsa da yaransa 'ya'yanki yazo ganin dangi haka Amaryar tasa take ashe Fara Kar kamar ka tabata jini ya fito hancinta kamar Biro lucky ko eliganza ga gayu,Umma hankalinta ya tashi tace dan Allah yazo da yarana? Megari yace wallahi da gaske nake Miki ba Wasa ba Sanda na fita da safe suka Zo mun gaisa ma yini sukayi amma dazu suka tafi,yaranki ma na Basu dubu daya nace sa Sha alawa,Umma ta fashe da kuka ta cakumi Megari tana kuka mugu azzalumi wallahi sai ka sakeni,shine baka fada min yazo ba Allah ya Isa shege tsinanne.


Sahura taji tausayin Umma sosai tace kiyi Hakuri babu kyau zagin miji wannan ba dabia bace me kyau,idan kina da rabon komawa Watarana Zaki koma ki nutsu ki daina haka,duk lalacewar Miji fa Miji ne wallahi ki kiyayi fushin Allah,Megari da kike rainawa sai hakkinsa ya kamaki shi Allah ba ruwansa,Kuma wannan ba shi zai sa ya sakeki ba,ko ba mijinki bane ai ya girmeki Yana da Yara suka ji kina zagar musu uba wallahi baza su kyale ba kin San Yara Kuma ki kiyaye,irin wannan shi yasa watakil mijinki ya sakeki cikin Fushi ki daina haka babu kyau,Haka Sahura ta zauna ta dinga yiwa Umma fada da Nasiha,Umma Kuma tasan gaskiya aka fada Mata shi yasa tayi Shuru Kawai,Megari yace idan na sallameki kina da tabbacin zai maida ke? Umma tayi Shuru tana hawaye,kunnen Umma ya damka tare da murdewa yace wallahi wallahi yau kinyi na kyaleki ko da Wasa Kika sake gangancin zagina ko Kika cakumi rigata sai na Miki dukan tsiya a gidan Nan kinji na rantse ya saki kunnen Umma tare da dungure Mata Kai sanna yace da Kai kamar taskira


Safna ce ta fito dauke da hular Abba a hannunta da key din motarsa a hannunta,Abba Yana gaba yasha shadda Yana kamshi yayi wani kiba da kyau ya Kara haske kana gani kasan hankalinsa a kwance yake, Safna ta tsaya a gabansa tare da saka Masa hular ya sake gyarata sannan suka fito tana rike da hannun Abba ta rako shi har bakin kofa sannan Abba ya rungumeta yace sai na dawo Zan Fara zuwa gidan Jawad Naga Mene abin Yi,Safna tace ya kamata gaskiya bashi da uban da ya wuceka bai ma kamata a bar abokai sune zasu tsaya Masa wajen neman magani ba sai kace bashi da kowa sannan an kusa hutu Dan Allah kasa a kawo min Yaran nan gaba daya suyi hutu a nan itama Najla ta huta,Abba yaji Dadi yace kaga matar arziki Yar Aljana Ina Zan iya Miki kishiya ki Dade kiyi karko ba kari mace irinki me Kai miji Aljanna ba wacce zata ja Miji wuta ba Inshaallah za a kawo su karki damu,Safna tace yawwa tare da yiwa Abba kiss a kumatu tace Allah ya tsare karka Kai dare sannan da Yamma Zan Kai yaran nan shopping tunda basu da Islamiyya a dan ebe musu kewa tunda ummansu bata Nan,Abba yace godiya nake Allah ya Miki Albarka a dawo lafiya kudi suna nan ki dauka yanda zasu miki ki duba yarana yanda suka Yi hankali ba rashin kunya daga karatun boko sai karatun Addini Yara sun daina fitsara da rashin Kunya sun nutsu sai addini Allah ya biyaki da Aljanna kin fi Umman tasu,Safna tace Ameen Abba ya tafi Yana ta Jin dadi rayuwarsa ta saitu.


Gwamma ce ta ari waya ta Kira Jawad,lokacin Yana Office Yana ta aikinsa ya daga Kira yaji ance Halo Gwamma ce,wata uwar zabura yayi kamar uwarsa ce ta Kira ya nutsu harda wani gaisheta da ladabi Yana rusunuwa kamar Yana gabanta,Tace dama gobe nake so zanzo gidanka Lagos ban taba zuwa ba,Ina so muyi Maganar alkawarinmu,Jawad harda shakewar murya Alright karfe nawa Zaki Zo? asubanci zanyi sabo da haka rubuto min watancen gidanka sai yaron nan Nadare ya kwafar min a takarda na taho da shi,tace sannan kudin motar Rance zanyi idan nazo sai ka bani idan na koma gida sai na biya bashi dubu talatin Zan ranta kasan tafiya sai da kudi,Jawad yace ba Matsala sai kinzo Bari na turo miki ya kashe waya,Jawad sai kace budurwarsa ce zata Zo harda wani murna Yana rubuta text ya Gama rubutawa da hausa ya tura Mata harda saka number wayarsa a karshen sakon Kar ma a samu matsala.
Ranar Gwamma a tasha ta raba dare cikin dare suna mota tuni motarsu ta tashi zuwa Lagos.


Abba Kuwa gidana yazo ya iske duk Yara suna school sai ni da Tahantsi muna kallo,Bayan yazo na kawo Masa ruwa da lemo sannan na durkusa na gaisar da shi itama Tahantsi haka,yace ya Jawad din kuwa? Nace ah Alhmdllh da sauki amma Nan da kwana Uku wani malami Dan uwan su Farooq dan Bauchi zaizo za a gwada ko za a dace,Abba yace to Allah ya kawo Mana karshen abin idan ba a dace ba ai kina da number ta ko ta Safna Dan Allah ki Kira ki fada min sai muga abinda ya kamata ayi na magani,nace Inshaallah,Abba yace an kusa hutu ko na Yara? Nace ae jibi zasu gama exam shikenan,Abba yace Kawarki ce tace dan Allah a Kai Mata yaran suyi hutu a can gaba dayansu har su Waleed duk da sun girma duk suje su Asmau gaba Daya,Nace to Inshaallah za a kawo su,Abba yace Ahmad da Hafeez ai Muna waya dasu suna can suna ta karatu Wai Hafeez Yana gaya min ya canja Baturiya zai aura yabzu,Dariya mukayi nace Hafeez ba dama ai,Abba ya dade Muna hira sannan yace zai wuce kasuwa nace a gaida Safna idan na samu lokaci zanzo,Abba yace Zaki ganta tazo ma ai Inshaallah,nace to Allah ya kaimu ya tafi.
Zuwa Yamma Kadada tana tasowa daga school Farooq ya dakkota sanye da uniform dinta suka shigo,tana shigowa tace Khadija Tahantsi Ina Dan malelen? Tahantsi tace in Kika ce Khadija ma ai an San nice sai kin wani Kara da Tahantsi,Sauri nake dan Allah Ina da aiki a gidana tuwo zanje nayi My star shi yake so ba Wasa nazo Yi ba,Kallona Binta sugar tayi tace Yaya akayi ne gwauruwa Ina na Gwamma din? Dariya nayi nace wallahi ko ke karya kike ki fini Shan Amarci,Kadada tace Ina cikinki muga naku cikin? Ni Kuwa nayi amai nayi amai yafi sau dari,na zubar da yawu bazai irgu ba,ke kina Yi ne ke da tashin zuciya sai dai na Ulcer,Dariya Muka dinga yi dani da Tahantsi Muna Shan gori akan tayi ciki mu bamu Yi ba,nace amma dai dadin Ina ji ko,Kadada tace ba result ai a banza nida na fito da kyakyawan result duk a test dina ana duba result Dina an San ba karya, Tahantsi tace twins zanyi ni nan gaba,Kadada ta karbi Danmalelenta da tace ayi Mata tace yajin fa? Ni Zan zauna wani daka yaji da tsohon cikina, Tahantsi taje ta ebo Mata tace gobe Zan daka Miki Zan Aiko Miki,Kadada tace yawwa Yarinyar kirki ki daka min da kuli naci gurasa,nice Yarinyar taki? Nace ai gashi nan Kadada mutane ance sai gulmarki suke a unguwarku,Kadada tace Nima idan Kinga mutanen dan Allah ki fada musu Nima gulmarsu nake ta Yi har a fada min gulma nima ai Yi nake da su,Dariya Muka yi Farooq ya kirata ta fito su tafi,tace sai nazo a gaida na gwamma ta fice, Tahantsi tace Kadada cikin Nan wani kyau take karawa nace tsabar hutu ne Farooq Yana sonta ai, Tahantsi tace irin Aliyu na,Ali mazan fama gadanga kusan yaki haka yake ji dani gashi da hankali,Kallonta nayi nace ai dai Kya bari wasu su fada,a'a Ni Zan dinga yaban abina Ina Zan jira wani sai ya fada.


Kamshin Jawad naji Fara shinshina palon sai kace mage nace Jawad ya dawo Kamar amma to ko bai shigo da motar ba, kafin na rufe baki sai gashi ya shigo da 3qtr da t-shirt hannunsa dauke da ruwan roba,dama a haka ya fita Yana shigowa ya kalleni yace ke ku gyara gidan nan zamuyi babban baki,kallonsa nayi yace ko baza kiyi bane? nace na Isa zanyi Mana,Kallona yayi yace bana so na fasa sai kin min yanga yaje ya fadawa masu aiki harda nuna musu da Kansa, compound ya fita yasa masu gyara flowers yace ayiwa flowers aski a daidaita su yanda zasu Kara kyau,masu gyara suka Fara masu share share suna ta fama gida neat da shi yace sai an gyara,harda sawa a sake goge windows ko Ina,Yana ta faman zagasu Yana gani inda baiyi ba yace a sake,Ina kallon ikon Allah na zaci wasu baki ne zasu Zo daga kasar waje,ma'aikata Muka gani Wai zasu canja design din Kwan wuta,suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login