Showing 99001 words to 102000 words out of 119289 words
Chapter 34 - Jikar Maguzawa Complete Hausa Novels Writing by Asma Baffa .txt
canja sababbi masu tsada,gate Kuwa paint Muka ga ana fesa Masa sabo an kawo ma'aikata kwararru suna ta fama,Harda wani zuwa ya kirani ya Kika ga paint din gidan Nan ba abinda yayi? nace ba abinda yayi mu da ba paint ne ma a gidan ba design akayi a jiki me shegen tsada gida ko a turai sai an tona,yace to yasa aka jujjuya zaman kujeru aka canja new labile wani mugun hadadde ban ma San da labilen ba sai gani nayi yasa an canja yace a wanke wancan a boye,yazo kitchen Dina yace duk abinda bana so na bayar za a kawo sababbi nace Ni Ina son komai nawa,yace Yar Kauye za ayi babbar bakuwa kina shirme,na zaci ma kakarsa ce zata zo daga kasar waje kafin dare gida ya sake wani uban kyau sannan ya kyale mutane Suka huta.
Dare yanayi dana je ba abinda yakeyi sai tunani,na kwanta na rabu dashi har 12 bai kwanta ba Yana zaune can naji Yana magana shi kadai yace idan tazo wacce gaisuwa Zan Mata? Fara gwadawa yayi Sannu da zuwa Ina yini...no ba haka ba ai da safe tace zata zo Ina kwana ya mutanen kauyen? No....na ci Mata Fuska, haka zance Yaya mutanen gida ya Yan uwa da kowa Sannu da zuwa ya hanya?....yes Haka ma zance yayi
Sai da ya gama Ina jinsa nace Wai su waye ne zasu Zo haka? Ina ruwanki wajenki za a Zo? Ke dai kawai kiyi abinci gobe da sassafe Kuma kiyi wanka,Baki na tabe nace to zo ka kwanta tunanin ya Isa haka gobe ka karasa,banyi niyya ba Ina ruwanki dani,nace to Gwamma ce tace ka dinga kwanciya kana bacci kana hutawa,Jawad bai kulani ba amma bai kara minti Uku ba ya hauro saman bed tare da kwanciya a gefe,Jikinsa na koma na kwanta ya tureni gefe hakura nayi har mukayi bacci a haka.
Washe gari da asuba firgit ya farka ya Shiga tashina ki tashi ke...tashi nayi yace abincin Zaki fara, Haka nayi Sallah ya korani kitchen da duhu na hau girke girke sai kace da Sallah har Rana ta fito Yan makaranta sunyi Shiri Ina abu daya,karyawa sukayi Suka tafi school lokacin na gama gjrkin har yasa Yan aiki suna ta gyare gyare,wanka naje nayi naci kwalliya Tahantsi ma haka,Muna zaune a Palo Muka ji kamar Sallamar Gwamma tana magana ku kaini wajen dana Jawad,Gwamma aka shigo da ita mamaki ya Kama mu Kamar gidan ubanta ko kula mu bata Yi ba, ta samu Ina zaune har Tahantsi mun Gama komai munci kwalliya mun zaci bakuwar arziki ce, Tahantsi tace Gwammas kece dama Zaki Zo? Gwamma Kamar bamu hada jini ba haka ta kalle mu ta watsar ta gyara Zama,Abin ya daure Mana Kai ganin Jawad yasha wanka ya fito Yana daura agogo,Ni dama ban kula Gwamma ba bata kulani ba,Yana zuwa sai fara'a yake ya zube a Gaban Gwamma wacce Tasha Atamfa milk taci uban gogoro Kamar bayarabiya ita ga tazo Lagos,ya gaisheta Yana Mata Sannu da zuwa,ya kalleni a kawo Mata abincin,ko kulashi banyi ba,ransa ya baci ya kalleni a fusace na mike naje na kawo abinci Ina gallawa Gwamma harara tace kanku ake ji,ki gode min da ban bashi Umarni ya sakeki ba,nace to bashi Umarnin mana yanzu idan ya sakeni sai ya aureki tsohuwar banza a haka Zaki Kare karshenki bazai kyau ba
Gwamma tace kin zaci Zaki haddasa Mana tsiya ku tafi ku din banza me akai aka Yi ku,Ni tuni dama na cireku a Yan Uwana bani ba ku, Tahantsi Tace burar....dama waye Dan uwanki Muna musulmai kina marar addini Mene hadinmu,Jawad Ne ya galla Mana harara muka Yi shuru,Gwamma ta kalli Jawad tace dama abinda ya kawoni Yarinyar mun dai daita da iyayenta tana sonka itama addinku daya musulma ce sunanta Tarasulu, Sai ka samu lokaci kaje ka ganta tana Nan a kauyenmu,Jawad yace tayi Ina sonta ba damuwa,gwamma tace sai Maganar ginin gidan da kace zaka canja Mana ya kamata a fara a kawo yashi da bulo a fara Mana,Jawad yace ai na gama magana da masu ginin ma,Gwamma ta zaro wata takarda me dauke da hoton waya iPhone me tsada Yar dubu dari takwas da wani abu tace ga irin Wayar da zaka siya min,irinta nake so ance ita ake yayi,Gwamma so take Kawai ya siya Mata ta siyar ta karbe kudinta shi yasa kafin tazo tun a Kano ta biya aka rakata wajen siyar da waya ta samo hoton Wayar,Takardar na fisge na kalli Wayar yace bani ke aka kawowa? Dalla bani Yana masifa, na kalli wayar nace ke Gwamma Zo ki nuna min gindin Wayar nan,Gwamma tace ban Gane ba jikana zai siyawa Nadare yace irinta yake so shi ya samo min hotonta ko ya siya Masa irin ta hannunsa Jawad din,Bata San tsadar Wayar Jawad ba ,nace ah so nake na gani ko tana da gindi, cinta zai dinga yi kullum da zai siyawa jikanki,Wayar macece? ko haihuwa zata dinga Yi da za a kashe kudi haka a siya miki bazai siya ba to wallahi, Tahantsi tace Fara wannan fitsara Gwamma ce fa kike zancen ci a gabanta,nace Gwamman banza ni ba abinda ya hadani da ita bana ganin mutuncinta ko na digo,Jawad ne ya buga min tsawa shut up,nace bazanyi shurun ba Kai Mene hadinka da ita Kuma wallahi sai kin bar gidan nan yau ko na yankaki,Gwamma taji tsoro tace ni din? Nace Allah gwara ki San inda dare ya Miki tun kafin na dakko wuka,Gwamma tace gidan ubanki Zan kwana da har Zan tafi,nace Tahantsi dakko min wayata na Kira Kadada,Gwamma tasan halin Kadada bata da tarbiyya sai ta fashe da kuka,Jawad ya tashi da bala'i yazo zai mareni na Kare fuskata,yace are you mad,nace wallahi baza ta kwana a gidan Nan ba,na Shiga kitchen na fito da wuka katuwa Tahantsi tace ke fara karfa ki aikata,Gwamma ta mike ta fice da gudu harda faduwa ranar sai a wajen Yan aiki ta zauna Jawad yazo Yana ta min masifa Wai bakuwarsa na wulakanta sai na bar masa gidan idan na sake, a daren na Kira Kadada na fada mata,Tace karku barta ta tafi ki kulleta a daki ita kadai karki bari ta tafi fa da kanta sai ta Fadi makarin tsafinta, Tahantsi take ta Kori Yan aiki daga dakin ta kulle Gwamma ta baya da key Gwamma ta zaci yankata za ayi ta dinga kuka Amma bata iya bada Hakuri ba,Jawad Kuwa ganin Gwamma ta Shiga bedroom sai ya samu nutsuwa ya koma part dinsa.
Ina Shiga dakinsa ya koreni da masifa karki shigo min daki tunda baki da mutunci nace yanzu Gwamma ta fini Jawad? Najlanka ce fa,Fara me tukunyar zuma me teku,Jawad ya Kura min Ido har na gama yace Allah yasa Bahar maliyace dake ni fita yau ba abinda Zan miki,Dariya nayi nace ko Gwamma tace baza kayi ba? Yace ae,Na Gwamma wallahi bazan yafewa Gwamma ba babu dangin iya babu na Baba tsakaninku Wai amma Gwamma ta malleke min miji tana Yar uwata kakata, Kai baku hada jini ba Kawai dan kana auren jikarta Jikar ma ba direct jika ba sai anbi asali na Zama jikarta,Jawad kwanciyarsa yayi yace Gwamma duk ta fiku mutunci kowa ta fishi dazu a gaban tsohuwa Kika ce zan ci waya ai ke dai baki da mutunci baki da kunya,Ni Zaki kunyata a gaban Baba Gwamma marar mutunci marar kunya,nace dama kasan harkar chop chop ai na dauka sai Gwamma ta fada maka,mikewa yayi zai kamani na juya part dina can na kwana ranar.
Washe gari kuwa da wuri Farooq yazo gidan shi da Kadada tayi Shirin school zai kaita,tana zuwa tace karki sake ki bawa Gwamma abinci,Nace to ai Jawad wallahi zai iya cin ubana Kuma tana ihu zai sa a budeta,Kadada tace wani tsafin fa idan ba Wanda yayi ne ya karya ba sai ikon Allah ake samun magani yanzu Farooq zan Kira mu sace Gwamma na kulleta a gidana na Mata horon yunwa da kanta sai ta Fadi me tayi ta karya tsafinta,ai Kuwa Kadada ta bani kwaya naje na hado tea na zubawa Gwamma kwayar bacci da safe na bude dakin na bata da bread nace gashi inji Jawad Ina harararta,tana zaune a gefen gado ta karbe ta dinga tsoma breadi a cikin ruwan shayin sai data shanye tsaf tana masifa dan bakin hali ko kwai baza a soya min ba bari Jawad ya fito,kwanciya tayi sai ko bacci ya kwashe Gwamma, Farooq yazo da Kansa ya dauki Gwamma cak,Farooq yace Kai masifa wari takeyi,Kadada tace Hammatar ta ce take tashi,Farooq yace Kai bala'i dan Allah kuyi Mata aski da wanka,Kadada tace ai sai na kwalkwale Mata hammata rabu da ita,aka saka Gwamma a mota sai gidan Kadada ba Wanda yasan me mukeyi Tahantsi ma bacci take ta fama sai daga baya na fada mata,Jawad sai da ya gama baccinsa ya shirya ya fito Yana kamshi yaci kyau,inda Gwamma take ya Fara Shiga yaga wayam
Dakina ya dawo ya duba sai Tahantsi ya kalli Tahantsi ke Ina wannan yarinyar marar kunya,? Tahantsi Saura kadan tayi Dariya tace wanka take yi,toilet dina ya bude ya shige gaba daya harda maida kofa ya rufe, Tahantsi ta tashi tsam ta koma wajen su Binta ta Fara tayasu aikin gida.
Ina wanka jikina duk kumfa na ganshi ban kulashi ba naci gaba da wankana,Kallona ya dinga yi sai ya turo baki gaba Ina Baba Gwamma nace tace a Fada maka ta koma Kano,baki ya bude da wuri haka ni da nake so tabi flight,baki na tabe tare da daukan shower na kunna na feso Masa ruwa jikinsa Yana tsaye sai da na jikeshi calab Ina dariya nace kazo muyi wanka inji Gwamma ta bar maka Sako tace mu dinga wanka tare,Karya kike nace da gaske ai mun shirya har girki na Mata taci,yace Allah? nace da gaske wlh har tea da bread tasha kafin ta tafi na bata kudin mota,Jawad yaji yanda na karrama Gwamma sai ya tube kayansa tik yace nayi wanka ni kin jika min Kaya,Nace to yi min nima,Jawad tuni ya mike Anaconda kamar zata fashe,ya fake da min wanka Yana ta latse min jiki,Shuru yaga ban manne ba Kuma bance Gwamma ta bar Sako ba,ya gaji ya kasa Hakuri yace Gwamma bata bar min wasiyya ba? Dariya ta kamani sai kace wacce ta mutu Wai Wasiyya,nace ba abinda tace yace ko dai kin manta bata ce nayi miki komai ba? Nace ae bata ce ba,karya ne ta fada baki ji ba dai,nace in Banda abinka halak dinka sai Gwamma tace zaka Yi abu, yace ni sai ta fada,nace to shike Nan yau dai bata fada ba,yace ai nasan ma tace nayi,Dariya ta kamani nace to yi Mana,ke kin Isa kisa nayi abu? Nace a'a sai Gwamma yace ae ya dauraye min kumfar jikina tas ya Miko min towel yace ki goge ruwa Ni bana son da ruwa,jikina na goge Yana ta kallon kirjina nace Gwamma dai bata ce ba tace karka taba su,hararata yayi yace ance Miki tace ayi ni bata hanani nayi ai tana so na,sai kace maye haka yake kallona nace yau ni Kano Zan tafiya ta ka daina ganina tunda Kai komai sai Gwamma tace gwara nayi tafiyata na bar maka gidanka,yace to idan tace nayi da wa zanyi nace ba aure zaka karaba ta samo maka Tarasulu,yace Mene Tarasulu? Budurwarka Mana da Gwamma ta baka yace dama budurwa ce mace? nace ae,irinki? Nace ae nace amma ita baka ce,baka na nuna Masa wata bakar ledar sabulu nace irin jikin can,yace Gwamma tana sonta ai Ina ruwana da bakinta,Takaici ya kamani nace to sai kaje ka kamo channel a can wajenta,yace tv ce? Dariya nayi nace kaci kai matsa na wuce ni dan Allah,rikeni yayi gam nace ka sakeni ka tafi wajen Tarasulunka,Ni na San wata Tarasulu ne ya jawoni jikinsa,jikin bango ya kaini ya fara tsotsar bakina Yana taba min Boobs ban San Sanda na biye Masa ba muka lula wata duniyar a toilet din Nan muka jiyar da juna dadi,sai da muka nutsu muka Yi wanka tare da tsarkake jikinmu sannan yace kije ki dakko min Kaya Office zanje fa kin Bata min lokacin Dan wulakanci how many hours Ina nan ya zuba min harara,nace zaka dawo ne wallahi yace idan Gwamma tace ba,fita nayi na zurma hijab har kasa naje na zabo Masa Kaya sai na ganshi ma a dakina daure da towel Yana shafa lotion,nace lotion din Mata ne fa,bai kulani ba ya gama a gurguje yasa kayansa kanana ya shirya Yana waya yayi waje,Biyoshi nayi Ina cewa baka ci komai ba,waya yake tayi a palona har na hado Masa kayan Kari na fito dauke da tray a hannuna,a gabansa na tsaya Yana waya ya kalleni ya kalli tray din sai ya dauki tea din dana hada Yana kurba a tsaye Yana waya ya shanye ya Shiga eban chips din Yana ci a haka yaci abinda zai iya yayi waje Yana waya,driver ne ya tukashi suka fita.
Tahantsi ta dawo bedroom dina taga na wanke kayansa dana jika Masa na fita na shanya na dawo,tace Fara Wai me kuka Yi ne? Uwarki mukayi ta dinga dariya tace ikon Allah Wai Kadada Kuma tuni tana da ciki ku Kuma sai maitar,nace Wai gorin haihuwa kuke min ne akan ban samu ciki ba ni Zan bawa kaina karku dameni ta haifo Yan hudu ma ni Ina ruwana,dan Allah Fara Wai Yi kukayi yanzu? shi yasa fa na fita yanzu sai kice Gwamma tace wlh baki da kunya Fara kina ta yiwa bawan Allah wayo ba dama ya huta sai kice Gwamma tace,Dariya nayi nace ai kin kusa auren Tahantsi zamu gani,Ke nifa anjima gidan Binta sugar zanje na tayata muyiwa Gwamma aski,nace to ki tafi da sabon almakashi da shaver tana bacci ku yanke shege, Tahantsi tace dandai Kawai tsohuwa ce Kuma Gwamma ce Amma wlh da sa'ar muce duk da ba kyau kallon tsaraici yau nida Kadada sai mun Mata zigidir mun aske Mata gashin Reciever,nace ba ruwana wlh Gwamma akan gashin nan sai ta muku asiri, Tahantsi ta shirya tsaf ta min Sallama ta tafi gidan Kadada tun kafin Gwamma magani ya saketa.
Farooq shima Yana wajen aiki 1:30pm Kadada ta dawo daga school taga Tahantsi tana jiranta a compound,tace ke Kuma maimakon ki min waya na baki key muje suka Shiga ciki,wani daki Kadada ta bude Gwamma tana ta bacci ta wani hangame baki sama, Tahantsi ta zaro shaver sunfi goma ga almakashi,Kadada ta cirewa Gwamma Riga tana bacci, Tahantsi tace sunan wata ciyawa harkiya,Suka sa almashi Suka dinga fille gashin hammatar Gwamma sai suka Masa saisaye suna ta dariya har wani gari gari ke marmasowa daga Hammatar,sannan suka sa shaver ba ruwa ba komai ba sabulu suka dinga sauke gashin hammatar Gwamma sai da Suka aske shi tas Hammatar baki wuluk sabo da kazanta,Kadada me ciki sai amai ta Shiga toilet ta dinga amai,Ta hantsi itace ta gyara wajen neat ta zubar da tarkacen a dusbin Kadada tasa me gadi ya fita da dustbin din can inda ake zuba bola,aka sake gyara dakin Gwamma tana ta bacci taji Iska tayi Mata yawa a hammata ta kasa bacci bata Saba ba tun kafin lokacin magani ya saketa ta farka, Iska taji Kawai ta hammata ta taba wajen taji ba komai ihu ta kwala suna Jin Gwamma tana ihu,Kadada taki yin girki tace Kuma baza taci abin hannun Tahantsi ba Wai sun taba Hammatar Gwamma sai tayi sati Bata ci abin hannunta fana Tahantsi ba, Tahantsi tace mun sa safa fa a hannunmu bamu taba jikinta ba,Kadada tace wlh ki bari nasa ayo Mana take away baza ki taba min kwanikan kitchen ba Nima bazan taba ba,Binta sugar dai kudi ta bayar aka siyo musu abinci take away banda gwamma baza su bata komai ba sai ta karya tsafinta tukun.
Kofa Suka ji Gwamma tana duka uban waye ya aske min gashi bana son iskar nan ta min yawa sai mura ta kamani Najla kece tsinanniya ni na daina Yan Uwa daku tambadaddu ga Jawad me kudi uban me za aci da ku,ku kawo min abinci ,Su Kadada ko magana basuyi ba suka ci gaba da hirar duniya,Kadada tace yaushe Aliyun naki zaizo ne ya gaida ni,idan kin San mummuna ne Kar yazo min naje na kalle shi na haifo dana mummuna Ni yanzu taka tsantsan nake ba kowa nake kallo ba,ko makaranta naje kaina a kasa yake bare naje na kalli mummunar halitta ya washi dan cikina na haifo irinsa,Gwamma da kike gani har yanzu ban kalleta ba bana so na haifo me Kama da ita fuska Kamar miciji ya fasa kai, Tahantsi ta dinga dariya tace ai kin San Aliyun ba a jirgi Muka hadu ba,Kadada tace au na tuna to da dama dama, Tahantsi kiwa dan nawa Addua Allah ya tsare min shi yazo a nagari lafiyayye,ba a San irin bakinki ba kema ki Masa, Tahantsi ta dafa cikin Kadada ta dinga karantowa ciki Surori sai kace wata malama Tahantsi tana amsawa Ameen Ameen.
Umma kwananta biyar Megari yaki sakinta ga Sahura ta bar Mata kwananta har na sati biyu Megari ya ishi Umma da mayata da kwarzaba kullum ba fashi sai yayi,Umma tayi masifar tayi zagin har ta gaji ta koma Yi Masa habaici,Yana zaune a dakinta gefen katifarta wacce tace ya tura a dakko mata Umma Waka ta fara ta haibaici...shuru ma ta ishi me hankali...ayi mu gani....Shuru ma ta ishi me hankali....inji sani Sabulu ....Megari yace Saura Sani Omo ma dan kaza kazanki ya zazzagi Umma,Umma tace sai na bar maka gidanka,yace Ni kuma idan Kika kwana yau a gidana to uwarki a goye taje dake gidan Miji,Umma ta fashe da kuka kana nufin kace idan na kwana a gidanka Ni ba Yar sunna bace Yar shege ce kenan tunda kace Idan na kwana a gidanka to a goye uwata taje dani gidan ubana kenan,Megari yace kwarai kuwa Allah yasa gobe na bude