Showing 51001 words to 54000 words out of 119289 words

Chapter 18 - Jikar Maguzawa Complete Hausa Novels Writing by Asma Baffa .txt

28 Nov 2024

7424

na shirya Yana ta kallona Zan zabo kayan yace a haka Zaki bani sai Kaya sunsa kinyi gumi ya bugi can kasa karni da waye da waye sun bigeni,na taho yace koma ki sa turare har cinya zuba turare nace ba matsala a raina zaka sani ne, nayi yanda yace sannan nazo na zauna Ina bashi abinci Allah Allah yake towel ya balle yace dakko min Abeed Wai Dan Abeed ya fisge min towel nace Kai da baka so na dauke shi,Haka nace bana so ki daunki kanina jini na ki dauko min Kani na dinga ganinsa Naga ya lafiyarsa harda bata rai,tashi nayi na saka Hijab har kasa yake ja naje na karbo Abeed,ya ganshi Yana ta bacci yace maida shi yau baida Albarka, Dariya nayi na maida shi na dawo,na iske Yana waya da doctor cewar yasa a wanke ciwonsa a sake sabon bandage yace to,Bayan ya gama yaci abinci Ina bashi abinci Yana ta satar kallona har ya gama ci yasha magunguna sannan Zan tashi na tafi har da bata rai bayan ya gama kalleni Wai jeki to Zan huta bana so a tashe ni


A cikin kayan da Yace Nawa ne tsaraba na dauki wata simple English gown na saka na fita ya kwanta ya fara bacci,Ina zuwa nace Kadada ku shirya anjima 5pm Hafeez zai kaiku Shopping da yawo kunga gobe sai ku tafi da tsaraba nima dai bai ce dani za a je ba amma Zan biku nasan bazai hanani ba,Fara har yanzu kin manta baki bamu labarin aurenki da raino ba ya akayi haka? Nace aikin kudi nake,baki na rufe na tuna zanyi subutar baki sai nace kunji har Ina mantawa bayan aure Umma tace baza ta rike yaran ba sai dai Jawad ya kawo wa matarsa,Ni Kuma na Isa nace kannensa baza su zauna a gidan Dan uwansu ba,Kadada tace to shike Nan koma mene dai Allah ya kade fitina,murna nayi nace Kadada yau Kika Kira Allah?Kadada Murmushi tayi tace ya kike so to na muku Addua irin taku,anyway Allah ya ganar min da ku,Suka Yi shuru,sai yamma Muka shirya na basu sababbin Kaya Suka zaba dogayen riguna masu kyau sunyi kyau,kitsonsu me kyau Suka ki yafa mayafin su baza su yafa ba,kyalesu dake suna da kyau dukkansu wankan tarwada ne ga hanci kyawawa ne karyar mutum ya kushe su, nace yanzu Kadada baza ku saka mayafi ba? Muna garin Yan uwanmu Lagos gidan arna da yawa mu yafa mayafi tab,nace to Tahantsi kije ki gani Hafeez ya shirya tunda Yara sun tafi Islamiyya Kar su dawo bana nan,Tahantsi taje taga Hafeez ansha wankan kana Nan Kaya da key a hannunsa Yana jiranmu, Muna Fitowa na shiga baya ni da Tahantsi Kadada ta shiga gaba,Muka bar gidan sai da Jawad yaga Shuru Shuru gashi Yana son wanka ya fito ya tambayi me aiki tace ai mun fita, haushi yaji wato bazan fada masa ba bai isa ba gashi ban damu da rayuwarsa ba,yace ba ruwanta da rayuwata tasan banyi wanka da Yamma ba gashi Ina so naje asibiti a canja min bandage,Tsaki ya ja yace to hatsari guda ma yarinya mirsisi ko kwalla bare nasa ran zanga hawayenta,haushi ya sake ji yace sabo da taga Allah ya jarabceni ita ke taimaka min dama idan ka laru da danadam ka shiga uku,Tsaki yaja yayi zuciya yace ko hannun zai balle ya balle ai sunyi asara, yayi Fushi ya jawo wata longslip shirt sharara arsh me colar ya saka Yana ta Kara Wai hannunsa, ko Gaban rigar bai kulle ba yace haka Zan tafi ba ruwana, wandonsa Jean black pencil yayi kyau Kamar ba daga bacci ya tashi ba,Driver yayiwa magana ya fito Yana takama Wayar ma bai iya riketa sosai yace Allah yasa na hadu da Ladies Yan Mata gani nan ku tarbeni tunda matar bata so.


Mota ya shiga harda duba Hanya ko zaiyi Karo da wata lady din,Bai ga kowa ba sai arna, motar mu Kuwa open and close Hafeez ya dauka su Kadada Suka ce sai an Mana ta yan India Hafeez ya bude mota Dake unguwarmu kaf ba layin jaga jaga bane,Kadada ta hango Usir na busa kwallo tace mu siyawa Yara nace so kike su hanamu bacci da busa ba me siya to ni a tsaya zanyi sari na dinga siyarwa a Kauye, Hafeez yace to ai sai muje inda ake sauke Kaya a araha Zaki samu,ba inda akace muje ba sai tafiya sarin Kaya nace yawwa idan naga wani Abu Zan siya na baku ku dinga siyarwa a can Kuna turo kudi mu raba riba a sake sarar wasu a tura,ba wani shopping da Muka je Kadada tace kar mu wani kashewa Yan gidanmu kudi mu siya musu garin kwakwi dan Lagos da manja da sabulu me Sanda Sanda sai omo kowacce a gwada mata gongoni Daya da yankan sabulu daya,Ummiya Kuma Ni me za a siya Mata ne,Kadada tace ga lace masu araha ga kyau ga atamfofi Nima a siya min na kaiwa gyatimata data Hantsi tunda dai ai wata kusan tafi wata kusan,nace Ummiyata tafi karfin haka Kadada ki duba mijin da nake aure,ai Zaki bada kudi a bata ga tsaraba nace to.


Wajen Sarin Kaya Muka wuce yanda Muka tsara haka Muka siyi komai na tsaraba,sai dai ni na siyawa Ummiya takalma masu tsada kala Uku da mayafai Atamfa masu tsada kala Uku lace kala biyu ga wani materials,sai omo masu kyau da sabulai Suma su Kadada iyayensu sun musu siyayya dai dai musali haka Yan Gida ma,na bada turaruka masu kyau kala biyu nace a kaiwa Daddy,Kadada tace Babanki fa nace ke rabu da shi,Kadada tace uhm uhm Najla kome iyaye sukayi iyaye ne wlh karki wulakanta daya baza ki ga dai dai ba,watakil ma shi yasa Umma ta tsaneki, nace kin manta abinda Baba ya yiwa Ummiya a gabanmu muma haka tab a kyale zancen Kawai Kuma wlh ban wulakanta shi ba Kawai dai ni bana Shiga sabgarsa,koma mene lafazinki a kansa ba Dadi ki daina ki barshi a ranki,muci gaba da gashi Bari na siyawa Babana gajeren wando na Shan Iska tunda na rasa me ya kamace shi cewar Kadada Muka dinga dariya,Kadada tace ya kaga kaurin Babana a gajeren wando, Tahantsi tace sai kace sandar bishiya kiyi a hankali kin San Babanki Kadada wargajewa yake a tsakar gida ya kwana jikin bishiya Karki silar da da kunama ko miciji zasu Shige Masa wando mudai ba ruwanmu ato,Kadada tace sai na siya Masa yaji dadin shuka a gona, Gaban wani Igbo taje tace Kai Hafeez ka fada Masa sunan mazantakarka a waje da turanci,Hafeez yace Mene haka Yana dariya,tace gajeren wando buje na manya ai sunansa kenan kana yin sake za aga komai a waje faro, Nace Kadada ke da kin koma wajen Ummiya,ai daga Nan Kauye zamu wuce sai naje ganin gida Zan koma birni,Hafeez ya tsaya ya siyo Wanda Kadada ta nuna kala biyu,aka siyawa ta hantsi sai da muka gama sarin mu sannan aka jibge Mana Kaya a wani katon buhu jumbo me L aka nannade aka sa a mota Muka biya kudi, Muna tafiya Hafeez ya kaimu wani hadadden wajen cin abinci da shakatawa,Muna zuwa Tahantsi tace inzo Lagos banci dodon kodi da tsutsar ruwa ba ai nayi asara,Kadada tace a kawo Kai Hafeez ko Mene Indai da Snail a kawo nace ni dai Banda Ni,baza ki waye ba ai ke cewar Kadada.


Hafeez yasa aka kawo musu shiryeyyen abinci yasha snail wata Miya da wata yellow rice taji kayan lambu,Ni Kuwa Banda Snail nawa,Hafeez ma me Snail ya Saba,Kadada tayi Loma Daya ta dafa min kafada tace baki iya komai ba Dan uwarki shegiyar miyarki sai kace faten garin masara,nace wallahi zamu hadu gobe Zaki bayani,Tahantsi tace rufe Mana baki rannan Haka Kika Mana miyar kubewa Kamar yawun Dan Iska sai kace an wanke Kan dan akuya,Hafeez Yana cin nasa Yana ta dariya yace dan Allah karku tafi gobe,nace zaka Kara kawo mu nan wajen? Yace ae,Kadada tace na yarda da Aljanna gaskiya kukeyi su Fara tunda aka samu irin wajen Nan a duniya ai na yarda a can ma akwai Aljanna,Kuma tunda aka samu Kauye da wahalar rayuwa akwai wuta a can ke Fara karya gwamma take tace Wai bacci akeyi a kabari Kawai a tashi ba hisabi,Allah Ina zuwa sai na nuna Gwamma da yatsa nace karya take tayi magana Kuma na kutuntumata ashar,Tunani tayi tace kai ba yanzu ba sai na sake tabbatarwa, Tahantsi tace karki jawo a tsine miki nace Kuma haka ne ba ruwana kuje da dadin girkinku Fara.


Ni nasan Kadada karya take dan da Tahantsi ce ta fada Zan yarda tafi saukin Kai Kuma da za a samu Kadada ta shiga musulunci da gidan nan sun shiga Uku sai an samu da yawa sun Musulunta sabo da yanda suke sonta sabo da fitsararta da rashin Kunya ko wani aka yiwa Abu a gidan Kadada za a iya turata taje ko Gaban uban waye yasha ashar ba ruwanta,Shi yasa Sam duk haushi suke ji ta zauna a wajen Ummiya amma ba Wanda zai iya Mata dole sai ta koma Kauye nan gani nan bari,shi yasa Ummiya ta janyeta.


Wuri uku Hafeez ya kaimu har dare bayan Isha bamu dawo ba sai 9 pm Muka shigo gida,Muna shigowa Jawad shima motarsa ta shigo bude masa akayi ya fito ya bata rai ko kallonmu baiyi ba ya wuce part dinsa,me aiki zamu sa ya Kai Kaya,Kadada tace matsa ta daga kayan nan zata Yi ciki da shi,Sai ga Farooq ya shigo da motarsa Yana Fitowa yace banyi Niyyar zuwa gidan Nan yau ba sai Kadada tace gobe zasu tafi ko?


Kadada ta jefar da kayan tace Kai irin wannan dirar mikiya haka ba sanarwa Muna can mun tafi cin kayan dadi, Farooq karasowa yayi kusa da mu,ji nayi anyi fito Kamar an busa usur na kalli can inda naji sound din Ido biyu nayi da Jawad yatsansa daya ya daga sama Wai Allah na kallona,Ni Daya na gani dariya nayi na kalleshi,Hafeez ya gani ya kalli Jawad ai sai ya zageshi da Hannu ya Masa dakuwa, wajen ya bari,Ni da Tahantsi ma tafiya Muka yi,Kadada da Farooq Muka bari Kadada tace gobe fa tafiya zamuyi dole Ummiya tana ta fada bai dace ba, Farooq yace to muje mota na baki tsaraba gobe bana gari,tace wasu Yan iskan Samarin Kuwa tab ai ko biyar din rake baza su baka ba,sai zancen banza hauka nake kazo sau Uku na fito ba komai ai Kuwa da yaga harara in ya gallabeni yaji Mari,Farooq ya firgita yace marin saurayin? Fess Kuwa Nawa na mara ai ni duk Samarin da nayi ba Wanda bai tafi gida da yatsuna biyar a fuskarsa ba,Farooq a ransa yace duk zuwa dole na tafi da kyauta wannan jarabar yarinya na rasa me yasa nake nemanta,yace Nima Zaki iya marina? Kadada tace ban gama tantanceka ba tukun amma Kai ai na kyaleka kamshinka yasa na kasa shi yasa ban iya ba amma haushin da ka bani rannan da tuni ban warwareka ba,Kuma yanzu har salo nake a Marin na Marin mutum nace Yi gidan tsohuwarka na juya Ina taku dai dai.


Farooq a ransa yace Allah ya tsare ni tab ,Waya ya dakko guda biyu iri daya amma kowa Kalar tata daban Android din Infinix masu kyau da Leda na kayan sawa kowacce nata daban,baiyi Niyyar bani kudi ba ya irgo dubu ashirin yace gashi kusha ruwa,godiya na dinga Yi nace na gode na gode,ka Dade kayi karko,yayi Murmushi yace golden din ce taki Zaki ga number ta,Kadada ta dura ashar tace samari sai birni Allah idan naje Kauye wani ya kalleni in ba sai naci kaza kazansa Allah yasa ma na koma unguwar su Najla,kamewa tayi ta Sara Masa yanda sojoji suke Yi tace Saura fareti Nan gaba zai biyo baya sai na gama tantanceka,Farooq Yana ta dariya suka yi sallama ya tafi ko ciki bai shigo ba ya wuce abunsa.


Can su Kadada Suka kaure gida da murnar waya,wanka na shiga a room dina lokacin Yara duk sunyi bacci,na iske toilet dina faca faca da jini,raina ya baci matuka nasan Asmau ce ko shakka babu wulakanci ne,Kamar na fashe da kuka haka na danne zuciyata na wanke komai Kal ko su Kadada ban fada musu ba,bayan nayi wanka na fito na Fara shiryawa akwati na bude cikin kayan lefena gaba daya an sharara musu manja,har na ledar an fito da su an zuba,da sauri na bude sauran akwatunan Naga wasu kayan duk an yayyanka su da almakashi wani rigar wani skert din wani wandon,Su Bintu na Kira na tambayesu ko sun ga wani Suka ce basu ga kowa ya shiga ba dake basa zama a part din aiki ke kawo su su tafi,Su Kadada na nunawa Suka ce ki fadawa mijinji mu yanzu wa Muka San yayi da har zamu fara tuhuma,Muka zauna Muna ta alajabi,part din Jawad na tafi da sauri


Ina zuwa part dinsa ban San komai ba ya dauke ni da Mari,sai da idona ya dauke,ciwonsa ya fama tare muka saki ihun,idonsa har ya Kada yayi jajir sabo da tsabar masifar da yake ji,yace ubanwa Kika tambaya da Kika fita? na baki uzini ki fita baki San aure ba? Baki da Ilimin Addini,hannayena na Dora a ka Kar ya sake marina,amma ko kuka banyi ba nace Kaine kace muje fa,kaina yayo da masifa yace ni nace kije? Karya ziki min?


Da sauri nace wayyo Ummiyata karya nake baka ce naje ba Kayi hakuri na rike damatsansa biyu da hannayena biyu Muna facing juna banyi Niyyar bashi hakuri ba amma zuciyata ta kasa dole nace kayi hakuri na fashe da kuka, sai lokacin naji yayi shuru a hankali yace bana son irin wannan ki daina daukan auren nan da wasa addini ba a wasa da shi na fada miki ki daina tunanin lallai sabo da Yara na auro ki,bani da hankali an fada Miki,kin San ba komai nake iyawa ba kin sani in kin San baza ki iya ba ki fada min mana,how dear you da Zaki tafi baza ki fada min ba,ance bazan barki kije bane,sai kin fita baki fada min ba ko ban Isa ki fada min ba,zamana kike ko zaman wasu,Ido na tsira Masa Ina kallon masifa da ruwa ruwanta,nasan nayi laifi nice bani da gaskiya,yatsa ya nuna min wannan ya Zama last warning da Zan miki,da shagwaba Ina dire diren kafafu Kuma Ina rike da damatsansa nace to kayi Hakuri,a raina nace kinyi asara Najla kaddara ta kawoki kowa ubanki yake ci,a garaki ta nan wannan ya garonki ta can na jawa kaina.


Wankan fa yace bana so ya fisge hannayensa yayi tafiyarsa saman bed ya kwanta dake yayi Sallar Isha dinsa,Shuru nayi bai min magana ba Nima ban Masa ba,na gaji da tsaiwa na juya Zan tafi cikin Fushi yace Mene ne Kika shigo da gudu? nace dama zuwa nayi na fada maka kayana na lefe duk an yayyanka rabi wasu an zuba musu manja gashi Nan dai,Yace laifinki ne Allah ne yayi Fushi dake kin fita baki tambayi miji ba shi yasa har wani ya samu dama ya iya shiga ya Miki haka,da kin zauna za a samu a Shiga Kuma wa yace ki bar kofarki a bude Watarana sai anzo an jefa Miki wata masifar a dakinki duniya yanzu ba tsoron Allah ko waye Allah zai tona asirinsa Watarana,Zan siya Miki wasu,sannan kina can Waleed ya bar gidan Nan ya tafi dangin uwarsa masu gadi ne Suka fada min Uwarsa tazo ta dauke shi,nace tab rabu da shi ai wuya ba shegiya bace da ubanta,har Nawwara ta tafi zanje har can na dawo da su idan Suka sake tafiya ba abinda ya dameni,can ma Asif ya ganshi a bayan school shi da Yan iskan abokai suna shaye shaye


Baki na bude nace Allah ya shirya yace ameen ya sake kallona Jawad da naci yace harda yin kwalliya ki shafa su jambaki ke ga kwalluwa ko gashi nan sai zunubi kike tara min Allah ya shiryeki,Dariya nayi ya bata rai yace wannan ba abin dariya bane Zaki jani wutar jahannama ban San hawa ba ban San sauka ba,mutum ko kuka baya Yi sai iskancin banza ya tashi ga abin tausayi baza a tausaya Masa ba,Katuwar mota tayi kuli kuli Dan Niger dani ke Dadi ma Kika ji na mutu ki huta,wallahi ki kiyayi Allah,Dariya na sake yi yaja Tsaki yace in Kinga dama kinyi Niyyar samun lada sai kizo ai kiyi aikinki,Nace ka huce kenan? Ina nan da zafi na turiri nake ma.


Nace Shaddata Fara shike nan, Atamfata wata ja Ina sonta itama an yanka ta,an fama ciwo na yau har kuka nayi gyaran kashin ma Sai da aka sake karya shi aka Dora,nace sannu Allah sarki ni kam lafaya lace Dina idan na tuna sai naji hawaye,Jawad yace a ransa wannan Sam bata tausayina a kasa Zan kwanciyata yau, yace a ransa, bayan na Masa Wanka mun fito nazo Ina shafa Masa Mai Yana lumshe Ido yace hannunki zafi kiyi a hankali sai kace bakya shafa lotion,nasan Kawai fada yayi,a zuciyarsa Kuwa haka yake cewa wayyo wayyo dadi, har ya fito fili nace naji kace wayyo Dadi da sauri ya bude idonsa da ya canja yace wayyo zafi nace ke bakya jin dai dai,kirjinsa nake shafawa na tabo nipples dinsa wani zullo yayi yace zafi wajen ya bugu,,sitiyari ne ya bugi wajen nace sannu yace dakko man zafin can kiyi massaging wajen nan a hankali,ban gane ba na dako nazo na dinga lailaye masa kirji har nipple sai shidewa yake yace zafi.... wayyoooooo zafi....nace tunda wuya kake Sha a bari Mana yace ai bazai warke ba so nake na koma office,Ina ta Abu Daya Yana sheke dadinsa ban sani ba,Ina tayi Yana ta sani Ina wani murjeshi Ina gabansa sai Sannu nake cewa harda hawayen tausayi,ya kusa releasing ban sani ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login