Showing 54001 words to 57000 words out of 119289 words
Chapter 19 - Jikar Maguzawa Complete Hausa Novels Writing by Asma Baffa .txt
Naga ya haukace gaba daya duk na rude na zaci ciwon ne yace bani hannunki bani hannunki Yana Shan yaji........Zan mutu Zan mutu Kawai ya damki Boobs dina sabo da rashin wayona nace Yaya ba hannu bane ungo hannuna na Mika Masa ko kulani baiyi ba ya dinga lagude min boobs yace rikeni....rikeni.....Kuma yaki ya bar kirjina ya huta,ni na rude Ina tausayi sai da ya gama kawowa sannan yace Ina hannun? Yaci gaba da rudewarsa na karya,ya rike hannayena na rasa Ina ya samo karfi nace Sannu kasha wahala Yana ta min Dariya a ransa,Yace lullubeni da bedsheet zazzabi nake ji,na lulluba Masa Kansa ne kawai a waje yace dole na koma asibiti gobe a duba,nace gaskiya Sannu Yaya Jawad yau duk kafi bani tausayi yace ashe kina da Imani haka? naji dadi ya yabeni nace Yaya ba Hannu ka rike ba,Yace dan Allah? Wai Ina na rike? Nace kunya nake ji,dama kina da kunya,fuskata na rufe gaba daya,yace to nuna min na gani me na rike idan ba Hannu ba? da gudu na fice Ina ihu wayyoo,Dariya yayi sosai ya sawa kofarsa key ya shige toilet yanzu lafiyarsa ta gudu da kyar yayi wankan tsarki tare da tsarkake jikinsa ya fito Yana ta smiling.
Da na koma bedroom dina na wuce ko su Kadada ban kula ba na wuce na kwanta har bacci ya saceni ban sani ba.
Da sassafe naje part din Jawad Yana ta bacci,na Dan tasheshi ya bude Ido kadan nace su Kadada sun shirya tafiya,da muryar bacci yace da sassafe haka kamar ana korarsu,nace Ummiya tana ta musu waya,yace to bari Asif zaizo ya sasu a jirgi,nace Allah? yace ban sani ba Ina ta murna,jaka ya nuna min me kyau da yake ajiye kudade yace ki Basu dubu dari,Baki na bude yace ae nace to an gode Allah ya Kara budi na dauka naje na basu suka Yi sallama da kowa Hafeez da Ahmad sun Kara musu kyauta,Asif yayi musu komai da kayansu Niki niki suka Isa Kano.
Kafin su Kadada su je gida ma Umma taje wajen Ummiya taje a mutuniyar kirki harda bawa Ummiya hakuri akan farkon zuwanta lokacin kawo lefe,Zama tayi sosai sai da Ummiya ta saki jiki da Umma sannan ta kitsawa Ummiya karya da gaskiya,karshe harda cewa muna godiya wlh yarinya tana reno yanda ya kamata ai bamu taba zato akwai wacce zata iya amincewa a aureta a Bata millions of Naira Kuma a raino,gaskiya kinwa yarki tarbiyya Yara suna can wlh ta musu wanka wanki komai itace ,Munafuki akace idan ya rigaka shiga dakin uwarka sai kaga canji,Ummiya tunani ta lula tana tuna abubuwa da gaggawar auren Yarta da boye boye da ta dinga Yi aka rasa gane Ina ta nufa a Kan auren,Ummiya ranta ya baci wato ni Najla zata yiwa karya,duk abinda nake Mata bata gani,yaran zamani sai a barsu,to Ni na haifeta wannan zaman auren bautar baza tayi shi ba,nikam nayi nawa ya Kare bazan bari a kassara min rayuwar ya ba tunda Najla yarinya ce me ta sani ai Kuwa Bari su Kadada su dawo ai suna hanya Zan bigi cikinsu har can zanje na ganewa idona Kuma na taso yata a gaba, Inshaallah Najla baza ta Kara wata uku a gidan Jawad ba yanzu dai tayi wata biyu bari nayi bincike a nutse lokacin da na gama Zan dakko abata Ina ai Sam baza ta sabu ba bari na fadawa mahaifinta shima yayi bincike haka Ummiya ta Gama sake sakenta,Umma tasan ma tayi nasara sallama tayi tace zata koma dama gidan kawarta tazo ta biyo a gaisa ai an zama daya.
Umma na tafiya Ummiya tace a hankali zanyi bincike ba gaggawa muje zuwa.
Nan na kawo karshen Free pages dina Wanda Suka siya ku jira Update dinku
Masu Sharhi Ina Matukar godiya,a yafeni Wanda Basu da ikon siyen novel Kuma suna min comments amma ban basu kyautar pages ba abin ne sai a hankali
Na gode
AsmaBaffa
08033933642🌏JIKAR MAGUZAWA 🌏
51-55
NA KUDI NE
MALLAKIN JIKAR MAGUZAWA PAID GROUP
IN KIN GANSHI A WAJE NA SATA NE.
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA ZAINAB GARBA BUTALAWA
Page naku ne
Ummin Najwa
Nafee
Su Kadada har jirgi sai da Asif yaga shigarsu jirgi sannan ya tafi sabo da yanda yasan ba taba shiga sukayi ba gwara ma Kadada an kawo Amarya da ita,Tahantsi Ido ta runtse aka yi aka Yi ta zauna a kujera taki Zama tace Ina Naga ta Zama ni Kuwa Ina daga tsaye,Kadada tace Niko bacci harda munshari,wani matashi wankan tarwada handsome yana ta Danna iPhone dinsa Yana pics Tahantsi tace shegiya karya yanzu sai ka sa a yanar gizo kace ka tafi amurka ashe Kano zaka je,dama ance haka kuke dan hada kudi ku shiga jirgi Kawai dan kuyi hoto ace ku masu kudi sai cuta ta kamaku ayi ta Neman tallafi a gidajen radio,ba a gane Baku da sisi sai cuta ta kamaku ayi ta sanarwa a yanar gizo sabo da duniya ta sanku a hada muku kudin asibiti a haka gaka kirar kudi Kamar mutumin kirki, ku dinga sanin ya kamata,mutane har yau Kun kasa ganewa kayi gaskiya kaga gaskiya
Yana jinta ta tsaya a kansa taki Zama sai leka Masa kujera take,Kadada tace duniya yanzu ai ta lalace mutane duk sun koma Yan kutuma.......ta shararo ashar, Wanda suke ji sai da aka kalle su ana ta dariya Yara tsageru suna ta tsige bawan Allah,bai kulasu ba shi Wanda sukewa tsiyar, gasunan kansu ba dankwali Kuma kana Nan Kaya Suka saka kowa yasan ba musulmai bane,kana Nan kayan ma sababbi,Kadada ansha farin Jean pencil da top ja,ita Kuma Tahantsi harda saka wani shegen wando pela daga sama ya dame kasa ya bude Wanda yanzu aka kara dawo da yayinsa,Tahantsi ta ware kitson attach dinta dama gashi bai da tsayi ta gyara shi harda zuwa wajen aski aka Mata zikza a gefe a dole ta waye taje Lagos an dawo ,ba me cewa Yan Kauye ne,Saurayin da suke ta tsigewa baiyi tunanin suna Jin hausa Haka ba,sai yaji sunfi shi iya hausa ma, labari Suka koma na duniya lokacin da jirgi ya daga ba shiri Tahantsi ta zauna,sai da ya daidaita sannan ta sake tashi tsaye ta leka Wayar saurayin taga Yana ta kallon hotunan wayarsa harda sababbin daya dauka tace kayi Kuwa kyau amma camera ta gyara ka a fili mu ba haka muke ganinka ba,wata dattijuwa ya kamo Yana gani baka wuluk, Tahantsi tace ba dai babarka bace wannan? ai sai ace satoka tayi kaga hancinta sai kace karamin yatsan kafar Babana,Kadada ta sheke da dariya tace kut ta cuceka ta gama dakai da kasan Kalar yatsan da sai ka suma,Yana jinsu Yana dariya a ransa wayarsa ya maida aljihu.
Tahantsi ta harari Kadada tace kin cuceni Ina ta Shan kallo gashi Nan kin jawo ya boye wayarsa, Zama Tahantsi tayi tace Ni na tsani Gwamman gidanmu yanzu Muna zuwa zata damemu me Muka siyo komai sai an dameka Kamar za a cinyeka a lasheka a huta,Kadada tace eiiii abin haushi su Naroro ya wani cangalo kafa hakora sai kace katangar kwalabe, ana jinsu ana ta dariya har jirgi ya sauka,Kadada tace munzo, Tahantsi tace au har anzo? Jarabar jos dadin har ya Kare nasan haka abin yake ma ai Zama zanyi,me hawa mota ya shiga Uku,ki duba Sanda Muka je a mota duwawaikanmu duk sai da Suka kumbura Suka dinga Fushi,Kadada tace Eiii ashe kema kin gani na dade Ina kallo a bandaki,har na Fara murna sun karu gari na wayewa na kalla naga sun koma yanda suke nace to shikenan suje tunda ba muciya da zani bace ai da sauki.
Ah mu ai duk danginmu babu Sanda kowa mulmul,Saurayin ne ya mike zai dauki jakarsa karama ya kalli Tahantsi shi gashin nata ne ya birgeshi askin ya Mata kyau irin na shegun arna marasa ji
suna fita Suka dauki shirgin kayansu da uban yawa da jirgi ya sauke,sun fito zasu shiga taxi dake airport saurayin shi anzo daukansa a mota me kyau da wani me Kama da shi maybe kaninsa ne,ya wuce su a tsaye Yana mota abinsa,taxi Suka Shiga zuwa gidan Ummiya,Lokacin Umma bata dade da barin gidan Ummiya ba,suna shiga da uban Kaya Ummiya ta rike baki tace ku Kuma wannan kayan fa? Dan Iskanci shine ke Tahantsi Kika yo wannan shegen askin ana so ku shiryu amma Kuna sake lalacewa jiki duk a waje,ai mu bamu da addini Ummiya ko Kun manta harara ta watsa musu Suka Yi shuru,tace to ya Najlan ya taji da yaran dan nasan yanzu dole tasha wahala raino ba sauki,Tahantsi tace Wai kema kin sani dama?Kadada ce ta bigi Tahantsi Wai tayi Shuru ance karsu fada, Tahantsi sai ta waske tace suna Nan lafiya ai Yana da kudi baki ga yanda Fara take Jin dadi ba tayi kiba ta koma wata baturiya yaran ma ai da masu aiki sunfi kula da su,Ummiya tace mashaallah ta fuskanci basa so su fada Mata wani abun tunda taga Sanda Kadada ta bigi Tahantsi,kyalesu tayi Kawai tana tunanin yanda zata San komai,abinda na siya Mata Suka bata dana Daddy sai nasu da kayan sarinsu Ummiya tace aiki ya ganku yanzu yaushe zaku je kauyen? Tahantsi tace sai jibi zamuje
Bayan su Kadada sun tafi masu aiki sun gyara ko ina,Nima na gyara ko Ina Nawa sannan na wuce part dinsa Palo na gyara Yana kamshi,sai kitchen da sauran wurarensa,sai bedroom na kalkale toilet na dawo dakin sai dana gyara ko Mai Kawai bed ne ban gyara ba sabo da Yana ta baccinsa,tashi yayi sabo da yanda nake ta tabe tabe a dakin,Mika yayi tare da cewa ya Allah ke dai baza ki taba bari mutum ya huta ba harda tsaki, daga shi sai garen wando ya cire bargon tare da tashi ya sauko kasa yace gyara bed din na koma baccina,bance Masa komai ba na hau gyara bed din yace tsaya,tsayawa nayi na juyo Ina kallonsa yace Wai tunda aka kawoki gidan nan kin taba gaishe ni Kuwa? Ni kaina sai yanzu na tuna ana wata gaisuwa da safe Dake kowa gaisheni yake a gidan,Murmushi nayi nace Hadisi ko Aya kawo ta wacce tace mace ta gaida Miji,yace baki San ladabine ba ka gaida Wanda ya girmeka ba,tunda nayi hatsari sau daya Kika taba cewa ya ka tashi da jiki,ki dinga bincikata fa tam,nace to malamin tarbiyya naci gaba da gyara na,hararata yayi ya zauna a wata resting chair, har na gama nace to zanyi turaren hayaki ka koma Palo,dama har hayaki kike sa min a daki sai an zuba min asiri na shaka ban sani ba,Ni dama Ina da ja tunda naga nayi tunaninki nayi hatsari nasan ba lafiya Allah ya toni asirinki karki sake min turaren hayaki a room shi yasa kullum naji turaren Aljanu a room dina ashe su kike ta turo min.
Haushi naji nace me zanwa asiri anan na Masa kallon sama da kasa nace karka manta dalilin zuwana gidan nan,Allah ka rabani da yiwa Namiji asiri ya soni,Allah karka bani mijin da sai na Masa asiri zai so ni in baka bani takarda taba Allah ya konani,Allah kasa Wanda zaizo dan Kansa yace Yana son mu shi zamu aura Kuma irinsa Zan aura nan gaba,kwanciya yayi abinsa Yana kallona Ina ta masifa har na gama yace Jikar Maguzawa ke dai ki fadi gaskiya ko an biya ta wajen Kakanni an kaiwa dodo sunana,Dariya ma ya bani nayi Murmushi na gama gyara ko Ina nace muje wanka to,tashi yayi Muka shiga toilet ya zauna daram,nace yau da hammata zamu Fara sai na Kara aske ta tas karangiya ta fara Fitowa,Jawad yace Nima gobe ku hadu dasu Kadada ku zage min tawa iyayenku ma baku barsu ba sai ni,Shuru na Masa nace yau bana Jin magana dan Allah ka tsaya Wai Mene ma ban sani ba,hannayensa na dage sama yayi Kara yace ciwo na fa Zaki karasa min hannu,Sorry to shaving soap na fesawa wajen na aske da shaver,Almakashi na dauka wani dan mitsil nace tsaya gemunka wani gashin a ciki sun wuce wasu tsayi baka je aski ba,bai hana ba na daidata su dass, Maganar zucinsa ce ta fito fili kaga Yar yarinya gaskiya nayi asara Jawad tabewa ta sameka, Dariya na tsaya Ina ta Yi yace kin fiye Dariya ni kin dameni harda hararata,wanka na Fara Masa ya isheni da kunnena ruwa zai shiga,sai da na gama nace to na gama nawa sai ka wanke Kaciyar taka ka fito, yace sai na ballaki Watarana baki da kunya ko,fita nayi na barshi sai da ya gama abinsa ya fito ya dan daura towel din Kamar zai fado sabo da hannunsa bai da karfi, Zama yayi Yana huce gajiya Wai bazan shafa Masa Mai ba sai in nayi wanka,wanka nayi haka na fito da towel dina na tsaya jikin mirror
Na dakko mayuka sai kallona yake nace kai Wai lafiya? fuskewa yayi ya wani hade rai yace bani maina na shafa bana son naki yau,nace sauki ka ji,maida na fasa shafawa yau,a ransa yace wannan shegen towel Wai shi baya subucewa,Miko Miko min wannan shaving oil din Wanda idan anyi shaving ake shafawa, dakkowa nayi na Mikasa na juya Zan tafi ba zato ya fige towel dina Wai sorry eyya Ashe ba hannunki na riko ba ungo daura abinki,duk na dirirce na rasa Ina Zan shiga Kuma naki juyowa yace to ni dai Ina ta kallon Duwawu,kunya naji na juyo da sauri,na rufe Ido Kam tare da Mika Masa hannu nace Dan Allah ka bani ka rufa min asiri,yace to ana ta baki kinki karba kin rufe Ido kin juyo min kirji abu haka,na sake rudewa Jin yace Yana ganin kirjina na juya baya again yace nace na gani tubarakalla ki rufe sai ki sake juyo min baya na gani kina da baya Kuma ban siya ba,da sauri na sake juyowa idona a rufe na Mika Masa hannaye biyu ya bani towel,yace a'a Ni banzan iya rungumeki ba bada ni ba nace ban siya ba Allah,ihu na saki na durkusa a kasa,ya sake cewa harda roko karki hadani da Allah ma
Kuka na saki ya Dora min towel din a kaina yace ki dinga daurewa da kyau daga yau karki Bari na sake gamo da wanna halitar taki,a zaunen na daura towel dina nace Kuma wuta bal bal,na saka Hijab dina zanyi waje yace ashe dai a Dan kwai,a jikin kofa na tsaya nayi tafi nace ka dai ga wuta Kuma ba wani a dan a kwai, akwai chasssss nake yau sai mafarki Allah ya tsare katifa ta shiga Uku ka jawa kanka yau Ina Nan a nan Zan kwana sai na tabbatar.
Dariya Jawad yayi Ina fita yace Allah ya kawoki
Kayan da aka zuba musu manja na kwashe aka dinga wankesu a washing machine ana shanyawa duk Wanda ya bushe a goge su tass,Wanda aka yanka wannan sai kaiwa akayi inda ake Kai Mama ta mutu in an samu na zaba to su Suka sani,akwai Wanda ba a musu komai ba dogayen riguna da kayan bacci da Inners tattarawa nayi akwati uku na maida dakin Jawad sai da Muka gyara komai Zakiyatu itace tayi girkin Yara,Suka dawo yau ba Islamiyya Jawad yazo har palona ya zauna suna ta hira dasu Meenat suna Wasa da dariya,Bangaren Nawwara da Waleed ko wanne yayi gidan uwarsa ,Waleed Uwarsa ta koma Kauye cikin sokoto,Nawwara tana nan a Lagos don uwarta a nan aka ganta aka aura, Babar Nawwara ita dai bata so Nawwara ta koma wajenta ba,tace Yar nan kina can cikin daula kina karatunki kina zamanki lafiya amma ki dakko Kaya kice kin dawo wajena,Nawwara harda kuka ita tafi son wajen uwarta,Babarta tace ai Kuwa kyaci ubanki duk da ban yarda da gallazawar da Kika ce ana muku ba sai ki zauna ki sani babu kwandalata a cikin kararunki sai ki dauki tallan Lemo dama shi nake siyarwa Wanda na aura ba kudine da shi ba,Ina ta dana sanin barin gidan Mahaifinku da nayi amma kin dawo to ai shike nan sai kiyi talla kisha lemo kiyi dif ai nasan Jawad din ba mahaukaci bane zaizo har gida zanji komai Kuma wallahi idan karya kike yi sai na Miki jina jina, Nawwara tayi Shuru ita gaskiya ta fada.
Bangaren Waleed kuwa Mamansa harda murna tace Danbaba ashe kayi hankali, haka ake gallaza muku kayi kokari ma da baku lakada Mata duka ba,Waleed yace ai Saura kadan wallahi yasan a ransa karya yake Najla baza ta maru ba,tace kazo a dai dai dama shekaran jiya aka gama raba mana gado Ina da gonaki uku,ga kudi dubu Hamsim sai ka dinga kula da gonar tunda kaga ka girma Da me dadi ba abinda baza ka iya ba,Waleed ya zaci noma Wasa ne harda Jin dadi,ta ebo dubu Hamsim din duka tace dama kaga kudin nan Ina ta so inyi shawara to gaka yanzu dubu Hamsim din Nan me ya kamata ayi da ita,Waleed ya Saba da kudi ya bude baki yace yanzu dubu Hamsim har sai anyi shawara a kanta aiki sai kauye ai ni ko sati baza ta min ba Kinga wayata ta fa Mama dubu dari Yaya ya siya Mana,Maman Waleed harda guda tace ashe kadara ce da Kai haka ah Dan nawa ya girma,yanzu a sikandire aji nawa kake? Yace karshe exam zamu zana Nan gaba,Yaya Hafeez Kuma University zai tafi turai,tace Kai Kam ai baza ka shekara biyu ba tunda kana wajena sai aure,Waleed ya bude baki tace ae mu a Nan garin har Wanda basu kaika ba aure ne da su, Waleed yinin ranar in banda gyada babu abinda ya iya ci a kauyen,Mamansa Nan take tasa aka damko wata katuwar kazarta ta yankawa Waleed aka soye Masa ita tace ya ebi kudi ya siya abinda yake so,ya ebi dubu ashirin ya fice gari idan