Showing 15001 words to 18000 words out of 116597 words

Chapter 6 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt

24 Nov 2024

6272

idanu waje tayi tana mamakin zantuttukansa gareta ,kwayar idanunsa kad'ai ya tabbatar mata da gaske yake nufi, cikin sanyi jiki ta zare hannunta ta juya da niyyar barin d'akin dan gabad'aya maganganunsa kunya suke bata .


"aysha.....ya kirata yana maida bayansa ya zauna sosai yana ware kafafunsa, kmr jira take ya kirata ta tsaya cak batare da ta juyo ba, saboda yadda kirjinta ke dokawa "ki samu natsuwar zuciya tukunna kafin ki fita daga d'akin domin matukar kika fita haka tabbas zaki fallasa abinda ke cikin zuciyarki ..


Juyowa tayi cikin had'e fuska tana hararasa "ka fita idona Auwal banason wannan salon naka ,kai keda da zuciyata ko ni ?
Abinda kake nufi ne dai bazai yiwu atsakaninmu ba kai kanina ne ni yayarka ce..


"Misali idan zan kasance yayanki zaki yarda ki amincewa aurena ?
"Me zai hana ta bashi amsa da hakan ..
"To ki yarda kina sona kawai ..."bana sonka! bana sonka!! kuma karka sake nusartata da wannan zance aikin baza kawai ,yaro k'arami da kai sai shegen fi'ili da manyance tsiya , ko ni guda nawa nake ballanatana kai?


"ni wallahi har mamaki karfin halinka nakeyi.
"ka girma a idanuna ka bud'e idanunka ka tashi ka ganni acikin gidan amatsayin yayarka Amman tsabar rainin hankali irin naka ka rasa wace zakace kana so wai sai ni ..




"saboda kece irin type Dina shiyasa ,dan nasa irina ne kawai zai iya gamsar dake ,sannan ko mahaukaci ya kalli cikin kwayar idanunki zai tabbatar da kina son muhammed Auwal ,wai me yasa kike ganin kmr ba zaki iya aurena ba ?


ta rausayar da kwayar idanunta cikin nasa tace "Saboda kamin kankata kuugunka yayi min kad'an bazai iya ...


"Zan iya yin komai da kike tunani, ki cire wannan tunanin bby acikin kwakwaluwarki, wallahi tallahi bby kinji na ratsen miki zan iya yin fiyye da abinda kike tunanin , duk wani abu da cikakken d'a nmj zai yiwa mace ta fannin auratayya tsaf zan iya "wannan abar zai iya cika mararki har ma ya saura ya k'arasa mgnr yana sake yin balance da kafafunsa yana shafa saman mararsa.


a matukar firgice take kallonsa kafin daga bisani muryarta na craking tace "ni.. ni din Auwal ?
idanuwansa ya D'an lumshe mata kad'an yana d'age mata girarsa daya "kina mamaki ne ?
"Idan kina mamaki nr wallahi ki cire hakan acikin zuciyarki,tabbas muhammed Auwal yaro ne, Amman ba irin yaron da kike tunani ba, dan siffarsa da halittar jikinsa ta bambamta data sauran yara mazan da kika sani "wannan auwal din daban yake, idan kuma har yanxu kina ganin yaro ne ni sai mu gwada abambance ....


ta janyo numfashi da kyar ta fesar tace "wallahi yau na sake tabbatar da ka rainani ,Amman duk laifina ne, daman kuma ummi tasha gaya min sakewar danake maka tayi yawa..
mikewa yayi ya D'an tako zuwa inda take tsaye, ya matsota sosai kmr zai shige cikin jikinta taja baya da sauri, ya sake matsota sosai ta yadda babu yadda zata iya matsawa, cikin rad'a yace" ayshatul muwaddat karki manta kece kika fara fitowa da salon rainin daya girmama a zuciyar auwal "ke wallahi bama ki isa ba,sai kin amincewa soyayyata dole ,karki manta abubuwan da sukayita faru atsakaninmu a baya, idan ya 'bace acikin momery dinki ,ni yana nan kallonsa nake kmr a yanzu abun yake faruwa , ya k'arasa mgnr yana sausauta muryarsa sosai tmkr zai saka mata kuka "kece fa kika koyar dani yadda zan soki ,ban manta komai ba, komai yana cikin kwalkwaluwata, Auwal bai San komai ba sai da kika koyar dashi yadda zai yi ,kece da kanki kika koya min yadda ake shan baki da saffara kirjin mace ,tun babu komai akirjinki nake sarrafasu da tsotsarsu, na tashi da burin mallakar duk wata diya mace mai irin surarki, sai dai duk zaman danayi a kasar waje banga mai kayan dadi irin naki ba, saboda me bazan nemi haukace miki ba ?
"wallahi matukar baki bani had'in kai ba za'a jimu a gidan nan ,kowa zai ji mu dake ..


Matsawa tayi baya ta manne da bango sosai ya sake matsota har numfashinsu na gauraya take jikinta ya kama rawar , tana masa wani irin duba hankalinsa a tashe , yayinda zuciyarta ta cika makil da mamakin zafafan zantuttukansa akanta, lallai ta tafka babban kuskure arayuwarta, yau ita Auwal yake fad'awa wad'an nan zantuttuka ?
" yaron da'a saninta shiru shiru ne, ma'abocin rashin son magana da kula mutane ,domin ita kanta ba kasafai yake shiga lamarunta ba, a tun sanda ya girma abubuwan da suka faru abaya ne suka shiga dawo mata cikin 'kwal'kwaluwarta ,shi kuwa cikin murya mai cike da kasala yace "kina mamakina ko ?


"Ki daina mamakina muwaddat kece kika fara ni kuma zan d'aura daga inda kika tsaya domin cika burinmu, ya kamo tsintsiyar hannunta ya d'aura daidai saitin zuciyarsa dake dokawa "kinji yadda zuciyata take bugawa akanki ko ?


"wallahi soyayyarki ce acikin zuciyata ba zallar sha'awa ba, ni dake jinsinmu daya ,kece macen dazata jiyar da Auwal dadi duniya, na hanga na hango banga macen da nake ganin zan samu natsuwa atare daita ba sai ke ,kece kawai zaki jiyar dani dadin Da nake bukata , saboda nasan zaki fi kowace mace dadi a duniya ......


"inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta furta tana sauke Ajiyar zuciya da karfi, tana mai fixge hannunta da karfi ,muryarta cike da in... ina tace "ma..mara kunya kawai ,wallahi Auwal baka da kunya .


"to muwaddat ke zan ji kunya ...?ya fad'i hk yana sake matsota ya had'eta da kirjinsa muwaddat ta lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana M. A ke gauraya yana k'ok'arin had'e bakinsu taki yarda "banson iskanci fa Auwal, wanda kayi d'azu ma kyaleka kawai nayi dan babu yadda zanyi da kai ,kai ban san abinda yashiga tunani ba da har na barka ka sha bakina .....

"ai dolenki kibarni na sha tunda soyayyata na yawo a jinin jikinki, kuma ma ai kece kika koya min ,ta yaya kike tunani hanani yanzu ?
kema kinsa ba zai yiwu ba wallahi.


"zan had'aka da ummi fa"
"da kin taimakawa rayuwarmu domin nasan zatafi bawa maganar mahinmmaci ,sbd daga ni har ke muna tsananin bukatar juna ya fad'i hkn yana toshe mata hanci ..


"wayyohlly Allah zaka kasheni ne?
"wayyo numfashina , wani iri nake ji ajikina idan ka ta'bani ,dan Allah karka sake shan bakina...


"karki damu yana da kyau kema ki ji irin abinda nake ji ajikina akanki ,ki san ba k'aramin k'ok'ari nake yi ba ,tsawon shekaru kenan ina fama da muguwar sha'awarki da soyayyarki ,wanda kece silar hadasa komai yana gama fad'ar haka ya lumshe idanunsa tare da had'e bakinsu guri daya yashiga tsotsa lip's dinta yana shafa gefen fuskarta da hannuwansa duka ,yadda yake tsotsar lip's dinta haka joystick dinsa ke mikewa ,tasoma k'ok'arin kwace bakinta "wayyohhly Allah muwaddat karki yanke min jin dadi , ya sake had'e bakinsu guri daya ahankali yake tsotsa lips dinta har yayi nasarar bud'e bakinta ya zira harshensa cikin bakinta tare da danna hancinta babu yadda ta iya haka ta kama harshensa tana tsotsa kmr tasamu sweet .
shi kuma yana yawo da hannunsa a gabad'aya ilahirin jikinta tun tana turjewa har ta sadaukar gabadaya ta sakar masa jikinta,yashiga romacing dinta son ranshi ,tabbas Auwal daban yake acikin maza, kmr yadda yasha gaya mata domin babu yadda zata iya kwatar kanta daga garesa ,jin al'amun yana son kai hannunsa kirjinta yasa ta kamkameshi ajikinta ta manne kirjinta danashi Wanda kad'an ya rage numfashinsa bai bar gangar jikinsa ba ,ajiyar HRT yashiga saukewa . muryarta a sarke tace "Dan Allah ka barni haka ..ka barni !! na wuce ummi zata ...
Idanunsa dake yawo a jikinta yasa tayi saurin d'auke numfashi ta kasa k'arasa mgnrta tana haki "iya haka ma kin ji ajikinki, dan haka ki daina rainani bby wallahi nafi karfinki, jarabata tafi karfinki za'a tara maza d'ari kafin kisamu mai irina halitatta, Dan haka ki daina min kallon yaro dan ni ba yaro bane ....


Yana gama fad'ar haka ya saketa ya fad'a cikin kujera mai zaman mutun uku yana sauke ajiye zuciya, tsaki taja.. abinda tasan yafi tsana kenan arayuwarsa ,tun ba yau ba ya sha mata Gargadi akan tsaki.


"karki sake yin tsaki nan ya fad'a yana tsura mata ido "me zakayi idan an sake ?
"Ke dai karki sake ,kinsa sarai babu abinda ke saurin 'bata min rai kmr tsaki, rufe bakinsa ke da wuya ta sake yin wani ai kuwa ya Mike a harzuke yayo kanta yana shirin cafkota ....
kafin kiftawa da bismilla ya nemeta ya rasa kmr wata iska , yarasa yadda akayi ta 'bace tsalle tayi, 'bacewa tayi shi dai bai sani ba sai nemanta yayi rasa ,aiko yace me zai yi ba dry ba yashiga dariya "matsoraciya kawai da kin tsaya kinga yadda zanyi dake ,ita kuwa tana bayan kujera jikinta na rawa .


ahankali idanunsa ya sauka akanta "ki fito ki wuce karki sa ummi ta biyo sahu ,taki fitowa har sanda taji ya koma ya zauna,ta mike jikinta na kyarma ta bud'e kofar ta fita da sauri ..


A bakin kofar part dinsa ta tsaya tana haki tana sauke ajiyar zuciya cike da matsanancin mamakin kanin nata, a yau yazo mata da abubuwa masu cike da ban mamaki da firgita zuciya, Wanda ya haddasawa zuciyarta shiga rud'ani ,tsawon minti goma tana tsaye agurin sannan ta nufi bangarensu ta tura kofar parlour'n tashiga tana sanya kanta ciki ,da ummi da abi idanunta suka soma cin karo suna k'okarin shiga d'akin kmr zasu shige cikin juna ,
atare suka juyo suna dubanta a tsanake ummi tace "yauwa bby kin dawo ?
Muwaddat ta d'aga mata kai alamun Eh.
"Okay ki rufe koina ki je ki kwanta,ahankali muwaddat ta juya da niyyar rufe kofa, su kuma suka k'arasa shigewa d'akin ..


Tana shiga d'akinta ta fad'a Kan gado ta kamkame jikinta guri daya tana shakar kamshin turarensa ajikinta ,tana sake mamakin karfin hali irinn nasa, ko cikakken minti goma batayi ba kiransa yashigo wayarta ta d'auka daga kwance datake, ajiye zuciya ya sauke yana buso mata hucin numfashinsa yace "bby ki hau online plz "
me kuma zan maka nifa bacci nake ji ?


"Ni dai ki hau kawai ko nazo na sameki ,tasan halin nacinsa bazai barta ta huta ba, Dan haka tace shikenan zan hau, ya katse kiran ,ita kuma tayi kwanciyarta tare da kashe wayar gabadaya,tasanyawa kofarta key.


Har kusan karfe dayan dare yana contact dinta Amman bai ga alamun zata hau ba hkn yasa ya hakura ya kwanta ..


*********


Washegari a sanyaye ya shigo parlour'n bakinsa d'auke da sallama, ya iske abi zaune cikin tangameman parlour'n, wani k'aramin tebur ne agabansa mai cike da kayayyakin kalaci, dagin soye soye da ababen sha iri iri alamar bai dade da yin breakfast ba, tunda ko kwashe kayan kalacin ba azo anyi ba ,yayinda gefensa na dama muwaddat ce zaune tana kallo zeeword tana kur'ban ruwan shayi ,abi ya d'ago ya dubi tilon d'ansa cike da fara'a da sakin fuska sannan yace "ya'akayi ne bunayya me kake yi har wannan lokacin acikin part dinka har mun gama breakfast?


lumshe idanunshi kawai yayi yace "babu komai ban tashi da wuri bane ya k'arasa fad'ar hk tare da cewa " gaida abi sannan yasamu guri ya zauna a yana fuskantar muwaddat ,abi ya amsa "ka tashi lfy ya gajiyarka ?
"alhamdullahi
bari auntynka ta had'a maka abun kari ko?
kai kawai ya iya d'aga masa ya gyara zamansa yana canza cheenal.
ahankali ta mike "me zaka ci?
"ki bani abinda kika ce ya fad'a batare daya dubeta ba itama bata sake cewa komai ba tasoma had'a masa ta tura k'aramin tebur gabansa ta kwashe sauran plet ta nufi kitchen.


tana barin gurin ya maida idanunsa akan mahaifinsa "abi ya furta muryarsa can kasa kmr mai koyan magana "ya'akayi ne bunayya, kana bukatar wani abu ne?
"ko abincin ne bai yi maka ba?
"uhmm komai yayi ai ummina daban take acikin matan africa gurin girki she's perfect abi yayi murmushin jin dadi an yabi masoyiyarsa.


"abi ina son muyi wata mgn mai mahimmanci da kai wanda ya shafi bangaren rayuwata "to ka gama breakfast din mana sai muyi "no abi bazan iya sakawa cikina komai ba matukar ban amayar da abinda ke cikin raina ba"


abi ya numfasa yana gyara zamansa "to ina sauraronka "M. A yayi shiru yana tunanin ta inda zai fara "abi ya tsareshi da idanu "ina sauraronka ka fad'a min damuwarka duk da bana tunanin wata damuwa ce mai tsanani "gsky abi nima a tunani bawata damuwa bace matukar za'a fahimceni daman dai aure nake so nayi acikin lokacin nan, idan ma da hali ina son kafin na koma hada Master's dina nayi ,na wuce tare da *matata* ......


abi yayi shiru yana kallonsa tare da sake maida hankalinsa gbdya akansa "aure nake son nayi acikin lokacin nan,idan da halima ina son na wuce da matata ya maimata hkn a kasan zuciyarsa yana cigaba da kallonsa .
M. A ya d'an yi murmushin a kunyace yace "Allah da gaske abi ina son nayi aure naga ya'yana tun ina da karancin shekaru, shiyasa na dawo adaidai wannan lokacin kaga yanzu na had'a digirina na farko ina da karancin shekaru ,ina son kafin nayi join din master inyi aurena na huta ....




ajiyar zuciya abi ya sauke da karfin gaske yana dubansa wanda zuwa lokacin muwaddat ta dawo parlour'n ta isa inda M. A yake ta d'auki remut ta koma mazauninta adaidai wannan lokacin abi yace "duk naji bayaninka amman nafi son ka kammala karatunka gabadaya sannan aure, yanzu ma da kake maganar aure kasamu wace kake so ne ko dai kawai auren zakayi?


ya d'an yatsina fuska "ni dai dad'y ka amince min ina da wacce nake so ayanxu hk muna tare da ita muwaddat tayi saurin d'agowa tana kallonsa a matukar tsorace kafin ahankali tasoma girgiza masa kai ala'mun kar yayi mata hk..


"wace anan din?
"nan dai daga ni sai kai sai kuma auntynka muwaddat ,ko acikin 'yan aiki kaga wace kake so ne?
yayi murmushi kawai yana nuna muwaddat da bakinsa a tsoroce abi ya waigo gefen da take zaune , take tashiga girgiza masa kai "Allah abi wasa yake maka ...


abi yayi dry "kai bby manya meye na saurin tsorata hk "abi ba tsoro bane ta yaya ma zaice ni yake so nifa auntynsa ce "wannan kuma gsky ne bunayya kayi saurin ido dayawa ,nasan da wasa kake yi ,idan ma gaske ne kabari ka kammala karatunka alabashi sai kayi auren...


nan take abi ya shashantar da zance ya maida maganar shirme" ina M. A ina aure a yanxu duka guda nawa yake da zai takalo aure ..?


wata hirar suka shiga yi yayinda shi kuma ya rasa abinda zaice yayi tagumi kawai yana dubansu " tunanin mafuta yashiga yi, yasan tunda mahaifinsa ya shashantar da maganarsa ko umminsa taji itama hk zatayi dan ra'ayinsu daya..
yunkura yayi ya mike tsaye zai bar parlour'n batare da yaci abinci ba "abi ya kirasa bunayya ya ba kayi breakfast ba?


kasa cewa komai yayi ya tsura musu ido kawai can kuma ya juya ransa a 'bace ,abi yashiga kiran sunansa amman sam yaki juyowa cikin haka ummi tashigo parlour'n da sallama tayi wani irin azababben kyau sai kamshi ke tashi ajikinta "abi ya amsa yana kafeta da idanunsa kyawunta na nan har lokacin kamaninta bai canza ba sai dan manyanta datayi amman dayake ma'abociyar kwaliyace bamaza'a ce itace ta haifi M. A ba d'an kiba kad'an tafi muwaddat "hubbey lfy naji kana kiran bunayya cikin d'aga muryar da ban saba jinka dashi ba lafiya ?


saurin waskewa abi yayi ta hanyar cewa "babu komai hira muke da muwaddat kunnenki ne dai yaji yo miki hk"
tayi murmushi "to hirar me kuke yi?.


"daman shawara muke yi da bby akan zanyi miki kishiya, wai ita tagaji da zama da aunty daya acikin gidan nan ummi tace uhmm "ka dai fad'i gsky babu ruwan bby idan ma dai auren kake so kayi ka daina kameme tun yanzu gara ma ka fito fili ka fad'a mana idan ka hango wata ne..






Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗






~NA~






*AYSHA A BAGUDO*






~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_




warning!!!


for the first time !!!! i will like to say," don't read this novel if you know, you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......




WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim


page 5




......mukarama cike da tsantsar murna da farinciki ta tashi ta fita daga d'akin ,tana jinta sakayo daita , bata da wani sauran damuwa, ishaq ta soma kira ta sheida masa irin kyautar da akayi musu ,shi ma muranar yayi sosai .


jin shirun hajara yayi yawa har kusan minti goma yana zaune bata fito daga bayi ba, yasa alhj mahmud yunkurawa ya mike daga zaunen da yake ya isa jikin kofar yana kwankwasa had'e da kiran sunanta , " hajara!!! tayi firgigib daga duniyar tunanin data lula tana goge hawayen dake kwance a kuncinta, yace "lafiya hajara har yanzu baki fito ba?
da kyar ta bud'e bakinta cikin rawa murya mai nuna alamun taci kuka ta gaji tace "babu komai gani nan fitowa yanzu ,ya tura kofar yasanya kansa banda gangar jikinsa suka had'a ido daita ,kallo daya yayi mata ya fahimci tana cikin damuwa, idanuwanta sunyi jawur tamkr garwashin wuta ,da sauri ya k'arasa shiga cikin bayin ,hanunsa ya kai ya janyota suka fito tana k'ok'arin kawar da damuwarta dan kar ya gane halin da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login