Showing 75001 words to 78000 words out of 116597 words
Chapter 26 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt
"duk suna lfy sunce agaisheku ,"muna amsawa ai naga yaya ala'meen ya shigo hujiga hujiga "muwaddat tace "dole hanyar ce sai a slow daga hk bata sake cewa komai ba illa runtse idanunta datayi alamun gajiya sannan taja kafafunta da kyar zata nufi hanyar d'akin mumy sai gata ta fito daga d'akinta tana murmushi "har kun karaso ?
"Eh momy mun dawo da Dan karan gajiya, bakiji jikina ba wallahi duk inda na motsa ciwo ta k'arasa maganar tana shagwa'be fuska kmr zatayi kuka "ai dole wannan hanyar tamu sai ahankali k'arasa kiyo wanka ki rage gajiyar ina ala'meen yake ?
"Ina tunanin yana d'akinsa dan tun dazu yashigo "to sannunku da hanya maza k'arasa ki watsawa jikinki ruwa kiji sanyi ......sannan ta kalli inda bunayya yake zaune ya hard'e kafafuwansa yana jijigawa "bunayya akawo abinci ne?
girgiza mata kai yayi kafin daga baya yace "sai dai zuwa anjima "okay idan ma akwai abinda kake son ka sanar min "okay mumy "
muwaddat ta nufi hanyar d'akinta yayinda mumy ta nufi d'akin dady domin sake gyara masa kafin ya dawo, su eiman kuwa tuni sun bar parlour'n zuwa lesson room.
parlour'n ya d'auki shiru na wani lokaci, kafin daga bisani faiza ta mike tsam daga mazaunita ,ta isa inda bunayya yake zaune a mazaunin mutun uku,yana jin ta zauna kusa dashi, yayi saurin matsawa saboda daf da junan da sukayi, dan sam bai lura zama zatayi a kusa dashi ba ,ya d'auka kitchen zata shiga.
naunayen ajiyar ta sauke tana dubansa sannan tace "har matsayina ya kai ka dinga guduna yaya bunayya?
yana jinta yayi mata banza tmkr ba dashi take mgn ba ,har sanda ta kiran sunansa a raunane "yaya bunayya i have to talk to you again akan soyayyata gareka coz i has to that ,bazan gaji ba, ba kuma zan hakura ba saboda ina son........a matukar tsawace yace "short up there with your rubbish before everything could mess up wit us , "kina sona ni bana sonki, ki tsaya matsayinki na sister dina, ni kuma zan cigaba da tsayawa a matsayin yayanki... ..period
"ni ..ni banason hk ,nafi son ka soni soyayya irinta aure da dukkanin zuciyarka da rayuwarka, i have to dash the love I have for you out ..."ka taimaki rayuwata yaya bunayya kasoni ta k'arasa mgnr muryarta na rawa ala'mun zatayi kuka.
sai lokacin ya fuskance sosai fuskarsa a had'e tmkr wanda aka aikowa da sakon mutuwa ya kira sunanta a kausashe. "faiza you really have to carryover your tears , muwaddat is mine and me alone ...muwaddat ce a zuciyar muhammed auwal, ba kuma zan iya sonki ba, ruwanki ne ki taimaki rayuwarki ki cire soyayya, ruwanki ne ki cigaba da haukan da kike kwakwa da sunan soyyaya ,yana gama fad'ar hk ya mike yana jan tsaki "aikin bazan kawai yarinya k'arama dake sai shegen naci da kwakwar soyyayar tsiya, "yaushe ne ma aka haifeki i tough duka baki wuce 17 ba.. ya k'arasa fita ,yana maseefa a harabar gidan suka had'u da yaya akram wanda dawowarsa kenan daga office ,yana ganinsa ya fad'ad'a fuskar da murmushi, bunayya ya k'araso garesa ya mika masa shima yaya akram ya miko masa nashi hannun suka gaisa kana suka jera zuwa cikin part dinsa, yana tambayarsa dan ganin yadda ya bala'in had'e rai"ya na ganka hk bunayya
kmr kana cikin damuwa?
"damuwar ma akwai shi yaya.."to mu k'arasa daga ciki naji damuwar kanina..
*********
daddare da misalin karfe takwas ,gabadayansu suna zaune a main parlour'n din gidan ,bayan yaran gidan sun gama cin abinci muwaddat ta fito sanye da doguwar riga ja har kasa wacce samanta ke da igiya dake tsuke brest ,wanda hakan yasa manya boob's dinta suka cure guri daya, kasan riga kuma a bud'e take ,kanta sanye da hula shima batayi tunanin sanya hijab ba,dan tasan iya yaran gidan kawai zata iske a parlour'n, har zata zauna mumy tace "ga abinci can fa yana jiranki, tun dazu bunayya yake jiran ki fito ki zuba mishi.
ta d'an waiga inda mumy ta nuna mata yake zaune,ahankali idanunta suka sauka akansa yayi tagumi tare da tsura mata tsumammun idanunsa yana kallonta kmr karta k'arasa, in dayake, sai kuma taga rashin da cewar hkn, domin mumy zata fahimci akwai wani abun daya faru tunda ba haka ta saba ganin suna yi ba ,dan haka kawai ta ta k'arasa inda yake zaune, har ta k'araso dining area taja kujera ta zauna idanunsa na kanta ,ya kasa d'auke idanunsa akanta,ahankali ta bud'e kular abinci, sannan ta jera sarving plet guda biyu ,ta zuba abinci a natse tayi sarving dinsa ,shi kuwa har lokacin kallonta yake yi, ya kasa d'auke idanunsa akanta ,harara ta buga masa tana jan tsarki can kasa, yayi miskilanle murmushinsa sannan yasoma k'ok'arin zuba musu drinks a two cups .
Ta zauna a natse tare da kai spoon din abinci bakinta ,taji sautin muryarsa ahankali ta hanyar dakatar daita sannan ya amshi spoon din hannunta yana ture plet din gabansa "bari na taimaka miki ko "
a Sanyaye ta sakar masa tana d'auke idanunta akansa saboda Sam batason wani dogon magana yashiga tsakaninsu, ta rigada ta kudurcewa zuciyarta bazata sake sakar masa komai nata ba, yanzu tana biye masa ne saboda idanun mumy.
ahankali wajen ya d'auki shiru sakamakon barin parlour'n da eima da ihsan sukayi , daman faiza tana d'akin tun rana taki yarda ta sake fitowa , itama mumy ta tashi ta nufi bangarenta .
kasa jurar ya bata abinci abaki kmr yadda yayi niyya tayi, dan haka ta kai hannunta ta d'auki wani spoon yana kallonta ya shareta ya cigaba da cin abincinsa yana kallonta while yatsun kafarsa daya na yawo a tafin kafarta yana mata tafiyar tsutsa ,gabadaya ta kasa cin abincin tsagar jikinta suka shiga mikewa........
wani irin zirrrr.. take ji agabadaya sansar ajikinta ,ahankai tayi baya da kafafunta tana daidaita natsuwarta dan kar ya fahimci halin data tsinci kainta ,idan takai loma daya bakinta sai ta tsaya juya spoon kafin ta kai wani , shi kam babu wani alaman jin wani abu attare dashi ya cibaga da cin abincinsa normal, sai dai shima duk Loma daya sai ya tsaya ya kalleta most especial kirjinta dake fuskantarsa ,ya ajiye spoon din hannunsa tare da tsurawa kirjinta idanu sosai yana kallon saman brest dinta, da sukayi wani irin fresh sai sheki suke ,bawani abinci kirki taci ba, ta ture plet gefe zata ajiye spon yace ",cigaba da cin abinci mana, me kika ci anan dan Allah yayi magana muryarsa can kasa ?
Yatsina face dinta tayi alamun ba tason ya dameta ,sannan tace "na koshi ne, bai kulata ba ya sake tura plet din abinci gabanta yana tsareta da manya tsumammun idanunsa masu raunata mata jikinta a duk sanda ya d'aurasu akanta "ki tabbatar da kin ciye abincin nan, dan nasan wancan sakaran bai tsaya kin ci abinci ba, yana kaiwa nan yayi shiru ya d'auki cup din drinks ya kai bakinsa "wancan sakaran ta maimaita acikin ranta ,Sam ta rasa dalilin dayasa bunayya bashi da kunya, yaya ala'meen din zai kalla yacewa sakarai kamar shi da wani kaninsa ,ko sa'ansa, bashi ba koita data girmesa , bazata cewa yaya ala'meen sakarai ba ..
Shiru tayi kawai tana kallonsa a sanyaye batare data sake kai abincin bakinta ba, ya tashi rike da cup din drinks a hannunsa ya nufi kan kujerar kushin, ya d'auki remut ya canza cheenal.
muwaddat ta Mike ahankali yayi saurin nunata da remut din hannunsa " koma ki zauna, Allah sai kin k'arasa cin abincin nan, domin banga abinda kikaci ba,ko baki ga yadda kika rame bane ? yana gama fad'ar hk
Ya juyar da kansa zuwa kan tv ,bai sake kallonta ba, dole ta koma ta tuttura abincin dan batason abinda zai hadosu ,tana gamawa ta tattara kayayyakin da suka yi amfani dashi ta nufi kitchen ta dawo ta ra'be ta gefensa zata wuce har da wani karkacewa dan kar jikinsu ya had'u.
ahankali ya kamo laulausar tafin hannuta ya rike cikin nashi yana massaging ahankali, ta dawo baya ta tsaya batare da ta dubi inda yake ba .
Ya sake murza tafin hannunta "ina zaki ki barni ni kad'ai kamar wani maye ?
Tayi masa banza sannan taki dubansa ya fixgota ta fad'o jikinsa , fuskarta ta sauka adaidai kirjinsa ta d'ago da sauri suka had'a ido, ya kashe mata idonsa daya "banason kina yin nisa dani ,gabadaya sai na dinga jina wani iri ,yana maganar yana goga mata gashin kasumbarsa a fuskarta, ta runtse idanunta gam tana jin yadda Kofofin gashin jikinta ke sake mikewa" muwaddat banason muna yin fad'a dake saboda nasan koda mun yi fad'a ma ni ne a kasa .....
tayi shiru taki cewa komai, tana tunanin wulakanci da zata masa, a wannan karon bazata lamunci wannan salon nasa ba, ya dinga juyata kmr shine a samanta,.."kinyi shiru kina jina ,ki bani hakuri abinda kika min komai ya wuce "sai lokacin tace "wallahi bazan baka hakuri ba, kar Allah yasa ka hakura , me nayi maka da zan baka hakuri ?
" kawai kai komai abun fushi ne agurinka, abu k'arami ka meidashi babba , abun fushi da wanda bana fushi ba duk fushi kake yi, kana son kayi galaba akaina, kuma da yarda Allah hakan bazata faru ba ,dan haka ka sakeni na wuce ta k'arasa mgnr tana kawar da fuskarta akan shi, "muwaddat kenan idan ni banyi galaba akanki ba ai ke kinyi galaba akaina kuma nima da yarda Allah ki rubuta ki ajiye a inda bazai goge ba muhammed Auwal zai yi gabala akanki idona idonki zaki furta kalmar kina sona, ai wallahi ko yanzu ma nasan kina mugun sona kawai kina yi kmr baki sona ne...
,"ni wallahi nafi karfi k'aramin yaro irinka ni matar manya mutane ce , "a duk lokacin da kika fad'i haka bala'in haushi nake ji ni nasan kina sona koda kuwa ba kai kwatan Kwacin Wanda nake miki ba ,amman idan kina min kallon yaro yake bala'in kona min rai, sai nake ganin kamar bai dace ki soni ba ,ko bai dace ki aureni ba ,ko bai dace ki mallakamin kanki naci ba ......
dan Allah ki daina min kallon yaro kinji muwaddat Dina "a wasu lokutan kina bani dariya, sannan kin rai na ne," wallahi duk duniya babu macen data raina ni kamar ki , wai ke da gaske kike ganin kin fi karfina?
"Sosai kuwa ta fad'i hk atakaice tana k'ok'arin barin jikinsa ya sake maidata ya rungumeta tsam yana busa mata iskar bakinsa "ki bi ahankali kar ki ce zaki nuna min karfi ,ni hakuri kawai nake son kibani komai ya wuce mu dawo kamar da .
"dawa kenan zaku dawo kamar da ?
"Dake mana ko me kike nufi ,ke kanki kinsa bazan lamunci gaba atsakaninmu ba ,ni babu gaba acikin rayuwata bare da iyalina, taja tsaki tana sake yunkurawa "abinda kikasan banason ,ki adana abunki har sanda zamu rabu ya fad'i hk yana lasar kirjinta da harshensa...
a matukar firgice tace "wai meye haka ne bunaya ?
"bafa son abinda kake min idan kai yaro ne, ni ance maka yarinya ce ... ?
"Karama ma kuwa domin ni kallon yarinya nake miki ,dan idan na sameki a gadona na dinga tsalle a ruwan cikinki sai kinyi mamaki ,ganin inda ya maida zance yasa ta marairaice murya tamkar zatayi kuka "auwal .....
"Na'am aysha nah "dan girman Allah ka sakar min jiki , banason mumy ko dady ko wani yazo ya ganmu haka...
"ni kuma kinga ina so ba ,ina son aganmu haka, kinga ba sai an tambayi ba'asi ba daga nan nasan zasu fahimci abinda nake nufi ya k'arasa fad'in haka yana k'ok'arin had'e bakinsu guri daya, taki yarda aiko suka shiga kokuwa jin motsin taku yasa ta fixge da iyakacin karfinta tana haki har kirjinta na sama da kasa ,ta watsa masa harara batare data ce masa komai ,shima numfashi yake fidda ahankali ahankali yana kallon yadda kirjinta keyi, shiru kusan minti biyu bataga shigowar kowa ba tasoma daidaita natsuwarta, da hannu ya nuna mata gefensa ala'mun ta zauna "Allah kiyaye bunayya ,ai kasan Allah babu wata halaka da zata sake shiga tsakaninmu ,"ai duk iskanci da kake min ni na jawowa kaina ,amman ka rubuta ka ajiye zan baka mamaki "idan baki bani mamaki ba ni ina daf da fara baki nawa mamakin....
Bata sake ce masa komai ba, ta nufi hanyar d'akinta ta shiga , har da danna key domin tasan halinsa zai iya biyota tunda bashi da kunya balle ta ido .....bata fi minti goma da
kwanciya ba taji ana kwnoking kofarta ,taki tashi a tunaninta ko bunayya ne , muryar mumy tasa ta mike da sauri taje ta bud'e kofar " mumy tace "me yasamu wayoyinki umminki takira wai bata sameki ba?
ta d'an tsotsa tsakiyar kanta kana tace "wayoyina duk a kashe suke gajiya batasani kunnawa ba "okay to shikenan kiyi k'ok'ari ki nemeta kafin ki kwanta "to mumuy yanxu kuwa daman shirin. da nakeyi kennan kika zo?
mumy ta juya tasoma tafiya "ki nemeta karta dameni da kira, Allah ya tashemu lfy.
amadadin ta sanyawa kofar d'akinta key kmr farko,sai ta barshi saboda hanlinta da yayi kan wayoyinta,cikin rawar jiki ta kunna gabad'aya wayoyinta tashiga neman layin ummi first...
**********
Cikin bacci taji ana shafa kirjinta zuwa fuskarta ,ta saki ajiye zuciya tana cigaba da baccinta ahankali ahankali yacigaba da romancing din jikinta ,tun daga brest dinta har zuwa kasanta had'e da kamo bakinta ya d'aura lips dinsa akan nata yana tsotsar lips dinta ,ta lafe sosai ajikinsa tana sake sakar masa jiki, take shi kuwa ya rud'e yashiga k'ok'arin rabata da kayan jikinta .....
Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
*_AUNTY SALAMATU AYYUBA_*
*_(UMMIN KADUNA )_*
*~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~*
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......
WATTPAD @HAUESH
Bismillahirrahmanirrahim
Page 24
..Yana bud'e kofar ransa yayi mugu mugun 'baci sakamakon cin karo da fuskar eiman da yayi tsaye tana dubansa , wata irin razananniyar tsawa ya buga mata had'e da milmilo ashariya ya maka mata "ke dan ubanki me kika zo nema ?
Take jikinta ya d'auki rawa saboda tunda take arayuwata ba'a ta'ba mata irin wannan razananniyar tsawar mai razanar da mutun da zuciya ba ,
bakinta na rawa tace "my.. mummy ce tace in zo na dubaka ko Lafiya bata ga ka fito ba har yanzu ....
wani irin dogon tsaki yaja yana furzar da iska sannan ya juya had'e da bugo kofar da karfi Wanda kad'an ya rage bai had'e da fuskarta ba, tayi saurin ja baya tana duban kofar a razane sannan cikin sauri ta juya tana kunkuni "aikin baza kawai, mutun sai kafurar bakar zuciyar tsiya ,kai Kan matarka tashiga tara bama uku ba ,daga abun arziki zai cire min hakora ,ai kuwa daka ji min ciwo bazan yarda ba ,har tashiga parlour'n tana mita.
tana shiga ta samu guri kusa da mumy ta zauna tana huci .
Mumy ta d'an dubeta kad'an tace "ina bunayya din yake ?
"Yana d'akin, kuma da dukkanin alamun ma lafiyarsa lau wallahi ,sai dai kamar yana cikin fushi ,ko da yake ma ai halinsa ne yawon fushin ,shi komai fushi fushi sannan fuskarsa kamar hadari a had'e tmkr wani zaki "
"ke banson shirme banza yayan naki kike fad'awa hk ?
"To mumy wallahi dan bakiga yadda yayi min bane lokacin danaje kad'an fa ya rage ya 'bata min fuska da bakar zuciya ,"to shine akace ki zagesa saboda baki da kunya ?
ganin kamar mumy taji haushin mgnrta yasa ta kama bakinta tayi shiru kar aje maganar taje kunnensa tashiga uku ..
Muwaddat dake zaune ta yatsina fuska tana duban eiman sannan tace "ai mumy kina ganin yarinyar nan wallahi ba kunya gareta ba ,ni mumy har mamakin eiman nakeyi idan tana wasu abubuwa ,kwata kwata bata da tsoro bare abinda ake cewa kunya , kowa d'aukarsa take tamkar sa'anta ,"aiko idan bata canza hali ba itace aciki wahala domin tana ji tana gani za'a yita jibgarta, kuma duk Wanda jibgeta ya jibgi banza dan ba magana zanyi ba, tunda ita bakinta baya shiru, yarinya karama dake sai manyance tsiya da rashin kunya, sosai mumy tashiga yi mata fad'a ta inda take shiga bata nan take fita ba ..
Cikin haka wayar muwaddat ta d'auki k'ara sautin shigowar sako , kamar bazata duba ba, sai kuma wata zuciyar tace ta duba ,tana da'ukar wayar sai taga sunan bunayya ne ..
_my muwaddat ki taimaki rayuwata ina cikin wani hali ,kizo gereni ki taimaka min ,babu Wanda zai iya taimaka min a halin danake ciki a yanzu in ba ke ba ,karki gujeni saboda bakisan halin da zan fad'a ba ,ki taimakawa rayuwata_
Tana gama karata sakon taji wani abu ya tsarga mata tun daga tsakiyar kwalkwaluwar kanta har zuwa yatsun kafafunta mai kama da shocking ,gabadaya tsigar jikinta ya tashi tsaye, nan take taji kasanta yasoma tsiyaya, wasu ruwa masu dumi sun soma diga a pant dinta ..
zumbur faiza dake zaune kusa da muwaddat ta Mike tsaye tana lumshe idanunta sannan tace "mumy rabu da eiman bari naje na bincika miki abinda ke faruwa .
har ta juya tasoma k'ok'arin barin parlour'n mumy tayi saurin cewa "faiza dawo kiyi zamanki bari auntynku taje , take fuskar faiza ta sauya wani kololon bakinciki ya tokare kirjinta, cike da matsanancin 'bacin rai ta dawo jikinta a sanyaye ta zauna .
"muwaddat jeki ki dubo min shi kinji