Showing 42001 words to 45000 words out of 116597 words

Chapter 15 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt

24 Nov 2024

6310

kaunarsa na sake shigarta cikin sananin damuwa tace " dan Allah yaya ka barni a kusa da kai mana, zamana tare da kai yana k'ara min karfin gwiwa da yaye min damuwar da nake ciki ,ina sonka yaya ,ba tun yanzu ba kasan da haka ,ina sonka tun bansan ciwon kaina ba ,kayiwa Allah ka duba lamarina nima ,ka daina nuna min kiyayya irin haka kasancewata mace ,ina da rauni bazan iya juriar wannan tsanar daga gareka ba ,a duk sanda kake min kallon tsana ina jin tamkar na kashe kaina ne .. ta karasa mgnr
Idanunta suka ciciko da ruwan hawaye, "kasani ba laifina bane , nima tsintar kaina nayi cikin tafkin kaunarka Wanda nake jin bazan iya rayuwa babu kai ba ,na sha gaya maka yadda nake jin sonka a zuciyata ....


"ba sai kin tunatar dani soyayyarki ba ya katseta ta hanyar fad'a mata hk ,yacigaba da mgn a tsanake yana kawar da fuskarsa " ina son kisan wani abu faiza,sam ba kya cikin zuciyata da duniyata gabadaya.. asalima ni yayarki muwaddat nake mutuwar so ba ke ba ,dan haka wannan yazamo karonki na karshe da zaki zo min da wannan banzar maganar, dan bazan iya auren duk macen data fara furta kalmar tana sona ba, wannan tsarina ne ba kuma zan sauke shi ba, bare akan ke da bana sonki ...


Muryarta a matukar raunane tace
"Nasani ,nasan baka sona amman kayi la'akari da wasu abubuwa nima ina da ....
A matukar tsawace ya katseta ta hanyar furta "short up there karki tozarta kanki abanza dan bazaki ta'ba samuna arayuwarki ba, and get out of this room now
,bana son sake jin komai daga bakinki , bana son sake d'aura idanuna akanki ......
babu musu ta mike sum sum ta fice daga d'akin tana jan tsaki .
kai tsaye tana shiga part din mumy d'akin muwaddat ta nufa tana shiga ta zauna kusa daita tana share hawaye.. muwaddat ta waigo da sauri tana dubanta hankalinta a tashe "lafiya faiza me ,yasameki kike kuka .. ?
Girgiza mata kai kawai faiza tayi tana ganin duk duniya babu mai sa'a kmrta tunda yaya bunayya ya furta ita yake son.. yin duniya muwaddat tayi daita ta fad'a damuwarta amman faiza taki jikinta na rawa ta mike zata bar d'akin
faiza tayi saurin riko hannuta "ina kuma zaki aunty ?
"babu fa abinda ke damuna " wai da mumy zan kira"
faiza ta girgiza mata kai "karki kirata dan Allah mumy zata matsa min ni kuma ban san abinda zance mata yana damuna ba,"yanzu faiza har akwai abinda zaki iya boye mana?
"duk duniya fa mu yafi dacewa mu san damuwarki amman tunda hk kikace babu komai ta nufi bayi ta barta zaune..


***********


abun mamaki tunda al'ameen ya d'aura idanunsa akan muwaddat ya rasa samun kwanciyar hankali duk inda muwaddat take yana gurin yana barkwanci da kannenta Wanda kusan wannan abun nayiwa muwaddah dadi, dan duk mai son kannenta tana sonshi uwa uba yadda yake girmama iyayenta tare da mutuntasu .




Tsaye take a kitchen tana taya masu aiki ayyukan girki bisa umarnin mahaifiyarta ,domin ta koya, dan taga alamun bawani girki ta iya ba,ranta bai so shiga kitchen din ba, amman da yake tana shakar mahaifiyarta babu mutsu ta ware ta shiga cikinsu tana koyan nau'ikan abinci ,wani lokacin in ta takarkare tana girki har dariya abun yake bawa hjy hajara, domin ganin bata saba ba ,dady ma da kansa yake lekawa kitchen dan yaci dariya ko yaya yaga tayi aiki sai yace "ta taho ta huta wai tagaji bazai bari ta wahala ba ,dan yar amana ce, aiko haka za'a tasata gaba da dariya ,shi kuwa al'amen bai San tana shiga kitchen ba sai ranar da safe yashiga neman ruwan zafi sai yaganta acikin kitchen tana suyar dankali ,yan aiki guda biyu na zagaye daita azumi na fere dankali yayinda ita kuma tabawa take yayyankawa dadaffen dankali tana mikawa muwaddat tana tsomawa cikin kwai tana soyawa ,abun yayi matukar bawa ala'meen mamaki domin da gani yasan muwaddat yar gata ce ta karshe ,babu yadda za'a yi asa irinta wannan aikin wahalar a gidansu yana shiga kitchen duk ma'aikatan suka gaisheshi sannan itama ta gaishe dashi daga nan ta d'auke kanta ta cigaba da aikin da take ,dan daga inda take tsaye tana hango Auwal daya zauna rashe rashe kmr wani babban mutun yana kallonta ,tun zuwanta gidan babu abinda ke had'ata da al'amen ,ban da gaisuwa asalima ko surutu yake da yaran gidan bata tsoma musu baki ciki ,ballanatana yanzu da Auwal yayi kaka gida ya kasa ya tsare wani lokacin har mamakin karfin halinsa take yadda yake da maseefar miskilanci da girman kai da Jan aji matukar bada ita yake tare ba bazaka ta'ba jin motsin bakinsa ba,shiyasa tunda yazo gidan babu yaron da ke shiga shirginsa..


ko jiya da ana kallo a main parlour'n din gidan su Iman da faiza suna surutu har ma da al'ameen "ya buga musu tsawa tare da cewa gabadayanku in ba ku rufe min baki ba nida ku ne masu shegen surutun tsiya ,take sukayi tsit dayake suna maseefar tsoronsa saboda tsare gida da kamewa lokacin da momy ta kawo masa abinci ya amsa ya mika mata yace" ta kai masa shima ya Mike zai koma part din yaya akram .


Iman ce tayi karfin halin kyalkyalewa da dariya saboda ganin yadda yaci magani kmr bai ta'ba dariya ba, tace "haba yaya bunayya wai me yasa sai kayita wani cin magani kmr wani zaki , ka saki ranka kawai mu caskare kmr yadda yaya al'ameen yake yi damu .
Yayi mata banza ya nufi hanyar waje, ta cigaba da magana tana jansa da wasa irin na abokan wasa, "kai kamshin abincin nan fa ya doki hancina dayawa yaya in biyoku muci tare ?


Ya juyo da sauri "karki ki kuskura in ba so kike in wurgoki daga matattakalar bene ba '"yana fita daga parlour'n suka kaure da ihu ,yayinda faiza tabi bayansa da wani irin kallo da batasan manufar hkn ba..


ajiyar zuciya ta sauke tana sakar masa murmushi daga inda yake zaune yana aiko mata da harara, tasan duk dan yaga al'ameen ne cikin kitchen din, ta sakar masa hararar wasa itama ta dubi yaya alameen tace " am yaya kana bukatar wani abu ne ?daddar muryarta ce ta ratsa cikin kunnen ala'meen da sauri ya jiyo suka dubi juna amman sai tayi saurin d'auke idanunta saboda wani irin uwar hararar da bunayya ya banka mata yana gargadinta da idanunsa .


Al'ameen ya zuba mata ido sosai saboda maganarta tazo masa a bazata shi duk yadda yake expecting jin zazzakar muryata yanzu dayaji sai yaji ya zarta haka, saboda bawata doguwar magana suke yi ba shiyasa har lokacin bai gama tantace muryarta ba, shi dai yasan tunda yaji yana sonta yasan an jarabi rayuwarsa ..
Cikin rawar murya yace "am daman ruwan zafi nake so Kofi daya muwaddat ta d'an juyo ta dubi M.A tana sakar masa laulausar murmushinta mai kashe zuciya sannan tace "okay bari a dafa maka , ta kai ganinta ga flask ta jijiga "akwai ma acikin flask bari ma na tsiyayo maka .


Girgiza mata kai kawai yayi yana murmushin jin dadin "bar shi kawai kanwata cigaban da aikinki nagode sosai da kulawa na tsiyaya kar na tsaidake.


Tun da yace haka bata sake cewa komai ba ,al'ameen ya tsiyayo ruwan zafi kad'an ya fita daga kitchen ita kuma tacigaba da aikinta ,daga inda take tsaye tana iya jiyo yadda M.A ke sakin tsaki babu kaukautawa ..


Tasowa yayi ya isa bakin kofar kitchen din ya tsaya yana kallonta kmr zai cinyeta ,wannan shine ranar na farko daya doshi inda hanyar kitchen yake a iya tasowarsa ,ya cigaba da tsayuwa shiru yana agurin kallonta fuskarsa a d'aure batare dayayi yunkurin yi mata mgn ba,gabadaya sai taga ya sake mata kwarjini .....


Tsawon minti goma yaga tana yarfe hannunta tare da hura wani bangaren data ji digar mai , take ya lura da konewa tayi ,yasa take hura gurin idanunsa ya zaro kad"an yana cizan gefen lips dinsa kana yace "ba dai konewa kikayi ba garin neman suna ?


Ta saki ajiye zuciya tana tsaresa da manya idanunta tace "agurin wa kuma zan nemi suna ?mai ne dai ya fallarsar min a d'an yatsa Amman bana ji zai tashi Dan bada yawa bane ya sake watsa Mata kyawawan idanunsa "wa ya fad'a miki idan an kone fifita Gurin akeyi?
Muryata a raunane cike da shagwa'ba tace "ni barni karka k'aramin wani zafin akan Wanda nake ji ,ta k'arasa mgnrta tana hura hanci ,a take ya bawa azumi mai aiki umarni ta amshi aikin ta k'arasa sannan ya dubeta yana jin rad'ad'i konuwarta data yi fiyye da yadda take ji "ki biyoni in ga inda kika kone bata amsa ba har ya juya .


Bayan tafiyarsa azumi tace "kai wannan yaro kamar wani sadauki ,"akwai tsare gira ,


Azumi tace "ana magana ai idan kina jin miskili shine wannan yaron, nifa har tsoro yake bani kinga muwaddat kawo suyar na k'arasa dan kada naje nayi laifi agurinsa "muwaddat tace dan Allah ku rabu dashi ni babu inda zanje tunda bawani kunar kirki bane ,Kune kuke jin tsoronsa Amman ni Sam babu wannan tsoro "nifa bansa kin kone ba banda naji ya fad'a "muwaddat tace dankali naje zubawa a prepan shine man suyar ya fallatso min zafi ne ya isheni na rasa yadda zanyi sai na hau fifita gurin da baki, shima dan yaga ina hura gurin da baki ne shiyasa ya fahimta.


tabawa tace "ai dole ya fahimta tun dazu fa ya kasa ya tsare , yana kallon yadda kike aikin ita kuwa azumi cewa tayi "gashi kowa yagansa yaga miskili sai dai zai yi tausayi muwaddat tayi shiru bata sake magana ba saboda tasan saboda ita yazo ya kanainaiye gurin , tana jin suka cigaba da maganarsu, tana gama suyar dankali tabar musu sauran ta fito kafin ya dawo dan ba k'aramin aikinsa bane .


Azumi tace kinga wannan yaron ni har tausayin matar dazata auresa nake wallahi saboda irin wad'an nan mutane bakomai mace take musu ta Burgesu ba, duba kiga tunda yazo gidan nan bai yarda yaci abincin da muke dafawa ba , sai na hjy kawai yake ci ko na muwaddat ko faiza datake da tsaf baya cin abincinta , "dole yaci na muwaddat bakiga al'amun ita sonta yake ba "kai haba ,bana tunanin haka ina ganin dai shakuwa ce kawai atsakaninsu "wallahi yana sonta indai baya son ta yaushe zai dinga binta a gindi gindi, duk inda take yana gurin, ita kuma sai tayita wani basawar dubi yanzu kmr bazata je kiran dayayi mata ba, amman taje, ni a yadda na lura dukkaninsu na tsananin son juna ,amman ko ba yanzu ba ki rubuta ki ajiye wata rana hakan zai faru ,ke dai rabu da miskilin mutun in dai kikaganshi ki barshi kawai ,ta k'arasa mgnr tana sakin dariya "ni kuwa kinga miskilin mutun yana burgeni saboda ance sun fi iya soyayya da kulawa da mace "tabawa tace "ba haka bane,shi dai aure dace ne idan ka dace shikenan ..
tabawa tace "to Allah yasa mu dace,azimi tace "ameen.




muwaddah na isa bangaren yaya akram taja ta tsaya tana dubansa ganin yadda ya d'ago yana dubanta da kyawawan idanunsa yasa taji wani iri zirrrrrrr a gabadaya ilahirin ajikinta ,dan haka ta sunkuyar da kanta tana murmushi, alamun tazo garesa yayi mata .
Tasoma takowa ahankali bai wuce sauran taku biyu ta k'araso garesa ba ,cikin wani irin shauki ya fixgota ta fad'o saman fad'add'en kirjinsa ,ya matse gam ajikinsa yashiga yawo da hannuwansa duka ajikinta,da kyar ta ware idanunta tana kallon M.A da yayi mata kyawawan masauki akirjinsa, tayi saurin lumshe idanunta saboda daddan kamshin turarensa daya bugi hancinta "muwaddat baki San yadda kika yi tasiri a zuciyar Auwal ba ko ?
"Tukunna ma me ye a tsakaninki da wancan sakaran dan naga yana neman kawowa rayuwata saiko?


"Wa kenan ? Ta tambyeshi tana bud'e idanunta da suke a lumshe .
Ya kai bakinsa kan lips dinta yana yawo da harshensa sannan yace "wancan Aku kuturun mana mai shegen surutun tsiya ya k'arasa fad'in hk yana kamo lips dinta ya fara tsotsa kmr yasamu sweet tare da cigaba da yawo da hannuwansa a sansar jikinta.
Batayi k'ok'ari dakatar dashi ba saboda zuwa lokacin itama tanason irin abinda yake mata, fuskarta ya had'e sosai danashi ,hancinsa na Gugan nata ,kwayar idanunsu na sarke cikin juna ,suna fuskatar juna yana tsotsan lips dinta yana busa mata hucin numfashinsa.


Ta janyo numfashi da kyar ta fesar tana sake lumshe idanunta ,shi kuma ahankali yacigaba da tsotsa bakinta son ranshi , ganin bakinta yasoma mata zafi yasa tasoma k'ok'arin kwace bakinta daga cikin nasa amman yaki sakar mata baki sai faman tsotsar harshenta da hakoranta yake ,da kyar ta samu ta tattaro karfi ta sanyawa jikinta, ta fixge bakinta tana sauke numfashi"wayyo Allah bakina ciwo kmr zatayi kuka ta fad'a tana dubansa, naufashi ya fesar tare da furta wayyohlly Allah ...... yana k'ok'arin kamota zuwa jikinsa ta goce ,ya tsura mata ido kawai yana kallon yadda jikinta ya mutu kmr yadda nashi yayi ,bayan kmr second goma ya kamo hannunta yana duba inda ta kone .
Miskilanlan murmushi yayi "muwaddat manya ba dai ragwanci ba , ba wata kunuwa fa kika yi ba , kawai dai raki ne irin naki yasa kike ta faman hura gurin ,wannan ma kenan inaga kinji wannan ya kamo hannunta zai d'aura saman joystick dinsa dake Mike.. tayi saurin kwace hannunta "banason abinda kake min "meye na miki da baki so?
"fad'a min sai na daina ..?
"Wannan abar tun bata kai haka ba kike massaging dinta, to meye yanzu kike gudunta fi sabilillahi ?
ya k'arasa fad'ar hk yana shafo kirjinta.


Naunayen ajiyar zuciya ta sauke tace "yanzu da lokacin baya ba daya bane Auwal, yanzu na girma na fahimci illar yin haka gareni,,shikenan na fahimta kin amince da zarar mun koma lagos na nemi aurenki agurin abi tayi shiru ta kasa cewa komai "kice wani abu mana , Allah ne yajefawa zukatanmu soyayyar juna, tayi mugun tsaresa da ido tace "ni fa bance ina sonka so irin na aure ba fa,ina dai sonka so na 'yan'uwanta"you can't deny it muwaddat I know you love me so much ..so ki daina wahalar da kanki da soyayyarmu ,zaki aureni har ma ki haifa min ya'ya masu kama dake duk duniya idan akwai Wanda ya cancaci ki aura to muhammed Auwal ne, zaki aureni koda baki sona ni zan koyar dake yadda zaki soni, ke koma me zakiyi sai dai kiyi amman auwal shine mijin aysha ....




Yadda yayi maganar cikin karfin hali da isa yasa ta kasa daina dubansa, Auwal daban yake acikin maza har ma da sauran mutane ,yadda yake gudanar da alamuransa cike da isa da gadara sosai yake bata mamaki, da sake dilmiyar da zuciya cikin kogin kaunarsa cikin zuciyarta ,take ta shiga maganar zuci "Anya kuwa itama bazata fito fili ta bayyanawa iyayensu abinda ke ranta ba ,auren Auwal da muradi mallakarsa take so a halin yanzu ..
"Kina tunanin yadda zaki fito ki bayyana soyayata ga iyayenmu ko ?
Yayi mata tmbyr yana tsareta da idanunsa.."karki damu duk Auwal zai d'auki alakin hk ,ni zan fad'a musu muna son juna .


ta Mike tsaye "ni dai babu ruwana kuma ban aikeka ba, ta juya ta bar d'akin kugunta yabi da kallo yana lasar lips, shi kansa ya kan rasa me yasa yake mata irin wannan zazzafar soyayyar shi da mata ke bi a London suna rububibi akansa ,wani lokacin ma har da fad'a bai ta'ba tunanin sauraransu ba, amman dubi yadda ake garasa....


Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗


~NA~


*AYSHA A BAGUDO*




~DEDICATED TO~


_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_


~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~


alhamdullahi am back again.


warning!!!


don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk .....




WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim

page 13




....bayan abi ya fito daga wanka ,ummi ta taimaka masa ya shirya sannan, ta dawo ta zauna gefensa tace "ina jinka hubbeey gabadaya na matsu da zance da zaka min akan suraj " ki kwantar da hankalinki bafa wani abu ne ba ,wai muwaddat yake so ,shine nace masa ya bani lokaci zan yi magana daita , idan ta amince da zarar ta kammala karatunta sai ayi in Allah ya yarda "kai kai Amman naji dadin wannan labari sosai ,dan kuwa suraj akwai kirki ga hankali da natsuwa uwa uba yana da nasaba mai kyau , allah dai yasa ta yarda ta amince yanxu nasan nayi suruki ta k'arasa mgnr tana sake bayyana farincikinta.


Abi yace "ameen ai bayanshi ma akwai wasu mutane, da na amince da zuwan samari bansan irin buga layin da za'a dinga min a kofar gida ba sukayi dariya ummi tace "ai farajinina ta d'auko ina budurwa ....
"Ban da dai cika baki...."
"babu wani cika baki wallahi , abar maganar wasa, idan muwaddat ta amince zata auri shi ,wallahi zanfi kowa farinciki "ko ne amman zan yi mata magana idan ta amince shikenan Dan bazan takurata ba ..


Sai magana ta gaba da nake son mutautauna atsakanimu ,maganar dai ba akan kowa bace sai akan bunayya ....
" bunayya ya cire kunya da miskilanci da komai da kikasani ya bayyana min yana son auren muwaddat "what ummi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login