Showing 36001 words to 39000 words out of 116597 words

Chapter 13 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt

24 Nov 2024

6287

kuwa suna can suna jiran fitowarsu , sai daya d'auki kusan minti goma yana kissing dinta sannan ya sausauta rikon da yayi mata, ya yunkura daita ya zaunar daita akan cinyarsa yana kallonta "iya haka ma kin ji a jikinki ina ga ance mai gabad'aya za'a yi . ?


zumbur ta mike tayi gaba domin batason taji abinda zai k'ara fad'a ya biyo bayanta yana kiran sunanta .


"Allah bunayya baka da kunya ka rainani dayawa"yace "to idan ban rainaki ba me kike son nayi miki ?
saukowa sukayi gbdy jikinsu a sanyaye kmr wad'anda aka yiwa duka, ummi na ganinsu ta mike da sauri ta nufi dining tun kafin su k'araso tasoma zuba musu Whit rice da cowslow, muwaddat ta k'arasa da sauri ta isa kusa da ummi "ummi kawo na zuba masa "bar shi kawai ya kan naki?


ta rausayar da idanunta tana duban M. A dake tsaye hannuwansa duka zube cikin aljihun wandon tace "naji sauki ummi sai dai wannan yaron na k'ok'arin dawo min da ciwon sabo ..


yayi saurin kai hannunsa zai buge mata baki yana huci ta kauce " ummi kina ganinsa ko "


"wai bunayya me yasa ka raina muwaddat ne, byn ba sa'arka bace ?
"to ki ce mata ta daina ce min yaro saboda ni ba yaro bane, ki gaya mata ko yanxu aka aura min irinsu hud'u zan zauna dasu ..."


"no no bunayya kai din fa yaro ne girman jiki ne kawai.. ummi ta fad'a tana zuba miyar naman kaza a wani plet tana cigaba da mgn "banda abunka ina k'aramin yaro irinka yake da karfin auren mata hud'u?
ko mahaifinka daya yayi tukunna, banza M. A yayi dasu ya ja kujera ya zauna sannan ya janyo plet din abinci ya soma cin dan idan yace zai yi mgn to wallahi zai yi katobara..


muwaddat ta kunshe baki da hannunta tana driya ta nufi gurin abi dake zaune yana musu dariya shima, shi kuwa tsaida cin abinci yayi, ya tsurawa bayanta ido tare da sauke ajiyar zuciya yana mai lasar lip's dinsa "ya rabi ka mallaka min wannan baiwar taka har ummi ta turo masa Fruit bai sani ba yana can gurin kallon bombom din muwaddat dake juyawa ahankali har sai data zauna sannan ya d'auke idanunsa, bawani cin abinci yayi ba saboda abinda ke damunsa yafi karfin abinci.


mike yayi yasoma takowa zuwa inda take "muwaddat muje part dina kiga irin abubuwan dana zo miki dasu batare da mutsu ba muwaddat tace "ok ta mike ummi wacce ta kasa rufe bakinta tsabar farinciki tace "amman dai da ka bari zuwa gobe sai ka nuna mata akwai gajiya atare da kai yanxu , bugu da kari gashi dare yasoma yi ka duba lokaci kagani, karfe goma da wasu mintuna ta wuce.


"murmushi yayi yace "ummi babu wata gajiya atattare dani, kawai nuna mata kawai zanyi ta d'auki wanda yayi mata sauran akaiwa su ihsan ,"no bazata ba gsky Allah ya kaimu gobe lafiya ta gani.


bai sake cewa komai ba, yayi gaba , abi ya kira sunansa bunayya yaja ya tsaya cike da 'bacin rai "kuje amman kar ta wuce minti goma ta dawo muna nan muna jiranku, yayi murmushin jin dadi ya kama hanyar fita yana fitowa bakin kofa yaja ya tsaya har sai data fito yace tayi gaba batasan dalilin da yasa duk sanda zasu kasance tare yake son sakata gaba ba .


muwaddat na gaba bunayya na biye daita a baya yana kallon bombom dinta ,da yadda take motsasu ahankali cikin wani irin salon tafiya mai d'aukar hankali .


Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
MUWADDAT
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
NA
*AYSHA A BGUDO*




DEDICATED TO
AUNTY SALAMATU lAYYUBA
(UMMIN KADUNA)


BEST AUNTY FOREVER AND EVER


alhamdullahi am back again
warning!!!


don't read this novel if you know you are not married...❌❌❌coz this book contains only for mature people,if your read it' own risk.....wannan shine




WATTPAD @ HAUESH


bismillahirrahmanirrahim


pege 10




























































Kujirani ina xuwa ku
😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚in xaku iya Ku karantaπŸ‘―β€β™‚πŸ‘―β€β™‚πŸ‘―β€β™‚πŸ‘―β€β™‚πŸ‘―β€β™‚πŸ‘―β€β™‚πŸ‘―β€β™‚πŸ‘―β€β™‚πŸ‘―β€β™‚
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
MUWADDAT
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—






~NA~






*AYSHA A BAGUDO*








~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_




warning!!!


don't read this novel , if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......




WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim



page 7


.....muwaddat.. ya sake kiran sunanta cikin raunanniyar muryarsa mai kashe sansar jiki ,da aikawa kwal'kwaluwa wani sako na daban.




wani irin bugawa gabanta yayi da karfin gaske, lokacin dataji sautin kiran sunanta da yayi , daga bisani kirjinta yashiga dukan uku uku,"muwaddat ina sha'awar mu kasance tare dake, dan na jibanci al'amuranki da komai na rayuwarki, muwaddat tsarinki da komai da jikinki, komai da kika mallaka sun yi min arayuwa, "me zai hana ki bani wata dama domin na kasance tare dake?


nan take tashiga kokuwa da numfashinta dake barazanar d'aukewa sannan ahankali tashiga girgiza masa kanta tmkr yana kallonta..
"kinyi shiru , kin barni sai magana nake ni kad'ai, kice min wani abu mana ko zan samu sausauci da natsuwar zuciya?
" ,wallahi ina jin wani abu ajikina daya danganci rayuwarki, zuciyata ta soma wani tunani akanki, a wasu lokutan ina jin tamkar ana fixgar raina akan lamarinki, har na kan zauna na dinga tambayar kaina me yasa nake yawon damuwa dake?
duk maganar dayake batayi k'ok!arin bud'e bakinta don bashi amsa ba, illa jikinta dake tsuma tana sauraron maganarsa daki daki.


"plz muwaddat ki bud'e baki ki min mgn, kema ki fad'a min yadda kike tunanin yadda rayuwarmu zata kasance anan gaba da kuma yadda kike jina aranki , saboda yanayin danake ji akanki yasoma zarta tunanina.. .. ..


"auwal........
"na'am baby ... ...... ya amsa muryarsa can kasa tamkar mai cutar asma"
"auwal ka daina yi min magana irin haka ,domin kana kashemin sansar jiki, gabadaya sai na rasa abinda ke damuna akanka, yanzu dai mu bar wannan maganar yaushe ne dawowarka zata kasance?


naunayen ajiyar zuciya ya sauke da karfi tare da furzar da wani numfashi mai zafi, sannan ya runtse tsumammun idanunsa wanda suka soma canza kala tsabar jarabar dake cikinsu ,ahankali kwal'kwaluwarsa tasoma hasko masa yanayin tsarin jikinta da kyawun halittarta, dirin jikinta da komai nata har zuwa kan madaidatan bombom dinta dake rud'ar dashi a duk sanda ya kallesu .


cikin sanyi jiki ya kamo lip's dinsa na kasa yayita tsotsa yana cigaba da murza kan joystick dinsa ,tsawon minti goma yana haka sannan ya cire hannunsa ya d'aura saman goshinsa yana Shafa sumar kanshi zuwa keyarsa kana ahankali ya bud'e bakinsa da kyar yace "karki canza min akalar maganata ......




"abinda kika sani ne auwal bayason haka, nasan sarai kinsa inda maganata ta dosa amman kike k'ok'arin canza min ita zuwa wani bangare daban "ni kawai mu dawo maganarmu , dan ni ta fiyye duk wata magana ,da zance wani dawowata, "ki amsa min tambayar danayi miki.


"magana kace nayi auwal kuma nayi, tmbyr dawowarka is part of magana so me kake son nace maka ?
" kice komai daya danggancemu ,ki fad'a min yadda kike jina a zuciyarki .
"yadda nake jinka fa kace ?
yace "uhmmmmmm ya bata amsa da hakan had'e da janyo pillow ya rungume akirjinsa yana jin kmr ita ya rungume "ta runtse idanunta sannan tasoma mgn cikin sanyayyiyar muryarta wace take saurin kashe masa jiki a duk sanda tayita numafashisa yashiga sauke da sauri sauri yana sake rungume pillow kmr wanda za'a fixgewa.


"bana jin komai a game dakai daya wuce soyayya irinta 'yan'uwantaka da kuma shakuwar da zumunci mai karfi ba that's all...


"bakya jin komai akaina daya wuce soyayya ta yan'uwantaka yayi saurin katseta ta hanyar fad'ar haka sannan yacigaba "amman kike iya mallaka min komai daya zamto soyayyyar zuciya da zuciya ce kad'ai kan iya haifar da hakan "kina sona muwaddat so kuma mai girma, amma tunda kin ajiye soyayyar tawa a muhalin yan'uwantaka shikenan sai da safe ... .....


"no ka.. ..
tun kafin tayi yunkurin cewa wani abu, kit taji ya kashe wayar ,tayi zaune Shiru agurin tana duban screen din wayar dake rike a hannunta.


"wayyohhly Allah yayi fushi, "to me yasa zai yi fushi dani? tayiwa kanta tmbyr.
jikinta yayi mugu mugun sanyi, hankalinta ya tashi matuka, jikinta ya sauya ta kasa jurewa maganganun daya fad'a mata "tabbas dan so tasan tana son shi fiyye da komai dake cikin duniyar nan "but wannan shine babban abun kunya dazata aikata arayuwarta .
abun kunya ne gareta ace ta bayyanawa kaninta wannan soyayyar......" amman ai kina iya bayyana masa wasu shashi na jikinki ,wannan shine babban abun kunyar gareki ?
zuciyarta ta jeho mata wannan tambayar.


zamewa tayi ta kwanta lamo akan katifar ta tana fidda numfashi sama sama yayinda idanunta suka cicciko da hawaye"auwal ina sonka fiyye da komai arayuwata , ina cikin shaukin kaunarka ,wanda bansan ranar da zan daina maka wannan soyayyar ba ,amman basan yadda zan bayyana maka ba..... hawaye ne yashiga gangarowa shar shar bisa kuncinta tana gogewa wasu na sake biyo kuncinta ,muryarta cike da matsanancin kuka "ina matukar sonka auwal ina sonka ... ta furta hkn a fili zuciyarta na dokawa .
ranar sam kasa runtsawa tayi duk inda ta juya fuskarsa take gani da komai nashi yana mata gizo, bata ta'ba tunanin soyayyarsa zata mata kamu mai tsananin irin haka ba .
yadda bata samu runtsewa ba, haka shima bangarensa kusan raba dare yayi yana faman aiki a kan system da watsawa jikinsa ruwa domin kwantar da sha'awar dake cinsa, kafin ahankali bacci ya fara fixgarsa ya tattara komai ya ajiye ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya.


pillow ya janyo kmr koda yaushe idan zai yi bacci ya rungume ajikinsa har sanda bacci ya d'aukesa tattare da tunanin muwaddat .




washegari bata tashi da wuri ba saboda rashin ishashen baccin da bata yi ba, k'arar knowking din da akewa kofar d'akinta ne ya farkar daita, "muwaddat muwaddat!! ......."
cikin muyar bacci ta amsa "na'am ummi had'e da yin mika..
"ki tashi mana lokacin tafiya makarata na wucewa fa "o...kay ummi na tashi ai, ummi na jin haka ta juya ta koma bangarenta .


tashi tayi da kyar ta zauna ta ziro kafafunta kasa tana mai dafe ha'barta dan har lokacin bacci bai fita cikin idanunta ba ,ta mike cikin sanyi jiki ta nufi bayi ta tasoma yin brush sannan ta had'a ruwan wanka.


byn tayi wanka ta fito,ta shafa mai, essential fairness softening snd body lotion,sannan ta shirya cikin wata had'add'iyar riga da siket sai doguwar abaya har kasa data d'aura a saman kayan ta yane kanta da mayafin abayar .


ta k'arasa gaban mirrow ta kai hannu ta d'auko turare mai shegen karfi ,ta feshe gabad'aya ilahirin jikinta ,ta d'auki jakarta ta rataya ta d'auki wayarta ta kunna ta dawo kan resting chair ta zauna tana duba sakonin cikin wayar ko zata ci karo da sakon M.A amman babu .


shiru tayi kmr ta kirasa wani bangare na zuciyarta ta gargadeta da aikata haka , dan haka ta mike jiki a sanyaye ta bar d'akin zuwa parlour'n
tana fitowa ta hango ummi da abi zaune a dining har sun fara breakfast saboda rashin k'arasowarta,cike da girmamawa ta isa garesu ta gaishesu daya bayn daya kana taja kujera ta zauna tana yatsina fuska , ummi ta d'ago ta du'beta ta d'anyi murmushi domin tasan abinda ke damunta girgiza kai kawai tayi tasoma saving dinta kmr yadda ta saba, ta turo mata plet din abincin gabanta "maza maza ki cinye lokaci na tafiya, muwaddat ta runtse idanunwata kad'an tana sake yatsina fuska kmr wata k'aramar yarinya "ummi... ta kirata cike da shagwa'ba atare suka d'ago daga ummi har abi suka tsura mata ido domin jin damuwarta "


"bana jin cin wannan abincin.......
ummi ta dubi abinci wainar masa ce wacce taji naman kaza da alaiyahu idanunta na kanta har lokacin tace "to me zaki ci ki fad'a yanzu nasa mairo tayi miki.


tayi kasa da muryarta sannan tace "jollof din spaghetti zan.. ...
"kinyi late fa mamana har yaushe za.... "no kira mairo tayi mata kawai inji cewar abi, ba koda yaushe mutun yake jin cin irin wad'an abincin ba most especial alokacin breakfast "


batare da bata lokaci ba ummi ta kira mairo ta bata umarni dafa mata abinda ta bukata cikin lokacin kankani mairo ta kammala ta kawo mata.


gurin cin abinci ma sai da ummi tayi ta fama daita sannan tayi ta tsakura kmr wace ki tausayin abincin , yayinda muwaddat ba wannnan tarairayar take bukata daga garesu ba, ita makarantar ce batason zuwa ,tare da tunanin auwal.


abi ne yasoma mikewa yana tamabayar muwaddat ko akwai abinda take bukata ?tace "abi kudin subcreb kawai nake bukata "ok zan sa ayi miki transfer ta dubu goma ai zai isheki?


"yes abi nagode ya dubi ummi "to madam sai na dawo "ta mike tsaye ta d'auko briefcase dinsa suka jera kmr zasu shige jikin junansu tana gyara masa zaman hularsa , suna magana kasa kasa wanda hakan bai hana muwaddat jinsu ba, tabi bayansu da kallo kawai tana girgiza kai, su sam basa iya boye maitar soyayyarsu , ko cinye juna zasuyi oho?
"gaban kowa nunawa juna tsansar soyayyar suke ,ta fad'i hkn aranta,ahankali ta ajiye spoon din hannunta tare da had'e hannunwata duka tayi tagumi tana tunanin rayuwarsu.


adaidai bakin kofar fita ummi taja ta tsaya ta d'an rusuna tana mika masa briefcase dinsa ,yasa hannu zai amsa idanunsa akanta yace " nagode hubby, Allah yayi miki albarka akoda yaushe tsananin biyayyarki da kulawarki ke k'ara nusar da zuciyata cikin shaukin kaunarki wan...
tayi saurin kai hannunta kan bakinsa domin katse masa hanzari tana yi masa alamar yayi shiru da maganar ... babu musu yayi shiru yayi murmushi yana yacigaba da kallonta "hubby plz ka daina min irin hk bby fa na kusa, " runtse ido yayi yana murmushi sannan ya karbi briefcase ya yayi gaba ta koma jikin window tana cigaba da kallinsa tana tsaye har sai da taga tashin motarsa sannan ta juyo tashege d'akinta kai tsaye, kinsa kanta ta sake yi ta fito adaidai lokacin da muwaddat ta mike "muwaddat kin gama ?


"uhm kawai tace tare da gyara jakarta tayi hanyar waje ummi ta biyo bayanta har zuwa inda aka tanada domin ajiye motaci, da kanta ta bud'e mata gidan baya tashiga ta maida kofar ta rufe, tana k'ok'arin zagayowa direbansu ya k'araso da sauri yana gaisheta, ta amsa tashiga gidan baya ta zauna ya tadda motar suka fice daga gidan .


akan hanyarsu ummi take sanar mata nan da sati biyu wata daya auwal zai dawo ,duk da taji dadi sosai amman sai ta dake tace "Allah ya dawo dashi lafiya, duk yadda ta dake hakan bai hana ummi fahimtar tayi farinciki da jin zai dawo ba, dan kallo daya zaka mata kasan tana cikin tsantsar farinciki ahankali ahankali ummi ta dinga janta da hira wanda daga baya ta dawo nasiha "muwaddat ki rike mutuncinki da namu, ki daraja kanki a makarata ki kame daga mugayen abokai, ki d'auki karatunki da daraja," dan Allah ina rokonki da ki maida hankalinki a karatu, domin yanzu kan maza ya waye fiyye da tunaninki ,akan auren mata masu mai ilimi har suka sauketa a makaranta nasihar ummi take mata .


to babu laifi fad'an ummi ya d'an shigeta sai dai bata jin zata so karatu sama da aure, ita da zasu yi mata aure wallahi da sun gama mata komai arayuwarta, har taje ta dawo bata kiraM.A ba, kmr yadda bai yi tunanin kiranta ba, ta cigaba da sabgoginta


***********


murtala international airport dake jahar lagos"cike yake makil da jama'a daga bangarori daban daban, wasu na sauka wasu na k'ok'arin tashi a cikin masu sauka
wani hadadden matashi saurayi na hango yana saukowa daga matattakalar bene jirgi, kyau da kuma yanayin fatar jikinsa kawai zaka kalla kasan lallai kudi da hutu sun zauna masa ba karya, kayan jikinsa kuwa tun kan wando da rigarsa, takalmi har zuwa kan agogon dake d'aure da tsintsiyar hannunsa bana kasar Nigeria bane na kasar London ne , kallo daya zaka masa kasan komai dake jikinsa mai matukar tsada ne.. ahankali yacigaba da ta kowa har ya k'araso inda ahlinsa ke tsaye suna jiran k'arasowarsa, tun daya doso inda suke ta kasa d'auke idanunta akanshi saboda girman daya kara mai tattare da kurjini da haiba sam ba zakace d'an shekara 22 da biyu ba ne, kamshin turarensa ya sanya tayi saurin runtse idanunta sakamakon yanayin data tsinci kanta na zallar shaukinsa .


lokaci daya taga yaja ya tsaya ya d'an juya kad'an yana yiwa wani matashi mai yanayin tsarinsa magana ,had'e da mika masa hannu ita dai bataji abinda suka tautaunawa ba har sanda suka saki hannun juna, matashin yayi murmushi sannan yayi wani bangaren daban, da alamun shima anzo tarasa ne, shi kuma ya nufo inda suke, yana gama k'arasowa abi da ummi suka shiga rigerigen isa garesa ummi ce tayi nasarar rungume shi ,kiss ummi ta fara yi masa all over his face tana cewa ya bunayya nayi missing dinka... ta fad'a tana kallon fuskarsa dake fitar da annuri kyau kmr shi ya halicci kansa sannan ya saketa rungume abi ajikinsa "you are welcome my lovely son "tkns dad i love you so much "bunayya duk ka canza ,ka ganka kuwa ka k'ara girma da kyau har kafi ni da abbanka kyau "ta fad'a cikin shaukin kaunarsa .


bangaren muwaddat kuwa tana tsaye murnar ganinsa yasa ta manta da inda suke..


tsaye yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login