Showing 39001 words to 42000 words out of 116597 words

Chapter 14 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt

24 Nov 2024

6283

byn ya gama da iyayensa ya hard'e hannunyensa duka ak'irji idanunsa akanta, kasa magana yayi yacigaba da tsayuwa har lokacin idanunsa na kanta yana kallonta fuskarsa cike da walwala da farinciki amman ita ta had'e fuskarta sosai taki bari annuri ya bayyana akan fuskarta ,wanda hakan yasa gabansa yashiga duka uku uku yana mamaki,ganin taki k'arasowa garesa sannan taki yi masa sannu da zuwa yasa murna dawowarsa ta koma ciki.
,ahankali ya dinga kallonta yana jin bugun zuciyarsa na karuwa ,shiru yayi yana kallon muwaddat da excitment is written all over yace "hummm tana kallona kmr bataji dadin dawowata ba,alhalin nasan itace mutun ta farko da zatafi kowa murnar dawowana, Muryarsa a tausashe yace "ke ba zaki min sannu da zuwa ba, kika tsaya kina kallona?


tayi masa fari da ido sannan tace "baza'a yi ba, daka dawo ka kalli inda nake ?"ai ta ummi da abi kake yi ,me yasa kake tsammani zanyi maka sannu da zuwa, nunata yayi da yatsan hannusa yana murmushi "babu ruwana ummi abi kuna jinta ko, "babu wani muna jinta ai gsky ta fad'a inji cewar ummi "rabu dashi ummi wallahi yayi mugun rainane har da wani ce min ke kmr shi da sa'arsa "karka manta har yanzu ina nan amatsayin auntynka.


aunty zaka dinga kirana ba wani muwaddat ko ke ba ,mara kunya kawai ta k'arasa mgnr tana murmushi ,bata kai ga rufe bakinta ba ya matso kusa daita sosai cikin fushi ya tsaya gabanta yana nunata da yatsa har jikinsa na tsuma yace "rainin kuma na nawa ?
so nawa zance miki ki daina min kallon yaro, muwaddat ki daina ce min yaro...wallahi ki kiyayeni kina kirana yaro kmr ke kin haifeni ko kuma wata kanwar uwata, a filli zaka d'auka wasa yake amman ba zahiri 'bacin ransa a bayyane yake magana yake cikin 'bacin rai ganin kmr da gaske yaji haushin kiransa yaro datayi ,har yana neman da kusar da farinciki daya sauka dashi yasa tayi gaba tana tafiya had'e da cewa yaro kazo muje gida kasa mutane suna ta faman kallonmu .


muwaddat .. ya kira sunanta taja ta tsaya batare da ta amsa ba yayinda ummi da abi sukayi murmushi"ai kun had'u kenan zaku dawo kmr karnuka ..
suka nufi inda motarsu take, shi kuma ya k'araso inda take ya had'e fuska tare da matsowa kusa daita cikin yin kasa da murya had'e da tsura mata tsumammun idanunsa da suka sauya kala yace "muwaddat wallahi ki daina min kallon yaro nan .."kiji tsoron abinda yaron zai iya aikatawa "


"me zakayi ,babu abinda yaro kmrka zai iya yi duk cika baki ne, ta sake juyawa yayi saurin janyota ya rike tafin hannuta cikin nasa yana massaging "ni nasan nayi miki yawa bazan miki kad'an ba, idan kuma kina mutsu ko a yanxu zamu iya gwadawa ,dariya tayi cikin d'aukar maganarsa shirme, ta sanya dayan hannuta ta zare hanunta dake rike cikin nasa sbd ganin yadda idanun mutane yayi musu ca aka suna faman kallonsu.
domin gurin tmkr safiya ce sam bazakace dare bane saboda fitilun da sukayiwa gurin qawanya, tacigaba da tafiyarta ahankali hips dinta na juyawa cikin rausaya tace "kanina kazo mu tafi gida plz "shi kuwa tsumammun idanunsa ya tsurawa Hip's dinta tare da sauke ajiyar zuciya yana mai lasar lip's dinsa da hadiye yawu saboda ,tuni makoshinsa da lips dinsa sun soma bushewa, lokaci daya ransa yayi masefar bacci wani tuttukin bakinci ya caki tsokar dake makale da kirjinsa ganin yadda hankalin mazan dake gurin suka bita da kallo,ko bai fad'a ba yasan yabawa suke da kyawun surar jikinta wanda ko cikn hijab take sai anga yadda suke motsowa, cikin sauri sauri da zafin rai yabiyo bayanta ya bud'e gidan bayan datake zaune yashiga adaidai lokacin da direban su ammi yasoma k'ok'arin tayar da motar yashiga ya zauna yana cika yana batsewa direba ya ja.


tunda yashigo motar idanunsa ke kanta yana kallonta cike da 'bacin rai "kanina kana son fushi dayawa wallahi, ka daina fushi irin haka saboda baya kananun yara matasa irin kyau, zai fi kyau ka saki fuskarka plz .


bata k'arasa mganrta ba ya matsota sosai tayi saurin dubansa shima ita yake kallo kana yasoma magana cikin fushi "baki da kirki muwaddat sannan bakida tausayi..
naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfin gaske sannan cikin siririyar muryarta tace "yanzu kuma me nayi daga dawowarka ?
"komai ma kinyi dan girma allah me yasa kike min tallar jikinki? "
Hip's dinki ...
ta bud'e baki kenan zatayi magana tun bata soma ba yayi saurin had'e bakinsu guri daya.. dan yasan kalmar raini ce zata biyo baya






Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
💖💖💖💖💖💖
*MUWADDAT*
💗💗💗💗💗💗




ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATUL ALLAH , INA MIQA D'INBIN GAISUWATA GAREKU MASOYANA MASOYA LITTAIFAINA,TARE DA YI MUKU FATAN ALKAIRI A DUK INDA KUKE ACIKIN FAD'IN DUNIYAR NAN .


A YAU NI AYSHA A BAGUDO MARUBUCIYAR AUREN SIRRI NAKE SON ISAR MUKU DA SOKON CEWAR LABARIN MUWADDAT
YA DAWO NA KUDI GA DUK WANDA ALLAH YA HOREWA ABUN BIYA , LABARIN MUWADDAT LABARI NE WANDA YA SAKANCE TRUE LIFE STORY.


SANNAN LABARIN NE DAKE TAFE DA TARIN SAKONNI MASU MATUKAR MAHIMMANCI GA ALU'MMA GABAD'AYA,LABARIN MUWADDAT LABARI NE MAI MATUKAR D'AGA HANKALI FIRGITARWA TSOROTARWA ,TATTARE DA TAKAICI DA BAKINCIKIN, TARE DA FADAKAR DA WASU IYAYE MASU AIKATA ABUBUWAN DA BAI KAMATA BA AGABAN YARANSU MASU K'ARANCIN SHEKARU, SANNAN DA D'AUKA BURI MARA MARAMA'ANA AKAN YARANSU , WANDA DAGA KARSHE HAKAN ZAI HAIFAR MUSU DA DAMUWA TSANTAR NADAMA DANASANI TARE DA ALLAH WADAI DA IRIN D'ABI'UNSU ,SHIYASA LOKACIN DA LABARIN YAZO MIN NA HANGA NA HANGO NAGA BAI KAMATA NA BARWA ZUCIYATA NI KADAI BA, SAKAMAKON MATSALAR DAKE TATTARE DA LABARIN ,WANDA MAFI AKASARI ABINDA LABARIN KE TATTARE DASHI YANA FARUWA ACIKIN RAYUWARTAMU NA YAU DA KULLUN WANNAN DALILI YASA NAGA YAKAMATA NA ISAWAR ALU'MMA ,DOMIN MUGU TARE MU TSIRA TARE DAN MU INGANTA RAYUWAR YARANMU TA HANYAR DATA DACE, DA KU'BUTAR DASU DAGA HALAKAR RAYUWA ,BUGU DA KARI LABARIN MUWADDAT DAUKE YAKE DA TSANTSAR SOYAYYA MAI NISHADTARWA DA TSAYAWA ARAI .


*DOMIN BUKATAR KARANTA LABARIN MUWADDAT, ZAKI BIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN AISHAT ABDULLAHI 2175076611 ZENITH BANK, SAI A TURAWA WANNAN NUMBER 👉🏼08032384602 ALERT DOMIN* *TABBATARWA,KAR AMANTA BA'A KIRAN NUMBER TABBATARWA SANNAN BA'A TURA VTU TA NUMBER, KAWAI ITA NUMBER AN TANADAITA NE DAN TABBATARWA GA MASU TURO KUDI TA BANK NE,GA MASU BUKATAR TURO KATI ZASU TURAWA WANNAN NUMBER 08059623096 KATIN MTN KO GLO INA MARABA DA MASOYANA ABUN ALFAHARINA ...*
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗






~NA~






*AYSHA A BAGUDO*






~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_




warning!!!


don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......




WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim


*this page it will be the last free page*


*ga masu bukatar karanta labarin muwaddah zasu biya 300 ta wannan account number din 2175076611 Aishat abdullahi zenith bank sai a turawa wannan number 08032384602 alert domin tabbatarwa , ga masu bukatar turo kati zasu tura katin mtn ta wannan number 08059623096 bama bukatar vtu transfer ko kati*


page 15


Gabad'aya yanayinsa yayi mugu mugun tayar mata da hankali ,ta rasa yadda zata yi ta shawo kansa ya sauko daga dokin fushin da yayi da ita ,tsawon minti goma suna nan a haka suna kallon junansu cike da matsanancin shaukin juna, batare da wani acikinsu yayi yunkurin cewa d'an'uwansa wani abu illa numfashi da suke sauke da karfin gaske ... .


ganin yayi shiru har lokacin yaki yi mata mgn, yasa ta bud'e bakinta da kyar tace "kayi hakuri mana bunayya ,kayi min magana ,zuciyata ta kasa jurar wannan fushin naka , da zan iya ,da yanzu na barka a nan na kama gabana....


Sanin halin miskilancinta da yayi, yasan ba k'aramin aikinta bane ta barshi agurin ta kama gabanta, dan haka muryarsa na rawa yace "shi..shikenan nan.....na hakura amman karki sake barina, ta janye jikinta ta kamo fuskarsa da hannuwanta duka ta had'e fuskokinsu " bazan sake ba, saboda bazan iya rayuwa babu kanina ba ......
cike da sanyi jiki ya kamo laulausar tafin hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana cigaba da kallon kwayar idanunta ,tare da jin wani irin sauyi na daban a gabadaya ilahirin sansar jikinsa ,ta koina ajikinsa jike yake sharkaf da ruwan gumi tun daga samansa har kasa tsiyaya yake tsabar tashin hankalin daya tsinci kanshi , ahankali yasoma jin wani irin sanyi me tattatre da tausayinta na ratsa jikinsa kana muryarsa ta fito ahankali tmkr mai koyon mgn yace
"nima ina bukatarki bazan iya rayuwa babu ke ba ,shin kin shirya rayuwa dani?
Ya sake had'e fuskokinsu guri daya yana shakar numfashinta dake gauraye da nasa "lip's dinsa ya d'aura saman nata "nayi kewarki sosai baby .. .


"nima nayi kewarka sosai cikin kuka ta fad'a tana Shafa fuskarsa, nayi matukar kewarka auwal ta sake maimaita tana lumshe ido "kin yi alkwarin bazaki sake yin nisa ki barni ba.. ?
"eh na yarda "
dariya mai had'e da kuka tashiga yi masa tana shafa fuskarsa cike da matsanancin shaukinsa,
" a gaskiyar mgn muwaddah kinyi nasara sarke zuciyata da soyayyarki , dan kuwa na kusan haukacewa akanki, kwata kwata bana bukatar na rasaki ,wallahi idan na rasaki akwai damuwa, amman na rasa me yasa ummi take neman dakushe mana rayuwa "me yasa baby?
"plz karki bari arabamu yasoma shashshafa sansar jikinta cikin shaukin kauna yana 'ko'karin ciro brest dinta daga cikin rigarta, tayi saurin rike hannunsa tana sauke naunauyen ajiyar zuciya "dan Allah baby karki haramta min nonuwan nan, karki haramta min jikinki, Allah ina sonsu babu abinda ke tayar min da hankali kamar naji duminsu .... ya cigaba da shafa saman kirjinta yana lumshe ido .


gabad'aya ya kashe mata jiki da salon wasaninsa kusan minti biyu suka d'auka a haka sannan ta kira sunansa cikin sanyayiyar muryarta me kashe jiki "auwal karka manta inda muke fa.
"shikenan ni bani da 'yancin ta'ba jikinki akoina sai kin nemi 'bata min rai ?
"no ba haka nake nufi ba amman.. lokaci daya hawaye ya sake gangarowa bisa kuncinta wanda yasa ta katse abinda take son fad'a ,
ya kai hannunsa ya d'ago fuskarta yana sanya kwayar idanunsa cikin nata , yana kallo yadda lokaci daya idanuwanta suka k
rikid'e suka canza kala tsabar kuka, ahankali yace "shikenan na bari ki bar kukan haka, dan bana son ganki kina zubar da hawaye ya fad'i hk tare da kamota ya zaunar daita agefenshi.


"muwaddah na yarda na amincewa zuciyata bazan iya rayuwa babu ke ba ina sonki fiyye da tunaninki ,amman zan so na sake ji daga bakinki ,shin kina sona zaki aureni ...?
shiru tayi taki cewa dashi komai "kin amince kina son muhammed auwal zaki auresa?


ahankali ta girgiza masa kai ala'mun a'a sannan tace "nifa bana maka soyayya irinta aure sai irinta 'yan'uwnka...
yayi murmushi kawai yana girgiza kai, ya cigaba da mgn "ki daina jin tsoro ko fargaban nuna kina sona, ki zauna kiyi tunani sosai akan lamarinmu dake, daga ni har ke muna matsanancin son juna zance son 'yan'uwantaka kike min ma duk bai taso ba, saboda bazan ta'ba yarda da bakya sona ba......


"ni dai nasan ina sonki da dukkanin rayuwata, soyayya kuma irinta aure ba wai 'yan'uwantaka ba...
" na yarda kana matsanacin sona amman ni... ..
"amman ke fa?
"karki yiwa kanki karya mana ,daga baya kizo ki ganni da wata ki nemi tayarwa da kanki hankali ya k'arasa mgnr yana murmushi , itama din murmushi tayi tace "ka gwada mana wallahi babu abinda zanyi saboda Kai kanina ne ,ta yaya zanyi kishin kanina?
ta k'arasa mgnr tana jan dogon hancinsa nan suka shiga hira, bangaren M. A tsantsar soyayyar muwaddat ne ke bin dukkanin ilahirin jikinsa, yayinda ita kuma ta dinga jin wani irin abu na yawo a gabad'aya ilahirin jikinta mai kama da shocking wanda ya haddasawa kirjinta tsananta bugawa, tsawon minti talatin suna zaune suna hira suna kallon junansu jikinsu na tsuma saboda feeling's din dake kaiwa zuciyoyinsu farmaki, muryarta a matukar sanyaye tace "yakamata kaci abinci fa "karki damu ganinki kad'ai ya kosar dani, dan ma kinki bani dama na ji dumin jikinki .....


tayi murmushi batare da tace masa komai ba
can kmr minti goma sai ga yaya akram ya shigo d'akin da sallama nan ya iskesu zaune rike da hannun juna ,tana ganin yaya akram tayi saurin zare yatsun hannunta dake cikin nasa tare da yi masa sannu da zuwa ta mike tsaye, ta baro bangaren zuciyarta na wani irin harbawa ta koma cikin gida shi kuwa M. A keyarsa ya d'an tsotsa ala'mun jin kunya "yaushe a garin auwal? Yaya akram ya fad'a yana ajiye jakar hannunsa.
M.A ya shafa sumar kansa kana yace" ban fi awa daya da zuwa ba ,yaya jikin naka?
"gani nan dai auwal sai godiyar ubangiji .
M.A yace "yakamata dai kaje kaga kwararen likita .
yaya akram yayi dariya yace "wani kwararen likita zan nema byn gashi agabana ai kai ne kwararen likitan da zai dubani ya k'arasa mgnr yana zama kusa dashi Yana murmushi .


murmushi M. A ya sake yi kana yace "to yanzu meke damunka first kafin nasan ta inda zan fara?
"wallahi auwal babu abinda ke damuna sai tarin damuwa, damuwa ce ta maidani haka, idan kaji yadda bugun zuciyata ke tafiya sai ka sha mamaki, ya kamo hannunM.A ya d'aura a daidai saitin zuciyarsa "kaji yadda zuciya ke bugawa?


M. A ya lumshe kyawawan idanunsa yace"naji yaya akram amman kai kuwa tunanin me kakeyi haka?
meye damuwarka ahalin yanzu ?
"na d'auka ni za'a samu da wannan damuwar.


girgiza kai yaya akram yayi sannan yace "damuwata tana da halaka da zamana a kasar nan auwal amman karka damu nan gaba zan sanar maka da komai ya dafa kafad'ar M.A ya mike tsaye yashiga d'aki, M. A yayi shiru kawai yabi bayan yaya akram da kallo yana tunani wani irin damuwa ce hk ke damunsa .


muwaddah na shiga d'akinta ta fad'a kan makeken gadonta tana fitar da numfashi da kyar had'e da dafe saitin zuciyarta da take jin yana dokawa"wayyo Allah nah auwal ina sonka ina muradinka da dukkanin rayuwata, amman yazama dole na hakura da soyayyarka saboda nasan ummi ba zata yarda ba ....


************
kwana auwal biyar a gidan sai ga faiza tayiwa gidan diran makiya sakamakon samun labarin zuwan M.A da tayi ,wani irin mugun haushi M. A yaji lokacin daya samun labarin dawowarta dan yaso har yagama abinda ya kawo shi ya wuce basu had'u daita ba, dan duk sanda ya zo Hutu, takanas take zuwa lagos saboda shi, bare yanzu daya kawo kansa gidansu da zumar zai yi wasu kwanaki abinda bai ta 'bayi ba , iya dadewarsa baya wuce kwana daya ko biyu shima sai idan yaya akram na kasar ne, a bangarensa sam faiza bata gabansa dan ko fuska baya sakar mata saboda gani yake tayi bala'in rainashi da har takewa rayuwarsa shishigi, duk abinda take yana ankare daita da duk wani motsinta, da rawar jikin datake akansa har ma da yadda take son had'a jikinta danashi amman shi ko ajikinsa dan ba itace agababsa ba muwaddah yake so da muradin mallaka arayuwarsa..


**********
da misalin karfe takwas na dare yana zaune a parlour'n yaya akram sanye cikin wasu haddun fararen kayan bacci ,riga da gajeren wando iya cinyarsa ya lankwashe kafarsa daya ,yayinda dayar kafarsa ke mike yana karkad'ata ahankali ahankali, system ne agabansa yana duba sakonin yayinda sauran yaran da suka shigo d'akin tare tuni sun koma bangaren mumy ,ita kad'ai ce ta kasa ta tsare taki barin parlour'n, tun sanda tashigo take kallon TV ta kasa yi masa magana saboda fargaba, domin kallon fuskarsa kad'ai ya isa ya saukarwa mutun da kasalar kasa furta komai garesa , yayinda a zahirin km kacokan hankalinta da natsuwarta suna kansa ne tana lura da duk wani motsinsa..


wayarsa dake gefensa ta d'auki k'ara sautin mai dadi ,faiza dake zaune a gefensa ta kai hanuta ta d'auka ta mika masa,yaki d'agowa ya karbi wayar a hannunta har sai da wayar ta tsinke wani kiran ya sake shigowa sannan ya mika mata hannu batare daya kalli inda take ba, yana amsar wayar ya tsura screen din wayar ido yana kallo, sunan abokinsa nabeel ya gani yana yawo akan screen din wayar, sai daya numfasa kana ya manna wayar a kunnensa batare daya ce masa komai ba.


bangaren nabeel kuwa yana jin ya d'auka yace "ya'akayi ne friend nazo gida ban sa meka ba ina ka shiga ne?
M. A ya furzar da iska daga bakinsa yace "wallahi bana nan ina ilori, but cikin satin nan zan dawo,ahankali suka shiga hira atakaice, sannan sukayi sallama ya katse kiran ya ajiye wayar ya cigaba da abinda yake..


Cike da sanyi jiki faiza ta matso kusa dashi zata fara damunsa da shirmenta na banza ya d'ago kansa da sauri suka had'a ido, yadda bai d'auke idanunshi cikin nata ba haka itama ta kafeshi da manya idanunta farare tas ,dan ita fara ce sol kalarsa, alama yayi mata da ido da ta bar gurin.


amman faiza ta kasa aiwatar da umarninsa saboda wani irin zazzafan soyayyarsa dake fixgarta ahankali ta lumshe idanunta tana jin wani iri sabon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login