Showing 69001 words to 72000 words out of 116597 words

Chapter 24 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt

24 Nov 2024

6295

,dan ko kin aure wani ,tamkar kin tsoma kanki cikin damuwa ne da tashin hankalin da baki San ranar fitar shi ba ,saboda bazan barki ba ,bazan bar rayuwarki ba ,zan yita kawowa rayuwarki ziyara da farmaki ,San yita saduwa dake saduwa irinta aure har ma ki haifa min ya'ya da auren wani akanki .....
"kinga da muzo ina binki ko kina bina muna harkar banza, tunda nasan kina sona kina bukatata arayuwarki ,gara ki fito ki fad'awa ummi tunda ni na bayyana musu amman har yanzu babu wata gamsashiyar amsa daga garesu, nasan muddin sukaji daga bakinki zasu fi yarda kuma su amincewa muradinmu "


Ta janyo numfashi da kyar ta fesa masa a kyawawar fuskarsa batare da tayi niyyar aikata hakan ba sai dan kusancinsu, yayi saurin runtse idanunsa yana d'auke numfashi "wayyohlly Allah muwaddat karki kasheni plz ......
ta yatsina fuska tare da matsawa kad'an tabi ta gefensa ta zauna a gefen gado ,batare da tace masa komai ba, illa tagumi datayi.


ya k'araso ya tsugunna agabanta yana shafo hips dinta da hannuwansa duka "dan girman Allah ki fuskanci lamarina "muwaddat ina bukatarki arayuwata, kece min wani abu mana ,duk da nasan kalaman bakinki ba masu dadi bane a halin yanzu amman at least say something to me plz..ina bukatar jin wani abu daga gareki ,tayi masa banza tamkar ba da ita yake ba ,ya kamo tafukan hannuwanta cikin nasa yana murzawa cikin wani irin salo da bata yi experience dinsa ba ,'"wallahi muwaddat sonki nake yi , ba sha'awarki bace kawai acikin raina , hakika soyayyarki ce tasa nake matsanancin sha'awarki,domin duk inda so yake dole za'a samu sha'awa agurin ,ya d'aura kansa saman cinyarta still hannunsa na cikin nata tasan zai iya kwana a haka idan batayi wani abu ba ,dan haka tace "shikenan naji zan shirya cikin satin nan mu wuce amman dan Allah ka tashi yanzu ka kafita daga dakin nan, kasan tsarin gidan nan ba kamar gidanmu bane ,da babu idanun kowa akanmu..
Bai ce mata komai ba ya Mike tsaye yana dubanta ,a zahirance take kallon halittar karfin jikinsa dake a murd'e alamar yana bawa jikinsa kulawar data dace sannan koina ajikinsa kwance yake da gashi tamkar ta jarirai sai sheki suke zubawa ,saurin runtse idanunta tayi ya d'auko rigarsa yana k'ok'arin maidawa tare cewa "kema kina sha'awata ko ?


Tayi shiru domin ko tace zata yi magana muryarta bazata fito ba "ya dawo ya tsaya agabanta yana kallonta "I love aysha...
Ranta a b'ace tace " Dan girman Allah ka fita ka bar d'akin ....yayi shiru na tsawon minti biyu sannan ya juya batare daya ya sake furta komai gareta ba.

Ahankali ta bud'e idanunta tana duban kofar sannan ta furta" love you more.. amman bazan iya wannan rashin kunyar ba bunayya, "bazan fuskantar ummi da zancen ina sonka ba 'sai dai idan sonka yayi ajalina, gara tun wuri nayi k'ok'arin cire soyayyarka acikin raina, domin soyayya saka buri ne kawai , bazan yi nasara ba... gara nayi tunanin mallakar wani a rayuwata amman ba kai ba , ahankali ta zame ta kwanta tana janyo pillow ta d'aura kanta akai ,d'ayan pillow kuma ta manna akirjinta ta matse gam tana jin tamkar Auwal ne rungume ajikinta ,gabadaya bata ganin sauran mazan duniya da kima ko darajar da zai sa tasosu ,ita dai Auwal shine mutumin da take jin zata iya sadaukar da rayuwata garesa amman bazata iya aurensa ba duk runtse sbd iyayensu basu da muradin hkn ,Dan haka zata yi k'ok'arin kauracewa rayuwarsa ..


*********
Washegari duk yaran gidan sun tafi makarata sai ya k'aramin kaninsu a gida da faiza wace ciwon mara ya hanata zuwa school, tun bayan gama breakfast muwaddat taji batason hayaniya da kowa kuma batason kwanciya a d'akin Dan bunayya zai iya shigowa ya takurawa rayuwarta ,Dan haka tana fitowa daga wanka ta shirya cikin wata hadaddiyar doguwar riga material mai tsone agabanta tun daga sama har kasa, ta d'auki litafinta ta nufi lambun gidan tayi zamanta dan ta shakata ,wasu lokuta daman lambun na debe mata kewa saboda shuke shuke korayen furannin da suka ke waye lambun ,ga tarin itatuwan kayan marmari iri iri abun gwanin sha'awa, ni'imantaccen sanyi dake fita daga cikin lambun yana ratsa kowani shashi na gangar jikinta ,Wanda ke sanyayawa mata rai shiyasa duk lokacin datake son kauracewa hayaniyya ta kan nufi lambun tayi zamanta tana shakar ni'imatacciyar Iska mai kamshi da shiga jiki ,tun da muwaddat ta kebance kanta ta samu natsuwar zuciya ,duk da wani bangaren zuciyarta na makale da tinanin bunayya , amman haka ta dinga kawar dashi ,da lamarinsa sosai tayi zurfi cikin karatu..




Acikin gidan kuwa bayan al'ameen ya gama baccin gajiya ya shiga wanka ya fito ya shirya cikin kayan zuwa aiki ,ya sauko parlour'n gidan ya iske faiza kwance wacce ta bud'e bakinta da kyar ta gaisheshi ya amsa yana mamakin ganinta kwance "faiza lafiya na ganki kwance kamar baki da lafiya ?
"Wallahi yaya marata ke min ciwo Amman naji sauki " okay Allah ya sauwake ya Dan waiga inda yafi tunanin ganin muwaddat Amman bai ganta ba, shi ba abun ya tambayi inda take ba faiza ta harbo jirginsa........


Haka ya bar parlour'n zuciyarsa cike da kwad'ayin son ganinta ..kodayaje aiki ma wuni yayi da tunanita, sannan da tunani abinda ke tsakaninta da bunayya, tunanin duniya yayi akan abinda ke tsakaninsu Amman ya rasa samun gamsashiyar amsa daga zuciyarsa dole tasa ya hakura yacigaba da aikin dake gabansa


Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗






~NA~






*AYSHA A BAGUDO*








~DEDICATED TO~


_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_




warning!!!


don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......




WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim

page 23






.... zaune take a lambu gidan Kamar yadda tasa ba ,tana karkad'a kafafunta ,tun daga nesa tajiyo daddan kamshin turarensa mai sanyi kamshi ,ahankali ta lumshe idanunta wani sanyi dadi ya mamaye zuciyarta ,ba tayi k'ok'arin waigo ba, har sanda ya k'araso ya tsaya akanta yana kare mata kallo , tare da aiyana yadda idan ya sameta arayuwarsa zai sarrafata , ciza gefen bakinsa yayi sannan ya shafa sumar kansa ya janyo d'aya daga cikin kujerun dake ajiye a gurin gabanta ya zauna yayi crossing leg disa, ya tsura mata tsumammu idanunta sosai yana kallonta, idanunsa dataji suna yawo ajikinta yasa ta fahimci kallonta yake, tsawon minti goma yana zaune yana kallonta batare da yace mata komai ba, ta d'ago kanta ahankali idanunsu suka tsarke cikin juna.. take taji wani irin zirrr ajikinta yayinda kirjinta yashiga buga da karfi sakamakon wani abu dake fitowa daga cikin kwayar idanunsa suna shiga cikin nata idon ,ta d'an yatsina fuska had'e da maida kanta kan English novel din dake rike a hannunta .


tunda tasoma jiyo kamshinsa har zuwa sanda yake zaune agabanta ta daina fahimta komai sai zuciyar dake mahaukaci bugu ,akoda yaushe wannan yanayin nasa ke sake dulmiyar daita cikin tafkin kaunarsa da basan ranta fitarta ba ,a duniya idan aka cire ummi acikin rayuwata Auwal shine mutun na farko da take jinsa a saman zuciyarta ,ita kanta tasan tana mugu mugun son shi sannan zata iya yi masa komai, abu daya ne kawai ba zata yarda dashi ba , shine fallasa sirrin dake cikin ranta akansa ..


Ayshatul muwaddat! Ya kira sunanta in a serious thought, Wanda yasa kirjinta sake bugawa da karfi batare da tasan da hakan ba, batayi yunkurin amsawa ba, ta d'ago kyawawan idanunta had"e da kallon cikin kwayar idanunsa dake fitar da wani shauki na daban ,saboda har lokacin idanunsa na kanta ne yayi mugun tsareta dasu, hakan yasa zuciyarta ta dinga bugawa da sauri sauri ,duk da yanayin shaukinsa da take k'ara ji yana wanzuwa acikin jikinta hakan bai sa ta d'auke idanunta ba ,shi din ma ita yake kallo yana sake jin wani sabuwar soyayyarta na bin ilahirin jikinsa,a duk sanda zasu kasance ya Kan ji abu biyu na wanzuwa acikin zuciyarsa, soyayyarta da tarin sha'awarta Wanda bai San ranar da zai daina jin haka ba sai ya koma ga mahalincinsa daya dasa masa kaunarta mai tattare da shaukinta..


"Muwaddat ki shirya mu koma gida I have a lot of thing's to do ,zamana anan bashida wani amfani ,sannan bazan iya barinki anan ba ,domin bazan iya kasada ba ....


"Bunayya ......"yes my love ya fad'a yana sake tsareta da tsumammun idanunsa tamkar dai yadda manya mutane kanyi idan zasu yi wata magana mai mahimmanci "dan girman Allah ka bar zuciyata ta huta haka nan ,zaka iya tafiyarka saboda ba tare muka zo ba ,ni idan kaga na bar gidan nan ummi ce da kanta ta bani umarni dan haka tun lokacin bai kure maka ba kana iya tafiya kaje ka cigaba da ayyukan gabanka ..


"Bazan iya ba ...bazan iya barinki anan ba, idan ke bakisan ciwon kanki ba ,ni na san ciwonki, idan baki damu dani ba, ni duka damuwata akanki take ,idan baki sona aysha ni ina sonki so kuma na aure ,aurenki nake son yi ...




"Ka daina wannan zance bnayya , domin kuwa duk abinda kaga ina yi maka karka d'auka soyayya ce a'a kawai dai ina maka ne saboda banason kashiga damuwar da zai sa ka fad'a halaka ,ba wai dan wata soyayya ba ,ko tunda muke da kai na ta'ba furta maka kalmar ina sonka ?


Yayi shiru kawai tare da tsura mata idanunsa yana kallonta ,yadda take motsa lab'banta ahankali yana jin tamkar ya kamosu ya hau tsotsa saboda kyawunsu "kayi shiru ka amsa min na ta'ba cewar ina sonka ?
Soyayya daya ce dana san ina maka itace ta 'yan'uwantaka, wannan tabbas zan iya cewa ina sonka muhammed Auwal, sannan babu abinda bazan iya yi akan hakan ba ,koda kuwa raina ne zan iya bayarwa bayan shi nothing else........
"Dan haka zaka iya barin rayuwata da zance soyayyarka har abada ta fad'i hk da wata irin murya Wanda yasa zuciyar Auwal k'ara bugawa akaro na sau babu adadi ,jin yadda muryarta tayi yasan cewar Bil hakki da gasky batason shi ,shi kad'ai yake hauka akanta gabadaya kasa magana yayi illa binta da idanu da yayi, itama din shi take kallo zuciyarta na tsalle had'e da kwabarta ,amman ina sai ma cigaba datayi da maganar cikin sanyayyiyar murya "koda ina sonka Auwal meye amfani soyayya ?
"Idan baka sani ba, bari na sanar maka saboda kai yaro ne da bakasan komai ba sai soyayya da zallar sha'awa ,aure shi ne amfanin soyayya Wanda mu bazamu ta'ba samun wannan damar ba ..


ya matso kusa daita sosai har gwiwowinsu na had'uwa sannan ya kamo hannuta daya da hannunsa duka biyu jikinsa har rawa yake "karki ce haka muwaddat, kari min hka plz ..."wallahi ni ina mutuwar sonki kuma ina da muradin aurenki ..

," aure bazai ta'ba yiwuwa atsakaninmu da kai ba ,da zai yiwu babu abinda zai hana na aureka a halin yanzu kodan yadda kake kwakwar sona ta fad'i hakan batare da tasani ba ,sai bayan data gama furta hakan ta fahimci abinda ta fad'a ..


Murmushin gefen baki kawai yayi yana massaging hannunta Wanda hakan ke sake raunata zuciyarta da gangar jikinta " kina sona muwaddat amman ke kanki kin kasa fahimtar hakan, amman ni zan fallasa soyayyar da kike wa muhammed Auwal
ta karfin tsiya .......
"Wallahi baki isa ki gujewa soyayyarta ba ,tunda ni Auwal ina sonki ya zame miki tillas kema ki soni ballanatana nasan kina sona ya fad'i hk tare da kai hannunsa ya shafo kirjinta dake bugawa har lokacin "ki daina duba girmanki, ko da yake duk laifin ummi ne da take ganin kmr dan kin girmeni dan hk aure bazai ta'ba kasancewa a tsakaninmu ba ,which's not lay that ,dan abun ba a kankatar shekaru yake,bawa ce kawai daga indallahi ,ya kai hannunta dake rike cikin nasa Kan joystick dinsa while kwayar idanunsa na cikin nata "taba kiji yarinya ,"ya kikaji girmanta ?
Tayi saurin runtse idanunta "no ba runtse idanunki zakiyi ba......
"bud'e baki zakiyi kiyi magana ta isheki ko kuwa fiyye daita kike so ?


Tayi saurin janye hannunta jikinta kyarma.... ya sake damko hannuta sosai "wallahi nasan zata gamsar dake har ma tayi miki yawa ,dan haka ki hanzarta sanarwa umminki cewar Auwal ya isa aure kuma aure yake so ,idan bata fahimceki ba ni zansa su fahimceni da yaren da zasu fi gamsuwa..


"ranta a matukar 'bace tace "banason rainin hankali bunayya "rainin hankali me nayi kuma ?
yayi magana yana karyar da kai "ta yaya zaka dinga min magana any how like this.." koma me zakace fad'a ka fad'a amman dai kabar rayuwata kawai dan bana sonka dan dan aure ya haramta atsakaninmu tana gama fad'ar hk ta Mike tsaye da sauri...


shima ya Mike tsaye a matukar hassale "ki San irin abinda zaki dinga fad'a min, "ki fad'a min ta inda aure ya haramta atsakaninmu "annabi Muhammad s.a.w yana da shekara nawa ya auri nana khadija ?
Yana da shakara a shirin da biyar ita kuma tana da shekara 40 at least ki duba tazarar shekarun dake tsakaninsu Amman sukayi aure sannan suka rayu cikin soyayyar juna ,ballanatana ke da kika bani just common 3yrs .........ya karasa mgnr zuciya na kawo masa iya wuya ..


"wallahi idan baki fito kin fahimtar da iyayenmu cewar muna son juna ba , Kijira kiga abinda zai faru ,wallahi sai na zame miki annoba arayuwarki har suma sai sunyi da sun sanin abinda zai faru, sai na tarwatsa duk wani farincikinki .....dana nasu yana gama fad'ar haka ya juya cikin tsananin fushi tabi bayansa da kallo cike da matsanancin tsoro "to me kake tunanin zaka yi ?
Tayiwa kanta wannan tambayar ..


yatsina fuska tayi sannan tace ",babu abinda zakayi yaro k'arami da kai sai tsabar iskanci ,ta koma ta zauna ko daya bataji wani abu ba a game da furucinsa na kuruciya ba,sai dai ita kanta tana jin meyasa taki amince masa da tana son shi ,har ma fiyye da yadda yake mata, tarasa me yasa a safiyar nan take jin kawai ta rabu dashi ta Hutu....


Lumshe idanunta tayi ahankali had'e da dafe gaban goshinta ,tunda yashiga d'akin bai sake fitowa ba ,balle ya had'u da ciwon kai , tsawon kwanakin biyu kenan rabon Auwal ya sanyata acikin idanunsa, yayi matukar shiga damuwa dauriya kawai yake , ba dan ransa yaso ba ,wani lokacin musamman saboda ita yake saukowa cikin yan gidan ,gabadaya har mamakin yadda take masa anan yake ,sabanin suna lagos ,da babu shamaki atsakaninsu duk lokacin dayake son ganin zai yi ,alamarin soyayyarta ya fara canzashi kwarai, tunaninta ke yawon damunsa gashi baya ganinta ,wani lokacin har tsayuwa yake akan barandar benenn yaya akram ko zai ga gilmawarta .
Babu yadda ya iya haka dai yacigaba da zuba mata ido yaga iya gudun ruwanta, shi idan bai nemeta ba ita zata nemeshi ?
Sai gashi har kwanakin ya shud'e bata da niyyar nemansa sha'anin gabanta kawai take .


A daren jumma'a sai gashi abi yayi kiransa, bayan ya d'auka suka gaisa yace masa "yakamata ka dawo gida haka , har ma da muwaddat ,tunda hutunsu yazo karshe ..sosai yaji dadin kalamansa ....




Whashegari ranar asabar duk yaran gidan suna gida bayan anyi breakfast haka nan muwaddat taji batason hayaniyar yaran kuma batason yawon kwanciya dan haka ta fito ta nufi lambu a bangaren, bunayya kuwa ya Jima akwance yana bacci mai cike da mafarkaiyya iri iri duk akan muwaddat ne, da kyar yasamu ya tashi ,shima dan Aiken da mumy ta dinga yi ne a dubo ko lafiya har karfe shabiyu bai shigo ba ,ga abincinsa nan na zaman jiransa ,kai tsaye bayi yashiga yasoma da wanka tsarki dan duk sanda zaiyi mafarki daita sai ya fitar da spam saboda muamula yake daita tamkar ma'aurata har sai ya gamsu ,byn yayi wankan tsarki yayi na soso da sabulu sannan ya fito ya shirya cikin kayan matso ya shigo parlour'n momy ya iske yaran gidan gabadaya kowa sai da ya gaisheshi, muwaddat ce kawai bai gani ba ,tsayawa yayi acikin parlour'n yana bud'e idanu dominn yaga ta inda zai ga bullowarta .




Eiman ta dubeshi tace "wai yaya daga filling wasa kake ne na ganka cikin kayan yan ball?
"Ya watsa mata harara "tunda ke makauniya ce ai bazaki iya bambamce kayan motsa jiki Dana ball ba ,nan karami kaninsu sabir ya zaro ball dinsa yana fadin "yaya muje idan ka motsa jikinka ni kuma sai ka tayani na buga ball Dina, yaja hannun yaron suka fice tare "yana fita eiman tace " maseefaffen kawai wallahi matarka na da aiki mutun sai shegen girman kan tsiya da fad'in rai ..wallahi har Allah Allah nake ya tattara ya tafi "faiza ta dubeta "to kema ina ruwanki dashi ?
"Da ruwana mana ta yaya mutun da dan'uwasa bazai dinga shiga shirginsa ba ?


Ihsan tace "to maida wukar Dan Allah ni kuma kinga wallahi halaiyensa yana maseefar burgeni irin mijin danake so kenan silent mara son hayani da shiga shirgin mutane, kina kallo bayan gaisuwa babu abinda ke shiga tsakaninsa da kowa, ko aunty muwaddat danake ganin sun taso gida daya bawani shiga shirginta yake ba "eiman ta ta'be baki tana duban ihsan da faiza sannan tace "wannan kuma karya ne kice wai baya shiga shirginta ,mutumin da idan kinga dariyarsa ko fushinsa suna tare ne "ke dai ke daina zake masa tunda shi bayason wasa da rainin "to guda wannan yake da zai ce bai son raini shekara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login