Showing 114001 words to 116597 words out of 116597 words
Chapter 39 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt
ya nufa ya shiga nemanta ,aikon yaci sa'ar ganinta a kitchen ta had'a zuma da madara cikin cup tana sha da spoon ahankali tana lumshe fararen idanunta .
juyowar nan da zata da niyyar fitowa taga cikin kitchen din taga mutun tsaye kikam tsaye abakin kofar ketchen , yana kallonta cikin tsananin tashin hankali da hargitsi.... tattare da tsagwaron 'bacin rai ,tamkar a mafarki take kallonsa ,dan hk ta murza idanunta da hannunta d'aya ta gani mafarki take, ko kuwa dai da gaske bunayya take kallo agabanta yana huci tamkar wani mayunwanci zaki .
Koda ta bud'e idanunta still shi din ta gani a tsaye agurin yana cigaba da kallonta cikin 'bacin rai kafin daga baya yasoma magana cikin d'aga murya da zafin zuciya yana nufo inda take " dole ki dinga min irin kallon mamaki mana saboda baki zaci ganina a daidai wannan lokacin ba ko...?
"Macuciya maciya amanar ruhi kawai.. "dan me zaki yarda ki auri wani ki barni bayan kinsa yadda nake tsananin kaunarki, da kaunar rayuwa dake ?
"ina can wata uwa duniya ina fama da tarin soyayyarki da tunanin yadda zan mallakeki arayuwata ,ke kuma kina nan ,kina had'a min zagon kasan kassara min rayuwata da neman yadda zaki kasheni ko?
Ya matso kusa daita sosai har suna iya jiyo bugun zuciyoyinsu, tare da kamo laulausar tafin hannuta cikin tafin hannunsa ya rike gam "me na miki muwaddat dana cancaci haka daga gareki?
"da kaunarki na rayu, na girma ina sonki kema kuma nasan kina mataanacin sona to me yasa zaki yiwa auwal dinki hk?
ya k'arasa maganar yana fisgota zuwa kijinsa ya kamkame ajikinsa cikin tashin hankali ,gabad'aya ya narke mata ajiki yana furta "why muwaddat why did you do this me?
"Bancanci haka agurinki ba, me ..me yasa zaki auri wani ki barni ya k'arasa maganar yana rabata da jikinsa yashiga jefa da duk abinda hannunsa yaci karo dashi acikin kitchen din yana ihu.... " kin ci amanata da amanar yarda dana miki......
duk duniya babu macen da nake so nake jin dadinta fiyye dake amman shine zaki saka min da hakan .
da shaukinki na rayu ajkina, hka zalika kema nasan kina jin dadina fiyye da komai arayuwarki,me yasa zaki biyewa su ummi ki ci amanar kaunarmu ?
Cikin tashin hankali tashiga girgiza Masa Kai al'amun ba haka bane " wato ma yaudarata kike tun tsawon lokacin nan? ya kai hannunsa zai cafki wuyanta tayi saurin gocewa cikin firgici ta fito daga kitchen din a guje tana haki..
ya biyo bayanta a zuciye yana k'ok'arin fixgota "ina zaki gudu kije ai wallahi sai dai kisan yadda zaki yi dani
idan ba haka ba ,zan tada hankalin kowa a gidan nan,?
" zan addabi ruhin maciya amana a daidai bakin kofar d'akinta ya turketa yashiga zuba mata ruwan bala'I "zaki janyowa kanki maseefa muwaddat , wallahi sai na tarwatsa komai na wannan auren da za'a yi ,ke hatta al'ameen din zaki sa na salwarta da rayuwarsa "me kika d'auki ne ?
" shasha ...,mahaukaci da bai San abinda yake ba?
" a she yaudarar kaina nake dana yarda dake? jikinta da muryarta na rawa tace "kayiwa Allah kayi hakuri ,kayi shiru kar mutane sujika "
"an dade ba'a jini ba maciya amana kawai ,ai tunda har kika iya yarda zaki auri wani ki bani wallahi kowa sai yaji abinda ke tsakanimu dake ?
batasan sanda ta durkusa agabansa ba, hawaye na gangarowa bisa kuncinta "kayiwa Allah auwal karka min hk, karka tona asirinmu da wani ido zan dubi su ummi ?
"okay ni kuma wahalata ta tsawon shakara da shekaru ta tashi a banza kenan ?
"wallahi wallahi matukar baki bud'e baki kin fad'a musu cewar kin fasa wannan auren ba sai kowa yaji abinda ke tsakanimu har shi wannan tsinanen da zai auri saura na sai yasan komai ....
Take jikinta ya sake d'aukar rawa taji wani Abu ya gilma mata tun da ga tsakiyar kirjinta zuwa kasan mararta ,ta yi saurin runtse idanunta tana furta "ya Salam " hankalinta a matukar tashe take saurararon magangunsa hawaye na gangaro mata, can data rasa yadda zatayi dashi ga tashin hankali datake ciki ga ruwan balain dayake mata ,bata San sanda tayi magana cikin daka masa tsawa ba tace "To wai yanzu bunayya yaya kake son nayi da rayuwata ne ?
tana gama fad'ar hk tayi luuuuuuu ta yanke jiki zata fad'i adaidai lokacin ummi ta sanyo kai cikin parlour'n ,a matukar frigice yayi saurin tarota jikinsa ya rungumeta yana girgiza fuskatar "muwaddat ... aysha nah....aunty nah karki min haka na rokeki karki mutu ki barni.....
cak numfashin ummi ya tsaya ya daina aiki sakamako hango muwaddat dinta kwance bata numfashi.
wani irin razananniyar k'ara bunayya ya saki ya cici'beta bai tsaya wata wata ba sai waje,ummi tabi bayansa da kallo jikinta na kyarma "me zata gani yau?
"Me ke shirin faruwa agidanta ?
Inda motar ummi ke parke ya nufa daita yayinda direbanta bello dake k'ok'arin rufewa , yana hangoshi yayi saurin bud'e masa gidan bayan, bunayya ya sanyata a kujera baya ya k'araso ya fixge key'n mota a Hannu bello dake k'ok'arin shiga ya tayar , yashiga motar ya figa aguje .
Jin tashin mota yasa ummi dawowa cikin haiyacinta jikinta na rawa ta fito tana ihun kiran direbanta "bello ...!!!
aguje bello ya k'araso gareta dan daman yana tsaye ne yana mamakin abinda yasamu muwaddat.
A rud'e ummi tace juya kan mo....ai kafin ta k'arasa maganarta ya nufi wata motar cikin sauri, ya shiga yayi Mata key yana Jan motar baya , tashiga ta zauna jikinta na rawa kmr mazari, aguje suka bi bayan bunayya da gudu, yayinda ummi ke Kiran waya zuwa hospital dinta dan tasan can ya nufa.
tun kafin su k'araso tuni manya likitocin dake aiki a hospital din suna tsaye tsayuwar jiran karasowarsu sakamakon kiran gaugawa da suka samu daga shugaban asibitin ,atare motar bunayya data ummi suka k'araso ummi ta fito a gigice batare da ta tsaya rufe murfin kofar ba, jikinta na wani irin kyarma aka turo gadon d'aura marasa lafiya jikin motar da bunayya yazo daita , likitoci na k'ok'arin fito da muwaddat dake kwance tamkr matacciya, bunayya yaki yarda ,da kanshi ya cicci'bota ya d'aurata saman gadon marasa lafiya, aka shiga turawa cikin sauri sauri zuwa cikin hospital, inda ummi da bunayya ke biye dasu, ummi na bada umarnin ayi office dinta da muwaddat ,shima bunayya na bada umarnin ayi nashi office din daita.
D'akin duba marasa lafiya aka samu nasarar shiga daita, likitoci suka shiga rawar jiki k'ok'arin dawo da numfashinta, har Allah ya taimaka ta sauke naunauyen ajiyar zuciya da atishawa sannan suka mata allurar bacci suka firfito.
bayan fitarsu ummi ta cigaba da kula daita ta zuki jininta domin gano abinda ke damunta, gwajin farko ummi ta tabbatar da muwaddat na d'auke da ciki , gabatan ne ya yanke ya bada wani irun rasssss..........
take kuma jikinta ya d'auki rawa, ta kuma k'ok'arin sake yi mata wani test din still dai the same result yake bayarwa ,bata yarda ba,ta saita computer domin yi mata scan, ana ta hango ciki kwance a mararta yana motsi ,kai kawai tashiga girgiza tana furta "impossible muwaddat dina kai ba dai ita ba ....
Cikin matsanancin tashin hankali ta zuki jinita ta fito daga d'akin da sauri,bunayya dake zariya a tsakankani d'akin yana gani fitowar ummin ya fada d'akin .
tana kwance idanunta a lumshe tana fidda numfashi ahankali, zuciyarta na bugawa da sauri sauri ,ya mugun tsareta da tsumammun idanunsa kafin ahankali ya yaye rigar da take sanye dashi sama, nan take idanunsa ya Kai kasan mararta inda zane dake gurin ya fito baro baro al'amun mai juna biyu ,runtse idanunsa yayi gabansa na fad'uwa ya kamo hannuta yana kallon farcenta, babu tantama ciki yake gani ajikinta Wanda yake da tabbacin nashi ne ,yayi saurin yin sama da rigar sosai zuwa inda brest dinta suka bayyana ,ya sake Kai idanunsa kasan mararta , tsagun dake kasan mararta ya fito rassss sai kyalli yake yi ,nonuwanta sun yi wani irin girma kmr an hurasu, ya zaro nononta d'aya daga cikin bra dinta ya tsurawa kan nipples dinta ido yana kallo yadda bakin yayi ......
kmr ya tashi ya gwadata domin sake tabbartawa yace "kai bazan bata lokacina a banza ba ...,duk alamomin dake jikinta sun rigada sun tabbatar masa da ciki gareta....
ahankali ya maida brest dinta cikin bra tare da sauke rigarta gumi na tsatsafo masa ,kafin kace me tuni kamaninsa ya sake sauyawa, ya k'ara wata rama, haka ya juya ya wuce yana kukan zuci ...
ummi kuwa wani babban hospital ta nufa tana kiran abi awaya yazo yasameta acan ,atare suka shiga hospital din yayi saurin k'arasowa inda take yana tambayarta "hubby meke faruwa ne?
"jinin muwaddat na kawo a gwada min ...ta k'arasa mgnr tana kuka , "ke me yasa baza kiyi mata gwajin da kanki ba?
"muje kawai tayi gaba da sauri shima ya biyo bayanta hankalinsa a tashe yana gyara babbar rigarsa.
nan ma gwajin farko likitan yace juna biyu gareta ,wani irin kallo kallon ummi da abi sukewa juna mai tattare da matsanancin tashin hankali.
"Kina jin abinda likita ya fad'a wai jinin muwaddat na d'auke da ciki ,"kai wannan ba gaskiya bane ,da al'amun wannan mahaukacin doctor ne, bai San aikinsa ba ,ai duk laifinki ne ta yaya kina babbar likita zaki kawo mutane wannan k'aramin hospital din dan kawai a 'batawa mutane moon dinsu ..
Baki ji yadda nake jin zuciyata ba a halin yanzu ,ina jin kamar ana zarar raina ne ,tashi tashi muje kiyi mata gwajin da kanki koma abar shi gabad'aya domin banga ta yadda za'a yi muwaddat tayi ciki ba ,sam wannan zance karya ne ba gaskiya ba ..
yana gama fad'a mata haka ya dubi likitan da yayi zaune rike da biro yana dubansa "likita kaje ka sauya sana'a zuwa kwasar shara,Dan shi ne ya kamaceka ba aikin likitanci ba, ya janyo hannu ummi cikin 'bacin rai suka fito tana goge hawaye saboda ita ta rigada ta yarda ta kuma amince ciki ne ga muwaddat dinta "
Abun tambaya wa yayi mata cikin ?
"Sannan a ina akayi shi?
shine abinda yake bata mamaki da d'aure mata kai daga asibitin nata asibinta suka nufa suka d'auko muwaddat wacce tun barin bunayya d'akin ta farka tana kuka.
Tun a mota jikinta yayi sanyi sakamakon ganin irin kukan da ummi take, tambayarta take son yi Amman ta kasa ,hk kawai take jin gabanta na fad'uwa har suka iso gida kuka ummi take shi dai abi bai ce mata komai ba saboda direban dake cikin motar..
A parlour'n gidan sukayi masauki gabadayansu inda suka iske bunayya zaune rike da wayarsa kallo daya yayi musu ya tabbatar da suna cikin tashin hankali fiyye da Wanda yake ciki ,ya d'auke idanunsa akansu saboda Sam iyayensa basu bashi tausayi ba, idan ma akwai Wanda zai tausayawa to muwaddat ce ,abi ne ya nunawa muwaddat gurin zama dan ta kasa samu natsuwar zama saboda irin kukan data ga ummi keyi ,ta zauna da kyar jikinta na rawa haka kirjinta na bugawa da karfin gaske sai lokacin tunanin ko bunayya ya fallasa sirrinsu ne yazo zuciyarta, tunda ta zauna ummi ke kallonta tana zubda hawaye abi yace "wai meye haka ne mukarama?
"wannan wani irin abu ne haka yarinyar nan nasan bata d'auke da komai ai kema cikakkiyar likita ce mai zaman kanta why not ki gwadata ki tabbatar da gaskiyar lamarin, ummi ta kalleshi da idanunta da suke cike da ruwan hawaye tace "gaskiya ne muwaddat na d'auke da ciki saboda ni na fara gwada da farko ,zuciyata taki yarda ,shiyasa kaji na kiraka mukaje gurin wannan likitan da nasan bazai fad'a min karya ba.
"What?
"How this thing happened?
Abi ya mike tsaye Yana kallon muwaddat a mugun atsorace "ciki muwaddat ?
"Ciki fa mukarama wani irin ciki gareta?
Ya juyo Yana sake duban muwaddat cike da tashin hankali ..
Yayinda take muwaddat ta fashe da kuka tana kallon bunayya dake zaune ya d'aura kafarsa d'aya bisa d'aya Yana karkad'awa "lallai idan ya tabbata ciki gareta to bunayya ne "Inna lillahi wa Inna lillahi raji'un"na shiga uku ni muwaddat ciki gareni ?
"To wazance yayi min ciki ?
Takarasa zance ciki wasu zafafan hawaye na wanke mata fuska ,Banda kalmar Inna lillahi wa Inna lillahi raji'un babu abinda muwaddat take furtawa acikin zuciyarta sannan ta d'aura hannuwanta duka saman kanta .
"Ba d'aura hannuwa saman Kai zaki yi ba , fad'a mana uban da yayi miki ciki zakiyi...
cikin wani irin yanayi na miskilanci yake kallonta batare da yayi tunani komai ba
shi asalima dadi faruwar lamarin yayi , sai dai muwaddat ta bashi tausayi, yana jin kmr ya kamota jikinsa ya bata hakuri akan tashin hankali da take ciki .
Amman daya tuna abinda taso yi masa take yaji haushinta ya kamashi a ganinsa ma meye ya faru da har zata dinga irin wannan kukan tana dubansa , ahankali yake k'ara mata karfin gwaiwar amsa tambayar ummi ...
ummi banda kuka babu abinda take tana sake tambayarta Wanda yayi mata ciki amman muwaddat tayi shiru taki yin magana illa kukan datake ..
Shima abi gabad'aya mutuwar tsaye yayi ya dawo tamkar mutun mutumin har sai da ummi tace "abi kana jinmu kayi shiru kace wani abu mana," kace ta fad'a mana Wanda yayi mata Wannan cikin..
Abi ya kasa magana dan bazai iya ba ,kwata kwata bashi da wannan jarumtar ,ran ummi yayi matukar 'baci ganin tana neman 'bata musu lokaci ta mike tana k'ok'arin rufeta da duka abi ya riko hannunta "ka sake ni na yiwa wannan munafukar Allah dukan mutuwa ,maci amanar ruhi duk irin tarbiyar da muka baki wannana shine sakamakonmu ,"me zancewa yaya ......?
"Wani irin abun kunya ne wannan ?
"Muna d'aukarki salaha mun yarda dake mun amince miki a she zuwa kike kina yaudararmu ,kina cin amanarmu abayanmu ,ni ta ya ma kikayi acikin gidan nan baki fita koina ke kad'ai, baki zuwa islamiyya ....
makaranta ni ke kaiki da kaina, hatta direba ban yarda ya kai min ke koina ba ,ko malamin islamiyya yayi ciki ......
"kai ina wallahi bashi bane , tunda ga gurin karatunku can, ga mazaunina can ga naki ga na malam " a idanuna ake yin komai ... ta k'arasa mgnr tare da fashewa da wani kuka..
"ban rike amanar da aka bani ba ko?
ta fadi haka tana duban abi dake zaune ya girgiza mata kai ,sannan ya kamota ya mai daita Kan kujerar da ta tashi "ki samu natsuwa mukarama mu bita ahankali muji Wanda yayi mata , sannan ya numfasa ya Kira sunanta "muwaddat ......
ta d'ago kanta ahankali ta kalleshi tana kuka "waye yayi miki cikin jikinki ?
Bunayya dake zaune har lokacin rike da waya yace abi ummi ku daina wahalar da kanku cikina ne .........
gabadaya suka rud'e suka gigice suka ma rasa ta ina maganar ta fito atsakaninsu ,shi kuma bunayya da yayi maganar yayi kamar bashi ya fad'a ba, ya cigaba da latse latsen wayarsa hankalin kwance ..
mmn sudais