Showing 99001 words to 102000 words out of 116597 words

Chapter 34 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt

24 Nov 2024

6303

juyo ahankali ,ta fuskanceshi kamar yadda ya bukata "kince baba mai gadi nayi miki kallon tunhuma da zargi ?
"Wallahi ni dai kmr haka nagani , "ba kamar bane domin nima lokacin dana fito da safe haka yayi min .. but yanzu me kike expecting zamu iya yi ?


"i dont know ta fad'i haka tana had'e hannuwanta guri d'aya ta tsura masa ido "ina ganin lokacin barin aikinsa yayi"
Muwaddat tayi saurin cewa "no ba sai ka Koresa ba, ina ganin kawai mu hakura mu daina tunda daman hakan da muke bashi da kyau...
"what ya furta da karfi it can be possible sai dai shi ya bar gidan nan.. amman bazan iya hakura dake ba, ki dai nemo mana mafuta kawai ,tayi shiru tana kallonsa batare da tace komai ba.


"kinyi shiru kina kallona "me kake son nace ?


"Kice komai ma ciki kuwa har da sallamar wancan tsohon "a'a bunayya kabarshi kawai, ni dai na tsorota da yanayin kallonsa gareni, saboda lokacin da zan shiga part dinka tabbas naganshi zaune har ma mun so had'a ido da shi, amman ban sani ba ko shi ya gani ..


"zan koreshi na kawo wani ya maye gurbinsa shine kawai abinda zan iya yi, yana fama fad'ar hk, ya mike tsaye..ai bata san lokacin data kamo hannunsa ba "plz bunayya karmu yi haka da kai, yanzu idan ka koresa me zakacewa ummi da abi ?


"Ki bar komai a hannuna ni nasan yadda zanyi "ni dai gaskiya banason akaresa ,ka barshi kawai kwana nawa ma ya rage maka ka bar kasa ?
Lallashinsa tayi sosai sannan ya hakura zai bar baba mai gadi nan bai barta haka ba sai daya lallatsa mata jiki da salonsa, yana fita daga parlour'n ummi kai tsaye part dinsa ya nufa ya zauna daya daga cikin kujerun parlour'n yana sauke ajiyar zuciya gabad'aya ya kasa hakuri dan ko yanzu ya lura da irin kallon tsohon yake sama da yaga ya fito daga cikin part din ummi, hannuwansa duka ya had'e ya rufe fuskarshi dashi na second biyu sannan ya cire yana furzar da iska ya mike yashiga d'akinsa yayi wanka ya fito ya sauya wasu kayan ,ya fito ya nufi gurin baba mai gadi ,tunda ya doso gurin baba mai gadi ke kallonsa har sanda ya k'araso ya zauna akan farar kujerar dake ajiye a gefensa ,baba mai gadi ya bud'e bakinsa da kyar ya gaishe shi "barka da war..... "ba wannan ne dalilin dayasa kaga nazo gurinka ba tunda kasan hakan bai ta'ba kasance atsakaninmu ba, a tun aikinka gidan ,nine nake soma gaida Kai ,me yasa yau zaka gaida ni?


"To Muhammed meke tafe da Kai , Allah dai yasa alkhari ne ?


" abinda ya kawoni gurinka shine da fari dai kana bukatar cigaba da aikinka acikin gidan ko a'a ?
Gaban baba mai gadi ya fad'i da sauri yashiga girgiza masa kai " no bud'e baki zakayi baba.


"ina so mana muhammadu tunda wannan aikin shine rufin asirina "
Bunayya yace" very gud ,baba ina ganin mutuncinka sosai fiyye da tunaninka ,tunda kazo gidan nan ka ta'ba ganin nayi maka rashin kunya ko wani abu makamancin haka ?


"Ko daya ya fad'i bakinsa na rawa take km yasoma zargin ko shima ya kamashi yana yi musu leke ne ?
da safe da zan fita na lura kana min wani irin kallo da Sam zuciyata bata yarda dashi ba, Wanda sanadiyyar haka naji ina iya dakatar da kai Aiki gabadaya a gidan nan.


"Dan girman Allah muhammadu karkayi haka ,sannan babu wani kallo Dana maka ranka ya dade ,kyawu ka min da safen nan, shiyasa kaga nayi maka hk , amman babu komai ,amman dai kayi hakuri baza'a sake ba, ka gafarceni ,gabadaya sai kuma yabawa bunayya tausayi ,sai lokacin hankalinsa ya kwanta, ya kuma tabbatarwa zuciyarsa zargi ne kawai muwaddat tayi ..hakuri sosai baba mai gadi yashiga bashi ,shi dai bai ce komai ya mike yana cewa "wallahi kaci darajar tsufanka da yanzu na sallameka ka kama gabanka dan na tsani sa ido acikin rayuwata ya juya "


"Ai ko nagode da kaga darajar tsufana Allah dai yayi maka albarka azuciyarsa kuma yace "Allah ya shiryeka Kai da yar'uwarka, yasa ku daina taasar da kukeyi . ..


Tun daga lokacin mai gadi ya cire idanunsa akansu muwaddat,yayinda ita Kuma kiri da muzu ta daina zuwa dakin bunayya, yayi juyin duniya taki, tace "bata sake zuwa d'akinsa ita tsoro take ji ,dan haka shi ke satar hanya ya bi ta kofar kitchen ya kirata tazo ta bud'e masa kofar yashigo su nufi d'akinta ..




*********


Wasa wasa shakuwa mai tsananin karfi ta sake tashiga tsakanin Muhammad Auwal da muwaddat ,a bangaren bunayya yana jin dadin akan yadda take bashi hadin kai ,yanzu har agaban su ummi soyayyarsu suke barjewa batare da sun hankalta ba ,duk yadda ummi ta kai da sa ido akansu, da duk wani motsinsu haka ta gaji ta hakura saboda ta kasa fahimtar komai ,hatta dan had'a jikin da bunayya ke son yi da muwaddat ada ,yanzu babu ya daina baya kwata kwata baya shiga harkarta..


A yau ne aka wayi gari ummi zata tafi bikin diyar aminiyarta da za'ayi kamar yadda tayi niyya, sam bata so tafiyar tabar muwaddat ba, amman babu yadda zatayi ,kirkin hajiya saratu daban ne acikin mutane, tana da matukar kirki da kima a idanunta shiyasa ta kudirci aniyar haltar bikin .


jirgin yamma ummi zatabi zuwa minna ,muwaddat da bunayya ne 'yan rakiya ,yana zaune gidan gaba gefen direba ummi da muwaddat na gida baya ,muwaddat sai wani shagwa'ba take wa ummi" wai zatayi kewarta "kiyi hakuri bby naso zuwa dake wallahi kodan kije kiga binki nufawa 'amman karki damu idan zan koma binki sadear InshaAllahu tare zamu ,bayan jirgin ummi ya tashi suka dawo gida bunayya sai faman murna yake zai ci karensa babu babbaka .


Gidan zai saura daga su sai binta mai aiki gashi ita binta Sam bata da saka ido irin na baba mai gadi, itama dai ji yayi da yana da inda zai aikata daya turata Kafin ummi ta dawo domin yasamu damar watayawa ,amman dai duk da haka zamanta ba zaizo da wata matsala ba, dan bazai hanasa abinda yake so ba, tunda masoyiyarsa zata bashi had'in kai a duk sanda yaso ....


Ummi na barin gidan ko cikakken awa biyu ba'ayi ba bunayya ya nufi d'akin muwaddat ..


Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗






~NA~






*AYSHA A BAGUDO*








~DEDICATED TO~


_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_


~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~


alhamdullahi am back again.


warning!!!


for the first time !!!! i will like to say," don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......wannan shine.




WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim

page 32




....tana komawa d'akinta, ta fad'a saman lafiyayen gadonta ta kwanta lamo tana jin yadda jikinta yake k'ara moving akan matsanancin soyayyar bunayya ..


ta rasa dalilin da yasa take jin haka a sansar jikinta a duk sanda ta kasance tare dashi ,da kuma sanda take ita kad'ai, sai tayita jin jikinta yana mata wani iri ko Kuma ta dinga jin salon wasaninsa a sansar jikinta suna yawo a kowani shashi na gangar jikinta mai kama da socking .


Ahankali soyayyarsa da romacing dinsa ke yawo a jinin jikinta , ta runtse idanunta saboda a halin da take ciki yanzu tana bukatar hutu ba dogon tunanin ba ,dan ta murzu a hannunsa sosai fiyye da tunanin mai karatu ..


har kusan la'asar tana kwance akan gadonta , ba tasan lokacin da binta mai aiki ta dawo gidan ba ,bugun kofar d'akinta da'ake yi ne yasa ta bud'e idanunta da kyar saboda har lokacin bacci na cikin idanunta, ko bata tambaya ba, tasan ciki biyu za'a yi d'aya ko binta mai aiki ce ko kuma bunayya, ahankali ta sauko daga kan gadon tazo bakin kofar ta bud'e , binta mai aiki ta gani tsaye tana dubanta "ya'akayi mama binta da yake haka take kiranta ?


binta mai aiki tace" babu komai 'yar d'aki , na dai ji shiru shiru baki fito tun sanda na dawo, gashi har lokacin sallah la'asar ta qaratowa, baki tashi ba, lafiya dai kike ko ?


Muwaddat ta d'an yatsina fuska sannan tace" lafiya nan dai da sauki mama binta wallahi zazzabi nake ji "


"a sha Allah ya sauwake daman nasan za'a rina tun kafin na fita fa kike nuku nuku a d'aki har yanzu ,to ko za'a kira auwal yayi miki allura ne kafin ya fita ,dan gashi can kamar fita zai yi?


"no ki barshi kawai zan sha magani, ciwon kai ne kawai ke damuna "to shikenan bari na koma bakin aikina, amman dai karki koma kwanciyar nan ta isa haka .


muwaddat tace "to had'e da juyawa ta koma cikin d'akin tana mai rufo kofar batare da tasanya mata key ba, binta mai aiki ta juya, kai tsaye bayi ta shiga ta sakarwa kanta ruwa tazo tayi sallah .


tayi wanka ya kai sau uku , amman har lokacin jikinta zafi gau tamkar garwashin wuta sai daga baya jikinta ya d'an yi sanyi ,sai kuma bacci barawo ya d'auketa .
Wunin ranar akwance tayisa sallah ne kawai ke tada ita , gabad'aya ta rasa abinda ke mata dadi arayuwarta ,ta kasa sakawa cikin komai , wani irin miyo ne ya tokare mata makoshi wanda ya addabi rayuwarta , duk yadda taso ta had'iye abun ya garara, dole tashiga tarawa acikin bakinta jifa jifa ta Kan tashi ta shiga bayi ta zubar ta sake dawowa ta kwanta akan gadonta, har dare tana kwance a d'akin batare da tayi yunkurin fitowa ba, hatta abinci dare nan binta mai aiki ta biyota dashi ,da kyar binta ta tursasata tashi tasoma d'an tsakurar abincin , sai dai tana gama ci sai yunkurin amai, nan fa hankalin binta yayi matukar tashi ,a gigice tayi hanyar bayi daita , muwaddat ta durkusa rike da cikinta da goshinta tana kwara amai ,yayinda binta ke tsaye akanta tana jera mata sannu .. har sai data amayar da duk wani abinda ke cikinta, tana cigaba da yi mata sannu ,"sannu yar d'aki ...."
tare da Mika mata ruwa ta wanke bakinta da fuskarta, sannan ta taimakamata suka dawo d'akin ,ta jingina bayanta da pillow kana tace " yar d'aki baki da lafiya ,jikinki yayi zafi dayawa amman kin hana a fad'owa bunayya ya taimaka miki.
Kai kawai iya ta girgizawa binta ta janyo numfashi da kyar ta fitar tace "ai naji sauki mama binta ,yanzu babu abinda ke damuna , ta fad'i hakan kawai dan binta ta fita daga d'akin ta samu ta kwanta dan har lokacin juya take gani,shiru ne ya ratsa d'akin binta mai aiki bata sake cewa komai ba,kamar yadda muwaddat bata sake cewa komai ba , batare da 'bata lokaci ba binta ta tattara kanukan abinci tayi hanyar waje ,tana yi mata sai da safe ....
Bayan fitar binta ta zame ta kwanta tana fidda numfashi sama sama tmkr mai cutar asma ahankali har bacci ya d'auke ta.




cikin dare taji mutsumutsun mutun ajikinta yana lalubarta tare da lasar gefen wuyanta zuwa dukiyar fulaninta ,lokaci d'aya ta bud'e idanunta tana k'ok'arin kunna wutar d'akin , yayi saurin riko hannuta yace "me zakiyi ?
" ki yi baccinki kawai babu abinda zan yi miki kawai tumin jikinki zanji yayi mganr yana buso mata numfashinsa da iskar bakinsa.


muwaddat ta d'an lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana bunayya ke gauraya guri d'aya , cikin murya mai cike da kasala yasoma magana "a she karya kika min ko?
"karya me nayi kuma tayi mgnr a shagwabe ?
"kika ce ummi zata dawo yau ashe sai gobe ..
"uhm nayi haka ne saboda na rabu da nacinka.."


"aiko karyarki ta sha karya yarinya ,dan wallahu ba zaki ta'ba rabuwa da nacina ba ,har duniya ta nad'e, saboda kin zama ni ,na zama ke ,gashi bana gajiya dake, a duk sanda na kalleki soyayarki na sake tsuma zuciyata ,dama gangar jikina ....
"na sha gaya miki kece rayuwata ,kece duniyata amman na lura baki d'auki hakan da mahimmancin ba shi yasa Kika ki fito da soyayyarmu fili bare umminki ta fahimta ta amince da aurenmu ....


Cike da wani irin salo mai wuyar misaltuwa ta shige jikinsa sosai tana mika ,wanda hkn da tayi ya janyo jijiyarsa tayi saurin harbawa ..ya lumshe tsumammun idanunsa yana shafa sumar kanta daya samu nasarar zubowa gadon bayanta ..
Muryarta cike da zolaya tace " ai koda su ummi sun amince da aurenmu,ni bazan aureka ba, domin na tabbatarwa kaina kafi karfina a halin yanzu , dan bazan iya da kai ba...
"kullun abun d'aya ba'a gajiya kamar wani inji, yaro da kai sai jaraba tsiya"
ya kai bakinsa ya ciza gefen kunnenta yace "ya ne za'a yi haka Allah ya haliceni, ai ke ma irina ce shiyasa muke mugun son juna .......
Ko na rabu dake ina da tabbacin bazaki barni ,bare Kuma ni dake mutu ka raba ya k'arasa mgnr yana manna mata hot kiss ....
Take tasoma d'auke wuta ganin yana neman canza salo tayi saurin taka masa burki dan haka ya cigaba romancing dinta sama yana fad'a mata kalaman soyayya masu sanyi da dadi
batare da sunyi komai ba ,ya ta'ba nan ,ya tsotse can ,haka dai har bacci yayi nasarar d'aukarsu suna makale da juna ....


can tsakar dare jikinta ya sake d'aukar zafi rau , zafin jikinta ne ya tayar dashi daga baccin da yake, ya tashi zaune ya tsura mata ido yana kallonta , jin al'amun baya tare daita yasa ta bud'e idanunta ahankali tana nishi sama sama , ya kamo hannuta ta mike zaune , suna fuskantar juna, ya kai hannunsa ya shafa fuskarta yace "daman baki da lafiya ne naji jikinki yayi mugun zafi haka ?


ta yatsina fuska kmr zatayi kuka tace "dazu ne fa naji gefen kaina na min ciwo, amman ai naji sauki, yanzu ne kuma
zafin jikin ya dawo "to me yasa baki kira kin fad'a min ba?


Muryarta a raunane tace "gani nayi naji sauki "
yayi shiru kawai yana cigaba da kallonta ahankali cike da shagwa'ba ta fad'a jikinsa ,da sanyi jiki ya soma tattara gashin kanta Yana k'ok'arin tufkesu guri d'aya ,d'akin ya d'auki shiru yadda bai sake yunkurin cewa komai ba ,haka zalika itama bata sake cewa komai ba, har sanda ya gama had'e gashinta, tana kwance lamo ajikinsa yana tunanin yadda yake ganin yanayinta acikin kwanakin ,har ga Allah baya karfafawa zuciyarsa abinda yake zarge a tattare daita ,ba dan komai ba ,sai dan saboda tabbacin daya samu daga gareta akan al'adarta .
Ahankali ya kawar da zance zucin da yake ya kamota ya had'e fuskokinsu ya kamo lips din yashiga tsotsa yana sake janyota jikinsa ya rungumeta tsam ,yana shafa bayanta zafin jikinta na ratsashi ,cikin mayunwanci hali ta cire bakinta daga cikin bakinsa tana sauke naunayen ajiyar zuciya .
Shima ajiyar zuciya ya sauke yace "bari naje na kawo miki magani har allura ma sai nayi miki ko?


ya yunkura zai sauko daga saman gadon tace "ka barshi kawai bari na watsawa jikina ruwa zafin zai lafa ya marairaice mata kmr zai zubar mata da hawaye "haba kar ki min haka Mana .." ki bari na kawo miki magani ki Sha ki samu sauki .
tace "ba wani abu yasa kaji na fad'i hk ba, saboda idanun mutane ne, kasan ba mu kad'ai bane acikin gidan nan ba, akwai abi sannan binta mai aiki na nan, itama, karkaje tsautsayi yasa kayi kicibis da daya daga cikinsu,aga ka fito daga d'akina a daidai wannan lokacin me zaka fad'a musu?


yayi shiru kawai yayi yana kallonta saboda, yasan ta fishi gaskiya, dan haka da kansa yayi mata wanka suka dawo kan bed, ya sanyata cikin jikinsa, duk da haka dai batayi ishashen bacci kirki ba saboda tsananin zazzabi.




babu laifi washegari ta tashi zazzabin da sauki, tana kwance a d'akinta ya kira wayarta tana d'auka ya tambayi jikinta, sannan ya k'ara da cewar tazo bangarensa ta amshi magani tace "taji sauki ya bar maganinsa,yace "sosai kika ji sauki babu inda ke miki ciwo ?
tace "eh "


"to ki dai zo part dina yanzu ina son naji dumin jikinki da kaina ,dan na tabbatar da lafiyarki, tayi shiru taki cewa komai, yace "kin yi shiru kina jina ko ba zaki zo ba, ni nazo da kaina na sameki?
da sauri tace" no karka zo plz wallahi har yanzu abi na gida bai fita ba, bai sake cewa daita komai ba ya mike ya nufi bangaren ummi a daidai bakin kofar suka had'u da abi ya rusuna ya gaishe dashi ,abi ya amsa cikin sakin fuska tare da cewa kana nan dai kana shirin tafiyarka ko?
ya kai hannunsa ya shafa sumar kansa yace "ina kan yi , sati na sama nake sa rai zan wuce Inshaallahu "to Allah ya taimaka, Allah ya nuna mana lokaci, idan kana bukatar wani abu kasanar min "okay abi Inshaallahu i will, abi ya sa kai ya fice shi kuma ya shiga parlour'n yana shiga ta fito daga cikin d'akinta cikin riga da siket ta yafa mayafi daya bi da kalar kayanta tana ganinsa ta had'e fuskarta taki bari annuri ya bayyana akan fuskata sbd ta tabbatar matsawar ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login