Showing 90001 words to 93000 words out of 116597 words
Chapter 31 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt
bar parlour'n kanta na kasa sunkuye tana tsiyayar hawaye "
Gabad'aya hankalinta a tashe yake ,da abinda ya faru a tsakaninta da Auwal uwa uba ga tashin hankali ummi da abi ke ciki akansu. "hakika bataji dadin yadda ummi ta zubda hawayenta akansu ba, "meye ribarsu arayuwa su kuwa tunda zasuyi sanadin 'bacin ran iyayensu ?
Kuka take sosai har da shesheka sannan ta yunkura da kyar ta Mike tsaye.
da kyar take iya d'aga kafafunta saboda nauyin da sukayi mata ,saboda rad'adin azaban ciwon da kansata keyi Wanda take jin tamkar anyi 'barin barkono ne agurin .
Tana shiga d'akin ta fad'a Kan gadonta ta kwanta lamo tana kudindine jikinta daya d'auki zafi kmr garwashin wuta guri d'aya ,batafi minti Goma da kwanciya ba taji an turo kofar d'akin an shigo ko ba'a gayawa mata ba tasan Wanda yashigo saboda daddan kamshin turarensa, inda take kwance ya k'araso ya tsaya akanta yana kare mata kallo, kafin daga baya ya kai hannunsa gefen wuyanta da sauri ya cire hannunsa sakamakon zafin daya ratsa tafin hannunsa, yasoma k'ok'arin had'a ruwan allura a sirinji...
Ya yaye doguwar rigarta sama kad'an hankalin muwaddat ta tashi ta Mike zaune tana girgiza masa kanta while hawaye nabin kuncinta ,shima hankalinsa a matukar tashe yace "Baki son allura ?
Ta sake d'aga masa kai "kiyi hakuri nayi miki shine kawai zai rage miki rad'adi da kike ji kafin ummi ta fahimci wani tace "ni dai ka barni kawai banason allura ni yanzu nafi bukatar mutuwa da rayuwata ta fad'i hk gabanta na fad'uwa.
Ahankali ya ajiye sirinjin dake rike a hannunsa ya matso kusa daita sosai ya kamota jikinsa ya matseta gam "ka bari Auwal nace banason abinda kake min ,banason karka min allura plz tashiga dukan kirjinsa tana wani irin kuka tamkar ana zarar ranta ..
bakinsa ya kai yasoma lasar hawayen dake gangaro bisa kuncinta yana lasa wasu ruwan hawayen na sake fitowa "bai yiwuwa na barki haka cikin wannan halin ,dole ne amatsayina na mai alakin fad'awarki cikin wannan halin na kula da lafiyarki , ko kina son asirinmu ya tono ne ?
Tayi shiru ta saigaita da kuka datake tana shesheka .."ki bani amsa menene dalilinki da baki son na miki allura bayan kinsa zata taimaka miki gurin samun kwarin jikinki ?
"Haka nan nidai kawai karka min kuma ka sakar min jiki kabar d'akin nan right now " I can't ya fad'i da d'an karfi yana k'ara kallonta kwalla suka sake zubo mata,ya runtse idanunsa "muwaddat dan Allah ki rufa min asiri kada ki raba min hankali gida biyu ga damuwar ummi da abi ga taki damuwar yaya kike son nayi da rayuwata ?
" Ahalin yanzu samun natsuwarki shine kwanciyar hankalina kece zan ra'ba naji sanyi ,kece karfin gwaiwata, ki natsu ki kwantar min da hankalinki wallahi ina sonki..." yadda fiyye da tunaninki muwaddat kuma bazan ta'ba cin amanarki ba ko in wulakantaki ba..
Idan kika cigaba da nuna damuwarki a fili wallahi babu tantama ummi zata fahimci komai ,duk da dai sune silar fad'awarmu cikin wannan rayuwar ,na sani kema kuma kin sani ni dake kusan jinsinmu d'aya ne ,kina da tsananin butar nmj atare dake haka zalika nima ina bukatar mace ,idan sun shirya aura min ke ko a yanzu am ready to marry you ..
tunda nasan ke dai baki da matsala kina sona " ...
"Bana sonka! bana sonka!! ...ta fad'a atakaice tana kuka gabanta na wani irin fad'uwa "hankalinsa ya tashi matuka "muwaddat baki son aurena har yanzu ?
Tayi saurin d'aga masa kai alamar Eh sannan ta zame daga jikinsa ta kwanta tana juya masa manya bombom dinta alamar yayi Mata allurar kawai ya kama gabansa, "Baki son aurena saboda baki sona baki kaunata ?
Gabanta ya sake dukan tara tara ya fad'i, ta runtse idanunwata bai sake cewa komai ba ya d'auki sirinji allura ya kware rigar gabadaya a fusace yayi sama daita ya daidaici idan zai mata allura ya tsokama allurar ,ta rike zanin gadon da hannuwanta duka tana sake runtse idanunta had'e da sakin k'ara mara sauti.
yatsan hannunsa ya kai ya danne kan audigar yana murza mata gurin gefenta ya dawo ya kwanta yana kallon fuskarta shi kad'ai yasan abinda yake ji a zuciyarsa ,abu biyu ke dawainiyya da zuciyarsa abu na farko farinciki amsar budurcinta da yayi Wanda yasan yarigada yayiwa rayuwarta tsaiko....
abu na biyu kuwa shine bakinciki kiyayyarsa da take nunawa Wanda abaya ba haka take masa ba ,kusan a wancan lokacin itace ke jansa zuwa jikinta sabanin yanzu ..
d'akin ya d'auki shiru ahankali ta bud'e idanunta suka sarke cikin nasa take zuciyarta ta buga da karfin gaske "muwaddat na lura Sam baki damuwa da damuwata ,inyita rawar jiki akanki amman ke burinki bawai ce ki wulakantani ba ko dan kinga ina sonki ne oho...?
"Nasan kina sane kike yin komai yanzu ki fad'a min me yasa baki sona ? Tayi shiru taki cewa komai
"A tunanina kankatar shekaruna kike gani yasa kike gujewa aurena ,sai gashi a dare d'aya na banbace miki komai ,na cika mararki taf har na miki yawa , kin tabbatar da zan iya da irinki goma bama ke kad'ai ba ,a yanzu na fita tsawun yaro ko har yanzu yaro ne ni agurinki?
Ya tambayeta yana shafa gefen fuskarta " "Muhammad Auwal ba yaro bane ,nasan kin san da haka , mantawa dai kikayi ko ba haka ba ?
Ta zabga masa harara "kin ci bashi ki bani labarin yadda kika ji a daren jiya nasan ko kince zaki barni ,ba zaki samu kamar ni ba ,a wannan duniyar da maza dayawa suke da rauni agurin AURATAYYA .
" murmushin gefen baki yayi yace "kin tabbatar da na miki yawa ko ?
Ta d'aga masa kai kawai dan tana son ya bar d'akin kafin ummi tashigo "to bani labarin yadda kikaji daren jiya plz...
ta sake runtse idanunta tana goge sauran hawayenta "kinji muwaddat tel me how you feel ?
"Kaima kasan yadda naji ai"
"yayi yar dariya Allah ni ban sani ba ,sai kin gaya min ,abinda dai na lura kin fad'a wata duniyar ne ta daban wacce ba irin tamu ba ,daga baya km girma ya fad'i warwaassss kika koma kuka , ya k'arasa yana cakumota saman ruwan cikinsa ya tsikari gefe da gefen cikinta , tayi tsalle tana shigewa ciki. jikinsa batare data shiryawa hkn ba"wayyohlly Allah nah zafi .......
"sorry fad'a min gaskiyar lamarin ya fadi haka yana matsa bombom dinta da karfi da duka hannuwansa ,ta runtse idanunta "plz ka barni Auwal bacci nake son yi "ki fad'a min sai na tashi na barki ki huta ya sake matsa bombom dinta "zan fad'a plz ka daina matsa min ina jin wani iri zafi a kasana "ina sauraranki.
Tayi shiru kawai taki cewa komai yayi shiru "muwaddat ba dai fama da milki da izza ba, uwa uba Jan aji, Wanda yake jin ya fara yi masa yawa, duk yadda yake jin kansa sai ya dinga ganin kmr ta zarta shi a komai..
ahankali yashiga yawo
da hannuwansa duka ajikinta babu laifi zafin jikinta ya ragu sai abinda baza'a rasa ba "muwaddat kin gama da zuciyata da rayuwata ,kin gama gano cewar ina matukar kaunarki shi yasa kike min salo daban daban ya sake narke murya tamkar dai yadda take yin maganarta a yangace "ki shirya rayuwarki tare da muhammed Auwal, saboda Auwal tamkar supergulob ne ajikinki, bazai iya komai babu ke ba ,sai dai ke din ce kamar yar kauye Sam bakiyi min abinda nake so,amman babu komai ni zanyi miki duk abinda kike so kawai ki fad'a dan bazan bari wannan dadin naki ya wuceni ba.
"muwaddat kina da dadi sosai fiyye da yadda zuciyata ta dinga kissi min ,dan Allah karki barni dan ba zan yarda ba ,idan kuma kiyi kokari barina zan zame miki karfen kafa .
Ta ja tsaki ganin yadda ya dage yana irin maganarta ,shima km yayi dariya yana busa mata iskar bakinsa ko babu komai burinsa ya cika tunda yayi nasarar sanyata kwantar mata da hankali, muryarta can kasa tace "haka ake maganar mata ?"ai ba maganar mata zaki ce ba maganarki zaki ce ni muryarki da salon maganarki nayi ko ba haka kike magana kamar ana cinki ba. ?
Tayi saurin runtse idanuwanta tana yatsina fuskarta , saboda yanayin dataji da kuma yanayin yadda yake kallonta ,sai daya gama sukurkuta mata jiki da salonsa ,da d'ad'an kalamansa sannan ya kwantar daita ya Mike tsaye "ga magani nan ki sha ,idan kinji wani guri na miki ciwo let me know plz. "duk da nasan da wuya, wannan allurar ma kad'ai ta isa ,bata tanka masa ba shima yasan bazatayi masa magana dan yasan halinta ya kama hanyar fita ya nufi d'akin ummi ..
**********
Tana zaune a d'akin tana waya da yayanta alhji mahmud, kallo daya tayi masa ta d'auke kanta ta cigaba da wayar datake ,dan har lokacin haushinsa take ji, yasamu guri ya kwanta flat akan gadonta yana jiran ta gama wayar, yana nan zaune kusan minti Goma yaji hirartata ta canza alamun muny ta amshi wayar bai tashi ba saboda hakuri yake son sake bata had'e da dauke mata hankalinta , zuwa wani lokaci Wanda yasan kafin lokacin muwaddat zataji daidai ajikinta bazata iya gane komai ba ,bayan ta gama wayar ta dubeshi tana kawar da fuskarta har zata Mike ya tashi zaune ya riko tafin hannuta "haba ummina fushin na menene haka ?
"Dan girman Allah kiyi hakuri wallahi hakan bazata sake faruwa ba ,nasani duk rashin jin maganarki dana yi ne, dana bar tafiyar zuwa yau kamar yadda kikace da duk haka bata faru ba ,am really sorry my mamma.
Ya k'arasa maganar yana sakin hannunta tare da rike kunnenshi "tayi murmushi "kai ko Allah ya shiryeka "ameen ummina "amman fa bazan shiru ba har sai kin min aure "ta girgiza kai "maganarka duk bata wuce na aure ,wai bunayya
guda nawa kake?
" tun baka ta fasa ba zaka kone "ni dai ummi aure nake so wallahi .."to shikenan kabari ka had'a master dinka so that sai ka kawo mata "haba ummi har 2yres na zauna banyi aure ba ?
Ta zaro idanu waje tana dubansa da mamaki "Allah ummi shekara biyu sunyi min yawa ni danake son ki aurar dani nan da 2 month ,kuma ni babu wata mata da zan kawo daga waje muwaddat dinki nake so dan Allah ummi kisa baki mana .
"wannane kuma baka isa ba ,kaje can ka Nemo Mata itama ta nemo nata mijin "plz ummi "nace babu ruwana, abar ma zance haka nan dan bason dogon turaci, ina muwaddat din take sai naga kamar ma bata da lafiya ko?
da sauri yace "wa lafiyarya lau take kawai action din umminta ne ya razanar daita, kinsata da shegen tsoro tsiyya, ni ko aura min ita kikayi sai na sha aiki "uhmmm dan mara kunya .
"Allah ummi "
"ni kaga bari naje na duba jikin diyata ta juya ya kamo hannuta "ki barta bacci take nayi mata allura "ummi ta hararesa "wa yasakaka ?
"Godiya ya yakamata kiyi min ummi "babu godiyar da zan maka tunda ba saka akayi ba, kaga dama ne, ta cire hannunta ta fito daga d'akin shima ya biyo bayanta yana mata magiyar ta bashi auren muwaddat "ka daina min magiya dan bazan baka diyata ba "idan baki bani aurenta ba ai nayita cinta a banza ..yayi mgnr can kasan makoshi, tace "me kace ?
"Cewa nayi na bar miki ita sai kibawa Wanda ya fini "ka zuba ido kuwa zaka gani ta sake juya .
kai tsaye d'akin muwaddat ta tashiga ta isketa kwance ,bacci yayi narasa d'aukarta sai dai kallo daya tayi mata ta fahimci bata da isheshiyar lafiya saboda ramar datayi ,tunda suka shigo ta fahimci hakan attare da ita amman damuwar datake ciki tasa bata maida hankali ba ,ta kai hannunta ta ta'ba jikinta har lokacin jikinta da zafi sosai dan haka ta juya ta fita da niyyar zata sake dawowa .
mmn sudais
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*_wannan labarin na kudi ne, idan kina \kana bukatar karantawa ka tuntu'bi wannan number 08032384602 ko 08059623096,masu fitar min da novel godiya mai tarin yawa 🙏🏼, the more kuna fitarwa the more costomer's ke k'ara zuwa , i love you wujiga wujiga_*🤪🤪🤪🤪
page 28
.....muwaddat bata farka ba sai wuraren la'asar ta farka bakinta d'auke da salati ,yayinda ummi da abi sun shigo d'akin yafi sau goma bata tashi ba, sai a karo na karshe ne da ummi tashigo ita kad'ai ta iske ta farka tana zaune ta rafka uban tagumi .
a Sanyaye ta gyara zamanta tana duban ummi da shanyayyun idanunta da suka kod'e saboda tsabar kukan da taci ,ahankali ummi ta matso kusa daita ta zauna had'e da riko tafin hannunta, take taji wani irin zafi ya ratsa tafin hannuta cikin tsarkewar murya tace " sunnu baby duk gajiyar hanyar ce haka,ko daman baki da lafiya ne ?
Da kyar ta iya bud'e baki cikin tsantsar jin kunyar ummi ta tsinci kanta da cewa "eh" yayinda gabad'aya ta kasa sakin jikinta daita tana jin kmr zata fahimci abinda ya faru ne a tsakaninta da bunayya .
ummi tayi shiru tana nazarinta na wani lokaci sannan tace "to shikenan ki tashi kiyi wanka kiyi sallah dan nasan yanzu haka ko sallar azahar bakiyi ba ko?
Ta d'aga mata kai ala'mun Eh .
gabad'aya jaruntar da tayi saura atattare daita, ta tattaro ta sanyawa gangar ajikinta da niyyar tashi da kuzari ,sai dai me tana gama ziro kafafunta daga Kan gadon ta ji
bazata iya d'aga kafafunta ba ,saboda wani irin tsami da ciwo da cinyoyinta suka d'auka, ,hatta gabobin jikinta jin su take tamkar an sassare mata su, take jikinta ya d'auki rawa .....
a matukar tsorace ummi ta matso gareta sosai tana binta da wani irin kallo, bakinta na rawa tace "ke lafiyarki kuwa, me ya samu kafafunki suke rawa haka ?
rud'ewa muwaddat tayi har tsayuwa ta nemi gagareta ta soma yin kasa tana lumshe idanuwanta , ummi tayi saurin tarota zuwa jikinta tana furta kalmar "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun "me zan gani haka ni mukarama?
"hubbey ...hubbey !! ta shiga kiran abi da iyakacin karfinta, kmr an jeho shi ,ya banko kofar da karfi yashigo a matukar firgice yana tambayarta "lafiya?
"ina fa lafiya ta yani gani hubbey ,ta fad'a tana sake duban muwaddat dake k'ok'arin tsaitsaita tsayuwarta ta karfin tsiya jikinta na rawa ..
abi yace "me zan gani?
ummi ta kamo hannun muwaddat dake lummmmmm da idanuwanta tace "ke ki yi tafiya yaga yadda kika dawo ?
numfashi muwaddat ta janyo ahankali ta fesar tana lumshe idanu, kana bud'esu da kyar sannan ta soma ta kawa sannu ahankali da niyyar shiga bayi ..har ta gama shigewa bayi idanuwansu na kanta .
da sauri ummi ta juya ta dubi gefen da abi ke tsaye ,tana jujjuya masa hannu tare da marairaicewa "hubbey kaga yadda tafiyarta tayi ba?
"na gani menene ya samu tafiyartata?
jikin ummi na wani irin rawa ta janyo hannu abi sukayi hanyar fita daga d'akin ,kai tsaye d'akinsa ta nufa hankalinta a matukar tashe, idanunta sun cicciko da ruwan hawaye "wai hubbey meye haka ne?
abi ya fad'a shima hankalinsa a tashe.
"duk kin bi kin wani tayar da hankalinki ,ni fa gabad'aya ban fahimci komai ba.
ummi tace "bazaka fahimta ba tana kuka "wai meye hk ne hubbey nifa banason irin haka ,"ki fito ki fahimtar dani, idan wani abu ne ya sameta ,bawai ki dinga min irin haka ba,
ya fad'i yana kamota suka zauna abakin gado "ki fad'a min abinda kika gani ...ko na samu natsuwar zuciya ? muryarta na rawa tace "wallahi gani nayi kmr an ta'ba min yarinya ........
ta k'arasa mgn hawaye na gangarowa bisa kuncinta ...
"what..? "when?
"ban gane an ta'ba miki yarinya ba ?
"wallahi ko rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba an ta'ba min yarinya.. ....
abi yayi shiru yana kallon yadda take zubar da hawaye had'e da nazarinta, kana daga baya yace " haba mukarama ,haba mukarama wannan wace irin magana ce haka ?
"a tunanina irin tarbiyar da mukabawa baby ko kuda ne zai zama mutun ajikinta bazata ta'ba amincewa dashi ba bare ta bawa wani kanta, sannan ki dinga kyautata zatonki..
" hakika manzo Allah tsira da amincin Allah shi tabbata agareshi yace" *iyyakun wazzana, "kashedinku da zato, "fa inna zanna akzabul hadis," domin zato shine mafi karyar labari*
dan haka ki tsarkake zuciyarki ,ki sanya ikilasi acikinta ,sannan ki cire wannan zaton aranki, babu mamaki ko gajiyar hanya ce ,ta maidaita haka, tunda ki rigada kinsa yadda baby take , a duk sanda tayi tafiyar hanya irin hk ,a galabaice zaki ganta, sosai abi yashiga kwantar mata da hankali, har dai taji ta d'an samu natsuwar zuciya, tare da k'ok'arin kawar da abinda taji.
bangaren muwaddat kuwa cike zuciyarta take da matsanancin fargaba abayi, ban da tsinkewar zuciya babu abinda take ji ajikinta , jikin kofar bayin ta dawo ta jingina jikinta tana leken fuskar ummi, har sanda suka bar d'akin , ta sauke naunauyen ajiyar zuciya, jikinta na sake d'aukar rawa "ya Allah ka rufa min asiri...kada kasa ummi ta fahimci wani abu atare dani.. ..ya Allah ka taimakeni, ka taimakeni kada ta gano komai .....
cikin sanyi jiki ta had'a ruwan zafi tashiga gasa jikinta kmr yadda matar nan