Showing 9001 words to 12000 words out of 116597 words

Chapter 4 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt

24 Nov 2024

6278

dankareren suruki idan bakiyi shiru ba wallahi na fasa "hajara tazaro ido "da gaske koda wasa "da gaske mana "to waye surukin nawa?
"abokin yaya.


hajara tayi dry har da shewa "gsky in dai shine yayi min, mukarama ta zauna ta zayyene mata yada sukayi sai data gama jin komai tayi murmushi tace "haba ai daman nasan za'a rina shiyasa kika ga ko mamaki banyi ba kinsa ance inkaga kare yana shinshina takalmi d'auka yake son yi ,Allah dai ya tabbatar da alkhari gsky kinyi sa'a more miji d'an gayu d'an boko attajiri kyakkwawa...


"kinga ba surutu nace ki min ba shawara nazo kibani "hajara tace kawai ki auri abunki tunda mu duk muna sonshi ba wata matsala kuma bashi da wani aibu dan ko mutumin kirki ne gashi attajiri in kika aureshi zakiji dadi mukarama tace"ki ture zance kudi kinsan ni kudi basu dameni ba, ni kawai kwanciyar hankali nake nema atare da namiji.


"karki damu in dai kina sonshi kurum ki aureshi ni dai ina baki goyon baya karma ki tsaya wani hasashe kiyi aurenki kawai da zuciya daya ki shiga gidansa da kyakkyawar niyya Allah ne mai bada zaman lfy bare ma nasan mutumin Nada kirki, zai rikeki amana.


mukarama tace" shikenan Allah ya tabbatar da alkhairi in yaya yashigo ki gaya masa na amince hajara tayi dry shikenan ishaq zai d'auke mana ke ,zamuyi kewarki in kin tafi dawa zamuyi hira?
sai ki dinga yi da mijinki, ni meye zai dameni tunda nasamu nawa abokin hirar.


hajara tace "dadin abun dai baki da baki balle nasa ran zaki yi hira da miji "ki kwantar da hankalinki wannan karon zaki sha mamaki yadda bakina zai bud'e bari dai ayi auren ,ni nasan irin soyayyar da zan nunawa ishaq ,ke ko fita sai naga dama zan barshi suka kyalkyale da dry gabad'aya hajaa tace "kmr gaske "a ture maganar wasa zan dinga tarairayarsa domim karya hango wata.
hajarra tace "ai shi nmj bakomai bane idan yashiga hannun mace mai wayo, komai girmansa ya kan dawo tmkr yaro in har ya had'u da macen da ta iya kissa sannan ladabi da biyayya ma wani ginshiki ne a cikin zaman aure, amman mu mata hausawa duk bama d'aukar wad'an nan abubuwan da mahimmanci .


mukarama tace "ai kuwa duk kina yi babu laifi kina k'ok'arin kamantawa gashi nan kullun sai k'ara rikita min yayana kike abun bako tausayi "kema ba gashi nan kina shirin zuwa ki rikita yayan wasu ba "
amman ai kinsa ni nafiki kunya bazan dinga irin abinda kike yiwa yayana ba.


"zauna nan garin jin kunya a je ayi bake, gara ma in zaki cire kunya tun wuri ki cire domin mazan zamani nan basu wani so kunyar nan, ki zage ki tarairayi mijinki, "yanxu ina karuwai suke a gari?


"babu su domin karuwai na d'akin mazajensu, wallahi wata idan kikaga iskancin datake zubawa mijinta domin gamsar dashi sai kinyi mamaki ,yanzu karuwai babu market kowace takama gabanta..
suka fashe da drya a daidai lokacin da Muhammad yashigo ya daga labule d'akin "to gwana kingama mata hudubar?


kunya duk takama mukarama a zuciyarta tace" Allah dai yasa ba duka hirarsu yaji ba hajara kuwa ta dake tace "kai kace daman la'be kake mana ,ka dai san la'be babu kyau.


cikin driya yace "ina ruwana da hirar shirmenku, ke din ma yaushe kikayi baki har da zaki koyawa wata yadda zata rikita miji ya zauna a tafin hannuta?


mukarama tayi saurin cewa "kai yaya bafa hk tace min ba, zancemu ne kurun mukeyi ,"idan haka yaji sai me kissa nake koya miki don abokinsa yazamo a tafin hannunki Muhammad ya dube yana yar dariya "ke din me kika iya balle har ki koyawa wata?


ta d'an hararesa "haka din da kake rainawa dai ina yi ma ,ina laifi ma da kasamu hk wasu mazan nacan basu samu irin kulawar da nake maka ba. ganin mukarama na gurin yasa yayi saurin wayancewa "karki sake yarda da hudubar wannan kawartaki mallake nmj a tafin hannunki bashine ba ladabi da biyayya shine gaba da komai ,halaiyar kirki ake neman ga mace.




hajara tace "da kuma me ?
yace "da iya girki ta sake cewa byn nan fa?
tana kallonsa tana dry "ke mukarama ina ganin , in dai abokina yayi miki shikenan sai ayi magana aure kin dai san ba gurin da za'a tsaya 'bata lokacin bane , in kuma ba kya sonsa gara tun wuri ki gaya min in sanar dashi domin babu wata yaudara atsakaninmu dashi, ko ban fad'a miki ba Kinsa matsayinsa agurina, in kina sonsa komai cikin gaugawa za'a yi agama ba tsayawa za'a yi ana ja masa rai ba ,kinsa ni ban iya kwalo kwalo ba ya fad'a yana kallon mukarama wace tace "yaya ai magana tana hanunka sai abinda kace, ni duk abinda ka yanke daidai ne.


girgiza kai yayi "haba mukarama ki dai ki fad'i son zuciyarki idan kina so nima ina so, idan kuwa baki so nima banaso "ai ni matsawar kana da rai bazan iya yankewa kaina hukunci ba, sai abinda ka yanke min,.
ya d'an yi shiru hajara tace "tunda hk ne shikenan aje mun zabi abokinka sai kace ya fito ya d'an washe baki yana murmushin jin dadi "lallai kun kyauta min kuma mukarama ta fiddani kunya in ta aureshi zan fi kowa farinciki saboda abokina mutumin kirki ne nasan bazaki ta'ba nadamar aurensa ba, nagode Allah yayi miki albarka bisa biyayyar da kike min..


mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗






~NA~






*AYSHA A BAGUDO*






~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_




warning!!!


for the first time !!!! i will like to say," don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......




WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim




Page 4




....Bayan sun idar da sallah,ishaq yayi mata tambayoyi akan addini,sosai yaji dadin yadda ta bashi amsar duk wata tambaya da yayi mata ,dama kuma bai yi tsammanin zata kasa amsa daya daga cikin tambayoyin da yayi mata ba.


suna nan zaune akan sallayar suka zarce da hirar soyayya ,ishaq yace "ina ga kmr bacci kike ji gashi har kin soma hamma da zaki d'aure sai ki D'an ci abinci sannan sai mu kwanta "bana jin cin wani abinci yanzu, Amman dai zan d'an sha lemo bari na zuba maka abinci kaci ,da yake lokacin daza'a kawota hajara tayi musu tsarabar abinci na musamman koda baza'a kawo musu ta bangaren ishaq ba, ta tashi cikin natsuwa tana taku na Burgewa ta isa tablet ta d'auki plet Zata zuba mishi ,ya dakatar daita" karki zubo abincin nan dibo nama kawai kizo ki tayani ci nama, nima sai na tayaki shan lemo .


Ta D'an kallesa tana murmushi "wai ita zai yiwa yawo, ita fa gabadaya ta gama harbo jirginsa ,d'aure kawai take dan kada ya gano tsoronta a fili ,Amman cike take da matsanancin tashin hankali da fargaba wannan daren.




Ta bubbud'e ladodin naman dake wurin ,kowane ta tsukara aciki ,akwai soyayyen nama akwai balango akwai tsire ,da kaza gasashiya, duk ta kawo gabanshi ta ajiye ,kana ta tsiyaya masa ruwan tattaciyar lemu ta zauna suka fara ci dadin naman ya ratsata Amman still kirjinta na luguden bugu ,saboda irin mayayaccen kallon da yake binta dashi.


ahankali muryarsa ta fito da kyar yace "zuciyar ishaq gsky kwaliyar nan taki fa tayi min kyau, "daman haka amare suke k'ara kyau ranar da suka tare a d'akin mazajensu?
"Kin ji kuwa irin daddan kamshin da kike zubawa ?




Mukarama ta lumshe idanunta cike da tsananin jin dadi yadda yake yaba kwaliyarta, haka nan itama daren yau wata sabuwar kaunar angon nata take jin yana ratsa kowani sashi na gangar jikinta ,dama zuciyarta ,bata da burin daya wuce ta faranta masa ,kuma bacci da gajiya da kyar zasu bari ta tarairayi mijinta,duk da ta karanto tsantsar sha'awarta acikin kwayar idanunsa.






Ya ture plet din gefe ya janyota jikinsa "Anya kuwa mukarama baki gano dokinki da nake a daren yau ba ?
"Wata killa da baki soma hamma da wuri ba ,domin kamshinki kawai ya isa ya rikita mutun, har yayi zaucewar ban mamaki .
Tayi shiru kawai tana sauraransa gabanta na wani irin fad'uwa "Nasan abinda kikewa tunani har dayasa kikayi shiru ,sannan nasan yadda kike ji acikin zuciyarki ,kina jin wani abu mai dadi acikin zuciyarki ,kamar yadda nake ji ko? ya karasa mgnr yana mata tafiyar tsutsa a tafin kafarta da yatsun kafarsa ,Wanda take hakan yasa jikinta d'aukar rawa sakamakon haduwar da jikinsu yayi guri daya, ya kai bakinsa daidai saitin kunneta yace "kina ta hamma mukarama ....
tace "in banyi hamma ba me zanyi kasan na saba da baccin wuria a gida ?




"Uhmmmmm tunda hk ne gara muje mu kwanta ma k'arasa hirartamu Akan bed ,ban sani ba ko zaki bani labarin biki kafin kiyi bacci, ta D'an lumshe idanunta ta bud'e su tana kallonsa "kai ko da son hira kake tayi jarunmtar fad'ar hk..




"Gashi na ci karo da wacce batason hira ba ,Amman duk da hk sai kinyi min hira ta musamman kafin muyi bacci, idan ba haka ba ,sai dai muyi kwana zaune ..
Ta narke ajikinsa sosai batare da tasan tayi hkn ba kana tace " kai Dan Allah baka tausayina?
"Waya gaya miki ana jin tausayin amarya?


Ta D'an murmusa kad'an idanunta a lumshe alamar bacci, ya Mike tare daita ajikinsa yana aika mata da wasu salo na musamman masu saurin rikita kwakwaluwar mutun, a duk lokacin da aka yi masa, "Muje d'aki ki kwanta Dan naga alamun bacci kikeji, suka nufi d'akin baccinsa suna mikewa tsaye ya ra'bata da jikinsa baya jin zai iya nesanta kansa daita ,tun kafin su karasa shiga d'akinsa yasoma cire kayan jikinta ,lokacin daya kawo gurin cire pent da bra , ta kamkame jikinta ajikinsa, tana fitar da numfashi da kyar.


shiru yayi yana dubanta kafin daga baya ahankali ya zameta ya d'auko rigar baccin daya shigo daita ya zira mata ya d'auketa cak sai saman gadonsa ,tayi kwanciyarta tana sauke naunayen ajiyar zuciya ,gani bashi da niyyar yi mata komai yasa taji natsuwa tazo mata,yayinda shi kuma alokacin ya fara ciccire kayansa yashiga band'aki dake manne da d'akinsa ya watsa ruwa ajikinsa kana ya goge jikinsa da towel ya fito ya D'an raba ta jikinta, yana fidda numfashi mai tattare da huci ,mannota da jikinsa yayi sosai yana tsokanarta, tayi lamo ajikinsa kmr ba tajisa ba Dan batason ya lura batayi bacci ba, a zuciyarta kuwa wani irin kafirin matsanancin tsoronsa ne ke dawainiyya da ruhinta har ma da ilahirin gangar jikinta.


Ahankali taji yasoma wasani da sansar jikinta tun tana jin tsoro da nauyinsa har taji komai na neman kwance mata, sakamakon jin tafin hannunsa saman nonuwanta yana shafawa tare da balle bra dinta da dayan hannunsa .
Romancing din yayi sosai ,har ya nemi ya gigita, tana yunkurin yin ihu saboda yadda yake sarrafa halittar jikinta yayi saurin had'e bakinsu, Gabadaya jikinsu rawa yake ,duk wata kunya da tsoro tattare da nauyinsa da take ji sai daya tabbatar da ya kawar dasu, ya dasa tsantsar rashin jin tsoronsa da kunyarsa har ma da nauyinsa a zuciyarta sannan suka fad'a duniyar ma'aurata ,ai yana gama shigarta wasan ya canza salo ta dawo kuka da ban hakuri da neman d'auki babu Wanda bata kira ba a 'yangidansu , wayyohlly Allah yayana ,wayyohlly aunty hajara har ma da akram da bai San komai a duniya ba sai data kira sunansa, kayiwa Allah karka cire min gabana zafi nake ji, kuka take sosai tana rokonsa , Amman ishaq yaki barinta har sai daya tabbatar daya maidaita cikakkiyar mace .




Bayan komai ya lafa yayi kokarin d'aga bisa kafafunta domin yin wanka ta kasa tsayuwa saboda cinyoyinta sun sage, dan haka ya cicibeta sai bayi ,yayi mata ruwan zafi yafi sau babu adadi ,yana tsokanarta, sannan yace tayi wanka tsarki ,gani ya tsaya yana kallonta yasa ta sunkuyar da kanta ya matso kusa daita sosai daidaita saitin kunneta yace "meye abun jin kunya ?
"Nayi tunani na cire kunyar nan a she har yanzu da saura ,gasky ban kyautawa kaina ba .


"Ni dai Dan Allah ka fita nayi wakana ,yace "to bari na juya miki baya sai kiyi ko?
tayi saurin girgiza masa kai ala'mun a'a.
"sai dai na fita kenan zakiyi ya tambayeta ?
Ta d'aga masa kai alamun Eh, "aiko baki isa ba yarinya ,ai Dan wanka tsarki ma ba'ayiwa mutun da tuni na wankeki tassss, kinga nayi amaina na lashe kenan .


babu yadda ta iya haka ta juya masa baya daga zaunen datake acikin bahun wanka tayi wanka ya sake kokarin cicibota ,ta dakatar dashi "barni kawai zan iya ,wani irin kallo yabita dashi yana tsaye yana kallonta ta fito ta barshi yana tsokanarta ,bayan ta fita yayi murmushi sannan yayi wanka shima ya fito ya raba ta jikinta ya kwanta ..




Washegari ma haka yayita tsokanarta da "wayyo Allah yaya wayyohlly aunty hajara kiyo agaji zai cire min gabana ,wayyohlly akram ka ceci goggonka, atare suka sa dry gabadaya ,ya D"an duba agogon bango d'akin kana yace mata yana zuwa "zai d'an fita but yanzu zai dawo," kiyi alfarma karki daga nan ,zanje nazo da likita ta duba min ke naji har yanzu jikinki da zafi, ya juya tayi saurin kamo tafin hannunsa "plz......kawai ta iya cewa ya dawo ya rusuna agabanta ya kamo duka hannuwanta cikin nasa "plz da me kenan ?


"karkazo da likita babu inda ke min ciwo ahalin yanzu ya tsareta da idanunsa "kenan zan iya k'arawa babu wata matsala?


Tayi saurin fixge hannunta cikin nasa ,tana dafe kirjinta "meye hk kuma kefa kika ce kin warke ahalin yanzu babu inda ke miki ciwo?


"Ni kuma daman ba koshi nayi dake ba "ni Dan Allah kabar wannan zance kar wani yajika, gaba yayi yana fad'ar kowa ma yajini matukar zaki amince ki k'aramin ai ni gaba ta kai ni..



Ko cikakken minti talatin ba'ayi ba ya dawo tare da wata likita ,byn ta duba jikin mukarama ta rubuta mata magagunna hade da yi mata allura ,tare suka fita da likitan tana yi masa bayani "babu abinda ke damunta kawai Dai sabon shiga ce a fagen , Amman wannan allurar da nayi mata da wannan maganin zai sa taji daidai a jikinta, ya ajiyeta shi kuma ya biya pharmacy ya siyo maganin ya dawo gida ya kulle gidan gabadaya saboda masu zuwa ganin d'akin amarya .




Wuni ranar ishaq na gida makale da amaryarsa yana jinya ,sannan gefe daya kuma yana more kuruciyata, tare da yi mata alkwari iri iri saboda ya tambayeta abinda take so amatsayin tukuncin budurcinta data kawo masa, taki mgn sai kuka ,bayan sati daya mukarama ta warke ta daina jin zafin komai bisa k'ok'arin kulawar gawarzon mijinta ,sai dai wannan warkewar tata ta zabura da ishaq matuka inda ya dinga nuna mata salon soyayya iri iri gabadaya ya nemi ya haukata Mukarama, tun abun na bata kunya da tsoro har tazo ta daina jin komai domin dai
Ishaq mutun ne mai mugun son jin dadi da son tarairaya duk inda yake yana bukatar matarsa ta kasance tare dashi, wannan abun ya haifar da shakuwa mai karfi atsakaninsu koda yaushe suna tare da juna matukar yana gida.


suka zamo tamkar laila and majnun , domin dai ya koya mata irin jarabarsa sai murza amarcinsu Suke hankali kwance, babu abinda ya damesu sai soyayyar junansu, gabadaya mukarama ta tattara hankalinta wajen kula da mijinta, ida kaga yadda take tarairayarsa sai abun yabaka mamaki shima sai yayi ta narke mata sai kace wani jinjiri cikin kan'kanin lokacin mukarama ta sauya jikinta yayi kyau duk Wanda ya ganta sai ya sake dubanta .




Wata irin salon soyayya take nuna masa, komai yake son tayi masa ,shi take masa batare da gajiyawa ba, Dan ita dsman Sam batasan wani abu shi gajiya ba ,ko musu ko jayyaya Akan abu ba ,kyautata da kuma biyayyar aure shine jarinta a cewarta.


watansu Hud'u da aure suka lula birnin Spain honeymoon Wanda zasu d'auki shekaru kafin su dawo kasar ,yayinda acikin zuciyar ishaq yake da burin suna zuwa garin ba da jimawa ba zai samammata Gurbin karatu ,ai kuwa hakan ce takasance batare da 'bata lokaci ba ya nemmanta karatun likitanci ..




**********


A Spain mukarama ta k'ara wayewa da gogewa ,idan kaganta bazaka ganeta ba ,rayuwa Suke tamkar asalin mazauna garin, kullun kuma suna makale da juna ishaq na koyar daita darasussuka na musamman mai zautar da ruhi , haka zasu had'u suyita ihun dadi acikin gidansu, Wanda zuwa yanzu babu digo daya na kunya ishaq a tattare da mukarama, ishaq yayi nasarar rabata dashi kmr yadda ya kudirta ,domin idan ba ance maka ita bace wannan mukarama ba ,bazaka sheidata ba saboda wayewar datayi uwa uba gogewa ta kowani bangare na rayuwar aure.


abu d'aya ne ya kawo musu illa arayuwarsu, shine ihun da suka koyawa junansu yayin saduwa ta auratayya, suna cin juna suna ihu kamar yadda yahudawa kan yi.. Wanda wannan abun ya zama ruwan dare acikin al'umma da har yanzu muka kasa fahimtar illar abun ,ba dole sai anyi ihu yayin saduwa ba sannan za'a san ana jin dadin auratayya ba, bama gane illar abun sai mun fara tara ya'ya ,domin alokacin da kunnewan yaranmu ke jin wannan sound din na ihu da nishin dadi, shikenan bacci zai kauracewa idanunsu, a wasu lokunta ma har tsurawa iyayen idanu suke suna kallon yadda iyayensu ke saduwa da juna batare da sanin iyayen ba, abinda bamu sani ba wannan abun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login