Showing 72001 words to 75000 words out of 116597 words

Chapter 25 - MUWADDAT Complete Document book by Aisha Bagudu .txt

24 Nov 2024

6285

nawa yabaki ke kanki ?" Takwas zuwa tara kinga kuwa ba sa'ana bane balle ke yar sha uku tana gama fad'ar haka ta Mike, dan yanzu zata iya tsokanota har ta kai su da dambacewa ,gashi ita bawani karfi gareta ba ..


Bangaren bunayya kuwa suna shiga filling wasan dake gidan sabir ya fara sakin kwallonsa bayi niyyar buga ball ba amman yaron yasanya masa sha'awarta suka shiga bugawa sun dade suna buga ball din babu Wanda akaci dayake sabir mayen ball ne ,duk burinsa bai wuce ya girma ya zama cikakken dan kwallo ba ,ban da Auwal babba ne ba, babu abinda zai hana ya cinyesa .






Sabir dai murna tamkar zata kasheshi ganin suna buga kwallo amman bunayya ya kasa cinyesa, yana jin ma ina su eiman na gurin da sun daina yi masa musu akan wasa, can bunayya "shikenan wasa ya kare aje mun yi doro doro babu Wanda yaci wani ya cafe kwallon akirjinsa yana dariya suka zauna suna dan hutawa , can sabir ya Mike yacigaba da yin wasan dan shi Sam baya gajiya ,bunayya bai sake bin takansa ba saboda hankalinsa ya tafi lambu inda yafi zaton sanyin idaniyarsa na gurin.




ya mike cike da sanyi jiki ya k'arasa kusa da sabir "Kaci gaba da wasanka saboda ni akwai inda zani yana fitowa daga cikin filling wasan bai zarce koina ba ,sai hanyar lambu yana shiga lambun ya hangota a zaune cikin tsakiyar lambun da littafi a hannunta ji yayi kirjinsa ya buga da karfin gaske da duk sanda yayi kwana biyu bai ganta ba, haka yake jin kansa sai yayita jin rud'ani a zuciyarsa a duk sanda suke tare ,har ya isa inda take batasan yashigo lambun ba, saboda zurfin datayi cikin karatun labarin the small boy ,Labarin tana jinsa ne tamkar ita da Auwal ,shiyasa bata gajiya da karanta shi ,sai dayayi mata sallama sannan tasan da mutun a tsaye akanta da sauri ta dago kanta ta dan kalleshi, sannan ta d'auke kanta tana boye littafin dake rike a hannunta ..


"Muwaddat yar Hutu matar dan Hutu sannu da hutawa sai data gama boye littafin hannunta sannan ta amsa masa "kina hutawa kina jin dadinki ,Wai me yasa duk cikin gidan nan babu inda yayi miki sai nan ta dan lumshe idanunta ,tana murmushi tare da sake kalloshi saboda ta lura yau a natsensa yake sa'banin sauran lokuta , "nasani idan kin kadaice kinfi jin dadi amman at least ki dinga kusantowa inda nake ,shine babban jin dadinki ya fad'a ya saki murmushin gefen baki tare da kallon dogon gashinta saboda tsananin gyaran dayake samu sai kyalli yake, iya gashinta kawai aka bar mutun dashi ya isa bawa ya rikice akanta, kota d'aura d'ankwali d'aukar ido garesa, sannan baya hanashi zubawa kafadunta, saboda tsawonsa, shi kam ya dade dasanin komai nata na burgesa sukayi shiru ganin yana tsaye bai zauna ba ,hkn taji ,zata iya bashi gurin zama , janyo masa kujera dake kusa daita tayi tasa hanky ta goge masa ta mika masa " ka zauna da alamun yau hirartamu zatayi dadi ba kamar sauran lokutan ba...
ya amsa ya ajiye kusa daita ya zauna suka dan dubi junansu "ba hirar arzikice ta kawoni ba sako makoko nazo gaya miki amman bari nakira domin waka yafi dadi abakin mai shi ......


ya ciro wayarsa yashiga neman layin abi mintuna kad'an ya d'auka yana kiran sunansa ,nan take batare da d'aukar lokaci ba yashiga tambayar abi ,nan abi ya tabbatar da hakan , har ma yace ya hadashi daita "tana jinka abi domin a hands free wayar take "okay baby ki dawo hakan nan kinga ko babu komai munyi kewarki gabadaya gidan babu dadi sbd babu ke , plz ki biyoshi ku dawo tare kinji diyata "muryarta a matukar sanyaye tace "to abi angama ai duk abinda kace shi za'ayi ni ban isa naja da maganarka ba .


da dai wannan d'an rainin hankali ne ..bazan dawo ba ,suka sa dariya amman banda bunayya dan yaji haushin maganarta ,yayi saurin kai hannunsa ya buge mata baki ,sannan ya katse kiran ,ta kai hannuwanta duka saman bakinta tamkar zatayi kuka, ta dan tsira masa idanu tana yatsina fuska "me yasa ka buge min baki ?
"saboda rainin hankalinki yayi yana son yayi yawa " ta Mike da niyyar barin gurin har tayi taku biyo ya fixgota ta fad'a jikinsa, yayi saurin d'auke numfashi saboda yanayin daya tsinci kansa na zallar shaukinta da kyar ya bud'e bakinsa yace "ina zaki ki barni ?


Gabadaya sai kuma ta narke masa ajikinsa tana jin wani iri lokaci daya kuma jikinta yasoma rawa ta kasa bud'e bakinta balle ta amsa .
Habarta ya kamo yana kallon cikin idanunta "nayi kewarki dayawa muwaddat Dina... dan Allah ki daina yin nisa dani ...ta Dan lumshe idanunta ahankali saboda tabbas itama cike take da matsanancin kewarsa ,kawai dai ta sharesa saboda kaurace masa datake son yi ..
Ahankali take jin yadda joystick dinsa take motsawa tana mikewa ,sake lumshe idanunta tayi tana jin wani irin feeling from know where yana rasa ciki da wajen jikinta ,batasan sanda ta tura hannunta chest dinsa ba tasoma murza Kan nipples dinsa da suke a tsaye zagaye da gashi tamkar yadda kirjinsa ya wadatu da baiwar gashi ba ,tana murzawa tana lumshe idanunta shi kuma yana matsa bombom dinta, wani irin numfashi yake fitarwa me tattare da shaukinta idanunsa gabadaya sun canza sun birkice babu abinda yake muradi kar yajishi yana sarrafa albarkatun kirjinta .




Ko mai ta tuna tayi saurin d'auke hannuta tana furta kalmar "subuhallahi....while jikinta na rawa, kafin ta yunkura ta mike , ya mikar daita ta tsaya bisa kafafunta jikinta na sake wani irin kyarma ,ya matsota sosai tamkar zai tsage jikinta yana lumshe ido ,tare da riko kugunta ya had'e fuskarsu guri daya yana busa mata iskan bakinsa ,jikinta na cigaba da rawa ta juya da sauri zata bar gurin ya fixgota tana gama juyowa ya had'e bakinsu ya fara tsotsa while hannunsa na daidai gefen wuyanta yana shafawa har bisa kafad'arta yana cigabada tsotsar bakinta tamkar wani tsohon maye tasoma mutsu mutsun kwatar kanta amman ta kasa ,makaleta yayi sosai yana aika mata da sakonninsa masu tsuma zuciya , tsayuwa ce tasoma neman gagarasu ya d'auke cak ya kwantar daita akan korayen gayen dake cikin lambun ,yasoma kissing dinta tun daga wuyanta har zuwa saman breast dinta ahankali yake kokarin ciro brest dinta dake cikin rigarta,bai yi nasarar cirosu kawai ya d'aura harshensa akan saman brest dinta .. tunda ta runtse idanunwata bata sake yunkurin bud'esu ba saboda wani irin sanyayyen dadin dake kawo mata ziyara ...


Ahankali yashiga yin kasa da hannunsa yayi sama da rigarta yana shafa pant dinta tsawon monti biyar yana shafa mararta zuwa pant dinta kuma bakinsu na had'e yaki sakar mata har yayi gefe da pant dinta ya yasoma wasa da kasanta.. na naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana kokarin turesa Amman ya manne mata ajiki sosai tare da tsaita fuskarsu yana faman tsotsar harshenta dake cikin bakinta, ba ita dawo cikin haiyacinta ba sai dataji hannunsa na kokarin ratsa cikin jikinta tayi firgigib ta cire bakinta daga cikin bakinsa a matukar wahale tana fidda numfashi ta Mike zaune tana dubansa da Shayayyun idanunta tamkar zatayi kuka dan zafi ,tsura mata idanu yayi shima kmr zaiyi kuka "why muwaddat me yasa kike son 'bata min rai ,bafa wani abu zanyi miki ba ?
Ta Mike da kyar jikinta tamkar ba nata ba, ta sauke rigarta tana k'ok'arin gyara kayanta, yayi saurin matsota ya rike mata hannu yana kallon irin bawar halittar da Allah yayi mata "karki min hk plz ina son ganinsu a zahirance"ta yatsina fuska muryarta da kyar ta fito "tsoro nake ji bunayya bazan iya ba,jin yadda tayi maganar kasan tana cikin zallar shauki .


,",okay Muje d'aki babu abinda zan miki iya romancing ne kawai ko na samu sausauci Akan tarin soyayyarki ,girgiza masa kai tayi tana runtse idanunta muryarta cike da rud'ani tace "me ma zaka iya min kmr wata wawiya ko kamar wata yarinya zan bari kayi galaba akaina kawai dai kabarni hk ,juwa nake gani ta k'arasa maganar tana jan tsaki ,gabadaya alokacin daya ya sauke numfashi da karfin gaske yana lasar Busasun la'b'bansa yana jin tamkar ya sakar mata kuka ya sake matsota ya kamo hannuta "muwaddat Dina....
Cikin tsigar wasa tace kai yaro rabu dani kaje can ka nemi muwaddat dinka wannan ta mai rabo ce tana gama fad'ar haka ta Mike tasoma tafiya har ta bace yana tsaye agurin da kyar yasoma d'aga kafafunsa ya isa bangaren yaya akram yana shiga ya fad'a Kan gado ya runtse idanunsa.


Tun bayan bunayya ya dawo d'akin ya kara jin sabon caji ajikinsa ahankali yake jin wani feeling from know where na bijiro masa ,abu kamar wasa cikinsa yasoma ciwo kad'an kad'an Wanda yasan tsabar sha'awa ce ,saboda yasan yana yawon ciwon ciki adalilin matsananciyar sha'awarsa dan wani lokacin sai ya sha magani ko allura kwantar da sha'awa Dan katagen kansa daga aikata zina har yamma yana kwance lamo akan gado sai sallah ne kawai ke tada shi hatta kayansa ya kasa tashi ya shirya sai faman shafa joystick dinsa yake yana bata hakuri domin wannan karon taki kwanciya abincinta kawai take nema.
sai gurin karfe takwas ya yunkura ya Mike sakamakon knocking din kofar da'ake addua yashiga yi Allah yasa muwaddat ce .....


Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): 💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗






~NA~






*AYSHA A BAGUDO*








~DEDICATED TO~


_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_


~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~


alhamdullahi am back again.


warning!!!


don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......




WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim

page 21




....a matukar firgice ta juyo suka had'a ido dashi ya lumshe mata idanunsa batare daya ce mata komai ba yayinda ita kuma ta dinga dubansa cike da mamaki ," ita yake bawa umarnin ko wata daban ?yadda yayi mugun tsareta da idanuwansa yana kallon cikin kwayar idanunta yasa gabanta yashiga fad'uwa ,tana cigaba da kallonsa cike da tsantsar mamaki "kina mamakin abinda na fad'a ne ?
Ta lumshe idanunta kawai "kar kiyi mamaki ,ki zauna ban baki umarnin fita ba "umarni ta furta ahankali tana kallonsa, yace "Eh akwai batu da nake son mu tautauna dake masu mahimmanci sai data yatsina fuska sannan tace "amman ai kaga yanzu muka dawo daga tafiya ka bari idan na huta ,dan gaskiya ni ..na gaji ,tana gama fad'ar haka ta fito daga cikin motar..
Tunda ta fito kirjinta ke luguden bugu saboda idanuwan muhammed Auwal da take jin suna yawo a gbdy ilahirin jikinta, niyyarta da zarar ta fito daga cikin motar ko kallon inda yake bazatayi ba zata shige cikin gidan ne kai tsaye , amman sai gashi tsumammun idanunsa sun sa ta kasa aiwatar da hakan, ta d'an tsaya Jim kad'an tana kallonsa sannan tayi gaba ta nufi hanyar shiga cikin gidan.


"ayshatul muwaddat "ta tsaya cak kirjinta na bugawa da matsanancin karfi, wanda yasa take kuma jikinta yashiga rawa jin ya sake kiran sunanta yasa ta waigo ta kalleshi " tsayuwar jiran dawowarki nake anan amman shine zaki wuce ki barni tsaye ?


Da kyar ta bud'e bakinta tace "me zan zo nayi maka ?
"kasan dai san wacce kake jira amman ba ni ba ..


a matukar harzuke yace "dole ki fad'a min haka mana tunda kinsamu Wanda yafini matsayi agurinki ,wanda kike so tunda ni dama ba sona kike yi ba ,dole zaki fad'a min maganganun da kika ga dama ,ta runtse idanunta zuciyarta na cigaba da dokawa kana ta bud'esu ahankali tamkar zatayi kuka tace " waye yace maka ina son yaya ala'meen?
" wallahi ni banasonsa, babu wannan atsakaninmu dashi kaine dai kake ganin haka "in har da gaske baki sonsa ki zo wajena yanzu ya ware mata hannuwansa duka biyu daga inda yake jingine da motarsa ,tayi tsaye ta kasa domin jikinta na bata ala'meen su yake kallo, bazata iya wannan kasadar ba agabansa.


"tabbas hasashena ya tabbata kina son shi kamar yadda yake sonki tunda har kika kasa isowa gareni agabansa ?
"Kina son ki kasheni ko ?
tayi saurin girgiza masa kai,
"kina so mana "zo ki kasheni kawai ki huta tunda baki sona...
"ni ..ni fa bance maka ina son ala'meen ba "me zai hana kizo gareni tunda kinsa ni mai sonki ne da kaunarki yayi shiru tare da mayar da jikinsa ya kwantar da jikin mota .."kizo gareni wannan kawai zai tabbatar min da bakya son shi ..


ahankali ta dinga tafiya har tazo daidai kusa dashi amman sai ta kasa k'arasawa jikinsa ta kura masa ido tana kallon fuskarsa Wanda idanunsa ke lumshe yana mayar da numfashi ahankali ,nan take taji sonshi ya dawo mata sabo fil kyawun fuskarsa ya bayyana sosai babu macen da zata ga Auwal bataji tana matsanancin son shi ba, komai nashi daban ne da sauran maza har yau bataci karo da mutumin daya tattara komai irin nasa ba, nan take taji gashin dake kwance a fatar jikinta duk sun Mike tsaye ta tambayi kanta shin Auwal ya dace daita sannan ya cancaci ta so shi kmr yadda takeyi a yanzu ko kuwa ? Nan take zuciyarta ta bata amsa da cewar shine mutumin daya dace da rayuwarki, Auwal ne kad'ai acikin jininki bazaki iya daina son shi ba saboda da soyayyarsa aka halicceki ,shine mutumin daya cancaci kiyi rayuwa dashi maimakon ta isa garesa sai ta kasa ta tsugunna kasa .
jin shirun yayi yawa yasa ya bud'e idanunsa ya saukesu akanta ta kalleshi , yadda suke dazu har lokacin ma haka suke batasan lokacin data kai hannuta tasoma shafa zarara yatsun kafafunsa masu fitar da sheki na musamman ba ,sannan kwance kowani yatsansa yake da gashi, sai alokacin shima ya bud'e idanunsa yace "Baki San ala'meen ni kike so ...?


Ta d'ago kanta yasa hannuwansa ya dagota ta Mike tsaye adaidai wannan lokacin da tuni ala'meen ya fito daga cikin motar ya shige cikin gida Dan zuciyarsa bazata iya cigaba da kallon takaicin da suke ba ..
hannuwansa duka Auwal yasa ya tallabo kumatunta "did you love me now ?
Maimakon ta masa masa sai kawai taji hawaye masu sanyi sun zubo a kumatunta tare da ajiyar zuciya, ta mayar da fuskarta ta kwantar ajikin hannunsa "zaki aureni yanzu ?


"Bazan iya ba Auwal "don't say that muwaddat "auren irina bawar ne gareki, bakowace mace take samun damar mallakar auren yaro irina ba ,yasa d'an yatsa yana wasa da hawayen dake zuba a fuskarta, tasa hannunta ta d'auke hannunsa ahankali taji ya janyota sosai ya had'eta da jikinsa ya rungumeta tsam ya kwantar da kanta a daidai saitin zuciyarsa dake faman aikin bugawa "ki saurari yadda zuciyata take bugawa akanki ,ina sonki muwaddat wallahi bansan yadda zanyi da soyayyarki ba ,ba kasada nayi ba hakan nan Allah ya jarabeni da soyayyarki karki barni ki aureni plz....ya k'arasa maganar yana sake rurukunkume kmr wand ake shirin kwace ita.


gabad'aya kasusuwan jikinta suka amsa saboda irin rungumar da yayi mata, dan hk babu shiri tasoma K'okarin zare jikinta daga shi bugu da k'ari ta lura yasoma fita haiyacinsa gashi a harabar gida suke, akowani lokaci mutanen gidan zasu iya fitowa uwa uba ga ala'meen na dubansu .


barin jiknsa tayi ta waigo inda motar ala'meen take sai dai babu shi babu alamarsa ajiyar zuciya ta sauke tana adduar Allah yasa bai ga sanda Auwal ya rungumeta ba ,juyo da fuskarta Auwal yayi suna fuskatar juna "shine kika shareni ko ?
Sai ki min laifi amman ki fini fushi ,dan Allah ki daina yin abinda zai dinga d'aga min hankali.


"ni me nayi ?


"A bar zance kawai ki shirya dake zan wuce gobe "ta juya tasoma tafiya "ka wuce kawai saboda ba tare mukazo ba, yasoma taku ahankali ya biyo bayanta yana cewa "Baki isa ba ,sai kin bini ,domin bazan zauna jiran gawar Shanu ba , ina can ina bacci ana nan ana min shari ba ,dolenki ki shirya mu koma inda muka fi wayo ,idan ba haka ba karfin soyayyata zata fallasa abinda ke tsakaninmu ,tana tafiya tace "ka dad'e baka bayyana ba ,binka ne dai bazan yi ba ,dan haka kana iya juyawa a yanzu ka koma inda ka fito. ....


Tana shiga cikin gidan kanneta dake tsaye jiran shigowarta suka Mike suka rungumeta, sauran kad'an su kaita kasa suna murnar dawowarta dan tun da ala'meen yashigo suka san sun dawo, sun dai dakata ne saboda sanin da sukayi yaya bunayya na harabar gidan ,shi kuma ba d'aukar nonsense yake ba .
parlour'n ya kaure da hayaniya amman suna ganin shigowar bunayya kowace tasamu natsuwa, ya dubi eiman dake rungume da muwaddat tamkar zata shige jikinta "ke ki barta haka mana ta huta kin wani rungumeta kina k'ok'arin kaita kasa ,ko zaki ballata ne?
"kai yaya bunayya yaushe zan iya balla big sister ai sai dai ta ballani, tsaki ya ja "kina hauka ne da ina magana kina maida min ?
" Ki shiga hankalinki, daman tun shekaranjiya nake tattare da haushinki dan Allah kiyi abinda zai tunzira zuciyata Kafin na bar garin kiga yadda zanyi dake .




Tsit gabadaya parlour'n yayi babu wace ta sake magana har sanda ya samu guri ya zauna yana duban muwaddat kasa kasa ..d'auke kanta tayi tamkar bata ga irin mayataccen kallon dayake binta dashi ba .


Faiza ce tayi karfin halin cewa "Sannu aunty muwaddat kun sha hanya yasu inna?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login