Showing 135001 words to 138000 words out of 192750 words
da radadi zuciyarta keyi sbd Abinda ya faru da ita bayan hadarin Dayake dawo mata,
Shin da gaske ne Safnah din data Gani kokuwa gizon mummunan hadarin data samu ne?
Meyasa zataga Safnah idanma gizo ne?
Sumayyahnta ya kamata tayi gizo idan har buguwan datai matacci takeson nuna mata,
Safnah ce tabbas ta Gani kuma tai magana da ita Amma shin wa zata tambaya taji gaskiyar,
Ta tambayi Zeenah baa samu kowa tareda itaba inda aka sameta an Bata tabbacin babu Wanda aka Gani.
Wainnan tinanin ne ke cin ranta da dagula zuciyarta Amma idan ta Tina ansanar mata Annenta na Nan lafiya Kalau sai taji zuciyarta ta samu kwanciyar hankali da nutsuwa.
Sedai ta Wani bangaren Kuma a yanzu mahaifiyarta take buqata a tareda ita fiyeda komai,.Annenta takeso idan Kuma bazata sametaba to Ina zata iya zabar Annenta Takoma inda take komai zata iya hakura dashi.
Data kasa Kwantar da hankalinta Umme da kanta ta aika driver har gida aka dauko Anne bayan Ababa ya saka hande tayi mata wanka da a shiryata da kanta sun rufe jikinta da yayiwa mummunan duka bayan ta dawo da kanta din.
Dukan dayayi mata yasakata kwanciya ciwo itama Wanda ya Dan dawo da ita hankalinta Dan haka tana zuwa Asibiti tayi Ido biyu da Bena sai kawai ta fashe da Wani irin kukan Daya saka Bena kasa dagowa ta kalleta Daman su biyu ne a dakin da zata shigo aka fita aka Basu guri.
Kuka Anne keyi zuciyarta cikeda Wani irin qunci da baqin rayuwarta.
Bena hawayen ta gangaro dasu masu zafin gaske ta riqo hannuwan Annenta tana yaye mata hijabinta taga yanda gabaki Daya jikinta suke a fashe da shatin bulalan igiyar daure shanunsa.
Bata iya cewa komaiba ta rungume Annen tana cewa
"Insha Allah Anne komai yakusa zuwa karshe,zan daukeki na tafi Dake inda zakiyi rayuwa kaman mutane da yardar Allah."
Girgiza mata Kai Annen tayi tana cewa
"Ko ahakan bana cikin baqin ciki Bena tinda kina cikin walwala da kwanciyar hankali ke."
Batadai iya cewa komaiba sbd idan tace maganar zatayi Kuka zasu taru suyita Yi gasu Umme na palon dakin suna jinsu.
Cikin nutsuwa tace
"Anne meya faru bayan barinki gida?
Ya Akai kika koma gida bayan nagani da idona mota ta Kade ki??
Bakiga kowa ba a ranar????
Shiru Annen tayi tana Dan shiga nazari kafin ta girgiza Kai tana cewa Bata ga kowaba Bata Tina komaiba.
Ajiyan zuciya a boye Bena ta sake tareda barin zancen sbd kada ta juyar da kan Annen.
Gida aka Maida Annen daga Nan ita Kuma ta Dan samu sakewa sbd taga mahaifiyarta.
******Jinyar sati Daya tayi ta warware sosai aka sallameta ta dawo gida saida tayi kusan kwana uku da dawowa harta fara zuwa office alokacin Amnah tasan accident Mummynta tayi tsoro ya kama yarinyar sosai da daddare kuwa tana kiran daddynta video call ta fada masa yayi shiru tsawon mintina bayan Jin Abinda Amnah din ta fada Bai ce komaiba sai daga baya ya Dan sauke numfashi kadan yayi mata Saida safe yace ta kwanta ya kashe wayar.
Safnah da mommy a cikin satin kiris ya rage likitan qwaqwalwa Bai dubasu ba su dukan sbd samun tabbacin Bena dai ta rayu Kuma ta warke fes,
Abinda ya Hana Safnah zaucewa shine sanin koda Bena ta Tina cewan ta ganta to batasan a Ina take ba Kuma waye mijinta Dan haka a yanzu zabi Daya ya rage musu ko a mutu ko ayi Rai D yafara kwanciyar aure da ita aurensa da Bena ya haramtu.
****Yau very late tagama Shirin office ta fito sanyeda Riga da slim skirt na Wani tsadaddiyar lace milk and coffee brown Da tsadansa take a bayyane sai qaramin veil mara nauyi ta shiga mota ta ajiye handbag dinta a gefenta ta tayar da motan ta bar kaantes.
Tana Isa office ko zaman awa Daya bataiba ta fita ta shiga meeting acan suka Dan Dade tana fitowa Kai tsaye office dinta ta nufa ta tura kofan kafanta Daya ta Sako ta dakata sbd zuciyarta data tsaya cak da qamshin da hancinta ya shaqar mata cikin office din.
Wayarta dake hannunta ta Dan riqe da qarfi sbd subucewan data so Yi.
Sai Data sauke numfashi Mai sanyi ahankali kafin ta qarasa shigo ta tura kofar tana rufewa kafin ta juyo taji anrungumota ta bayanta tareda saka Kansa wuyanta ahankali yana lumshe fararen idanuwansa dasuka gama jigata kafin isowansa daga jiya zuwa yau din.
Ita kanta boyayyan numfashi ta sauke ahankali tareda lumshe idanuwanta idanuwanta na Dan cikowa da hawayen radadin da zuciyarta ta shiga duk tsawon wannan lokacin da baya Nan.
Jin jima a Hakan shiru kafin ya saketa a hankali ya juyo da ita suka fuskanci juna Yana mata Wani irin Kallo bakinsa baisan me zai furta ba sbd baisan Yaya zai jero zancen ya fadesu ba
Itama Jin shiru ya sakata dagowa ta kallesa cikin nutsuwa da da sanyi ta Bude baki zatai masa barka da dawowa ya kasa hakuri ya dagaya sama tareda Dora bakinsa kan nata Yana shigar da harshensa cikin bakinta.
Lokaci Daya suka tsotsa bakin juna suka Kalli juna a tare ta shige jikinsa kawai tareda zagyesa da hannuwanta Hakan ya sakasa iya Bude baki ya jero kalman
"Kina lafiya kuwa?
"Since when kuka fara boyemin Abinda yake faruwa?
Yaushe ne kika samu accident din?
And how did it happen??
Tambayoyinsa a jere idanuwansa na cika da Abinda Bata taba tsammata ba wato kaman ruwan hawaye yasata kasa riqe kanta ta jefar da wayarta da documents din hannunta masu mahimmanci ta Kai hannuwanta masu taushi ta kama fuskarsa ta Dora bakinta kan nasa tayi masa Wani irin kiss Daya saka hawayen cikin idonsa zubowa Bai tabbatarda hawayen bane sai Daya shafasu yaji sune ya kalleta Dan tabbatarwa da Kansa ta gama da rayuwansa shi kenan.
Matseta yayi jikinta tareda karban kissing din Yana zuqe duk wasu albarkatun bakinta dasuke sake kashesa.
Wannan karon shafa da lasan Dayake mata tafara wuce control dinsa
Ya dauke ya zaunar kan dsk na office din nata tareda saka harshe ya lashi fatan kunnenta zuwa wuyanta komai nata na rabasa da hankalinsa.
Rigarta yake Neman yagaqa da bakinsa tayi saurin dakatar dashi ta hanyar qanqamesa ta hanasa suka fara sauke numfashi a hankali a boye sbd sai lokacin ya Tina a inda suke.
Rungumeta yayi jikinsa suka zauna kan sofa tana jikinsa tsawon lokaci kowanne najin bugun zuciyan Dan uwansa suna debe kewan juna da sukai.
Sun jima a Hakan kafin ya dagota sai alokacin ta iya Bude baki cikin sanyi na nutsuwa tace
"Barka da dawowa."
Ajiyan zuciya ya sauke Shima kafin ya sake jero mata tambayoyinsa na dazu.
Cikin sanyi ta fada masa a hanyarta ta zuwa dubo Annenta ba lafiya shine ta samu accident din motarta ta Kone.
Shiru yayi Wani Abu me kama da tsananin tsoro na shigarsa na da Wani abin ya sameta.
Jin yayi ya yankewa zuciyansa bazata qara bi hanyarba kwata kwata zai Bawa Annenta gidan da zata zauna kusa da kaantes sbd basai taje titin bayan gari na ganin mahaifiyarta.
Time ya kalla yace Mata ta tashi zai tafi da ita gida kawai.
Kallansa tayi sbd Basu gama meeting din da zasuyi Dan haka tace masa yaje kawai zatazo.
Bayason yawan magana Dan haka ya kalleta yace ta shirya data gama Nan da 1 hour zuwa 2 hours zai Aiko Naseer ya dauketa.
Gyada Kai tayi ahankali qayataccen murmushinta na bayyana.
Shima Wani Kallo ya Mata sbd baida niyar ma kowa yasan ko a dawo bare komawa kaantes yau din.
Yana barin company din highbridge Nasser ya nufa dashi ya aje.
Naseer na fitowa Kiran Safnah na shigowa wayarsa sbd tin jiya take Kiran D din Bata samu shiyasa ta kirasa.
Kai tsaye ba tinanin komai ya sanar make a ya dawo Yana gidansa na highbridge tana Jin haka batace komaiba suka a kashe wayar qafafunta da hannuwanta na rawa.
Momy ta fadawa take momy ta saka shirywa ta samesa can.
Cikin mintina qalilan ta shirya cikin wata fitananniyar shigan alfarma da wasu crzy kayan bacci ko awa Daya Bata dauka ba ta figi mota a natse ta nufi highbridge din.
Koda ta Isa yayi ordern abinci ankawo daga Wani matsiyacin tsadaddiyar restaurant kusan cin mutum biyu.
Da mamaki ta Kalli komai na tsarin abincin sbd bawai lallai cin mutum Daya bane.
Tasan password Dan haka Kai tsaye ta Bude kofar ta shigo ta rufe tana toilet gurin wanka ta ajiye abincin ta Bude lafiyayyan Chicken macaroni salad din da aka hado dasu ta Bude maganin data zo dashi Wanda aka hada mugayen qwayoyin juyar da qwaqwalwa masu tsananin qarfin gaske.
Kadan momy tace ya saka Amma sbd tana buqatan yayi mata saduwan da kowa zai sheda ya sadu da ita sai ta juya duka ta juye sauran a ruwan sanyi dake kan dining Daya gama Sha.
Yana bedroom dinsa yagama wanka ya shirya cikin qananu gajerun kaya qamshinsa me Dadi da sanyi na tashi ya fito daidai zata nufi hanyar bedroom din nasa.
Ganinsa ya sakasa Dan mamaki da kallan time kafin ya Dan kame fuska Yana amsa gaisuwanta.
Dining ya nufa ta biyo bayansa tana masa sannu da zuwa cikin farin ciki da bayyanarda murnarta.
Zama sukai farin cikinta na qaruwa take da dauko plates da kanta tayi serving nasa zata zauna yace ta tafi gida baya buqatan kowa anan hutawa zaiyi zai dawo gidan.
Magana zatai wayarta tayi ringing tana dubawa taga Momynta ce tace
"Kiyi sauri ki dawo ki baki dauki dayan maganin ba da zaisha qwayoyin su sakesa batareda ansan mugayen qwayoyin da aka basaba,Yi sauri ki zo ki karba ki koma kada a Samu matsala sbd zaa iya ganin drugs dinnan a jininsa.
Wani takaicin mantuwar ya soki zuciyanta Dan haka ta Dan saki qaramin tsoki a boye ta miqe tana daukan wayarta da handbag dinta ta nufi Kofa tana ce masa zataje ta dawo mommynta batajin dadi.
Bai amsata ba har ta fice ya fara cin abincinsa yaci ya koshi yaji Kansa na Dan sarawa kafin ya fara juyawa ahankali.,
Miqewa yayi ya nufi bedroom dinsa yana kokarin cire rigarsa da Wani irin zafin gaske Dayake ji Yana taso masa.
Mace yake buqata sosai da gaske,
Buqatan mace yakeji wadda ko Bena batazo highbridge dinba zai iya samunta kaantes to Amma bayajin ko fita zai iyayi a halinda yake ciki.
Safnah data fice gidance ta fado masa arai yaji Kansa na qara juyawa zafin dayakeji jikinsa Yana qaruwa.
Bena bayan fitarta Batama Wani Jira meeting din ba ta wuce gida Kai tsaye taci abinci tayi wanka kenan Naseer ya kirata ya sanar da ita 2 hours din sun cika tace ya sameta Kaantes.
Yana zuwa ya dauketa suna barin kaantes ya tsaya hanya yace ta qarasa da motar shi yasauka ya tafi gida sbd dagashi har ita a takure suke a motan.
Bayan ya fita zagayowa tayi ta shiga motar ta ja zuwa highbridge.
#MAMUH#
#TOO HOT
#ROMANCE
*_HAMMAK KITCHEN UTENSILS_*
*_INA MAABOTA GAYU DA SON BURGE BAQI DA ME GIDA?_*
*_SHIN KUNSAN HAMMAK KITCHEN UTENSILS SUNA DA QAYATACCIN KAYAN KITCHEN MASU KUDI DA MASU ARHA NA WAJE DANA GIDA NIGERIA_*
*_BA IYA ZUWA SHAGO KADAI KU SIYO BA HARDA AIKAWA SUNAYI KOINA HAKAMA SUNA ADASHEN KAYAN KITCHEN MANYA DA QANANA,MASU SAUKI DA MASU TSADA,NA WAJE DANA GIDA NIGERIA,_*
*_ZAKIYI ZUBINKI A HANKALI KI KWASHI DUK ABINDA KIKESO A AIKA MIKI ABINKI CIKIN SAUKI DA AMANA DAN HAKA SISTERS KARKU BARI AYI BAKU MUN SANI MUN SHEDAR HAMMAK KITCHEN UTENSILS SUNE THE BEST👍_*
@hammakkitchenutensil
Tarauni market Abba hamisu plaza block A shop no 8
or dorayi sabon titi before gidan man b i
Wa.me/+2348067376035
[9/6, 10:29 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
73
Tana shigowa gate na highbridge ta Kalli time taga magrib ma ta kusa Saura kadan Dan haka ta saka wayarta silent musamman data fahimci babu Wanda ya San ya dawo din hakama babu Wanda yasan fitowanta bayan Nafisat data fadawa ta kula da Amnah idan lokacin baccinta yayi kafin ta dawo.
Ka a can harabar gidan securities ne kawai sukasan waye ya zo ya dauketa ta fita.
Parking tayi harabar gidansa dake cikin highbridge din tana Jin gabanta na Dan faduwa sbd sai yanzu ne ma tafara tinanin mema to zatayi anan da bazai bari ya dawo kaantes ba idan magana ce ko Wani abin.
Bude motan tayi ta fito a natse daga ita sai wayarta ta fito sai Kuma key na motan Dayake hannunta yanxu.
Kofan shiga palon ya Isa ahankali ta saka password data sani a bakin Amnah cewa date of birth dinta ya saka.
Kofan na budewa ta shiga tareda rufe kofan tayo cikin main palon tana kallan dining taga baya Nan sai abincin Dayaci yabarsu a kan dining din.
Hanyar kofar bedroom dinsa ta kalla tana ajiye wayarta da key din motan dake hannunta tanason nufar hanyar tanajin rashin sakewa da Hakan.
Dayan dakin data taba kwana a gidan ta nufa tareda Bude kofan dakin ta leqa baya Nan Daman Kuma tasan ba lallai Yana ciki ba Wanda baya iya amfani da ko toilet din sauran dakunan gidansa idan bana asalin bedroom dinsaba.
Tana fitowa bedroom din taji kaman nishinsa me qarfi Yana tashi tareda kaman yunqurin Amai me qarfin gaske.
Kallan hanyar dakin nasa tayi tareda nufar dakin Kai tsaye bugun zuciyarta na qaruwa tana Isa Kai tsaye ta saka password ta Bude tareda tura kofan ta shigo tana kallan dakin baya ciki.
Mayar da kofan tayi ta rufe ta nufi tareda karasa shigowa bedroom din nasa tana kallan kofan toilet dinsa Datake Jiyosa Yana Wani irin Amai me qarfin gaske.
Jin aman nasa ya kasa tsayuwa Kuma da yanda take jiyosa batajin alaman Wani abin Yana fitowa daga cikinsa kaman ma kakaro aman yake da Kansa.
Kasa hakuri tayi ta fada toilet din ta nufi gurinsa da sauri cikin damuwa tana Isa gabansa kafin tace komai ya janyota jikinsa da qarfi ya qanqame Yana rawar jiki sosai baa cikin hankalin Kansaba.
Yanda yake rawar jiki Mai hade da jijjiga ya sakata shiga tsoro da firgici sosai tayo kokarin zamewa Amma ya sake qanqameta cikin tsananin masifaffen balain dayakeji ya girgiza mata Kai da qarfi sbd tana barin jikinsa ya kalleta zai iya kasa controlling Kansa dayakejinsa kaman Doki idan ya sadu da ita a Hakan zai iya kasheta ma Kila yakeji.
Tin suna tsaye a tsakiyan toilet din har qafafunsa suka Gaza daukansa ya zube qasa da ita qanqame jikinsa idanuwansa na Neman juyewa muguwar buqata da shaawa zasu kashesa Amma ya zabi ya mutu akan yayi mata Abinda zai illatata ya tsani Kansa.
Kasa riqe zuciyarta tayi ta fara hawaye masu zafi tana ta kokarin sake qwace kanta Dan tagani tasamu Daman sanin meya samesa,
Abincin Dayake kan dining takeson zuwa ta dubo idan Akai yaji ko shine ya sakasa wannan halin Amma yaqi sakinta Dan haka sai ta jansa da qyar suka Isa qarqashin shower ta miqa hannunta Daya daqyar ta kunna ruwa akansu jikinta na rawa sbd ko Hakan zai taimaka masa ya dawo hayyacinsa sbd lamarin ya koma abin tsoro sosai.
Saukan ruwan a jikinsu ya sakashi sake qanqameta Yana jijjiga jikinsa na fidda Wani irin tiririn jininsa dake quna Yana dahuwa da balain drugs din da suka hada na balai suka Basa,
Bai taba Shan ko maganin mura ba tinda ya girma duk ciwonsa yafi son allurarsa idan akwai,dan haka Sam baya Wani Shan magani ko na ciwon Kai bare qwayoyin shayeshayen dake juyar da qwaqwalwa an hadasu dana desires bama Daya ba kaloli masu qarfin gaske da ake Bawa dokuna idan ana son suyi Abinda zasu samarda ciki.
Zafi jikinsa ke sake dauka sosai har Yana fita duk da ruwan data sakar masa Akai,
Tashi hankalinta yayi sosai batasan lokacinda ta sake fashewa da kuka me sauti ba maimakon hawayen datakeyi a take ya fice hayyacinsa gabaki Daya gashi tanason qwacewa ta dauko wayarta ta kira Naseer yazo suje Asibiti ko ayi gaggawan kawo likita Amma ya riqeta gam kaman zai ballata har qashinta tanaji suna amsawa sbd matsewan dayayi mata.
Kuka takeyi sosai tana Kiransa Amma gaba Daya baya hayyacinsa kafin ta sake wani yunqurin ya sake daukan jijjjiga Yana birkicewa gaba Daya.
Zuwa wannan lokacin Kukan a yayi tsananin gaske Dan haka ko azabar matsewan da yayi mata Bata ji shi take Jin zuciyarta ya azabtiwa da mummunan halin Dayake ciki kaman me farfadiya.
Suna cikin wannan halin har tsawon lokaci har Akai sallar magrib aka fito da dadewa Bai Dena jijjigaba tayi duk yanda zatai ta kwace ta kasa qwacewa Dan haka ta ringa Kuka a jikinsa suna jijjigan tare har abin yazo yafara lafa masa a ahankali ahankali ya Dena ya lafe jikinta.
Itama lafewan tayi tana Dena Kuka tareda daga hannuwanta dayayiwa mummunan matsewa har Wani ciwo suke mata ta sake sakar musu ruwan zafi daqyar.
Sai alokacin ya fara jero ajiyan zuciya masu qarfi a jejjere Yana saketa daga mugun riqon da yayi mata.
Sai data ga ya nutsu ya Dena komai ya Bude idanuwansa dasukai Wani mugun ja ya kalleta tareda Jin zallan buqatanta,
Jin yakeyi kaman zai hadiyeta sbd zazzafan sonta da buqatanta dake azalzalan zuciyarsa.
Miqewa tsaye tayi daqyar tareda Kamasa kaman yaro ta miqar idanuwansa na kanta kaman zai cinyeta dasu.
Ruwan dake sauka kanta suna gangarawa fatan wuyanta zuwa kirjinta suna shigewa rigarta suna sake jiqa doguwar rigar jikinta tana lafewa jikinta shape din kirjinta suna sake bayyanar masa yake kalla
Ya kasa hakuri duk da jikinsa ba qarfi sosai ya saka hannuwansa biyu ya kamo kugunta ya matsota jikinsa tareda hade mararsu guri Daya Yana lumshe idanuwansa cikin azababbiyar kasala.
Ita kanta rintse idanuwanta tayi ahankali tareda hadiye Wani bugawan zuciya tana Dan qanqamesa.
Ajiyan zuciya ya sake saukewa shi kadai yasan masifan Dayake ji cikin jiki da jininsa.
Ahaka ma Saida suka jima gashi ko magrib Basu yiba Saida ya sake daidaituwa ta kashe musu ruwan da kanta ta fara Zame kanta Yana kokarin sake riqeta ta kallesa da sanyin murya tace Basuyi sallah ba.
Ita tafara alwala ta zare kayanta gabaki Daya dake digan ruwa ta ajiye tareda dauro towel ta fito yabita da Kallo kaman maye.
Tana ficewa yayi saurin Dafe bango sbd dauriya kawai yakeyi Amma Yana cikin azababbiyar azaban da baisan ana jinta bama,
Daqyar ya iya alwalan ya fito Shima daure da towel
Har lokacin tana tsaye tana jiran ya fito ya Bata Abinda zata saka.
Da hannu ya iya nuna mata closet dinsa ta qarasa ahankali ta dauko musu kaya ga mamakinta kusan sabbin kaya ne aka jera a closet din Wanda suke duk yawanci couples set ne wasu Kuma set din Kuma hardasu da 'yarsu Amnah.
Yanayin dasuke ciki yasa Bata iya tsayawa Wani dube duben ba ta dauko musu wasu black Balmain sweatshirt da sweatpant.
Babu inda zata iya tafiya canja kaya Dan haka hakanan ta saka